Showing 162001 words to 165000 words out of 363627 words

Chapter 55 - KALBIM BOOK COMPLETE

Mamugee   

10 Sep 2026

130

isa Zaadens a lokacin a

ke kokarin fara janazah din dan haka jannah ce kadai ta wuce cikin gida shikuma anan suka tsaya wajen ayi dasu.

Tana shiga kai tsaye bangarensu Mummy ta nufa sbd kowa na can.

Kallo daya taiwa Mummy da Mimi wasu sabbin hawaye suka zubo mata da gudu ta

qarasa ta rungume Mummy wanda har karfinta tas ya qare gurin kuka.

Anyi janazah din Mahmoud Zad a cikin radadi na rashinsa da akai an dawo,

Bazasuyi zaman gaisuwa ba dan haka ana dawowa kowa ya watse sedai masu zuwa suna tafiya,

Securities ne sos

ai acike da layin sbd manyan mutanen dake zuwa suna tafiya,

Acan cikin gida ma babu mutane tsit ne duk wanda yazo yai gaisuwansa tafiya yakeyi sbd basason zaman da hayaniya kadaici sukeso.

Su mama anan suka bar jannah wadda dataga da gaske zai iya ce

wa ta koma din kuma saita koma din dole ta roki mama ta sakasa barinta gidan ta kwana biyu.

Dan haka acan aka barota daman shi tin daga gurin janazah bai dawoba ya wucewansa.

Familyn Mummy dake Germany sun iso gaisuwa da tsayawa Mummy din wadda gaba

daya ta shiga wani hali na rashin Mijin datake tsananin so yana tsananin sonta sbd itace bata haihuwa amma bai taba damuwa ko raayin aureba sbd samun haihuwa sbd kawai girman son da sukewa juna ya yadda ya zauna ba haihuwa yayan dan uwansa da yar uwansa su

n ishesa.

#MAMUH

ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500

mamuhgee

A DUNIYATA 500

Huguma

AJIYA A DUHU 500

Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500

Miss xoxo

Pay at

0022419171 AccessBank

Maryam sani gummi

Shedan biya

09033181070

Or mtn vtu at

09032345899*_KALBIM_*

_Mamuhgee_

79

*UMMU_MAHNOOR LUXURIES*

(Best luxuries shop)

08034469681

08135142610

Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini?

Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji d

a zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma  e kika saka?

 

Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu?

Sitirar Alfarma kikeson sakawa?

Sitirar da kike ganin manyan mata da ita?

Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dau

ka waje kikaje da kanki kika siyota?

To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida,

Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu,

Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta

💯💯

Abubuwan da zaki samu a gurinta

with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune;

Atampopi

Laces

Shadda

Materials

Shoes

Bags

Veils

Trolleys

Jewellerys

Oil perfumes

Numbers

08034469681

08135142610

Handles

Instagram @ummu_mahnoor_luxuries

TikTok us

ername @ummu_mahnoor_luxuries

Facebook ummu_mahnoor_luxuries

*********

Ranar da akai kwana uku da rasuwar sawun ya zuwa gaisuwa ya dauke suka koma iya su familyn,

Dad jikin nasa sai ahankali shima sbd damuwa me girman gaske ce ta cike zuciyarsa ya

kasa cirewa dan haka gabaki daya walwalar familyn ta dauke basa cikin farin ciki ko kadan,

Ammar ma andawo dashi gida sbd gabaki daya dai kansa ya juye suke gani haryanxu sunan AZIZ LIMBA ne a bakinsa.

Mummy a ranar da akai ukun da yamma bayan angama

addua ta buga waya cikin rashin bata lokaci saiga motocin Dss kusan guda biyar sun iso Zaadens sun zagaye gate din da gefen gidan.

Anny suka taho kamawa a bisa tabbacin itace ta kashe Mahmoud Zad.

Mummunan tashi hankalin Su Dad da maheer yai harma d

a Mimi da dukkaninsu.

Sai a lokacin Mummy ta fito ta nuna babu wani sulhu ko tsayawa sauraron bayani komai Anny ce ta kashe Mahmoud kuma dole zata karbi hukuncin hakan sbd a gaban saleem ne shima gani,

Jannah ma da mijinta sun gani hakama yan aiki duka

shaida ne,

Zata tabbatarda Anny ta karbi hukuncin kisa akan abinda tai idan kuma akwai wanda ya isa ya tsaya mata zasusha mamakinta sbd gabaki daya dukiyarta da itace share dinsu datake riqe dasu ayanxu zata janye ta kuma yi sharia dasu da dalili a lok

acinda basuda karfin ko power din iya fada da ita sbd sunsan ita din ko wace.

Wannan itace sabuwar masifar data diro musu wadda ta saka yan jarida fara yada labarai akan zaadens din.

A lokacin da zaa tafi da Anny din kasa yadda tayi da hakan tai gagg

awar boyewa bayan bayan Maheer tana riqesa hannuwanta na zuba wata irin rawa cikin matsanancin tsoro da tashin hankali me girma tace

"Maheer wlh banyiba,dan Allah karka bari su tafi dani,

Bazan iya zuwa prison ba dan Allah karka bari su tafi dani"

K

omawa tayi kan Mimi tafara rokonta idanuwanta kaman zasu fito sbd tashin hankali da firgicewa.

Kan dad ta koma ta zube qasa tana kama kafafunsa cikin tsananin kukan tashin hankali tana cewa

"Dad wlh bansan zai rasa ransa ba,banyiba dan Allah karka ba

ri su tafi dani"

Mummy da idanuwanta suka gama rufewa da tsananin fushi da bacin rai me tsananin gaske takowa tayi ta dago Anny din ta saukar mata da lafiyayyan marin daya sakata zubewa qasa hancinta na zubo da jini.

Da sauri Maheer yayi kanta ya dag

ota jikinsa yana rungumeta ya dago ya kalli Mummy din idanuwansa jajir yace

"Mummy baa zartar da hukunci a cikin fushi batareda bincike me kyau ba,

Tayaya zamu bari muna matsayin family irin wannan matsalar me girma ta fita zaa iya bincike a gane a mag

ance cikin gida......."

Cikin mamaki sa sabon bacin rai Mummy ta kallesa kafin ta maida kallanta kan Dad daya kasa cewa komaiba sbd yafara jin inama shine yabar duniyar ya huta da wannan baqin cikin dayake zuwa wani bayan wani

Tace

"Dzad kanajin abi

nda Maheer yake fada akan mutuwar dan uwanka wanda kake ikirarin rabin jikinka bakada kamarsa?

Kana jin yana cewa a rufe maganar wadda ta kashe Mahmoud sbd tana matarsa,

Wannan shine adalci ko sakamakon da Mahmoud zai samu daga gareku?bayan duk sadaukarw

a da zunuban daya dauka sbd kai da yayanka Dzad?

Wasu hawayen baqin ciki ne suka zubo mata a cikin tsananin fushi ta fixgo Anny ta jefawa Dss da take suka kameta aka saka mata cuffs tana wani irin kuka da ihun tashin hankali me tsananin gaske sbd tsoron

a kasheta itama.

Dad dagowa yayi ya kalli Mummy ya bude baki yace

"Nafeesat nasan Zuciyarki tana cikin zafi da radadin rashin Mahmoud kaman yanda nake ciki amma hakan bashine mafita ba,

Qarawa kanmu matsaloli zamuyi bayan bamu magance na gabanmu ba

,

Zamu bari duniya tai mana dariya ne maqiyanmu zasu samu damar sake cutatar damu dan haka ki janye ya saki Anny zamu ji da matsalar a nan cikin gida"

Kallan dayake kama dana tsana Mummy kewa Dzad din tana jin baqin cikin sadaukarwa da zunuban da Mahmo

ud ya ringa dauka akan dan uwansa harya bar duniya gashi yanxu dan uwan nasa ne ke bude baki yana cewa ayi shiru akan wadda ta kashesa.

Bata iya cewa komaiba juyawa tai tabar gurin ta nufi bangarenta bayan anwuce da Anny wadda ta zare take.

Mimi da i

danuwanta suka bushe har hawaye sun qafe mata juyawa tayi ta koma ciki jikinta a tsananin mace kirjinta na mata ciwo itama.

Jannah ma bayan Mimin tabi itama kirjinta na matsa tsananin ciwo me dacin datake jinsa har bakinta.

Maheer kadai aka bari hara

bar gidan bai iya motsawaba yana jin duniyar na juyawa dashi sbd tsananin quncin daya rufe zuciya da idanuwansa gabaki daya.

Mummy Former spokesperson a Germany hakama ta zauna matsayi me girma a italy dan hakama familynta duka yan boko ne sosai dasuked

a manyan matsayi da arziki sosai itama dan haka koda ta dena aiki tana da arziki sosai wadda ta zuba rabinsa a business din zaadens dan haka kusan arzikin zaadens din tanada share me girma a cikinsa,

Yanzu daga baya da suka samu matsalar da aka samu sau

ran shares dinta dake wasu manyan companies ne ta karba ta bayar aka hada maja da LIMBAs dan haka a wani bangaren dai kusan dukiyarta ce yanzu a zaadens din take riqe dasu hakama tanada sauran kadarori da wasu shares din masu girma a wasu guraren dan haka

kai tsaye a yanzu a halinda suke ciki sunsan ja da ita zai musi wuya shiyasa dole lallabata zaayi ta janye dan basuda power din fada da ita da familynta.

Kwanan damuwa me tsanani akai a zaadens wanda ya saka jannah tashi da rashin lafiya.

A waya fala

q taji yanayin Jannah dan haka ta shiga damuwa itama.

Karfe goma da mintina Su Dr Abraham sika iso Zaadens sbd yanayin jannah wadda haryanxu ma basu samu dubata dinba.

A daki na musamman da aka ware sbd jinyar family members na zaadens tamkar a asibi

tin lafiyayye acan aka kai jannah wadda ta laushi sosai sbd damuwar datai mata yawa.

A daidai wannan lokacin ne motar AZIZ LIMBA ta iso gidan aka bude masa gate ana masa barka da zuwa.

Parking Sayd yayi ya bude masa ya fito suka nufi ciki Saleem daya

fito tarbansa ya gaidasa cikeda girmamawa suka nufi dakin da aka kai jannah din.

Abraham ne yake dubata dan haka hankalinsa gabaki daya yana kan Jannah din...

Ken dayake tsaye yana duba monitoring heart dinta a injin kaman a mafarki idanuwansa suka

dago cikin slow suka fara sauka akan fuskar AZIZ AY LIMBA wanda ko zaa zare ransa a dawo masa dashi bazai mantasa ba,

Kasa motsawa yayi kansa da jinin dayake yawo a jikinsa suna tsayawa daga kowane motsi ahankali idanuwansa akansa kaman yanda yake kalla

nsa shima idanuwansa a cikin nasa suke yana masa kallan dayake dauke masa ji da ganin komai daidai.

Bayyanar Sayd a bayan AZIZ din ya saka hannuwansa sakewa

Sai ganin akai jini na gangarowa daga hancinsa ahankali me kauri.

Cikin Mamaki da dan fargab

a Dzad ya ambaci sunansa yana kallan hancinsa.

Sayd ne ya tako kafin Ken din ya motsa daga mummunan shock din daya saka hancinsa barewa da jini,

Handkerchief ya fidda daga aljihunsa fari qal bai tsaya komaiba a natse ya ya dora masa a hancinsa yana r

ufewa cikin sautin da babu wanda yajisa yace

"Akwai Enzoskillienia datake cikin Handkerchief dinnan wadda bazata bari jinin hancinka ya tsayaba har jininka ya qare katafi inda baa dawowa,

If you want the antidote act just act normal"

Janyewa yayi Ah

ankali daga gabansa yana cewa

"Sorry doc"

Wani irin rikitaccen Juyawar cikin data sanya amai taso masa ne ya sakasa barin dakin kafafuwansa na wata irin rawa hancinsa na sake zubo da jini sosai ganinsa yana rikicewa sbd tsananin tashin hankali da sho

ck.

#MAMUH

ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500

mamuhgee

A DUNIYATA 500

Huguma

AJIYA A DUHU 500

Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500

Miss xoxo

Pay at

0022419171 AccessBank

Maryam sani gummi

Shedan biya

09033181070

Or mtn vtu at

0903

2345899*_KALBIM_*

_Mamuhgee_

80

*UMMU_MAHNOOR LUXURIES*

(Best luxuries shop)

08034469681

08135142610

Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini?

Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da za

a kalleki kallo daya asan sitirar alfarma  e kika saka?

 

Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu?

Sitirar Alfarma kikeson sakawa?

Sitirar da kike ganin manyan mata da ita?

Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka w

aje kikaje da kanki kika siyota?

To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida,

Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu,

N

idai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta

💯💯

Abubuwan da zaki samu a gurinta with

the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune;

Atampopi

Laces

Shadda

Materials

Shoes

Bags

Veils

Trolleys

Jewellerys

Oil perfumes

Numbers

08034469681

08135142610

Handles

Instagram @ummu_mahnoor_luxuries

TikTok userna

me @ummu_mahnoor_luxuries

Facebook ummu_mahnoor_luxuries

**********

Dr Abraham ne ya dago ya kallesu shima sedai bai gane Sayd ba sam dan haka hankalinsa kwance ya gaisa da AZIZ din kafin ya fice daga dakin dauke da file din Jannah wanda idanuwan AZ

IZ din sukaiwa kallo daya.

Gaisawa yayi da dad kafin ya kalli jannah din wadda take kwance a sanyaye.

Ficewa dad yayi saleem da sayd sukabi bayansa aka barsu su kadai a dakin.

Zuba mata idanuwansa yayi ita kuma taqi bude idanuwanta ta kallesa.

Shiru sukai tsawon lokaci sai kawai jin tayi ya daka hannuwansa ya dauketa ahankali ya fice da ita.

Koda ya fito ba kowa duk suna bangaren dad dan haka kai tsaye yayi mota da ita suka nufi gida.

Dr ken da tashin hankali me tsananin gaske da shock suk

a hana jinin hancinsa tsayawa hankali tashe yabar zaadens jikinsa na tsananin rawa ko gani sosai bayayi yabi motarsu AZIZ din.

Sayd yagansa a bayansu dan haka baice komaiba har saida suka isa limbas security suka hanasa shiga saida sayd din ya fito yace

abarsa ya shigo amma banda motarsa.

AZIZ ciki yayi da jannah yakaita har dakinta ya ajiye juya ya fice falaq na murnan dawowanta.

Sayd ne ya iso palon baqi da ken wanda jikinsa ne tsananin rawa jikinsa duk ya baci da jini.

Kallo daya yayiwa AZIZ

yaji hankalinsa na sake tashi duk da bai yadda da sunsan abinda ya faruba akan rasuwar Ummitan.

Ahankali sayd ya iso gabansa ya jiye masa file din farko dayake nuni da a rubuce aikin da akai na zuciya tsakanin UMMITAH ABDULAZIZ zuwa ga JANNAH ZAD a asib

itin zadeens da sunayen likitocin da sukai tareda date din da time wanda a gurin matar dr ismail aka samu da stamp na asibitin zaadens a jiki a cikin file din jannah ya saci copy din kamar yasan ranar zatazo.

Karatu daya dr Ken yayiwa takardan zaiyi mag

ana Sayd ya daukesa da wani mahaukacin marin daya qarasa balle hancinsa da jini ya kifu a qasa hannuwasa na rawa.

Takarda ta biyu sayd ya fidda ya sake ajiye masa a gabansa wadda take dauke da adadin kudaden da aka basu a lokacin aikin da date a jiki da

komai.

Rawa jikin dr ken ya sake dauka ya bude bakinsa dayake tsananin rawa yana son ambatar sunan AZIZ Latif dayake palon tsaye shima ya kifa masa wani azababben mari yana cewa

"Kada ka sake bakinka ya furta sunansa sbd hakan na faruwa wlh baxaka f

uta da hakori ko daya a gidan nan ba"

Sayd da koina jikinsa ke rawa dagasa yayi sama ya buga da qasa yana taka wuyansa da kafarsa yace

"Me kakeson fada?

Yanda kuka kasheta??

Yanda ka siyar da zuciyarta?

Wani mummunan naushi Latif yayiwa zuciyar

ken din sayd na rufe bakinsa yana hanasa ko fidda numfashin wahala.

Miqewa AZIZ yayi yana barin palon sbd yanda zuciyarsa ke ingizashi ka fasa kirjin ken din ya rabasa da tasa zuciyar shima.

Wani irin azababben dukan daya rabasa da hakoransa uku na g

aba sukai masa saida yakai baya iya bude idonsa daya daya tsiyaye kafin latif ya miqar dashi...

Kallansa sayd yayi yace

"Wannan dukan nawa ne,

Bazaka iya daukan na Limba ba dan haka ya baka damar wanke kanka ta hanyar kawo mana file din jannah kota

halin yaya kafin karfe goman safen gobe,

Idan ka kawo mana zaka bar qasar ka koma ga iyalinka kai ka fita a cikin case din"

A jikinsa na rawar azaba da tsananin radadin zuci da jiki ya gyada kai bayan ya musu kallan sun tabbatar,

Gyada masa kai Sayd

yayi yana basa tabbacin hakan.

Latif ne yakaisa har gidansa da knsa sbd ya gyara kansa kafin ya nufi gidan Abraham wanda file din yake hannunsa.

AZIZ da sayd ya sanar masa bude baki yayi a natse yace

"File na shiga hannunmu a goben a sakarwa yan

media komai dayake cikinsa,

Copy daya kuma a aika a Germany gurin dr Nico zai gabatarwa babbar qungiyar lafiya tareda sunayen duka patients da mutanen da aka cire zuciyoyinsu."

Gyada kai sayd yayi yana saka Fahad hada kan manyan channels su shirya karb

an news din.

**a daidai wannan lokacin kuma acan zaadens Maheer ya fita hayyacinsa sbd duk wata hanyar da zasu bi sunbi akan case din Anny amma sam ba haske case din me girman gaske ne da manya suke backing nasa ciki harda AZIZ LIMBA wanda ya hana a kar

bi duk wanda zaizo duba Anny din.

Mummy ta bar zaadens sbd ta shirya fada dasu iya inda karfinta zai Kare saita tabbatarda Anny tabar duniya kaman yanda Mahmoud ya bari.

Ammar ya qarasa rikicewa duk iya karfinsa yakeson fadawa su daddy waye AZIZ amma

sam sun kasa barinsa magana allurai kawai ake masa sbd kada ya tona musu asiri gurin surutansa.

Karfe goma sha Biyun dare Dr ken ya baro gidan Dr Abraham daya cewa accident ya samu ya gama dubasa da dressing masa koina ya shige toilet a lokacin ne Dr

ken ya samu damar dauke file din y fice yabar gidan.

Kasa tafiya yayi dashi gidansa sbd duk rintsi bazaiso asan shine ya dauka ba dan haka Sayd ya kira a cikin daren ya basa.

Sayd na karba ya kasa budewa yayi sbd yanda jikinsa yayi tsananin sanyi z

uciyarsa ma na yin sanyi da mutuwar jiki sbd wannan shine file din dayake dauke da hoton Ummitah na karshe a duniya acikin kayan tiyata.


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login