Showing 51001 words to 54000 words out of 363627 words

Chapter 18 - KALBIM BOOK COMPLETE

Mamugee   

10 Sep 2026

111

bude tashigo rungume da babyn dake bacci cikin nutsuwar maraici da bata

saniba.

Dago idanuwanta da sukai laushi sosai mama tayi ta zubawa hannuwan Fiddausin datake tinkarota da babyn ta miqa mata.

Hannuwanta rawa suka fara ta dagosu tana jin rawar zuciya ta karbeta tana dorawa akan kafafunta tareda bude fuskanta dake ruf

e,

Tana saukar da idanuwanta akan fuskan babyn bata san lokacinda kuka me qarfin gaske ya kufce mataba tana qanqame babyn wanda take sak mahaifiyarta da tana jinjira.

Fiddausi ma hawaye ne suka fara gangaro mata wainda taketa riqewa rashin Ummitah da

tausayin megidan da baya nan dana sayyid sai kuma na babyn.

Kuka sosai mama takeyi wanda ya saka Sayyid fitowa sbd yana jiyo kukan sbd kofar dakin a bude suka barta dan haka ahankali ya tako ya nufo dakin.

A kofar dakin ya dakata idanuwansa na sauka

akan fuskar 'yarsa wadda yake hango yanayin kamannin matarsa akan fuskanta.

Ja idanuwansa sukai yanajin tsananin sonta dabaisan yaya zaiyi da zuciyarsa da rayuwarsa ma.

Kallanta yakeyi ba tareda ya qarasa ba ya juya yana barin gurin sbd kukan maman

dayake qaruwa yana kankaro masa ciwon dayake kokarin daurewa.

Fiddausi ma juyawa tayi ta fice da dakin cikin tsananin tausayin mama dake jin inama fatima da Ummitah suna duniya su tayata kulawa da ABDULAZIZ da tasan zarewa zaiyi.

A daren mama kwana t

ayi rungume da yar da har lokacin basama tinanin sunan da zaa saka mata huduba ma Baba alhassan ne yayi mata yace sai ABDULAZIZ ya dawo ya saka mata sunan daya dace.

Washe gari da safe su anty maryam suka dawo gidan da mutane tareda maqota dake shigow

a gaisuwa anata jajantawa tareda yiwa babyn data bari fatan rayuwa me albarka.

#MAMUH

#AZIZ AY LIMBA

#FALAQ LIMBA

#SAYYEED

ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500

mamuhgee

A DUNIYATA 500

Huguma

AJIYA A DUHU 500

Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500

Miss xoxo

Pay at

0022419171 AccessBank

Maryam sani gummi

Shedan biya

09033181070

Or mtn vtu at

09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_*

25

*ZUZEAM VENTURES*

Best APHRODISIAC

08144015291

Aslm barkanmu da wannan lokaci

Ina Mai farin cikin s

anar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka

Mallaka Maganin sanyi

Maganin cire tumbiMaganin farin jini

Maganin matsiMaganin mata

Maganin sa ni’ima da dandano

Dulka Amare Set na gy

ran jiki

Set na amarya

Tabaje tsumin Gomba

Xuma kiba ta hips and Brest

Magungunan gyran Brest

Magungunan Karin hips

Maganin sliming

Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa

Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga z

uzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291

Idan maganin mata kikeso akwai

Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips

DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291

DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah

🥰

👌🏻

Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k

🥭

Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500

Garin bata gaban kishiya 500

Matsin malla

ka tada zaune tsaye 2500

Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500

Za a bakisu akan 3800

Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k

🗣



🗣



🗣



🗣



🗣



🗣



ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA

💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁

da 5k d

inki ki kwashi kayan 12k hajiyata

💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃

Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı

😋

800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin b

a a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki

*********A ranar da Ummitah tabar duniya ana ficewa da gawarta asibitin a lokacin aka

shiga aikin JANNAH ZAADEN wadda aka shiga da ita iyayenta na kofar dakin tiyatar suna hana kunnuwansu daukan sautin ihu da karar kukan yan uwan Ummitah dake cikin tsananin quncin rashinta

Suna maida dukkanin hankalinsu da nutsuwarsu tareda fatarsu akan sa

mun nasarar da zata bawa Jannah sabuwar rayuwar da suketa gwagwarmaya akai.

Dukkaninsu basu taba shiga tsananin lokaci irin wannan ba a rayuwarsu na jiran dayake saka zuciyoyinsu muguwar bugawan da babu wanda jininsa bai iya hawaba a lokacin.

Secur

ities ne a zagaye da gurin amma sam basu bari hakan ya zama obvious ba amma kwata kwata ko motsin komai bakaji a gurin.

DZAD,DADDY MAHMOUD,MIMI,MOMMY(matar daddy Mahmoud),LUBNAH(yar riqon mommy) sai Maheer wanda ya kasa zama time kawai yake calculating

yana jin maqoshi nsa na bushewa,sai Saleem wanda shima yake jin kaman ya shiga dakin tiyatar ya ganowa idonsa ko zai samu sassaucin abinda yake ji.

Dukkanin familyn suna zaune ne babu wanda zuciyarsa ba bugawa takeyi ba da sauri da kuma faduwar gaba.

Su mimi basusan meya faruba kawai abinda suka sani shine an samu donor wanda yayi a lokacinda suka cirewa Jannah rai dan haka suke fatar a dace sbd daga baa dace dinba shikenan wannan karan jannah zata zaka tarihi a rayuwarsu sbd ta lokaci da ake tinanin

nata yayi yayi din.

Wutar kofar dakin da aka kashe ce ta saka dukkaninsu miqewa tsaye idanuwan Mimin na gangarowa da wasu hawaye masu dumi.

Dzad kuwa jajayen idanuwansa ya dago ya kalli kofar kirjinsa na wani irin nauyin daya sakasa dafe kirjinsa har

Maheer na saurin riqesa.

Daddy mahmoud ne yayi karfin halin bude bakinsa yana kallan Ammar daya fara fitowa idanuwansa jajir wasu hawayen farin ciki na gangaro masa,

Kallo daya yayiwa Mimi hawayensa suka qara gudu baice komaiba ya ware Hannuwansa t

a fada jikinsa ya rungumeta da Qarfi.

Dr Abraham ne da Anny suka fito a tare tana zare maska dinta tana kallan mijinta itama cikin farin cikinta dayake bayyane.

Dr Abraham cikin sauke numfashin shekarun fama ya zare mask dinsa Yana kallan Dzad yace

"It was a success atlast sir"

Kuka Mimi ta fasa me sauti tan qanqame Ammar wanda shima yake hawaye yana dariyan farin ciki.

Maheer Anny ya warewa hannuwansu ya rungume yana cewa

"ALHAMDULILLAH"

Dad Zuciyarta kusan kasa daukan farin tai ya zam

e ya zaune kirjinsa na masa nauyi.

Daddy Mahmoud dr Abraham ya miqawa hannu fuskansa cikeda farin ciki yana masa godia tareda kyautar data saka dr Abraham din sake miqa masa hannu cikin farin ciki.

Saleem ma Dad ya rungume yana cewa

"ALHAMDULILLAH

Dad"

Dad kasa magana yayi kirjinsa ya riqe dole akai gaggawar nufar dakin hutawa dashi dr Finn zai dubasa.

Fitowa akai da Jannah a gado ana turawa cikin nutsuwa ahankali dukkaninsu suka miqe tsaye yana zuba idanuwansu akanta zuciyoyinsu fal farin ci

ki da fargaba tinda ba ganinta sukai ta miqe ba.

Kyakkyawan fuskanta data rame sai dogon hancinta dayake a tsaye dukkaninsu suke kalla suna godewa Allah da ganin wannan rana.

Bayanta suka dunguma zuwa private dakin da aka nufa aka kwantar da ita dr A

braham da Ammar suka qarasa dukkanin abinda zasuyi da rubuce rubuce da komai Dr Abraham ya fice shima Ammar wucewa yayi ya nufi gida sbd kwanansa biyu a asibitin bai fitaba.

Gida ya nufa dan wanka da cin abinci da samun nutsuwar dayake jin a shekaru bai

samuba.

Suma Mimi godia suka ringa yiwa Allah Mimi nayiwa Wanda zuciyarsa take jikin Jannah din tareda danginsa kaf da fatar zata samu damar saninsu tayi alkhairin da bata taba yiba arayuwarta dan kuwa zata tattara duka gwalagwalanta ta basu koda kuwa

sunada arzikin to su qara sbd batada abinda zata biyasu dashi duniya da lahira.

******ABDULAZIZ duk yanda yaso yayi magana dasu Ummitah abin ya gagara sbd wayar Ummitah bata shiga,ta mama tana ringin baa dagawa ta sayyid ma bata shiga,

Alh saad yac

e masa suna nan lafiya hakama anty maryam idan ya kirata akan yanason magana dasu magana daya take fada masa data Alh saad din.

Kwata kwata yau kwanaki biyar kenan yana wani irin ciwon dabai san meyake damunsa ba haka kawai ciwon kirji da zuciya yake

har jiri sai yana dibansa wanda daga karshe dole yaga dr karshe admitting nasa akai likita yace stress ne da damuwa kawai daya sakawa kansa.

Sosai ya kwana asibitin wanda ya saka likita hanasa ko taba wayoyinsa aka kashesu.

Amma hakan kusan hana zuci

yarsa samun nutsuwa yayi wanda yake jin yana rasa nutsuwarsa da hankalinsa kwata kwata dole doctors suka basa wayarsa dan yayi magana da familynsa dan samun nutsuwa.

Wayarce gabaki daya ta kasa samuwa yanda yakeso sbd a cikin mutum uku da suke familynsa

kwata kwata ya kasa jin ko daya dan haka kai tsaye ya nemo numbern drivernsa Latif wanda yake bayerabe ya saka kira.

Kiran na shigowa wayar latif gabansa yayi mummunan faduwa sbd bai kira yayi masa gaisuwaba sbd tsoro da tausayin halinda yake ciki jin

rasuwar Sanyin idaniyarsa dama su gaba daya tinda suna sonsa dole sike kaunar Ummitan sosai.

Tana gap da katsewa ya daga kiran cikin tsananin sanyin muryan data saka ABDULAZIZ din sauke ajiyar zuciya.

Gaidasa Latif ya fara cikeda girmamawa yana rasa

ta inda zai fara masa gaisuwa.

Kafin ya amsa gaisuwarsa kai tsaye da muryansa datai kauri kirjinsa a toshe da bacin ran yanda kowa a gida wayarsa ta koma kaman batada amfani a taqaice yacewa latif

"Inason magana da mama,Sayyid or Ummitah ka kaiwa day

a daga cikinsu wayar........

Tsabar rudewa Latif da yarensa yace

"Sir you say???

Cikin hade fushinsa yace

"Do i have to repeat wat i said??

Da sauri latif na qarasa ridewa ya nufi cikin gidan yana hada gumi yace

"Yes,no no sir"

Duk ya

rikice ya rasa me zaice jin sunan Ummitah dan haka ya qara sauri zuwa cikin gidan yana godewa Allah dabaiyi saurin yi masa gaisuwaba yafara ji daga bakinsa..

Yana knocking kofa fiddausi dake palo tana hadawa Baby madara tanata kuka me qarfi ga mama tana

sallah Sayyid ma yana masallaci ta taso ta bude kofar wanda ya bawa ABDULAZIZ saukan kukan babyn kai tsaye cikin kunnuwansa daya sakasa tashi ahankali daga zaunen dayake zuwa tsaye yana dago wayar daga kunnuwansa ya kalla ya sake mayarwa yayi shiru kukan

babyn me qara yana shiga kunnuwansa sbd tana hannun Fiddausi data taso ta bude kofar tana kallan Latif daya miqa mata wayar da sauri muryansa har tana rawa yace

"Sir na son magana da Mama or oga Sayyid and......

Shiru yayi yana kallan babyn da sai al

okacin ya tina da Sir din zaiji kukanta.

Fiddausi na jin abinda ya fada tayi baya tana qin amsar wayar ta juya da sauri dan kiran mama.

Hanata tafiya latif yayi yana gwale mata idon ta karba kada tai masa haka dan yasan yana saka wayar a kunnensa mai

gidan zai iya jeho masa kowace irin tambaya.

Fitowan mama tana idar da sallah batareda ta tsaya addua ba sbd kukan babyn ya saka latif saurin jeho qafa palon da sauri ya miqawa mama wayar tana amsa ya juya da sauri.

Fiddausi ma barin palon tayi jikin

ta a sanyaye.

Mama saida wayar ta shiga hannunta ta gane waye akai take qafafunta sukai sanyi daidai lokacin sayyid ya shigo palon hakama Babyn a lokacin ta sake fasa wani kuka me qarfi na jirirai sabuwar haihuwa ba kakkautawa wanda hake shiga kunnuwan

ABDULAZIZ direct yana wucewa zuwa zuciyarsa da bugunta ya sauya ya kasa cewa komai sbd yanda yakejin kukan babyn har cikin tsakiyar zuciyarsa ya tabbatar masa da kukan babyn Ummitah ne.

Shiru dukkaninsu sukai har Sayyid wanda yaga sunan SIR LIMBA akan w

ayar hannun mama ya san shine take jikinsa yayi mugun mutuwa radadin zuciyarsa na dawowa sabo.

Shirun lokaci mai dan tsayi sukai kafin ya iya bude bakinsa da yayi masa nauyi jin bazasu fada masa komaiba bayan sunsan yaji kukan babyn da sauti me tsananin

nutsuwa da sanyi yace

"Ummitah ta haihu ne???

Shiru sukai hawaye na gangarowa mama tana qanqame babyn jikinta.

Shiru ya dan yi yana jiran amsarta kafin ya sake cewa

"Ummitah kece?

Kin sauka dinne?

Kukane yake kokarin kwacewa mama ta miqawa

Sayyid babyn wanda yaune ranar farko data shiga hannuwansa.

A tsananin taushin sautin dayake sake qara nauyin zuciyarsa yace

"Ummitah??

Kuka me qarfin gaske mama ta fashe dashi tana kasa riqewa sbd yanda yake ambatar Ummitan da bazata amsaba har

abada sai lahira kila..

"Mama" ya furta cikin tsananin mamaki da sanyi yana cewa

"Mama kuna lafiya?

Lafiya kuwa?

Meyake faruwa ne wayoyinku basa tafiya?

Ummitah ta haihu dinne mama???

Maganganunsa kashe mama sukeyi kukanta na tsananta ta k

asa cewa komai

Jin ya kasa jeho tarin tambayoyin dake kasheta cikin kuka mai ratsa zuciya da kashe jiki tace

"ABDULAZIZ kana buqatan dawowa,

Muna tsananin buqatanka a gida.....

Rintse idanuwansa yayi abinda yake ji yana fara fin karfinsa daga l

okacinda take kukan daurewa kawai yakeyi dan haka cikin tsananin karfin hali da dauriya ya bude baki yace

"Mama zan aje duk abinda nake na dawo,

Ina Ummitah?zanyi magana da ita"

Sayyid na jin hakan ya juya yabar gurin rungume da babyn wadda tayi shi

ru a jikinsa tana sauke numfashin bacci da zata koma.

Mama shiru tayi ta kasa basa amsa kukanta na komawa sbd tsoron abinda batasan me zata fada masa ba.

Ajiyar zuciya me sanyi ya sauke ahankali cikin sake nutsar da kansa yace

"Mama nace insha All

ah duk abinda nake nabarsa zan dawo,

A kiramun Ummitah,

Kuma baki ban amsan haihuwan ba,

Ummitan na lafiya?yaya babyn itama lafiyanta kalau?

Ko akwai matsala ne mama??

A cikin wani azababben ciwon daya taso ya danne zuciyarta da sabon kukan data kas

a riqewa tace

"ABDULAZIZ MUNYI MUMMUNAN RASHIN DA HAR ABADA BAZAMU WARKEBA DAGA GARESA"

#MAMUH

#AZIZ AY LIMBA

#JANNAH ZAADEN

#ZAADENS

#SAYYEED

ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500

mamuhgee

A DUNIYATA 500

Huguma

AJIYA A DUHU 500

Billyn Abdul



KIRJIN ME HANKALI 500

Miss xoxo

Pay at

0022419171 AccessBank

Maryam sani gummi

Shedan biya

09033181070

Or mtn vtu at

09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_*

26

*ZUZEAM VENTURES*

Best APHRODISIAC

08144015291

Aslm barkanmu da wannan lok

aci

Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka

Mallaka Maganin sanyi

Maganin cire tumbiMaganin farin jini

Maganin matsiMaganin mata

Maganin sa ni’ima da dan

dano

Dulka Amare Set na gyran jiki

Set na amarya

Tabaje tsumin Gomba

Xuma kiba ta hips and Brest

Magungunan gyran Brest

Magungunan Karin hips

Maganin sliming

Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa

Ina wadda keneman mallaka sahihiya qu

aranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291

Idan maganin mata kikeso akwai

Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips

DOMIN samunta Kai tsaye

kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah

🥰

👌🏻

Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k

🥭

Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500

Garin bata gaba

n kishiya 500

Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500

Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500

Za a bakisu akan 3800

Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k

🗣



🗣



🗣



🗣



🗣



🗣



ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMAL

A

💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁

da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata

💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃

Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı

😋

800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zu

nzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki

*************

Shiru yayi yana gama sauroron bayaninta da b

ai gane inda ya nufa kafin ya sauke ajiyar zuciya ahankali ya bude baki da nutsuwa sautinsa na sanyaya yace

"Mama meya faru?

Me yake faruwa?

Kukan dayafi na baya ratsa zuciya takeyi sosai tana kasa bude idanuwanta kaman yana gabanta tana breaking ta

ce

"Mun rasata gurin haihuwa......

Wani irin Numfashin daya saka maman kasa qarasawa ya sauke da wani irin sauti me tsananin nutsuwar son fahimtar abinda ya kasa fahimta yace

"Ita Ummitan???

Kasa amsawa tayi sbd kukan dayaci karfinta mara sauti

.

Dif taji yaji kashe wayar batareda yace komaiba.

Wani mummunan jiri ne ya dibesa kafafunsa suka sare da karfi gwiwowinsa suka daki qasa da karfi wayar hannunsa na faduwa qasa.

Rawa hannuwansa suka dauka ya miqasu da sauri yana lalubar wayar hann

unsa data fadi sbd ganinsa dayake kokarin daukewa da jinsa dab dif yake jin.

Yanda hannuwansa ke rawa sosai yasaka ya kasa samun inda wayar take duk da tana gabansa sam baya gani.

Kokarin kasa bugawa zuciyarsa keyi amma ya kasa barin hakan,

Hannuw

ansa ya saka ya murza idanuwansa da karfin daya kusan raunana kansa kafin ganinsa kadan ya dawo ya duba wayar da sauri ya dauka hannuwansa na tsananta rawar datake kokarin hana wayar tsayawa hannunsa.

Daqyar ya iya gano sunan Alh saad sbd rashin ganin d

a yake sake rufe idanuwansa kwata kwata.

Ringing din da wayar keyi duk daya tafiya yake da numfashinsa dayake fara sarkewa yana suffocating.

Alh saad cikin nutsuwa ya dauki wayar tareda sallama cikin mutuwar jiki sbd duk lokacinda Ko sunan ABDULAZIZ

din yagani jikinsa ke mutuwa.

"Ummitah ta haihu??

Meya sameta?

Tana ina?

Inason magana da ita,No i want to See her on a Videocall,

Meyake faruwa,

Why are you quite?


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login