Showing 9001 words to 12000 words out of 57925 words

Chapter 4 - kuyanga complete

/>
a,a gidan xan kwana ba inada Dinner din wani abokina till down kwana zamuyi acan.

Yana gama fadar hakan ya mike yafuce yabarta da fargaba aranta



Zancensa ke mata yawo akwanya tome yake nufi?

Nufinsa kenan zai maidata farkarsa innalillahi wainnailaihirrajii

n Allah kayimin tsari da aikata zina.Tarintse idonta wasu zafafan hawaye suka hau mata xarya akuncinta

MAHBUB ne yafado mata aranta domin akullum insun zauna a inda suka saba zama aikinsa ne yi mata Nasiha da

wa,azi akan kamun kai ga mace dakuma tsare mutu

ncinta



Yanzu kenan yana nufin agoben zai santa a "ya mace ? Batada tsumi bata da dabara domin ita baiwace agareshi dolene tayi masa biyayya fatanta dai Allah yatseratar mata da mutuncinta kawai kada yayi sa.ar abinda yake da kuduri akanta



Da safiyar Allah

Ta tashi da Zazzabi fargaba ce da tsoron abinda xai faru da ita yasanya mata zazzabin



Bata iya futowaba sai shadaya na safe ta mike dakyar ta nufi kicin don neman abinda zatasaka abakinta



Dafe take da kanta bari guda na mata ciwo ga jikinta zafi rau kashin

ta kamar ana kwankwatsarsu

Wani jiri ne yakwasheta ya yarda ita afalon bata san inda kanta yakeba ashe suma tayi ma Allah cikin ikonsa sai ga SAHABI abokin Yarima yazo nemansa gidan



Yana shigowa falon yai kicibus da ita ayashe ba nunmfashi



Ya isa gareta da

sauri



Yana tabata yana fadin "ke lafiya kuwa? Meya sameki



Yataba kirjinta yaji bata numfashi ga jikinta zafi rau



Ai ba shiri ya kinkimeta yai waje da ita yasata amota sai asibiti



Shidai megadi yaga shigowarsa kuma yaga futarsa batareda SAHABIN yagaya ma

sa dalilinsa na futa da *KUYANGAR* magashiyan yafito da ita ahannunsa yasata amotar



Me gadi yacika da mamaki don dai yawayi SAHABIne sosai yasan matsayinsa ga Yariman da Bazai barshi yafuta da itaba Amma kuma awani barin na zcyrsa yana zaton ko batada lafi

ya ne zaitaimaka mata tunda yasan dai yarima Baikwana gidanba

******

Dayake Babban Asibitine na kwararru akasar ma sai wane da wane anbata taimakon Gaggawa tasamu kanta tafarko nan akai mata allurar bacci dontasami hutun ko ciwon kan yaragar mata



Saida tay

i awa uku sannan tafarka ckn ikon Allah kuma bata farka da ciwon kan ba normal tajita



Zazzabinma yarage mata amma still dai jikin da zafi kwankwatsar kashin ma yarage



SAHABI yasiyo

magunguna anbata tasha



Yakawo mata abinci Dakyar takeci don yatakura mat

ane



Ita tambayar kanta ma tahau yi ya akai wannan mutumin yakawota asibiti?taya suka hadun?bata manta fuskar saba Tagane abokin yarima ne duk da gani daya tayi masa agidan



Amma taji yaburgeta yana da kirki matuqa yakuma ceci rayuwarta bazata manta Alkairin

sa b



Yakura mata idanu yana hango tsantsar kyan da Allah yabata



Tabbas ayau yaji zogin sonta yakara addabarsa

.



Bazai bar wannan damar da Allah yabashiba zai bayyana mata Soyayyarsa gareta tunda dama wancan karan Yarimane yakawo masa tsaiko da dalilinsa ma

ra amfani



Tana gama cin abincin yakawo mata ruwa takarba tana godiya Yace "Niya kamata ingode miki.



Tayi murmushi tace "ana me zaka goden kaifa kataimakeni ahalin da nake rai ko mutuwa bazan manta da wannan Alherin nakaba nagode sosai.

Yayi murmushi yace "

ai yiwa kaine yaya sunanki?



Ahankali tace " *ZEENATU*! Amma amatsayina na baiwa zaka iya kirana da *KUYANGA*

Ya hau girgiza kansa yana fadin "Zeenatu yadace nakiraki domin sunanki me dadine me kuma amfani yanada matuqar ma,ana a musulunci kinganni nan Alla

h yajarabceni da sonki tyn aranar da Allah yasa naganki agidan yarima yakuma gayamin ke baiwace agareshi shiyasa yahanani inbaiyama miki domin acewarsa matsayina yawuce naso baiwa tunda nidin Dan sarkin Garin Daurane



Tayi murmushi tace "Dacewar hakan dayag

ani yasa yai saurin yi maka Togaciya don kada asalinka ya da ajinka yaragwanta Nima kuma ina me baka shawara akan kacire sona Don bazai maka amfani ba tunda bamu dace ba kaidin da "yar sarki ka dace



Yayi murmushi tareda zama agefen gadon yace

"ZEENATU nine D'a na uku agun mahaifina SARKI ADAMU wanda kaf cikin "yayansa

nine Namiji yafi sona ackn su Ankuma bani mata Amma nace bana so "yar sarkice tana sona banida Ra,ayin in Auri yar mulki ko Sarauta Nafi son in Auri "Yar marasa shi atsarina ma ya

r talakawa nake so in Aura...

Tagyara zama don hira dashi yamata dadi yakuma kara burgeta



Tawatso masa tambaya akaro nabiyu "kaiko meyasa hakan?



Yace "Zaki sani anan gaba inna Aureki.tazare ido aranta tace "tab kayi nisa lallai ashe dagasle yake abin naka

babbane badaniba.Tace "Dan Allah kacire wannan maganar ma tun wuri kafin yarima yafuskanta zanmayarka yaya agareni abokin shawara inka yarda



Yace "To zandau hakan abayyane don kada yarima yagane tunda naga bazai bani goyon bayaba amma azahiri azcy kinanan

awacce nakeso nima inaso kidaukeni amasoyinki nagaske azcy kada kinuna amma azahiri mununa mu Abokaine kinji.

Ta daga kanta kawai ta gamsu da hakan



Wayar sace tahau ruri

Yana dubawa yaga Yarima ne



Yai picking yana fadin "abokina kana ina haka?

Yarima yahau

masa fada "Meya kawoka gidana alokacin da kasan bananan wato shiyasa kaki zuwa Dinner din dankazo kadauki Zeenatu kuje yawo ko?bansan zaka nuna halinka ga baiwata ba to walh kasani baxan xuba ido inga kana aikata...

"Dakata mallam angaya maka ni irin kane

?



Yarima yadaga murya kamar zai cinye SAHABIN ta waya "Bazan dakataba harsaika dawo da ita gida nan da minti biyar inba hakaba....

SAHABI Yace" Zan dawo da ita amma harsai likita yasallameta... "What! Meya sameta mekayi mata?



Cewar yarima agigice yake tamb

ayar sahabin dan axaune yake sai gashi baisan yamikeba



SAHABI Yace "Kai zancewa me kayi mata domin asume nazo nasameta afalon gidanka bata hayyacinta Ni taimakonta nayi nakawota asibiti inzakazo

kadauketa saika taho asibitin da muke da file acan wanda fami

lyn mu kezuwa nasan kasanshi tunda kataba xuwa kaima. SAHABI yana kaiwa nan amaganarsa yakatse wayar Yariman yana tsaki



Itadai sakato tayi tana jinsu tana kuma mamaki aranta Duk yanda suke amma Yarima saida ya zargeshi toko dai halinsu daya ne?

Hhhmmm Al

lah dai yasa ba kalmar Abokin Barawo barawone ne zaiyi tasiri akan suba..



Sallama SAHABI yayi mata yabar Asibitin domin Yarima yabata masa rai bazaima bari yazo yatarar saba don haushin kalamansa daya gaya masa



Koda yariman yazo yanemi Dakin da aka kwanta

rta

Yana ganinta yahau tambayarta meya faru da ita?



Ta gaya masa abinda tasani tareda nuna masa SAHABI ne yataimaketa alokacin da take ahalin neman taimakon



Yarima yace "toke meya haddasa miki shiga wannan halin.?



Tayi shiru Yasake mata tambayar again



Tac

e "babu komai Daga Allah ne.



Yace "to yanzun yajikin naki?

Tace "naji sauki Alhamdulillah.



Yace "Ok zanje su sallameki ban iya xaman Asibitiba.

Yafuce zuwa mintina yadawo yace "Anbasu sallama yanzu likita zaizo yaganta su wuce.

*******

Koda suka dawo gida

Taga canji agunsa don wani tattalinta yakeyi yana nuna mata kulawa ga cima kala kala dayake kawo mata



Har manta matsayinsa gareta yakeyi



Bawai zama yake yayi hira da itaba kawai dai kulawa yake bata saikuma aikin dazatayi masa yakeyi dakansa harma yayi ma

tan



Bawai Son ta yakeba tsananin dabara yake yi mata don ta saki jiki dashi yasha romonta



Ranar karshe da baxata taba mantawa ba atarihinta shine ranar da yaraba dare adakinta bayan yabata magani tasha



Yarabata da jikinsa yaringa mata wasu launikan wasanni

yana romance

da ita waiduk aganinsa debw kewa ne hakan



Saida yakashe mata jiki likis kana ya sille mata kaya yacire nashi yahaye ruwan cikinta



Yahau aikin kokarin shigarda abin arxikinsa Wato dai yahau kokarin zira guga arijiya don debe ruwa kuyi hkr fan

s haka tsarin yk sai agaba zaku gane ma,anar hakan zakuma kuga cancantar hakan.

Ahankali yaringa bi da ita har yacimma burinsa



Aiko dai yakidime yashiga halin firgici alokacin dayaji cakwai yaji banbancinta da sauran matan daya saba lasa.



Tabbas yaji *KUYA

NGA* ta daban take ackn mata Domin Dadinta Daban yake Anya kuwa Yarima ba mutuwa yayi ba don Dadi da shiga jazaba Don daya gama kasa motsi yayi kamar yadda itama takasa motsawa amma hawaye ne kawai kefitowa a idonta



Yarima Suma yayi fans ku kawo ruwa mana*



😅

YARIMA yana gama Abinda zaiyi da *KUYANGA*

Yasauko daga gadon yazira kayansa yafuce yabarta kwance lakwas tana zibarda hawaye



Hawayan bakin ciki takeyi domin yarima ya cuceta ya karya mata lagonta data shiryashi ga MAHBUB tabbas ta tausayawa kanta takuma Tausayawa MAHBUB Domin insunyi Aure bazai samu abinda ake samu ga Cikakkiyar mace budurwa ba tabbas dolen ta koka



Dakyar ta iy

a mikewa tashiga tayi wanka da ruwan dumi tashiga cikin ruwan kana tafuto ta dawo takwanta ta shiga tunani



Tundaga wannan Rana da Yarima yadandanata bai sake bi takantaba ko ganinsa batayi a idonta



Ita hakanma dadi yai mata domin bata kaunarsa ko kusa ko k

adan tunda bai zama me tausayin mace ba yanada son kansa ita yanzun ji take gara Allah yadau ranta akan dai ta zama farkarsa

.

********

Ranar wata Lahadi ta Dade tana bacci tun ana sallar ishsha,i takwanta bacci me dadi mecike da mafarkin masoyinta



Mafarki

takeyi wai takoma gida gata nan ita

dashi alambu suna Tadi suna cikin Annashuwa



Kayan sarauta ne ajikinsu ita dashi anata hidimta musu



Abinda kuma yabata mamaki cikin mafarkin sai aka musanya mata da LAMIDO amadadin MAHBUB da suke zaune kunsan dai mafarki

yanda yake saitaga LAMIDO sunata shan Soyayya kamar karsu rabu ga bayi sunata kawo musu gaisuwa kafin su wuce



Shigowar yarima dakin nata da matsananciyar Sha,awarta shiya katse mata Daddad'an mafarkin



Kai tsaye yahaye gadon tareda kwantawa abayanta yahau

shinshinata kamar wani kare



Yazira hannayensa cikin shimin jikinta ya kamo Breast dinta yahau matsasu cikin wani azababben salon Sanyawa ashide



Matsasu yakeyi yana futarda nishi sama sama kana yahau mirzar kan nonon nata yana wani fadin ""wash!Ashhh!!

Taf

arka azabure tareda fadin "wayyo Allah na waye ??

Tayi zaton ko Aljanine saitahau addu,a cikin ranta



Can kuma taji ya murginota zuwa jikinsa yamannata da jikinsa yana kokarin yakai bakinsa ga nata



Kafin taganeshi ta fuska ta kamshin turarensa taganeshi



Yar

ima yana cutar da ita domin adole take amincewa dashi badan tasoba gashi ba damar ta bujire ba damar ta hanashi to ta inama Alhalin Ya iya kashewa mace jikinta murus



Ai walahi koke da kike karantawa inkikaji yanayin saikin langwame ajikinsa

😅

Tokoni dana

ke Rubutawa ji nake inama yarima mijinane kawai dan yajiyarni yanayin



aradu karkuga laifina irin mazajen da ake so asamu kenan wanda zakiso WeekEnd ta riskeki dashi zakuma kiso kik'i fita unguwa dan shi uuhhhuuhmm

Bari dai inyi shiru haka kada intunzuro w

asu ko aga rashin kunyata kuyimin uzuri tsohon hannu ce Saida yagama luguiguita ta jikinta yai sharkaf da narkewa wajen Relarx

Gashi tagama jikewa dan *KUYANGA* Lafiyayya ce me tarin Ni,ima irin yadda mata akeso dai sukance domin Maza nason hakan ga mace

Batada tsumi batada dabara saina mika kai bori yahau



Yau abin haushi sau biyu yanayi

Saida yagama gamsuwa kana yatsallaketa yabarta anan



Sam bayama damuwa yaga shin itan ta gamsun ko tana bukatar taimako



Kai!!! Yarima mamuguncine kai Aradu bakada hali

😡



kubarni dashi fans kada kufuto da jin haushinku ma wani yaji zanyi maganinsa yasin saiya kwashi kashinsa ahannu Alkur.an dan tusa kawai



Yauma haka ta tashi taje tayo wankan janaba kamar yadda MAHBUB ya koyarta dayake shidin me ilimin addinine dan har dan

gemu yatsayar wasuma Uztaz suke kiran MAHBUB Yakan koyar da makarantar dare ga yara da manya na BAYIN gida maza ko mata



Saida yajera kwana uku ajere yana zuwar mata tun tana masa shiru tana kyaleshi har wata rana taki bashi hadin kai



Ta matse jikinta tana

kuka tana ce masa itakam yakyaleta haka bata so Tagaji kuma yamayarta gida



Haushin kalamanta yaji wato tarainashi kenan tunda akan yana neman abinda yakeso ajikinta amatsayinta na baiwarsa hartanada bakin magana lallai xaiyi maganinta

Daya ga da gaske take

yi saiya zuciya ya wanketa da mari saida ta dafe gurin



Yace "kije kirike kayanki inada wadanda suka fiki komai taimaka miki nakeyi tunda naga ackn kewar masoyinki kike kuma kinkai munzali sannan inban nemekiba wazan nema kokinsan dan hakan nataho dake to w

alahi bari kiji indai gidane bazan koma yanzuba harsai lokacin danaga dama dan kaina



Yana gama fadin haka yasauka daga gadon bayan yasaka kayansa



Haryaje kofar futa zaifuta kuma saiya dawo da baya yatsaya akanta yanunata"Kisani bawai Sonki nake yiba balle

inga wulakanci indai nine bazaki karajin na kusancekiba zankawo kowace mace gidannan inada iko saidai kisani

inhar kika kara karyan doka irin wancan to xaki fuskanci hukunci fin wancen Me zanyi da *KUYANGA* makaskanciya irinki.mmttss yaja tsaki yafuce

Tarushe da kuka tareda dafe kai *"YA ALLAH KAJI ABINDA BAWANKA YAKE FADAMIN ALLAH KA "YAN TAR DANI KASA INADA RABON FARIN CIKI ADUNIYA*!

Aranar wuni tayi tana kuka kanta har ciwo yafara taji inama zataga SAHABI ko zata fada masa kadan daga cikin damuwarta

ko taji sanyi ckn ranta ko hakan zaisa ya maidata shi Nigeria



Aiko Dan halak sai gashi Allah yajehoshi gidan kawai domin yaganta don sun bata da yarima tun asilar daya kaita asibiti SAHABIN ne yayi fushi da yariman ganin irin faassarar da yafara masa



Daya

ga bata falon saiya saka kansa ckn dakin nata yana rafka sallama jikinsa nabashi ko batada lfy



Yana shiga yahangeta karshen gado dake da kanta tanata kuka



Ai da sauri ya isa gareta yana tambayarta ko lfy

Tadago da sauri ganin shine yasa takara sautin kuka

n tana fadin "DAN Allah kataimaka ka kaini Gida kamayar dani Nigeria walh nagaji da Abinda yarima yakemin.

SAHABI arude yace mata "me yake miki?Zeenatu wane irin zalinci yake miki

?

Bata boye masa ba don kada ta cuci kanta ta zayyane masa komai



Ya dafe kans

a yana jin quna ackn ransa



Yakasa magana don takaici



Yace "kinada laifi kinxamo me biyayya wacce batada amfani awannan bangaren yarima bai dace yai mk hakaba tabbas sainayi maganinsa saiyasan cewar ya aikata ba daidai b maza taso hado kayanki daga yau kin

bar zaman gidansa har Abada



Jin hakan yasa taji dan sanyi aranta

Da karfin guiwa ta sauko daga gadon



Aranta tanajin inhar zai mayarta gida toko inane ma zata bishi



Da sauri Sauri tahau hada kayanta a dan akwatin daya bata



Duk kayan kananun kayane shedanu

n kaya ma kuwa irin fitinannun da bazata iya shiga ckn mutane dasuba don

rashin mutuncinsu



Doguwar riga dayace ackn kayan sai kayan da tazo dasu riga da zani

Hijab ta zura tunda riga da siket din jikinta sunkamata



Yarike mata akwatin ta mara mas baya har c

kn motarsa dake farfajiyar gidan



Akan idon me gadi suka futa don har dagawa juna hannu sukayi



Yasan cewar inhar Yarima yadawo zai fada masa yafuta da ita toshiko bai damuba tunda gyara xanyi

Ackn motar yaita rarrashinta don tadaina kukan fadi yake "saikin

fita daga damuwa sannan zanmaidaki gida Nig. Yanzu dai gidana zanfara kaiki kafin innema miki Bisa



A,a fa SAHABI muna gudun fadawa gidan jiya munfiso kafidda A'i daga rogo bawai kadora daga inda aka tsaya ba

🙄

To kodayake dai ance …………

Gidan da SAHABI Yak

e tamfatsetsene Dan yafi na Yarima komai da komai



Sashe biyune agidan kowanne daki kashiga bazakaso kafita ba kayan alatu tamkar kadauki new decoration kagudu dashi abubuwan kawata daki ba magana



Wani daki yakai *KUYANGA* wanda yake dauke da babban gado da

kayan kallo acknsa da toilet da kujeru ack girman dakin yakai fili rabin filoti



Yanuna mata kujera yace "Zauna anan ki huta inxakiyi wanka ga toilet nan inkuma xaki kwanta ga gado nan

Kayanki kaf bayardasu xanyi bazaki kara sakasuba domin kwata kwata babu

na arxiki ack



Yanzu zanfita zansayo miki Dogayen riguna kala uku natabbatar baxa,a dara kwana uku biza bata samuba sannan zantaho miki da magani sbd ciwon kan naki zantaho miki da abinci ma kada kisawa kanki damuwa baxan cutar kiba ba halin na daya da yar

ima ba domin ni ina zuwa kasar nan ne don hutawa ba wai don lalata da mata ko yin mummunar dabi,a ba dai kiyi hkr da abinda yayi miki haka kaddarar ki take kijure kixama me tawakkali Zeenatu watarana sai labari zanje baxan dadeba



Tace ahankali "Nagode



Yac

e "ba damuwa kigodewa

Allanki.



Yajuya xaitafi kenan tace masa "Dan Allah kada kanuna masa muna tare ina tsoron abinda xai faru tunda shike da iko da ni da kuma.…

SAHABI yakatseta da Cewa "kwantar da hankalinki nasan kina cikin tsoro kuma kina neman taimako

bazan bari yasan kina guna ba zankoma gidan ma yanzun gun me

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login