Showing 279001 words to 282000 words out of 363627 words
/>
r da igiyoyin aure yake dashi ya gani ganin idonsa.
#MAMUH
#ZAADENS
#LIMBAS
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 41
Jannah da sautin komai itama yake sauka a kunnenta rufe idanuwanta tayi tana jin zuciyarta kaman zata dena bugawa s
bd tausayin AZIZ da jin ciwonsa cikin ranta,
Yana tsananin buqatanta ayanzu dayake cikin mummunan halin ciwonsa da duk saiya raunana Kansa rauni me Muni ma kila batareda kowa ya rungumesa ba ya basa sassauci.
Kofa ta kalla da idanuwanta da sukai ja i
tama tana Sanin acikin familynta kowannensu a yanzu qiyayyar AZIZ ta kere sonta a zukatansu ta yanda zasu iya illatata idan ta zabi zuwa garesa dan basa kulawa da sassaucin dayake nema.
Har karfe 10 na safe gidan babu motsin kowa bare ayi maganar brea
kfast sbd kowa na cikin damuwa ga Umma har lokacin bata tashi ba.
Me gidan kuwa kwata kwata duk zaman jiran da kowa keyi na saukowansa babu Wanda ya sake jin ko motsinsa.
Fatma da Amina ne a kitchen da Sisi sukai aikin abincin rana ga na safen ma baa
ci ba,
Karfe 2 na rana duka Zaadens suka fice sallah tareda Sayd Wanda yake tareda su jiran tashin Umman wadda daga qarshe bayan sun kira doctor ya sanar musu tashinta suna sakaran ba kusa ba sbd hayaqin ya shiga lungs nata sosai ga kuma shock da suke
tinanin ta shiga dan hakanne ma kowa ya samu damar matsawa zuwa fita.
Sayd ne cikin mutuntawa ya gabatar musu da lafiyayyun bedrooms dake palon qasa na bangaren kofar gaba bana qasan su Mama ba,
4 bedrooms ne a qasan Wanda Dad daya Jannah da fatma da
ya sai Maheer daya Ammar da Garba daya sbd Ammar din ya saba da yanda Garba ke kulawa dashi.
Basuda niya ko raayin cigaba da zama a 4&4 kwata kwata a yanzu ko me zai faru tafiya zasuyi Amma zasu jira tashi Umma dole Wanda hakan ne kadai ya sakasu karban
dakunan.
Shigewa sukai dan wanka daga qaurin wutar da suke ta yi.
Lafiyayyun bedrooms ne masu komai da komai da hutu yake buqata ko beddings din da decos din are all classy dan haka ba bata lokaci sukai wanka suka fita sallah.
Suna dawowa anan pa
lon Fatma da Amina suka kawo abincinsu suka jera musu a dining da duk abin buqata.
Jannah kuwa anan dakin Fatma ta kawo mata abinci ta tirsasa taci daqyar ta Sha maganin kanta dake tsananin ciwo tai sallah.
A inda tayi wanka anan wahalallen bacci ya
dauketa se yamma ta farka da sauri ta nufi toilet tayo wanka ta fito daure da sabbin towels da Amina ta kawo daga store ta jere a dakin Umman Harma da dakinsu sbd Umarni da sabuwar doka da odar da Sayd ya bawa duka maaikatan gidan akan Zaadens Musamman Umm
ah da Jannah Wadda a yanzu babu abinda ya hada suna bare matsayinta da kowa a gidan.
Hijab ta saka dogo har qasa ta tayarda sallah a natse jikinta a sanyaye.
Tana idarwa ta miqe tana zare hijab din jikinta tana tinanin inda zata Samu kayan sakawa sbd
kayansu gabaki daya sun kone.
Kofar dakin aka bude kai tsaye cikin nutsuwa da kamewa.
Juyowa tayi da sauri tana nufar hijabinta taji an rufe dakin ahankali cikin nutsuwa da sanyi.
Qamshinsa ne ya shiga hancinta me sanyi ta juyo da sauri tana rufe
jikinta da hijabin data dauka tana kallansa da idanuwanta a sanyaye.
Fuskansa datai fresh ta kalla idanuwansa sunyi fada sosai a wuni guda kana kallansa kasan Yana cikin samun nutsuwar shekaru daya rasa tin yarinta ta ganin mahaifiyarsa da kuma qunci d
a ciwon abinda Uwarsa tai masa tareda damuwar dake neman sake bullo masa tsakaninsa da Zaadens daya yankewa Kansa fuskantarsu da duk abinda sukeji zai nuna musu uwa dai tasa ce.
Zuba mata idanuwansa yayi bayan ya kalli mahaifiyarsa yaga har lokacin bata
farka ba,
Kallanta yakeyi cikeda so da kauna Harma da tsananin buqata sbd a yanzu da mahaifiyarsa take a hannunsa ko da auren Dzad akanta ko babu shidai burinsa da nutsuwarsa cikakkiyace zai iya fuskantar komai a yanzu hankali kwance.
Jannah ganin i
rin kallan dayake mata ya sakata jin jikinta yayi sanyi sbd tausayinsa da tinanin kamar baya cikin walwala..
Magana ta bude baki zatai ya rungumeta kai tsaye Yana sauke numfashi da ajiyan zuciya lokaci daya tareda jin dukkanin damuwa da kuncinsa na yaye
wa samun mata biyu da sune rayuwarsa a guri daya.
Duk duniya a yanzu kam yanajin babu abinda zai bata ransa ya quntata masa sbd baqin cikinsa ya qare sedai gwagwarmayar dawo dasu a hannunsa.
Ajiyan zuciya ta sauke tana jin farin ciki na mamaye zuciya
rta jin Yana jero ajiyan zuciya a jikinta yana sake qanqameta ya bude baki ahankali cikin nutsuwa da sanyin murya yace
"A zuciyanki nine nayi sanadin mim....
Saurin dago fuskansa daga jikinta tayi tana Dora hannunta bakinsa ta hanasa qarasawa tana ka
llan cikin idanuwansa ta girgiza masa kai ahankali batareda tace masa komaiba.
Zuba mata ido yayi kafin ya bude baki ahankali yace
"Thank you Jan,Bansan yaya rayuwata zatayi ba a tsakanina da familynki Amma ki San abu daya da bazai taba sauyawaba shi
ne ina sonki fiyeda rayuwana Jannah Zad,
Bazan taba iya rabuwa dake ba kome familynki zasu yi,.I can't live without you Jannah Zad"
Sama da dago ahankali tareda kai fuskanta gap da tasa tai kiss din gefen fuskansa ahankali tareda bude baki tace
"I h
ate you AZIZ LIMBA"
Wani kyakkyawan murmushin da ita kadai ke ganinsa fuskansa ne ya subuce masa ya sake Yana kallan fuskanta da dukkanin idanuwansa ya kama fuskanta ya hade da tasa Yace
"Thank you baby"
Murmushi tayi tana kokarin janyewa ya sake
dawo da ita jikinsa Yana saka hannuwansa cikin hijabinta Yana shigar da ita jikinsa yakai bakinsa ya ya zaro harshensa ahankali ya lashi lips dinta Yana sake Shafa wuyanta zuwa kirjinta da towel yake daure.
Jin Yana kokarin kunce towel dinta tayi sauri
n saka hannunta akan nasa tana dafesa tareda girgiza masa kai ahankali tana nuna masa kofa.
Hakan datai ya sakasa sake sakin wani kyakkyawan murmushin Yana matseta jikinsa yace
"U are mine kinsan da hakan?
Girgiza kai tayi cikin tsokana tana boye
murmushinta..
Sake matseta yayi cikin jikinsa Yana kunce towel din jikinta ba tareda ta ankara ba ya shige cikin hijabin Yana hade bakinsa da nata cikin hijabin tareda yin baya ahankali ya jingina da kofa ya saka hannunsa daya ta baya ya sakawa kofar ke
y Yana dauketa daga qasa ya zageye qugunsa da qafafunta ya samu cikakkiyar daman samun bakinta da kirjinta yanda yakeso.
A cikin hijab din tafara kokarin dakatar dashi sbd jin yanda numfashinsa ke fita cikin nutsuwan samun yanda yakeso da kuma shiga dun
iyar jin dadinsa.
Ita kanta jin takeyi tana neman rasa kanta sbd yanda yake shafarta Yana lasar fatarta tareda kirjinta da harshensa me dumi dayake tada tsikar jikinta.
Fuskansa ta kamo ta dakatar dashi tana kallansa ahankali cikin sanyi da mutuwar j
iki ta bude baki tace
"AZIZ....
Bakinta ya tsurawa idanuwansa da suka sauya da laushi ya sake kai bakinsa ya bata light kiss Yana cewa
"Jannah zad bazaki taba zama ta kowaba har abada sai AZIZ LIMBA shi kadai...
Ratsata kalmarsa tayi ta kama fu
skansa da hannuwanta biyu ta kai bakinta zatai kissing hancinsa ya kama lips dinta ya tsotsesu ahankali Yana sauketa qasa tareda daukan towel dinta ya tayata daurawa ta cikin hijabin daidai Nan akai knocking kofar dakin.
Fitowa tayi hijabin tana kallan
kofar da sauri gabanta na faduwa.
Bai kalli kofarba Hankalinsa kwance ya nufi mahaifiyarsa zuciyarsa na sake samun nutsuwa da ganinta ya zauna gefen gadon Yana gyara Mata rufa ahankali ya sake jin zuciyarsa fes.
Jannah ce ta isa kofar tana daidaita k
anta gabanta na tsananin faduwa da bugawa ta bude kofar.
Dad ne da Ammar dan haka ta janye gefe ahankali tana basu hanyar shigowa.
Kallan AZIZ Ammar yayi cikeda mamakin ganinsa a dakin kafin ya maida kallansa ga Jannah Wadda gabaki daya ta kasa dagow
a.
Dad ma Jannah din ya kalla baice komaiba ganin AZIZ din yaga Umman ma bata farfado ba ya juya ya fice.
Bin bayansu tayi kamar munafuka ta wuce dakinsu gurin Fatma sbd shirun da suka mata tasan zafi da magana ne a cikinsu.
Dad damuwarsa ninkuwa
tayi sosai sbd yaga alamar AZIZ zai iya samun nasarar Jannah a Karo na biyu dan haka gwara suyi gaggawar daukan matakin hakan.
Da daddare ma baby wanda yaje main dining room na gidan cin abinci daga Falaq sai fiddausi sai Nicky kuma wadda takejin ma g
abaki daya batada lafiya a dan jin take kaman jininta yayi qasa dan haka ta sauko cikeda tsoro taci abinci sosai jikinta har rawa yakeyi su Falaq na binta da kallon mamaki.
Dad kuwa bayan sun gama cin abincin da babu wanda yaci da dadin Rai kallan Janna
h yayi kai tsaye babu walwala ko sauki a fuskansa yace
Bazaki kwana a gurin Fatima ba ki kwana a daki tareda fatma kuma zuwa gobe idan Umman bata farfado ba keda fatma zaku wuce kauye kafin muzo daga baya.
Dagowa tayi da sauri sedai ta kasa kallansa
tayi shiru tareda gyada Kai ahankali.
Maheer da Ammar da sukafi matsuwa goben tayi ta bar gidan kallanta sukai Maheer yace ku kwanta da wuri sbd tafiyar safe zakuyi.
Miqewa tayi ta wuce daki jikinta na tsananta sanyi dakuma fargaban yanda AZIZ zaiji
zancen da yanda zai iya reacting.
Har karfe 11 batai bacci ba tana zaune shiru ga Fatma tayi bacci.
Miqewa tayi ta shiga wankan data kasa jiki a sanyaye tana fitowa ta batada kayan sakawa dan haka ta fito sanyeda hijab zataje dakin Maheer ta aro ko s
hirt dinsa ta saka sbd bazata iya kwana da towel ba.
Tana fitowa kuwa Maheer din zai wuce dakinsa zai bar palon cikin sanyi ta kirasa.
Juyowa yayi ya kalleta Yana cewa
"Jan keda zakuyi tafiyan safe shine bakiyi bacci ba"
Sunkuyar da kai tayi id
anuwanta na cikowa da hawaye son fada masa abinda yake zuciyarta amma ta kasa sbd tasan sabuwar fitina ce zata kullu.
Cikin zafi da fushi yace
"Idanma akwai wani abu a ranki Jannah akan AZIZ LIMBA kiyi gaggawar ciresa sbd har abada bazamu sake hada z
uria da shi ba,
Babu kalman JANNAH ZAD da AZIZ LIMBA har abada gwara kiyi gaggawar sakawa ranki hakan sbd wannan Karan munfi son mu danne wuyanki da kanmu damu bari hakan ta sake faruwa shashasha kawai"
Wucewa yayi cikin fushi yabar gurin batareda Yama
tsaya jin bayanintaba yabarta tana hawaye masu tsananin zafi.
Juyawa tayi tana kokarin barin palon taji an kama hannunta ahankali cikin sanyi tareda juyowa da ita.
AZIZ ne da kansa kuma duka abinda Maheer din ya fada a kunnensa dan haka baice komaib
a ya saka hannunsa Yana share mata hawaye a natse ba damuwan komai a fuska ko ransa sbd abinda ya Sani ayau shine Jannah Zad saita hada jini da AZIZ LIMBA idan akwai wanda hakan zai kashe saiya shirya mutuwa.
Daukanta yayi a natse yabar palon da ita yan
a girgiza mata Kai alaman ta dena kuka.
#MAMUH
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 42
07019691719
Gidan tsit yake babu kowa sbd kowa y riga ya shige da masu ciwon Rai da masu damuwa da masu kuka da masu baqin ciki duka kowa ya shige
idanma basuyi bacci ba to kowa na can na jinyar abinda yake zuciyarsa.
Samansa ya wuce da ita suna Isa bai direta koina sai bedroom dinsa Yana kallanta har lokacin hawayenta sun kasa tsayuwa sbd harda faduwan gaba kawai takeji.
Numfashi ya sauke ahan
kali tareda zaunar da ita a sofa zauna kusa da ita Yana kama hannunta cikeda nutsuwa da kulawa ya bude baki hankalinsa kwance yace
"Kinci dinner?
Dagowa tayi ta kallesa tana sake zama abar tausayi ta bude baki tace
"Banajin yunwa shiyasa banci ba"
Hannunsa daya ya saka ya shafi fuskanta Yana kasa dauke hannunsa daga fuskan Yana jin kaman sonta zai illatasa sbd yawansa a zuciyarsa yayi yawan da zuciyar kaman bazata iya dauka ba,
Baisan wane irin so ne yakewa yarinyarba Wanda yake jin kaman son
yaqi isarsa ya kasa kwatantasa..
Wayarsa ya juya gefensa ya dauka a natse ya saka Kiran Sayd.
Dauka Sayd din yayi cikin girmamawa sbd baiyi bacci ba dan yanzu ne ya dawo daga dauko nurse din da zata kwana da Ummah ya kuma kaita har dakin Umman dan h
aka Yana dauka kai tsaye AZIZ din cikin kamewa yace
"4&4 na buqatan something light to eat da fruits may b"
Kashe wayar yayi tareda juyowa ya kalleta itama shi ta juyo ahankali ta kalla jin koyaushe Yana ambatarta da 4&4 Wanda a yanzu take tabbatard
a da gaske date din da aka daura aurensa da ita ne.
Miqewa yayi sbd baiyi shafai da wutri ba ya nufi gurin sallansa daman jallabiya ce a jikinsa fita yayi sake dubo Ummansa ya samu Maheer na qayyadewa matarsa raayinsu na iska da zasu mamakin rayuwa inda
i suna alfahari da raba Jannah da AZIZ LIMBA.
Tayar da sallar yayi a natse ya fara.
Zuba masa idanuwa tayi tareda tallafe fuskanta tana jin itama tata zuciyan na kasa daukan tsananin son datake masa sbd ita nata son tana jinsa ne daga ranar farkon da
ta fara Dora idanuwanta akansa,
Tana son AZIZ LIMBA da dukkanin jini da ruwan dayake yawo a jikinta,
Batasan irin son dayake mata ba Amma dai ita tasan bazata iya rayuwar da babu sa a cikinta ba,
Tana sonsa a baya,tana sonsa a yanzu kuma tana sake cig
aba da sonsa koda zai dena sonsa bazata iya qinsa a zuciyarta ba sbd a cikin tsokar dake bugawa a kirjinta asalin sonsa yake da sonsa tsokar kirjinta ta rayu dashi aka halicceta.
Cikowa idanuwanta sukai da hawaye datake kasa tarewa na sonsa harma batasa
n ya sallame sallan ba sai jin hannunsa tayi cikin nata ya kamata ya miqar tareda janta har inda yake sallan ya kalli cikin idanuwanta Yana ganin yanda sonsa ke dawainiya da ita ya saka hannu ahankali ya Shafa fuskanta Yace
"Nayi Miki alkawarin AZIZ LIM
BA na Jannah Zad ne har abada,
AZIZ LIMBA baida amfanin komai a gurin kowace macen da ba Jannah Zad ba"
Hannunta ya Dora akan kirjinsa Yana kallanta yace
"Abinda nake ji Jannah bana fatar kiji irinsa sbd nawa yayi yawan da zai Miki illa idan kika ji
sa"
Sunkuyar da kai tayi tana kasa kallansa,
Tambayarta yayi tayi shafai and wutr dinta?
Girgiza kai tayi har lokacin bata dago ba ta kallesa.
"Zakiyi?? Ya tambayeta
Gyada Kai tayi tana cewa tanada alwala.
Gyada Kai yayi tareda juyawa ya
dauko mata wata farar shirt dinsa ya kawo mata ta saka ta cikin dogon hijabinta batareda ta cire ba.
Rigar ta sauka har cinyoyinta kadan dan haka towel din jikinta ta ajiye ta fada sallar sbd hijabinta ya kai har qasa sosai harya zuba.
Sallar tayi a
natse cikin koyarwan addini kafin tana gamawa ta miqe kenan wayarsa tayi haske alaman kira.
Wayar ta dauka a natse tareda nufar makeken balcony dinsa dayake da girman gaske harda lafiyayyan swimming pool.
Tsaye yake Yana shakar fresh air dayake rats
asa ta Kai masa wayar.
Sayd ne dan hk ya dauka a natse batareda yayi magana ba.
Shima Sayd kai tsaye ana dauka yace
"Ga abincin 4&4 a kofa"
Kashe wayar AZIZ din yayi Yana jefa wayar kan couch ya kama hannunta suka fito.
Kai tsaye palon suka
nufa yana isa ya bude kofar kai tsaye.
Fiddausi ce dauke da tray babba a natse ta gaidasa tana shigowa.
Kai tsaye table ta nufa ta ajiye ta juya ta fice zuciyarta fal farin cikin ganin Jannah a dakin.
Tana fita ya rufe kofar Yana kama hannun Jann
ah din suka zauna,
Meat balls ne da salad warm milk da zuma a cikinta sai kuma fruits din da aka yanko mata masu sanyi da tsafta.
Akan qafafunsa ya zaunar da ita bayan ya zare mata hijab yana daukan plate din meat balls din da fork ya fara bata a bak
i tana karba a natse tana ci tana kallansa ta bude baki tace
"Thank you"
Murmushi me kyau daya qarawa fuskansa wani irin kyau da kwarjini ya sake yana cigaba da bata a natse da tsananin kulawa.
Glass cup din warm milk din ta dauka da hannunta ahan
kali takai bakinta Tasha ahankali sosai kafin ta ajiye tana ce masa ta koshi.
Ajiye plate din hannunsa yayi Yana zero tissue ya goge mata bakinta.
Fruits din ta dauko da hannunta tana nuna masa da ido idanuwanta akansa.
Girgiza mata Kai yayi alama
n no baya ci,
Girgiza kai tayi itama alaman no bata yadda ba sai yaci.
Sake girgiza kai yayi yana murmushi me tsananin kyau Yana kallanta.
Bude baki tayi tana dariya ahankali tace
"You sure??
Gyada Kai yayi Yana cigaba da murmushi..
Pinea
pple ta dauka ahankali takai bakinta ta saka tana kallansa tai mata wani irin taunawa ahankali Wadda gabaki daya ruwan pineapple din suka gangaro daga bakinta suna kokarin sauka jikinta...
Wani mayen kallo ya yi mata Yana kai bakinsa kai tsaye yana karb
e ruwan suna sauka cikin bakinsa ya lumshe idanuwansa Yana budesa akan nata idanuwan datake kallansa tana dariya me kyau.
Tin daga qasan bakinta ya fidda harshensa me dumi da qamshin fresh lemonMint ya bugo mata daga cikinsa ya fara lashewa Yana matsota
jikinsa ya manne kirjinsa da Nata Yana lumshe idanuwa ahankali.
A bakinta ya isa ya bude idanuwansa ya kalli bakin kafin ya zira harshensa a cikin bakin cikin sanyi da nutsuwa Yana karban pineapple din daga bakinta Yana dawowa da ita nasa bakin ya hadi
yeta batareda ya tauna ba sbd ta riga ta fara tauna masa ita.
Kokarin zame bakinta takeyi tana dariya ya hanata ta hanyar girgiza mata Kai Yana lumshe