Showing 90001 words to 93000 words out of 363627 words
DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
0
9033181070
Or mtn vtu at
09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_*
43
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC (kayan mata)
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu
inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and B
rest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh
sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKo
n allah
🥰
👌🏻
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k
🥭
Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Tota
l kayan 9500
Za a bakisu akan 4200
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
🗣
️
🗣
️
🗣
️
🗣
️
🗣
️
🗣
️
ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA
💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁
da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata
💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃
Kazar gadali ta mall
ara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı
😋
800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k http
s://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
****************
Sun dauki lokaci sosai ahakan babu wanda ya iya doguwar motsi zuciyoyinsu a jagule da damuwa da mutuwar jiki,
Dr Raheem n
e yabar gurin yabarsu suji da damuwan dayake damunsu gavaki dayansu sbd ya lura matsalar ta taba zuciyoyin kowa a familyn dan duka kallan family daya yake musu wanda kaf dinsu basu hada alaqar jini ba kawai kaunace data hadu ta zama kamar jini daya da babu
sirki.
Sayd yafisu zama abin tausayi sedai yafisu karfin halin riqewa a zuciyarsa kansa na sunkuye har aka dauki lokaci sosai kafin sukaji tsit a dakin babu sauti komai bayan mama tagama fayyace masa labarin yanda sukaita fama da yanda dr ken ya turasu
zaadens hospital ta qarasa fayyace masa cikin radadin tinaw da ranar har saida takao ta kasa cigaba da magana ta bude kofar dakin ta fito idanuwanta jajir tana share fuskanta da tissue ta janyo kofar dakin ta rufe tana bude baki a sanyaye tace abarsa shi
kadai tukuna.
Wucewa tayi zuwa dakin Falaq ta zauna tana sauke ajiyan zuciya wani abu daya danne kirjinta da dadewa taji ya yafa mata sbd daga karshe yau dai tayi maganar Ummitah da AZIZ wanda takejin sassaucin ya zai samu sassaucin shima tinda ya samu
ya furta kuma ya saurara.
Fiddausi ma datasha kuka sosai a sanyaye ta shigo dakin ta nufi toilet ta wanko fuskanta ta fito ta zauna tana duba wayarta da akaita kira batama saniba.
Acan ma fahad barin asibitin yayi ya koma office Sayd kawai aka bari k
ofar dakin zaune shiru.
Wutace ta gama cinye zuciyarsa tas yakeji ta tsananin qi da zafin Zaadens da baida tabbacin a cikinsu wayene zuciyar Ummitah take bugawa a kirjinsa duk da suna zargin JANNAH ZAD ce sedai kuma ba lallai ita din bace da kuma son sa
nin waye Dr zad din da ake fada amma dai koma waye aka kashe Ummitah dan a rayasa tabbas bazai taba farin cikiba a rayuwarsa.
Wuni guda babu me shiga dakin da AZIZ din yake har Sayd kuwa sbd ya hana kowa ya shigowa garesa bayan dr Raheem wanda ya sall
amesa dan haka babu wanda ya gansa saida ya bude kofar dakin ya fito da kansa sanye da kayan sanyi tareda fcap da facemask daya rufe fuskansa.
Ahankali yake takawa cikin nutsuwa Sayd ya taso yana masa sannu tareda fahad wanda shima ya sake dawowa.
Ma
ma ma da Fiddausi sannun sukai masa babu wanda ya amsawa da baki sai kansa daya dagawa kowa a hankali cikin nutsuwa suka nufi mota batarea da ansanar dashi falaq na asibitin ba sbd kada abin yayi masa yawa.
Sayd ne ya bude masa mota ya shiga ya rufe tar
eda zagayawa ya shiga gaba fahad kuma ya shiga mazaunin driver ya tada motar suka fice daga asibitin motar tsit ma sauti komai saina ac dayake ratsa kowannensu.
Suna isa gida da daddare ne dan haka parking kawai fahad yayi ya fito ya bude masa motar ya
fito ahankali ya wuce ciki batareda ya iya cewa komaiba..
Daidai yana gap da shiga palo wayarsa dake hannun sayd tayi ringing,
Sunan Dr Nico sayd din ya ambata wanda ya saka AZIZ din tsayawa cak batareda ya juyoba yana dan rufe idanuwansa da babu abi
nda yake cikinsu sai azabar zafin da tiririn wutar dake ci a zuciyarsa da jininsa.
Qarasowa Sayd yayi tareda daukan wayar ya saka handsfree batareda AZIZ din ya karba ba.
Cikin sanyi dr Nico yace
"Jikin Ismail ya rikice gabaki daya bayajin lallai
ismail din zai tashi sai wani ikon Allah,
Amma kafin ya rikice din a jiya bayan kun kashe waya ya bada wasu bayanai ta hanyar motsawa da hannuwansa...."
Dan Shiru yayi sbd tinanin yanda AZIZ zai karbi zancen tinda shine likitansa yasan halinda suka shi
ga gurin treating nasa wancan karan daya samu paralys daqyar sukaga Allah ya nuna ikonsa akan AZIZ din ya tashi dan haka yake kiyaye abinda zai fada masa akan Kanwar tasa.
Ahankali ba zato sukaji muryan AZIZ din ya furta
"Babu abinda zuciyana bazata
iya daukaba a duniya yanzu,just go ahead and say it"
Numfashi Nico ya sauke yana cigaba da cewa
"Ya bada tabbacin Cire zuciyarta akai bayan ta haihu da kanta kuma lafiya kalau sedai already koda aka kawota asibitin kusan brain dinta yagama mutuwa sbd
ba aranar aka fara shirin cire zuciyartaba ahankali sun kashe brain nata,
Zuciyar na zaadens tana bugawa a kirjin wani daga cikinsu wanda bai samu nuna waye ba a cikin hotinan zaadens din dana nuna masa jikinsa ya rikice sbd brain dinsa da zuciyarsa baza
ta iya daukan pressure din zancen ba dan haka idan akwai abinda kuke buqata dashi kuzo kafin time dinsa ya cika"
Wani boyayyan numfashi AZIZ din ya sauke mara sauti numfashinsa na cunkushewa yayi gaba batareda yace komaiba.
Sayd ma wayar ya kashe yan
a bin bayan AZIZ din wanda yana shiga palonsa ya rufo kofar yana jingina bayansa jikinta ya rintse idanuwansa dake radadi yana dora hannunsa setin zuciyarsa dake tsananin ciwo da radadi ya gurfane gurin yana cusa kansa cikin qafafunsa kamar qaramin yaro ya
na jin tsananin sanyin rayuwarsu ta baya da suke rayuwa a cikin mataccen gidansu yana dawo masa tareda mahaifiyarsa da Ummitah tana qarama.
Rawar sanyi jikinsa keyi yana kakkarwa sosai yana tinano dumi na jikin Ummitan idan tana jikinsa a lokacin sbd ba
ta kariya daga sanyi rungumeta yakeyi sanyin yana shigewa shi a jikinsa......
Wasu zafafan hawaye masu radadi ne suka fara biyo gefen Idanuwansa yana jin kewanta na kashe kowane lungu da sakon tasa zuciyar.
Sayd dayake bakin kofar jin yayi karar fasa
kayayyakin palon taka tashi da karfin gaske tareda kukansa dayake yaga tasa zuciyar.
Gwiwowinsa Sayd yakai kasa a kofar palon yana sunkuyar da kansa idanuwansa na sake sauyawa zuwa jajir yana jin kaman ya bude ya rungume AZIZ din ko zai samu kashe masa
wutar datake ci a zuciyarsa amma ba damar hakan sbd yasan a wannan lokacin ko kusantarsa wani yayi zai iya rabasa da ransa fit dan haka yakejin radadin AZIZ din har tasa zuciyar.
Duk abinda yake palon babu abinda ya bari da sauran amfani sbd ya fasa ko
mai hannuwansa jini sukeyi sosai sbd glasses da suka yankesa koina amma sam bai damu ba a hakan ya zube qasa ya kwanta yana rufe idanuwansa yana jin buqatar bugawan zuciyarta a hannunsa,baa kirjin koma waye takeba a hannunsa yakeson karbota ya rabata da ki
rjinda aka kashe Ummitansa akai,
Bazai taba jin abinda yake tokare da kirjinsa ba ya fada sai ranar da zuciyar Ummitah ta sauka a hannunsa yakai kabarinta ya rufe mata ita dik da babu abinda ya rage a gangar jikinta amma zai kai mata zuciyar kabarinta y
a rufe mata ita.
Koma waye aka raya bayan kashe tasa yar uwar zai tabbatarda da hannunsa zai ciro ya basa abarsa a hannunsa,
Duk wanda ya taba hada ko hulda d zaadens saiya tabbatarda duniya ta dena masa dadi kwata kwata,
Daya bayan daya saiya rabasu
da abinda sukafi so a duniya duniya ta hanya mafi munin da zata sakasu kashe kansu da kansu.
Yana kwance a gurin cikin jini idanuwansa a rufe bai iya ko motsawaba har asuba....
Kiran asuba ya sanyasa bude idanuwansa da sukai jajir ya miqe tareda nuf
ar bedroom dinsa kai tsaye ya nufi toilet ya sakarwa kansa ruwan zafin da hayaqinsu ahankali ya ciked toilet din ya lumshe idanuwansa ruwan na ratsasa yana jin kansa sabon mutum.
Hannuwansa da jini ya bushewa ya zubawa idanuwansa jinin na wankewa da kan
sa yana zubewa qasa tareda duk wani sauran tausayinsa da tsaftar zuciyarsa dan ko qanqanin tausayi da jin qai jin yayi yana ficewa daga jininsa da zuciyarsa.
Fitowa yayi daga toilet daure da brown towel lafiyayyar kakkarfan jikinsa na daukan ido a has
ken lafiyayyan dakin da babu abinda ya rasa na luxuries da jin dadin rayuwa.
Fararen hoodie Sweatset na Ralph Lauren ya saka ya fito da hular zanyi me kauri sosai akansa ya fito dan zuwa masallaci.
Yana bude palonsa Sayd dayake zaune bakin kofar yayi
saurin miqewa yana kallansa.
Yanayinda Sayd ya gansa ne qamshi me dadi yana fita jikinsa ya sakasa shiga mamaki sedai kuma kwayar idonsa daya yiwa kallo daya take yasan sabon AZIZ AY LIMBA ne a gabansa dan haka ba bata lokaci ya buda baki zaiyi magana
LIMBAn ya katsesa da muryansa me cikeda kwanciyar hankali da izza yace
"Ka shiryo muje sallah"
Juyawa Sayd yayi yaje dakinsa yayo alwala ya sauya kayansa shima zuwa kaya masu dan kauri da hula suka fice.
AZIZ dinne yaja motar har zuwa masallacin.
Ana gama sallah ya jima yana addua sosai kafin suka fito.
Suna isowa gida Geam kai tsaye ya nufa yana zare rigar jikinsa me kauri ya jefar a yana shiga makeken geam dinsa dayake cikin gidan dagashi sai black vest din datake jikinsa yafara geamin yana
sauraron sayd dayake tambayarsa yanda zaayi da dr ismail.
Baici komaiba saida ya dauki lokaci yana abinda yake kafin ya dakata yana daukan towel yafara goge zufan dayaje gangara akan lafiyayyar fatarsa ya kalli Sayd din yace
"Kafara kiran center din
da ake neman heart donors ka shigar da akwai wanda zaiyi donor ga wanda yake kan layin neman donor na zuciya da qoda,
Kana gam wannan ina buqatan bin jirgin zuwa italy din dan saka hannun wanda zaiyi donor din da kansa ba tirsawawa,
Idan ka gama wan
nan a fara shirye shiyen komawanmu gida Nigeria gaba daya lokaci yayi"
Yana gama fadar hakan ya saka kai ya fice yana mamakin jin shirun gidan ba hayaniyar Falaq Aziz dinsa.
Yana ficewa mutuwar tsaye Sayd yayi cikin mamaki sedai kuma hakan shine abin
da yake jira dan haka cikin samun satisfaction da sabon AZIZ LIMBA ya ciro wayarsa aljihunsa dan kuwa ayau zai gabatarwa da masu neman sadaukarwan zuciya da koda an samu me saudaukan da kansa a kyauta dan yasan a ruwan sanyi dr ismail zaiyi sadaukarwa me a
mfani ba tirsasawa a natse wanda nasa sassaucin kenan ya tafiyarsa ya huta bayan ya girbi abinda ya shuka tukuna manyan shegun.
#MAMUH
#BEST REVENGE STORY
#BESTLOVE
#HOTLOVE
#HATE/LOVE STORY
#SACRIFICE
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A
DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_*
44
*ZUZEAM VENTURES*
Best
APHRODISIAC (kayan mata)
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaga
nin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu ing
anci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fat
a gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
🥰
👌🏻
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k
🥭
Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gu
mba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4200
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
🗣
️
🗣
️
🗣
️
🗣
️
🗣
️
🗣
️
ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA
💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁
da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata
💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃
Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı
😋
800 Garin 7in1 1k Gumba 3 bala
i 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki
saida Rabonki
*********
Bedroom din Falaq ya nufa kafin ya qarasa su mama da suka dawo suka shigo palon suna sauke ajiyan zuciya da samun nutsuwar Falaq din data farka tin asuba kuma ta daga musu hankali dan haka tinda ba wani ciwo suka dawo gida ta
reda ita bayan dr Raheem yace ba damuwar komai.
Da gudu tayo gurinsa tana fashewa da kuka ta fada jikinsa tana cewa
"Daddy dan Allah karka sake rashin lafiya banason komai ya sameka"
Rungumeta yayi yana kallansu mama sayd daya shigo ya kalleta yan
a cewa
"Yaya jikin nata mama?
Cikin sauke numfashi da ajiyar zuciya mama tace
"Gatanan ta miqe ta ishemu da ragamar zuwa gurin Daddynta"
Da mamaki yake kallansu kafin ya dagota daga jikinsa yana kallan fuskanta zuwa jikinta tukuna ya dago ya ka
llesu yace
"Did she collapse again??
Gyada masa kai Sayd yayi da cewa
"Amma komai insha Allah yana under control dr Raheem ya kira yace is not that serious so ba lallai ta kai wancan matsayinba"
Dawo da kallans yayi kan falaq din wadda take laf
ewa jikinsa ya dago fuskanta cikeda kulawa da tsananin kauna yace
"Ki dena daga hankalinki a komai na rayuwa,
Babu abinda zai samu Daddynki insha Allah amma idan wani abu ya sameki I can't take it.....
Rungumesa tayi har lokacin tsoron abinda ya sam
esa bai gama sakinta ba dan sosai ta shiga firgitan da bata taba sanin yaya yake ba arayuwarta.
Qanqamesa tayi muryanta na bayyanarda tsoronta tace
"BestDaddy kar komai ya sameka dan Allah kaji??
Idan har wani abu zai sameka sbd nai maka alkawarin b
azan sake barin komai ya sameniba insha Allah,
Naji tsoro sosai da akace wani abu ya sameka Daddy....
Hawaye ne suka gangaro mata tana kasa riqe kukanta dayake cin ranta na tsananin firgitan datai dan ko kalman da Fiddausin ta fada ta tina jin take kuk
a na zuwar mata.
Kukan data fasa dinne ya sakasa sauke numfashi yana miqawa Sayd hannu ya basa handkerchief yafara goge mata hawaye yana rarrashinta kafin ya jata sukai palonsa yana cewa
'Ya isa kukan Bestyn Daddy"
Tsoki mama ta sake tana cewa
"Lallai 'yar nan ta gama renamu,
Muyi kwanan zaune a asibiti cikin sanyi da damuwa duk batace komaiba sai yanzu ta saka kukan ubanta"
Fiddausi dai dataga tai fitar kutso na ganin falaq ta tashi wani abin bai sametaba akan labarin dataji a bakinta ajiya
r zuciya ta sauke tana godewa Allah da komai ya dawo daidai a gidan sbd Shi kansa Uban gayyar Tamkar sabon mutum ne suka gani a gabansu sbd yanayinsa daya dan sauyu.
Dakinta ta nufa tana kashe wayarta sbd ta dan huta kanta tsananin ciwo yake mata.
Ma
ma ma dakinta ta nufa bayan ta kwalawa Nena kira tace akai mata tea me zafi da madara sbd cikinta takeson gasawa sanyi takeji kaman ya shige mata koina har a ciki.
Sayd kuwa ficewa yayi dan ayyukan dake gabansa sunada yawa ciki kuwa harda bawa zaadens d
amar ganin LIMBA kaman yanda suke buqata dan haka lokacin haduwarsu yayi na ganin juna da ganin irin matsayi da girman ikon da kowa yake dashi.
A palonsa zaunawa yayi da falaq din ya rarrasheta tareda tabbatarda tsoron dayake ranta ya fice ya kama han
nunta da kansa ya rakata har bedroom dinta ya shiga toilet dinta da kansa ya hada mata ruwan wanka yace