Showing 45001 words to 48000 words out of 363627 words
/>
💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃
Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı
😋
800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 In
fection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
**************
ABDULAZIZ taf
iyar ta zamar masa dole ne dayake buqatan yi wanda zaiyi ne ya dawo a qanqanin lokaci kafin ta shiga watan haihuwanta da baifi wata daya ba dan haka yayi mata alkawarin kafin lokacin zai dawo insha.
Shiru tayi ahankali a lokacinda ya gama fada mata haka
n yana kallanta da fararen idanuwansa da suka sauya sbd yanayinta,
"Fatima" ya ambaci sunanta cikin nutsuwa da sauti mara karfi cikeda sanyi.
Kasa dagowa tayi sai wasu irin hawaye masu dumi suka gangaro ahankali kan fuskanta tanaji bugun zuciyarta n
a bugawa sosai.
Handkerchief ya ciro daga aljihunsa ash yana qamshi ya dago fuskanta da hannunsa daya yana goge mata batateda ya iya cewa komaiba.
Jin tayi wani irin abu yana taso mata mai radadin data rasa sanin menene ta fasa wani irin kuka mara sa
uti da ciwo tana qanqame hannunsa dayake riqe da fuskanta.
Ja Idanuwansa sukai take zuciyarsa na cikewa da wani irin dacin da shima baisan daga ina yake sauko masa ba,
Kukanta ne yake ratsasa yana rusa duk wani sanyi da kuzarin dayake rayuwarsa gaba
dayanta,
Ahankali daqyar ya iya furta sunanta na asali wato Fatima a karo na biyu sedai ya kasa cewa komai kukanta ne kawai ke ratsa kunnuwansa yana rusa kuzarinsa.
Wani irin nauyi da radadi takeji a zuciyarta na rabuwa dashi wanda bata taba jinsaba
a rayuwarta amma bazata iya fada masa hakan ba sbd tana fada komai alkhairi da cigaban da zai samu a tafiyar zai iya fasawa akan hakan dan haka ta dago idanuwanta da sukai jajir ta kallesa tana taqaita kukanta dan ganin yanayinsa kuma ta san ba komai zai i
ya cewaba.
Ajiyar zuciya me sanyi ta sauke tana kallan idanuwansa da sukai jajir ya zuba mata su baice komaiba,
Ahankali ta sake murmushin karfin hali daya bayyanarda kamarsu sosai kaman an tsaga kara ta bude baki tace
"Hamman Ummitah Allah ya tsa
reka idan ka tafi ya baku dukkanin Alkhairin dayake cikin wannan duniyar da tafiyar"
Numfashi ya sauke mara sauti kalamanta na dukan zuciyarsa ya dan rintse idanuwansa ahankali ya bude ya bude baki da nannauyan sauti mara hayaniya yace
"Bakyason na t
afi saikin haihu right??
Zuba masa idanuwanta tayi tana kallon Asalin kyau da haibar da Allah yayi masa wanda tasan duk macen da Allah yayi itace matarsa tayi dacen namijin da duk wannan kyan halittar tas zuciyarsa tafi kyau da tsafta.
Girgiza kai ta
yi ahankali tana riqe hannunsa cikin nata dakyau ta sanyin murya me nutsuwa tace
"Aa,ka tafi ina jiran dawowanka insha Allah kafin na haihu...
Numfashi ta sauke me sanyin daya sakasa kallanta ta dago da sanyi muryanta na fitowa a tausashe tace
"Ha
mmah ka dawo da wuri sbd inason na haihu kana nan,
Inason kafara daukan abinda zan haifa kaman yanda kaine kafara daukana dana taho duniya..
Shiru yayi yana tino rayuwar azaba da gararin dasukai shida mahaifiyarsa a lokacin renon cikin Ummitah....
W
ani irin nauyi da daci kirjinsa ya cikeda dashi jikinsa na mutuwa yana kasa kallan Ummitan data zuba masa ido tana karanto dacin dayake cike zuciyarsa idanuwanta suka ciko da hawayen da suka gangaro gefen idonta.
Ranar haihuwarta ya tina irin ukuba da q
angin da mahaifiyarsa ta shiga tareda juyewan hankalinta tareda gararin datai cikin rashin hankali har bacewanta...
Hawayenda tin lokacin batar mahaifiyarsa bai sake sanin ya ake zubdasu ba sbd taurin zuciyar dayake dashi ne suka ciko Kyawawan idanuwans
a ya rintse idanuwan yana hadiyesu dan radadin Rashin mahaifiyarsa shine radadi mafi munin dayake yanka zuciyarsa.
Ahankali Ummitah ta kwantar da kanta kafadarsa tana kasa cewa komai sai hawayen da suke gangaro mata tana son ta tambayesa kamannin Mahaif
iyarsu da mahaifinsu da bata taba saniba sedai tanajin radadin dayake ji na tinano ranakun quncinsu na baya da suka wuce dan haka bata iya cewa komaiba shiru kawai sukai babu wanda yace komai har kusan dare sosai ta tashi yakaita har dakinta ya kamo hannun
ta ya saka mata wani tsohon hoton daya tsufa sbd har ruwan sama yasha sosai sbd wahala ya juya ahankali ya wuce bedroom dinsa.
Zaunawa tayi a sanyaye bakin gadon dakinta tareda dago hannunta da yayi mata sanyi ta bude hoton ta zuba masa idanuwanta da su
ka sauya sbd kukan datai sosai.
Hoton Mahaifinsu ne tareda Hamman yana qarami sanye da uniform din makaranta a ranar daya fara kaisa makaranta a ranar sukai hoton a makarantar me hoto yayi musu shi
Murmushi baban yakeyi fuskansa a sake sosai yan riqe d
a hannun ABDULAZIZ din shima Murmushin yakeyi na farin cikin zuwansa makaranta.
Wani irin abu takejin yana tasowa a kirjinta me nauyin gaske tsananin son Mahaifinsu na mamaye zuciyarta
kuka mara sauti ya taso mata ta silale a gurin tanayi tana jin taus
ayin Hammanta wanda ya rasa uwa da uba dan ita kam shine uwa da ubanta.
Sayyid ne ya shigo dakin gabaki daya gidan a sanyaye kowa yake ba walwala sbd Ummitah gaba daya ta sauy kwana biyun bata cikin walwala musamman da tafiyar Hamman gobe ce sai gaba da
ya yau ta rikice bata jin dadin komai hakama suma duk sun shiga damuwa.
Ko kadan a daren Ummitah bata rintsa ba hakama ABDULAZIZ din kwana yayi yana mata adduar Allah ya saukar da ita lafiya.
Da asuba koda ya dawo sallah wanka kawai yayi ya shirya ya
fito dan 7 jirginsa zai tashi,
Sanye da Black UGG knit top da Straight jeans ya fito sai fcap ta balenciaga yana qamshi me sanyi ya fito Sayyid tini yakai kayansa mota ya dawo.
Fuskansa tayi wani irin fresh yayi fayau sbd rashin rintsawar da baiyiba
da damuwar datake cin ransa dayake ganin tafiyar da zaiyi ne yabar Ummitah a wannan halin.
Cikin dauriya da danne damuwar ta harma da ciwon datakeji ta fito itama fuskanta tayi fayau ta qarasa har gabansa ta miqa masa hannu tana sakin murmushi me kyau
dan kwantar masa da hankali.
Ajiyar zuciya a fili ya sake ahankali yana mata kallan tsafta ya miqa hannu ya kama hannunta data basa sukai musabaha ta sauke ajiyar zuciya tana sake qanqame hannunsa cikin nata tace
"ALLAH ya baka nasara akan abinda zak
aje ya baka nasara a duk abinda zaka nema a duniya ya kuma dafa maka ya hanaka damuwa kowace iri ce...
Shiru ta dan yi kafin tace
"Allah kuma ya dawo da kai lafiya Hammah"
"Amin ya furta ahankali yana kallan cikin idanuwanta da ita shi take kalla
tana murmushi me kyau da nutsuwa.
Mama ya kalla da sayyid yace
"Idan akwai abinda ya taso a kula sosai a tafi asibiti akirani,a kula"
Addua mama tai masa itama tana masa fatan dawowa lfy.
Hoton daya bata jiyan Ummitah ta fidda a cikin dayan
hannunta ta saka masa shima a hannunsa tana cewa
"Nagode Hammah"
Murmushin karfin hali shima yayi mata yana shafa fuskanta ya matso kaman yanda ya saba ya karanta mata adduar dayake mata tin tana yarinya ta neman tsarin ubangijin a kunnenta ya share
mata hawayen da suka gangaro mata tana murmushi ya juya ya shige mota yana daga musu hannu.
Sayyid ne ya shiga motar sbd tareda shi zasu Airport din da drivern gidan Alh Saad.
Motarsu na barin gidan gidan ta sauke ajiyan zuciya me karfi tana jin wan
i abu kamar yabar jikinta dan haka mama ta jata suka koma cikin gida.
Koda Sayyid ya dawo daga Airport bai dameta ba kyaleta kowa yayi sbd ta samu ta warware da kanta sedai hakan bai yiyiba dan kuwa zazzabi me qarfine ya kamata wanda ya sakasu damuwa.
Haka suka wuni da ita har dare batajin dadi sedai tace ba buqatan zuwa asibitin dan haka sai baa takurataba.
Washe gari ma haka ta wuni cikin yanayi na rashin lafiyar datake cinta a hankali,
Fama su mama suka fara da ita sbd gabaki daya lafiyar tan
a neman gagaranta sbd wani irin silent ciwo take fama dashi wanda ta rasa menene yake damunta itama hakama da kanta ta hana a sanar da Hamman sbd kada ya shiga damuwa tace zata iya daurewa har lokacin haihuwanta ya qara yi tinda ta kusa.
******ciwon k
wana daya kwana biyu zai qara gaba yakeyi cikin tsananin azabar da bata taba saniba take a yanzu hakama batasan me zatace yana damunta ba ga damuwar datake damun zuciyarta da kwata kwata bata mata dadi,
Wata irin rama me muni ta fara da wani irin haske
dayake bawa mama da sayyid tsoro sosai hankalinsu ya tashi sosai kuma har lokacin sun kasa fadawa ABDULAZIZ din.
Zuwansu asibiti biyu dr yana dubat yana ce musu lafiyarta kalau kawai yanayi ne na haihuwan daya matso.
Dawowa sukai gida suna cigaba da
kulawa da ita sedai tashin hankalinsu da tsoronsu tsananta yakeyi sbd qarewa takeyi kamar wadda mayu suka kama takai komai tafara gaza yiwa kanta jinya takeyi sosai wanda ya fara taba lafiyar cikinta.
Dole suka tattara suka sake komawa asibiti gashi ant
y maryam bata nan su kadai suketa Fama sai drivern da aka samar musu sbd fitarsu.
********Dzad ne a zaune a lafiyayyar office dinsa dayake cikim mansion dinsu ya zare farin glass dinsa yana kallan Ammar wanda Maheer ma shi yake kalla.
Numfashi Amma
r din ya sauke cikin samun nutsuwar biyan buqatan shekara da shekaru yace
"Komai na matar da aka samu zuciyarta ya kammala magani ya gama aiki akanta wanda kowane time a wannan stage din datake shine daidai lokacin da zataiwa Jannah donor,
Anyi bincike
akanta ba kowa bace daga kauye suka taho suna zama gidan wani relative dinsu ne wanda baima cika zamaba so bandai tsaya nasan sunansa ba kokuma buqatan hotonsa sbd ba buqatan hakan,
Abu daya ne shine lokaci yayi zuwa jibi zaayi aikin wanda muke fatan w
annan shine na karshe sbd baa taba samun matching din da ake tinanin yayi 99% ba kuma gashi cikin ya riga yazo lokacin haihuwa so the right and perfect time has come"
Maheer jin yayi wani nauyi da sanyi na cike zuciyarsa lokaci daya
Dad ma jin yayi b
ayajin komai baya buqatan komai kawai ayi aikin su samu abinda suke so shine burinsu.
Nutsuwa da nauyin daya danne musu zuciya shekara da shekaru ne sukaji dukkaninsu yana fada musu.
Washe gari ranar da zaayi aikin Anny ce ta bawa Jannah maganin data
yanke jiki aka kwasheta zuwa asibitin sbd suna buqatan ta kasance a asibitin koda zaa shigo da Fatima Abdulaziz Ayoub din
Wannan shine sunan dayake jikin katinta.
Ummitah kuwa a daren ranar gabaki daya jikinta ya rikice jini ne yake mata zuba ba kakk
autawan daya saka a cikin daren mama da sayyid suka kwasheta zuwa asibiti hankali tashe.
Dr ken yana asibitin daman yana jiran zuwansu sbd yasan hakan zata faru,
Dayake ansan shine dr dinta kiransa akai da gaggawa
A rikice cikeda kulawa da tashin
hankali yayi kanta yana kiran nurses.
Naquda ce ya tayar mata tareda mata allurar da zata hanata iya haihuwa da kanta dan haka hankalin nurses ya tashi gashi bleeding takeyi sosai gashi tayi wani irin ciwon data jima acikinsa ya bayyana sosai a jikinta.
A cikin daren ganin an kasa shawo kan matsalar take yayi mata transfer zuwa ZADEEN HEALTH CEN.
Su mama da sayyid tinda suka gwada kiran Hamman baa samesa ba sai suka maida hankali kan Jikin Ummitan da aka tabbatar musu ba sauki gashi private hospita
l ce babu mutane sosai sbd tsadarta da tsarinta.
Dr ken kallansu yayi cikin nuna damuwa da kokarinsa yace
"Haihuwace tazo mata gadan gadan gashi lokacin bai qarasa yiba sbd bata bude ba gashi kuma babyn ruwan dayake rayuwa a cikinsa cikin cikinnata y
a tsiyaye dole Aiki zaa mata a cire babyn idan ba hakanba komai zai iya faruwa da ita har babyn dan haka aikin Gaggawa zaa shiga da ita a acikin daren nan anan likitocinmu duka basa nan Nayi muku transfer zuwa qwararriyar asibitin da muke da ita Kusa yanzu
can zaa tafi da ita.
Babu abinda mama da sayyid ke nanatawa bayan sunan Allah cikin matsanancin tashin hankali dan haka basuda zabin daya wuce aminta da hakan.
Cikin ambulance da gaggawa akai Asibitin da ita koda suka isa tafara nisa dan haka Hannu
kawai sayyid ya saka a takardun komai aka shige tiyata da ita suna kallonta kowannensu idanuwansa na cikowa da hawayen dake zana radadi a zukatansu har aka shige da ita aka rufo kofar wadda ta saka kirjin mama bugawa da wani irin ciwon daya sakata dafa ban
go tana silalewa qasa ta zauna har lokacin kirjinta na qara ciwo.
Sayyid kuwa sunkuyar da kansa yayi yanajin kaman kunnuwansa da kansa iska na musu yawa.
#MAMUH
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Bill
yn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
23
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC
08144015291
Aslm barkanmu da
wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’
ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka s
ahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta
Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
🥰
👌🏻
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k
🥭
Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin
bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
🗣
️
🗣
️
🗣
️
🗣
️
🗣
️
🗣
️
ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO
YA KAMMALA
💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁
da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata
💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃
Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı
😋
800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1
k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
*************
Wayar hannun sayyid da yayiwa wani
irin riqon dayake gap da saka screen din lalacewa batareda ya saniba sbd damketa yayi zuciyarsa najin kamar zata baro kirjinsa sbd abinda yakeji,
Ummitah bayan mahaifinsa a duniya itace abinda yakeso fiyeda komai da kansa sbd baida mahaifiya shima ta r
asu,
Ummitah itace wadda baya kaunar gani ko yanayinta kadai ya sauya dako ciwon kai bare damuwa ko wani babban abin,
Ayau gata a gabansu anshiga aiki da ita yankata zaayi a ciro abinda yake cikin amma basuda abin yi sbd Allah yin Allah ne da ikonsa.
Hawaye ne sika cika idanuwansa da sukai jajir amma sun kasa saukowa,
Wayarsa ya kurawa ido yana sake saka kiran Hamman a karo na babu adadi ayau din amma har lokacin bata shiga.
Cigaba yayi da kiransa idanuwansa ko gani basayi sosai hakama hankalin
sa da zuciyarsa duk basa aiki daidai kawai hamman yakeson ji dan haka ya kasa dena kira kaman mara hankali hannuwansa har rawa sukeyi.
Mama kuwa kanta yana qasa soke cikin qafafunta tana jin kirjinta na tsananta nauyi dan haka ta daure cikin karfin hali
tana tsananta adduarta akan ayi aikin lafiya su samu daga uwar har yar lfy.
Shiru tsit gurin ya dauka kwata kwata babu motsi ko hayaniyar mutane a bangaren da ake aikin wanda guri ne na musamman a asibitin ba kowa yake zuwa ba sbd bangaren masu asibiti
n ne da babu wanda aka taba kawowa gurin sai wanda zaa illata.
Yanda hannun sayyid ke rawa cikin tashin hankali da fita hayyaci ya kasa dena kiran Hamma kaman zararre ya saka wayar faduwa daga hannunsa ta fadi tana fashewa gurin yana kallo screen yafara
wani kyaftawa yana rawa a fashe haryayi duhu gaba daya ya mutu.
Rintse idanuwansa yayi yana silalewa a gurin ya zauna a qasa shima duk da akwai kujera a gurin baya buqata.
Adduar mama ce datake yi cikin dagewa da rashin sanya sautinta yake fita ahan
kali batareda ta san da hakan ba,
Rintse idanuwansa yayi dake masa radadi yana adduar shima a zuciyarsa.
Babu wanda suka gani babu wanda ya fito ko yazo wucewa ya gansu zaman azabar jira kawai sike tsawon awanni ba labari.
Kiran asuba ake farawa t
inda daman a tsakar daren suka iso asibitin,
Kiran farko da aka kwada yayi daidai da bude kofar dakin tiyatar wanda ya saka mama da sayyid din miqewa a tare suna zubawa kofar jajayen idanuwansu zuciyoyinsu na wani irin sanyin da basu iya taku ko daya ba
.
Dr Abraham sanye da kayan tiyata da hula ne a gaba sai dr finn a bayansa da wata Nurse wadda ba kowa bace Anny ce wadda