Showing 144001 words to 147000 words out of 363627 words

Chapter 49 - KALBIM BOOK COMPLETE

Mamugee   

10 Sep 2026

126

ya bayyana baro baro wand

a ya saka zuciyarsa Skipping bugawa idanuwansa na kasa daukewa daga gurin har lokacin suna hade da junansu.

Yanda zuciyarta ke bugawa kirjinta na sama yana kasa ya xubawa dinkin setin zuciyarta tasa zuciyar na bugawa idanuwansa sunyi jajir.

Jin tai

bugun zuciyar nata itama yana tsananta ta dago idanuwanta ahankali ta kallesa a lokacinda ba zato taji saukan tafin hannunsa akan zuciyarta wanda ya saka kirjinta bugawa da karfin gaske..

Bugun farko na zuciyar Ummitah dayaji a tafin hannunsa baisan lok

acinda ya rintse idanuwansa ba yana sake matseta jikinsa hannunsa dake kan kirjinta yana wata irin rawa me sanyin data sakata kasa tsayuwa kafafunta na sanyi tana neman zubewa a gurin ya sake riqeta ajikinsa ruwan wankan jikinta na shigewa jikinsa.

Qwac

ewa tafara kokarin yi wanda ya sakasa bude idanuwansa da sukai jajir suka sauka akan fuskanta yana mata kallo tsanarta na gauraya zuciyarsa sbd Jin bugun zuciyar 'yar uwarsa a kirjinta ya dawo masa da radadin rashinta sabo a zuciyarsa.

Sakinta yayi bata

reda y dauke idanuwansa akantaba ta fadi qasan toilet hannunta na buguwa sosai amma bata dagoba ta kallesa duk da radadin datake ji hannun.

Rigar jikinsa ya zare ya jefa mata ya juya yabar toilet.

Sayd da baisan yana ciki ba yana ganinsa ko kofar toi

let din bai sake kalla ba ya juya yabi bayansa batareda ya sake cewa komaiba akan maganar dayake yi da dr Sameera akan ciwon falaq dayake gabatar mata da record dinta na komai.

Dr Sameera itama kasa cewa komai tayi tabi bayansa da kallo Bugun tata zuciy

ar itama yana qaruwa sbd ganin lafiyayyar farar fatarsa dake daukan ido da kakkarfan jikinsa daya gama budewa sbd geamin.

Falaq kuwa kofar toilet ta xubawa ido tana jiran fitowan Jannah wadda hannunta ke mata tsananin azaba.

Hawaye ta fara sharewa k

afin ta miqe ta iya saka rigar da kyar ta fito.

Juyowa dr Sameera tai tana kallanta da sauri sedai ta boye mamakinta har Jannah din taje ta dauki wani abu a cikin kayan falaq ta daura a jikinta ta fice ta nufi dakinta hannunta na mata wani irin ciwo.

Tana isa dakinta kayan jikinta ta cire daqyar ta iya saka wasu kayan sai kawai ta zauna ta fasa kukan azaba da damuwan datake ranta.

Sai datai sallan azahar ta fito jiki a mace taje ta sake duba falaq ta gaida mama ta koma daki.

Bata fito cin abinci

n rana ba sedai Fiddausi takai mata daki.

Bata iya cin komaiba kwance taje tana fama da wani irin azababben ciwon hannu da zazzabi.

Sai yamma ta fito taje gurin falaq data warware ba laifi.

A gurinta ta zauna duk da tana jin jikinta bata nuna ba t

a jin dadi ba ta ringa kulawa da Falaq din har dare ta lallaba ta koma daki ta kwanta.

Washe gari falaq ta tashi lafiya kalau kaman batai ciwoba sedai fushi take da daddynta tace saiya shirya da Jannah.

Jannah ahankali ciwon yafara cin karfinta har l

okacin ita kadaice take wahalanta a daki bata iya bacci kwana takeyi tana kukan azaba da damuwa batareda sanin kowaba.

A haka su anty maryam suka taho gidan duba falaq itada babbar yarta Fadilah wadda ta gama service dinta aiki mamanta keso tayi a karka

shin AZIZ wanda baa riga anfadawa ba amma dai ta saka Alh saad ya masa magana.

Wuni sikai a gidan har suka tafi jannah bata fito ba bayan gaisawan da sukai kafin ta shige.

Bata san anan fadilah zatai kwana biyuba saida ta fito da daddare ta ganta a d

akin Falaq suna fira.

Falaq na ganin jannah ta taso tana kallan cikeda kulawa tace

"Jan kanki ya dena ciwon?

Gyada mata kai tana zaunawa dan fitowa tai ta ragewa kanta azaba dan haka kallan Fadilah din tai tace

"Ashe kina nan??

"Eh zan dan

kwana biyu ne na huta kafin na fara aiki a LIMBAs"

Gyada kai jannah tai kawai tana miqewa dan komawa dakinta kwata kwata ta rasa meyake mata dadi.

Tana komawa daki wayarta ta dauka ta saka kiran Dad yana dauka hawayen datake riqewa suka ringa tsiyayo

mata amm bata bari ya gane hakanba sukai yar fira ta aje ta kira mimi itama haka amma sam bataji sassauci abinda take jiba dan haka ta kwanta hawaye na bin gefen idanuwanta har bacci ya dauketa a hakan.

Washe gari Mama ta sake tafiyar kwana biyu hakama

falaq ta koma school dan haka ta koma tashin safe da wahalar aikin falaq din wadda take cewa bataso tanayi.

Fadilah kuwa babu abinda take a gidan bayan zuba iko da zuba ado tana nunawa falaq kulawa da sakarwa masu aikim gidan jiki amma duk da hakan jan

nah ce kadai a zuciyar falaq wadda tafara shiga damuwar ganin halinda jannah take ciki na wahala da damuwa da rashin walwala,

Ta bangare daya hannunta sai gaba yake sosai batareda sanin kowa ba dan harta fara kaiwa bata iya komai dashi.

Wata irin rama

takeyi wadda ta saka falaq shiga tsananin damuwa ta dagawa daddynta hankali ya dawo a tafiyar da yayi.

A ranar daya dawo basu saniba falaq na islamiyya jannah tana daki kwance ko tashi bata iyayi da kanta saida.

Fadilah ce kadai tasan dawowansa dan h

aka da daddare dukansu suka fito cin abinci banda jannah data dena fitowa sbd mama bata nan Fadilah itace kaman me ikon gidan yanzu tin daga lokacinda yayi mata wani irin fada da cin fuska a gaban Fadilah din da masu aiki ta dena rabar Fadilah sbd yanda ta

ke mata kallan kaman matar cushe.

Falaq ce take kai mata abinci daki da kanta suna ci tare sbd yanda take cikin rashin lafiyar.

Da daddaren wanka tai daqyar ta fito daga toilet ta saka rigar bacci kawai batareda ta saka komaiba ko shafawa tana kokari

n kwantawa taji qarar fashewan glasses da ihun falaq me karfin gaske.

Mummunan faduwa gabanta yayi ta tashi daqyar da sauri ta nufi kofa ta fito idanuwanta suka sauka aka qaton trey din abincin data dauko zata kawo mata ya subuce ya fadi gabaki daya kom

ai ya zube glasses na cup da plate sun zube koina abincin da zafinsa ya zuba a qafar falaq din wanda ya sakata ihun daya fiddo da kowa cikin tashin hankali.

Fadilah data riga kowa isowa cikin daga murya take cewa

"Meyasa ita bazata fito taci abinci b

a kullum kece me wahalar kai mata kaman baiwa"

Jannah dataji hakan tashi hankalinta yayi sbd tasan ba qaramin baqin ciki da dacin zuciya zata kunsa ba a gurinsa dan haka jikinta ya dauki rawa ga rashin karfin jikinta zuciyarta na wani irin bugawan daya

saka kirjinta mata ciwo.

Basu san dashiba sai ganinsa sukai ya fito yana kallan falaq dake hawayen azaba kuma duk abinda fadilah ta fada a kunnensa....

Jannah data gansa tsananta bugu kirjinta yayi bata ko gani sosai tayi kan falaq batareda ankara da

glasses din dake zubeba tayi cikinsu kai tsaye kirjinta na wani irin ciwo.

Kafarta ta daga zatai ciki kirjinta ya gaza idanuwanta taji suna rufewa ta yanke jiki a gurin...

Taku daya yayi ya tareta jikinsa yana hanata zubewa cikin glasses din tareda

dauketa gaba daya sbd komai na jikinta ya saki alaman ta suma ko wani abin daban.

Sayd ya kalla da sauri yace

"Kira Doctors yanxun nan"

Falaq na ganin hakan take taji ta dena jin zafin nata ciwon tafara kiran sunan jannah cikin tashin hankali tana

bin bayan Daddynta daya nufi bangarensa da Jannah din wadda yake tsananin fatan babu abinda zai sameta sbd zuciyarta datake kirjinta.

#MAMUH

ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500

mamuhgee

A DUNIYATA 500

Huguma

AJIYA A DUHU 500

Billyn Abdul

KIRJIN ME

HANKALI 500

Miss xoxo

Pay at

0022419171 AccessBank

Maryam sani gummi

Shedan biya

09033181070

Or mtn vtu at

09032345899*_KALBIM_*

_Mamuhgee_

71

*UMMU_MAHNOOR LUXURIES*

(Best luxuries shop)

08034469681

08135142610

Aslm Alaikm ina kuk

e masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini?

Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka?



Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu?

Si

tirar Alfarma kikeson sakawa?

Sitirar da kike ganin manyan mata da ita?

Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota?

To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida,

Karkice

se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu,

Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar s

allanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta

💯💯

Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune;

Atampopi

Laces

Shadda

Materials

Shoes

Bags

Veils

Troll

eys

Jewellerys

Oil perfumes

Numbers

08034469681

08135142610

Handles

Instagram @ummu_mahnoor_luxuries

TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries

Facebook ummu_mahnoor_luxuries

***********

Sakin baki fadilah tayi tana bin bayansu da kallo

zuciyarta na nauyi,

Fiddausi kuwa da daman take cikin damuwa da tsananin tausayin halinda jannah take ciki duk tsawon lokacin jin tai jikinta yayi sanyi.

Falaq dai tini tabi bayansu kusan a tare suka isa tana jin nata ciwon ma kaman ta dena jinsa.

A palonsa ya kwantar da ita kan kujera kafin ya dago kanta falaq tai saurin saka mata pillow tana kallan fuskanta datai fayau.

Shi kansa fuskan tata ya zubawa idanuwansa yana kalla a natse,

Duk da baya mata kallan tsaf sosai bai wani riqe yaya komai

nata yake ba yasan tana cikin wani hali sbd yanda tai wani irin pale da rama sosai tareda sauyawa sosai.

Dauke idanuwansa yayi Ahankali daga kanta yana maidawa kan falaq datake kallanta cikeda damuwa da tsoron kada komai ya samu jannah din.

Hannu ya

miqawa Falaq din yana hana yanayinsa bayyana ta gurinsa tana fasa kuka ahankali tana cewa

"Daddy Jannah batada lafiya sosai,.ta dade batada lafiya,

Ko abinci bata iya fitowa taci,

Hannunta ya karye sosai take fama dashi nayita cewa muje asibiti or a k

ira dr sai tana cewa aa kaman tana gudun abinda zakace ne,

Tana cikin damuwa sosai kwata kwata bata cikin farin ciki,

Daddy pls ka kula da ita ka bata farin ciki,

I really love as my mum,bazan iya rabuwa ita ba dan haka daddy dan Allah ka sota sosai ko

dan sbd yanda nake kaunarta itama take kaunata pls Daddy na rokeka"

Qarasa zancen tayi hawaye masu tsananin zafi na gangaro mata wanda ya sakasa maida idanuwansa ahankali akan jannah din wadda bata motsi har lokacin.

Kallon tsafta yayiwa fuskanta tsa

won mintina kafin ahankali ya gangaro da idanuwansa akan kirjinta setin zuciyarta ya tsayar dasu agurin yana radadin a zuciyarsa dayake tattare da yanayi biyu,

Jin yake kaman ya kasa,

Jin yayi yana neman tsanar kansa sbd zuciyarsa na kokarin failing Ummi

tansa.

Hannunsa ba zato a natse falaq ta dora akan hannun Jannah din ta dora nata akan nasa tana cewa

"Daddy pls for my sake ka karbeta a matsayin matarka,wlh tana tsananin sonka Daddy,

Tana enduring da hadiye komai ne sbd son datake mana ni da kai,

Daddy zakaso wasu familyn suyi treating dina kaman yanda mukaiwa Jannah wadda tanada gata da power ta family irin wadda nake dashi??????

Dago idanuwansa da sukai ja yayi ya kalli falaq din yana shigar da ita jikinsa ya rungume yana kokarin dedeta bugu

n da zuciyarsa takeyi akan zancen da falaq din ta fada kawai akan ayi masa treating dinta kaman hakan zai iya aikata abinda hankali bazai daukaba.

Hawayene suka sake zubowa falaq tana jin kwata kwata basuwa tsananin so da kaunar da jannah take musu ba b

ayan ta zabi juyawa wanda ya taso da kaunarta shekaru masu yawa baya akan tsananin son datake musu itada Daddynta,

Su kansu iyayenta sun zabi juyawa nasu baya suka zabi basu ita sbd farin cikinta amma gata ta qare a hannunsu masu aikinsu ma sunfita jin da

di.

Dr Sameera ce ta iso gidan cikin gaggawa sbd yanda sayd ya daga mata hankali da kira da buqatanta a cikin tsananin gaggawa.

Knocking kofar palon yayi wanda ya saka Falaq miqewa da sauri ta nufi kofar da fatan Dr ne ya iso.

Ahankali ya dawo da

idanuwansa akan Jannah din ya zare tsadaddiyar D&G jacket dinsa ya rufe cinyoyinta farare tas dasuke bayyane sbd rigar jikinta batada tsayi sosai.

Dr Sameera ce ta shigo palon Sayd kuwa baima shigoba ya koma yana tinanin Allah yasa ha matsalar zuciyarta

bane sbd irin silent pain din dayake hangowa a idanuwan AZIZ ya tabbatarda jin yake kaman kaman Ummitah ce a gabansa wani abu zai sake samunta sbd dena bugawan zuciyarta kaman sauran abinda ya rage musu na Ummitah ne yabarsu dan haka zuciyoyinsu sukai na

uyi da wata damuwar da basusan ta ina take cikesuba.

Dr Sameera kuwa duk taimakon da zata bawa Jannah din ta bata babu alaman suma ne kawai dan haka dole ta buqaci suyi asibiti da ita cikin gaggawa sbd bugun zuciyarta gaba daya ba daidai yake ba.

Hak

an da dr Sameera ta fada ya saka AZIZ din zubawa Jannah din idanuwansa yana jin kaman ya hana a kaita asibitin a hakan sedai kuma bazai bari zuciyarta ta dena bugawaba.

Falaq da jikinta har rawa yake sbd tsoron rasa Jannah da sauri ta kallesa zata kira

sunansa bai tsaya jiran komaiba ya shiga bedroom dinsa ya dauko daguwar rigarsa jallabiya me shegiyar kyau da qamshi ya zirawa Jannah din ya dauketa gaba dayanta ya nufi kofa suka biyo bayansa.

Sayd na hangosa ya nufi waje da sauri kafin su iso ya tada

mota tareda zuwa daf da kofar fitowa main palo ya tsaya Latif ne ya bude motar da sauri shima jikinsa na rawa.

Da mugun speed Sayd yabar harabar gidan da mota bayan securities sun bude musu gate tini.

Dr Sameera falaq tabi sbd yanda ta daga hankalint

a ko anbarta kuka zataita yi.

Suna barin gidan Mama na isowa da sabon driver dinta yaje ya daukota Airport.

Cikin mamaki take tambayar Su jannah din da falaq Fiddausi ce ta sanar mata komai cikin mutuwar jiki.

Itama maman damuwa ta shiga tana fidd

a waya kiran AZIZ sedai harta yanke bai daga ba.

A asibiti suna isa da gaggawa akai emergency da jannah din wadda aka fara kokarin dawo da numfashinta da baya fita sukeyi.

Zaune yake a gurinda aka tanadar masa na jira Sayd na tsaye a bayansa yana k

okarin neman hanyar da zasu samu history record na ciwonta sbd dole sai dashi zaa samu damar sanin yanda zaa bi da yanayinta.

Falaq na gefen Daddyn nata idanuwanta sunyi zuru na jiran tsammani.

Zaman awa kusan biyu zuwa uku sukai kowa da abinda yake

zuciyarsa kafin Dr Sameera ta fito tareda wani dr Ashir

Ya kallesu yana jiran abinda zasu fada.

Numfashi sauke suna kallansa kafin cikin girmamawa da bayyanarda yanayin da ake ciki Dr Ashir dinne yace

"Numfashinta ya dawo hakama bugun zuciyar ya dan

samu sedai ga dukkanin alamun da muka gani shine bugun zuciyarta is very weak wanda hakan na nuna Alamar heart patient ce so for now saita farfado munsan komai akan yanayinta zamu iya dubata dakyau,

Sai kuma hannunta da shima anriga an dubasa anji dash

i insha Allah dan haka yanzu muyi fatan farfadowanta a lokaci"

Numfashi mara sauti sosai Sayd da Falaq suka sauke a lokaci daya yana kasa cewa komai.

Shi kuwa dago idanuwansa kadai yayi ya kalli Dr Ashir din a tsanake ya furta

"Thanks Doc"

Shi

ru sukai dukkaninsu kowannensu da tinanin dayake zuciyarsa sedai babu wanda yace komai sai falaq data lafe gefen jikinsa idanuwanta da jikinta sunyi sanyi.

Har dare bata farka ba dan haka ya buqaci su koma da ita gida a hakan aci gaba da bata kulawan

a gida sbd babu yanda zaayi abarta asibiti ita kadai gashi har lokacin Zaadens basu saniba.

Ambulance ce ta dawo da ita gida a daren.

A dakinta aka kwatar da ita ya dauki nurses kwararri guda biyu dan kulawa da ita duk da ga mama ga Fiddausi amma dai

nurses din sune zasufi sanin abinda ya kamata.

Saida aka gama mata komai aka falaq ce ta rufeta ta abin rufa me taushi ta zagaya ta kwanta gefenta sbd bazata taba iya kwana daban tabar Jannah a wannan halinba.

Shi kansa saida Falaq din tai bacci a g

efen Jannah din kafin ya same sauke numfashi me dumi da gaba daya ayau din sai yanxu ya samu daman sauke numfashi.

Jannah ya saukarwa idanuwansa ya xubawa idanuwanta dake rufe ido yana kallan yanda sukai zurfi....

A bakinta daya bushe ya gangaro da i

danuwansa ya zuba musu suma kafin ya dauke su ya maidasu akan hoton dayake bedside dinta a qaramin flame guda uku ajiye.

Hoton Daddynta ne na farkon shi kadai cikin Kamala da cika ido kaman asalin mutumin kirji..

Dauke idanuwansa yayi yana saukarwa a

kan dayan frame din hoton Mimi da Maheer da saleem ne da Ammar Dukansu da fararen shirts da blue jeans sai Ammar daya saka fcap.

Zubawa hoton karshe ido yayi wanda shine hoton Ammar Zad shi kadai sanye da Black Armanis.....

Tsayar da idanuwansa yayi

akansa yana masa kallo biyu masu qarfin gaske na farkon shine kallansa a matsayin wanda ya kashe masa tasa yar uwar da hannuwansa ya zare zuciyarta daga kirjinta ya sakawa tasa macen wadda take matsayin Matarsa a yanzu amma hotonsa ne a gefen gadonta tana

kwana dashi tana tashi dashi.

Miqewa yayi tareda ficewa a dakin yana bawa nurses daman su shiga su sake dubata kafin su wuce dakin da aka saukesu.

Kai


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login