Showing 33001 words to 36000 words out of 57925 words

Chapter 12 - kuyanga complete



Jakadiya tace "ai babu komai ranki ya dade girmankine mu ai yanxu mune bayinki dolene mu

mutuntaki Allah dai yabaki yawan rai ki haifa mana kyawawan yara masu kama daku keda Adalin sarki



Jin dadin addu.ar nan tayi ta lumshe idanunta tareda budesu tar akan jakadiya tace mata "nagode



Aranar tashiga kicin da rana tayiwa surukanta snacks kala uku

harda pepper chicken



Ta nadeso a poil paper ta baiwa jakadiya takai musu kowanne da nasa



Na FAATU yafi yawa

na MAMAH da UMMAH kai dayane



Saida takaiwa MAMAH da FAATUn kana ta kaiwa UMMAH wanda saida UMMAH din ta yatsina fuska ta karba tana fadin "wannan

na meye haka?

Jakadiya tayi dariya tace "na mallakeku ne surukarku tayi muku

UMMAH '"tace saidai amallakesu makira waima yaushe ta iya wadannan abubuwan?



Jakadiya tace "kinsan dake tanada sanin boko a kwakwalwarta kuma "yammatan yanzun ba,a rabasu da kara

nta irin abubuwan a littafi suna koya anan dayake kuma kinga ai taje turai wataqila acan tagano



UMMAH Tace "keni kam fitar min dashi kikaiwa bayi kokici amma badaniba cin abin hannun makiyata kazama surukata ta asali ce kawai zata bani abu inci amma badai

ita ba bata isaba walh.



Jakadiya ta futa dashi takai dakinta ta ajiye sannan takoma gurin Gimbiya domin takarbi nata amma tana zuwa saitace



"Ai ranki ya dade abu yayi dadi domin Fulani tayaba taji dadi sune dai sauran surukan naki naga alamar kamar baki bu

rgesuba



G.Zeenatu tace "kamar yaya?



Jakadiya ta karkace tace "to aikoni banji dadiba na yanda suka karba awulakance saidai kuma kada kiji haushi

G.zeenatu tace "bakomai ai.

Jin bata ce wani abuba again yasa itama taja bakinta tayi shiru

**********

Satin Sarki na 2(lamido) da takawa da galadima a kasar cairo biyu kuma ba laifi Takawa na samun lafiya domin yana maganarsa jikinsa dabaya iya motsawa yanzu yana dan motsawa harma yatashi zaune



Akan magunguna suka dorashi na wata biyu



Waya yayi da zeenatu

tace masa batajin dadi kwana biyu tana kwanc

e

Ba shiri yace zaitaho Nigeria domin atunaninsa ko cikine da ita



Nan yabar Galadima agun Takawa domin yakula dashi kafin yadawo



Aranar dayace mata yataso tuni ta warke dama Alhini ne tashiga yi masa Delicious do

min burgeshi



Tun ana gobe dazai dawo jakadiya taji abakinta tuni ta garzaya tasanarwa Fulani



Aranar Yarima yaxo gaida Fulanin yaji agunta



Tuni yanemo jakadiya yace da ita "akan batun aikin dana baku na hallakamin Lamido kubar maganar xuwa wani lokaci ayanz

u akan ma,auni na yake.

jakadiya ta gyada kai



Ita anata son ma da zaice yajanye zaifi so domin wannan abune me matuqar hadari yasata wanda akullum inta tuno take cika da tsoro

********Sai bayan magriba yadira A Nigeria inda yayi waya akan Amintattun fadawa

nsa suxo su daukeshi don kaishi gida



Abin mamaki saiga fadawa cikin mintinan da baici ace sunzo ba

Dayake ya dokantu akan yaje gida da wuri don ganin Hubbinsa sai kawai bai tambayesu ba akan ya akai sukasan haryaxo Airport batareda kuma sanar dasu ba domi

n

wadancan nakusa dashi afada yasanarwa saigashi yaga mabambanta fuskoki amma dai fadawan gidansune



Yasan fuskar daya su biyun nne dai bai san su dayawaba

Dayake fadawan dayawa agidan kuma bai dade dasu yagama wayarsuba yataho cairo



Yana gaban motar daya

bafaden yana jansu biyu abaya



Saijin yayi anrufe masa fuska da kyalle



Kafin yayi magana har sun fesa masa wata hoda tuni kansa ya juye bacci me nauyi yadaukeshi



Sukaita gudu ahanya babu kakkautawa harna awa hudu kana suka gangara wani surkukin daji



Sunkusa

kaiwa wani gida saiga kiran waya anmusu wanda akan secreen naga ansaka *OGA* da manyan ba



Na gaban motar yadaga yana fadin "ya akaine OGA gamunan bisa hanya muna daf da shigowa gidan kagaya masa cewar muntaho dashi fa yazo yabiyamu



Yasheqe da dariya yace

"yo mufa kwari ne kowa yaja damu zaisha wuya



"To saimun iso.



Kitttty yadatse wayar



Yajuyo baya yakallesu suka sheqe da dariya suma

Adaidai lokacin da Fans masoya LAMIDO sarki na biyu suka fashe da Kuka don tsananin Tausayin Lamidon

Muje zuwa

Gimbiya Zeenatu ta gama hada snaks takai dining table ta jera sannan takawo katon plask mekyan gaske data cikashi da jaloup din cuscus wanda ya

sha vegetable da crayfish Ta hada juice kala uku zobo,penApple juice,Tamaring juice kowanne tazuba a jug tareda ajiyewa a fridge

Jakadiya ta taddata a kicin ta kammala tana goge gun data bata

Da sauri ta karbi mopper tana fadin "ranki ya dade barni n

a karasa, wannan ai aikinane da ina nan ma da baxan barki kiyi komai ba ina can Fulani tasani aiki

Murmushi tayi tace "Nagode jakadiya bari naje nayi wanka yace nanda awa biyu zaishigo gida.

Jakadiya ta gyada kai tace "to yi maza uwar dakina don wataqi

l ma yanzun haka ya sauka.

G.Zeenatu ta sallo wanka tayi kwalliya sannan tasaka wata doguwar riga ta shadda gezna dinkin senegal wanda akayoshi tun daga sama har kasa yasha duwatsu da kwalliyar Zaren Rumi me kyallin zaiba ruwan shanshan bale



Takawo sarka

itama purle ta saka ta duwatsu duk da simple make up tayi amma tayi balain kyau



Ta dauko wayarta ta dawo falo dayake ta gyare falon dama sai tashin qamshi yakeyi



Jakadiya ta gama tafito tana fadin "Nagama ranki ya dade akwai wani abun da zan miki kuma.?Ta

girgiza kanta tace "Babu jakadiya nagode zan nemeki anjima.Jakadiya tace "to nabarki Lfy Allah yadawo da Sarki na biyu lfy amin



Tafuce tana satar kallon G.Zeebatun

Kira biyar tayiwa wayar Sarki na biyu amma taki shiga gara ma da farko tashiga aka katse



Ats

ammaninta ko yakatsene zaikirata saitaji shiru tasake bi taji kuma alashe



Hankalinta bai tashiba saida taga lokacin dayace mata a last maganarsu Ta daxu yawuce takalli agogo 7:30pm



Saita hau addu,a Allah dai yasa ko lfy

Dataga abin gaskene wayar dai akash

e ga dare yayi karfe goma saura tuni tafito ta nufi sashin MAMAH



tafara bacci ganin G.Zeenatu hankali atashe sai itama nata hankalin yatashi



Jin abinda ke faruwa yasa tace mata "ai bamuga ta zamaba tashi muje gun FAATU



Sun tararta ita idonta biyu da waya

ahannunta itanma shi take kira



Ganinsu yasa ta tashi da sauri tana fadin "Zeenatu yaya dai? Kinsami Lamido awaya?



"Bansame shi walh tun dazu hankalina atashe yake ko za.aiwa Galadima waya aji koya koma ne?



MAMAH Tace "ya za,ai yakoma alhalinma kince yayi

miki waya yace sunkusa kawai dai ko wani muhimmin abinne ya tsaresu ahanya



FAATU Tace "Jikina yana bani ba lafiya ba wataqila ko sun sami hatsarine



MAMAH tace "da ace hatsari sukai da tuni anyo waya ansanar kawai dai akwai wata akasa futa zanyi ingayawa fa

dawansa su bazama station da asibitocin ma domin dubashi



FAATU tace "kada kuyi gaggawa mujira zuwa safe tukunna.



G.Zeenatu bata d'ara koina ba agun surukar tata takwana



Ammafa batayi baccin kirkiba domin kusan axaune takwana ma akan sallaya tana addu,a Ak

an Allah yasa dai mijinta yana lfy



Duk farkawar da FAATU Tayi saitaganta azaune akan dadduma hannunta asama tana du,a,I



Lalai ta gamsu Zeenatu na kaunar D'anta saitaji itama ta kara kaunarta tabbas wannan itace mace ta gari

Da sanyin Safiya MAMAH ta futo t

a tara al,mmar gidan tagaya musu halin da Ake ciki domin har lokacin ba.a sami wayar LAMIDO ba



hankalin kowa yadaga sukaita Salati da Sallallami har masallatai aka kai maganar amma saida akayi waya can Cairo aka ji ta bakin Galadima inda yace rabonsu dashi

tun jiya dayace musu zaitaho Nigeria me dakinsa ba lafiya



Galadima yatsorata ainun dajin wai Sarki na biyu baikoma gida tabbas yasan akwai abinda ke shirin faruwa dayake yaga jikin Takawar yafara samuwa saiyaja bakinsa yai gum bazaiso yaji komaiba don kad

a shima yatashi hankalinsa jikinsa yakara kwabewa



Sai wajen yamma Suna zazzaune abangaren FAATUn wayar G.Zeenatu tayi ring taga baquwar namba



Tadaga asanyaye domin ba kowa keda nambartaba dagashi sai zulaihat kuma Zulaihat din tana dakin



Wata murya taji T

a namiji yana tambayarta shin itace Zeenatu matar Lamido?



tana jin haka tayi dabara tasaka hansfree don kowa yaji tareda amsa musu itace

Me muryar yaci gaba da fadin "To idan kece munaso ki bude kunnenki dakyau kiji batu akan mijinki ahalin yanzu yana tare

damu kuma ba,a garin da kikeba sannan inhar kuna bukatarsa araye to saikun bamu kudi naira Miliyan ashirin



Da sauri G.Zeenatu tace dashi "Dan Allah a ina kake zamu baka kasako shi dan Allah yaushe kake son kudin?



Ya tintsire da wata muguwar dariya kana ya

ce "nasan kunada fin kudinnan ammafa kisani wanda yasa mu sace shi badan abamu kudi yasamuba yariga da yabamu kudin dayafi hakan kawai dai zamu bukaci nakine mubaki shi don munga awayarsa ke yafi kira alamu sun nuna kece mafi muhimmancin sa



Ta

rumgume wayar sosai akunnenta tana fadin "naji zanbaka amma wanene wannan daya saku?



yadaka mata tsawa "kul! Ba wannan ne agabanki ba domin munkarbi aikinne amana da sharadin kada mutona masa asiri dan haka kema kija bakinki kiyi tsit bama so kowa yaji cew

ar wanine yasa muka saceshi ammafa inkina son mubaki shi kenan.

Difff!yakatse wayar



Ihu tasaka tana kuka



FAATU tashare hawaye ta janyota ajikinta tana fadin "yi shiru Zeenatu akwai Allah koma waye yai mana haka zamu gayawa Ubangiji



MAMAH tace "sake kiransu

kiji yaushe suke bukatar kudin saimu hada kadarorinmu musaida wasu muhada da dukiyarmu mukai musu bama saimun hada da taba tashi dukiyar ba inma dan a kassarashi akai masa hakan.

G.Zeenatu takira wayar da aka kiratan sai taji swich off.



Tadafe kai tana ku

ka tana fadin "ya ilahi sunkashe wayar



FAATU tace "kyalesu ai zasu kira ba komai musa ayi addu.a kawai

********

Kwana biyu dayin hakan aka baza malamai sunata addu,a harda masu duba sukuma fadi suke "zaifito lfy amma za.a dade kafin su sakeshi kuma dazarar

yafito za.aji kunya sbd

akwai hadin bakin najikinsa



FAATU kullum kuka takeyi bata iya bacci

haka MAMAH itama tana ckn Damuwa

Zulaihat kuwa tarewa tayi itama atare da G.Zeenatu domin rarrashinta da bata baki



Yanda take ganin rana haka take ganin dare

akan dadduma take kwana tana addu.a



Fulani tazo ta jajant musu akusan kullum takanje ta zauna dasu tana nuna alhininta

Haka Yarima shima yana nuna musu damuwarsa harma yasaka malamai ana addu.a



Hindu zuwanta daya gidan tayi jaje wai ita nan me ciki kullum

cikin laulayi ake bata son shiga jama.a wai cikinta bayason hayaniya shiyasa ma bata fiye xuwa gidanba



Saida akai wata da watanni ahakan mutanen kullum in an kirasu akashe



Saida akayi wata tara daidai aranar Matar Yarima hindu ta haihu Namiji sannan kuma

ana saura kwana biyu Takawa ya dawo yasami lfy Galadima yayo waya suna tafe lahadi Juma,a hindu ta haihu amma ba,a cika da murnar haihuwar taba sbd wannan abun daya faru agidan



Jakadiya ce ke zaryar xuwar mata hadimanci sai bayi mata



Aranar da Sarki yadawo

ba,a gaya masaba domin tsoron halin dazai kasance sunsan yanda yake kaunar LAMIDO sosai



Fulani takebe da Galadima tace dashi "Amma dai yakamata agayawa takawa komai kada aboye masa tunda me afkuwa tafaru in yaji anboye masa zaiyi fada



Galadima yace "ina

gudun lalaurarsa ta dawo domin likita yayi hani da,a bata masa rai yace aguji sashi ackn damuwa hawan jini gareshi zuciyarsa ma ta tabu ga tsufa

Fulani tace "to amma haka za,ai ta boye masa batan d'ansa?kasan dai baza,a bar karagar mulki ba kowa akaiba mu

nkwashi watanni ahakan gara in an gaya masa koshi yakoma kokuma yadora YARIMA



Galadima ya gyada kansa

dan gano nufinta



Murmushi kawai yayi mata yace "to zan duba kibani zuwa safiya.

Tagyada kai tareda juyawa domin ayanxune take ganin burinta yakusa cika

don tasha Alwashin sai d'anta yayi sarautar Garin TASKIRA.…………

Ba k'aramin Tashin Hankali Sarki Abdallah yashiga ba da jin wannan abu daya faru da D'ansa abin sonsa Lamido Sarki na biyu



Dayake saida yakwana biyu da dawowa Galadima yafada masa



Takawa yar

inga goge hawaye ga wata zufa datake karyo masa babu kakkautawa



Galadima yaringa masa firfita yana bashi bashi

"ka kwantar da hankalinka Takawa Da yardar Allah zaifito lfy bazasu cutar shiba ansaka anatayin addu,o,i amasallatai Ko ni ajiyan nasaka amajir

ai na makarantun Allo uku suna saukar Alqur,ani akai



Takawa ya gyara zama cikin maganarsa ta nutsuwa yace da Galadima "ashe dama tun bayan tahowarsa wata da watanni abinda yafaru dashi kenan? Meyasa suka boye min basu kyautamin ba amma ko addu,a naringayi

ina daga can maza kasa matan gidannan suxo maza ina kiransu



Galadima da rawar jiki yafuta ya yafito wani bafade yataho gunsa da sauri



Galadima yace dashi "maza katafi sashen matan Takawa kasanar da kowacce cewar maza tazo yana da magana dasu



Galadima yak

oma yatarar Takawa na goge kwalla saiyashiga damuwa domin yasan Takawa yana kan dokar likitane akan matsalar zcyrsa nakada ya yarda yasa damuwa aransa tunda komai yazama normal



Galadima yace dashi "yakamata kacire damuwa aranka domin kasan halin da kake ci

ki indai Lamido ne da yardar Allah zaifito akwanann nan



Sarki Abdallah yakalli Galadima yace "in zai fito din meyasa tun afarkon da suka kamashin basu sakoshiba da

alamar ma sun kashe mana shi bamu sani ba.... Fulani ce tafara sallama tashigo



Galadima ya

Amsa mata

Tasami guri kusa da Mai martaba ta zauna tana Gaidashi dayi masa ya jikin



Ya amsa muryarsa a sanyaye



Atare suka shigo suma MAMAH da FAATU suma Gaisuwa da ya jikin sukai masa



Bayan sun zauna yadubesu atsanaki yana fadin "ashe abinda yafaru

damu kenan Amma banida labarin komai sai yau anyi abu wata da watanni babu wanda yasanar min kuma kowaccenku muna yin waya da ita meyasa kuka muna furceni ?

Fulani tace "Ranka ya dade bamu zaci abin zaija lolaci har haka basu sakoshiba kayi hakuri



MAMAH ta

ce "Allah yaja da ranka muntuba munyi laifi Lafiyarka mukeji amma tunda anyi hakan kasashi a addu,arka Allah yafito mana dashi



Ya gyada kai yadubi FAATU da take cikin damuwa yace da ita "kada ki tsaya Alkunya kada ki cuci kanki shi daya jal Allah ya baki k

i tsaya tsayin daka wajen yiwa d'anki addu.a ba dare ba rana nima zan ringayi ko daga kwancene inyaso sai musaka jami,an tsaro aciki Su maharan da suka daukeshi basu bukaci komai bane?



FAATU na goge hawaye tace "sun bukaci kudade masu yawan gaske to amma m

unhada kudin muna so mukai sunkashe wayarsu bama samunsu kwata kwata bamu san ya zamuyi ba



Ya jinjina kai yace "bakomai Akwai Allah kutashi kutafi Aci gaba da jiran kiransu akuma ci gaba da gayawa Ubangiji

Har zasu mike su tafi kuma sai Fulani tace "Ranka

ya dade inada magana.

Ya daga mata hannu "Kyaleni Fulani bana bukatar jin komai abakin kowa indai har bazuwar min da maganar Bayyanar D'ana za,aiba kitafi sai wani lokacin abar zuciyata ta huta

Ta fuce jiki asanyaye domin har Aranta taso tayi maganar Ma

sarauta da aka bari babu kowa akan karaga bame kula da komai tana so tabada shawarar asaka YARIMA yayi jiran gado

Tana xuwa sashenta ta tarar da Yarima yazo yana zaune yana jiranta ransa abace



Ta zauna akusa dashi tana fadin "Ya akai yarima meya faru naga

nka hakan rai abace fuska aturbune kaida waye?



yace "Nida Hindune UMMAH wai ita adole sai amsawa jariri sunan Mahaifinta nikuma nawa mahaifin nakeso nasaka

UMMAH tayi murmushi tace "hhhmmm yaro man kaza to kasaka mata mana tunda ba daina haihuwar akayi

ba



Ya girgiza kai yana fadin "ban amince ba tunda ba ita ke iko dani ba sannan kuma kinga innasaka Sunan Takawa zan faranta masa rai tunda nime laifikane agunsa nasan wataqila yin hakan yagogemin laifina agunsa inya rikeni yasaki



UMMAH Ta gyada kai tana fa

din "da wannan dan wannan kumafa barantana muna son Yadoraka jiran gado wanda daga nan zaka na dindin din tabbas na goyi bayan asaka sunan takawa akan jaririn



Ko dajin hakan data fada saita kara masa kwarin guiwa akan hakan

Bai bi takan Hinduba yai mata s

hiru

Azatonta ko ya hakuran zai saka mata sunan Dadin nata KHALID



Ga mamakinta saijin Ranar suna tayi anrad'awa sunan Sarki ABDALLAH

Har kuka tayi aranar wai baya sonta tunda yayi watsi da maganarta itakam bazata shayar da yaron ba tunda baisa mata Sun

an uban taba ba ita ba daukan d'an

Haushi ya turnike yarima ya zabgeta da mari tarike gun tana xubda hawaye tareda gaggaya masa bakaken maganganu



Yafice yabar gidan domin zai ita xaneta ba ruwansa da Danginta na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login