Showing 147001 words to 150000 words out of 363627 words

Chapter 50 - KALBIM BOOK COMPLETE

Mamugee   

10 Sep 2026

127

tsaye hanyar palonsa y nufa yana sako kai ciki Fiddausi na ajiye tray din tea da zuman data kawo ma

sa ta juyo ta fice cikeda girmamawa.

Kai tsaye Bedroom dinsa ya shige yana zare rigar jikinsa ya nufi hanyar toilet yana zare wandon yaja towel ya qarasa cikin toilet ya sakarwa kansa ruwan dumi yana rufe idanuwansa hannuwansa na dan yin rawa alaman yan

ayinsa zai motsa amma yana kokarin hana hakan.

Ya dade sosai a ciki yana fama kafin ya fito ya shirya cikin kayan bacci masu santsi da tsada ya haye gadonsa ya kwanta batareda yasha tea din da aka kawo masa ba sbd kansa dayayi nauyi.

Washe gari ha

r 10 bai fito ba sbd ciwon kan daya tashi dashi dan haka sai guraren 11 ya fito kuma kai tsaye dining ya nufa.

Mama dake palo tareda fadilah kallo daya tai masa ta fahimci yanayinsa dan haka cikin kulawa ta amsa gaisuwansa batareda wani dogon zancen ba

da zai iya kara masa ciwon kai.

Fadilah kuwa itace ta miqe tabisa har Dining tayi serving dinsa abinci cikin kulawa sosai da kokarin nuna kamun kanta.

Bai cika kallo ba dan haka bai wani yi mata kallan Arzikiba yafara breakfast dinsa a natse.

Fala

q na dakin Jannah data farfado sedai kwata kwata ba karfi ko kadan a tareda ita hakama ga hannunta daya a daure bata iya komai dashi sedai da dayan.

A karo na kusan biyar falaq ta fito tana kokarin nufar palonsa sake dubosa Mama tace mata

"Ya fito ya

na dining room,yaya jikin jannah din??

Juyawa zuwa dining tayi cikin farin cikin son sanar dashi jan din ta farka tacewa mama

"Taji sauki wanka ma zatayi"

Hamdala mama ta sake yi sbd tin safe itama take yawon dakin har bayan farfadowan jannah din,

Dining room din take kokarin nufa sai gashi ya fito a natse kwarjinsa na sake cike idanuwan Fadilah da Fiddausi harma sa maman.

Kama hannunsa tayi cikeda murna tace

"Goodmorning Besty,

Albishirinka,My Jan ta farka tin dazu fa"

Kallanta yayi a

natse batareda nuna mahimmancin zancen garesaba ya bude baki yace

"Hakanne ya sakaki farin ciki sosai haka???

Gyada kai tai da sauri tana sake riqesa tace

"Wanka ma takeson yi tin dazu sbd ta samu karfi kadan amma ta kasa cire kayanta sbd hannunt

a daya nima nayi na kasa tin dazu banason taci gaba da wahala so Muje ka tayata Daddy banason ta fama hannunta"

Tsit palon sukaj hadda Sayd dayake zaune gefen mama bai dagoba yaci gaba da duba abinda yake dubawa cikin ipad din hannunsa.

#MAMUH

ZAFA

FA BIYAR

KALBIM 500

mamuhgee

A DUNIYATA 500

Huguma

AJIYA A DUHU 500

Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500

Miss xoxo

Pay at

0022419171 AccessBank

Maryam sani gummi

Shedan biya

09033181070

Or mtn vtu at

09032345899*_KALBIM_*

_M

amuhgee_

72

*UMMU_MAHNOOR LUXURIES*

(Best luxuries shop)

08034469681

08135142610

Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini?

Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya

asan sitirar alfarma e kika saka?



Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu?

Sitirar Alfarma kikeson sakawa?

Sitirar da kike ganin manyan mata da ita?

Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki k

ika siyota?

To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida,

Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu,

Nidai Mamuh nace duk w

adda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta

💯💯

Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na

wayayyun mata masu aji yan gayu sune;

Atampopi

Laces

Shadda

Materials

Shoes

Bags

Veils

Trolleys

Jewellerys

Oil perfumes

Numbers

08034469681

08135142610

Handles

Instagram @ummu_mahnoor_luxuries

TikTok username @ummu_mahnoor_luxu

ries

Facebook ummu_mahnoor_luxuries

***********

Mama dagowa tayi ta kalli falaq din kaman ta janyota ta bude kanta ta saka mata sanin ya kamata sbd kai tsaye take maganar komai bata tsayawa sanin me take fada ba ruwanta.

Fiddausi silalewa tayi

ya koma kitchen,

Fadilah kuwa AZIZ din ta sata kallansa zuciyarta na harbawa sbd bata fatan ya ya tafi taimakawa jannah din sbd a sani da fahimtar dataiwa auren nasu da kyau da kyau bai taba kallan Jannah din a matsayin matarsa ba dan haka ba lallai sun t

aba samun intimacy ba.

Muskutawa ta dan yi kadan tareda kallan Falaq tana dan sake fuska tace

"Ayya ai duk bamu saniba da duka gami xamu taimaka mata,

Bara naje na taimaka mata din"

Miqewa take kokarin yi Falaq tai saurin cewa

"No,Daddy ne zai

tafi ni banason kowa ya taimakawa Jannah daga ni sai Daddy se Fiddausi"

Da sauri fadilah tace

"To bari na kira Fiddausin taje ta taimaka matan"

"I said no banason kowa a yanzu,

Daddy ne zaije ai daman bai dubata ba yau da safen"

Mama da zanc

en yake neman sakata kunya kallan AZIZ din dayake barin palon xuwa hanyar nasa palon tace

"Kaje ka dubata mana AZIZ taji jiki fa yarinyar kuma ya kamata a sanar da iyayenta duk da zanji kunyar su ganta a yanda take yanzu"

Falaq da tini tai raurau zat

a fara masa kuka ya kalla yana juyawa zuwa hanyar dakin Jannah din da baida niyar sake shigansa.

Yana shiga dakin ta bude idanuwanta dake rufe ahankali ta kallo kofa tana motsawa kadan.

Ganinsa ya sanyata fara kokarin tashi zaune daga jinginen datake

a tsakiyar gadon tanajin gabanta na dan faduwa da fargaba.

Kallo daya yayi mata ya dauke idanuwansa akanta yana Nufota.

Ganin ya nufota ya sakaya yaye rufanta tana ziro kafafunta kasa ta miqe hannuwanta na dan rawa sbd fargaba da shakkarsa data riga

ta shigeta.

Yanda kafafunta ke rawa yasaka tsayuwar ta gagara tana neman zubewa ya sake riqota a karo na biyu yana kallan idanuwanta da itama shi ta dago tana kallo cikeda fargaban ko fada zaiyi mata.

Yanda take kallansa tsoronta na bayyana hakama y

anajin yanda zuciyarta ke bugawa a kirjinsa ya sakasa dauke bude baki har saida iskan cikin bakinsa ta bugi fiskanta ahankali da wani sanyayyan qamshi mouth wash dinsa da sauti me nutsuwa ba hayaniya yace

"Kina koyawa yarinyana sakani yi miki abinda ki

keso a tilas ne???

Kina amfani da ita ne??

Girgiza kai tai a hankali tana sake kallansa idanuwanta na kokarin cikowa da hawaye.

Cikin tsakiyar idanuwanta ya kalla har lokacin tana jikinsa yana karban bugun zuciyarta a nasa kirjin.

Bai sake cewa k

omaiba ya saketa ahankali tareda kama rigarsa datake jikinta har lokacin tai mata yawa sosai yafara dagowa ahankali yana kallan cikin idanuwanta.

Jin rigarsa datake jikinta zai cire ya sakata saurin sauke idanuwanta ahankali daga kallansa tana jin bugun

zuciyarta na qaruwa.

Rigarta qarama ce ta ciki taji tabi rigar dayake kokarin cire mata da sauri ta dora tafin hannunta akan hannunsa tana rufe idanuwanta ahankali kanta a qasa.

Dumin dayake cikin tafin hannunta ya sakasa dagowa ya kalli hannun nata

dayake kan nasa ta dafe kafin ya zuba mata mayun idanuwansa akan fuskanta data kasa bude ido ta kallesa.

Sake damke hannunsa tai zuciyarta na bugawa da karfi sbd jin idanuwansa akanta suna azabtar da ita.

Sake jan rigar tayi zuwa sama har lokacin ha

nnunta yana kan nasa ta kasa daukewa sbd tana jin cinyoyinta na bayyana.

Yana dago rugar tana zuwa daidai gurin da cinyoyinta suka qare ta bude idanuwanta ahankali ta kallesa cikin tsananin sanyi da wata lallausan muryanta datai laushi can qasa ta bude

baki tace

"Please"

Dakatawa yayi yana kallan bakinta da yayi maganar kaman ba ita taiba.

Ahankali yakai idanuwanta ya kalli abinda take nufi,

Kallo daya yayiwa cinyoyinta dake wani daukan idon haske da lafiyarsu ya dauke idanuwansa yana sakin rig

ar gaba daya tareda sakinta tai saurin zaunawa vakin gado itama tana kasa sake kallansa zuciyarta na narkew da qamshinsa daya gama shigarta tako ina.

Juyaw yayi zai fice daga dakin daidai falaq na knocking tareda budewa ta shigo tana kallansa tace

"D

addy baka taimaka mata ba?

Kama hannunsa tai suka dawo dashi da ita suka zarewa jannah din rigar batareda jannah din ta bari an zare data cikinba dan haka suna zarewa ya juya yabar dakin sbd rigar jikinta ta cikin ko bra barada ita ta lafe jikinta sosai

tana bayyanarda abinda idanuwansa basu taba gane masa.

Su kuwa toilet Jannah ta tashi ta shige tana jin kaman ta samu dan karfin jikinta sbd ba qaramin so zuciyarta kewa AZIZ LIMBA ba wanda ko tsayuwa yayi a gabanta jin take kaman zuciyarta ta gama sam

un abinda takeso.

Shi kuwa yana fitowa palonsa ya nufa ya kira Sayd.

Tsayuwa Sayd yayi gabansa yana jera masa bayanin Dr Abraham yana inda suke jiran ya baro su kamasa haryanzu bai baroba dan haka suna buqatan qarin lokaci.

Shiru AZIZ din yayi y

ana sauraron bayanin Sayd wanda bayajin zai iya jiran lokacin da ake magana sbd komai zai iya lalace masa,

Zai tsani kansa tsana mafi muni idan yabari wani lamarin ya shigo ya lalata masa aikin daya kawosu,

Bazai taba yafewa kansa ba idan har ya sassauta

wa duk wanda yakeda hannu a kisan Ummitah dan haka bazai jira bata lokaci ba zaiyi abinda ya kawosu su tattara su koma sbd zuciyarsa bazata taba karban wani baqon yanayiba kowane irine.

Dago idanuwansa da sauka dan sauya yayi fuskansa ba sakewa kai tsay

e cikin kamewa yace

"Zaadens zasusan batada lafiya sosai dan haka da kansu zasu nema zuwan likitocinta duka a cikin gaggawa wanda basu kowa bane face su ABRAHAM da 'dansa sai dayan da muke nema wato KEN,

Dukkaninsu zasu bayyane idan Zaadens hankalinsu

ya tashi akan ciwon zuciyar da aka dade rufe maganar ciwonta"

Sayd ne ya dago ya kallesa cikin girmmawa yace

"Amma a yanayinta yanxu ta samu dan saukin da zai hanasu shiga tashin hankalin da ake buqata"

Batareda ya kalli Sayd dinba cikin nutsuwa

yace

"Zan bata wani heart Attack din dazai kawo hakan"

Gyada kai Sayd yayi yana cewa

"Komai zai zama ready akan hakan insha Allah"

Gyada kai kawai yayi yana dan dafe goshinsa da yayi nauyi kadan.

A can dakin jannah din tai wanka ta dan sam

u kwari ta fito da taimakon falaq ta dan shirya cikin doguwar riga mara nauyi ko wahalan sakawa ta ranka sallolin dake kanta Fiddausi da falaq ne suka bata abincin cikeda kauna da kulawa ta koshi tasha magani bacci me dadi ya dauketa tana dan samun nutsuwa

r zuciya.

Har dare su Fiddausi da falaq ne ke bata kulawa sosai harma da mama da itama take nuna kaunar datake mata sosai wanda ya sakata sake samun karfi sosai tana sake warwarewa.

Dr Sameera da dr Ashir sunzo sun dubata dan haka ta sake samun sauki

n sosai,

Da daddare bayan ya dawo gidan babu wanda ya sani saida ya fito dinner a lokacin ne sukasan da yana gidan gashi kusan 9 tayi.

Falaq ce ta rakasa dining yanacin abinci tana masa labarin yanda jannah take samun sauki yana sauraronta batareca y

ace komaiba sbd duka zancen Falaq din yanxu na Jannah ne.

Yana gamawa ta jasa suka nufi dakin Jannah din wadda take zaune sanyeda riga da wandon bacci masu santsi batar qarasa rufe botiran gaban rigarta ba tana ta kasa sbd hannunta daya da baya aiki.

Qamshinsa daya shiga hancinta ya sakata qin juyowa sbd ta kalli wanda ya shigo sbd tasan shi dinne.

Ahankali ta saka hannunta daya ta dafe gaban rigarta daya bude sbd bata saka botiran ba gashi babu bra a jikinta.

Falaq kallan Daddyn nata tayi zatai

magana Fiddausi tai knocking kofar a dan kiyaye cikin nutsuwa da gudun masa hayaniya tace

"Mama na kiran falaq"

Juyawa falaq tai ta nufi kofa ta fice tana cewa

"To ni me zan mata"

Tana rufe kofar numfashin jannah yayi sama tanajin bazata iya t

sayawa ba a dakin itama ta miqe ahankali tareda juyowa tana jin son barin dakin itama wayarta tayi haske tana vibrating akan table din dayake gabansu.

A tare suka saukan da idanuwansu ahankali kan wayar video call ne daga Ammar Zad.

Kasa motsawa tai

tana kallan wayar gabanta na dan faduwa.

A natse ya dauke idanuwansa daga kan wayar yana takowa zuwa gareta.

Tsananta shiga faduwan gaba tayi dan haka ta cire hannunta daga gaban rigarta data dafe ta miqa kan wayar da sauri ta dauka sbd tasan daukan

wayar kawai zai saka AZIZ barin dakin shikuwa ba tsammani ya dora hannunsa yana hade kirjinta da nasa yana dafe rigar data sake tana mantawa sbd rikicewan datai.

Hakan ya sakata sakin wayar yannunta kan sofa data bawa Ammar daman ganinta Manne a jikin A

ZIZ LIMBA yana mata wani irin kallo fuskansa ba sakewa ko kadan.

Kirjinta ta kalla a hankali taga rigar ma kaman ta bude gaba daya amma komai baa gani nata sbd yanda kirjinsa ya rufeta gabaki dayanta hannunsa daya yana zagaye da ita.

Dagowa tai ta ka

llesa tanason janyewa yayi mata wata irin riqon daya sakata rintse idanuwanta cikin zafi.

Ahankali yakai bakinsa a kunnenta zaiyi magana dumin numfashinsa daya fara sauka a cikin kunnen ya sakata qanqamesa batareda tasan tayi hakan da wata irin murya me

tafe da zafi a natse yace

"Kinada hankali kuwa?

Are really ok a cikin kanki kuwa?

Kin saba hakanne kokuwa?

Ashe rashin tarbiyan naku ya wuce hankali har haka?

A tsakanin ni dashi waye kike kokarin nunawa jikinki da zaki dauki wayarsa a wannan yanay

in???

Kokuwa ke dashi din k......

Bai qarasaba zuciyarta ta kasa daukan maganganunsa sbd yanda jikinta ke rawa sosai cikin mummunan yanayin yanda kalamansa ke dukanta.

Wani mummunan bugu zuciyarta keyi hannuwan ya tsananta rawa ta zube a jikinsa haw

aye na gangarowa gefen idanuwanta.

Ammar da shedan ya hanasa kashe wayar yana ganin yanda AZIZ yake fada mata magana a kunnenta har jikinta ya sake batareda yasan meya fada mataba.

Kashe wayar AZIZ ya miqa hannu yayi yana dawo da kallansa kan fuskant

a kalaman daya furta mata suna tafasa cikin kwakwalwansa ya dauketa cak ya dora a gado ya ciro wayarsa ya kira Sayd yace ya kira doctors ta samu collapse.

Yana kashe wayarsa wayar Dzad ya saka kira take ya sanar masa Jan din tayi collapsing a karo na bi

yu tsakanin shekaran jiya zuwa yau.

Zaune Dad din yake ya miqe tsaye a hankali yana cewa

"Wat?

A cikin kwana biyu tai collapsing so biyu baa sanar mana ba?

Heart patient ce ita fa,

Innalillahi wainnna ilayhi rajiun"

Maheer da Daddy mahmoud dasuke

tareda Dzad din kallansa sukai kowannesu na jiye wayar hannunsa gefe.

Ammar kuwa Daqyar zuciyarta tabar idanuwansa gani sbd tafasa da radadin da zuciyarsa ke yi ya iso palon ya tadda abinda ake fada.

Wani yawun tsananin tashin hankali da baqin ciki

ya hadiye

Dad ya kallesa yana cewa

"A kira su Dr Abraham sbd kasan babu wanda zaa bari ya dubata dole zaa buqaci record na ciwonta wanda babu saka hannun familyn donor dinta a ciki so kota halin yaya bazaa bari wasu likitas din ba su dubata sai nata,

Amma kafin nan muje ka fara dubata kai kanka"

AZIZ Yana gama waya da zaadens Sayd ya kira yace

"Ka shirya komai Ken na sauka Nigeria nake buqatansa kafin ma Abraham din"

Kashe wayarsa yayi yana zaunawa bakin gadonta ya zubawa fuskanta ido yana j

in zuciyarsa na nauyi.

#MAMUH

ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500

mamuhgee

A DUNIYATA 500

Huguma

AJIYA A DUHU 500

Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500

Miss xoxo

Pay at

0022419171 AccessBank

Maryam sani gummi

Shedan biya

09033181070

Or

mtn vtu at

09032345899*_KALBIM_*

_Mamuhgee_

73

*UMMU_MAHNOOR LUXURIES*

(Best luxuries shop)

08034469681

08135142610

Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini?

Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan ma

ta masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka?



Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu?

Sitirar Alfarma kikeson sakawa?

Sitirar da kike ganin manyan mata da ita?

Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da

yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota?

To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida,

Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani da

ta yan gayu,

Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta

💯💯

Abubuwan da zaki sa

mu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune;

Atampopi

Laces

Shadda

Materials

Shoes

Bags

Veils

Trolleys

Jewellerys

Oil perfumes

Numbers

08034469681

08135142610

Handles

Instagram @ummu_mahnoor_luxuri

es

TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries

Facebook ummu_mahnoor_luxuries

**************

Maheer ne da kansa ya nutsu a cikin daren ya kira Abraham ya sanar dashi abinda yake faruwa sbd suna buqatansa duk da Ammar yana nan amma sunsan damuwa da tas

hin hankali zai iya hanasa nutsuwar dubata yanda yakamata.

Basu sanar da Mimi ba a cikin daren Motar Dad tareda Saleem daya jasa tabar Zaadens zuwa limbas,

Motarsa na ficewa ta Maheer tabi bayansa tareda Daddy mahmoud

Sai ta Ammar a bayan tasu suka

nufi Zaadens din gabaki dayansu damuwa a cikeda kirjinsu da fargaban idan ba ciwon dasuke fatan sun rabu dashi bane kwata kwata


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login