Showing 252001 words to 255000 words out of 363627 words
azo a samesu zancen yaje gaban AZIZ.
Jin Ummah zata rabata da sassan jikinta da duniyar ma gabaki daya ba shi
ri ta fara ihun neman ceto.
Koda Dzad dake toilet ya juyo ihun da sauri y fito
Ya duba dakin bega Ummah daya bari tana bacci ba da sauri ya saka kayansa ya nufi kofa cikin tsananin tashin hankali.
Maheer ma da tsananin gudu ya baro Ammar dayake kok
arin taimkawa ya dawo daidai a dakinsu ya fito.
Mama suka gani a hannun Ummah tayi mata wani irin jina jina dan haka da tsananin gudu sukai kansu Dad ya janye Ummah Yana qanqameta jikinsa da karfi Yana rungume kanta zuciyarsa na bugawa da karfi idanuwan
sa na jajir sbd ganin gabaki daya ciwonta ya qarasa rikicewa.... tsananin tausayinta ne ya saka idanuwansa tsananta ja ya kalli Maheer yace
"Ka miqata inda zasu bata taimakon gaggawa"
Daki Dad yayi da Umman ita kuma Mama cikin tsananin azaba Maheer y
a fito da ita sedai ko nisa basuyiba Madam Sisi tagansu ta qaraso jikinta na wata irin rawa tana neman buga ihun jawo hankalin maigidan yaga abinda ya samu mahaifiyarsa.
Cikin tsananin azaba mama ta hanata ihu tana cewa karta sanar da kowa idanma tayi n
auyi tace a stairs ta fado.
Da sauri da mamaki Madam Sisi ta bude baki zatai magana Maman ta yanke jiki ta fadi daidai suna isa palon qasa dan haka dole Madam Sisin ta fito da gudu tana neman Sayd Wanda tini yakai Nicky dakinta aka rufe.
Falaq da fid
dausi ne suka fito jin hayaniyar madam Sisi suka tarar da Maman a zube qasa harda jini a fuska da jikinta.
Madam Sisi data dawo jiki na rawa tace stairs Mama ta fado.
Fiddausi na jin hakan ta qarasa gurinta da sauri hakama Falaq.
Daki akai da Mama
n tareda Kiran likita Falaq ta hana a sanar da daddynta sbd Yana tareda Jannah Wadda a daidai lokacin ne gidan ya dauki ihun tsawarsa data saka kowa sake yin tsit Yana magana da Jannah.
Ko da Jannah ta baro palonsa bata ganin gabanta maganganunsa ne ke
neman juyar mata da kai sbd tasan har abada ta gama zama Matar AZIZ LIMBA dan haka bama zai yiyiba abinda kwakwalwansa take basa yana fada.
Zaadens da Garba da suka San abinda ya faru na dukan da Ummah taiwa Mama da kuma yanda jikinta ya rikicen fuskewa
sukai kaman ba abinda ya faru basu fadaba kuma basu nuna ba,
Ummah na daki tareda Dad Yana sake kokarin ganin ta dawo daidai ko yaya ne,
Hakama Ammar Maheer sun samu ya koma daidai sedai a cikin kwakwalwansa da zuciyarsa babu sauki ko sassauci ko kadan
dan kuwa a wannan Karan idan ya rasa Jannah baisan abinda zai zamaba dan gwara ya mutu yabar duniya da hakan ya faru dashi.
Ko da Jannah ta iso babu kowa duka kowa Yana dakinsa dan haka kai tsaye dakinsu ta shiga ta nufi wardrobe dinta hannuwanta na wa
ta irin rawa idanuwanta na qafewa da rikitaccen tashin hankali sbd bata fatan ko kadan taga komai bayan rubutaccen saki na mutuwar aurenta da AZIZ LIMBA.
Kayan cikin wardrobe din tafara janyowa tana wurgi dasu tsakiyar dakin idanuwanta na sake qafewa ja
jir...
Bataji bata gani kayan ciki kawai take fitarwa tana jefarwa,
Acan qasan kayanta rigarda ta bayyana wadda envelope din yake nade a cikinta.
Hannuwanta dake tsananta rawa takai da sauri ta fizgo rigar tana budewa bugun zuciyarta na tsananta.
Bayyanar envelope din ya sakata jefar da rigar tana budewa da wani irin rawa da dukkanin jikinta keyi.
Kasa budewa tayi dan haka ta saka karfi ta yagasa gabaki daya..
Takardu uku ne suka zube qasa daga ciki Wanda ta zubawa idanuwa tana kafesu da w
ani irin kallon da takardan saman itace ta bayyanar mata da ticket ce...
Sarewa qafafunta sukai ta zube qasa da karfi tana jin dukkanin jikinta na daukan wani irin zafi da zazzabi me karfin gaske.
Kasa saka hannuwanta tayi akan takardun sbd yanda zuc
iyarta ke wani irin juyawa tana kamuwa da ciwo me tsananin gaske.
Daqyar ta iya miqa hannuwanta suna rawa ta dauki takardun duka ukun tana fara bude ta farko Wadda ta sakata damqe takardun da karfi tana qasara zubewa zaune qasa gabaki daya.
Sabon tic
ket ne aka siya da sunansa da komai na tafiya a wancan ranar da limbas suka bar qasar.
Kafe ticket din tayi da idanuwanta tana kasa kyaftawa zuciyarta na tsananta ciwo da wani irin yanayin dake saka idanuwanta fara cikowa da hawaye masu tsananin ciwo.
Ta biyun ta dago ta bude ahankali Wadda rubutunsa ne a tsare cikinta na kalmomin da basu wuce biyar ba.
"KINYI NASARA AKAN AZIZ LIMBA DA DUK ABINDA YAKE ZUCIYA DA RAYUWARSA,
FATIMA DA FATIMA SUNE RAYUWAR AZIZ LIMBA IDAN ZAN MUTU DA KAUNARSU TO ZAN
MUTU NE DA SON WADDA ITACE ASALIN ZUCIYAR,
AUREN AZIZ LIMBA AKANKI MUTUWARSA CE KADAI ZATA RABA WANNAN AUREN"
Rintse idanuwanta tayi hawayen dake cikinsu masu tsananin zafi suka gangaro tana fasa wani irin kukan da babu sauti tana kasa bude takardar
karshen hannuwanta na damqe takardun hannunta da karfi suna nadewa.
Kuka takeyi sosai wanda daqyar ta iya dago takardar karshen ta bude...
Address ne na gidansa da qasar dayake na ticket da aka siya mata sai a qasa da aka rubuta.
Zan jira zuwanki
a duk lokacinda zuciyarki ta aminta Dani na Miki alkawarin wannan"
Rintse idanuwanta tayi tana cusa kanta cikin kafafunta kukanta na sake tsananta sbd wannan envelope Yana kokarin maidata inda rayuwa take tsawon shekaru biyu da suka wuce,
Tayaya a l
okaci daya komai yake neman juyewa ya komar da ita kaddarar da bata fatan komawa?
Tayaya auren data jima da wankesa ta kakkabe a zuciya da rayuwarta zai dawo mata,
Ta gama cirewa da yafe AZIZ LIMBA a rayuwarta,
Da Ammar Zad ta shirya ta yadda fara r
ayiwa sbd gyara kuskurenta ta baya Amma tayaya ma zata iya kallan ahalinta data cewa aurenta da AZIZ ya rabu kuma a yanzu da suka gama karban sabuwar rayuwa da wanke komai na baya tace musu auren da dukkaninsu sukafi kaunar mutuwa dashi tace Yana Nan?
D
ago jajayen idanuwanta tayi tana kallan takardun hannunta wasu hawaye suka sake gangaro mata na wani yanayin me karfi dake fitowa can qasan zuciyarta tana dannewa ta bude baki tace
"Nima ban karbi auren Nan ba bazan karbi duk wannan zancen ba har abada
anrufe babin AZIZ LIMBA rayuwata dan haka babu wani sauran abinda ya rage musu bayan rabuwa da juna batareda ma kowa a ahalinsu yasan da akwai aurenba har yanzu.
#MAMUH
#ZADENS
#LIMBAS
#LOVE PSYCHOs
#CRZY LOVERS
#MAMA
#NEW LIMB*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 27
*_SHOP WITH ME BY RANO_*
08030811300
https://chat.whatsapp.com/IexiuY21PP75lt4yoJtNsK
Kina neman in da zaki samun kayan yara classy kaya na yan gayu at a very affordable price? Ko kina son fara kasuwancin kayan yara amma baki da
jarin da zaki saro kayan? Nesa ta zo kusa, kiyi joining community din nan muna saka kaya masu kyau available da inganci a farashi me sauki da zaki dauka ki tallata har ki samu naki kema.
Burinmu shine kowacce mace ta samu sanaar da zata dogara da kanta.
************
Miqewa tayi ta sake share fuskanta ta tattara takardun tareda daukan envelope din ta hada dashi ta juya ta nufi kofa ta fice idanuwanta a rufe bataji bata ganin komai bayan sabuwar takardar karshen auren AZIZ LIMBA.
Ko data iso palon qa
sa babu kowa sai Sayd da zai wuce da likita zuwa zamansu Mama ko kallansa bataiba shima hanya ya bata sbd ganin yanayinta Musamman da idanuwansa suka sauka akan takardun dake hannunta take ya fahimci abinda zai faru dan haka cikin sauri ya wuce da likitan
sama dan ya duba mama ya gama ya fice.
Yanda take hawa stairs din idanuwanta a rife ya saka har faduwa takeyi amma bata tsaya ba sai data Isa kai tsyae kuma ta bude kofar palon ta shiga.
Baya palon dan haka bacin rai da tsananin baqin ciki bai barta
jiran komaiba ta isa kofar bedroom dinsa ta bude kai tsaye.
Zaune yake a couch har lokacin fama yake da kansa jin yake kaman ya fasa ihun dazai rusa gidan gabaki daya,
Jin yakeyi wata irin wuta na balbala a zuciya da jinin jikinsa,
Idan har wani z
ai iya sake ambatar 4&4 da sunan matarsa a gabansa babu abinda zai iya hanasa zama makashi...
Dago jajayen idanuwansa da suka sakata dauke idanuwanta akansa tana qarasowa gurinsa...
Rintse idanuwansa yayi sbd indai a daidai wannan lokacin aka cigaba
da wannan hayaniyar zai iya rasa control na Kansa dan haka qin dagowa yayi ya kalleta yana sake rufe idanuwansa ya bude.
Takardun hannunta ta zubar masa a gabansa tana bude baki da sautin dayake bayyanarda fushi da kuka ciwon abinda zata fada dake zuciy
arta tace
"Ni Jannah Zad bazan taba iya zama matarka ba,
Ayau a Karo na biyu na sake zabar rabuwa dakai,
Wancan Karan I choose my family wannan Karan kuma I will choose Amm......
Qarar glass din table din gabansa da yayiwa wani mahaukacin duka ne y
a sakata rintse idanuwanta idanuwanta da karfi ya hanata karasa zancenta.
Qarfin karar har palon da dukkaninsu Falaq da Sayd suke said sukaji kowannensu yayi qasa da kansa babu me iya cewa komai bare motsawa Musamman Falaq da idanuwanta suka ciko da haw
aye sbd komai na rayuwar gidan d daddynta sun rikice a qanqanin lokaci amma dai idan har zai shirya da Jannah komai da zai faru me sauki.
Miqewa tsaye yayi tareda fizgota da hannuwansa biyu da karfi zuwa jikinsa wanda ya saka rauninta fiddo jini tana ri
ntse idanuwanta cikin karfin halin hana kanta sanyi ta bude idanuwan ta sauke akan fuskansa datai jajir idanuwansa da babu abinda yake cikinsu bayan wata irin fitinar wutar kishin dake neman kashesa ya bayyanarda haukansa gabaki daya zuwa level din karshe.
Ita ya saukawar idanuwan Ya zubawa Yana rasa abinda zai mata,
Wata irin azababbiyar Soyayyar da yakejin zatai ajalinsa ke ci da wuta a kirji da zuciyarsa,
A cikin kwakwalwansa wani irin jijjiga da yamutsi yakeji duk akan Jannah Zad Wadda duka wan
nan masifar da balain dayake ji bai taba jinsu akan rashin Fatima da Fatima ba Amma a yanzu Yama rasa wace masifar da baya iya controlling ne yake ji...
Ruwa ne take gani suna cika idanuwansa Yana kasa cewa komai jin yake kawai Yana zarewa dan haka ya j
anyota jikinsa ba zato ya qanqameta ahankali Yana rintse idanuwansa ko zai samu sassaucin abinda yake ji sbd azaba ma yake ji yanzu wanda Tai masa yawan da bazai iya riqewa ba..
Qwacewa ta fara yi tana fizgewa sbd itama azabar take ji a kirjinta da azab
arta take mata yawa.
Duk yanda taso qwacewa kasawa tayi dan haka ta fasa masa kuka me karfi tsawon lokaci har takai karfinta ya qare ta bude baki cikin sautin gajiyawa da komai na rayuwa tace
"I hate you AZIZ LIMBA,
I hate you,I hate you"
Saukan
kalamanta a kunnuwansa sakasa rintse idanuwansa yayi Yana sake qanqameta jikinsa wasu hawaye masu dumi a Karo na farko suna gangarowa daga idanuwansa dake rufe jikinsa na wata irin rawa alaman Yana cikin yanayin ciwo har lokacin.
Hawaye takeyi sosai ita
ma tana sake furta masa ta tsanesa.
Yanda jikinsa ke tsananta da kalamanta ya sakasa kasa sakinta ya nufi toilet da ita a hakan Yana isa ya sakar musu ruwan daya saka karfinta dawowa tafara turesa tana tsananta kukanta da fada masa irin girman tsanar da
tai masa tareda tsanar dataiwa kanta na taba sonsa a rayuwarta.
Rintse idanuwansa yakeyi Yana sake qanqameta kalamanta naci gaba da hargitsa qwaqwalwa da rayuwarsa ma gabaki daya Yana sake zarewa.
Binsa ruwan sukeyi suna basa nutsuwa da sassauci ahan
kali tsawon lokaci shiru sai kukanta dayake tashi ahankali ahankali Yana ratsa kunnuwansa.
Dagowa yayi ahankali ya saukar da jemamun idanuwansa da sukai tsananin laushi ya saukesu akan fuskanta daya dago ahankali ya kafeta da kallon da bai taba yiwa kow
ace halitta irinsa ba.
Baya taja ahankali jikinta na dan rawar sanyin ruwan da suke dade suna rasata na sanyi batareda ta kallesa ba ta juya har lokacin zuciyarta zafi take mata.
Riqo hannunta yayi ahankali batareda yace komaiba ya dawo da ita jikins
a ta baya bayanta ya sauka kirjinsa cikin rashin karfi sbd kukan datai sosai yaci karfinta sosai.
Hannuwansa ya saka ahankali ya zagayo cikinta Ya rungumeta Yana rufe idanuwansa ahankali sbd nutsuwarsa data samu.
Sake bude idanuwansa yayi tareda daga
hannunsa daya yakai wuyan rigarta ba tsammani taji yaja rigar kai tsaye ya sauke daga kafadanta yana birkitota.
Da sauri taja baya tana dafe rigar sedai jikin bango ne take dan haka taku daya yayi me sanyi ya rifeta a bangon Yana sake Dora hannunsa gur
in yana kallan fuskanta datake a tsananin hade.
Hannunta ya cire kai tsaye tareda sake janye rigar Wanda take saman kirjinta ya bayyana ta sake saka hannu zata tare ya hada hannuwanta biyu da nasa daya ya riqe ta bayanta ya kalli idanuwanta da nasa idan
uwan da suke mata nuni da a ayanzu Yana hayyacinsa ya dawo daidai karfinsa a cike yake 100%
Itama kallansa tayi da rashin shakkarsa zata bude baki tayi magana ya sako Kansa cikin wuyanta ya ruwan da suka gangaro daga fuskanta suka sauka kan dogon hancin
sa ya saki wata ajiyan zuciya ahankali Wadda ta sakata sarqewa tana son qwacewa Amma ba daman hakan.
Ciwonta dayake buqatan gani ya zubawa ido Yana hadiye radadin ganin raunin kafin ya saka hannu ahankali ya kashe musu ruwan ya saketa ahankali tareda ju
yawa ya nufi towel Yana zare rigar jikinsa kai tsaye wadda ta bayyanarda kakkarfan jikinsa daya sakata juyawa tana kallan jikinta da kayan jikinta da batasan yanda zata fita dasu ba a hakan Wanda zai iya saka familynta tambayar inda ta fito.
Towel ya da
ura a jikinta tareda juyowa baice mata komaiba ya kamo hannunta tareda janta suka fito jikinta duka sanyi dan batada niyar sauya kaya ko zare na jikinta,
Bai iya tilastata ba sbd bayason su sake fara hayaniya dan haka kai tsaye janta yayi har gaban dres
ser dinsa ya kaunar a kujera yana dauki cotton me laushi da tsafta ya sake sauke rigarta zai Dora hannunsa ta riqesa da hannunta daya tana qin kallansa har lokacin ciwon rayuwarta dashi takeji.
Hannunsa ya saka ya zare hannunta tareda kai hannunsa kan q
aramin yankan yayi mata wata irin gogewa ahankali cikin nutsuwa tareda kai bakinsa gurin ahankali ya bude bakinsa ya hura wani irin iska me sanyin daya saka numfashinta tsayawa cak tana qanqame hannuwanta sbd saukan iskan bakin nasa akan fatarta dake jiqe
sanyin yayiwa lafiyarta yawa taji.
Rintse idanuwa tayi sbd zafin dataji a gurin tana kuma gujewa kallansa..
Ganin sanyin dake ratsata zai mata yawa ya sakashi miqar da ita yanzu zauna tareda janyota ta fado Kansa ya mata wani kyakkyawan riqo Yana zag
ayeta da hannuwansa da kirjinsa sbd rage mata shigar sanyin AC na dakin Yana qara goge kirjinta dayake ganin yanda zuciyarta da numfashinta ke bugawa da karfi suna sama da qasa.
Akan tabon dinkinta na zuciya yankan ya sauka dan haka ya sake zubawa gurin
idanuwansa Yana jin zuciyarsa na kasa daukan girman abinda yake ji akanta sbd ita da Ummitansa ne kaman a guri daya,inama Ummansa na raye ya ajiyeta guri daya da Jannah su kansace mata uku a rayuwarsa dayafi so fiyeda rayuwarsa sun hade guri daya.
Yand
a ya kafeta da idanuwansa dake sake zama wasu sexy Yana kallanta kaman zai iya hana komai da kowa sake ganinta ne ya sakata miqewa da sauri tana nufar kofa ta durqusa ta dauki takardun datazo dasu tana kokarin ficewa tana isa kofa ta dakata batareda ta juy
oba ta bude bakinta da nayi nauyi tace
"Ina Nan a matsayata na aurenka akaina ko ka yankesa ko kada kayi hakan bazan taba sake zama da auren kowa ba bayan na wanda nake s......"
Juyota kawai taji anyi da karfi tareda hade bayanta da jikin kofar datak
e tsaye yana Dora bakinsa ahankali akan lips dinta tareda zira harshensa cikin tsakiyar bakinta Yana saka dukkanin karfinsa ya yaga rigarta da daman ba wani karfi ne da itaba tinda material din ba tsada.
#MAMUH
#ZAADENS
#LIMBAS
07019691719*_KALBIM_*
M
amuhgee
Book 2
Chapter 28
*_SHOP WITH ME BY RANO_*
08030811300
https://chat.whatsapp.com/IexiuY21PP75lt4yoJtNsK
Kina neman in da zaki samun kayan yara classy kaya na yan gayu at a very affordable price? Ko kina son fara kasuwancin kayan yara amm
a baki da jarin da zaki saro kayan? Nesa ta zo kusa, kiyi joining community din nan muna saka kaya masu kyau available da inganci a farashi me sauki da zaki dauka ki tallata har ki samu naki kema.
Burinmu shine kowacce mace ta samu sanaar da zata dogara d
a kanta.
**************
Janyewa tayi da karfi kirjinta na harbawa da karfi sbd yanda yazo mata a bazata kuma kaman hankalinsa na gushewa sedai ko gama janyewa bataiba ya dawo da ita jikinsa da karfi Yana qarasa raba rigarta ya jefar cikin glass di
n dayake fashe na table din daya fasa dazu...
Black bra ce a jikinta da skintight Wanda suke a jiqe suma tayi saurin sake turesa kafin ma ya sake dawowa gareta ta baya da sauri idanuwanta na cikowa da hawayen 'dacin zuciya ta daga hannu zata nunasa tayi
magana ya kama hannunta da hannunsa daya Yana sarke yatsun cikin nasa ya dago idanuwansa da sukai ja ya kalleta babu abinda yake ji a zuciya da jininsa bayan tsananin azabar maganar data sokesa da ita ya rufeta jikin bango yana kasa hadiye wutar datake ci
nsa ya bude baki Yana saka idanuwansa cikin nata da wani irin azababbiyar sautin ciwon dake cin kirjinsa yace
"Zan mutu,
Zan mutu ne sbd abinda nakeji zuciyana bazata iya dauka ba,
Bansan yaya zan iya controlling abinda nakeji