Showing 3001 words to 6000 words out of 57925 words
masoyina .Ya mike yace mata "maza tashi kije kifara shiri indare yayi kizo muhadu
anan dan muyi sallamar karshe
Tayi murmushi tace " sallamar karshe kamar wanda xan mutu inmunje can
Yayi murmushi yace " ba haka nake nufiba, nasan wataqila da sassafe zaku tafi kinga ai zaifi kyau mukadaita mu dade tare mukara yin wata hirar soyayyar ko
?
Tagyada kai tana dariya
Ya daga mata gira tareda kanne ido yana kallonta
Harya tafi yabar gun bata daina kallon saba tabbas MAHBUB yahadu rashin gata ne da yanayi yasa cikar kamalarsa bata fito ba harsai ankura ido ake hanga atattare dashi
Ta girgiza kai
kawai takara gaba tabar gun tayi dakinsu
Tana shiga Taga Aminiyarta ZULAI
Zulaihat tace "Hhhmmm inata nemanki ai saikuma nahangoki acan lambun soyayya.
KUYANGA
Tayi dariya tareda dukan kafadar Zulai tace "harkin sakawa gurin zaman namu lambun soyayya lall
ai Zulaihat ke "yar sa ido ce.
"Ba wani sa,ido gaskiyace ba lambun soyayyar bane?
"Eh bashi bane, to ai ba soyayyar akeba.
Cewar *KUYANGA* Tana dariya
Zulaihat tace "kifadawa keya yarinya kowa yafahimceku ingaya miki duk wanda yaga yanda kuke tabbas zaigan
o ckn mintina batareda yasha wuya ba."Hhhmmm to inma soyayyar akeyi saime? Ko bamu daceba.
Zulai takama baki tace "ho! Ni na isa ince baku daceba aji haushina to walh bari kiji kundace da MAHBUB tamkar danjunanku akayoku ina kuma Son tarayyarku.
Zama *KUY
ANGA* Tayi kusa da ita tace " Zulai gobe zanketa hazo fa.Da sauri Zulaihat takalleta da alamar tambaya tace "hazo
kuma?kamar yaya?Nan Ta zayyano mata komai nagame da Rakiyar da Zatai wa Yarima Turai
Zulaihat tace "wayyo Allah na inama ni aka zaba.KUYANGA T
ace "tabdijan !kenan har wani son tarayya kike yi da Yarima?mutumin dakowa yasan halinsa marasa kyau. To walh ni ckn bakin ciki nake ahalin yanzu da har aka zabeni
Zulai tace "Dan dai zakiyiwa MAHBUB nisa ne amma aikinsan zaki huta zakuma kisami hutu da Ai
kin gidannan ZEENATU kifa tuna mubayine bayinma kaskantattu wadanda
ba,a san inda iyayanmu sukeba ko suna raye?ko sun mace Allah shiyasani mudai muntsinci kanmune agidan nan Dan Allah kikwantar da hankalinki inkinje domin Allah ne yazabeki domin kihuta ked
ai kiyi biyayya dama ke me biyayyarce kowa yasani bakida surutu magana bata dame kiba inba sabo kikayi da mutum ba basawa ba hanawa dan haka ki ajiye soyayyar MAHBUB anan zuwa sanda zaki dawo kwacigaba
KUYANGA Tace "to inma ban ajiyeba yazanyi bayan askiya
zo gaban goshi gobe nefa zantafin dole inyi hkr da komai dama saiyau yabayyana min abinda ke ransa
Zulai tace "hhhmmm keda bakida gano abu da wuri aisaiyau kika ji kika gane amma ai kowa yagane manufarku tabbas muna muku fatan Alkairi kedashi.
KUYANGA
Tace
"mungode.
Nan KUYANGA Tahau shirya kayanta ckn wani Dan akwatin karfe me kyau dashi tana Ninka kaya tana sakawa tana ayyanota A turai shin ko wane Zama zasuyi insunje……… ???
Da Sassafe tagama kintsawa misalin Bakwai na safiya Aka aiko kiranta daga Fulani
Tana shiga Sashin Fulanin ta tararta atsaye Yarima na kusa da ita da akwatinsa babba guda daya da alamar zai dade din domin fam yacika akwatin da duk abinda yasan zai bukata duk da acan gidan nasa akwai kayansa na sawa UMMAH Ta daka masa Yaji ta
sa anyo ma
sa dambun nama ta soya masa gyada me gishiri duk abinda tasan dai yana matuqar So ta tanadar masa taxuba masa ckn Akwatin
Yana ganin *KUYANGA* Da akwatin yahau kallonta fuska ba fara,a yace "ke wannan akwatin irin na mutanen da kumafa? Kina nufin dashi zak
i bini? Kinsan kuwa Turai ?Bafa Me dile bace, maza jeki canzoshi kokuma kitafi ba kaya inmunje xan nasiya miki wasu kawai
UMMAH tayi murmushi tace "Yi mata hakuri Yarima ta canzo kasan sai ahankali kayi mata uzuri taje ta canzo kayan kokuma inshiga innema
mata cikin akwatina na
Yahau girgiza kai yana duba agogon hannunsa
"Barshi UMMAH saura mintina Jirginmu yatashi saima munyi wuta ahanyar zuwa Airport din don karmu makara
Yakalli KUYANGA
Yace "ke ajiye kayanki anan muje da najikinki inmunje zansai miki w
asu kiringa sanyawa.
C
i
k
i
n ladabi tace "to shikenan.
Ta ajiye akwatin karfen nata agefe tabi bayansa UMMAH tana musu Addu,u,a da fatan Alkairi
Wasu bayi maza ne suka kai masa akwatin nasa har ckn mota aka zura a boot KUYANGA
Ta shige gidan baya
Motar natafiya zata fuce agidan Sarautar saitaji wani iri aranta tabbas zatayi kewar MAHBUB yau ranar zata zamo mata ranar bakin ciki tunda ta taso kullum suna tare gashi yau zasuyiwa juna nisa kamar ance ta dago kanta kuwa tana dagowa takalli bayanta sait
a hangoshi ta glass yana dago mata hannu
Ta zura hannunta tahau daga masa itama
Ashe Yarima yana hangosu ta mirro amma baiyi maganaba yai shiru
a Airport kuwa da sukaje Dakyar ta iya daga kafa tahau matattakalar jirgi saida ta rintse idonta Jirine ma yaso
kadata Allah yaso ya kula yai saurin rikota tayo luuu jikinsa yatarota yamannata ajikinsa yahau da ita ahankali
Yasan arina tunda yasan ba taba hawa tayiba
Koda suka shiga ckn jirgi akusa da juna suka zauna
Kujerarsa na kusa da tata
Idonta akasa bata iya
hada ido dashi don kunyar abinda yafaru da kuma biyayya
Yakalleta yadauke kai yana so yai mata magana amma yarasa me zaice mata don baya son tana jin kunyar nan tasa shikam tana burgeshi amma baya son kunya shi faranse ne wayyayye
Gani yake duk kauyanci
n nan da zatayi masa bazasu shiryaba domin saiya wayarta kada tabashi kunya irin nayau
Da aka kawo musu abinsha kin dauka tayi saida yadaka mata tsawa
"Ke Dauki mana meye na kunyar!Tasa hannu ahankali tadauki lemon taja ta rike takasa budewa
Yana kallonta
tagefe taki budewa kanta akas!
Saida yashanye kana yakalleta yace "kawo inbude miki.
Ta mika masa ahankali
Yabude mata na gongwanine me gas
Taringasha ahankali kusan awa guda kafin tagama
Anyi rabin tafiya Tafara bacci takwanto da kanta kan hannun kujera
yatsura mata idanu yana kallon kyakykyawar fuskarta da dan bakinta yaji kamar yakai hannunsa yashafata saidai yana gudun kada tafarka
Can bacci yai mata dadi saiga kanta ajikinsa
Yarasa yazaiyi da ita saboda mutane nakusa dasu suna kallonsu
Haka yabasar
bai motsaba gudun kada ta farka takasa komawa
*******
Koda suka Sauka a England Kaitsaye suka hau mota ta haya har gidansa Tamfatsetsen gidane da maimartaba yasiya don kawai insunzo karatu suzo suzauna ackn sa
Daki guda mekyau da tsari yakaita yace mata nanne inda zata ringa kwana
Dayake kayan jikinta riga da zanine tasanya hijabinta hannunta rike da carbi
Tazauna zagwade abakin gado tana so tayi sallah gashi bata san yazatayiba nafarko bata san inane gabas ba
gashi Bandakin yawuce tunaninta batasan yanda zata sarrafa ruwa yazubo ba gashi ba agogo adakin
Data gaji da zama saita futo falon domin
tambayarsa
Ta dade afalon azaune bayanan yana ciki tajiyoshi yafito daga wanka
Tananan zaune harya kintsa yafito
Yakal
leta yace "Ya kika baro dakin kika dawo nananan Qalau ko?
Tace "Dama, Alwala zanyi inyi Sallah to bansan yazanyi ruwa yaxubo ba kuma bansan ina zan kalla ba gashi lokaci nakeson gani
Ya koma ciki yadauko mata agogon bango yadawo yace mata "Taho muje.Ta b
iyoshi abaya har dakin da yace natane
Suna shiga ya ajiye mata agogon Akan mirro me lado ladone xata gane shi
Yashige bandakin yana kiranta
Tabi bayansa yaringa nuna mata yanda zata kunna komai takashe ckn Sauki
Da yanda zatayi wanka da shaya dakuma yanda
intayi kashi zatayi fuloshin da duk abinda yasan dai zai gagareta
Saida ya tabbatar tagane komai kana suka dawo dakin yanuna mata Gabas sannan yace mata inta idar ta jirashi xaije yasiyo musu abinci yadawo
Kafin yadawo kuwa tagama komai don har wanka itama
ta sallo ta maida kayan jikinta taxauna ta takure agado tana jiransa don yunwa takeji
Daya dawo yashigo yakawo mata abincin na take away sannan yabata wata ledar kaya yace "Ga kayan sawa nan kala biyar na Siyo miki kafin nakaro miki wasu gaba
Takarba da b
iyayya tana godiya
Daya fita yabarta tacinye abincin tas tana santi kunnanta kamar yacire
Tayi mamakin ma data iya cin wannan kalar abinci domin a ido dai yaburgeta dama gashi abaka ma gwanin dadi bata taba ganin irinsa ko a hoto ba
Ta wanko hannun
tasha ruwa sannan tazo ga Ledar ta zaxxage kayan tana daddagasu daya bayan daya tana mamaki da yatsina fuska domin kayan basuyi mataba
Asalima tayi tsammanin ko canzan leda sukayi da wani domin kayan bana sawar "yar musulmi bane
Itakam ko da kudi bazata ta
ba sasu ba rigunan "yan bigil suke kanana wanda in an saka zasu damewa mutum jiki
Ga Wanduna pensil ga "yan
gajerun wanduna sai siket masu roba iya cinya da riguna marasa hannun harda bes tashan iska kayan sunyi kyau
Ga masu sawa Amma
😉😊
Ta maidasu cikin
ledarsu tana mamakin wannan kaya ai baxata taba iya sasuba haba aiko batada kunya wannan kayan sai a gidan mijinta yaushe
Sai bayan wasu awanni yashigo mata don ganin ko qalau take
Yana zuwa yaga kayan akusa da ita yahau tambayarta"Baki bude kayan bane?nak
ine fa nasiyo mk yakamata kigwada ma ingani don inga wanda sukafi miki daidai sbd xankoma siya miki irinsu nan gaba.Tace aranta "Aiki game k'areka.
Afili tace "kayi hkr nagansu baxan iya Sawa bane sunyi kanana dayawa.Yahade rai baya son kauyanci da Raini
fa
Yace "akan wane dalili tokisani nanba gida bane baxakiyi kauyan cinnan nakiba dolene kisaka su don awannan garin baruwan wani da wata dankin saka bame kallonki balle yaga laifinki kuma bazaki taba samini wadannan riga da zanin naku nagargajiya ba dan ha
ka maza kisaka su ingani nabaki minti biyar ina jiranki afalo
Yana gama fadin hakan yajuya yafuce
Wani qululun bakin cikine yatsaye axcyr KUYANGA
TABBAS tun daga yau tafara nadamar xuwa Turai lallai inko haka zata ringa shigar kayan arna gara bataxoba Gara
kuma taita zama dana jikinta
Tasaka kayan agaba tana kallonsu data kalli agogo taga saura minti biyu lokacin daya bata yacika saitayi saurin tashi ta janyo ledar taciro wata riga me karamin hannu tacire ta jikinta tasaka dakyar
Sannan ta sille zanin tasa
ka wani dogon wando
Bata iya cire dankwalin kayan ba tabarshi akan nata don kada yaga gashinta
Takalli kanta a madubi
Ai dasauri ta rintse idonta tana fadin "innalillahi wa inna ilaihir rajiun.
Yanzu haka xanje gaban namiji?yanzu haka zanje gareshi yaganni
n nashig uku yau naga takaina
🙆🏼
meye mafita ………………?
KUYANGA Tak'ara kallon kanta a madubi taga agaskiya bazata iya futa gaban Yarima ahakaba ai taxama mara kunya kenan inhar yaganta ahakan..."bashi yabaki umarni daki sakaba " bashi yakawo miki don ki s
akaba? Wata zuciyarta tace mata
Azancen gaskiya kayan sun mata kyau domin wandon yamatseta tsam !dam! Yafito mata da shap sosai abin gwanin burgewa dai
Ga rigar ta kamata tamkar ajikinta aka kirkireta dama ita ba ma,abociyar saka bra ba saiga nonuwa tsaye
tsar ! Me sifar kan tasa ga nipple nan tsir ya nuna kansa
Ita kanta abin bai mata tsari ba balle kyangani domin sifarta tafito tamkar komai awaje yake
To yata iya inhar taki futa taje gun nasa zaizamo hakan tamkar ta bujirewa maganar sane sannan umarni yab
ata ba zab'i ba
Kuma ita din akan bin umarninsa take zaune sannan babu musu ko k'iwa atsakaninsu akullum ita din baiwa ce makaskanciya agunsa KUYANGA me hidimta masa
Ta tuno kalaman mahaifiyarsa da take ce mata "DUK ABINDA YA UMARCEKI DAKIYI KIYI MASA DON
KI FARANTA MASA KECE MEYI MASA KOMAI ME KULA DA KOMAI NASA
Saikuma ta tuno da kalaman masoyinta MAHBUB da yake ce mata "KADA KIBARI AZALINCEKI KADA KIBARI ACUCEKI SBD KINA AMATSAYIN BAIWA KADA KIYI ABINDA BAI DACEBA ACKN BIYAYYA.
ta rintse idanu tana kwal
la tana fadin "MAHBUB kayi hkr gashi anfara, zankuma karya maka doka Zanyi biyayya ga abinda bai daceba zanbi umarnin uban dakina.
Tana gama fadin hakan tafuce gurinsa
Yana zaune afalon yadora kafa daya kan daya yana latsa waya
Tun daga nesa yakura mata id
anu itako kanta na kasa
Saida ta isa dab dashi tadago kanta taga ashe shid'in ita yake kallo saiTaji wata kunya ta mamayeta
Yai saurin kawar da ganinsa daga kanta yace "Very nice sunyi mk kayan daga yau sune Kayan sawarki kada nakara ganinki da zani dom
in nanba kauye bane ina mu,amula da wayayyu bazanso suga dawa nake tareba inhar ba kin kile ba tunda duk bakon danayi saikinzo kinyi masa hidima
Ta gyada kai kawai
Yace "oya muje kicin na nunnuna miki kayan amfanin da zaki ringayi akullum.Ya wuce gaba tabi
bayansa ad'arare
Yaringa nuna mata abubuwa komai har gas yanuna mata yanda zatayi amfani dashi domin acan gidan sarauta Manyan bayi ke girki ba yaransuba
Balle su iya komai su k'ananan Bayi saisun kai munzalin Aure ake fara Trenasu
Saida yaga ta
kwashe akwanyarta na wasu abubuwan kana yace suje su zaga gidan domin can ma akwai abinda zai nunnuna matan
Tana gaba yana bayanta yana karewa mazaunanta kallo
Yawu yake had'iya kawai domin yasha Mamaki aransa yarinyar ta da ita amma komai yaji Yakaita gur
in shukoki don yace ita yakeso taringa basu ruwa kana yakaita gaiding nanma yace hurumin tane
Cai !!
🙆🏼
ashe zaki wahala KUYANGA
Yakaita yanunata ga mai gadinsa domin su san juna sosai tunda ita zata dawo girkin gidan zata ringa bashi shima
Au ainaxaci g
adinma ita zatayi
Kwanan KUYANGA Biyar agidan takwashe komai akwakwalwarta ta iya kunna gas tayi masa sassaukan girki takan mikawa me gadi intayi
Girkinsa bai wuce indomie Cuscus da suyar dankali da doya da kwai sai sauran abubuwan da basuda nauyi masu S
aukin yi
D'an wahala shiyasa bakada k'iba iyakarta dakinta in yana falo bata yarda tafito inba abinci zata kai masaba shima a kunyace take zuwa sbd kare mata kallo yakeyi duk kayan kuma data sanya saiya furta cewar sun mata kyau
Magana me
tsayi bata hada s
u to me zatace masa ? Bayaga ina kwana ina wuni sai tambayar wani abun kuma
Cikin Sati biyu yazamto tafara sabo da komai hatta kayan datake sawa matsatstsu yazame mata jiki tasaba dasu tunda yakaro mata wasu yakawo mata dayawa
Tun tana kunya inta sakasu h
arta daina
Yakawo mata manshawa masu kyau da man wanke kai da sabulai nagyaran fata dai
Tana tsafta sosai tana gyara kanta dayake tanada tsahon gashi da cika saidai kullum yasha gyara ko tayi masa manyan kalba ta bazo jelar kalbar baya aiko takanyi balain
kyau dama ga fuska kamar ba india sosai kyanta yanata bayyana don hutu yanata shigarta ba koina take zuwa ba kullum bacci daga dakinta sai kicin sai falo
Sai intafuta kaiwa me gadi abinci ko aikin farfajiya
Zaman gidan yafara damunta to amma bayanda zata
yi tunda baice tazo tafuta wajenba aibaxata iya futa batare da izinin saba
Yakan futa tun dare sai tsakar dare yadawo tarasa wane aikine haka kamar na barayi
Hhhh bakisan club yake zuwa ba kenan to zauna wataran zaki sani
wata ranar Lahadi tana Daki akwanc
e tayi rub daciki tanata tunanin masoyinta MAHBUB Tasan akoina yake yanzun hakan yananan da kewarta
Kawai taji yashigo mata ba sallama
Ta tashi da sauri tace "Sannu dashigowa akwai abinda kake bukatane?
Yaja yatsaya yaruke murkar kofa yace "kitaso maza ki
dafa abinci ga bakina nan zuwa gidannan "yan Nigeriane amma anan suke karatu Abokina ne sosai Shi d'in Jinin Sarautane kitsaya kinitsu kiyi abinci me dadi bawai bamuda inda zamu ciyo bane akwai hotels kawai dai yafison abincin gidane nasan sa sarai C
i
k
i
n
ladabi kai akasa tace "to angama.Yajuya yafuta yana karewa "yar shimin dake jikinta kallo wanda agaban rigar aka rubuta *HOT KISS!* Da manyan Harufa
adaidai lokacin da bak'in nasa sukazo
adaidai lokacin Allah yabata sa,a tagama komai
Har juice ta hada na m
ango da Banana da kayan fruit dai
dayake yakawo komai yasaka afurji
Itako akwai basirar iya yin komai wani abunma ba koya tayiba datayi nazari aranta tsaf zata hada
Tab kaga KUYANGA "YAR Baiwa
ho Allah yabamu yataki zeenatu
Tayi musu sallama falon yarima
ne sai bak'in su biyu kawai kallo suke suna hira
Bakin suka bita da kallo
Ta dire akan table tareda durkusawa tagaidasu
Yarima yana kallon yanda suketa kallont
a
Saida takoma ciki Yarima yakaiwa nakusa dashi duka yana fadin "kai SAHABI kashiga hankalinka w