Showing 24001 words to 27000 words out of 57925 words

Chapter 9 - kuyanga complete

ganin Yaron yana kama da yarima futuk yanda tatsani yarima bataso zata ringa kallon photography dinsa akusa da itaba



Kafin rasuwar MAHBUB ta tsara idan ta haihu in namiji ta haifa tasakawa Yaron SAHABI ta dalilin taimakon da yayi mata arayuwa taka

sa mantawa dashi akullum saita tunoshi inama zata Ganshi



Amma yanzu data haihu babu MAHBUB aduniya saita canza tunani inhar za,a bata dama sunansa zatasaka



Tasan dakyar in yarima zaiyarda tunda tasan ba kaunar sa yakeba



Da SAHABIN nema ya iya bari tunda

Abokin sane



Ta goge wasu hawaye masu zafi akuncinta Adaidai lokacin da Zulaihat tashigo dakinta da Leda ahannunta



Zulaihat tazauna kusa da ita kan katifar tareda ajiye ledar tana fadin



"Kintisa yaro agaba sai kallo kike ko kunya bakyaji na D'an fari

Yanzu idansu iya Sha,awa sukashigo suka ganki kina masa qurillar nan aikin kade da magana bayama inna Dije taji labari uwar karadi da gyani bakyalewa cewa zasuyi Ma kinata masa wasa

*KUYANGA* Tayi gajeran murmushi tace " hhmmm Zulaihat walh banajin kauna

r Yaron nan araina ko kusa dakinsan tsanar Dana masa da bazakice komai akai ba adole nake bashi NoNo nasan inban bashiba baida abinda xaisha kuma hakkin ne akaina kuma madara ba dauwwama zatayi gunsaba ba za tayi masa amfani kamar nononba sannan Za,a tuh

umeni ackn gidan nan



Zulaihat

tace "hhhuuimm Zeenatu kenan kifa godewa Allah ma da kaddararki tazo da sauki gashi Allah yasa kinyi arxikin da yaro yasami gata ackn gidan kowafa sonsa yakeyi



Nifa ji nakeyi inama niceke inama nice na haihun nan...

" amma

dai Zulaihat kina da son duniya shiyasa kike wannan tunanin meye abin so ga haihuwa irin wannan nifa bana kwadayin sarauta ballantana arxiki kenifa da ayanzu LAMIDO zaidawo yace yafasa Aurena ko ajikina tunda dama bansaka akaba



Kuma da kike cewa yaron

nan Dan gatana ta INA yazama Dan gatana tunda har yanzu Wanda yake amatsayin mahaifinsa baileko shiba balle mahaifiyarsa da bata kaunar Yaron



Zulaihat tace "barfadin haka kadama suzo din aikowa dai yasan nasune kuma ko tasoshi ko kada tasoshi yarodai j

inintane kowa yashaida tunda d'anta yadawo yafadi gaskiya anji



Sannan inbasu so shiba dubunsu agidan sunsoshi koina fa kikayi zancen kyan yaron nan akeyi da kamarsa da ubansa ni tunani ma ko kunyace ta hanashi zuwa suda uwar

HhhhmM " kawai

*KUYANGA* Tace tana fadin "me kika kawo aledar ne ?

m

" magungunan da akasiyo mk ne gashinan hardana Karin jini aciki



Tahau budewa tana nunnuna mata

*********

Da daddare bayan Sallar ishsha 'i saiga sakon kiran *KUYANGA* daga fada sarki ya aika mata



Zu

laihat ce "yar Rakiya tadauki jaririn ta goya abayanta



Koda sukaje bayan sungaida mai martaba yace mata " kiyi hakuri Zeenatu natasoki da dare ga jego

Kanta akasa tana murmusawa tace



"Bakomai "



Yaci gaba "To dalilin kiran dama akan sunan da za,a sakawa

Yaron ne daga bakinki nakeso ba daga bakin yarima ba domin bai isa komai ba aguna kenafiso kixaba domin ranar suna arada mas



Sai taji inama ta hanyar sunna aka samoshi

da kawai cewa xatayi SUNANKA ME MARTABA



To amma yata iya daidai ruwa daidai tsaki

takada baki tace " sunan margayi MAHBUB nakeso asaka masa Ranka yadade



Ya gyada kai yagamsu yaga kuma kyautawar ta duk da baisan tsakanin suba amma dai yasan Dan UWA yake gareta kamar yadda yake matsayin bawa haka take itama



Sarki yace "to jeki abinki za

,a saka masa akwai wani Abu da kike bukatane?



Ta girgiza kai tace " Babu.Yabasu umarnin tafiya tunda babu

Suka mike suka futa ko Dan. Bai Tambaya ba (amma bawai Dan baya son saba shikansa yanajin ba dadi inya tuna yanada jikan da aka haifa ba Aure ack)



Bayan kwana biyu ana gobe Za,a rada masa sunan saiga kaya daga UMMAH akwati guda kayan jarirai manya masu tsada ga kudi ackin akwatin dubu hamsin (Dan ma mekawowar jakadiya ta dauke hamsin din kai yarima me yasako dama)

Iya Sha,awa da inna Dije da saur

an tsaoffin gidan nasu *KUYANGA* Sukaita murna ana guda



Jakadiya ta dauki Dan tana yabashi azahiri azuci kuwa kiyasta yanda zata kasheshi takeyi



Tun daganan jakadiya take kawo musu kafa sashen nasu duk don su saki jiki da ita tana nuna

soyyyarta ga jaririn



Aranar ma agunsu ta wuni harda tayasu yiwa yaro wanka



Da dare ana gobe suna saiga Yarima yazo shima ganin yaro domin yanada labarin yanda aketa fadin kyansa da kamar da sukayi shiyasa yazo dai yaganewa idonsa yakuma gaya mata sunan d

ayakeso yasakawa Yaron



ka makaro

Ajikin katangar dakin *KUYANGA* yaja yatsaya ta farfajiyar tsakar gidan bai shigaba



Ta aika aka kai masa farar kujera ta roba



Ta aika masa da Yaron duk Zulaihat CE yar Aiken



Yakurawa Yaron idon akwai hasken tsakar gida

nafitilu



Yaji kaunar yaron tashigeshi tabbas ko bai Aure taba zai karbi kayansa inyayi Aure yarike

kayansa



Tafito gurinsa tana taku ahankali



Ya amsa sallamar da tayi



Bayan tagaidashi tanemi ta juya takoma



Yace mata "Dakata tukunna daga zuwa saiki tafi

banga kyakykyawar fuskar kiba sannan banyi miki godiyar Haifar me kama dani da kikai ba



Tayi masa banza



Yace " Zeenatu INA matuqar sonki nasan kingane hakan walh nakasa sakat araina INA so tunda kin haihu lfy inkinyi arba,in Adaura mana Aureโ€ฆ



Tadago da sa

uri takalleshi "anya yarima ba kwaya yashaba kuwa tunda tasan yana korawa

To ita kuwa me zatayi dashi ga LAMIDO mutumin Kirki Allah yai mata tsari aiko babu LAMIDO bazata Aureshiba

Yakatseta da cewa " kin amince ?



Ta girgiza kai tace "LAMIDO shine mijin

da zan Aura ayanzu haka ina ganin Allah ne yadubi abinda kayimin shiyasa yabani shi amatsayin miji dan hakama kacire batun wai zamuyi Aure dakai

Yace mata " kina nufin bakya sona?



Tace "babu sonka araina kam! Waima kamanta wata rana daka so kwanciya d

ani naki kacimin zarafi kace mezakayi dani bawai sona kakeba me zakayi da BAIWA maqasqanciya...Yadaga mata hannu don borin kunya yace " ya isa bance kiyimin tuniba yadade da wucewa yanzu dai gonb suna na zabi insaka masa SAFWAN

Tayi murmushi tace "to

saikaje kasanar dame martaba yacanza Wanda zaisaka



Yace " me kike nufi? Yaxabi wanine bansaniba?



Tace "tun jiyama yakirani fada yabukaci zabina akai nagaya masa MAHBUB nakeso asaka



Yaxabura yakusa yarda Yaron don furgici

Tayi saurin taro D'an ta

m

Eyeee

e

๐Ÿ˜…๐Ÿ™„๐Ÿ™„๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ

Zeenatu Ashe dama kina sonsa



Yanunata da yatsa " Baki isaba wannan suna baiminba niya cancanta inzaba bake ba Nike da iko danhaka maza kikoma kice SAFWAN za,a saka

masa ba Wani sunan BAWA ba



Tayi murmushi tace masa "aika makaro aikin gama yaga

ma mai martaba yakarba tuni Dan haka banzamo meraina nagaba daniba da zanje masa da canxa magana



Tana gama fadin hakan ta juya ta tafi abint

a

Yabita da kallo yana kwafa



Da bakin ciki yakwana Tirkeken ragon daya ware zaikai don ayankawa jaririn saiya fas

a bayarwa domin ba sunan dayakeso za,a sakaba bazai iya xuwar wa sarki da canjin sunan ba domin kallon arxiki ma baya samu inyaje gaidashi



Yanajin wata irin kaunar jaririn domin sonta ma yafara raguwa yadawo kan Yaron kyan Yaron yatafi dashi tabbas zaiy

i fashion dashi agun abokai



Da Sassafe gida yakacame da taron suna dama tun asuba a masallaci da suka idar da sallah aka radawa yaro suna da MAHBUB

Raguna biyu manya mai martaba ya aika fadawa suka kai bangaren Bayi aka yanka amatsayin Hakika



Tabbas k

owa ya aminta agidan yaro dan gatan sarkine tunda gashi sunga abubuwa da dama na soyayya daga sarkin



Ita kanta *KUYANGA* taji Dadin hakan saikuma tasake akoina tunda da ace Dan bai karbuba agidan da tuni anata tsangwamarsu



Aranar kwana tayi

rumgume da d'anta tanajin wata kaunarsa na shigarta ayau da yaron ya amsa sunan Masoyinta taji kaunarsa tashiga jikinta tabbas tana masa so sosai Albarkacin son da tayiwa margayi MAHBUB



A Bangaren UMMAH Jakadiya takawo mata tsegumin yanda Sarki yakai ab

in yanka manya manya na hakika



UMMAH ta quta cikin Takaici tace "Lallai Ashe har soyayya aka shiryi nunawa Dan shege kenan nifa har yanzun jakadiya banyarda da jaririn nan Jinina bane tabbas akwai meshi awaje



Jakadiya kamar ta furta " Duk kamar da suk

ai Saitaja bakinta tayi tsit sbd tsaro kada UMMAH Taji haushinta

UMMAH tace mata "kinajina ko agobe nakeso aikinki yafara akowane lokaci kika sami dama ki shaqe min Yaron yamutu shine kadai burina da farin cikina mutuwarsa inhar kika aikata hakan Alkaw

arukanki sunanan zanbakisu



Jakadiya tace " angama uwar dakina yanzuma can zantafi inshiga cikinsu inzauna ayi komai dani kafin gobe in aikata aikinki........

Tofa muje zuwa fans

*KUYANGA* takurawa junior MAHBUB idanu tana karewa irin kyan Da Allah yaba

shi sai ayau taji ta kara kaunar Yaron dayaci sunan MAHBUB



Ta rumgumeshi sosai ajikinta tamkar Wanda za,a kwace matashi tana Adduar Allah yasa yagado hali da ilimi na me sunan sa



Yanata baccinsa dama yarone me hakuri inyasha nonon dare baya farkawa sais

afiya



Sallar ishsha,i akayi inba,aci sa'a ba shida tashima sai safiyar



Zulaihat bata dakin nata taje sashen Inna Dije takarbo abincinta



Kafin ta dawo bacci yafara daukanta tana rungume dashi akan kirjinta



Can ta motsa da sauri da taji motsi ana shigowa

tayi tsammanin ko zulaihat CE



Saitaji sanda can kuma taji tsit



Da taji dai shiru ba,a shigo dakinba saita dire junior tafuto tana kiran zulaihat saitaga bakowa atsakar gidan



Ta dau buta tashige bandaki abinta dama fitsari takeji ga cikinta yana mur

dawa tunsafe dama take Dan shiga toilet din tana ba haya



Acan waje kofar gida Yarimane yazo gunta yanata Neman Wanda zai aika yaji shiru tsit babu gilmin mutane sbd whether ta sanyice da wuri ake shigewa akwanta



Yananan tsaye dai dayaga zai tsayu agun

saiyayi kokarin yacusa kansa kawai domin dama sallama yazo yi mata yaga dansa kafin gobe yatafi Turai abinsa

Adaidai sadda yazo saka kai cikin gidan alokacin ne Yaga fitowar mace aguje tayo waje daga ciki afurgije ba

gaskiya atare da ita ta bangajeshi

tazura da gudu



Baiyi kasa aguiwaba yabi bayanta yazage karfinsa yacimmata acan nesa da gidan yadamqeta

Wa zai gani inba Jakadiya ba



Tana ganinsa tasan yaganta sai jikinta yayi sanyi tunda tasan asirinta yagama tonuwa ayau

Yace mata "jakadiya kece dama?mey

a kaiki bangaren bayi awannan Daren meyasaki uban gudunnan ?



Take tarasa ta cewa ta diririce tafara kuka tana fadin " karufamin asiri kamar yadda narufa maka



Yanuna kansa "kika rufa min kamar Yaya?

Tace " Eh Ai inada wani sirrinka da bakowa yasaniba sai

ni da mutanenka dakasa aikin



Yarima ya mamakantu da maganar jakadiya ya nuna kansa yace "Sirri kuma?ni nasaka aiki ?to akan me nayi aikin dahar kika Sani?



Tayi wata dariya kana tace " kasani cewa akan kunne na naji kabada Umarnin aje akashe Bawa MAHBUN

kawai don son rai da kishin da kake dashi nasan komai yarima ayanzuma daka ganni nima akan aiki nake



Yace "wanne aiki kikaje gidansu Zeenatu awannan Daren ?



Jakadiya tace " aikin kisan kaiโ€ฆ



Dasauri yawatsa mata Tambaya "wa kika kashe ?kada dai Zeenatu

n?Ta girgiza kai babu tsoro atare da ita don tasan me ta taka " Dan Zeenatu nakashe amma mahaifiyar kace tasani hakan



Yadafe kansa "wa,iyaxubillah D'an nawa kika kashe?



Tace " kayi hkr banida laifi



Yaharxuko kanta "Kinfi kowa laifi kuma saina hukuntak

i bazan kyale kiba

Tace " idan har katonamin asiri tokamar mahaifiyarka katonawa sannan nima saina tona naka asirin nabaya



Tana gama fadin haka ta tawuce abinta tabarshi da tarin bakin ciki



Kai yadafe yana fidda hawaye



Jakadiya ta cuceshi yana matuqar son Yaron nan SBD shi yazo gidan tabbas mahaifiyarsa ce taja masa komai Ashe dama ba

kaunar jininsa takeba



Ihu da hargowa yajiyo ta cikin gidan Su Zeenatu itada Zulaihat ne suke kuka da karfi da neman dauki ganin anzo

ankashe yaro hargida



Dayake ta bayan gidan yake tuni yai saurin barin gurin kada wani yaganshi yashiga zargi

Kuka sosai sukeyi gidan yacika da mutane anata jajanta mata narasuwar jaririn ta Wanda akashigo hargida aka kasheshi

Kowa mamakin wannan Abu yakeyi anata fadin lallai duk yanda akai makashin yana ckn gidan kafin tashiga bandakin haka bayan makashin yafito zulaihat ta shigo gidan



Da filo akai amfani wajen danne shi harya mutu



Saida safe aka sallaceshi aka kaishi



Da y

arima aka kashi aka binne yanaji yana gani dole yai shiru bai iya bayyana wacce takashe yaronsa abin sonsaba



Ranar dama fushi yayi da mahaifiyarsa bayan adaren yaje yai mata bore da kuka akan ta aika ankashe abin sonsa jinin jikin sa



Mai martaba ma yaji

mutuwar Yaron dakansa yataka yaje yaiwa *KUYANGA* Ta,aziyya domin yana son Yarinyar aransa domin Nutsuwarta

Kwana tayi tana kuka tana tuno fuskar yaronta

Aranta kuwa tanajin bazata taba yafewa Wanda yai mata wannan abuba don ancuceta saida akaga tafara

kaunar yaron aka rabata dashi



UMMAH kuwa ranta fes ta cikawa jakadiya alkawarinta na abubuwan datace zata bata



Ammafa agun yarima bata jin ta dadi shiga daya shiga biyu saiya gaya mata magana tamkar ba mahaifiyarsa ba



"Kinji dadi kinraba Dan tahaliki

da duniya kunji Dadin hakan Kuda Allah kuncuceni kunrabani da farincikina.



kunjishifa kaika manta daka sa aka raba bawan Allah da duniya Ashe abun ba dadi



Kwana uku da faruwar hakan LAMIDO yazo yi mata gaisuwa Tafito cikin hijab har kasa

Yakura mata

ido harta iso gareshi tagaidashi ckn ladabi

Ya amsa yana kallon Dan karamin bakinta mekamada alawar lollipop



Yace " ZEENATU ya hakuri kuma?



C

i

k

i

n sanyin muryarta tace "Da Godiya



Yace " Allah yajikansa yabaki hakurin rashinsa



Ahankali tace "Amin nagode"



Yaso yafurta mata wata kalma saikuma yafas



Yaimata sallama yatafi

Yauma binshi tayi da kallo



Yanda yake takunsa na kasaita da iya tafiya ta sarakai abin birgewane kokusa Yarima baikamoshi akomai ba Tabbas LAMIDO na daban ne

Ayau tayiwa Allah godiya da

yasa zata zamo mallakinsa donta farajin wani Abu akansa



Abin mamaki ma da dare kasa bacci tayi tayita juyi akatifa tana tuno irin yanda yake maganarsa da tsari da tausasawa ga iya kallo kodon idanunsa Sexy eyes ne gashi da kyau da tausayi



Tabbas Samun

Namiji irin LAMIDO sai antona



Tooo

๐Ÿ™„๐Ÿ˜ณ

fans *KUYANGA* me kuka fuskanta ne a Heart din KUYANGA

To kodai ta kamu ne ???

FAATU ce A zaune aturakar mai martaba bayan yagama cin abinci yadubeta yace "Kince kinada magana inajinki meke tafe dake akwai damu

wane?



Ta gyara zama tace "Dama maganar LAMIDO ne Naga tunda har anyi sadakar arbain din jaririn Zeenatu nace to me zai hana atsaida ranar Auransu da LAMIDON ba tunda har ya amince kuma naga kamar yafara sonta



Murmushi Sarki yayi yace "To babu komai sai a t

saida Wata daya mai zuwa sai adaura Auran nasu bamusan me Allah ya ajiyeba kuma Inaso aranar da za,a daura Auran ayi bikin dorashi Kan karagar mulki natsufa yakamata nayi murabus nadorashi akai duk

abinda nakeyi wanda yakamata yake kaina zai iya sannan ya

cancanta don haka zansa ayi shela agari kowa yasanda wannan rana

FAATU tace "To amma Takawa kana ganin wannan abun dakayi bazai kawo rabuwar kai atsakaninsa da Dan,uwansa yarima ba mahaifiyar safa ta kudurci dantane zai zama sarki natabbata zataji ba dadi

koma tayi bore



Sarki yace "Nike da iko da komai daga kan mutan gari da bayi da ku kanku iyalaina da dukuma Sarautar kanta Dan haka babu me canzamin zabin da nayiwa Garina

Ckn biyayya FAATU tace " angama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login