Showing 156001 words to 159000 words out of 363627 words
danne zuciyarta me tsananin nauyi da ciwo,
A iya saninta datake dashi tasan me wane ciwo ne yake samun irin wannan yanayin sbd akan Ammar ta fara sanin hakan,
A idan
uwansa ta maida nata idanuwan tana kallan yanda suka sauya hannuwansa na tsananta rawa yana kokarin controlling kansa.
Jin tayi ta kasa riqe zuciyarta daga azababbiyar soyayyarsa data rufe mata ido har ta bari ya tafi a hakan bazaiyi nisa ba zai iya loo
sing control na kansa kowa ya san halinda yakeji cewan yana tattare da masifaffiyar trauma shima hakama idan har wannan shine haduwarsu ta karshe data yankewa kanta tana fatar ta kasancewa abinda zata ringa tinawa da ita dashi har abada dan haka ko taku bi
yu baiyiba ta tattaro karfi a jikinta ta riqosa.
Su dad na ganin hakan shi yafara juyawa ya fice....
AZIZ kuwa dayake gap da rasa control da zafin gaske ya juyo idanuwansa jajir sedai ba zato ta kamo wuyan rigarsa ta ta hade bakinta d nasa cikin wata
irin nutsuwa.
#MAMUH
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu
at
09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_*
76
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kam
ar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungu
nan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan magan
in mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
🥰
👌🏻
Bononza Bononza Tsimi
n mangoro 1k
🥭
Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
🗣
️
🗣
️
🗣
️
🗣
️
🗣
️
🗣
️
ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA
💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁
da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata
💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃
Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruw
an kara zunzurutun dadı
😋
800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don sam
un naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
*************
A cikin tsakiyar bakinsa bakinta ya isa direct dumin bakinsu yana haduwa da juna abinda bai taba faruwa dasu su dukanba,
Bai tinda yake bayan kumatu da goshin da hannuwan fala
q dayake wa pecks lips dinsa basu taba haduwa da fatar kowaba dan haka shock din dayake ciki ya ninku sbd dumin bakinta daya shiga cikin nasa da kyau yana tayar da duk wata tsigar jikinsa hannuwansa na tsananta rawa ya daga zai janyeta daga jikinsa,
Yana
dago hannun ta saka nata tafin hannun a cikin nasa ta riqe hannunsa tana kissing tsakiyar bakinsa da kyau cikin nutsuwa da sanyin daya kashe dukkanin jikinsa wutar ciwonsa na mutuwa sedai tana mutuwa ne da wani sabon masifaffen zafi da tiriri jikin daya sa
kasa mata wani mugun riqon daya kusan karya qugunta ta bude idanuwanta ta zuba masa ahankali shima ita din yake kalla da idanuwansa da sukai mugun ja.....
Ammar dayake tsaye kasa daukansa kafafunsa sukai wani mummunan jiri ya dibesa Mimi data kasa juyow
a sbd yanda zuciyarta ke quna itama hannunsa take kokarin ja ta fice dashi amma sam kafafunsa sun mutu sai jin tayi ya zube a gurin....
Maheer ma da Anny ficewa sukai tin farkon lokacinda Jannah ta kamo LIMBAn,
Mimi ma bata tsaya ganin abinda zai farub
a ta juya amma batareda ta saki hannun Ammar ba datake jansa su fice dan haka batasan meya gani ba amma zuciyarta suya take mata saida taji zubewansa ta juyo har lokacin bata kalli inda jannah da AZIZ din sukeba.
Falaq ce ta shigo kai tsaye itama da sau
rinta sbd ganin kowa na fitowa fuska ba dadi.
Akan Daddynta dayake riqe da jannah din datake riqe da kwalar rigarsa har lokacin idanuwanta suka sauka da sauri ta juya tana jin kaman farin ciki yana rufeta me tsanani.
Sayd ta kira da sauri tace yaje y
a fiddowa da Mimi Ammar zad daga palon,
Jin hakan ya saka Maheer da Saleem nufar palon cikin tashin hankalin jin Ammar ya zube.
Shigowansu ya saka Jannah din zare bakinta daga nasa ahankali tana zare tafin hannunta dayake hade da nasa tana kallan fus
kansa datai ja gabaki dayanta musamman dogon hancinsa da shima yayi jajir.
Kugunta da yayiwa mugun riqon daya kusan ballata ta dan janye tana jin kaman bazata iya tsayuwa ba tai kasa da kanta tana juyawa sbd jin bazata iya jurewa kallansa ba da idanuwan
sa dake neman zarar da ita....
Shi kansa jin yayi dakin yana juyawa dashi sosai hakama wani mummunan zafin dabai taba ji ba yaji yana rufesa tin daga kansa har zuwa qafafunsa dan haka bai kallo kowaba ya juya ya fice hannuwansa na dan dawowa da rawarsu
sedai dumin dayake tafasa jikinsa yafi karfin rawar hannuwan.
Yana fitowa falaq taji wani irin faduwar gaban ganinsa sbd bata taba ganinsa a hakanba,
Hannunsa ta kama da sauri suna nufar kofar batareda tace komaiba,
Sayd ma yana ganin yanayinsa
yayi saurin bude masa mota suka shiga yaja motar suka bar gidan da wani irin speed.
A motar wani irin kokari da karfin hali yakeyi sbd kada falaq ta gane mummunan yanayinsa wanda yau gabaki daya lamarin yafi na koyaushe yakeji sbd duk inda ruwa da jini
suke yawo a jikinsa dumi yaji suna dauka tareda tayar da tsikar jikinsa yana rasa ta ina masifar ke bullowa.
Sayd kuwa gudu yake cikin kwarewa sbd su isa kan lokaci batareda kowa a motar yayi magana ba itama falaq ta gane Daddynta na cikin wani halin da
baya buqatan magana shiyasa tayi shiru tana qanqame hannunsa da sigar rarrashi.
Suna isa gida Sayd na pakin Latif dake harabar gidan da gudun gaske ya iso budewa AZIZ din mota cikin girmmawa sedai kallo daya yayi masa ya sauke kai sbd ganin kaman ransa
a tsananin bacen da basu taba gani ba.
Ciki nufa kai tsaye zuwa bangarensa,
Koda ya shigo main Living room na gidan su Mama na zaune suna fira amma babu wanda ya iya ko kalla ya wuce ciki.
Yana isa palonsa tin a kofa yafara zare rigarsa ya nufi b
edroom ya fada toilet ya sakarwa kansa ruwa da sauran kayan jikinsa.
Sayd ne ya samesa har bathroom din dauke da Maganinsa da ruwa ya basa ya karba ya shanye yana rufe idanuwansa ahankali.
Ficewa Sayd yayi yabarsa tsawon mintina ya samu dawowa daidai
ya fito sanye da bathrobe fara kal ya zauna kan kujeran gaban dresser yana zubawa fuskansa idanuwa,
Gangaro da idanuwansa yayi akan lips dinsa da suka sauya kala,
Kasa motsawa yayi tsawon lokaci kafin ya rintse idanuwansa ya bude yana jin tsanar ka
nsa kawai,
Tsanar zuciyarsa yaji yanayi sosai da sosai sbd ta cutatar da kaunar dayakewa Ummitansa,
Zuciyarsa ta zama tamkar maqiyiyarsa a yanzu data bawa kanta damar karban feelings din dabai kamata ba,
Tayaya zai iya bari zuciyarsa tayi wannan gagar
umin lefin na budewa batareda sani ko ankararsaba,
Tayaya wani yanayin daba na fishi da zafi da tsana da qiyayya ba zai samu qanqanuwar dama?
Rintse idanuwansa yayi da suka sauya take yana jin tsanar kansa da gasken gaske,
Zaiyi yaqi da zuciyarsa da
gasken gaske bazai taba barin kowane irin yanayi ya shigesa ba koda hakan na nufin illata kansa ne,
Bazai taba bawa Zaadens damaba,
Bazai taba barin kowane irin yanayi ya shiga tsakaninsa da tsananin tsanarsu da qinsu da suka riga suka zaune a ransa ba
dan haka zai tabbatarda yayi abinda yake gabansa ya raba kansa da duk wani abu dazai sake tina masa su har abada.
*******A zadeens kuwa wata irin jijjiga Ammar keyi kaman wanda ya samu ciwon jijjiga,
Zuciyarsa ce ke neman kasawa dan haka cikin ga
ggawa Maheer ne ya daukesa suka fito dashi zuwa Dakinsa Anny na kokarin hada masa taimakon gaggawa duk da wannan karan gabaki daya basu taba ganinsa a mummunan hali irin wannan ba,
Dad dayake jin jininsa ya gama hayewa sama da kansa ya ciro wayarsa ya k
ira Abraham yace cikin gaggawa su qaraso Zaadens kawai.
Suna jin hakan driver ya juyo zuwa zaadens dasu batareda sun isa masaukinsu ba.
Jannah gabaki daya jin tayi ta qarasa rasa kuzarinta jikinta yayi sanyi sbd zuciyarta tagama mutuwa akan inda bai
kamataba,
Zuciyarta ce ke juyata batada tinanin kanta ko hankalin kanta sai abinda zuciyarta take sakata,
Son AZIZ LIMBA kaddara ce da jarabawa me girman gaske da Allah ya kaddaro mata wadda batasan tayaya zata iya yakice ta daga ranta ba,
Ayau idan
ba karya idanuwa da zuciyarta suka gano mata ba tsananin kishint ne ta hango a idanuwansa wutarsu na ci,
Kishi ne mai zafi da karfin gaske da bata taba ganin irinsa a idanuwan Ammar ba,
A irin wannan yanayin ne kuma ta hango trauma me kargin gaske a t
attare dashi da zata iya cewa zai iya komai a lokacin sbd fita hayyaci,
Hope taji tasamu akan soyayyarta da batada tabbas,
Jin tayi a daidai wannan lokacin zata iya cigaba da jure komai akansa,
Jin tayi zata iya kasancewa dashi har karshen rayuwarta s
bd basa kulawa da kariya a duk lokacinda yanayinsa zai iya motsawa wanda ta tabbatarda duniya batasan dashiba kaman yanda na Ammar dinsu yake kusan a bayyane.
A yanxu kuma da idanuwanta suka sauka akan mummunan yanayin da Ammar yake ciki jin tayi ta tsa
ni kanta gabaki daya sbd bataiwa soyayyar da suka taso a cikinta adalciba,
Ammar shine yaya mafi soyuwa aranta da ko babu aure zai iya komai akanta kaman yanda yakamata ta kula dashi fiyeda kowa a familynta...
Isowan Dr Abraham ya saka aka fara basa ta
imakon gaggawa wanda ya saka hankalinsu sake mugun tashi sbd jikinsa baya karban kowane taimakon da ake kokarin bawa zuciyarsa dake neman dena bugawa.
Cikin damuwa Dr Abraham yace dole ayi gaggawar zuwa asibiti dashi.
Basuda zabi dole aka daukesa suk
a kwasa cikon matsanancin tashin hankali aka nufi asibiti dashi.
Ana isa dashi kai tsaye bangaren masu asibitin aka nufa dashi take likitoci dasu dr Abraham din aka rufa akansa.
Mimi tayi kuka har idanuwanta sun gaji dan haka suka zubawa sarautar All
ah ido suna jiran tsammani,
Gabaki dayansu suke asibitin banda jannah da bazata iya fita koinaba sbd ita kanta a yanzu tsanar kanta takeyi sbd tana tsakiyar da batasan me takeso ba.
Daddy mahmoud gida aka koma dashi sbd zuciyarsa dake masa ciwo shima
sbd sai yanzu yake jin kansa cikin tsananin nadama da baqin cikin abinda akaiwa 'dan zayneb,
Sbd girma da tsananin kaunar da sukewa zayneb ne jannah ta samu kaunar me girman da suke mata a yanxu wanda Ammar ne ya bata wannan kaunar wadda shi ya kamata
suwa,
Shine wanda sukewa kaunar zayneb bayan barinta duniya sedai kuma irin tsananin kauna da kwallafa rai da yayi akan jannah tinda ta fado duniya ya saka suke mata kaunar datake a cikinta ayanzu amma a lokaci daya son zuciya da makancewa ya sakasu sak
asa a wannan mummunan halin dayake a ciki yanzu a lokacin daya kamata su tsaya su hana ko waye tabasa.
Dad ma tsananin damuwa da baqin cikin hukuncinsu ne y saka nasa hawan jinin tashi anan asibitin shima aka shiga basa taimakon sbd sosai jininsa ya hau
din.
Har dare kwata kwata baa samu sauki a lamarin Ammar ba wanda duk rashin imaninka kallo daya zakai masa ya baka tsananin tausayi sbd ciwo dai ya sauyasa a lokaci daya.
Kaf ahalin zaadens babu wanda baya cikin damuwa me tsananin gaske da tausayin
Ammar din,
Jannah kanta datake gida tayi kuka mai tsananin gaske tana jin inama rayuwarsu ta baya familyn ta dawo a lokacin da suke tsananin kaunar juna basa cikin matsala ko damuwar komai ta duniya.
A asibiti gabaki dayansu familyn suka kwana banda
daddy mahmoud da jannah dake fama da kansu a gida.
#MAMUH
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Sh
edan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899*_KALBIM_*
_Mamuhgee_
77
*UMMU_MAHNOOR LUXURIES*
(Best luxuries shop)
08034469681
08135142610
Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini?
Ina masu son su saka sitirar a
lfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka?
Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu?
Sitirar Alfarma kikeson sakawa?
Sitirar da kike ganin manyan mata da ita?
Sitirarda
zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota?
To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida,
Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma be
st quality da kalar zamani data yan gayu,
Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kay
anta
💯💯
Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune;
Atampopi
Laces
Shadda
Materials
Shoes
Bags
Veils
Trolleys
Jewellerys
Oil perfumes
Numbers
08034469681
08135142610
Handles
I
nstagram @ummu_mahnoor_luxuries
TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries
Facebook ummu_mahnoor_luxuries
************
Wash gari dole Dad gado aka basa a asibitin sbd Bp dinsa kwata kwata yaqi dawowa daidai.
Mimi ma taqi yadda ko kadan ta baro asibi
tin itada Saleem wanda Ammar yake cikin ransa sosai dan haka dole Maheer shima ya kasa baro asibitin.
Karfe 11 na rana Sayd y iso asibitin sanye d face mask da fcap daukan Jannah wadda tinda sassafe ta iso asibitin ko tsayuwa bata iya yi da kujera aka k
awota.
Sayd na shigowa dakin Ammar na farfadowa dan jannah ta kalli Sayd din tace yabarta zata dawo daga baya.
Baice komaib wayarsa ya fidda ya saka kiran LIMBA yana dauka ya bata wayar yana juyawa ya fice daga dakin yabarta tayi magana dashi idan ya
Yadda.
Harta yanke bai dagaba dan haka ta ajiye wayar akan kafafunta tana kallan Ammar wanda idanuwansa dake a jeme suka sauka akan hoton dayake kan wayar sayd baro baro na Ummitah da AZIZ wanda asalin kamanninsu suka bayyana kaman an tsaga kara tana d
ariya a jikinsa.
Duk da baya gani sosai rawa hannuwansa suka fara yi yana son nuna hoton Ummitah dayake cikin wayar wadda sukeda hotonta haryanzu a cikin file na jannah.
Rikicewa gabaki daya yayi yana wani irin yunkurin magana hannuwansa da bakinsa n
a rawa.
Sayd ne ya shigo dakin ya karbi wayarsa yana barin asibitin da jannah ya maidata gida sbd itama neman rikicewa jikinta keyi sbd tashin hankalin ganin yanayin Ammar.
Da gudu likitoci sukayo dakin tareda su Mimi dasu Maheer dasuka je dakin dad
dubosa.
Suna shigowa Ammar ya damqe maheer da karfin gaske yana kallansa yana kallan Abraham muryansa n sarkew yace
"AZIZ limba da donor dinmu,
Zuciyar dayake bugawa a zuciyar Jannah AZIZ LIMBA,AZIZ LIMBA ya.....
Ganin yana neman fallasa komai a
gaban mutane da sauran likitocin batareda yasan me yake fada ba ya saka hankalinsu gabaki daya tashi cikim mugun faduwar gaba da shiga Rikitaccen yanayi dr Abraham ya masa allurar data sakasa zubewa a gurin yana tinanin kwakwalwan Ammar tabbas ta tabu.
Anny jin tayi zufa ya rufeta hankalinta na neman tashi da abinda yake shirin faruwa idan baa nema maganin ciwon Ammar da gaggawaba zai iya tona asiri su shiga masifar da babu fita.
AZIZ LIMBA karfe 7 na dare motarsa ta isa Zaadens tareda Sayd wanda suke
shirye tsaf dan gama komai su tattara su koma inda suka fito.
Babu kowa kaf a mansion din sai masu aiki da securities sai Daddy mahmoud daya fito jin isowansu sbd matarsa mummy tayi asibiti da daren dubo Ammar da kaiwa su Mimi abinci masu tarin yawa ka
la kala.
Kasancewan Daddy mahmoud din shima yanada weak heart ya saka abu kadan yake sakasa samun attack ko bugawan zuciya shiyasa ko farkon samun matsalar financial crisis dinsu ya kamu da paralys dakyar ya dawo daidai dan hakanne tin jiya yake fama da
ciwon kirji.
A yanayinda ya fito yana kallansu ya saka AZIZ masa kallo daya ya hango zuciyarsa gap take da bugawa dan haka fasa zama yayi ya kalli Say wanda yayi amfani da sabuwar waya ya tura sako zuwa wayar Anny.
Kallan Daddy mahmoud din AZIZ yai
a qasqance kafin ya bude baki yace
"Ka dena daga hankalinka akan Ammar Zaaden sbd ya riga ya rasu.........
Wani mummunan bugawa zuciyar daddyn tayi ya dago da sauri