Showing 132001 words to 135000 words out of 363627 words
yanayinta ta zaunar da ita a sofa tana cewa
"Zo kici abinci"
Girgiza kai falaq tai tana cewa
"No kema bakici ba"
Saleem daya ajiye tray din akan table din gabansu cikeda kul
awa garesu su biyun yace
"Dukanku zakuci abincin ai yanzu dolenku"
Kallansa Falaq tai tana sanyi tace
"Idan jan zataci zanci,
Idan bazata ci ba nima bazanci ba"
Murmushi ya sake yana kallan falaq din kafin ya kalli jannah yace
"Your baby ta
ce bazata ci ba idan bazaki ci ba so Ms Jan limba me kikace??
Kallan falaq din tai tana sauke ajiyan zuciya ta miqa hannu tana cewa
"Zanci"
A tare sukaci abincin shikuma saleem din yan kokarin sauya yanayinsu har suka sake suka dawo walwala da dar
iya.
Har kusan 10 da mintina yana dakin har saida ya tabbatarda sun gama dawowa cikin farin ciki tukuna yai musu saida safe ya fice.
Harya fito duk tsawon wannan lokacin Mimi da Ammar na palo zaune zuciyoyinsu ba dadi dan haka ya sanar dasu komai ya
daidaita sun dawo walwalwansu duk su dukan.
Yar ajiyar zuciya Mimi ta sake tana juyawa ta nufi dakinta
Ammar kuwa ko sunan Falaq din jin yayi baya kaunar sake ji dan haka shima barin palon yayi ya nufi bangarensa yana jin kaman ya dawo da rayuwarsu
baya ya goge shigowan AZIZ LIMBA rayuwarsu ya hana haduwansu dashi kwata kwata.
Wanka Falaq tafara yi tai shirin bacci ta hau gado ta dauko ipad dinta lokacin jannah na cikin toilet gurin wanka ta saka kiran Daddynta.
Daman kiranta zaiyi sbd tabbatar
da taci abinci bata kwana da yunwa ba.
Zaune yake a bedroom dinsa shima sanye da fararen kayan bacci ya dora Cardigan akai me girma sbd yanzu ya gama conference meeting da wasu presidents dinsa na U-LIMBAs companies.
Cikin kulawa da sakewa tareda kau
na take sakin murmushinta me kyau sbd yasan ta dake bata cikin damuwa dan kada yayiwa Jan dinta fada tace
"Daddy naci abinci tareda My jan kuma bana cikin Damuwan komai yanxu"
Hancinta ya kalla fuskan Ummitansa na bayyanar masa akan fuskanta ya saki
wani Kyakkyawan murmushi yace
"Thank god Besty zaiyi baccin nutsuwa kenan tinda falaq Aziz taci abinci"
Dariya tayi sosai kafin tace
"Daddy pls ka dena yiwa my jan fada ni banaso,
Banason tayita kuka,
Koyaushe kayi fada sai tayi kuka sosai,
Ka
ringa rarrashinta nakeso kaman yanda kakemun,
Kaji???
Bakinta dayake maganar ya kalla kafin ya basar yana cewa
"Ki fadamun abinda ya sameki tukuna"
Mantawa tai da tace bazata sake nuna masa damuwanta anan ba ko fada masata gyar zama tana turo bak
i tace
"Daddy ni banason Ammar Zad yana kula Jan tinda ai yanxu Jan din Daddyna ce ba tasa ba,
Yanata kallanta baya kallan kowa sai ita,
Shine ana dinner ya ringa zuba mata abinci yana kokarin bata kamanma fa zai bata a baki,
I hate to see him near o
ur Jan shiyasa nayi fushi na fasa ci kuma shine ya biyota bar daki kuma yanata fada,
Daddy i don't like him sbd Jannah ta Bestyna ce kadai...
Inda taga yayiwa kallo daya ya dauke fararen idanuwansa ya sakata juyawa ta kalla Jannah ce ta fito daga wanka
n sanye da bathrobe blue yar qarama da batada wani tsayi sosai.
Saukowa tai daga gadon da sauri ta nufi gaban mirror din da jannah ta zauna ta ajiye ipad din gaban mirror gabaki dayan jannah ta bayyana a cikin screen din hatta siraran cinyoyinta dake da
ukan idon haske da lafiya da hutu.
Ba zato jannah ta gansa a gabanta
Da sauri ta kallesa ya dauke idonsa yana kallan Falaq data tsaya bayanta yace
"Ki kwanta time na baccinki ya wuce saida safe.."
Saurin hanasa kashewa falaq tai tana cewa
"Be
sty Kaikace idan nafada zakamun abinda nakeso,
Inason ka rarrashi My jan she s sad deep down"
Saurin kallanta jannah tai tana kasa kallansa sbd tanason miqewa Amma miqewanta zai qara bayyanarda jikinta ne.
Falaq kallan jannah tai tace
"Jan karkic
e bakyaso my Daddy ya iya rarrashi zakiji bazaki sake shiga damuwaba"
Idanuwanta ta dago ta dora akan screen din taga ita yakewa wani kallan daya sakata jin zufa na gangarowa daga wuyanta zuwa cikin rigar wankan jikinta...
Harbawa zuciyarta keyi sosa
i har yana iya gani ta jikin rigarta.
Baice komaiba da idanuwansa ya ringa azbtar da ita sbd yana ganin yanda kirjinta ke tsananta bugu...
Zufan daya gangaro daga wuyanta zuwa kirjinta yabi da kallo yana maganganun Falaq na dawo masa.
Falaq kuwa q
aramin towel ta dauko tazo gurin jannah din data bari hango zufan datai yana mata tsiyaya duk akwai ac.
Tana zuwa hannunta daya ta dora ta janye rigar zuwa qasa tana dora towel din....
Dauke idanuwansa yayi akanta tareda kashe wayar gaba daya sbd yan
da ba zato falaq ta zame mata rigar saida ya bayyana jikinta sosai har gurin saman kirjinta.
Rawa hannuwan Jannah din suka fara tai saurin karban towel din tana jin bugun zuciyarta na tsananta tai saurin daukan remote ta qara Ac ta zauna bakin gado ta s
amu bugun zuciyarta ya daidaita kafin ta miqe ta shirya batareda ma tayi wani shafe shafen turarukanta data sababa.
Falaq kuwa cewa tai
"My jan karki damu Daddy na dawowa zamu koma gida acan zan saka ya ringa lallabaki kaman ni,
Mama ma tana sonki s
osai zata ringa rarrashinki ta sakasa ya ringa yi shima"
Murmushi kawai Jannah din ta sake tana cewa
"Naji,kiyi adduar kiyi bacci gobe akwai school karki manta"
Itama murmushin tai tana addua ta rife idanuwanta take bacci y dauketa.
Ita kuwa ta
na rufe idanuwanta nasa idanuwan take jin suna mata yawo a koina da kallansa daya kusa bata attack.
Washe gari kan lokaci sukai shirinta kafin kowa ya tashi takaita ta dawo ta shige kaman bata fitaba ta kwanta baccin safe itama.
Sai 10 mutan gidan
suka fito itama hakanan ta tashi batareda baccin ya ishetaba tai wanka ta fito zuwa dining.
Ganinta yau din a natse ba kamar sauran kwanakin datake neman haukacewa sbd wahala ba ya saka suka samu nutsuwa harma sukai breakfast din cikin jin dadi da farin
ciki.
Itama sakewa tai ta nuna bata cikin damuwar komai.
Lokacin tashi na yi yau saleem ne yaje da kansa ya dauko Falaq daqyar ya lallaba jannah ta hakura yaje ya daukota sbd ita ta huta.
Falaq ma ganin saleem ne bata damuba sbd itama tana son ja
nnah ta huta hakama Fiddausi tausayinta take sosai dan haka sai saleem da Maheer suka karba kai falaq din qarfi da yaji wani lokacin harda Ammar sbd dukkaninsu sunason Jannah ta huta gashi Kai tsaye AZIZ LIMBA ya nuna koda wasa kar a hada 'yarsa sa driver
hakanne yake saka jannah jin tsoron barin falaq din a hannun kowa sai da sukaga tana neman lalacewa a gabansu suka karba aikin kai falaq din da daukota akan lokaci kaman marasa aikin yi duka ba dan suna so ba.
#MAMUH
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuh
gee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899*_KALBIM_*
_Mamuhgee_
65
*UMMU_MAHNOOR L
UXURIES*
(Best luxuries shop)
08034469681
08135142610
Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini?
Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika
saka?
Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu?
Sitirar Alfarma kikeson sakawa?
Sitirar da kike ganin manyan mata da ita?
Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota?
To kizo ga damar
ki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida,
Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu,
Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sall
an bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta
💯💯
Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan ga
yu sune;
Atampopi
Laces
Shadda
Materials
Shoes
Bags
Veils
Trolleys
Jewellerys
Oil perfumes
Numbers
08034469681
08135142610
Handles
Instagram @ummu_mahnoor_luxuries
TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries
Facebook ummu_mahnoor_l
uxuries
*************
Break na sati biyu su falaq suka samu a school wanda kaf familyn zaadens babu wanda baiyi farin ciki da hakan ba sbd jannah zata huta suma zasu huta daga aikin da bana Allah ba.
Hutu yanzu jannah take samu duk dan haka itad
a Falaq din basa fita koina sai hutu a gida da wasa da farin ciki sosai.
Tinda falaq tazo gidan babu asubar da baya kira a waya dan haka tin tana jin wani iri harta fara sabawa kiransa na shigowa take tashi ta tada falaq sallah.
Kowanne dare ma yan
a video call da yarsa kafin su kwanta sedai tana iya kokarinta na kaucewa ganinsa dan haka suka kwana biyu batareda sun sake ganin juna ba.
Ta bangaren Ammar kuwa kai tsaye ya fito ya nuna bazai taba dena ji da jannah ba ko dena kulawa da ita ba kaman y
anda ya saba sbd yanzu ne ma yake jin ya kamata ya tsaya tsayin daka akan ganin ta dawo hannunsa sbd bazata taba farin ciki da daraja a gurin limba ba,
Hakama su Dad a yanzu suna bayansa rabuwar auren sukeso dik da kuma ta wani bangaren suna shakkar raba
ta da abinda takeso dan haka tinaninsu ya kasu kashi biyu.
Maheer kuwa sosai ya maida hankali ya kutsa akan harkan businesses na Limba dan su samu kama abinda zasu kama dazai dawo musu da duka abinda suka rasa su sake rising da kansu dan hakanne kawai
zasuyi su nuna masa karfi su raba jannah da aurensa dan yanzu sunsan idan ba shine yaga dama ya saketa ba kome zasuyi bazai saketan ba sbd baa juyasa yanda aka ga dama.
******Jannah ta dawo jannah dinta Mimi ma sosai take tattalinta yanzu hakama kowa
familyn,
Duk yanda suka gaji da zaman falaq a gurinta sbd wahalar datake akanta basa fatan AZIZ LIMBA ya dawo a yanxu sbd dawowansa na nufin tarewanta wadda yanzu suke jin shakka dan haka suka zabi zaman falaq din anan indai hakan na nufin jannah dinsu
zata zauna gida bayanan.
Ta bangaren falaq kuwa abu dayane yake saka zuciyarta zafi da jin gajiya da zaman gidan yanzu shine yanda kusancin Ammar da jannah din yake,
Kishi takeyiwa Daddynta me tsanani zafin gaske dan zafi sosai take ji taga Suna sakew
a da juna suna murmushi
Ammar na Bayyanarda yanda yafi kaunarta fiyeda kowa a gidan.
Wannan ke sakata jin kaman zuciyarta zata fashe dan haka ta matsawa Daddynta ya dawo tana fada masa duk abinda yake faruwa.
Ba yace mata komai sedai kawai yayi kam
an baijiba suyi wani maganar ya kashe waya.
Falaq din dena walwala tai a gidan ta rage zuwa cin abinci a cikinsu sedai Fiddausi ta kawo mata daki,
Jannah data lura da hakan sai ta ringa lallabata batareda tasan meyake damunta ba sbd bata fada mata a
binda yasaka bata fitanba.
Ganin taqi sakewa kwana biyi yau suna tashi suna gama breakfast tace
"Zamuje beauty palour a gyara miki kanki,
Zakije??
Kallanta falaq tai tana sake fuska sosai tace
"Eh zanje,zamu zauna acan sai dare zamu dawo banas
on wuni a gida"
Murmushi jannah tai tana cewa
"Meyasa Falaq Aziz batason wuni a gida?
Akwai abinda yake damunki?
Kallanta falaq tai tana cewa
"Banason ganin kowa yana rabanki idan ba Daddyna ba haushi nakeji,
Kema kuma kin dena son Daddyna"
Kallan mamaki jannah tai mata tace
"Heyy Falaq me kike fada?
Shiyas kika saka kanki a damuwa kwana biyu?
I dont like seeing you like this my baby"
Bata fuska falaq tai tana cewa
"Meyasa yanzu kika dena son Daddynah???
Shiru jannah tai sbd
zancen ya fara zama serious coz ta dauka shirmen falaq dinne amma ganin yanda har idanuwanta suka ciko da hawaye ya sakata kallanta tana kokarin magana falaq din ta katseta da cewa
"Kin dena son Daddyna da gaske Ammar Zad kikeso??
Janyota jikinta fal
aq tai tana girgiza mata kai ahankali tana kasa cewa komai..
Hawaye na gangaro mata zata goge ta hango Ammar yana shigowa palon tareda Mimi da Maheer ta sake tsiyayo wasu hawayen na gudu tace sai jannah ta fada mata meyasa ta dena Son daddynta.
Rasa
yanda zatai jannah tayi ta kalli falaq din dake hawaye sosai ta bude baki cikin sanyi da nutsuwa tace
"Haryanzu Shine a zuciyana duk da nayi kokarin cire hakan na yakice na yar amma na kasa,
I endured and tolerated everything sbd nakasa cire abinda yak
e zuciyana so pls karki saka abubuwa sumun nauyi da wannan tambayan naki,pls Falaq"
Ammar dayayi mutuwar soja daga inda yake Mimi ta kalla zatai magana Maheer ya juya yabar gurin yana sauke numfashi me zafi.
Mimi kuwa falaq ta kalla wadda ta rungume
jannah cikeda farin ciki tana cewa
"My jan nayi miki alkawarin Bestyna zai so ki fiyeda hakan insha Allah,
Mu shirya mu fitan to"
Ammar juyawa yayi da sauri yabar palon baya gani sosai duk da kansa ya kasa fahimtar asalin abinda jannah ke nufi da ka
lamanta dan hausa gaba daya jin yayi ta bace masa.
Mimi ce tai karfin halin tsayawa tana sake fuska ta dan shiga firarsu kafin suka je shirin fita.
Driver suka fita dashi su hudu zuwa Saloon din,
Jannah din da falaq sai Anny da Fiddausi jakar hann
un Falaq.
Vip card ne dasu a tsadaddiyar Palour din dan haka suna isa suka wuce sama ana musu barka da zuwa gurin tsit a tsare kaman baa Nigeria ba.
Dayake daga falaq din har Fiddausi ma datake matsayin me aiki har inda yafi nan din suna zuwa a kasas
he dan haka basu wani damu ba.
Gyaran kai da qafa da fata da duk sauran gyara hankali kwance,
Anan sukai lunch na lafiyayyan tsadaddan abinci sbd akwai komai a cikin gurin kome kakeso zakai order ne a kawo maka.
Farin ciki falaq take cikinsa sosai
suma kusan duka a cikin farin ciki da walwala sukai wunin guri.
Daga can wani Mall suka biya suka siya wasu abubuwan hadda Sabbin Nighties suka siya na matching kala jannah da falaq din.
Siyayyar masu abin duniya sukai ba yawa sosai se kudi hakama w
ani abin kaman baida amfanin siya.
Sai yamma sosai suka dawo gida lokacin ana ma kokarin shiga sallan magrib.
Wanka sukai tareda sallah tukuna suka fito jannah na gaba sanyeda doguwar riga mara nauyi datake rawa ta dan lafe a jikinta ba dankwali akan
ta tana duba chat a wayarta yunwa take ji ta nufo palo
Mimi da Saleem zaune yana nuna mata wani sako a wayarsa Ammar na kan one sitter yana duba abu a ipad dinsa kamar ma Meeting yakeyi sbd yanda ya nutsu ya maida hankalinsa sosai.
Anny ce ta fito ita
ma tana waya hannunta riqesa robar ruwan datasha ta rage ta zauna gefen Mimi.
Falaq ce a bayan jannah tana duba wayarta data bari gida.
Misscall din Uncle sayd ta gani da numbernsa ta Nigeria da sauri ta sake dubawa farin ciki na mamayeta kafin tai
magana qamshin daya shiga hancinta ne ya sakata kallan kofa da sauri tana cewa
"BestDaddy"
Dad ne a gaba da maheer suka shigo palon sai gasa ya shigo a natse kwarjinsa kwarjinsa aura dinsa na cike palon tareda qamshinsa me tsananin sanyi da aji.
S
anye yake cikin black Alexander Mcqueen ya qara wani irin haske da fresh....
Cikin tsananin farin cikin da batasan iyakarsaba falaq tayi kansa da saurin gaske tana ambatar sunansa.
Tin bata qarasoba ya ware mata hannayensa ta fada da karfi tana run
gumesa.
Cikeda kaunarta dayake maya me sanyi ya zagayeta da hannuwansa duka biyu yana cewa
"Heyy my angel"
Murmushin karfin hali kowa keyi suna bayyanarda farin cikin ganinsa banda jannah data kasa motsawa daga inda take.
Ammar kuwa ko dagowa b
aiyiba yaci gaba da abinda yake yana jin nauyi na danne kirjinsa.
Sakinsa tai tana cewa
"Daddy ka dawo baka fada mana ba"
Sake rungumesa tai tana jin kaman zata fashe da farin ciki.
Sakinsa ta sake da sauri ta juya taje gurin jannah ta kamo han
nunta ta janyo da karfi ta turata gabansa ba tsammani ta hade kirjinsu tana rungume jannah din ta baya sika fada kansa dukansu kirjinta na qarasa mannuwa da nashi batareda zatonsu ba su dukan dan haka saura kadan numfashin jannah yabar kirjinta har batasan
lokacinda ta qanqame gefen rigarsaba a tinaninta rigarta ce tana rintse idanuwanta da karfi sbd fargaba.
A lokacin ne Ammar yaji gabaki daya ya rikice baya gane komai na abinda yakeyi ya dago idanuwansa da sukai jajir ya sauke akan AZIZ din wanda ko in
da yake bai kallaba ya saka hannu ya zare jannah din daga jikinsa.
Falaq saurin ture hannunsa tai tana cewa
"Daddy nida Jan munyi missing dinka sosai,
Ka dena turemu" sake qanqamesu duka tai tana sake jin farin cikinta na yawa tace
"We love you
Daddy"
Sayd dayake bayansa fuskokin zaadens din ya kalla daya bayan daya yaga yaqe kawai sukeyi babu alamar har zuciyarsu farin cikin yake.
Hannuwansa ya saka duba biyun ya zagayosu jikinsa dakyau yana sauke idanuwansa akan Ammar dayake jiqewa da zu
fa.
Ita kuwa dagowa tai ta kallesa cikin fargaba da bugawan zuciya jin irin rungumar da yayi musu.
Shima ita ya dawo da kallansa akanta cikin tsananin bugawan da tasa zuciyar tayi sbd jin tsananin bugun zuciyar datake kirjinsa a nasa kirjinsa yana sa
uka.
Jin yayi