Showing 351001 words to 354000 words out of 363627 words
haka ya kame ya bada umarninsa me karfi na karshe akan kowa ya gabatarda abokin rayuwa ayi musu aure.
Sayd daya rasa ta inda zai fara bayani Shiru yayi har aka gama tukuna ya fice zuwa dauko Umman,
Itama fiddausi Shirun tayi tana kasa dago
wa ta kalli baban Dan batada abin fada bare iya fadan waye suke tare dashi hakama itama tinda cikin Nicky ya bayyana na Muhammad ne take cikin tsoro da tsananin kame Kanta daga zuwa dakin Sayd tin suna Greece sbd Bata daukesa komaiba kaman yanda Shima be d
auka komai dinba sbd turai data ratsasu daidai gwargwado.
Yanzu Sam bata zuwa ta dena zuwa sbd kaucewa kaddarar shedan Dan kila su Kam AZIZ Batama San hukuncin dazai musu ba.
Sayd na fita fiddausin ma ta miqe ta fita ta koma dakinta tana tinanin kada
ace auren hadi zaa musu daban daban da wasu idan basu fada halinda suke ciki ba.
Ko da Sayd ya iso Falaq na hangosa ta window din saman ta sauko da sauri suka hade palon qasa daidai yana shigowa da sauri ta kama hannunsa tana cewa
"P badai daukana k
azo ba?
Ni tareda Jan zan koma fa,
I love staying here..." ta qarasa fada tana kallan Saleem daya qaraso fuskanta da sanyayyan murmushi tana sake lafewa gefen papan nata.
Wani mayen Kallo Saleem din yayi mata yana jin tako ina yarinyar tai Masa illar
da baya iya control na idanuwansa da xuciyansa idan tana guri.
Hannu ya miqawa sayd suna gaisawa cikeda sakewan datake tsakaninsu Dan wani irin shakuwa da sabo suna qarasawa ciki har lokacin tana maqale gefen Sayd din tana murmushinta.
Shakuwa ce da
kulawan daya ringa bata a lokacin jinyarta da Kuma sacrifice dayayi akanta na Bata zuciyarsa wadda baa karba ba Kuma ya dage ya nace ya haukace Saida ya samo mata wadda take kirjinta ya saka soyayya shiga tsakaninsu wadda da farko dukkaninsu sun dauka shaq
uwa ce kawai da kulawan dayake mata me tsanani kafin daga baya daya fara zama busy suka fahimci suna cikin zuciyar juna,
Yayi kokari sosai gurin danne duk abinda yake ji a Kanta sbd taxarar shekarunsu me yawa da Kuma ganin tayi qanqanta amma Kuma shagwa
banta da rashin wayonta ya saka zuciyarsa ta qarasa macewa akanta a hankali ahankali dole suka yadda da soyayyar da sukewa juna sedai ya sani zaman jiranta ne zaiyi har lokacinda zata gama duka karatunta.
A nata bangaren batasan komaiba bayan cewa Salee
m Zad nata ne ita kadai,baida iKon kula kowace mace me shakaru da mara shekarun ita kadai take dashi Wanda Hakan ya saka sam Baya iya muamala da mata ko a gurin aikinsa irin sosai sbd kaucewa fitinarta da rigimarta wadda idan ta tashi Bata tina lokacinta b
aiyiba na irin wannan rigima take Masa sosai,
Daddynta da Sayd sunsan akwai shakuwa da kauna tsakaninsu sosai amma basusan da soyayyar data gigita musu yarinya ba bare kudirinta na batason dogon karatu saita fara auren Saleem Zad ya zama nata kafin ta q
arasa karatun daga baya.
Suna qarasowa tsakiyan palon suna zaunawa Ammar ma yana fitowa a Shirye zai fita wani gurin Dan haka hannu ya fara bawa sayd suka gaisa a Mutunce haryana tambayar Yaya jikin Aysha tukuna ya fice daga Palon yana daga wayarsa da a
ke kira.
Ammar na ficewa fatma da Jannah suka sauko suna gaisawa da Sayd din suna kokarin zama masu aiki suka sauko da akwatinan Ummah suna ficewa dasu harabar gidan.
Gabaki dayansu miqewa sukai suna kallan kayan kafin Ummah dake saukowa hankalinta k
wance fuskanta a sake tana cewa
"Aa Falaq Baki shirya bane?
Bafa zama Sayd din zaiyiba tashi ki dauko kayanki muje"
Falaq cikeda mamaki tana kasa cewa komai ta miqe tana nufar sama.
Jannah Umman ta kalla itada Fatma da Saleem da sauri tace
"Um
mah tafiya zakiyi ne?
Ina zaki bansan zakiyi tafiya ba"
Saleem ma kallanta yayi yace
"Ummah lafiya dai ko?
Fatma cikowa kawai idanuwanta sukai batason ummah tayi tafiya a yanzu datake buqatanta.
Murmushi umman tayi tana kallansu tace
"Tafiy
a zanyi amma bama nisa zanyi daku ba gida kawai zan koma"
Tana fadar Hakan ta Kalli Sayd dayake kallanta da mamaki tace
"Muje na shirya"
Miqewa yai yana yin gaba tabi bayansa.
Dad ne ya fito daidai lokacin yaga Umman na ficewa ya kallesu ya bi
bayan Umman.
A kofa ya cimmata yana saurin riqo hannunta yana dawo da ita baya kadan.
Ganin hakan kowa yabar palon
Jannah data fahimci kaman tafiyarta ne Umman zatai take hawaye suka ciko idanuwanta tafara gangarowa dasu tana son magana bama tasan
me zata fada ba.
Dad dayaji zufa na kokarin keto Masa kallan Umman yayi yana sake riqe hannunta cikin nasa yace
"Fatima ina zaki tafi da kaya haka?
Meya faru Kuma?
Ba duka na dena shiga lamarin yaran ba na barsu,
Gashi ma yanzu komai lafiya"
Nu
mfashi Umman ta sauke ahankali tana dagowa ta kallesa cikin nutsuwa tace
"Haryanzu akwai damuwan auren Jannah da AZIZ dayake damunka,
Kai fa mahaifi ne,tayaya kana kallo yarinya da aurenta tana zaune gida ta zabi zaman gida akan gidan mijinta sbd kawai
tasan abinda yake ranka,
Aure tsakanin LIMBAs da Zaadens dai bazai taba yiyuwaba Dan haka kowane auren ma a hakura dashi kawai idan zaka zo karban takardar 'yarka saika kawo Masa takardar uwarsa daga nan.."
Tana gama fadar Hakan ta juya zata wuce Da
d ya share wani mugun zufan dayake tsiyayo Masa yana kallanta duk yama rikice cikin qasa qasa da murya kada Yara su jisu yace
"Fatima wane takarda ana Zaune kalau da girmanmu?
Dena fada ma kada Yara suji
Ni yaushe nace zanje karban takardar Jannah?wa
llahi tallahi bance ba Kuma bazance bama,
Yi hkr yanzu ki koma ciki sai miyi magana anjima kinji?"
Numfashi ta sake saukewa tana zare hannunta ta wuce gaba tana cewa
"Kowa ya riqe nasa ai haka kakeso ko?
Mota ta isa daman sayd ya bude mata tana i
sowa ta shige a rufe Dad na qarasowa ya tsaya yana Kallo Falaq ma ta iso ta shige sayd yaja motar suka bar gidan.
Suna barin harabar gidan Jannah dake sama tana Kallo ta silale qasa tana kuka.
Fatma ma tashi hankalinta yayi jikinta na sanyi ta zauna
tana rafka tagumi.
Dad jiki a tsananin mace ya dawo ciki ya shige Palonsa yana Jin gidan na Masa wani irin empty yakuma San duka yaransa babu Wanda bazai shiga tsananin damuwan rashin Fatiman ba musamman Ammar Wanda itace kamar garkuwansa a yanzu.
Sayd da Falaq baby Wanda ya iya cewa komai a motan har suka isa gida aka shiga ciki da kayan Umman Wanda ya saka Mama mamaki amman batace komaiba sbd ganin kowa na nan,
A lafiyayyan bedroom din dake Palo daya da Mama aka Kai kayan Umman,
Koda AZIZ ya
taho gaida Umman yana ganin kayan datazo dasu baice komaiba Shiru yayi kaman bai luraba sbd ya dena shiga tsakanin Umman da Zaadens.
Har dare babu Wanda ya cewa ummah komai gameda dawowan nata itama batace komaiba haka suka sakewansu cikin walwala da f
arin cikin kasancewanta cikinsu.
Ammar na komawa gida a daren ya Samu Ummah Bata gida Dan haka kai tsaye LIMBAs din ya taho gurinta.
Yana zuwa har ciki aka shiga dashi bayan sun gaisa dasu AZIZ harma da baba Al'hassan Falaq ce takaisa har dakin Umman
datake zaune tana waya da Jannah daketa rokonta ta dawo tana shashantar da ita.
Tana ganin Ammar din tai sallama da Jannah ta kashe wayar tana ajiyewa gefe tareda kallansa cikeda kauna da kulawa tana nuna Masa gurin zama.
Acan Zaadens tinda Ammar ya
tafi suke fatan yadawo da Umman tinda sunsan tana ji dashi zata iya biyosa ta dawo Dan haka duka suke zaune a palo suna jiran dawowansu.
Sai dare sosai Ammar ya rabu da ummansa bayan sun tattauna sosai ya dawo gida,
Da mamakin rashin ganin Ummah s
uke kallansa Shima da mamakin ya kallesu yana basarwa yaci abincinsa ya shigewansa daki.
Haka kowa ya kwana jiki a mace washe gari kafin Maheer ya wuce office LIMBAs ya fara biyawa gurin Umman Shima yayi nasa rarrashi ya Dade sosai Shima kafin ya wuce o
ffice.
Kafin Kace me zaadens suka fara zarya a LIMBAs takai har dasu ake cin abinci wasu lokutan musamman Ammar Wanda babu ranar da baya zuwa gidan yakai dare sosai,
Maheer ma kullum saiya biyo kafin ya wuce office kokuma bayan ya dawo,
Saleem dayak
e kaman da gida shikam koyaushe ma zuwa yakeyi,
Muhammad ma tin yana Jin nauyin zuwa harya fara zuwa duba Aysha da cikinta da Kuma Umman.
Jannah da fatma ne kawai basu samu daman zuwa ba sbd Jannah na kunyar yanda zata zo gidan ta koma hakama shi kansa
AZIZ din ya kawo idanuwansa ya saka mata bai nemeta ba bare ce mata Komai,
Itakuma fatma batasan yanda zata je gurin Maheer ta rokesa son zuwan bane shiyasa duk damuwa da kadaicin rashin Umman ya musu yawa suka koma abin tausayi a cikin gidan gashi su mo
dibbo sun koma.
Dad ma da kwata kwata ummah Bata daukan wayarsa a cikin sati biyun take ciwon zuciya da damuwa suke neman Kaisa kwance Dan haka yau yana tashi Tara yaran yayi gabaki dayansu yayi zaman nasiha dasu yana Jin Sam bazai iya rayuwan ba Dan
kadaici zai Masa illa da yaran duk da ba Yara bane amma zaman Umman yana sake bawa familyn farin ciki da jinsu a cike.
Da daddare kusan karfe goma Jannah harta fara Shirin bacci jiki a mace saiga Kiran Dad din a wayarta.
Hijab ta sako akan kayan bacc
inta ta sauko ta nufi Palonsa.
A tsaye yake ko data shiga Dan haka a Sanyaye ta qaraso tana gaidasa.
Amsawa yayi yana kasa kallanta yace
"Je ki hado kayanki yanzu ku fito muje"
Kallansa tayi da Dan sauri ya kalleta Kai tsaye yana cewa
"Kije"
Juyawa tayi ta fice cikeda mamaki me girma amma ba fuskan tambaya a gurinsa.
Dakinta taje ta kasa ma hada kayan sedai fatma da jikinta yake tsananin mace ne ta hada mata tana Jin kadaici tin yanzu yana mamayeta ba Ummah ba Jannah.
Saukowa sukai g
idan tsit kowa na dakinsa Dad ya kama hannunta fatma Kuma takai mata kayanta har motan da Dad ya kira Muhammad ya Kaisa.
Fatma suna shigewa mota hawaye suka fara gangaro mata ta juya da Sauri tana komawa ciki sukuma suna ficewa Jannah ma hawayen takeyi.
Fitan motarsu Dad din ya saka Maheer fitowa sanyeda kayan baccin Frnsess masu santsi black da suka qarawa haskensa haske ya nufi kofar palon yana kallan time.
Fatma data shigo tana kuka mara sauti tana Jin gidan itama duk ya isheta Bata lura dashiba
sbd hannuwanta dake fuskanta sai Jin tayi tai karo dashi da sauri ta janye hannuwanta hawayenta na gangarowa ta kallesa cikin sanyi da kuka tace yayi hakuri.
Kallan bakinta da yayi maganar da hawayenta dake gangarowa yai yana Jin tausayinta kafin ya bu
de Baki yace
"Waye ya fita?
"Dad ne da Jannah ya tafi kaita"
Shiru yayi yana kokarin juyawa ta bude Baki tace
"Yaya Maheer nima dan Allah zan bisu saimu dawo tare da Ummah"
Dakatawa yayi sbd Jin zancen wani iri da Kuma muryan datai amfani da
ita gurin zancen.
Juyowa yayi ya kureta da kallo me sanyi kafin ya miqa hannunsa ahankali ya kama nata ya janyota gabansa sosai har kirjinsu na haduwa yace
"Ita Jannah gidan aurenta ta tafi,
Ita ummah mijinta ne yakai mata sirikarta ya daukota ita
Kuma ke Kuma me zaace kinje yi?
Kin manta kinada aure ne yanzu?
Gyada kai tayi cikin wauta da Kuma fadan gaskiyanta tace eh ta manta.
Da mamaki ya sake Kafeta da ido yana auna shekarunta Dana Jannah wadda ya kusa haihuwa.
Ajiyan xuciya ya sauke
yana Dan rankwafowa ya dauketa cak gabaki dayanta yana nufar dakinsa da ita sbd Bata matsayin da zai hanata manta auren dayake Kanta daga yau din.
#MAMUH
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 80
Kai tsaye bedroom dinsa ya nufa da ita yan
a shiga da kafarsa ya tura kofar dakin yana rufewa tareda saka key.
Tsakiyar dakin ya ajiyeta yana Dora idanuwansa akanta tayi Dan baya ahankali tana kasa dagowa ta kallesa kirjinta na Dan bugawa da karfi ta bude Baki Jin Shiru a sanyaye tace
"Ba nuf
ina na manta ba,ina nufin zanje ne....
Shiru tayi tana kasa qarawa sbd yanda ya matsota sosai ahankali qamshinta na shigar hancinsa direct hakama tana Jin saukan numfashinsa me dumi a fuskanta.
Sake ja baya tayi kadan tana Dan dagowa ahankali ta kall
esa da idanuwanta da suke cikeda hawayen datake tin a wajen.
Idanuwansa akanta suke bai dauke ba yana qare mata wani nutsatsen kallo sbd bai taba tsayawa ya Kafeta da ido ya Kare Mata Kallo ba sai yau din.
Kayan baccin dake jikinta ya kalla riga da w
ando masu tsantsi har qasa sai qaramar hula dake Kanta wadda bata rife gashinta dayake a tsaf gyare duka ba.
Wuyanta dayake bayyane yafara Kai hannunsa ya shafa ahankali tareda yanjota ta fado jikinsa ya sake shaqar qamshinta daya fara kashe Masa jiki y
ace
"Fatmah" cikin wata murya Mai cikeda kasala sbd rabonsa da koma a mafarki shaawansa ta mace ta motsa tin bayan rabuwansa da Anny Dan haka ya sauke ajiyan xuciya data fidda numfashi Mai dumi a fuskanta again take ta rintse idanuwanta tana Dan qanqame
jikinta tana kokarin janyewa baya ya mannota jikinsa gabaki daya yana hadesu kirjinta yayi kyakkyawan sauka a kirjinsa yana Jin wani irin taushinsu da tudunsu a lokaci daya suna tada tsikar jikinsa gabaki daya.
Fargaba taji tafara shigarta hannuwanta s
uka Dan fara rawa ta kasa dagowa ta kallesa ta bude Baki tace
"Kayi hakuri to Yaya Maheer bazan sake ba nafasa zuwan zan zauna gida"
Tana fadar Hakan tana Dan kokarin zame jikinta amma ba damar Hakan sbd harga Allah gabaki daya haduwan jikinsu ya gam
a tada Masa komai musamman Kamshin datake fitarwa me tsananin dadi a hancinsa da kwakwalwansa.
Cikin wata murya me sautin daya sakata kallansa ahankali tana sake shiga fargaba yakai fuskansa ya hade da tata yana shaqar qamshi da numfashinta dakyau yace
"No nasan zaki sake ne gwara kema ki zama cikakkiyar matan auren saiki koyi zaman gidanki tinda kafarki yawo takeso"
Girgiza Kai tayi tana kasa magana sbd hannuwansa dake yawo jikinta suna sake manneta jikinsa yana rungumeta tsam tsam da Kyau.
Daq
yar cikin wani sauti ta bude Baki tace
"Yaya Maheer dan Allah fa"
Shima kasa Bata amsa yayi yana kama fuskanta ahankali sbd hakurinsa da control dinsa dasuke qarewa ya Dan dago fuskan nata yayi mata wani irin mayen Kallo kafin yakai bakinsa ahankali
kan nata yana hadewa cikeda wani irin yanayi ya lumshe ido yana jinsa kaman yau zai fara sanin mace.
Kissing nata yakeyi yana Jin wata lafiyayyar shaawansa na sake motsawa tareda abubuwan dayake samu a tattare da jikinta Mai laushi da kamshi Dan haka ya
fara Jin zai zare gashi ita gabaki daya tsoro takeji rawa kawai jikinta yakeyi sbd ta kasa sakewa da Yaya Maheer dinne ajikinta saduwan aure Kuma zaiyi da ita gashi Bata iya ko saba wannan kisses dinba Dan haka ta rasa me zatai sai hawayen fargaba.
Daq
yar ya iya sakinta sbd yanason wannan Karan aurensa da zuria idan Allah zai basa su kasance masu albarka Dan haka janta yayi sukai alwala suka fito da kansa yakaita har dakinta ta sako hijab ya sake dawowa da ita suka shige.
Sallah sukai tareda addua me
yawa kafin suka shafa ya sake janyota jikinsa suna daga zaunen basu tashi ba ya dorata kan kafafunsa yana kallanta cikeda mamakin kunya da fargaban datake ciki.
Hijabinta ya zare mata ahankali yana sauke idanuwansa akan kirjinta dake sama yana qasa sbd
harbawa da fargaban datake ciki sosai.
Murmushi me sanyi yayi yana rungumeta jikinsa ahankali yana shafa bayanta Dan samar Mata da nutsuwa tukuna yana ambatar sunanta cikin sanyi yana sake fada mata mahimmancin aure dayake Kanta yanzu.
Shiru tai a j
ikin nasa tana sauraronsa fargabanta Da tsoronta ya tafi sosai sbd yanda yake mata da Kuma tinanin ya fasa komai.
Ahankali taji hannunsa me laushi da sanyi yana shiga cikin rigarta ya shafi bayanta zuwa wuyanta kafin ya fara gangarowa cikinta dayake a s
hafe ya shafa ahankali take ta qanqamesa tana Jin wani irin numfashi na kufce mata ta tashi daga kwancen datake jikinsa tana dagowa zata kallesa ya Dora bakinsa kan nata yana mata wata fitinanniyan tsotsa yana bude botiran gaban rigarta gabaki daya lokaci
daya batareda ya tsaya daya bayan daya ba kawai rigar ya bude suka ringa zubewa ya zare rigar daga jikinta yana jefarwa.
Non padded bra din dake jikinta nude kala ya zubawa ido yana kallan fararen Kirjinta da suke ciki ya lumshe ido yana Kai hannuwansa
ta bayanta ya balle hook na bra din ya zare ahankali ya jefar tayi saurin daga hannuwanta zata rife kirjinta ya riqe hannuwan yana saka kansa a maimakonsu take ta fasa wani irin malalacin kuka tana Jin jikinta na Dan tsananta rawa Dan Bata taba sanin da wa
nnan rikitacciyar wasan ba Mai zare Kai.
Rigar jikinsa ya jefar Shima yana sake hadesu yana mata mayyar tsotsa tako ina kafin ya miqe da ita a jikinsa ya nufi babban lafiyayyan gadonsa yana kwantar da ita tareda mata rumfa yana zare wandon baccinta da k
afarsa sbd hannuwansa are busy da wani zazzafan aikin a kirjinsa da bakinta daya kissing kaman zai cinye.
Fatma Jin abinda yafi karfin rayuwanta gaba daya kuka ta ringa Masa Wanda yake sake zare nutsuwan kansa yana sake Jin dadi da shauqi me karfi sbd A
nny Bata taba Masa kuka ba ko a Daren farkonsu.
Lafiyayyan nutsuwa da gamsuwa ya samu da fatman wadda taji jiki ba laifi Dan Kuwa gajiyan gaske ya sauke mata ta shekarun daya debo ba samun cikakkiyar gamsuwan aure da