Showing 246001 words to 249000 words out of 363627 words

Chapter 83 - KALBIM BOOK COMPLETE

Mamugee   

10 Sep 2026

153

yake gabanta...

Dauke idanuwanta da suka qarasa komawa jajir tayi daga Kansa tareda juyawa take ta nufi kofa tana kokarin bude baki ta furta sorr

y sbd ganinsa yanda bai kamata ba Amma wani irin dacin daya danne kirjinta me tsananin nauyi ya hana muryanta fitowa dan haka kai tsaye ta fice daga dakin tana hadiye dukkanin abinda takeji na tsananin daci da baqin cikin wannan seconds din na rayuwarta ta

tareda controlling kanta sbd bata buqatan manta ita ba kowa bace face me aikin gidan da babu wata sanayya bayan hakan.

Gurin kayan aikinta ta isa da dan sauri ta tattara ta dauka tareda miqewa ta nufi kofar ficewa dgaa palon tana Dora hannunta zata bud

e hannunsa ya riga nata sauka ahankali Yana dafe kofar tareda riqo hannunta daya da dayan hannunsa ta bayanta.

Cikin sauri ta qwace hannunta tana janyewa daga jikin kofar tareda juyowa kanta bai dago ya kallesa ba ta bude baki kai tsaye tace

"Am Sorr

y Sir na shiga ne aiki bansan akwai kowa a ciki ba"

Tana gama fadar hakan ta rabesa ta bude kofar ta fice har lokacin kayan aikinta n hannunta.

Mutuwan tsaye ya sake yi a gurin sedai batai nisa ba ya sake binta batareda damuwa da babu komai a jikinsa

ba bayan towel.

Bata ganin gabanta take taka stairs din saukowan sbd yanda idanuwanta suke rufewa da tsanar ranar ta yau gabaki daya.

Jinsa a bayanta tafe shima ko ganin gaban nasa bayayi ita kawai yake son riqowa ya tsayar a gabansa ya gama samun g

amsuwan ita dince a gabansa amma tana kasa basa damar hakan.

Tana jefa kafarta a stairs din kusa da karshe ta dora ba daidai ba sbd rashin ganin gabanta.

Da sauri ya miqa hannu zai tareta ta hana hakan ta hanyar kaucewa ta fada gabaki dayanta hadda k

ayan dake hannunta.

Rintse idanuwanta tayi cikeda tsananin azabar kanta daya bugu da hannunta.

Neman dena bugawa zuciyarsa ke yi sbd gabaki daya shi yama kasa gane meyake faruwa ko gamo yayi s cikin gidan.

Da hannuwansa biyu ya saka ya dagota loka

cinda take kokarin tashi ta sake tafiya ya girgizata da karfi tareda furta "4&4" da karfin gaske sbd yanda take fizgewa daga riqon nasa tanajin kaman a wutar lantarki ne aka jonata.

Ihunsa dabai yisa a hayyacinsaba y sakata tsayawa cak tana qin dagowa t

a kallesa har lokacin sbd wani irin riqon da yayi mata me tsananin karfi da ciwo.

Rawa hannuwansa suka fara a jikinta ya zuba mata ido jajir Yana tabbatarda ita din ce tabbas a gabansa,

4&4 ce zahirinta a gabansa ba hallucinating yake ba...

Tsananta

rawar jikinsa ta fara ya saketa numfashinsa na sarkewa sbd ayau Karo na farko ya sakata a idanuwansa bayan shekaru,

Ayau Karan farko ya tabata da hannuwansa bayan shekarun nema da jira,

Ayau ta bayyana a gabansa bayan rantsuwar datake Kansa ta mahai

fiyarsa na rashin nemanta sai gashi Allah ya kawo masa ita gabansa,

Meyake faruwa?

Tayaya hakan ta faru?

Sarawan gaske kansa yafara sbd tinnainsa dayake rikicewa hakama jikinsa gabaki daya rawa yakeyi sosai...

Ganin ciwonsa dayake nemen tashi ya

sata janyewa ta sake zamewa ta bar gurin tareda bi ta kitchen ta bace bat daga bangaren.

Ragewa ganinsa keyi harta bacewa ganinsa bai iya motsawa ba sbd baya gani sosai hakama jikinsa tsananta rawa yakeyi.

Cikin taurin zuciyar da bayajin koda aljana

ce zai iya barinta tinda har tayi kama da 4&4 ya tinkari inda tabi gadan gadan daidai nan Sayd ya fito daga palonsa sbd kusan babu Wanda baiji qarar muryansa ba data amabaci 4&,

Sayd daya San waye 4&4 shiyasa ya fara fitowa cikin mamaki da shakka.

Ga

nin yanayin AZIZ din da kayan da babu ajikinsa ya saka hankalin Sayd mummunan tashi ya qaraso da sauri yan taresa fita a hakan Wanda yayi daidai da fitowan Mama da Nicky sbd dukkaninsu sunji sautin muryansa sosai duk da basu tantance me ya ambata ba.

Ma

ma na ganin yanayin da yake ta saki salati me karfi hankalinta na mummunan tashi jikinta na rawa d muryanta tace

"Innalillahi wainna ilayhi rajiun

Na shiga uku me zan gani haka?

Tabin hankali ne ya samesa?

Na lalace Ni Sakinatu da wannan mugun gani A

ZIZ baya hankalinsa wlh "

Sayd da shima hankalinsa ya gama qarasa tashi jnsa yayi suka bar palon qasan da sauri suka koma sama.

Kuka Mama ta fasa Wanda ya saka su Falaq fitowa daman a tsaye suke sbd tsoron da suma yafara kama su.

Nicky kuwa mutuwa

r tsaye tayi sbd tinda ta saukar da idanuwanta akan fitinanniyar kirar jikin AZIZ LIMBA gabaki daya shaawarta ta tsananin buqatan Namiji ta taso mata sbd karfin dayake bayyane a kirar jikinsa kadai ta isa ta tabbatarda duk macen data shiga hannunsa zatasa

n ta shiga hannun cikakken Namijin da zai saka kowace gaba ta jikinta samun gamsuwa.

Bata iya dauke idanuwanta akansa ba ta gangaro da idanuwanta kan qugunsa datake jin inama zata samu damar Dora hannunta akai ta zagayosa ta rungumesa.

Kukan Mama da

adduoin tashin hankali data kasa dainawa ne suka saka Nicky din juyowa ta kalleta bayan Sayd yabar palon dashi ta nufeta tana cewa

"Mama ki kwantar d hankalinki ba abinda kike tinani bane inshallah kawai dai inga mummunan shock ko wani abin ne daban ya

samu amma Mine bazai taba samun abinda kike tinani ba."

Mama da zufa yafara jiqata kasa bawa Nicky amsa tayi sbd tasan wlh tallahi ba lafiya ba sbd duk abinda yasaka AZIZ saukowa a haka to wlh ma yafi gamo da aljani dan ko aljani bazai sakasa fitowa hak

an ba.

Tsaye suke dukkaninsu babu wnda ya iya cewa komai kuma sai kaida kawo sukeyi suna jiran saukowan Sayd suga lafiyar AZIZ tukuna.

Falaq da fiddausi ma gabaki daya hankalinsu na kan kofar saman Falaq na jin kaman tahau t dubo idan Jannah n ciki k

okuwa sbd ta kasa gane komai,

Tsoronta koda maganar Maman ta tabbata Daddynta ya samu matsalar kwakwalwa sbd har abada haukacewan ce kawai zata sakasa fitowa a yanayin da Maman tace.

Hawaye ne suka cika idanuwanta ta miqe tsaye tana jin sabon tsoron ko

dai ciwonsa ne y tashi?

Shin baiga Jannah din bane?

Basu hadu bane?

Meya faru?

Sayd ne ya fito yazo gurin su Maman kafin ya bude baki yace komai aka sake bude kofar saman gabaki dayansu suka juya suna kallan saman da dukkanin hankalinsu da ido bude

..

Saukowa yafara yi Yana qarasa saka bottoms na gaban transparent rigar daya sako fara da farin quarter sweatpnt Yana cewa Sayd

"A sanar da securities ko mage Kar abari ta fita mansion dinnan ina buqatan ganin duk wani me Rai da numfashi dayake mans

ion dinnan koda dabba ne kuwa yanzun nan a fadawa duka securities suyi raiding koina"

Take Sayd ya nufi kofa da sauri Yana cewa

"Yanzu kuwa" sbd Sayd baya taba tsayawa tambaya ko bata lokaci akan umarnin AZIZ ko wane iri ne dan haka kai tsaye da saur

i ya fice yana fidda wayarsa tin bai isa gate ba ya bugawa securities din ya sanar musu take dukkaninsu suka fito.

AZIZ dinma yana saukowa ficewa yayi batareda yaji Kiran da Mama take masa sbd gabaki daya baya cikin hayyacinsa 4&4 din daya gani kawai ya

ke sake son gani koda aljanarta ce kuwa.

Falaq na jin hakan tasan yaga Jannah ne dan haka da sauri tabi bayansa hakama fiddausi,

Nicky ma bin bayansa tayi dukkaninsu suka fita sbd take gidan yake neman maida kowa tsaye cikin Daren.

Mama har wani s

arkewa kafafunta keyi tabi bayansu sbd jin AZIZ yace duk Wanda yake da Rai a mansion din ko mage ce a fito da ita

Fatima kenan itama fitowa zaayi da ita ko me??

Inaaa.

Fitowa tayi a rikice bata ko gani sosai ta nufesa,

Tashin hankalin datake ciki d

a rikicewa ya hanata ganin mummunan yanayin dayake ciki sbd koina jikinsa wata irin rawa yakeyi Yana kokarin controlling kansa sbd yanason ganin komai da kowa idanuwanta indai 4&4 ce yagani yasan zaa fito da ita dan haka bazai bari ciwonsa yafi karfinsa ba

a daidai wannan lokacin yanason ko fuskanta ne yafara gani kafin yayi loosing control.

#MAMUH

#AZIZ AY LIMBA

#JANNAH ZAD

07019691719*_KALBIM_*

Mamuhgee

Book 2

Chapter 24

*_ZUZEAM VENTURES_*

08144015291

Best Aphrodisiac/kayan mata

ASLM

barkanmu da wannan lokaci

Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka

Mallaka Maganin sanyi

Maganin cire tumbiMaganin farin jini

Maganin matsiMaganin mata

Ma

ganin sa ni’ima da dandano

Dulka Amare Set na gyran jiki

Set na amarya

Tabaje tsumin Gomba

Xuma kiba ta hips and Brest

Magungunan gyran Brest

Magungunan Karin hips

Maganin sliming

Turaruka kala kala Na jiki da kaya da daki turarukan amare

Turare

n kabbasa

Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa

Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291

Idan maganin mata kikeso akwai

Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips

DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah

🥰

👌🏻

Bononza Bononza Tsimin mallaka 2k Tsimin d

abino 1k Gumba madara 1500 Gumba aya da nonon rakumi 1500 Garin kafi ciccibi 1k

Garin bata gaban kishiya 1k

Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500

Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 13k

Za a bakisu akan 5500

Kuma mutun goman farko nada

kyautar Abun 2k

🗣



🗣



🗣



🗣



🗣



🗣



ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA

💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁

da 8k dinki ki kwashi kayan 16k hajiyata

💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃

Kazar gadali ta mallaka sashe 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı

😋



1k Garin 7in1 2k Gumba 3 balai 1500 Gumba kwakwa da dabino 1500 Na Infection 1500 Garin zunzurutun dadi 1500Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 18k All at 8k koda kudinki saida Rabonki.

******************

Koda Maman

ta isa garesa gabaki daya ya fara loosing control gashi take duk Wanda yake aka maida kowa tsaye cikin qanqanin lokaci securities suka dagawa kowa hankali sai ga masu aiki da duka maaikatan gidan ana fitowa dasu kaman anzo patrol..

Jannah datake qanqame

da Ummah a dakinsu data taddata taxo tana kokarin daidaita bugun zuciyarta dayake fita da karfi Yana mata ciwo a kirji me tsananin gaske idanuwanta sunyi jajir sake qanqame Umman tayi Wadda itama take sake rungumeta da kyau tana son tambayarta lafiyanta k

uwa Amma kuma ganin yanayin nata sai ta fasa ta rungumeta tanajin kaman ta kurma ihun ganin Jannan ahaka.

Jin ana busa wani irin security whistle na tashin hankali ya saka Fatma dake kokarin tambayar Jannah lafiya ta fito.

Su madam Sisi da sauran kow

a duka anfito hankali tashe cikeda tsoro da fargaba jiki na rawa,

Duk wanda ya fito yaga maigidan da kansa a tsaye shiga tashin hankali da sabon tsoro yakeyi.

Mama dake neman mutuwa sbd bugawan zuciya gabansa ta tsaya zatai magana Dzad ya bayyana gab

an AZIZ din idanuwansa akan AZIZ din wanda shima nasa idanuwan suka tsaya cak akansa cikin wani irin tsananin mamakin dayake sake tsananta yanayinsa,

Maheer ne ya fito bayan Dad shima idonsa akan AZIZ din kafin Ammar wanda idanuwansa sukai jajir yana ka

llan AZIZ din cikeda wata irin tsana da baqin wannan lokacin fiyeda kowane lokaci na rayuwarsa..

AZIZ LIMBA duk yanda yaso boye yanayinsa kasa boyuwa yayi Wanda ya saka Sayd dayake cikin mummunan shock shima saurin jansa yana barin gurin dashi sbd kowan

e lokaci kowa zai iya gane waye AZIZ LIMBA a boye sbd yanayin yafara fin karfinsa.

Falaq ma datake hawaye tinda taga yanayin Daddynta tasan ciwonsa ya motsa gabaki dayane da sauri ta bi bayansu tana kokarin riqe hannunsa daya sedai ba damar hakan sbd ga

baki daya ya rikice.

Mama data gama jiqewa da wani irin mummunan gumin tashin hankali da firgici itama kasa tsayuwa tayi sbd tana gab da yanke jiki ne ta fadi gaban AZIZ din Wanda tasan hakanne kawai zaisa a dakatar da wannan tashin hankalin na tsakiyar

Daren da a gareta ba alkhairi bane.

Ya riga yaga Zaadens Amma hakan a yanzu bai dameta ba akan yaga abinda yake tattareda Zaadens din.

Toshewa numfashinta yake sake yi sbd bata fita tashin hankalin data shigo b dan haka Nicky ce ta kamata har zuwa d

akinta daga Nan kowa ya watse aka koma ciki Banda securities da suka kwana a tsaye kan aiki sbd bazasu iya barin ko mage fita ba indai sun ganta har sai maigidan ya bada umarnin.

Mama na komawa daki ta samu nutsuwanta tafara dawo mata ta sallami Nicky.

Dare har ya raba sosai bata iya rintsawa ba tana zaune Daram cikin rashin nutsuwan xuciya da damuwa..

Sai data tabbatarda har securities sun koma waje ta miqe ta fito daga dakinta cikin rashin hayaniya ko dogon motsi ta nufi bangaren masu aiki ko kar

fin jiki batada sbd bata gama dawowa daidaiba har lokacin dan ba qaramin tashin hankali da shock ta shiga ba.

Ko data isa cikin kaman yanda tayi tinanin suma suna zaune zasuyi kwanan baqin ciki sbd ganin su da AZIZ sun hadu,

Hakan ta samesu a zaune d

an haka kai tsaye ta tsaya gabansu babu bata lokaci ta fidda daurin sabbin Dollars dake hannunta ta ajiye gabansu batareda kwana kwana ba ko batawa kai lokaci ba tace

"Na baku damar tafiya batareda kunban Fatima dinba ku tattara a cikin Daren Nan ko asu

bar farin kubar nan,

Amma da sharadin zaku sanar Dani duk inda kukaje sbd Fatima zan Aiko masu dubata sbd zan nema mata lafiya"

Ammar da zuciyarsa ke gap da bugawa hakama kansa juyewa yakeyi yana sake juyawa miqewa yayi jikinsa na kakkarwa me tsoro y

a shaqo wuyanta da karfin gaske Yana hadata da bango da karfin gaske.

Ihun azabar da bata taba ji ba a rayuwa taso fasawa Amma tinawa da halinda suke ciki ya sakata hadiye ihun tana wuni gurnanin azaba ido a waje,

Baki takeson budewa ta nema ceton su D

ad Amma ba damar hakan sbd shaqar rabata da duniya Ammar yayi mata dan haka hannu ta ringa dagawa dakyau tana kokarin cetan kanta.

Dad da Maheer ne suka miqe suna banbare Ammar din daga gareta Amma gabaki daya baya hayyacinsa ya koma kaman wata halittar

daban ma.

Da karfin gaske suka ringa kokawa dashi suka cirosa da kyar Maheer na qanqamesa da karfin gaske Yana rufe masa baki da karfi sbd wani irin numfashi Mai hade da ihu dayake kokarin sakewa.

Kallan Maman dake neman hanyar fita a rikice dad yay

i yace

"Ki dauki kudinki ki tafi zamu tafi a cikin Daren Nan bazaa tashi damu ba

Nema kuma idan kin matsu kinsan Yan uwan Fatiman ki sanar musu su nememu kokuma ke ki kawosu gurinmu"

Yana fadar hakan ya juya itama bata tsaya daukan kudin ba ta fice

tana cewa

"Ku tabbatarda Kun bar nan kafin safe"

Hanyar komawa ta kama tana hada hanya da numfashi koina jikinta na rawa.

Ko data Isa dakinta qasa ta zube tana son fasa kuka amma yaqi xuwa sbd wannan ne Karo nabiyu tana shan dukan mahaukata a ciki

n gidan nan.

Bata iya bacci ba sbd fargaba da yanayin datake ciki na tsoron daya kasa sakinta na shaqar Ammar da kuma gadin window taga ficewansu.

Akan idonta karfe biyu saura suka fito dukkaninsu ba Sanin kowa suka fito suka fice gate na biyu.

Aj

iyan zuciya ta sauke tana zubewa bakin gadonta cikin samun wani abu me nauyi da tsoro da suka danne kirjinta.

Sai alokacin taji wani irin zazzabi ma Yana sauko Mata daqyar ta kwanta wuyanta na tsananin ciwo.

Suna isa babban gate kai tsaye aka dawo

dasu tareda sanar dasu taku daya wlh idan dayansu yayi zuwa qarasowa gate zasu fasa qashin kafar mutum da bullet.

Babu annuri ko sauki ko kadan a duka fuskokin securities na gidan Wanda kuma har wani dogon Imani basu dashi dan haka zasu aikata abinda su

kace dole suka dawo suka koma dakunansu suka kwanta.

******Washe gari sai qarfe 9 na safe AZIZ ya farka daga alluran da Sayd yayi masa a cikin Daren.

Kansa yayi nauyi dan haka kan yake a toshe baya iya tinanin komai saiya dawo daidai.

Toilet y

a nufa ya sakarwa Kansa ruwa.

Ya jima sosai Yana duk abinda y saba kafin ya fito sanyeda bathrobe fara.

Sallah yayi wadda ta zame ta latti sosai haka sbd lalura shiyasa baya son yayi loosing control sosai ta yanda sai anmasa wannan allurar dake kaman

sumar dashi kaman sakasa bacci na awanni.

Yana gamawa ya dade Yana istighfar da adhzkar kafin ya miqe.

Mama ma tayi Lattin tashi sbd zazzbin data kwana dashi Amma kuma tinawa da matsalarta ta kau sai ta tashi zuciyarta fes ba damuwan komai dan hak

a karfe 9 da rabi dukkaninsu suka fara fitowa breakfast daya bayan daya.

Suna zaunawa Shima ya iso a natse a kame Yana fidda kwarjinsa da haibarsa Yana daukan idanuwan duk Wanda yake kallansa.

Nicky da yanayinsa na jiyan yake dawo mata wasu mayun yaw

u ta hadiye tana masa kallan maita.

Gaida Mama yayi a kame hakama a Kamen ya amsa gaisuwan kowa Yana zaunawa.

Fara breakfast din sukai wanda Yana daukan cup din gabansa yakai bakinsa Fiddausi da Jannah suka sako kai a palon...

Jannah ce baya cikin

nutsuwarta da a kame fuskanta bata kowace halitta a cikinsu ba ta qaraso gurin Nicky dauke da qaton plate din chicken potato.

Sayd daya dago a lokacin tea din dayake bakinsa ne ya dawo masa da karfin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login