Showing 21001 words to 24000 words out of 57925 words
yarinyar ckn kwana daya
Da sauri jakadiya tace " angama uwar dakina.
UMMAH takawo kudi tabata jakadiya tafuce da sauri
Amma ka
fin ta tafi gurin matsafiyar tasu dake bayan gari saida tafaki ido tashige Sashin MAMAH Takai musu Gulmar wai ga Yarima can yarikicewa Mahaifiyarsa waishikam yanzun *KUYANGA* Yakeso kuma ya amince cikin jikinta nasane
FAATU DA MAMAH sunyi mamakin wannan A
bu sunkuma Daukeshi arainin hankali yariman yazo dashi sunsan kuma TAKAWA bazai daukaba
Yo muma ba dauka zamuyi ba
Muje zuwa
JAKADIYA tana isa cikin Dajin tayita shiga cikin Ko tsoro babu atare da ita haka har tazo gindin wani tsauni ta haye daf !daf
!!daf!!! Ta nufi wata babbar bishiyar Kuka dake kan katon Dutsen
Tana isa ga bishiyar saita cire takalmanta ta tsaya gaban bishiyar tana fadin "Gafaranku dai manya da kanana na fadar GOGAL ga jaririya tazo tazo Neman taimako da cin Albarkaci ayi min
iso gurin Hakima mandiya shugabar matsafa Wani kuka taji yana tashi na muryoyin yara daga ckn bishiyar taitaji harna tsahon minti talatin can kuma taji shiru sai kuma ga amsa kuwwar Babbar murya tana fadin
" SANNUNKI DA ZUWA HATSABIBIYAR JAKADIYA GAMAND
I ME HADA WANDA TASO
Jakadiya ta hadiyi yawu domin kirarin nan bai mataba tasaba yi matashi,"Barkanki da isowa GOGAL
Cewar Jakadiya
GOGAL da ba,a ganinta saijin muryarta ta jikin bishiyar tace da jakadiya
"NAji zuwanki angayamin tunkina afarkon daji nasa
n meke tafe Uwar Dakinki ta aikoki akan Acirewa D'anta son da yakewa *KUYANGA* Daga zuciyar sa ko?
Jakadiya tace " E kwarai hakan yake.
Jakadiya taci gaba da cewa "Hakan data tsara nikuma incanza salon abun yazamo amaimakon ancire masa son yarinyar saidai
ma akara masa don ya axabtu sosai
Yakasa sakat yashiga damuwa akanta sakamakon yanda yasaka yarinyar adamuwa
Wata bunsurar dariya aka sheke da ita dg jikin bishiyar kukar
Daga can kuma akace da jakadiya " ko baki fadaba hakan za,ayi domin Baxan iya c
ire wannan soyayyar dake ransaba na duba naga ajiyar Allah ce ban isa in girgizata ba Dan haka zankara da Dora aikinki da kika bukata domin nima ayaune zanrama abinda YARIMA yataba yiwa Jikana yafita rangadi suka hadu ahanya YARIMA yabuge minshi da do
ki yafadi ko kulaminshi YARIMA baiyiba harya suma agun
Jakadiya tahau gyada kanta
Tana mamakin jin wannan labari na GOGAL duk da tasan zai aikata din Jakadiya tahau godiya tareda ajiye kudin da uwar dakinta tabata agindin bishiyar ta mike da niyyar tafiy
a
Sai taji ana mata magana da muryar tsohuwa ta jikin bishiyar
"Kema kibi lamuranki na gidan nan a sannu domin a irin zaqewar da kikeyi wataran zaki girbi kashinki ahannu
domin akwai abinda zaki aikata zaija miki babban aiki da kuma danasani HAHAHAHA
A
ka rufe da katuwar dariya
Jakadiya na kyarma tace " Ataimaka agayamin ko mene wannan Abu da zaijamin danasani don inkiyaye
Dariyar dai akaci gaba dayi mata babu wani Karin bayani
Tana kallo kudin data ajiye yabace sundauke
Difff! Taji anmata tasan bak
uma xasu karace mata kanxil ba shiyasa ta tafi da baya kamar yadda ta saba
*******
Yarima Yana kwance akan makeken Gadonsa yanata juyi yakasa controlling din kansa akan soyayyar *KUYANGA* Da take azabtar dashi arai
Hotonta ke masa gixo alokacin dayake ka
nta a time din suna Turai
Tabbas Yanda takeda tarin baiwa bazai iya barin taba saiyayi yanda yayi ya mallaketa baxai taba barin LAMIDO ya Aure taba
Can kuma saiya mike da sauri ayau saiya ganta kota halin kakane koda zai karya billensa yashiga ckn gi
dan bayin bazaiji wani Abu aransaba Sontane yaja
Yazira kaya ajikinsa dama dagashi sai gajeran wando da singilet
Yafito farfajiyar gidan yatsaya yana karewa kowa dake wucewa kallo duk Wanda zai wuce ta kusa dashi saiya kawo masa gaisuwa
Da ka kawai yak
e amsawa
Sarkin gida ya hango agurin ajiyar dokuna yana baiwa wani farin doki da LAMIDO kefuta dashi abinci
Matsawa yayi kusa da Sarkin gidan tareda kwalla masa kira
Da sauri yabar abinda yakeyi yataho gurin Yariman
Ya mika gaisuwa tareda tsayawa ckn
ladabi agefen yarima yanajiran abinda zaice masa
Yarima yace "Sarkin gida Inaso kaje ka kiramin *KUYANGA* Zeenatu
Sarkin gida yace " Tana tareda MAHBUB acan bayan Gamji da suka saba zama Yarima yadaka masa tsawa yace
"To intana tareda wani bazatazo ba ko
Yaya?shi wanin yafinine ?mijin tane ko waye dinta?
Sarkin gida yahau fadin " kayi hkr ba nufina kenan ba sanar maka nayi dai bata gida agarceni bari aje can akirata
Yatafi da sauri inda yasan zaisametan
Yarima yahau cizar yatsa jin wai tana can tareda
MAHBUB tabbas dole yadau mataki akan wannan Bawan dazai kawo masa tsaiko
Yananan har lokacin da Sarkin gida yadawo tareda ita tana biye dashi sanye take da zurmemen hijab harkasa
Yaringa kare mata kallo na yanda take tafiya anutse kanta akasa
Gabantane
yake faduwa domin batasan dame yazo mataba
Tana ZUWA gareshi tagaidashi tareda tsayawa gefe kanta akas
Yana murmushi yace
"Zeenatu dago kai kikalleni gani agabanki da kokon barata Nazo Neman yafiyar kin
Akan laifin dana aikata miki nayi nadama nakuma
karbi cikin jikinki domin tabbas D'ana ne ko "yata zaki Haifa jininane inason abuna ki kwantar da hankalinki kisaki kowa ki kamani domin rufuwar asirinki
Ta dago da sauri takalleshi ido cikin ido ayau Allah yadauke mata shakkarsa tace masa " Ai asirina y
agama rufuwa atun lokacin daka budeshi Allah yanufi Dan uwanka da rufeshi kuma abinda yaimin bazan taba mantawa dashiba bakuma zankishiba na aminta shi zan Aura....dasauri yakatseta
"Kina nufin kice Kinason LAMIDO?
Ta girgiza kanta
" zan Auri LAMIDO sbd
halaccinsa agareni da muhimmancinsa aguna da gun abinda zan Haifa sannan bazan bijireba INA ganin kima da daraja ta me martaba amma SO d'aya tak! MAHBUB nabaiwa shi
Kamar ta watsa masa wuta amakoshi yaji jinta Ambaci MAHBUB take so
Tabbas
Zeenatu tacanxa yaushe tayi baki haka yaushe tasan tagaya masa magana tsararo babu
taunawa tabbas babu musu MAHBUB ne zai kintsa mata komai akansa tunda suna tare yasan gunsa ta taho kuma saiyayi maganinsa
Yadubeta duba na tsanaki yace "Nayi alqawarin sa
ina raba zuciyarki da soyayyar bawa Mara amfani
Tace " agunkane baida amfani amma aguna yana da amfani
Tana gama fadin haka tajuya tatafi abinta
Ayanxu ji take komai zata iya gaya masa tunda yazubda mutuncinsa agunta
Yadade tsaye yana kallonta harta qule z
ancenta na masa yawo azuci kamar tadaba masa wuqa haka yaji tabbas ayau ba sai gobe zaiyi maganin MAHBUB shine sila nakomai datayi masa ayau
Kafin yabar gurin saida ya yanke shawarar abinda zaiyiwa MAHBUB
wasu fadawa Yasamu guda biyu dasuke girmamashi
ya yafito su suka taho da sauri suna zuwa yace musu
"Wani aiki zanbaku me tattare da hatsari amma zaku samu abin alheri me tsoka
Sukai farat sukace " indai zamu samu matsayi agunka da kuma abin duniya kowane irine zamuyi
Yarima yaji dadi yagyara tsaiwa
yace "nasan zaku iya daganinku anga jarumai Wani bawa nakeso kukashe adaren yau…
Yayi shiru yana so yaga wane action zasuyi ko zasu firgita saiyaga sabanin hakan ko gezau basuyiba da alamun zasu iya abinda yafi hakanma dama da ganinsu tantiraine
Yaci gab
a dafadin " dazarar kunkasheshi zanbaku gida ackn gari zanbaku kudi har naira Miliyan daya duk kuraba amma kuxama masu sirri so nake dasafe atashi da kukan mutuwarsa
Sukace atare "angama ranka yadade.
Yace " kutafi kujira zuwa dare da zaku aikata hak
an saikunyi natabbatar zanbaku abinda na alqawarta muku
Sukace "to shikenan Ranka yadade.
Suka tafi shima yajuya yashige ciki
Itama Jakadiya dataji komai akan kunnenta tajuya koma inda tafuto tana gyada kai mamakin abin fal ranta lallai Yarima yazama Ta
kaddari acikin gidan Sarki......
Kwana Jakadiya tayi tana Tunanin abinda kunnenta yajiye mata akan Abinda YARIMA yasa ayiwa MAHBUB tabbas indai suka aikata hakan Sai ta tona asirinsu
Da gaggawa wata zuciyar ta kwabeta
"Ke kinsan ko abinda kk fada?yarima
n zaki tonawa asiri toki tabbatar indai kika fada sunanki matacciya kema kokuma korarriya a gidan Sarki domin yarima da mahaifiyarsa babarinki zasuyiba
Ta tuno yanda mahaifiyarsa keji dashi da sangartashi da gudun Bacin ransaTa tuno rashin mutuncin Yarim
an
Sannan ta tuno Yanda za.aita bibiyarta ana Neman cikakkiyar sheda daga gareta dazarar ta tona asiri domin dolene saita kawo shaida inko bata kawoba za,a hukunta akuma koreta agidan dama UMMAH ce ta daukaketa agidan
Dataga jan bakinta tayi shiru
yafiye mata alkairi saitaja komai tasa agefe Dan yafiye mata kwanciyar hankali
********
Tashin hankali Wanda ba,asa masa rana domin abangaren bayi suntashi dashi
*KUYANGA* Da zulaihat suna kwance da Sassafe ihun da suka ringa jiyowa da koke koke agidan
shiya tashesu afurgice
Zulaihat tace da ita " munshiga uku wannan ihun kuwa na lafiyane.*KUYANGA* Tace "Ba lafiyaba gaskiya tashi muleko
Suna futowa bakin kofarsu sai suka hango dandazon mutane Asashin maza
Suntaru gefensu kuma mata ne tsoffi da yaran
mata sunata kuka
Zulaihat ta yafito wata yarinya Laminde da batafi shekara gomaba yar Aiken Uztaz MAHBUB
Laminde tana goge hawaye ta iso garesu
Zulaihat tace mata " Ke laminde meyake faruwa agidanne?
Cikin kuka laminde tace "Tashi kawai akayi akaga wai
UZTAZ ya mutu kuma ance kasheshi akayi da fullo....
" me!? Afirgice *KUYANGA* ta riketa tana tambayarta "waye yakashemin MAHBUB wayyo nashiga uku in Zeenatu
Ta Dora hannu aka tana kuka
Zulaihat da jikinta yayi sanyi takamo Zeenatu ajikinta tana fadin
"
kada kidaga hankalinki muje mutabbatar dai
Tajata suka karasa gurin tsoffin
Lantana wata sa,arsu ta matso da sauri garesu tana kuka tana fadin "shikenan Ankashe uztaz Ya mutu ancucemu munyi rashin mallam
Zulaihat ta kara yadda sai kuka itama
Wata tsohuw
a Iya Sha,awa mutuniyar Kirki tana son *KUYANGAR* ta maso da sauri gunsu ta janyo *KUYANGA* da taketa rufza kuka hannu aka tace mata " yi shiru Zeenatu kiyi masa addu,a Wanda kuma duk yayi wannan Abun Allah yatoni asirinsa
Zulaihat tace "wai iya me akayi
masane?
Iya sha,awa tace " antashi dai anganshi yana kwance ayashe akasan katifarsa ga filo akan fuskarsa
Awuyansa da alamar shaqeshi akayi yajigata ma kafin sukasheshin ba,a gano kosuwaye suka aikataba
Kuka sosai suka ringayi dagama jin wannan mummunan
labarin
Kaf kafatanin gidan sarki sun shiga tu,ajjibun abun
Banda wadanda suka aikata da yarima
Itako jakadiya ackn bakin ciki ta wuni
Gashidai tasan kosu waye amma badamar bayyanawa tana tsoro
Taji mutuwar MAHBUB sosai har kuka tayi itama
Yo muma mun
ji mutuwarsa
ðŸ˜
fans kutaho muje gaisuwa gidan sarki
Matan Sarki kaf sun halacci bangaren Bayi domin yi musu gaisuwa Mai martaba yazo gun ansallaci mamaci amma sai yakoma fada akaci gaba da karbar gaisuwa acan
Suma bangaren bayi mata a bangaren Tsoffin
gidan
suka taru ake zaman makokin *KUYANGA* Tafi kowa agun damuwa domin jiyan sun Dade tare suna hira me dadi yana bata shawara na yanda zata zauna da rayuwarta tayi kyau inta Auri LAMIDO
sosai yaita kwantar mata da hankali yana gaya mata irin son da ya
ke mata
Ko zuwa kiran da yariman yai mata suna taren shiya takura mata saida taje ajiyan
Kwana tayi baci basha saida iya sha,awa ta takura mat
a
Sai aranar sadakar ukun MAHBUB sannan LAMIDO yazo bangaren Bayi ya aika tazo domin yai mata gaisuwa
Ta iso c
ikin hijab har kasa kanta akasa
Tagaidashi ckn sanyin murya
Idonsa akan fuskarta yana murmushi ya amsa tareda yi mata gaisuwa
Ta amsa tana yi masa godiya
Yace "Allah yajikansa yabaku hakuri da juriyar rashinsa
Ta dago da kanta takalleshi tace " Amin ngd
Yana murmushi yace "bakomai yiwa Kaine bari nakoma.
Yakawo kudi masu yawa yamika mata
" gashi kibada Sadaka
Takarba tana fadin "Allah yakarba.
Tajuya ta tafi tana zancen zuci " wato shi wannan nafahimci yana matuqar son yaga ya aikata aikin lada.
Tayi murmushi "yanada hali me kyau ga yawan fara,a
*KUYANGA* kodai kin yaba ne...??
*********
Sai ranar sadakar bakwai Yarima yazo mata shikuma Gaisu
wa
Fuskarta babu annuri tafuto gurinsa tagaidashi tayi shiru agefe guda kanta akasa
Yace mata " nasan kina cikin damuwa na rashin masoyi to amma yakamata ace kinsa hkr aranki domin Allah yafimu sonsa shiyasa yakarbi kayansa
Tayi masa banza don ba burge
ta kalaminsa yayiba
Yaci gaba da fadin "duk kinrame
Zeenatu Saikace Wanda mijinta yarasu
Bata dago takalleshiba balle tabashi amsa
Dayaga batada niyyar magana saiyayi mata sallama yatafi kawai yanajin farin ciki aransa
Yasan gaba dole zata soshi inta zam
a mallakinsa domin Saiya kauda LAMIDO shima inyaso ahakura abashi ita don bazai juri yaga tazama mallakin waniba alhalin ayanzu yana mata mugun so
Bayan wata biyar Cikin *KUYANGA* yana wata Takwas alokacin Yarima yazo mata da Kudi wai tayi sayayya na kay
an jarirai
Taso taki karba saikuma taga dacewar karbar dazatayi domin Allah ma take godewa da har Ya karkato da hankalin yariman kan cikin tunda wasu sunshiga zarginta afarko tunda yariman yace bacikinsa bane ake tunanin cikin wani n
YARIMA yazo da Sati
biyu *KUYANGA* ta haihu ta haifo D'anta Zankadede kyakykyawa Wanda tsananin kyansa yasa aketa zuzutashi agidan tamkar balarabe
Saidai kuma yadauko wasu abubuwan na yarima afuskarsa kamar kwayar idonsa da habarsa sannan wani ikon Allah saiga cindo ahannun
sa na hagu
Haka yarima yanada wannan cindo ahannun hagu
Wannan shiya kara tabbatarwa Al,ummar gidan lallai wannan yaro mallakin Yariman jinin sane ba haufi
Mai martaba ya Dade yana kallon Yaro
Yatabbatar da wasu abubuwan na yarima ajikin Yaron saiyaga
tamkar yarima yana Yaro
Wata kaunar yaronce taringa shigar Sarki yaji inama tahanyar sunna aka haifoshi
Koda yakebe shikadai kuka yaringayi waiyau shine da jikan dayazo bata hanyar Aureba yarima yacuceshi yabata masa suna
Yarima baidauko halinsa ba baiy
i shashanci ba yana saurayi Komai nasa da nutsuwa da kamun kai yayishi harsaida yayi Aure yasan mace to amma gashi Allah yajarabceshi da
abubuwan tir agidansa
Munjajanta maka Sarki Abdallah Abin arxiki FAATU da MAMAH suka hada sosai na kayan jariri ak
a kaiwa *KUYANGA*
Jakadiya tabazama ta gayowa UMMAH
Fulani tahau gyada kai tana fadin "munafukai nagama ganosu sunayine badan Allah ba saidon Neman suna da kuma Neman duniya agun Sarki
Kinaji ko Jakadiya nima zanhada kayan inbaki kikai badan Allah zanyi
ba saidan wadancan munafukan Dan aga banyiba sukayi tunda za.ace niya kamata nayi ko
To zan yi nima Wanda yafi nasuma yawa sannan ke zanbawa kikai harkudi zandora amma inaso kiyawaita kai kafa don hidimtawa mejego dakuma duba yaro inaso kinuna musu so
yayya tayanda inkin kashe Yaron baza,a zargekiba
Jakadiya tahau gyada kai
" angama ranki Dade.
Jakadiya nafuta ta wuce sashen su FAATU dontakai musu tsegumin abinda UMMAH tace na kayan da zata hada itama
Amma dai wannan jakadiya duk randa aka karya miki
kafar dama baxamuzo cetoba kuma ko jaje bamuzuwa
🙄😆
YAU jakadiya bata samu damar yin tsegumin ba tana shiga sashen nasu ta tararsu Da Baki ga LAMIDO yana nan
Dole tayi kwana takoma da baya
*KUYANGA* Tasa jaririn agaba tana kallo Abu biyu takeji akansa na farko Tsanarsa adalilin Haushin Ubansa da ta hany
ar da akasameshi tunda takasa manta yanda YARIMA yaringa mata karfa karfa akan saiya Santa a "Ya mace Ashe duk rabone Ke kira tabbas Banda ba,a Tara Sani ga Allah da tanada masaniyar samun ciki dashi da saita
bujire masa bazatayi masa biyayya ba koda zai
kasheta ko yaumata korar kare
Awani bangaren kuma tanajin Tausayin Yaron ta irin hanyar da yazo
Yanzu da ace ta hanyar sunna yazo da tuni gidan yacika da yan zaryar yiwa mutan gidan barka na xuwan jikan fari garesu
Wani makokon bakin cikine yatsay
e mata