Showing 6001 words to 9000 words out of 57925 words
/>
annan kallo haka na miyene?Wanda aka kira da SAHABIN yakyalkyale da dariya yace "yo mutumina ai abu nagani kamar Zinare agidanka tabbas inhar zai dauku saina daukeshi.
Yarima yasake kai masa bugu
"dan ubanka wannan ba kalar taku bace kafi karfinta *KUYANGA
* Ce fa da ita nataho ita tadabance ackn BAYIN ma
SAHABI yace "kai anya kuwa zanyarda da batunka ace wannan *KUYANGA* CE tabbas ackn kuyangun ma ta dabance kaga halitta fa ga kyau ga cikar halitta Ga kuma
Yarima yarufe masa baki yana fadin
"basaika karasaba abar maganar akoma wata wannan munwuce ajinta.
SAHABI YACE "kaga yarima kabarni nikam wannan tayimin ta furgitani dayawa domin ko ackn KUYANGIN gidanmu bantaba ganin mekyau irinta ba
ASHRAF da sukazo tare ya bushe da dariya yace "Kai
SAHABI kadai tafi dayawane Plz cool your mine kada kafara ma you are handsome and gentle fa karike girmanka dai.
Yarima yace "yama fara mana nikam dai bazan yardaba badani a wannan abin kunyarba domin yafi karfin ajinta shima yasani
SAHABI YACE "Kai! yari
ma bangane bafa kodai dama kaine aciki.?
Yarima yaja wani mugun tsaki
yace "Allah yakiyaye niko mezan da wannan kamanta nine? ko a mata cikakku ba kowacce nake kulawa ba balle ackn Bayin gidanmu haba Abokina Me Yarima irina zaiyi da *KUYANGA
Yahau bude ab
incin Duk Dan abar maganar yana fadin "Kufara cin abinci tukunna dai.
Anyi haka da kwana guda yacimmata har daki yace mata "Ke Daga yau inhar kinjini da baki kidaina Saka kananun kayan dana kawo miki
Tace "to, amma babu wasu dazansaka sai wanda mukazo da
su kuma sun tsufa
Yace "bakomai kisasu ahakan inzaki fito gun bak'ina kafin asan abinyi
C
i
k
i
n ladabi ta gyada kanta alamun xatabi umarnin
Ammafa ta dade tana tambayar kanta shin ko meyasa yace mata hakan? Toko tayi ba daidaiba ko sunyi maganar dasu akanbai
dace bane ? Dayake dai batada Amsar tambayar sai muje zuwa β¦β¦β¦β¦
Ranar wata lahadi Tana mopping a falo daga ita sai 3quater da body hug me karamin hannu kanta da kallabi bata taba yarda tabar kanta abude ba sbd akullum lokacin tana gida sai MAHBUB Yahaneta
da hakan
Wakarta takeyi ahankali tana Dan motsa kafada
SAI WATARANA MASOYI ZANBARKA SAI WATA RANA INA MAKA BANKWANA_bankwana
ASHE SABO YANADA DADI* AMMA IN ZA.AI RABO DA ZAFI*
ππΌ
*MAHBUB NATAFI NABARKA...BANSAN HALIN DA KASHIGE CIKI BA.* _Bankwana_
π»π§πΊπΈ
ππ
tahau goge hawaye domin wata kewar MAHBUB ce tazo mata shiyasa take masa waqa
Ashe duk abinda takeyi Yarima yashigo yana bayanta yajingina da bango yana kare mata kallo ga muryarta ta masa dadi ga shigar da tayi ta fusgeshi domin wata sha,
awarta ne yashigeshi lokaci guda
Saida tagama tajuyo zata bar gurin da tsumma da mofa ahannunta kawai taja tunga kanta akasa tana masa barka da shigowa wata
kunyace ta lullubeta domin tasan yaji irin waqar da takeyi
Yayi gyaran murya bayan amsa mata da yay
i yace mata "kishirya anjima zaki rakani wata unguwa.
Ta gyada kai tana amsawa da "to.
Tagama shirinta ckin wata doguwar riga daya hado mata dasu ckn kaya da siririn mayafi
Tayi kyau ainun tamkar balarabiya tafuto sak
Yaleko yace ta futo sutafi
Takwas ta w
uce alokacin
wani Store suka fara zuwa *ROYAL STAR*
Yajibgo kaya aleda yabata tarike suka fito
Yakarbi kayan yasaka a boot Tashiga gidan gaba
fuska ba fara.a yace mata futo kishiga gaba niba Drivern ki bane.Ta futo sum sum tashige gaba domin itakam kun
yar rabarsa takeji tanajin nauyinsa tafi son bayan domin tana shiga takura takuma fi son taringa nesanta dashi
Suna tafe suna saurarar wakar Nancy Ajram ackn motar daya kunna yana son wakokinta sosai
Yakatse shirun da watso mata tambaya
"Zeenatu! Wanene M
AHBUB ne? Kuma meye alakarki dashi?
Tahau sinne kai ahannunta tana in inar magana
yace mata "alamu sun nuna masoyin kine kenan.?tayi masa shiru fuskarta dauke da murmushi
Yace "Amatsayinki na *KUYANGA* Meye ribarki in kika Auri *BAWA* ?
ranta taji ba
dadi kalmar batayi mata dadiba tunda aiduk mutanene kuma Allah ne yayo *KUYANGA* yayi *BAWAN*
Dayaga batada niyyar magana saiyaci gaba
"Wato nafuskanci kina cikin soyayya kuma kina ckn kewarsa ko? Inban mantaba naganki aranar da zamu baro gida kina daga ma
sa hannu.
Anyi hakan?Ta daga kanta
Ya d'aga kafad'a yace "Well Zancire miki kewarsa domin kiji farin ciki ayau.
Itakam bata ce kanzil ba domin bata fahimce shiba sam
Kaji sokuwa hhhmmm muko fans mungane dayaga taki cewa komai saiyace "Zan baki farin cikin
da Saurayin naki yake
baki domin farin cikinki....Ta dago da sauri tasadda kanta akasa ckn mintina kwakwalwarta tahau aiki to me yake nufi kenan soyayya zaiyi da ita?
"Bawai zamuyi soyayyar da kukeyi dashi bane zandai ringa debe miki kewarsa da baki jin d
adi
Gabanta yaringa bugawa ina sam.!bazata iya ba yana ubangidan nata?ba da itaba
Dayaga batada niyyar magana dai saiyakyaleta yaci gaba da tukinsa yana kallon waje yana kiyasta tayanda zaibi da ita don da alamar zatayi duhun kai awannan harkar
Saida yabi
ya da ita ta club dinsu
Ya ajiyeta agefe yace tajirashi
Taita kallon mata da maza anata cakud'ed'eniya ana ta shan giya da masu shan sigari
Saikaga mace acinyar namiji suna manne ana tsotse tsotse ba ruwan wani da wani acan gefe guda wasu sunata rawarsuan
ne ajikin samarinsu wasu acan kan filo ana danceAbin mamaki yabata duk da kasar masu jan kunnece akwai musulmai bakake agun kuma har dasu ake wannan harka
Daga nesa ta hangoshi da wata mace yana mata kiss agoshi sannan ta rumgumeshi suka rabu tana dago mas
a hannu
Kafin yakaraso gunta saiga wani bature duf!agabanta ya tsaya dab da ita yana mata magana da harshen turanci
To dayake bawani ji take sosai ba don kadan kadan takejin turanci tsintar binda ba.a rasaba takeyi daman tunda ana musu daraci da islamiyya
da bangaren koyarda harshen turancin duk ackn gidan Sarkin
Ta juyar da kanta
Aiko dai wannan bature yai gangancin kama hannunta yana mata fara.a
Yarima na zuwa ya fuske hannun nata sannan ya wanke baturen da mari
A furgice baturen ya ranta ana kare domin y
ai tunanin ko mijin tane yadawo gunta
Tashige motar da sauri gabanta na dukan uku .uku
Saida suka fara tafiya sannan yace mata "ke bakida hankali zaki kulashi dahar zai rike miki hannu.
Tace ahankali "bansan yaxo gunba walh kuma kafin inyi
masa magana yari
koni.
Yaja tsaki kawai ransa na msa quna baisan daliliba
Amaimaikon yawuce gida saiya nufi wani makeken hotel da ita
Saida yakama daki sannan yace ta biyoshi
Yabude dakin da key wanda ke a saman hawa na biyu
Dakin babbane daya jal amma ahakan VIP ne domin
yakawatu yaji kayan alatu ga komai nan daka danna wata tarho ma,aikata zasu iso maka da gaggawa
Gadone makeke da mayan kujeru adakin duk sunciye ga furji da toilet ack
Ya kwanta akan gadon yana nishi waishinan yagama gajiya
Ta zauna akan kujera tana kallon
sa
Yakalleta da ido guda yace
Zoki daddanna min jikina
Ta mike ahankali ta tsaya akansa
Yacire kayan jikinsa dagashi sai gajeran wando da bes
Hankalinta yadaga ganinsa ahaka tunda take bata taba ganin halittar namiji abayyane ba saiyau domin yar bes dinma
cireta yayi
Tayi kas da kanta gabanta na faduwa domin jikin yarima na dabanne akwai gargasa ga kwanji ga cikar halitta
Ya janyota kan gadon yana fadin
Matso sosai kiyi min tausa bacci xanyi
Batace komaiba tahau yi masa cikin biyayya ba musu
Yalumshe idons
a wani magana disu na shigarsa
Tabbas abubuwa sun gama motsa masa babu abinda zai hanashi jin dadi ayau dama tun dawowarsa Kasar sau daya yayi da wata baby Rihanna tayi tafiya karuwar tasa
Tuni yabirkitota jikinsa yana neman zille mata rigar jikinta
Gabantane yaci gaba da bugawa tana addu.a ckn ranta domin dai tasan tashiga hannu babu me kwatarta sai Allah sannan bata isa tayi masa musun komai ba ayau sai alokacin ta tuno kalamansa na ckn mota wato nufinsa zaisha mintinta amma ba soyayya zaiyi da ita
ba
To ai ita gara suyi soyayyar yabar mata mutuncinta
Hawaye taji zai taho mata tayi saurin mayar dasu don kada yagani yazaci zata bujire masane
Itako kanta take tausayi ayau tasan batada mafita sai Allah....β¦β¦
Tanajinsa ya hau sille mata kaya tareda shafa
ta ahankali salo salo Yahau shinshinarta kamar wani kare ko mage
Itako tayi lakwas ranta baya so amma takasa motsawa don gudun bata masa
Yaringa wasa da sassasan jikinta axuciyarta addu,a kawai takeyi akan Allah yakawo mata dauki
Harya cire wandan jikinsa
kuma sai yaji wata Izza tashigeshi yaji aikwata kwata bai dace yakusanci baiwarsaba domin hakan zai iya kawo masa ragin Aji
Ya turarta gefe tareda tashi da sauri yahau zira kaya yana fadin "maza tashi kisaka kayanki mutafi
Ckn Sanyin jiki ta mike ta fara m
aida kayanta ajiki tana godiy ga Allah daya kubutarta
Koda suka baro hotel dinnan kai tsaye gida yamayarta
Da dare saida yadawo Club yasami mata yazaba ciki tareda diddikar giya son ransa yasha yayi tatil sannan yakebe da mata
Bai dawo gidanba saida tasak
eshi giyar Wajen 4 na asuba yadawo
Duk bidirin da yakeyi nafutar dare da yawon dare bata ramfo abinda yake fita yiba Duk azatonta ko wani aikin yake futayi tunda bata sanin lokacin dawowarsa
*******
Da Safiyar wata juma,a Yarisketa akicin tana
kokarin dora masa abin kari
Yayi gyaran murya tayi saurin juyowa
Ta durkusa ta gaidashi ya amsa fuskarsa ba fara,a
Yace mata "kishiga kigayara min dakina Kitabbatar kingyara minshi tsaf domin yayi kura goge koina Domin Bakuwa zanyi
Ta gyada kai tana fadi
n "angama Ranka yadade.
Yafuce yabarta tana ci gaba da abinda takeyi
Aranar ta wuni aikin gyaran dakin nasa bata taba shiga ba sai ranar
Duk yanda yake kwalliya da kwalisa da izza da d'agawa irin na Jinin Sarauta amma dakinsa cikin datti yake gado kawai ya
ke
hayewa yakwanta tun xuwansu duk da satinsu biyu baisa ta shareba saiyau
Damasu maza aisai a slow sungaji hakan Saita hau tunanin ko wacece hakan da zatazo lallai tanada babban matsayi agunsa tunda har asbd ita akeyin gyaran dakin
Ta goge koina ta gyara
dakin tsaf tafeshi da Air freshner me dadin kamshin Splash
Harta juya zata futa kuma saitayi tunanin mezaisa bazata bude d'an furjin data gani adakinba ko shima cknsa zaibukaci gyara
Tadawo da baya ta budeshi
Aiko wani wari yabugi hancinta
Tayi saurin to
she hanci
Kwalabe tagani wanda bata fahimci kona meye ba
Saida tahau fito dasu tana dubawa tafara gano kona meye
A iya fahimtarta kwalaben giyane taga anrubuta
WISKY da manyan harufa sai wasu datagani sunfi yawa agun anrubuta ORIGINAL ALCOHOL
Tahau gyada
kai tabbas giyace!Ta maidasu inda suke ashiryensu
Takama baki tana mamaki da zancen xuci
"Yanzu dama giyar da aketa cewa yana sha da gaskene? Lallai wannan ya iya takunsa Allah yashiryaka.
Ta mike tsam tafuta abinta
Sai dare yadawo gidan amma bashi kadai t
ajiyoshiba
Ta fito da sanda tarabe a wata siririyar hanyar dazata sadaka da falo ta hanyar dakinta tana hangensa yashigo shida wata siririyar baturiya da kananun kaya ajikinta sunshige dakinsa
Ta tsaya kem agun tana Allah wadaransa Aranta domin yarima dai
ba hali ga bin mata ga shan giya tabbas Duk wacce ta Aureshi batayi dace da uban "ya"yaba Sarkinsu adali me kyan hali Allah yajarabcesu da D'a mara kyakykawar zuciya
Takoma daki abinta tana tuno masoyinta MAHBUB ko yaushe Allah zaiyi komawarsu gida
taganshi!?
Da safe tagama abin kari takai musu daining table Dankalin turawa ta soya da kwai sai shayi dayasha kayan
hadi data dafa taxuba a flask
Takoma daki abinta
Basu fitoba sai karfe 11 daya suka fito tana rike dashi ajikinta
Tare suka ciyar da juna t
ana bashi abaki yana bata
Rihannah kyakykyawar baturiyace wacce itace mace kadai dayafi so tafi kuma gamsar dashi
Tasan salo salo da luggar gamsar da namiji
Macece me tsananin kishin tsiya saita kashe mutum akan kish
Tunda suka fuce basu dawo ba sai dare d
aga yawon su
Yatarta da *KUYANGA* adakinta tana bacci
Yabubbuga mata kafa ta farka afurgice ta tashizaune tana mitstsika idanu
Yace mata "nazone don inja miki kunne akan kada ki sake kiringa futowa alokacin da kikasan bakuwata na nan banason taganki zamu
iya samun matsala da ita.
Tayi saurin gyada masa kai
Yajuya yafuta yana waiwayenta domin tayi masa kyau ga surarta tar wacce yake tsananin kwadayi ckn wasu kananan kaya
******
Duk yadda yake gudun RIHANNAH kada taga kuyanga saida aka sami akasi taganta d
omin kwananta uku agidan akai kicibus a falo
Tafito tabaroshi adakin xatayi kallo ita kuma *KUYANGA* Tafito Zata dauki Abinta akicin kuma dole saita sada kanta ta falon tunda dakinta atsakiyar falon yake yana kallon nashi
Kallon kallo aka hauyi
Ita *KUYAN
GA* Ba damar yin magana gashi gabanta na dukan uku uku tana ganin tasab'a doka gashi Ba turanci take jiba balle tagaidata ckn harshen turancin
RIHANNAH Tayo kanta tana fadin " _hey girl what Are you Doing here_ KUYANGA Tasadda kanta kasa jikinta na kyarma
RIHANNAH takarewa kuyanga kallo taga yanda yarinyar tahadu ga kayan jikinta ya amsheta wandone pensil da riga b'igil me siririm hannu ajikinta kanta ba kallabi gashinta yakwanto agadan bayanta
RIHANNAH Ta fuxgota Tana ihu kamar zata cinyeta don kishi " _W
hen are you coming This house_?
KUYANGA
takara furgita ta kankame jikinta takasa magana tunda bata fuskanci mema takece mataba balle tabata amsa
RIHANNAH ta gaura mata mari tana fadin " _are you mad_? _If you talk me Rubbish i will kill you now_ ganin *
KUYANGA* Batada niyyar magana yasa taga kamar raina mata hankali takeyi
Tashakota ta hadata da bang
o
Ihu da kakarin da *KUYANGA* Keyi yasa YARIMA dake can dakinsa kwance yasa yafito aguje
Yana ganin abinda ke faruwa yayo kansu aguje yakwaci *KUYANGA* Ahann
un RIHANNAH yatura *KUYANGA* Gefe yana fadin taje maza dakinta
RIHANNAH ta cakumeshi tana masa ihu akan saiya gaya mata wacece tagani agidansa
Yazabga mata mari saida taga taurari
Agigice ta sakeshi tana rike da gurin taji marin har kwanyarta tahau kuka t
ana tumami agurin
Yawuce ta afusace yayi dakinsa
Ta tashi tabishi tana cewa saiya kori yarinyar kokuma ita tabar masa gida
Tasan yana sonta sosai shiyasa take fadin hakan
Amma agun yarima wannan ba abune dazai yiyuba yama xa.ai yakori *KUYANGA* To inya ma
koreta ina zataje itada batasan kowa akasar ba shine dalilin xuwanta ai inhar yabiyewa son zcyr yabi zabinta tabbas zai aikata kure domin sai ya fuskanci bacin rai gun mahaifinsa inyaji toko mahaifiyarsa da bata son bacin ransa itanma ai baxata barshi ba
D
ayagaji da hargowar tata saiya zare belt yaringa dukanta ko ta kyaleshi
Ranta yabaci da irin hukuncin da yayi mata wanda bata xataba
Kwana tayi tana faranta masa rai domin sau biyar yahauta kafin wayewar gari domin ita din jurauce itace tayi masa sabo da Z
AZU
π
"Oh!SU Rihanna yau ga karshenki sai akara gaba Itadai *KUYANGA* tana jiyo ihunta ana dukanta saita kara cika da
tsoro taji kuma baiburgeta ba domin shine yajawa kansa dabaya dauko mata da bazasuzo suyi masa hauka agidaba.
RIHANNAH bata kwana
agidanba tuni ta fuce da ita da komatsanta tayi fushi dashi sukayi baran baran aranar β¦β¦β¦
*Hhhhh muje zuwa*
Da daddare *KUYANGA* Tana kwance taji shigowarsa dakin nata
Tayi saurin tashi tana masa Barka da dawowa
Ya xauna bakin gadon nata yana mata murmush
i tare da Amsawa
Tayi mamaki domin bata xaci zataga fara,arsa ba ma tunda tasan ta karya masa doka tafuta alokacin dayace kada tasake tafuto in RIHANNAR tana nana gashi harsun sami sabani adalilinta tsorone ma yadarsu aranta tana tsammanin ko fada yazo yi
mata
Ta takure jikinta agefen gadon
Daya fahimci atsorace take dashi sai yasha mur yace "meye kike wani matse jikinki wato kina ganin ko wani abu nazo miki ne? Ko a hotel kyaleki nayi bawai hkr nayiba yanzu kuma ba zuwa nayi na taba kiba tunda kinyi
sanadin barin me debe min kewa gidan dole yazamo kece zakici gaba da deben kewar tunda dama dan hakan nataho dake bawai donki dafan girki koki gyaramin daki nake zaune dakeba don inji dadin rayuwa ta dakene dan haka kizama cikin shiri zuwa daren gobe yau b