Showing 240001 words to 243000 words out of 363627 words
fadi a stairs din tana gangarowa wnda ya saka fiddausi fasa ihun kuka tana yi kanta.
Ita kanta Maman kan Falaq din tayo hankali tshe.
Jannah taku daya tayi ida
nuwanta na sauyawa zata isa ga Falaq din sai kuma ta dakata tana komawa gefe ta tsaya zuciyarta na wani irin radadi.
Hankali tashe Mama da fiddausi suka dauketa zuwa sama Mama na cewa Nicky tayi gaggawan Kiran likita.
Da sauri Nicky ta dauko wayarta
amma kuma batada niyar fara Kiran doctor saita fara Kiran AZIZ ta fada masa mummunan halinda Falaq din ta shiga sbd tasan yau bazai kwana ba saiya biyo jirgin zuwa Nigeria Wanda zuwansa shine aurensa da ita daman tana neman hanyar kawosa Nigeria yau Allah
ya kawo mta dan haka bata damu da gargadin mama datace kada Wanda ya sanar masa ba.
Kiran farko datai bai daga ba dan haka kai tsaye ta kira Sayd Yana dauka ta fasa wani irin kuka tana cewa
"Falaq ta ynke jiki a stairs ta fado tana bleeding tako ina"
Dayake a handsfree take AZIZ na zaune Yana jin abinda ta fada dukansa dan haka dif kawai taji wayar ta mutu sbd Sayd bai dauka abinda zata fada ba ya saka handsfree din.
#MAMUH
#AY LIMBA
#AZIZ LIMBA
#ABDULAZIZ LIMBA
#4&4 LIMBA
07019691719*_KAL
BIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 20
*_ZUZEAM VENTURES_*
08144015291
Best Aphrodisiac/kayan mata
ASLM barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna
da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Breast
Magungunan gyran B
reast
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Turaruka kala kala Na jiki da kaya da daki turarukan amare
Turaren kabbasa
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures
xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da i
ta whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
🥰
👌🏻
Bononza Bononza Tsimin mallaka 2k Tsimin dabino 1k Gumba madara 1500 Gumba aya da nonon rakumi 1500 Garin kafi ciccibi 1k
Garin bata gaban kishiya 1k
Matsin mallaka tada zaune tsaye
2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 13k
Za a bakisu akan 5500
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
🗣
️
🗣
️
🗣
️
🗣
️
🗣
️
🗣
️
ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA
💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁
da 8k dinki ki kwashi kayan
16k hajiyata
💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃
Kazar gadali ta mallaka sashe 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı
😋
1k Garin 7in1 2k Gumba 3 balai 1500 Gumba kwakwa da dabino 1500 Na Infection 1500 Garin zunzurutun dadi 1500Matsin ba a fira d wando 500 Mats
in infection mai matse mace gam 500 18k All at 8k koda kudinki saida Rabonki.
******************
Su Mama nakai Falaq daki suka kwantar wayarta dake hannunta tafara ringing Wanda bata damu da dubawab sbd kokarin Shafawa Falaq din ruwa dasuke sedai ba
alaman zata farfado Wanda hakan yake basu tabbacin ba suman shock bane akwai abinda ya sakata collapsing wanda suke fatan ba ciwonta bane Musamman fiddausi da hankalinta yayi mummunan tashin da har take jin tana fita hayyacinta sbd tsoro da fargaba tareda
mummunan baqin cikin abinda ta aikata din.
Sake shigowan Kiran ya saka Mama dago wayar cikin tsananin fushi tana dubawa gabanta ya yanke y fadi sbd Kiran AZIZ ne.
Kasa dagawa tayi kirjinta na harbawa harta yanke wayar,
Kokarin sauke numfashin tsin
kewan Kiran takeyi sbd tasan baya wuce kira daya tsananinsa biyu dan haka tinda na biyu ne yayi bazai sake kira ba...
Sake shigowan kiransa ne ya saka zufa tsatsafo mata tana dagowa ta kalli fiddausi da batama hayyacinta daidai tasan ba lallai ta fada m
asa to Amma wannan kirn nasan dole da dalili.
Shigowan Nicky ne tana cewa
"The doc will be here in no ti..."
Kallan da Mama ke mata ya sakata kasa qarasa zancen tana shiga mamakin ko dai Falaq din ta mutu ne.
Kiran AZIZ ne ya sake shigowa ba ka
kkautawa a wayan na Mama data kasa dagawa har lokacin,
Wayar fiddausi ma dake dakinta Sayd na can na mata Kiran da babu adadinsa Amma baa dauka.
Fatma dake gyaran dakin fiddausin ne dataji Kiran yayi yawa ta fito da wayar ta iso dakin tai sallama kan
ta a qasa tace
"Anata Kiran wayar ne"
Tasowa fiddausi tayi ko ganin gabanta batayi ta riga Maman karban wayar tareda dagawa a take bama tareda ta duba waye ba Amma tasan bazai wuce Kiran Daddyn Falaq din ba ko Sayd..
Muryan AZIZ ce kai tsaye ta b
ayyana babu rahama ko kadan a cikinta cikeda kamewan da hatta Mama saida cikinta ya juya yace
"Meya samu Falaq din?
Kuka fiddausi ta fasa mara sauti sosai sedai cike yake da tsananin tashin hankali tace
"Ta yanke jiki tana tsaye stairs sai ta fad
o amma ankir....dif taji ya kashe wayar yana dago idanuwansa da suka sauya take yace
"Siyamun ticket na tafiya yau dinnan idan akwai"
Sayd da tin dazun yafara kokarin siyan tickets din yace
"Already on it"
Miqewa yayi daga zaunen dayake yana ba
rin office din cikin gidansa da suke suna wani aikin ya wuce ciki Yana kallan agogon hannunsa sbd ya kwatanta time din isarsa idan ansamu ticket din yanzu.
Acan kuwa wayar na mutuwa fiddausi dagowa tayi ta kalli Mama wadda tariga ta shiga mummunan yan
ayi me girman gaske sbd tasan mutuwa kawai zata hana AZIZ LIMBA isowa Nigeria zuwa dare ko asuban yau,
Fiddausi take kalla da wata irin mummunan yanayi zatai magana fiddausi ta girgiza kai tana cewa
"Bani bace kawai Kiran na samu a yanzu gabanki aka
kawon wayar Mama"
Juyawa Mama tayi kan Nicky dake kokarin isa gurin Falaq ta riqota ta dawo da ita gabanta idanuwanta jajir tace
"Waye ya kira AZIZ ya fada masa?
Kece kikai hakan?
Damuwa Nicky din ta bayyanar sosai a fuskanta dan nuna kulawanta a
kan Falaq tace
"Na shiga tsoro da tashin hankali ne shiyasa na sanar masa sbd kada yaji daga baya yaga laifinmu da muka boye masa amma ai bai daga wayanba Sayd na kira....."
Zamewa Mama tayi ta zauna kan sofa dake dakin tana rintse idanuwanta cikeda
wani irin tsananin baqin ciki da takaicin Nicky din ta kalleta kaman zatai mata duka tace
"Kin kirawa kanki balai da masifar da bazaki iya ba garin neman sunanki,
Kin kira mana ruwan da baya taruwa,
Meya kaiki?
Wa ya aikeki.
Innalillahi wainna ilayh
i rajiun"
Tinda kikai hakan saiki shirya ganin abinda baki tsammata ba kala kala sbd.........
Kasa qarasawa tayi tana dafe goshinta sbd yanda kanta ma yake sarawa,
Babu daqiqiya irin Nicky sbd ta wargaza mata komai da wannan Kiran dataiwa AZIZ,
I
tadai haduwansa da Jannah tasan bazata taba iya hanawa ba indai ya iso din sedai tasan bazai taba komawa Jannah dinba tinda tai rantsuwa dan haka wannan Nicky ce a ruwa tsundum ita tata matsalar shine cigaba da hana Ummah fitowa duk rintsi bazata fito inda
AZIZ zai ganta ba ko Sayd sbd Sayd na ganinta a take zaiga kamannin Ummitah a tattare da ita kuma ma tana shakkar idan kila bai taba ganinta koda a photo bane dan akwai sketches dinta da a baya AZIZ ya ringa sakawa anayi masa na nemanta suna nan daki guda
a yanzu batasan inda AZIZ yakaisu ya boye ba da ko ita ta dena ganinsu tinda Falaq t fara wayo y boye su sbd kada ya raba mata hankali tinda haryau bata san cewa ba Mama bace ta haifesa ba.
Nicky shiru tayi tana nazarin maganganun Mama Amma bata wani d
amu dasu ba sbd ita dai a saninta kaf duniya Falaq zata nunawa kulawa da so ta samu AZIZ sbd Falaq ce abinda zakaso ka Samu isa zuciyarsa kuma indai hakan zaisa y dawo Nigeria batada baqin ciki tinda dawowan nasa shine aurenta dashi dan haka koma me zai bi
yo bayan ya biyo bai dameta ba indai zai diro qasar buqatanta ta biya.
Isowan Dr ne ya saka dukkaninsu fitowa sai fiddausi aka bari suka dawo palo suka zauna ran Mama babu dadi kwata kwata.
Nicky kuwa breakfast dinta ta saka Jannah ta kawo mata har s
aman ta ajiye mata ta fara ci a natse hankalinta kwance.
Kallan takaici da baqin ciki kawai Mama ke binta dashi tana rasa abin fada mta amma dai tasan idanuwanta da zuciyarta zasu fada mata nan ba da jimawaba indai AZIZ LIMBA da JANNAH ZAD suka hadu.
Jannah da wani irin nauyi ne yake danne da zuciyarta a natse ta gama ayyukanta tana kokarin saukowa fiddausi ta bude dakin Falaq ta fito tareda Dr da zai wuce ta sauke idanuwanta da sukai jajir akan Jannah dake kokarin sauka ta bude baki kai tsaye tace
"JAN"
cak Jannah ta tsaya idanuwanta tana lumshe idanuwanta ahankali sbd Falaq dinta ce kadai me kiranta da sunan fiyeda kowa.
Kasa juyowa tayi saida fiddausin ta tako a natse ta tsaya bayanta tace
"Tana buqatan black tea zata Sha magani dashi"
Ajiyan zuciya ahankali Jannah din ta sauke sbd tasan fiddausin na kokarin fada mata Falaq din taji sauki.
Gyada Kai tayi batareda ta juyoba ta fara sauka tana sauke ajiyan zuciya a jere sbd ayau bayan shekaru zata hadu da Falaq ta kalleta da kyau taga
lafiyan data samu zata hadu da Falaq ayau a matsayin 'yar da zuciyan dake kirjinta ta Haifa.
Tana isa kitchen din kai tsaye tea da pancake ta fara kokarin hada mata da lafiyayyan zuma da chocolate mix.
Acan saman kuwa Jannah din na sauka miqewa mama
tayi ta isa dakin Falaq ta sameta zaune tana kokarin saukowa gadon ta fito jikinta har wata irin rawa yakeyi idanuwanta suna tara ruwan hawayen farin cikin datake jin kaman uwar data haifeta ce ta dawo duniya,
Kuka takeson fasawa tana son furta JAN Amm
a bakinta sbd rawan dayake ya kasa furtawa ta nufi kofa da sauri zata fita Mama ta shigo dakin.
Rufe kofar dakin Mama tayi tareda juyowa ta kalli Falaq da idanuwanta fes tace
"Jannah ce da gaske kaman yanda kika gani amma a matsayin me aikin 4&4,
Ba
zaki taba komawa yanda kike da ita a baya ba zaki mu'amalanceta ne only as Yar aikin gidan nan idan kikai abinda ya wuce hakan nayi Miki alkawarin korarsu aiki su tafi inda har abada bazaki taba sake ganinta ba,
Dan haka indai kinason ganinta zaki kulata
ne kadai a matsayin me aikin gidan nan,
Duk kaunar da mahaifinki ke Miki karki manta baya taba saba umarnina dan haka korarsu ba wani big deal bane a gurinsa idan nace hakan,
If kinason Jannah ta zauna lafiya a 4&4 ba azabar aiki ba wulaqantawa kibi ya
nda nace,
Zabi ya rage naki"
Juyawa tayi ta bude kofar dakin zata fice Jannah ta buga kofar dakin ta fiddausi n gefenta.
Bude dakin Mama ta qarasa yi ta kallesu kafin ta juyo ta kalli Falaq wadda idanuwanta sukai jajir tanajin kaman zuciyarta zata b
uga sbd tsananin baqin ciki da radadi me zafi...
Mama tasha gabanta anan sbd bazata taba yadda a rabata d Jannah ba ayanzu,
Bazata taba yadda a wulaqanta Jannah ba hakama bazata taba iya kallo a wahalar da ita ba.,
To amma indai Mama tace hakan zata
yadda ba komai bane indai Jannah na mansion din Daddy dinta ma yananan hakan ya isheta zata nunawa Mama umarninta daban abinda zai faru daban sbd indai hakanne ma Jannah a matsayin me aiki shine abu mafi kyau a yanzu gareta dan hakan na nufin zata bawa Ja
nnah umarni tabi kowane irin ne kuma zata sakata aiki kowane irin ne tayi ba gardama.
Ajiyan zuciya ta sauke tareda dagowa ta kalli Mama tana share hawayenta da suka gangaro ta juya batareda ta kalli Jannah dinba ta zauna bakin gadon data tashi.
Shig
owa Jannah tayi a natse ta ajiye tray din hannunta tareda dagowa ta saukar da idanuwanta akan Falaq tanajin duk wani tsananin kaunar Falaq din data danne tana tasowa cikeda kewa.
Qin kallo Jannah Falaq tayi ta dago a hankali ta kalli fiddausi ta bude ba
ki tace
"Bani maganin"
Fiddausi data gama cika da mamaki sanyin jiki na shigarta ta kalli Falaq din ta juya ta kalli Jannah da jikinta ya fara sanyi sbd da alama Falaq ma ta tsaneta kenan kaman duka LIMBAs.
Numfashi ta sauke a boye tana juyawa aha
nkali ta nufi kofa ta fice tana hadiye duk abinda ya taso mata a kirji sedai hawaye ne ke kokarin saukowa daga idanuwanta tana kasa riqesu sbd Falaq idan ta qita zuciyarta zata iya kasa dauka.
Tana isa kitchen bata iya riqe kanta ba durkusawa tayi tsaki
yar kitchen din tana rufe fuskanta da tufukan hannuwanta hawaye na gangaro mata.
Falaq ma Jannah na ficewa daga dakin hawayen ta gangaro tana dagowa ta kalli Mama data fice hankalinta kwance.
Fiddausi data fahimci abinda ya faru zamewa tayi ta zauna
tana kasa cewa komai.
Shiru gidan yayi a wunin babu motsi me yawa bayan na Nicky daketa kai da kawo cikin farin cikin dawowan rabin ranta dan haka karshe ma fita tayi taje spa sai dare ta dawo a lokacin suna dinner gabaki dayansu a dining,
Zaunawa
tayi aka qarasa da ita ana gamawa kowa ya haye sama da tinanin ko yaya maigidan sbd kowa ya kasa samunsa bare Sayd a waya dan haka basuda Sani ko tabbacin zuwansa da haka har dare yayi sosai suka kwanta.
#MAMUH
#LIMBAS
#ZAADENS
#BEST LOVE
#HOT ROMANCE
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 21
*_ZUZEAM VENTURES_*
08144015291
Best Aphrodisiac/kayan mata
ASLM barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu ingan
ci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
M
agungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Turaruka kala kala Na jiki da kaya da daki turarukan amare
Turaren kabbasa
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga
zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291
DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
🥰
👌🏻
Bononza Bononza Tsimin mallaka 2k Tsimin dabino 1k Gumba madara 1500 Gumba aya da nonon rakumi 1500 Garin kafi ciccibi 1k
Garin bata gaban kishiya 1k
Matsin mallaka t
ada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 13k
Za a bakisu akan 5500
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
🗣
️
🗣
️
🗣
️
🗣
️
🗣
️
🗣
️
ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA
💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁
da 8k dinki
ki kwashi kayan 16k hajiyata
💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃
Kazar gadali ta mallaka sashe 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı
😋
1k Garin 7in1 2k Gumba 3 balai 1500 Gumba kwakwa da dabino 1500 Na Infection 1500 Garin zunzurutun dadi 1500Matsin ba a fira d
wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 18k All at 8k koda kudinki saida Rabonki.
******************
Karfe 7 na safe Jannah ta iso bangaren ta hau sama kai tsaye tafara aikinta a natse itada Fatma da itace me gyaran dakin Falaq.
Jannah na
gamawa ta sauka ta koma kitchen suka fara aikin breakfast da Amina wadda keta bata labarin Madam Sisi tinda safe tana dakin Mss Nicky haryanxu bata fito.
Shiru kawai tayi batareda tace komaiba sbd batasan me zatace din ba,
Karfe 9 suka gama jere kom
ai a dining suka dawo kitchen,
Jannah kai tsaye bangarensu ta koma dan Ummah ta tashi yau bata jin dadi jikin nata ya dan motsa..
Ko data isa su Dad ta tarar zaune dukkaninsu a guri daya da alama magana suke suna ganinta suka zuba mata idanuwa dukans
u kowa yanayinsa ba dadi.
Dauke kallanta tayi daga kansu tana zaunawa gefen Ummah dake shan ruwa ahankali tace
"Dad,wani abin ya faru ne na ganku hakan?
Shiru sukai Banda Ammar da idanuwansa sukai jajir kaman zai kashe Kansa yakeji ya kalleta ya b
ude baki ba zato yace
"Dad dan Allah a daura mun aure na Jan kafin na mutu,
Dan Allah a cikamun wannan burin kafin Allah ya dauki Raina"
Kallansa dukansu sukai batareda mamaki ba sbd a yanzu da AZIZ LIMBA ya sauka a qasar Yana kuma cikin gidan Ammar
bazai taba samun nutsuwa ba,
Suma bazasu taba samun nutsuwanba matiqar ba daurawa Jannah aure sukai ba da Ammar din.
Jannah kuwa kallansu ta sake yi tana cewa
"Ammar wani abin ya faru ne??
Girgiza kai yayi idanuwansa na cikowa da hawayen da bais
an ya zaiyi da abinda yakeji a zuciyarsa gameda Jannah din ba yace
"Jannah aurenki shine burin Dana jima dashi tin kina ciki dan Allah ki cikamun wannan burin na aurenki sbd zuciyata takasa samun nutsuwa,
Wlh akanki ban daddara ba zan iya sake zama mak
ashin duk wanda zai rabani