Showing 39001 words to 42000 words out of 57925 words

Chapter 14 - kuyanga complete

ma basu illata mana kai ba



FAATU tace "Katashi kaje kawatsa ruwa tukunna.

Yadago yakallesu yace " Bazan iya tabuka komai ba domin babu Wanda

yabani tabbacin labarin mahaifina tunda

nabarshi ahalin jinya a asibiti kowa afada yacemin yasami sauki to nikuma banganshiba natabbata idan yana raye dole zai Fito inyaji dawowa ta Dan Allah kugaya min shin kodai ya mutune ?kada Ku boyemin zanzama me dan

gana da Tawakkali tunda komai mukaddari ne daga Allah



Dukkanin su hawaye suke fitarwa sun kasa masa kwakkwarar magana sai MAMAH ce tayi magana atakaice

"Ya Rasu Amma gawar ta bace …



Ya mike tsaye da sauri yana watsa hannaye " kamar Yaya?ta bace ko

ansace ta?dama gawa tana bacewa?walh bazan bariba saidai in makarkashiya akayi akai



FAATU tace "Zauna ka kwantar da hankalinka muhar munsaka dangana aranmu koma dai ya akai da gawar sa koma waye munbarwa Allah komai kuma Allah ya toni Asirin koma waye yai

hakan koma waye yasa hannu akai Kullum muna Addu,arnan



Ya zauna tareda shafa kasimbar data tarar masa yaja ajiyar zcy yace "idan ko har nayi bincike Nagano dasa hannun wani agidan nan tabbas sai anyi wa koma waye babban Hukunci

G.Zeenatu takalleshi asany

aye tace " Ka tashi dai kaje kayo wankan kadawo kabamu labarinka



Yayi mata murmushi yace "labarina yana tattare da tausayawa domin saikunmin kuka Allah ne ya kwatoni ahannun mugayen mutanen nan.



Yana gama fadin hakan ya mike yashige bandakin dake cikin

dakin yadade yana salle jikinsa dayake acan din ba kullum yake wanka ba yau in anbashi ruwan wanka to gobe baza,a bashiba fashin kwana daya daya akeyi na wanka sbd wahalar ruwa adajin suke shigar masa da ruwan ma agari suke samowa

Zeenatu ta dawo da

sauri daga can sashinsu tadauko masa wasu kayan agoge shaddace daya taba mata sawa Daya



Adaidai lokacin data dawo din yafito ta mika masa yakarba yashiga Bedroom yasaka yafito



Ta kura masa idanu taga yayi haske kyansa harya dawo akan shigowarsa

dazun



Ganin

tana kallonsa yayi murmushi yasan tayi kewarsa itama kamar yadda yayi



Saida aka kawo masa abinci yaci yakoshi yature kana ya gyara zama yafara da basu lbr kamar haka:Alokacin da wadannan mutanen suka saceni sai suka shiga wani daji dani amma saida suka ka

darmin da hankali nafice ahayyacina domin wata hoda suka fesamin Wanda ban farkoba sai ckn dare_

koda gari yawaye haka suka zomin su hudu babban cikinsu yayi min bayanin cewar sasu akayi su saceni kuma wai najikinane yasaka su to dayake ina cikin Rudani b

ankawo kowa arainaba_

_Abu daya daya tsayamin arai acknsu akwai Fadawan dake cikin gidannan amma banwayesu da yawaba alokacin domin sukan shafa jan fenti afuskarsu domin suyi min baddabami saidai abinda basu saniba nagama haddace wasu abubuwan atare dasu d

omin daya akwai tabo babba akeyarsa yana juyawa nake gani daya kuma ahannunsa na dama daya taba mikomin abinci naga wani tauyewa kamar yataba konewa agun haka yataba kawon ruwan wanka nagani dahakan ayanzu zan iya ganesu duk da tun aranar da suka satoni b

asu sake saka kayan fadancin ba Wanda shine ajikinsu aranar da suka taho dani gidan_

basu taba cutar dani ba amma sunce anbasu umarnine akan a ajiyeni indawwama agun har mutuwata domin Wanda yasasu baya kaunar ganina agarinmu suna bani abinci arana sau day

a da safe saina dare kona rana sau biyu dai arana amma baikai yakawo ba gashi adan dakin danake babu ishashshiyar iska yanda dai sukasan zan iya mutuwa batare da su suka kasheni ba inadai cikin takura kullum tunanina gida iyayane domin nasan Takawa baida l

fy akowane lokaci zai bukaceni to inna nemi dasu sakeni zanbasu ko nawane fin Wanda aka basu sai suce basa bukata anmisu komai ankuma gargadesu inhar suka sakeni to abakin ransu domin acan gidanmu ma ance za,a

basu amma sunnuna basa so dama danku tabbatar

ba hatsari yayiba shiyasa sukayo muku waya sukace sunsace ni_

inanan har shekara guda ckn yardar Allah sai ajiya Allah yakawomin sanadin fita daga cikin gidan me tsaron kofar danake naji suna bashi bayani kan zasu futa operation ckn dare yakula sosai sun

kawo wani tsoho kada yabari mufita sunsanshi da sokwanci inya sake muka fita abakin ransa to cikin ikon Allah sai Allah yasa banyi bacci da wuriba aranar tunda naji batunsu inanan dai sai ckn Daren najiyo megadin nawa yanata wata shaquwa yana dafe da ciki

Ashe Raine zaiyi halinsa_

Nataso INA masa sannu nace yabude intaimaka masa amma yakasa motsawa sai Allah yabashi iko ya cillo min key din aiko adaidai lokacin Dana bude na futo adaidai lokacin Allah yadauki ransa



ina futowa nikuma danaji nashaqi iska saina

godewa Allah domin nasan sanadin rashinsa ne samuwata jin nasan bani kadai bane naji ance akawo wani tsoho yasa kafin inyi takaina saida nalelleka sauran dakunan nalaluboshi nabude dakin nasa yana takure najanyoshi bantsaya yi masa bayani ba naita jansa

da gudu muka futa can babban get bakowa nasa babban key na bude kwadon ta cikin da suka rufe Allah yataimakemu awajenma babu kowa haka cikin Daren mukaita gudu muna ratsa bishiyu da tsaunika harna awanni saida muka gaji muka Dan huta tsohonnan yafini jiga

ta natausaya masa domin da mukazo maraba munfara hango gari yabani labarin cewar babu abinda yayi musu kawai dai sunzo bakin wani ruwa suncillar da wani mutum yagansu sai yazo ta bayansu yalabe bayan sun tafi saiya karasa yadauke mutumin yakaishi wata bukk

a yadawo gurin knn yana kokarin kwashe kayan mutumin wai kayan sarautane Wanda yana tsammanin Ko mutumin Sarkine aiko Ashe sun dawo sai suka kamashi duk dukan da sukai

masa akan saiya nuna musu mutumin da suka jefar daya dauka kin gaya musu yayi to wannan

dalilin ne yasa suka tafi dashi cikin gidan nan



LAMIDO sarki na biyu yaja ajiyar zcy kana yadora da fadin "Tun Dana shigo gidannan nake ckn farin ciki saidai bakin ciki yariskeni alokacin danaji rashin mahaifina sannan Kuma nashiga tunani akan maganar da t

sohonnan da muka rabu yace min Wanda mutanan nan suka yar abakin ruwa harya daukeshi ya boye yanada alamar sarauta atare dashi Dan haka zanyi iyakar yina inga nakoma cikin dajinnan domin lalauben Wannan bukka don dubawa ko wannan mutumin me martaba ne ko b

ashibane



MAMAH tace " wannan maganar taka tanada kamshin gaskiya Nagoya maka baya domin kaidin jatumine dama saidai kada katafi kai kadai kanemi "yan rakiya kakuma tsare jikinka



Ya gyada kai yana murmushi yaji Dadin hakan shiyasa yake sonta yakejinta tam

kar itama mahaifiyarsace



FAATU tace " nima na amince dakaje kaduba mana Amma dazaka hakura da Sarautar gidannan da zanji dadi domin INA ganin rikicin da kuke shiga yanada nasaba da hakan



LAMIDO yace "to inna hakura abar karagar hakan?

MAMAH tayi saurin

cewa " Bayan bakanan munyi rashin takawa sai aka Nada yarima jiran gado inka dawo zai sauka kenan kahau



LAMIDO ya gyada kai yace "ba komai Yarima Dan uwana ne yafi Karin komai aguna inhar zaiyi abinda yadace aishikenan basaiya saukaba



FAATU tace " to yanz

u dai kaje sashin Matar ka ka huta abarwa gobe komai

Yamike yai musu sallama G.Zeenatu tabi bayansa suka tafi bangaren su

*****

Hankalin Yarima yai matuqar tashi jin dawowar LAMIDO gida lfy



Yakebe da mahaifiyarsa yana magana kamar zararre



"Yanzu shikena

n yadawo shixaici gaba da mulki

bani ba?yanzu na rasa Zeenatu kenan? Kiyi wani Abu akai UMMAH



muryarta asanyaye tace " kada ka damu dawowarsa bazata hanaka ci gaba da Yin sarautar kaba babu abinda zaisa kasauka zan aika jakadiya taje gun bokanya tayi man

a aiki akan rufin bakin kowa akai....

Muje zuwa

ARANAR da sarki na biyu yadawo gida Yayi kwanan farin ciki na ganin yadawo ckn Ahalinsa ga matarsa tana lfy saidai bakin cknsa Takawa da ba,asan takamaiman halin dayake cikiba



Aranar G.zeenatu zagewa tayi t

a cire duk wata kunya da nauyinsa da takeji abaya ta nuna masa qauna Wanda hakan ya nuna masa eh yes tayi kewarsa



Shikansa ya baje hajarsa domin saida yayi rawul biyar yanayi yana kwarmaton dadi amma kasa kasa Wanda nikadai najiyo hakan sai fans dinsa da

suke can waje bakin kofa yan sa,ido kome yakawosu



Da asuba dakyar suka iya tashi sukai wanka sukayi sallah



Dakyar take motsa jikinta Dan gajiya amma hakan saiya zame mata abin fahari ita don babu abinda yafi zama da miji dadi mijinma Wanda kake so yake s

onka



Suna kwance kafin wayewar gari tana jikinsa tayi lifff kamar mage wani dadi keshigarta jin yanda yake shafo mata Mara da hannun hagu na damar kuma yana kan breast dinta yana Mirza kan nipple

Wooohoo G.Zeenatu anji bajau inama inama

Yaja ajiyar zcy a

hankali yace da ita "Hubby bani labarin abubuwan dasuka faru da bananan



Tace " bayaga kewarka danasha saita kwace makani da ake shirin yi



Ya zabura "waye hakan?wane mahaukacinne me katobarar?Ta danne masa daidai zcyrsa dataji tana bugawa tace " kwantar da

Hankalinka ta Allah ai batashiba tunda burinsu bai cikaba Yarimane yayi tsammanin katafi kenan shiyasa yake da

harin araba Aurena a Kotu alqali ya yankarmin Giba domin yasami damar Aurena ganin. Yanada karfin iko har aikowa akai aka fada mana ganin bamuda

abinda zamu iya akai walh tunda naji haka kullum kuka nakeyi da gayawa Allah da addu,ar kan cewar Allah yadawo dakai lfy mijina. Takarashe da muryar kuka



Yahau shafa kanta

"Ya isa barni dashi naga Alamar akwai nufinsa akanki wato irin cutarkin dayayi aba

ya bata isheshiba kenan saiya biyo ta wannan hanyar to muzuba mugani nidashi kuma sarauta yabarta kenan domin nama fasa barinsa yaci gaba dayi tunda naji hakanne da aransa



Tace " a,a nidai anawa son kabarshi yayi hakan bazai rageka da komai ba agun mutan g

ari tunda suma sunsan mulkinsa ba irin naka bane



Nan tahau bashi labarukan irin badaqalar dayake tafkawa agari da irin izayar da yakewa mutane akan bin dokarsa



Taci gaba da fadin "nidai ka dauke idonka akansa kayi abinda ke gabanka ka huta gobe jibi kakom

a can dajin kaida amintattun fadawa kuje Neman takawa adajinnan

Yace " naji hubbyna nabi maganarki naji dadi zankasance me daukar shawarar ki



Tace "nagode ina son kane bani son wani Abu yasake faruwa dakai akan mulkin gidan nan



Ya jinjina kai "

hakane.

Aiko dai washe gari Lamido bai fitoba sai Sha dayan safe gurin mahaifiyarsa



Ya tarar da MAMAH acan wai tana jiran fitowarsa



Yace "MAMAH da baki fito bama ai zanje gaidaki agunki.



Tayi murmushi tace " nasani amma dokin sake ganinka bazai barni ba.



Yace "to bari naje nagaida UMMAH.



Takatseshi " yi zamanka ta shigo yi maka Barka da zuwa akace bacci kake asashinka

.

Yagyara zama zaiyi magana kenan saiga jakadiya tashigo



Ta durqusa tagaidashi



Ya amsa tace "Ranka ya Dade Sarki Yarima zaishigo yanzu shida m

atarsa Gimbiya Hindu zasuyi maka barka da zuwa



Ya lumshe ido ya budesu tar akanta kana yace " to saisun

shigo yi musu iso



Ta futa da mintina saigasu sun shigo sun jero sunci anko na danyar shadda ruwan makuba tasha aiki



Ita doguwar Riga akai mata da aikin

sirfani da duwatsu sai danta dake kwance akan kafadarsa shima irin kayanne ajikinsa



Kallo akabisu dashi ganin yanda Yarima yake wani shanqamshi da isar sarakai



Ita kuma tana wani yatsina da bada fadi



G.Zeenatu na gefen Lamido

Ko dago kai takalli yariman

ma batayiba balle Hindun

Duk kallon Tara saura kwatan da Hindun ke mata bata San tanayibama



Sbd rashin kara data ido ko ta mikawa surukanta Yaron kuma idonsa biyu



Lamidone kawai yadaukeshi yana murmushi yakare masa kallo Yaron me kyau gashi

takwaran Takawa sai yaji yana sonsa Yace "fine boy me kama DA momynsa.



Ta hadiyi yawun bakin ciki domin Haushin Kalmar taji domin



tafiso ace gida yayo



Da yarima tafi son taji ance yayi kamar



Takai hannu ta karbe shi tunkafin yabatashi



Bai kawo komai aran

saba ya batashi



Suka mike suka tafi abinsu

********

Awashe gari yakwana biyu da dawowa Yafara shirin tafiya dayake yahada Wadanda zasu tafin yagargade su akan kada Wanda yace ga inda zasu tafin domin suma kawai yace musu daji zasu rakashi amma suyi shiri

n yaki don da dawakai zasu tafima

*BONONO RUFIN KOFA DA BARAWO...* Domin kaf Jakadiya taji shirinsa domin ta taho zata shiga dakin FAATU taji tun ajiya suna maganar dukansu akan tsarin yanda zai shiga dajin domin Neman takawan



Taji komai na yanda zaitafi

da fadawa da lokacin tafiyar dan hakan aguje taje tafadawa UMMAH



Wanda Umman kuma hankalinta yai matuqar tashi ta nemo Yarima ta gaya mas

a

Shi yariman bai nuna mata nashi hankalin yatashiba yadaiyi



nasa shirinne



Domin munafukan fadawansa su biyu dasuke a

ikata barna agidan ya basu nasa aikin akan

suyi shirin bin bayan LAMIDO domin su shammace shi su kasheshi zai basu duk abinda sukeso agidan



Don haka sai suma suka shiryi nasu shirin don bin bayan su LAMIDON



Aiko basuyi bacci ba ana sallame sallar Asuba LA

MIDO yafito da yan rakiya suka fuce suka nausa daji akan idon yan Aiken Yarima suma sukabi bayan su .



Akan doki daya suke tare goyon biyu sukai amma sun baiwa su LAMIDON tazara



Acan bangaren Fulani tayi aike gurin bokanyarta GOGAL jakadiya tagayo mata Tafi

yarsu LAMIDON tana bukatar taimakonta akan kada su dawo da nasara gidan bataso su gano Takawa tanaso su wahalta acan dajin inma da dama kada su dawo da rai



Jakadiya nagama zayyano Aiken sai GOGAL ta sheke da wata kafirar dariya Wanda saida dajin ya amsa k

uwwar dariyar tace



"Jariiriya kina ganina ?

Jakadiya dake gaban bishiyar kuka ita kadai tayi saurin girgiza kai tace " Bana ganin ki Ranki ya Dade me gugar karfe me ganin ki ai saiya shirya Niko banshiryi komai ba.

GOGAL tace " ganina ba alkairi ba amma akwai ranar da zaki gannin ranar data kwabe miki tananan zuwa



Jakadiya ta dafe kirji domin tuna maganar GOGAL ta can baya data taba yi mata akan kwabewar lamarinta towaishin mezai faru da itane ?ta bude baki da niyya

r tambayar GOGAL saita katseta da cewa

"Kamar yadda bakya ganina to haka suma zasuje su dawo ba tare da sunga abinda sukaje Nema ba INA me baki tabbacin suma sai tsananin rabone zai mayarsu gida domin ayanzun nan zan aike musu da Aljanin D'an tsulaye hatsa

bibin Aljanine kafurkafurne saiya batar musu da hanyar zai makantar dasu inma bai tabuka komai ba akwai Aljani Dujali Wanda yake kisa da wuta ganinsa ba alheri bane domin shigarsa ckn dajinma wutace zatayi ta kama ko ina



Jakadiya tace " ayi komai ranki y

a Dade ayi

duk abinda ya dace



Nan tabar GOGAL tana sheka mata dariya ta tafi da fargabarta arai.

******Acan bangaren G.Zeenatu kuwa tunda Lamido yatafi take kan Sallayarta Tunda tayi sallar Asubahi bata tashiba tanata lazimimmika da addu,ar samun nasarar

mijinta



Dayake tanada tarin addu,oi abakinta Wanda Margayi MAHBUB yakoyarta itama haka jiya takwana tana koyarda mijinta zafafan addu,o,i Wanda dazarar kayita aduk inda kake saika sami nasarar Abu koda mugun lamarine yasameka saika sami sauki kai ko aljan

i ka tofawa addu,ar saiya qone



Tabbas bazata taba mantawa da MAHBUB ba domin yakoyarta abubuwa da dama hatta Alqur,ani agunsa ta haddace shiya dage mata tayi sauka zulaihat



Itama mahaifiyarsa tana can kan dadduma tanata zub

a

addu,o,in samun nasarar LAMI

DO tabbas tana tausaya masa yadawo bai hutaba yafuta Neman mahaifinsa Allah dai yasa yadace din.....

Fans kuce Amin kada ma aje ko ba Takawar bane adajin asha wuyar banza

.

Muje zuwa

Saida Suka dauki Awa guda suna gudu akan dokunansu ackn dajin kana suka fa

ra tafiya a slow gano irin duhu agabansu fadawan sun tsorata kowanne akan dokinsa yake suka ja tunga suka tsaya



Lamido ya juyo akan dokinsa yadubesu yaga yanda fuskarsu ta sauya yace dasu



"Ya kuka tsaya kokun gajine?



atare sukace "A,a ranka ya Dade mung

a Bakon lamarine agabanmu shiyasa muka tsaya domin bamusan me zamu tarar ba



Yace " inhar bazaku isa gunba toni zan isa tunda naga alamar Baku cika mazajeba shiyasa nace kuzamo abayana domin dama rakiya zakuyi min ba jagoraba sannan kada kumanta Bayaga kaya

n yakin da kuka taho dashi akwai addu,ar Dana Baku na in kunga munshiga wata musiba kuyi gaggawar yinta domin Neman daukin ubangiji na gaggawa



Sukace "muna sane da hakan

Ranka ya Dade



Yace " Kunyi addu,ar fitowa daga gida?



Suka amsa da "E sunyi



Yasake ce m

usu " addu,ar NASARUN MINALH..kunyi itama?



Sukace itama sunyi



Yace "yayi kyau Dan haka kada kumanta ma da LA,ILAHA ILLA,ANTA SUBHANAKA INNI KUNTU MINAZZALIM.



Nan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login