Showing 261001 words to 264000 words out of 363627 words
/>
Numfashinsa me dumin gaske ne ya sauka a fuskanta da wuyanta daya matso yana goge mata wuyan ta rufe
ido ahankali tana jin gashin jikinta gabaki daya suna miqewa taja wani kasalallen numfashi...
Saukan lallausan tafin hannunsa akan fatar wuyanta yana gogawa ya sakata bude ido akansa tareda Jan wani sabon numfashin daya sakasa kallanta Yana karantar yan
ayinta Wanda kusan idan yana karanta daidai tana cikin tsananin desire ne Wanda yasan bata hankalinta dan idan tana ciki bazata taba nemansa ba sbd fushinta akansa,
Ina ta hadu da koma menene?
Waye ya bata? Sbd yasan har abada bazata taba shan koma men
ene a Karan kanta ba?
Kukan data fasa ahankali ne ya sakasa kallanta Yana bude baki zeyi magana ta rigasa cikin kuka da cewa
"I hate you AZIZ LIMBA" da qarasa maganar ta kamo gaban rigarsa tareda fizgosa da karfi ta kalli lips dinsa da suke kaman f
resh ta kai bakinta akansu tana hadesu da nata tareda bude bakinta tana jefa harshenta a bakinsa tana masa wani irin lafiyayyan shan daya saka towel din hannunsa faduwa Yana jin duniyarsa data wargaje tana haduwa guri daya.
Kissing din data kewa bakinsa
tana jin dukkanin zafin jikinta na ragewa Yana sauka ya saka kanta sake juyewa ta saka hannuwanta biyu ta zagayo wuyansa tana lumshe idanuwanta qamshinsa kawai yana sake kashe wutar dake ci a jikinta.
"Sorry 4&4" ya furta a hankali bakinsu na hade kafi
n ya saka hannuwansa biyu ya kamo qaramin qugunta yayo sama da ita Yana fara tsotsan bakinta cikin wata irin nutsuwa da tsananin sonta dayake cin jini da zuciyarsa kowace daqiqa.
Kan ctable ya zauna tareda bude kafufunta ya zaunar da ita akan kafafunsa
suna fuskantar juna ya bude jajayen idanuwansa Yana bin fuskanta zuwa wuyanta da kallo Yana jin kaman ya hadiyeta da dukkaninta sbd abinda yake ji akanta.
Itama shi takewa wani irin kallo a cikin mayen dayake sake juyata....
Rigar dake jikinta mara n
auyi ya tattaro ahankali Yana Shafa lafiyayyun cinyoyinta bakinsa yakai gefen kunnenta ya sakar mata numfashi me tareda zira harshensa ahankali ya laso fatar hannunsa na isa kan mararta da yayiwa wata irin shafa da tafin hannunsa taja numfashi me karfin ga
ske tana zagayo wuyansa da hannunta daya dayan kuma tana bin hannunsa cikin rigar ta dora akan nasa hannun tana jin kaman zata zare.
Cibiyarta ya Shafa ahankali Yana sake cusa kansa cikin wuyanta Yana sakar mata kiss masu sanyi da numfashin dayake sake
saka jikinta daukan zafi.
Sama yafara yi da hannun Yana Dora bakinsa akan bakinta Yana tsotsa lips dinta da sukai jajir....
Saukan hannunsa a samanta ya saka su biyun numfashinsu daukewa a lokaci daya Yana sake matseta da karfi jikinsa..
Gashinta
ya kama yayi baya dashi kanta na baya ya saka kansa cikin rigarta gabaki daya yana hadesu guri daya..
Bude idanuwanta ta basa ganin komai da komai bayan shi kadai da zuciyarta takewa so daya babu wani bayansa ta zagayosa da hannuwata tana son bude baki
tayi magana Amma bata iyawa sbd abinda yake faruwa a cikin rigarta da kansa yake ciki...
Numfashin dayake fitowa daqyar take saki tana neman rasa kanta gabaki daya tana sake rungume Kansa cikin tsananin shauki da son daya taso mata gabaki daya a cikin y
anayin.
Kansa na ciki ya saka hannu ya zare musu rigar wadda ta barta babu komai a jikinta sai black panties...
Hannuwanta ta saka ahankali gaban tsadaddiyar rigar dake jikinsa ta budeta gabaki daya lokaci daya botiran rigar suka zube qasa ya dago Ya
na mata wani mayen kallon dake bayyanarda wannan moments sune best moments na rayuwarsa sbd idanuwansa dake nuni da hakan tareda mamakin 4&4 dinsa dayake sake jinjina karfin abinda yake aiki akanta.
Wurgi tayi da rigar jikinsa shi kuma ya saka hannu ya
mannota kirjinsa da nasa suka hadu ya lumshe ido Yana Jan wani fitinanniyar numfashi me karfin gaske ya budesu akanta ya bude baki daqyar yace
"4&4 banason da safe ki tsani kanki akan abinda yake faru.....
Bai qarasa ba ta saka bakinsa cikin nata tan
a sake mannuwa dashi.....
Miqewa yayi da ita a jikinsa qafafunta na zagaye dashi ya nufi bedroom dinsa da ita Yana zuqo yawun bakinta da ko iya su darajarsu tafi masa duk abinda ya mallaka yana.
A lafiyayyan gadonsa ya jefata ahankali Yana zare doguw
ar Sweatpnt din dake jikinsa Yana binta da wani mayen kallon dake sake juyar da kansa.
Bakinsa ya dora akan Mararta ya sakar mata wani irin zazzafan kiss tareda saka harshensa ya lashi cibiyarta ta qanqame pillow da karfi tana rasa numfashinta na Yan
daqiqu...
Asalin lafiyayyar fatarta me laushi da tsafta ya saka harshensa Yana lasa Mararta zuwa cibiyarta ya qarasowa tsakiyar kirjinta inda da harshensa da numfashinsa a tare suka sauka ta bude baki zatai wani irin numfashin cetan Rai ya dago kanta Ya
na rufe bakinta da nasa yana hannunsa na bin kirjinta zuwa bayanta da wata irin shafar datake sake rabata da numfashinta Amma ya hana hakan sbd bakinsa dayake bata wata irin tsotsan da taste din bakinsu ya zama daya...
Yanayinsa fara fin karfinsa yayi y
afara loosing control na kansa sbd yanda yake yake tsotsanta Yana bata zafafan romance Musamman kirjinta da sukai jajir dan haka zai iya kasa riqe kansa yayi abinda zata tsanesa idan ta dawo hankalinta shi kuma zuciyarsa da rayuwarsa bazasu iya daukan tsan
ar da zatai masa ba...
Juyar da ita ya ta kifu a gadon ya kwanta bayanta hannunsa daya na zagaye da kirjinta daya dake tafin hannunsa hannunsa daya kuma Yafara Shafa bayanta ahankali Yana sakar mata kiss me sanyi a bayan wuya da gefen fuskan Yana sakar
mata numfashi me sanyi a cikin kunnenta idanuwansa a lumshe yana jin dumin jikinta na shiga jikinsa ahankali Yana sauka.
Numfashi suke saukewa ahankali dukkaninsu itama idanuwanta a lumshe tana samun relief da saukar abinda take ji yana quna a jininta,
Jikinsa dayake rawa na yanayinsa dayake cinsa ya sakasa sake rintse idanuwansa Yana jin wani irin yanayi a zuciyarsa da bazai iya rayuwa ba duk yanda zai samu gwarin gwiwa idan ya rasa 4&4,
Rashin Ummansa Ummitah ce ta zama qwarin gwiwa da fitilan da
ta haska rayuwarsa harya cigaba da rayuwa,
Bayan rasa Ummitah Falaq ce ta zama jagorar data kawo rayuwarsa a yanzu,
Bazai iya rasa Jannah Zad ba sbd a duniya babu abinda zai iya hanasa fading idan babuta a rayuwarsa,
Lumshe idanuwansa yayi da suka
i jajir ruwa masu tsananin dumin dake cikinsu suka gangaro suka sauka akan bayan wuyanta tareda gangarowa ahankali suka diga gaban idonta data bude jin saukan dumin ruwan..
Ahankali itama idanuwanta suka ciko da hawayen abinda take ji a zuciyarta akansa
,
Gangarowa sukai gefen idonta suka sauka tanajin rawan da jikinsa keyi tana qaruwa sosai ahankali ahankali na tinanin dayake cin kwakwalwansa da zuciyarsa....
Tsananta yanayinsa keyi har Yana jijjigata ita da jikinsu yake hade.
Zamewa yayi Yana q
anqame jikinsa ya sauka gadon Yana sake jijjiga ya nufi toilet idanuwansa na rufewa.
Yana shiga tin bai qarasa ba ya zube qasa yana riqe kirjinsa Yana kokarin miqewa ya isa ga shower...
Gudu hawayenta suka tsananta yi tana jin zuciyarta na bude dukka
nin wani tsohon ciwo da raunin zuciyarta...
Bata gama dawowa daidai ba sbd abinda yake jikinta bai gama sakintaba
Kasawa tayi dan haka ta sauko gadon itama da qyar ta nufi toilet din tana shiga Yana durqushe cikin mummunan halinda ya kasata qarasawa da
sauri ta zube gabansa tareda rungumesa gabaki dayansa a jikinta tana ambatar sunansa ahankali wanda sautinsa ma ya banbanta da yanda a yanzu take kiransa sbd wani irin tsananin so da kewan datake cikin wannan.
Hannu ta miqa ahankali ta kunna musu ruwan
Yana sauka akansu ta kamo fuskansa da tafukan hannuwanta biyu ta kallesa cikeda yanayin da batasan yaya zatai da zuciyartaba ta bude baki tace
"AZIZ LIMBA I hate....."
"But I love you JANNAH ZAD." Ya fada daqyar cikin wani irin mummunan yanayi Yan
a katseta batareda takai karshen maganarta ba da zuciyarsa bazata iya dauka ba.
Rintse idanuwanta tayi tana kokarin zamewa ya riqeta tareda hanata zamewa ya kalli cikin tsakiyar idanuwanta yana saka bakinsa akan nata yana shigar harshensa ciki.
Qanqa
mesa tayi tana karbansa ahakan....
Fatarta dake bawa tasa nutsuwa ya sake janyowa cikin ruwan Yana cigaba da kissing ruwa na sauka akan fatarta dake saks santsi a tasa fatar Musamman yanda suke cakuda babu me riga a jikinsa.
A jikinta ya samu nutsuwa
rsa ta dawo zuwa lokacin zazzabi me karfi ya rufeta sbd maganin dayake kokarin sakinta da kuma ruwan data shiga sosai tsakanin fara ciwon.
Da kansa ya dauro mata towel suka fito ya rage ac din dakin tareda dauko rigarsa me dan kauri ya saka mata tareda
bata ruwa mara sanyi Tasha ya kwantar da ita jikinta na rawa sosai sbd take jikin yayi karfi.
Kwantawa yayi gefenta ya rufesu tareda shigar da ita jikinsa sbd ta sake samun dumin datake buqata.
Shi kansa Kansa a nauyaye yake dan haka ba bata lokaci b
accin ya daukesa.
Itace tafara farkawa da asuba taji sauki ba laifi dan haka ta miqe.
Tashi yayi shima Yana taba jikinta yaji da sauki ya kalleta zaiyi magana ta katsesa cikin rashin sakewa da rashin walwala tace
"Pls don't"
Fasa maganar yayi
ya kalli toilet da ido ya nuna mata.
Saukowa tayi da dan sauri ma tayo alwala ta fito
Shima alwalan yayo sukai sallah.
Suna gamawa ta miqe ta nufi kofa da sauri gabanta na faduwan kada tsautsayi yasa wani yasan a inda ta kwana.
Hijabinta ta dauk
a a yagensa ta saka ta fito AZIZ din na biyeda ita tareda riqo hannunta a natse yace
"Ki nutsu baki gama warware ba and I need to talk to you akan abinda ya sameki"
Bata amsa ba take tafiya tana son qwace hannunta Amma Sam yaqi saki har suka isa kof
ar bangarensu bai damu da komai ba ya shigo daidai lokacinda Madam Sisi ta gama baccinta ta Tina da aikinta aka sakata Wanda bacci ya saceta sai yanzu.
Inuwar namiji da mace ta gani a daidai kofarsu Jannah din wanda ya sakata bude ido da karfi tana sake
tabbatar da mace da namiji ne take gani kuma hannuwansu a riqe....
Fili ta fito yanda kowa zeji ta bude baki duk iya karfinta ta fasa ihun a kawo musu dauki kwarto.
Wata mummunan faduwa gaban Jannah yayi ta juya a rikice ta kalli kofar dakin Dad dat
asu Maheer da ake kokarin budewa cikin saurin jin ihun.
Kafin AZIZ din yayi kowane irin motsi ta kama hannunsa da karfi ta bude dakinsu ta turasa tareda shigewa tana rufewa daga ciki.
Tana rufewa Ammar da Maheer na fitowa cikin tsananin tashin hankal
i da makamansu a hannu.
Ammar dakin su Jannah din ya nufa Yana tare kofa,
Dad ma a rikicen ya fito yana saka jallabiya,
Su Mama ma cikin bacci suka firgita tareda miqewa tsaye suna rige rigen fitowa itada Nicky suna taya Sisin ihu.
Sayd ma dauk
e da pistol dinsa ya fito yana busawa securities whistle take gidan kowa ya miqe tsaye cikin tashin hankali da tsananin duhun asubar.
#MAMUH
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 32
*_SHOP WITH ME BY RANO_*
08030811300
Kina neman in da
zaki samun kayan yara classy kaya na yan gayu at a very affordable price? Ko kina son fara kasuwancin kayan yara amma baki da jarin da zaki saro kayan? Nesa ta zo kusa, kiyi joining community din nan muna saka kaya masu kyau available da inganci a farashi
me sauki da zaki dauka ki tallata har ki samu naki kema.
Burinmu shine kowacce mace ta samu sanaar da zata dogara da kanta.
*************
Ihun Nicky da Mama ne ya sake karade gidan suna nufo scene din,
Fiddausi ma da duk basu kai ga tashi sallar
asuban ba cikin bacci taji ihun kwarton da neman agaji ta bude ido tana dirowa gado bata tsaya saka komai akan kayan baccin jikinta ba ta fito da gudu a firgice gabanta na tsananin faduwa da tsoro.
Dakin Falaq take kokarin nufa ta dubota hankalinta tas
he saiga Falaq din itama ta fito a tsananin tsoroce jikinta na rawa idanuwanta na qanqancewa tana ganin fiddausin ta iso gurinta da gudu tana cewa
"Fi waye kwarto?
Meye hakan??
Fiddausi data samu ganin Falaq din a gabanta kalau numfashi ta ajiye ta
fada maye ake nufi da hakan,
Da sauri falaq ta juya jikinta na tsananta rawa ta nufi stairs da tsananin gudu kaman zuciyarta zata fado sbd jin bangaren masu aiki ihun ke tsananta Wanda tasan Jannah dinta na can zuciyarta bama zata kwatanta wani abu ya t
aba Jannah ba,
Biyota fiddausi tayi da tsananin gudun kada taje ta hadu da kwarton tinda kila neman gudu yake daga gidan..
Su Mama na isa idanuwansu sun rufe basa gani sosai hakama bacci bai gama sakinsu ba gaba daya dan a cikin bacci kawai sukaji ih
un take suka karba suna rige rigen fitowan dayake da abin suka kwana a Rai,
Duhun asubar da rashin hasken gurin sosai y saka basu gane waye da waye a tsaye a gurin ba dan haka Nicky ta fara ihun cewa
"Ku balla dakin ku fito da Ammar din,
A kira AZIZ
,
Ina securities? Wayyo kwarto"
Madam Sisi kuwa har gurin hanyar bangaren AZIZ ta isa ta ringa ihun kwarton tana neman agaji.
Securities da Sayd dayake Daga pistol din hannunsa baya cikin flowers din gidan suka nufa d manyan haske Sayd na cewa
"K
una ganinsa ko waye ku harbe kafarsa duka biyun a take Umarni ne"
Maheer da Garba dake dauke da manyan sandunan gora suma bayan dakunansu suka zagaya Dad na zagayawa bayan dakin su Jan da wuqar daya fiddo.
Ammar kuwa dakinsu Jannah ya tsare dan bada
kariya dan yafison Yana ganin duk abinda zai shiga dakin ya sare wuyansa da karfen hannunsa,
Mama ganin gida ya rikice har lokacin Nicky da madam Sisi ihu sukeyi ba AZIZ bai fitoba ta nufi bangarensa da gudu tana sake goge idanuwanta da basu qarasa wash
ewa ta riga kwala masa kira.
Daga waje ma sauran securities din sun zagaye gidan an basu umarnin duk wanda suke gani su harbesa a spot din.
Gabaki daya hankalin maqotansu sauran mansions da gidajen manya dake gurin tashi hankalinsu yayi sbd ihun d t
ashin hankalin yayi yawa hakama sai harba bindiga akeyi sama wadda ta saka securities na anguwa gabaki daya suma miqewa tsaye aka hau zagaye unguwa da shirin harbe duk Wanda aka gani shine kwarton.
Fatma da balain da masifar ya sakata tashi a firgice ci
kin baccin da bai dauketaba sbd gadin jiran dawowan Jannah sai asubar me nauyi ya dauketa.
Tana bude idanuwanta a rikice taga mutane tsaye tsakiyar dakin Jannah na qanqamesa da karfi idanuwanta cikeda hawaye tana rokonsa kada ya fita a lokacin shikuwa K
ansa Yama kasa daukan uban waye yake ihun kwarto a cikin gidansa sannan ita ta sakasa daki ta boye?
Fatma datake a rikice da ihun su Madam Sisi kurma sabon ihun tayi sbd da duhu a dakin ba haske tana miqewa da tsananin gudun gaske itama ba Kayan arziki
a jikinta ta banka kofa da gudun gaske ta fito tana taya su Nicky ihun.
Rintse idanuwansa d sukai ja sbd tsananin bacin rai yayi zai yi magana jannah tayi saurin saka hannunta dake rawa bakinsa tana rungumesa cikeda tsoro da kunyar da zata iya kasheta i
dan ya fita.
Nicky na ganin tsananin tashin hankali da firgicin da Fatma ke ciki bata tsaya wata wata ba ta nufi dakin ta fada tana tsananta ihunta sbd ta tabbata Ammar da Jannah suna ciki.
Tana sako kai cikin duhun dakin tana ihun AZIZ da yagama kai
maqura a bacin ransa hannu ya daga ya zabga mata wani mahaukacin marin daya sakata zubewa baya tana fadowa Madam Sisi data biyota suka zube qasa take jikin madam Sisi ya dauki muguwar rawa cikin tsananin mugun tsoro ta ture Nicky da karfin gaske tana miqe
wa ta bar gurin da gudu tana cewa
"Wlh yana dakin,
Gashinan a ciki"
Mama n jiyo hakan ta dawo da gudu duk a rikice,
Su Maheer ma dasu Sayd zagayowa da gudu dukansu sukai gabaki daya gidan suka taru a kofar dakin,
Zaadens da sukasan zinariyarsu n
ciki take suka qarasa haukacewa suna tinkarar dakin da karfin gaske.
Falaq dataji Jannah na ciki hakama kwarton kasa riqe kanta tayi da gudun da babu wanda ya ankara ta wuce kowa ta isa kofar dakin jikinta n Tsananin rawa ta tura kofar dakin daidai Jan
nah zata rufe dakin d key.
Da karfin gaske Falaq ta fada jikin Jannah din tana qanqameta jikinta na rawa har lokacin ta fasa kuka tana sake kankameta kaman zata shige jikinta.
Gari ya fara haske dan haka Sayd yayi saurin cewa kowa ya dakata da makami
nsa sbd Falaq data tare kofar..
Kuka takeyi sosai tana sake qanqame Jannah,
Jannah dake rikice cikin tsananin tashin hankali kasa motsawa tayi tana kokarin janye Falaq din Falaq ta bude idanuwanta ahankali kaman a mafarki idonta ya sauka akan Daddynt
a dayake tsaye dukkanin bacin rai da fushinsa a fili amma ya kasa take rokon Jannah din ya fito yaci uban duk wani mahaukacin dayake gidansa.
Da tsananin mamaki me karfi ta saki Jannah ahankali tana kallansa kafin ta dawo da kallanta kan Jannah Wadda ku
nya ta sakata qasa da kai.
Juyowa Falaq tayi da sauri taga yanda kowa yayi cirko cirko tsuru tsuru suna jiran ta fadi abinda ta gani sbd sun tabbatarda duk abinda yake bayan Jannah cikin dakin ta gani.
Cikin ihu Fatma tace wlh naga mutum a cikin daki
nmu,
Madam Sisi da tin dazu take zuba rantsuwar taga kwartaye da idonta karbe zancen tayi tana maimaitawa.
Nicky da tini jinta ya dauke sbd Marin datasha hakama ganinta rawa yake a hakan ta saka aka