Showing 57001 words to 57925 words out of 57925 words
yanada farin jini babu me gudunsa su tunda shime kyaune kamar babansa
Dakyar ya amince amma yace kawai su zaba masa yabasu wuqa da nama shikam gida xaikoma kawai saisun taho
Awashe gari yahada kayansa yadage sai tur
ai inda gidansu da karatunsa da aikin yarima yake ammafa zcyrsa cike da son khaleesat yabar kasar
Suko iyayansa ganin antsaida ranar Auren khaleesat da ma,aruf sukace bazasu koma yanzuba har sai anyi tunda dogon hutun sch akeyi kuma ranar Auren ba dayawa a
kasakaba ga kuma khairat tace itama bazata tafiba har sai anyi bikin kawarta khaleesat
Cikin wata gudan da aka tsayar aka fara shirye shirye
A dubai yatura da kudin siyan kayan funitures nata da electronic masu tsada tunda bikin yar gara ne
Kai tsaye can
gidan da yake amatsayin mallakin ma,aruf aka wuce a kayan Daura
Kayan kicin saika zaci a shagon wambai kake dam yake kamar yayi magana
Aunty zulaihat da tayi Aure tazo daga gidan mijinta ita ke hada amarya dayake ta iya dilka halawa da duk gayran jiki da
i
Zulaihat aminiyar G.zeenatu kuma yar uwa ita ke kula da shige da ficen amarya duk don kar asha kunya dayake wani dan borno ta Aura ta shige jikin dangins dayake suna sonta taringa koyon sana,oinsu Na hada tsimi kayan mata da humra da dilkar amare da subu
ka da halawa duk inda zulaihat tayi sai tashin kamshi saika zaci dama da yan chadin ta taso
Haka ckn kwana bakwai ta gama tsuma amarya khaleesa tayi jajir sai kyalli takeyi ga kamshi na tashi ajikinta ko ta iyana kamar wacce tayi wata da watanni cikin rand
ar humra
Su kansu kakanninta su MAMAH da FAATU gudummawa me muhimmanci suka bata wanda taji dadin hakan sosai
Saida aka fara biki saiga FULANI UMMAH tazo gidan asanyaye da ita duk tayi sanyi wai tadada zuwa van hakuri da neman yafiya aguns
u
Ba laifi babu w
anda yanuna mata wani abu a fuska aka jata ajiki
Agidan da yarima yake ta sauri itama hindu ta ringa nan nan da ita ba laifi sun nunawa juna mutumci ba kamar da ba
Fulanin ganin anmanta komai agidan na lamuranta yasa ta saki jikinta ake shagulgula d ita a
mmafa zuwan fulani yasaka khairat ta gane matsayinsu agidan takumaji labarin komai abakin fulanin wanda atake khairat din takira Dan,uwanta ciroma awaya tasanar shi komaI
yaji abin har ransa har kuka yayi yana ashhsa da iyayansa da sukai musu hakan
Da qunc
i ya wuni aranar domin ji yayi aransa inama khairat bata gaya masaba domin karin bakin ciki tayi masa dama yana cikin bakin cikin Auran khaleesat da Ma ,aruf
*****
Biki akai na girma na Al,adar sarauta saida ango yaxo garin Taskira shida abokansa yayi
kwana uku na yanda suma bangaren gdn gidansu khaleesat zasuyi bidirin tare dasu don biki inbabu ango aguri lamine
*LANCY LUV EVEB CENTER* Dake wajen fine time acan akayi gagarumin party wanda ango da amarya suka sha kyau har suka gaji anci ansha anwatsa le
da agurin anyi komai na girma da aji khaleesat tayi kyau over domin ango duk mintina idonsa na kanta kuma hannunta na ckn nasa kamar za,a kwace masa ita
Ita dadin hakan taji aranta tunda yana nunawa duniya dai yana sosai knn
Saida aka gama bidirin biki agi
dan sarki aka daura Aure a babban masallacin gidan sarkin sadaki dubu dari da mukullin mota haka aka bada
Kowa agun ya yaba
Motoci ashirin sukayo daga katsina zuwa kano domin daurin Auren khaleesar da ma,aruf
Aranar aka shirya amarya da kayanta amota da
abokan rakiyarta ciki harda mamah da Aunty zaihat da Aunty Aliya da tazo tun daga turai itama a mota guda suke wacce amarya ke ciki mamah sai tsokanarta takeyi itako tana nade ckn gyale ajikin Aunty zulaihat tanata goge hawaye yau ta rabu da iyayanta zata
shiga sbwr rayuwa
Gimbiya zeenatu kuwa Allah taringa godewa daya sauke musu Nauyin Khaleesat aransu tunda sun mata
tarbiyya me kyau sun Aurarta gidan nasaba sun bata ilimi takuma koya mata girki kaloli gashi yau an mata Aure kowa yana sambarka itako me zat
acewa mahaliccinta aisai godiya tunda rayuwarta data mijinta da "yar ta ta haska
Saidai kuma tanajin kewar diyar tata dauriya ma tayi tama kasa rakata bakin mota
Shiko yarima idonsa babu kwalla bare damuwa afuska yai mata rakiya bakin mota tana jikinsa tan
a kuka yana rarrashi yashigarta motar yana mata fatan Alkairi
Saida ya kebe shikadai yayi hawayensa na farin ciki da kewar "yr gudaliyar yarsa kana ya share yana son khaleesat don dai Aure ga "ya mace dolene da bazai bari tayi nesa dashiba
Shikansa takawa
saida yayi kwallah na rabuwa da ita domin sabo da ddi rabuwa ce da wuya
Kamar yadda masu karatu zamu rabu anan badan nasoba tunda mun dade tare a labarinan tun gimbiya na kuyangarta lallai sabo da dadi ravuwa da wuta Allah yabamu alkairinsa yasake sadamu
awani novel nawa na gaba tare masu bukatr jin labarin Khaleesat kutara agaba ckn novel din da zanyi zaku ringa jin labarinta insha Allahu zamu ringa lekota dolece tasa natsaya ban bita dauraba sbd dama gundarin labarin ba akanta aka ginashiba kada mu zaqe
bye fans luv you too
QARSHE