Showing 42001 words to 45000 words out of 57925 words

Chapter 15 - kuyanga complete

yaita musu tuni da Sauran zafafan Addu,o,in dake bakinsa Wanda G.Zeenatu tabashi wasuma ajiya

yasansu

Ganin yanda ya tunkari wannnan Qurar data ke gabansu babu tsoro yasaka suka rufa masa baya suma cikeda karsashi



Suna tunkarar Qurar data turnike samaniya suna addu,ar ckn ransu



Saida sukai dab da qurar datayi jajir gabansu kana suka tsaya ganin ub

an tafiya yatsaya



Sunyi tsaiwar minti biyar saican sukaji ankwashe da wata mahaukaciyar Dariya wacce ka iya fasa dodon kunnen Wanda ya warke daga cutar bebenta

Saida fadawa suka toshe kunnensu shiko jarumi ko gezau baiyiba idonsa ckn Kurar yake Dan kada a

shammacesu

Aiko dai kafin kiftawar ido saiga wani katon Aljani me katon kai da fala falan kunnuwa da ido daya akusada gajeran hancinsa ga bakinsa katoto tamkar ashana yar hamsin

🤣

Yanda Lamido bai tsorata ba to haka suma fadawan basu tsoratanba sbd Sun

san arina domin wannan qurar datayi jajir ba banzaba



Aljanin nan ya nuna LAMIDO Da wani takobi yana fadin "kai yaro katsira da kanka ta wata hanyar amma ba tanan ba inhar kana son ranka to kaja yaranka Ku koma inba hakaba yanzu zandau ranku baki daya.



LAMI

DO cikin Jarumta yace " Meye hadinka damu ?kabamu hanya muwuce domin kuwa bazamu komaba tunda ba gurin ka mukazoba kuma kasani munfi karfinka domin muna tareda tasirin dayafi naka



Aljanin nan yayi wani gurnani yayo kan Lamido gadan gadan da

wukar nan dake

hannunsa tana sheki zai soka masa



Aiko LAMIDO yayi azamar gocewa dayake yanada zafin nama tun yana karami ya haddaci zafin nama Wanda ba kowa keda wannan baiwarba



Anan sukaita artabu daya kawo suka saiya goce hardai LAMIDO yakai kasa karfinsa yafara yin l

ow



Fadawan sukai azamar yin sufa sukayo kan Aljanin da sara da takubbansu

Take takubban suka lankwashe



Yajuyo Kansu afusace



Qaribu shine kakkarfa yadungule hannu yakai naushi ai take hannu ya qame yaki motsawa



Shiko Labahani kan Aljanin yayi da

kabbara abakinsa



Aitake Aljanin yayi taga taga zai fadi



Labahani ya kai masa angaza saiko yafadi



Amma dasukai kasa tare sai Aljanin nan yakaiwa Labahani naushi daya take Labahani ya suma



Shiko LAMIDO ta maza yayi ya mike Tuno takobinsa da Gimbiya Zeenatu

tabashi wacce tace tayi rubutun Ayatul qursiyyu ajikin takadda ta daure ajikin mariqarta wai tana so wukar takasance cikin tsari kada aljanu su saceta kuma zatayi masa amfani domin ta wanketa cikin Rubutun datayi da tawada na ayoyi ta tsuma Takobin ack

A

iko wata sufa dayayi kafin Aljanin ya daga Labahani yadawo kansa tuni yadaukota ajikin siddin. Dokinsa



Aljanin yayo kansa yana haniniya yana gunji



Take Lamido ya Kai masa sara akansa



Saijin Tasss!mukai kai yarabe biyu bai barshiba yasake kai masa Sara

ahannunsa saiga hannun dama akasa



Rigibbbb!Aljani yazube akasa matacce jini na zuba ta koina

Lamido yayi hamdala aransa



Ya maida Takobin ma,ajiyarta ya sakale jikin doki yanufi su Qaribu da Labahani donkai musu agaji sun jigata



Kan Labahani yafara zuwa gan

insa sheme akwance yasuma



Ya bubbugashi yaga ba motsi sai tafi da sauri yadauko ruwa a gorarsu katuwa

yazuba ahannunsa yaje yashafa masa afuska



Take Labahani yaja ajiyar zcy ya bude idonsa



Ganinsu Lamido kansa yai saurin tashi Zaune yana kiran sunan Allah

abakinsa



LAMIDO yace dashi "Sannu kaji mun Auna arxiki da bai kashe kuba kunyi kokari nagode



Yatafi da sauri gun Qaribu Wanda ke Zaune kamar mutum mutumi yana zare idanu hannunsa asage yakasa motsawa



Yarima ya kama hannun yaja iya karfinsa hannun yakasa m

otsi Yayi mamaki sosai wato Aljanin tsafencesu yayi kenan



Take yatuno da addu,a tuni yahau tofe hannun



Ckn ikon me sama,u saiga hannun na motsi qasss!!qass!



Kana jin karar kamar ana karya rake



Ckn mintina saiya dawo daidai Basu tsaya wata wataba suka mike

suka haye dawakai akaci gaba da tafiya ganin hanya ta washe ba sauran qura



Anan LAMIDO yakara yi musu nuni da irin karfin da ayar Allah ke dashi kuma suma sunga amfaninta garesu

Sunata tafiya suna hutawa har sallahr azahar suka tsaya sukayi jikin wasu

dogayen bishiyu sannan bayan sun idar suka kara gaba



Can LAMIDO yahau murmushi ganin inda suka zauna da tsohon da suka gudo tare daga gidan da aka tsaresu kuma daganan dazarar kadance da inda tsohon yace masa Bukkar dayasaka mutumin daya tsinta aka kamashi

akansa ba nisa

Sai yaji inama aranar yabishi yagano bai biyewa gajiyar da yayiba da saurin dayake nason komawa gidaba da tuni yanzun ba kwatancen dayai masa zaibiba

Can gabansu yafara hango wasu bukkoki Jere sunkai biyar da alamar itace tunda dama tsoh

on yace masa bukkarsu guda biyarce agun



Da murnarsu suka nufeta zasu tunkareta kawai saiganin gabansu sukai wuta naci haikan akan bishiyu



Ga wani kara daya cika dajin ana kwallawa sosai duk don su firgita Amma jajirtattu ko gezau

basuyiba



LAMIDO yace mus

u "Ku ankare kada kumanta da addu,a kusani fada da Aljani sai anshirya muko bamuyi shirin fada da aljanba tunda bamuyi zatoba Dan haka Da ayar Allah zamu yakesu



Sukace " kwarai Ranka ya Dade muna sane



Suna rufe bakinsu saiga wuta tadira agabansu acure tan

a tiriri da nishi jajir



Take sukahau addu,a ckn ransu



Wutar ta hade ahankali suna kallo har tazama suffar mutum wani basamuden kato amma fuskarza kuyas karama da muryar tsoffi yahau fadin "Ku koma kujuya ko yanzu inkaddamar muku zankoneku inkuma je in kon

a Wanda kuka zo dauka.

LAMIDO yacika da mamaki yace"Tayaya akai kasan wani mukazo dauka ?



Yabushe da dariya me futar da feshin wuta yana fadin "Aikomu akai mukashesu Ku Dan kar kuyi nasara Dan haka saimun cika aikinmu



LAMIDO yace " karya kakeyi saidai muk

ashe ka baka isa kayi mana komai ba makiyin Allah ta,ala



A take Aljanin yayiwa LAMIDO feshin uban wuta Lamido yayi tsalle gefe guda tareda Fara addu,a yatofa ackn wutar saita baje saiga toka agun natashi

Aljanin yayo kan Lamido yana feshin wutar

LAMIDO ya tunkareshi ba tsoro shima da tokobinsa yana kabbara ya shigeshi kawai



Aljanin yakurma ihu ya baje gefe saiga Lamido yafito ta cikinsa lafiyar Allah ko girgiza bai yiba

Aljanin yace "kai yaro kayi gaggawar mika kanka fa fada dani ba dadi



Lamido y

ace " Baka isa kayimin komai ba muje zuwa



Aguje yasake sihigarsa baifasa addu,ar dayakeba ya saita takobinsa cikin wutar



Aiko take wutar tayi tartsatsi tayi sama ta dawo kasa ta baje ta zama toka saiga bishiyun dake ci da wuta suna hayaqi



Lamido faduwa

kasa yayi sakamakon ya shiga aguje Ammafa

jikinsa ya gaya masa don kasa tashi yayi saida sukai maza suka dagashi suna karkade masa jiki suna masa sannu



Labahani yabashi ruwa abaki



Aiko yanasha yaji karfi ajikinsa ransa yayi dadi



Suka mike kowannensu yahay

e doki sukaci gaba

*WAI INA LABARIN "YAN AIKEN YARIMA NE?*

Tunda suka biyo bayansu suna ta binsu in sunyi suma suyi ins LAMIDO sun tsaya suma su tsaya duk Dan karsu gansu ason samunsu sunfiso saisu LAMIDO sun zauna hutawa saisukuma su sad'ada su shamma

cesu ko in sunyi baccin gajiyar hanya saisu cimmusu su cutarsu



Saidai kuma hango Guguwar data taresu LAMIDO da irin yanda suka hango a artabun arangama nafada da Aljani tuni suka tsorata suka juya jiki asanyaye don komawa gida da nufin insunje suce ai su

nkaddamarwa su LAMIDO da fadawan tunda sunsan dajin zaiyi hadarin da mashiginsa bazai fitoba sai tsananin rabo

😅🤣

yo ai da kunje dai

***********

Suna isa bukkar suka hango ta tsakiyar hayaqi yana fitowa DG cknta



Da addu,ar dai bisa bakinsu suka nufe

ta sun dauka lamarin Aljanun ne ciki

To Ashe tsohonnan ne yakunna murhu ya Dora ruwa yanata furfita hankalinsa kwance ga Wani can kwance kusa dashi



Suna shiga da sallama tsohon yatashi ya kallesu zaiyi magana kenan sai yayi shiru yana kallon LAMIDO dake m

asa murmushi

Shima saiya saki fara,a daya tuno da fuskar LAMIDOn



Ya bashi hannu suka gaggaisa tareda nuna musu gurin zama bakin gadon bonon



Suna zama yahau fadin "Bawan Allah Ashe zama dawo kwana kusa?



LAMIDO yace " walh dalili me karfine yadawo dani domin

bayan rabuwar mu natafi gida dazuwana gida sainatarar da mummunan labari wai

mahaifina yarasu amma ansace gawar annemeta sama ko kasa

To ganin sunce anyi bincike akaf ckn garin ba,a gano inda takeba yasa natuno da labarin da kabani na tsohon nan daka ce k

ataimaka Wanda mutanan nan suka kawo bakin ruwa suka yar har kai kuma ka daukeshi ka kawoshi ckn bukka ka ajiye....

Tsohon yahau gyada kai yana nuna na kwancen yace "aiko dai anyi hakan akaganshi can kwance yana bacci wato tunda nadawo yana nan inda nabars

hi dayake anyi masa wani siddabaru ne nayin dogon baccin awanni bai farkaba sai shekaran jiyan Wanda daya farkama naga baida cikakkiyar lafiya maganar ma bata fita shiyasa nadage akansa inata masa taimako na magunguna dayake na naqalci sanin saiwowi da ita

tuwan magungunan gargajiya tun akauyanmu sana,atace rashin kowa nawa yasa nadawo nan ina rayuwa nikadai sbd anci garinmu da yaki

Da Sauri LAMIDO ganin yana motsa kafarsa yahango wandon jikinsa na sakin kayan sarauta ya mike yanufeshi yana fadin " Anya w

annan ba mahaifina bane ?Kai!! Wannan Takawa ne



Yana mirginoshi shikuma yana farkawa yabude idonsa ahankal



sukai ido biyu da *Sarki Abdallah*...

Tamkar Anzuba ma LAMIDO ruwan sanyi azcyrsa yaji yasaki murmushi ya rukumkume mahaifiyarsa yana fadin "Tsarki

yatabbata ga ubangijin sammai da kassai Allah nagode maka da zato na yatabbata Ayau da mahaifina yazamto da ransa nayi ido biyu dashi

Takawa ma murmushin yasaki yahau shafa fuskar LAMIDON



Ba bakin magana lafiya tayi masa karanci muryar bata fita sosai

bakin dai yaketa motsawa shima

godiya yake ga Allah



Tsohonnan yadubesu yace " ikon Allah kenan Ashe dama D'an nan wannan mutumin mahaifin kane bamu saniba muka rabu?tabbas Allah me yanda yaso to nagodewa Allah da Allah yakawo Ahalinsa domin kullum cikin t

ausaya masa nakeyi dama domin alamu sunnuna wani mugun abun akayi masa

LAMIDO yace "Ai yanzu bamuga ta zamaba baba daukarsa zamuyi mutafi dashi sbd dajinnan yanada matuqar hatsari Allah ne kadai yakawomu qalau ckn kulawarsa amma munyi gwagwarmaya DA Aljanu

da alama kuma turensu akai mana karfin Addu,ane ya tseratar mu

Baba tsoho yamike yahau hada kaya yana fadin " ainima binku zanyi kafata kafarku domin zanso inkasance kusada bawan Allahn nan domin taimaka masa da wasu magungunan tunda naga sunfara masa ai

ki fiye da farkon haduwata dashi



LAMIDO yace "ba matsala shirya kayanka muje dakai din



Adokin LAMIDO suke tafe da Takawa yana bayansa Baba tsoho na rungume dashi LAMIDO na cin uban gudu da doki TAKAWA na tsakiyar kenan domin ba dama abarshi shi kadai abaya

n LAMIDO saiya fado tunda jikinsa yasaki ba karfi lfy wala

😊

**********

Sai bayan magriba kana suka shigo ckn garinsu bakowa yaganesuba sbd duhun d gari yayi



Saida suka shigo cikin unguwane ma sannan mutane suka fara gane kosu waye



Aiko take

Unguwar akaita binsu ana murna mata da maza ana ga MAI MARTABA ga SARKI Na 1



Kan kace kwabo Har fadawa dake can afada sunfirfito taryensu



Har Ckn sashin Takawa aka rakosu kana mutanen suka koma da fadawa



Koda Zancen bayyanar sarki tajewa Waziri ba karamin

murna da farin ciki yake ciki ba duk da lafiya bata ishe shiba amma ahakan ya gangaro yataho ganin TAKAWA



LAMIDO yasa wani bafade yaiwa Baba tsoho jagora har makwanci yabada umarnin anemo abinci akai masa

Waziri harda kukan murna domin burinsa akullum ya

ga ranar da zai nemi yafiyar Takawa ya yafe masa sbd dinbin laifin daya aikata masa duk d komi daya faru Dole Fulani take masa



Kan kace kobo manyan malaman Sarkin sun hadu dasu Zagi,sarkin fada,liman,da sauran masu fada aji



Suko iyalan sarki kafatanin su

sun taho sashin nashi a sukwane da labarin ya iskesu kowa murna yake na dawowar LAMIDO da Takawa gidan banda Fulani da Danta Yarima



Zcyr Fulani zafi take mata domin tasan katsewar farin cikinta yazo arayuwa tasan shikenan dole asauke Yarima a karaga



Gan

in ma Takawar baida lfy yasa ta danji sanyin ranta domin ta nak'alta aranta saita bashi guba don yakarasa kawai



Shi ko yarima mamaki yaringayi na ganinsu sun dawo domin yagama fidda rai dasu tabbas saiya hukunta fadawan nan nasa tunda har sukayi masa kary

a da cewar sunkashe LAMIDO da "yan rakiyarsa

A fuska ya nuna murnarsa ta dawowar takawa gida har fadi yake abainar jama,a



" wannan Abu da mamaki yake mutum ya mutu anemi gawa arasa amma yanzu ace angano Shi da ransa awani daji kai akwai ayar Tambaya anan

.



Fulani tayi karaf tace "Yarima kana mamaki da ikon Allah kenan...

MAMAH tace" wannan abu saidai lamarin jinni faFulani ta kwada mata harara



Itako FAATU batace kanzil ba saima ta dubi LAMIDO tace "Dan Albarka tashi kawuce sashin ka kayi wanka ka huta kaji

Allah yabiyaka da Aljannah kayi kokari haka akeson D'a dan halak



Fulani taji qunar wannan kalami na FAATU domin gani tayi ma kamar gugar zana tayi mata tabbas da ace ansan da cewar Yarima Ba jinin takawa bane agidan da zatace da ita takema

G.Zeenatu ta mike asanyaye tafuce LAMIDO naganin futarta yatashi yabi bayanta



Da one by one kowa yafuta aka bar takawa yana bacci shi kadai

******

Ta rungumeshi tana cewar " mijina kai jarumi ne gwarzo Wanda cikin maza sai an shekara za,a sami shigen irin

ka cikinsu tabbas banida fargabarka inza,a futa yaki tun tafiyarka jikina ke bani zakayi nasara Allah yasa kafi haka Allah kuma yakarawa takawa lfy

Ya kara mannata da jikinsa ya tsotsi labbanta yace "Amin, INA me farin cikin dace da Matar Aure da nayi kin

a son mahaifina dolene insaka miki da Alkairin abinda kikai min amma in tambayeki mana

Tace " inajinka mijina tambayeni na shiryi baka amsa



Yace "shin wai a ina kika koyo zafafan addu,oin da kika koya min da har ayau nake fahari da jin Dadin sune suka cece

ni alokacin Dana shiga musiba atafiyarmu



Tayi fari da idanunta masu haske tace " Allah yajikan MAHBUB shine malami na daya koyamin komai na addini shiyasa baxan mance dashiba

Ya jinjina kai "Allah yajikansa nayi Alqawarin inhar kika Haifa min D'a namiji s

unansa zansaka



Tayi murmushin jin Dadi " nagode



Yashafa cikin nata yana fadin "yaushe zaki bani babyn nema dai?Ta rufe idanu '" nima ina na Sani



Yace "kinsani mana.



Tace" kai!kamar Yaya ?Ai Allah ne da sanin



Yace "to naji na yarda Dan Haka ki shirya nan d

a kwana uku zan shirya mana Visa muwuce England Ni dake da Takawa inaso musake amarci sabo acan abani baby D'an can amma kishirya yin karatu acan domin inaso kiyi karatu na shekaru biyar ko hudu akasar waje

Ta zaro idanu zata ce wani abun



Ya Dora hannuns

a akan lebanta yace " haka na tsara domin karuwarki Ce



Hhhhmmm dama daya barta tayi masa wata tambayar ai

muma maji ko fans? Amma yakatseta to muje zuwa maji anjima insunje gado ko zata fada muji muma



Ba Karamin kaduwa wadannan Fadawa da suka kawowa LAM

IDO Sarki na biyu kayan marmari sukaiba domin sunsan ayau dai me fitar dasu sai Allah



Kusan fadawa majiya karfi su biyarne suka tasosu agaba suna ingiza keyarsu suna fadin "Munafukan Allah ta,ala saikun gaya mana inda kuka samo wannan gwaiba dahar kukai nu

fin kashe Sarki na biyu



Sukam dai tsoro da fargaba ya hanasu magana sai zare idanu suke kuma muzuransu bazai taba futar suba



Da aka kawosu gaban LAMIDO sai suka zube suna masa ban hakuri tun kafin ma yakai ga tambayarsu



Shi abinma mamaki yabashi saiyace

musu " Waye yasaku Ku aikata min hakan?



Sukai shiru Kansu akasa da alamar Bazasu iya fadaba ko suna jin tsoro kokuma nauyin fadin Wanda yasasu

LAMIDO sbd ya tsoratarsu zaiyace "kunsanda kun aikata babban kuskure na laifin kisan kai tunda ni kukai niyyar ka

shewa ta hanyar sakamin guba a Abu inci sai gashi Allah yatsareni bawana yaci Shima Bai mutun ba amma yana kan gaba kufada waya saka Ku aikatan hakan ko kuma insaka akashe ku



Sun tsorata amma sbd kafiya da taurin kai irin nasu babu Wanda yayi niyyar fada c

ikinsu



Da LAMIDO yaga hakan saiya fusata yace atafi dasu a hukuntasu hukunci me tsanani harsai sun fada



Nan danan karfafan fadawan nan suka ingiza keyarsu domin cika aiki



Kan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login