Showing 30001 words to 33000 words out of 57925 words
yahada ackn kayan duk don ace nashi sunfi na LAMIDO
Harda key din mota yasaka akan lefen
mahaifiyarsa ta saka takardun gida duk akan lefen gudummawarta duk don mutane suga na LAMIDO lami ne sannan su burge mutan Kaduna
Amarya anata rawar kai anatashan magungunan karin Ni,IMA da tsukewa sbd gurin anshigeshi
Tun fara karatunta a Abroad tay
i soyayya da wani Anwar yamaisheta tamkar mata ta amince masa daga baya ya yaudareta yana gama karatu yakoma kasarsu yamance da ita
Shiyasa data hadu da yarima takasa ta tsare saida taga natsaida lokacin Aure sannan hankalinta yakwanta
Duk kashe kudin da
akai alefenta baisa sunyi rawar jiki ko an yababa tunda su ba farin shigar komai bane ita kanta motocinta biyu na hawa tanada gidaje kuma
Aiko dai yan kawo kaya suka koma jiki asanyaye danma anbasu tukuici me tsoka
Rana bata karya saidai uwar diya taji
kunya
Allah yakawomu wannan rana
Ranar Asabar takama ranar daurin Auren da nadin sarautar
Ancika agdn sarki anata kade kade da bushe Bushe da algaita LAMIDO yasha kwalliyar sarakai
Yayinda yarima yai tashi ta angwaye daidai misali ba yabo ba
fallasa yasha tsadaddiyar shadda babbar Riga d yar ciki
Saida akayi nadi LAMIDO yazama sarki sannan aka daura auransa da KUYANGA kana akayi shagulgula sannan wasu suka dunguma da angoma Yarima suka tafi daurin Aurensa Kaduna
Andauro Aure antaho da Amar
ya a ranar domin sai dare suka iso aka ajiyeta a gidansa dake GR
A
Itako KUYANGA data tashi daga wannan suna daga yau ta tare ackn gidan sarkin A gidan mijinta LAMIDO daya zamo sarki ayau
To fans saimu Tara a page din gaba *GIMBIYA ZEENATU* Cigaban KUYANG
A
Wanda zakuji
badaqala da cakwakiya ackn Wanda nake muku zaton yafi wannan Dan haka kada kubari abaku labari
Taku har kullum Auntyn Sayyada da Shahida
*BOOK 2*
1
⃣
âž¡
5
⃣
Gidan LAMIDO (Sarki na 2) Yatsaru matuqa yayi kyau ainun
Ankawata dakin Gimbiya
Zeenatu yasha kayan alatu Wanda iyayan gidanta suka kashe kudin da aka bata sadakinta adakin
Babban falon na tarbar baki LAMIDO ne yakashe masa kudi domin nan zai ringa ajiye bakinsa
Tunda aka nada LAMIDO akan karagar sarauta yazamo Sarki Agarin kowa Ke
bashi girmansa yakan zauna afada tareda mutanensa
Amintattun Babansa Sarki Abdallah suna tare dashi
Takawa yanunnuna masa yanda zai gudanar da komai ckn sauki
Anyi Nadin Sarauta da sati guda takawa yakwanta rashin lfy hankalin iyalansa yatashi ganin
yanda yazabge lokaci guda
Sarki na2 (LAMIDO) Yana kwance dagashi sai gajeran wando akan gado matarsa Gimbiya Zeenatu na kwance jikinsa tana shafa kansa shi kuma yana faman lumshe ido don dadi
Takalleshi tana murmushi tace "Ranka ya Dade katashi kayi wank
a mana kafuta fada yauka makara
Ya bude idanunsa ahankali akanta yace " Hubbi Nakasa katabus kin kashemin jiki kina jiyarni dadi Hubbi yayazanyi inbabu Ke a duniya? Ackin sati guda kinjiyarni dadin dayafi nashekara guda kinmin sabo da jikinki Hubbina k
etadabance tabbas nagodewa Allah da saminki amatsayin Matar Aure
Ni,imarki ta dabance Zeenatu babu dandanaki yabarki kinfi Zuma zaki
Zeenatu Ke "yar baiwa ce kamar baki haihuba nakejinki ga breast dinki
kamar na budurwa ina sonki Zeenatu kina sona?Tayi
fari tareda cewa "nagode da wannan yabo Takawa Allah yabarmu tare
Yalakuce mata hanci " Amin,sarkin wayo baki bani amsata ba akullum inna tambayeki akan kina sona bakya bani amsa why?
Tayi murmushi kawai
Yace "ko akwai wani aranki bayanni?
Tayi saurin gir
giza kanta
Yace " to meyasa bazakice kina sonaba don inji dadi?Tayi murmushi tace "INA SONKA!
Tarufe idanunta tana murmushi
Ya janye hannun tareda bude idanun nata yana fadin " Hubbi naji dadi amma ki daina jin kunyata soyayya nakeso kinji
Ta daga kai sa
ma
Tace "katashi kashiga wanka mana.
Yace " OK,Zanje innema mana Biza nida Mai martaba da Galadima zuwa India don duba lafiyarsa
Asanyaye Tace "Inkun tafi zaku Dade?
Yajanyota jikinsa yana murmushi yace "Hubbi bakyaso nayi nisa dake ko?nasan
kinfara sabo dani ko?
Tahau gyada Kai kamar zatayi kuka takeji yazatayi inya tafi ga gidan babbane
Yaci gaba da rarrashinta " baxan dadeba innaje dole zandawo da wuri ko don Ke.
Ckn shagwaba tace "to amma dai kwana biyu xakayi kawai ko?
Yace " sai yanda
tayiwu zan iya biyu zan iya fi
Yajanyota yana shinshinarta yana fadin" muje kiyimin wankan ko nafi fita.Nidai nabarsu a iya bakin toilet kada injawa kaina matse kafa innahango abinda yafi karfina
*******
Yarima anata soyewa da Amarya Hindu saida yay
i kwana uku cur!baifito ko wajeba anata shan angwanci
Dayazo gidanma yana gaida UMMAH shafshaf yafito yanufi gun takawa domin Hindu tace kada ya Dade
Takawa daya ganshi yaji dadi aransa amma afuska bai nuna masaba tunda yagano nunawa D'a gata shike sakas
hi sangarta
Yagaidashi da ladabi
Takawa ya amsa ba yabo ba fallasa
tareda tambayarsa Hindu
Yakwanan Amarya?
Saiyau ake ganinka?Yahau sosa keya yana fadin "bataji dadi bane shiyasa banfitoba
Takawa yace " Allah yasauwake Kaga amfanin zama akusa da manyan
kenan?da sai azauna kusa da ita abata kulawa
Yarima yace "yajikin naka kaima naji yanzu UMMAH tacemin Ashe bakaji dadiba
" Eh dasauki dai."Allah yasauwake.
" Amin, takawa yafada
Yaimasa sallama yafuta Sarki Abdallah yabishi da kallo kawai Yarimane ba
bba shiya dace da zama sarki to amma cancanta LAMIDO ne yacamcanta sbd halayensa masu kyau da nutsuwarsa da ladabinsa
******
Ana gobe jirginsu Sarki zai daga zuwa India Jakadiya taje ga UMMAH ta risina gabanta tace "Ranki ya Dade akwai wani shiri da Y
ARIMA yasani akan LAMIDO Wanda banyishi acan baya sai ayanzu nakeda burin inyi sbd ganin burinku yacika koya kika gani?
UMMAH tagyada kanta tace " jakadiya kinzo min da batu mekyau acan baya yau ma ina fatan batun naci gabanmune nida yarima agidan
nan domin Allah ne kadai yasan irin halin da nake ciki na yanda aka Nada wani akaraga ba D'ana ba
Jakadiya tace "Dama yarima yataba bamu aiki akan mukashe SARKI NA 2 Tun awancen lokacin toshine naga dacewar yanzu yakamata mu aikata haka
UMMAH ta mike ts
aye tana fadin" Jakadiya zaki iya kuwa?
Jakadiya tace "Ai bani kadai zan aikata ba akwai najikinsa da zamuyi aikin tare sannan zanringa shigewa *GIMBIYA ZEENATU* domin insamu lagonsa
UMMAH tayi murmushi tace " Nayarda dake na amince akan kuyi komai aka
i ammafa Ku kiyaye inko kuka bari asirinku ya tonu toku tabbata ba ruwana kadama kusaka sunanmu aciki
Jakadiya tahau gyada kai
UMMAH takara mata kudi akan Wanda tace Yarima yabata
Ta tafi da murna dakuma qudirin aikata kisan kai ga LAMIDO SARKI NA
BIYU
Tabdijan shin hakan kuwa zai yiwu jakadiya?
Muje zuwa fans
Ana gobe za,a fita da SARKI Abdallah asibin Waje aka hadu kaf iyalan gidan a Turakarsa domin dubiyarsa dayi masa addu,ar fatan Alkairi
YARIMA yazo da Shalelensa Hindu Wanda bata taba zuwa
gidanba dama sai wannan karan
Tun shigowarta gidan take wani shan qamshi ita nan gata "yar masu kudi " yar minista tama mance a ina take
Bayaga gaida Takawa da tayi da UMMAH surukarta bata gaida kowa ba agun tana kallon MAMAH da FAATU amma ko sannu bas
u samu daga garetaba
Kallo daya SARKI na 2 (Lamido) yayi mata yadauke kansa yakuma ji ciwon abin Aransa tunda yaga bata mutumta masa iyaye mataba
Shiko YARIMA bai nuna mata damuwarsa a fuskaba ko yanuna mata rashin kyautawarta domin Yana qule da kishiyoyi
n mahaifiyar tasa tun aranar da aka nada LAMIDO yazama SARKI yaga suna farin ciki ya qullacesu
Ko ad'an zamansa da Hindu tasan damuwarsa akan hakan Wanda itama taso aranta ace mijintane SARKI da tuni yanzun itace Gimbiya Hindu matar SARKI agidan
Tun shig
owar Gimbiya Zeenatu Turakar kowa saida yadaga kansa yakalleta
Wata Alkyabbace ajikinta irinta matan manya daga cikin lefenta ta Daukota yautafara sakata
Kafin fitowar SARKI na 2 yazaba mata yace ita yakeso tasaka domin yasan zata fito
Qamshin
turaranta yadaki hancin SARKI na 2 mijinta, yadago kansa ahankali yana kallonta yaji wata kaunarta naratsa zcyrsa awannan yasan matarsa tazamo tauraruwa domin gun ita kawai ake kallo tahadu tafi matar Yarima haduwa da kyau ashe gara daya zaba mata wannan k
ayan tunda gashi yaga taja hankalin mutane agun
Ahankali asannu bisa ladabi ta gaida kowa agun
Hatta YARIMA saida ta gaidashi sannan ta gaida Hindu
Dakyar
hindun ta amsa ranta zafi yake mata naganin yanda Gimbiya Zeenatun tadauki hankalin mutanen gun
Sait
a raina kanta agun taga kuyanga ma tafita haduwa ita kanta shigarta ta tafi da ita
Ke shiga hankalinki Hindatu kike kowa Gimbiya zakice ba kuyanga ba ato
😅
Hhhhmmm wannan kalamin fans dintane
Ba na Nabilancy ba
Kishin facalanci ya motsa mata
Ita yadac
e tayi wannan shigar amma saigashi makaskanciya tayi
Tuni ta bata ranta tana watsa mata kallon banza
Ita kanta mahaifiyar YARIMA haushin Gimbiya Zeenatu ne fal aranta domin dakyar ma ta amsa gaisuwarta sbd ganin mutane ne ma agun
Abin mamaki agun saigashi
Gimbiya ce ta jagoranci karanto addu,o,i ana amsawa da Amin
Allah yajiqan MAHBUB malaminta daya koya mata addu,oin kala kala ga hadda Ta Alqur,ani akanta
Shikansa Takawa yana daga kwancen yana jin jiki amma yanajin dadin wadannan zafafan Addu,oin taburg
eshi matuqa
Kowa agun yayi mamaki na ganin da aka shafa TAKAWA yasa hannu ya yafito Gimbiya Zeenatu
Ta matso gunsa ta risuna
Yai mata alamar jinjina tareda shafa kanta yana murmushi
SARKI na 2 yayi murmushi tareda lumshe ido don farin ciki domin yasan ma
,anar TAKAWA na hakan da yayi mata
YARIMA,UMMAH,HINDU sukuma rintse idanu sukai tareda hadiyar wani Abu me zafi daya tsaye musu a maqoshi
FAATU da MAMAH kuwa murmushi kawai suke zubawa sunji dadin hakan
Gimbiya Zeenatu ta tashi tsam ta koma kusada mijinta
tana murmushi farin ciki takeji aranta
Idanun YARIMA akanta yaji wani Abu akanta tabbas saiyau yakara cin Alwashin saiya mallaki Zeenatu domin yasan tafi Hindatu komai da komai asali kawai Hindun zata nuna mata tunda ita Zeenatu asalinta mahaifiyar ta aka
tsinto tun tana karamarta tazama baiwa agidan ta girma ta
Auri wani bawa na gidan suka haifeta suka rasu suka barta Amma mahaifiyar tatace tafara rasuwa tunda ta haifeta dama batada lafiya saida ta rasu da shekara guda mahaifin Zeenatu yarasu asanadiyyar
ciwon ciki daya turnikeshi awani dare
Iya Sha,awace ta raineta agidan harta girma bata taba shakar takaicin Rayuwaba saita YARIMA
Hindu taga yanda mijinta yake kallon Zeenatun saita kara shaqa
Ta mike ta fuce afusace ta nufi sashin UMMAH surukarta
YARIMA
ya lura da hakan yasanta da zafin kishi donhaka yatashi da sauri yabi bayanta
UMMAH ma ta mike ta fuce
Saida surukanta Suka fita sannan takalli SARKI na 2 tana masa murmushi ta kyasa masa ido alamun sutafi tunda taga TAKAWAR bacci yakeyi
Yakama hannunta s
uka fuce
Sunnufi sashinsu tatsaya tace "Yakamata naje nayiwa surukaina sallama fa
Yasha mur " haba Hubby na amatse nake dake nafiso muje kishayarni muwuni dake ayau kinga sassafe zamu tafi kuma ba,a gunki zankwanaba tareda Takawa zankwana kiyi hakuri da z
uwa gunsu
Tace "Ranka ya Dade bazan Dade ba jeka ganinan kabani iya mintinan da zanyi
Takanne masa idanu tana murmushi " Za,aga rashin kunyata fa kaga Itama Hindu ta tafi gun surukarta kaji.takarasa fada da rage murya
Yai ajiyar zcy "adole zanyi nisa dake
inajinki araina kije amma kada kiwuce minti ashirin
Tace " to nagode
Tajuya takoma sashin Surukanta
Tasamesu zaune suna hira yabonta suka gama kenan tashigo
Ta durkusa ta kara gaidasu
Tareda zama agefe guda
Suka amsa mata MAMAH tana fadin "Zeenatu
amma idan megidan naki yatafi nan zaki dawo ko?
G.Zeenatu tace " Yanda kukace haka za,ayi
FAATU tayi murmushi tace "Inzaki iya zama ke kadai saikiyi zamanki kawai domin naga kedin akwai kunya kada kizo kikasa sakewa damu
Tayi murmushi kawai
MAMAH tace " ai
yace
ma bazai Dade ba zai dawo yabarsu sbd yadawo yarike garinsa ki zauna abinki kawai ma turo miki JAKADIYA tazauna dake
Tayi murmushi tareda yin godiya ta mike tayi musu sallama tafuta
Tana fitowa taji anbangajeta saida tayi taga taga zata fadi Allah
yataimaketa kofa ta tokareta dama ita ba jikiba
Daga idon da zatayi taga Ashe Hinduce
Ran Zeenatu yabaci ganin tabugeta amma tana wani harare harare
"Ke bakiga abinda kikayi bane ko makauniyace ke ?
Hindu taja tsaki tareda fadin " Nafiki gani nafiki Sanin
me nakeyi wannan shedace dazan nuna miki cewar natsaneki har cikin raina
G.Zeenatu da mamaki kan fuskarta tace mata "kintsane ni?
" to akan wane dalilin?
Hindu tace "bansaniba banza BAIWA YAR BAYI Kuyanga maqaskanciya
" Ke dakata ki iya bakinki da Gimb
iya matar SARKI kike tare tafiki matsayi da kima agidannan... Jakadiya ce ta iso tana fadawa Hindu hakan
Hindu takalli jakadiya da mamakinta yanzu fa ta barota adakin surukarta tana kawo kushe akan Zeenatun amma kuma saigashi yanzu ta nuna tana bayan Zeena
tu tana kareta to me hakan ke nufi?
Jakadiya tahade ranta tace "Hindu kike kowa kiyi maza kibaiwa Gimbiya guri ta wuce kafin ranki yabaci agunnan
Ta nuna hanya tana fadin " Ranki ya dade Gimbiya Zeenatu kyakykyawa me kyan hali ga hanya kiwuce kitafi naki
guri zanyi maganinta
G.Zeenatu tayi murmushi kawai ta wuce abinta
Saida jakadiya taga tayi nisa kana tacewa hindu
"Kigafarceni Hajiya banyi hakan don wulakantakiba saidon wani nufi nawa dazan shirya sbd inaso inshiga jikinta innuna mata soyayya sannan in
naqasta ta kinsan saida hakan ne zata amince dani
Tsaki Hindu taja tare
Da komawa tama fasa zuwa gaida su MAMAH sbd bacin rai
Jakadiya ta gyada kai tana mamakin halin Hindu tashige sashin Su MAMAHn
To fans kubiyo yar mutan daura Domin
jin badaqalar dake g
aba Adaren kasa rintsawa hindu tayi domin kanta yashiga caji na yanda takasa fahimtar yadda jakadiya ke karafkiya atsakanin iyalan gidan domin taga akoina tana nuna soyayyarta ita kuma bata son mutum me fuska biyu
Don haka sai tasha alwashin xuba mata ido
domin taga inda tafi karkata sbd bazata yarda ta saki jiki da ita tazo agaba ta cuce taba gara tayita binta don ganin matsayarta inhar tagano tana mata zaman kasa to tabbas saita toni asirinta agidan kuma saita zamo silar durkushewar soyayyr da ake mata
Ab
angaren Sarki na 2 (lamido)kuwa dakyar suka rabu da G.Zeenatu anatashan soyayya tamkar wanda zaiyi tafiya xuwa kasar sin yakwashi shrekaru
Adaren wajen sha dayan dare yabarta yakoma sashin Takawa domin yakwana dashi tunda tafiyar sassafe ce
Fitarsa dg sash
in G.Zeenatun Akan idon Jakadiya tana can jikin wata katanga dake nesa da gidan Lamidon
Dayake akwai hasken wuta tamkar rana tar agidan tana ganin bacewarsa Tayi wuf tashige sashin G.Zeenatun
G.Zeenatun Nashirin kwanciya taji shigowar mutum
Tayi zaton ko
mijintane saita dawo falon tana fadin "waye?
Ganin Jakadiya na murmushi tana gaisheta yasa itama tahau murmusawa tana fadin "a 'a jakadiya barkanki.
Jakadiya tace "yawwa ranki ya dade dama Surukan kine sukace naxo natayaki kwana sbd debe mk kewa inkuma i
ntafi zaki iya kwana ke d'aya sai inje kawai
G.Zeenatu tayi dariya tana cewa "a haba kishigo mana bakomai ai saimu kwana tare
Jakadiya takama hab'a tace "Ranki yadade ina ni ina kwana tare da matar Sarki gimbiya me adalci kawai dai ko anan kibarni in yada
kwaurina akan kujera dama ko motsina kikaji ai kyaji dadi.
G.Zeenatu ta gyada kai tana murmushi takoma daki
Kwana tayi tana tunanin mijinta
Tana son Sarki na 2 sosai sbd halin dattakonsa gashi yakoyar da ita yanda zata sosashi yana jiyarta dadi sosai
Data tashi tafito falo saita tadda jakadiya tagama gyara koina harta kammala abin kari ta ajiye mata a dining table
Bayan sun gaisa tayi mata godiya