Showing 27001 words to 30000 words out of 98074 words

Chapter 10 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)COMPLETE

mai dauke da Royal faint da Royal furnitures wato golden colour ne da dark blue,

gadon jibgege ne inka ganshi ka

mar da gold aka yi wani hadadden labule ne yake kewaye da gadon,

acikin dakin harda farlo madaidai ci da jibgegen plasma tv,

akwai dressing room wanda anan closet yake sai tafkeken toilet wanda da zaran ka shiga zaka manta a wani duniya kake don sam baiy

i kama da bathroom ba,

staya zayyano muku kyan wannan room din bata lokaci ne cikin kankanin lokaci ta shiryata cikin abaya Maroon colour wanda yabi laafiyar jikinta da surarta ya kwanta kyakkyawan gashinta yasha gyara sai tashin kamshi yakeyi

"Mashaal

lah,"

shine abinda Sultan Salahuddeen yac

" kunyi kyau you look so amazing ,"

cikin murmushin da baya daukewa a face nata tace

"thank you Dady,"

" okayy lets go nasan right know guard are waiting for us,"

veil dinta ta yafa mata suka sata a stakiya

suka fito daga dakin acikin tan kamemen farlon suka bayyana kafun shima suka fito saukowa sukayi daga stairs cikin wani katon farlo wanda sai ka kure tafaiya kaafaun kasamu kujeran zama bayan wuce farlo biyu da sukayi,

suna saukowa servant suka hau basu

gaisuwa sai de hannu kawai suka daga musu har suka futo balcony na gidan inda convoy na hadaddun cars ke jiransu carpet aka shifida musu wanda ya kaisu har gaban car din su da sauri guard suka bude musu kofan car din suka shiga suka dau hanya suna tafiya c

ikin isa da gadara,

basu staya a ko ina ba sai CAIRO INTERNATIONAL AIRPOT inda aka tana da don parking sukayi parking like always guard ne suka fito suka shinfida centre carpet mai tashin kamshi har cikin airpot din carpet din ya karasa kawanya suka musu

hagu da dama suka stattaya aka bude musu cab din car din suka fito

*Mashaallah *

shine abinda na fadi ba karamin kyau sukayi ba Sultan Salahuddeen yana sanya da farar jallabiya sai wani bakin kimono irinta larabawa sai de wannan ya banbanta dana sauran

wannan na maabota mulki da sarauta kadai ke sashi,

kanshi ko da hirami wacce aka nadeta yanda larabwa keyi sai de nashi abin nadin tamkar da ruwan gold akayi daga gaban akwai wani dan abu tamkar maballin riga sai de nashi dadan fadi kana gani kasan ba k

aramin kudi bane wannan abun,

hannunshi ko wani agogone designer wanda sai masu hanu da shuri ke sawa haka takalmin kafanshi wanda yake cover shoe mai daukan hankalin mai kallonsa da tafiya da imani,

wani ni'imanceccen kamshi ne ke tashi daga jikinshi

fuskanshi sai fidda haske da annuri yakeyi,

daga gefenshi kuwa Sultana Najda ne ke sanye cikin shigan alfarma wata hadaddiyar fitted gown ne fari wanda yasha bead work sai sheki suke da daukan ido asaman wannan fitted gown din kuwa alkyabba ce wanda basu

da maraba da gown din shima fari ne yasha bead work bai kasance katoba ya kasance daidai jikinta da belt nashi da aka daura sai ya zamanto kamar kimono,

kanta anyi rolling da white veil ya fito da cute face nata mai cike da annuri a stakiyansu abun kauna

r su ce wato SAFEERA itama na saanye da abaya maroon colour wanda yasha arnen stones masu daukan ido da canja launi,

kanta an yane mata da veil,

sun cigaba da tafiya cikin isa da takama har cikin airpot din wanda jirgi su kawai yake jira dama private je

t ne,

jagora aka musu har cikin jirgi wanda yake tamkar aljannan duniya sai baza kamshi yake basu bata lokaci ba suka dau hanyan zuwa Egypt.

CAIRO [ EGYPT]

wassu hadaddun royal cars ne wanda akalla sunkai 15 suke jiran jirgin Sultan Salahuddeen tayi land

in don su kaisu masaukinsu wato SULTAN ABDUMALIK ROYAL ESTATE.

basu wani dau dogon lokaci ba jet din tayi landing cikin kankanin lokaci security suka cikaa gurin sanda aka gama cajewa tas kafun SULTAN, SULTANA DA AMIRA suka fito daga jet din,

tana maka

le jikin SULTANA tun dazun don astorace take ganin jamaa dayawaa agun gani take tamkar zasu cinyeta danya,

har car aka rakasu suka shiga suka dau hanya zuwa SULTAN ABDULMALIK ROYAL ESTATE.

END OF PAGE 13

Queen Mahirah

Comment and share

๐Ÿ˜

๏ปฟ

๐Ÿงš๏ปฟ๏ปฟ๏ปฟ

TH

E TWO LIGHT

โœจ

[RIKICIN GIDAN SARAUTA)



Story and written by

Queen Mahirah

ADAPTED EXPERT WRITER

๐Ÿ“–๐Ÿ–Š

๏ธ

?26 ?January, ?2024

9:31:16 PM

BOOK 1

FREE BOOK





๐Ÿงš

14

๐Ÿงš

Sun cigaba da taafiya bisa shimfidaddiyar kwaltan daya ya kaisu

har hadadden estate din wato SULTAN ABDULMALIK ROYAL ESTATE.

Ya kasance estate mai dumbin tarihi da dogon zamani.

ya ginu tun lokacin Sultan Abdulmalik lokacin dayayi murabus daga karagan Mulki ya daura dansa wato SULTAN MUHD HABIBULLAH,

inda ya baro

Cairo ya dawo Egypt da zama shida iyalinsa ya bar dansa acan,

sai ya ksance duk wani dan ahalin ya dawo nan da zama ya zamanto FAMILY HOUSE nasu duk wani jinin Sultan Abdulmalik anan yake rayuwa shida iyalinsa.

guri ne mai matukar girma tamkar gari kowa

da sashen shi suna rayuwarsu cikin kwanciyar hankali da kaunar juna duk da na ciki na ciki baa rasa yan kustiri stome,

kamar yadda kuka san kowani Family da irin nasu mastalan bare gidan sarauta wanda shine matattaran mastaloli,

duk da haka in ka gansu

sai sun baka shaawa yadda kansu yake a hade a zahiri,

a mastayinka na bako baka isa ka fahimci wani abu dake faruwa mara kyau a stakaninsu ba,

suna kokaarin hada kansu a idon duniya,

a kowani karshen wata sukan hadu donyin GET TOGHETHER hakan na kara mu

su hadin kai duk wani dan family yakan halatta wannan taron don ya zama dole ako ina yake a fadin duniya dole yazo,

sun sanu a fadin duniya sabida wassu baiwa da Allah ya musu Allah ya azirtasu da kudi,ilimin addini dana boko, uwa uba kyau da kwarjini Al

lah yamawa matansu da mazansu wannan baiwan,

kadan daga cikin abinda ya yasa suka sharah suka kuma sanu a fadin duniya kasncewarsu HALF CASS wato ruwa biyu na daya daga cikin abinda yasa su shaharah suka kuma yi suna sannan suka zama abun kwatance a fadi

n duniya,

iliminsu na both arabi da boko ya taimakesu wajen gudanar da mulkinsu a zamanan ce bisa tafarkin musulunci,

kyansu shi ke kara jan mutane garesu da arzikinsu daya sa musu kwarjini a idon mutane,

Allah ya musu baiwan shiga ran mutane suna da

shiga rai duk yawancin su a murde suke baya ga haka suna da manya a familyn su wanda suke da manya makami a fannoni da dama,

suna da duk wani nau'in maikata kama daga land army ,navy, airforce,pilot, doctors, lawyers, prsecutors...., da sauransu yana da

ya daga cikin abinda ya karamusu karfi ya kuma tara musu dinbum makiya na ciki dana waje .

Basu staya ako ina ba sai bakin wani tamkamemen royal gate black and golden gate din na raga ne so kana iya hangen abinda ke ciki ita kanta gate din abun kallo ne

daga hannun dama akwai wani computer wanda daga nan mutum yake neman izini ana kallon ka daga ciki wato security dake ciki na kallon ka daga nan sai sun tabbar da wayene kafun ake bude ma gate don shiga,

already sun san da zuwan Sultan shiyasa basu stay

a bincike ba gate din da kanta ta bude a wani slow motion hakan ya kara kayatar da abun,

danna cars din sukayi cikin wannan Estate din ko ina securitys ne gurin ya mugun staruwa staywa kwtan ta tashi ma bata lokaci ne,

sun cigaba da bin wannna shinfid

addiyar kwaltan wanda gefe da gefenta shinfidaddun flowers ne msu tashin kamshi da daukan hankali.

tako ina a shimfide yake da interlocks da flowers sun wuce gate har uku kafun suka isa wani tamkamemen Building Wanda na hango kmr castle,

wni water fall

ne stakiya wanda yake kewaye da kwalta wanda dole sai kabi kafun kayi parking hakan kuwa sukayi kafun sukayi parking,

zugan securities suka musu kawanya as always sun shinfida royal centre carpet wanda yayi leading nasu zuwa main door din building din, c

ab din motan aka bude musu suka fito sukayi ciki,

wani tafkeken farlo ne mai kayan more rayuwa katon gaske ne mai dauke da kayan alatu da kyalekyali masu daukan sense,

.bayan wuce zafafan farlo uku da sukayi Wanda servant ke aikin bude musu kof,

ta ko

Ina kwasar gaisuwan servant din keyi Wanda ko amsawa basa Yi ,

sanda suka zo bakin kofan farlon Wanda yake tamkar da zinare akayi golden colour ne kofan gashi dagirman gaske jikinshi ko anyi mishi ado da wassu

duwastu Wanda Ina kyautata zaton lu'ulu'u n

e da murjani harma da diamond

๐Ÿ’Ž

,

Suna bude kofan suka ja baya suka staya su Kuma suka karasa ciki kasancewar bako wani bawa ne ke da iKon shiga ba sai Wanda aka yardar masa.

basu staya a ko ina ba sai wani sashi a farlon wanda yake dauke da wassu zafa

fan furnitures masu shegen stada da daukan hankali da walwalin su,

zaka ranste da gold akayi yanda suke sheki da daukan eyes

๐Ÿ‘€

daga sama ko wani narkeken chandelier ne Wanda akayi shi da danyen zinare wato white gold,

Tiles din farlon kuwa dauke yake da

tambarin masarautan Wanda ya Kara kayatar da komai hatta silin din falon zaka ranste da glass akayi yanda yake walwali ga wassu duwastu Wanda ke walwali da kansu suna daukan ido

๐Ÿ‘€

,

hango wassu kyawawan larabawa su hudu nayi suna sanye da kayan alfarma m

aza biyu mata biyu bakowa bane sai sarki mai murabus da dansa wato SULTAN MUHD HABIBULLAH da dansa ko ince babban dansa wanda yayi murabus ya bawa dansa SULTAN SALAHUDDEEN mulki wato MALIK SULTAN IBN HABIBULLAH

sai matansu SULTANA MARYAM wacce take uwarg

idan Sultan HABIBULLAH sai MALIKAT NUBIA mata Malik Sultan IBN Muhd Habibullah.

fuskan ko wani daya daga cikinsu dauke da murmushi wanda ya juya firkici da alajabi lokaci daya sanadin tOzali da sukayi da yarinyar dake tafe dasu wanda a iya saninsu yau

ta cika shekara daya da rasuwa.

atunaninsu ma wannan shine dalilin zuwan su Sultan d Sultana,

sai de sunga akasin hakan kowa bakinshi dauke da tambayoyi da alajabi wanda ya bayyana karara duk da sun kula da hakan sai de basuyi kasa a guiwa ba wajen kara

sawa inda suke don su gaisa su kuma samusu albarka kafin su yi abinda ya kawosu,

don anasu lissafin yau zasu koma sabida yau tuesday ba friday ba da friday ne zasu kwana sabida saturday and sunday ba zaman palace.

kamar yadda suka saba gaisuwan su ta la

rabawa gaisawa suka yi sannan suka yi pecking both cheeks nasu haka matan ma sukayi kafun suka zauna.

ita de sai mannewa takeyi ajikin Sultana Najda har suka zauna Malik Sultan ne yayi kaarfin guiwan tambayansu wacece atare dasu,

murmushi Sultan Salahu

ddeen yayi kafun yace'' atakaaice muma bamu san wacece ba mun de dauketa a mastayin wani Ilhama da Allah ya mana alokacin da muke wani hali na rashin madogara sai shi wanda ya bamu Rinaa ya kuma karbi abunsa''

"ban gane mai kake nufi ba"

inji Sultan Hab

ibullah sadda kanshi kasa yayi cikin girmamawa yace

"wannnan itace gaaskiyar Jaddi"

ba tare da bata lokaci ba ya kwashe duk labarin abinda ya faaru wanda Sultana Najda ta fada masa ya musu da kumaa wanda yayi bincike ya tabbatar ,

kabbara kawai suka

hau yi gaba dayan su suna jinjina wannan lamari Sultan Habibullah yace

"wani shawara kuka yanke yanzu"

''bamu yanke shawaran komai ba Jaddi hukuncin ku muke jira dan "

jimmm yayi kadan kafun yace "hakika wannan alamarin yafi karfin tunanin dan adam ko

shirinsa wannan wani lamari ne wanda Allah ya stara abunsa dama ance kana naka Allah na nashi ya bamu Safeera ya karbi abinshi mun masa godiya munce Alhamdulillah ya jarabce mu da kaunarta ya kuma dauketa,

don ya auna karfin imanin mu to Alhamdulillah ak

arshe ga abinda muka samu wato wannan itace sakamakon jarabawan mu duk da ban cire rai akan cewa itadin ma wata jarabawan bace da Allah yayi agaremu ,

na farko bamu san wcece ita ba??

bamu kuma san dagaa ina take ba??

sannan ita kanta bata san wacece

ita ba??

bare mu roki alfarma wajen iyayenta su bamu ita don maye mana gurbin abin kaunar mu,"

hmmm dogon numfashi yaja ya cigaba da cewa

"tabbas wannan yahh jarabawace agare mu wanda muke fatan Allah bamu ikon cinta sai de ba yadda zaayi ta maye ma

na gurbin Safeera don duk bamu san daga ina take ba kuma bamu da karfin ikon da zamu rabata da iyyenta,

alokacin da ta dawo hanklinta ta kuma bukaci komawa mahaifanta bamu da ikon hanata hakan ,"

dummm shine abinda zuciyan Sultana Najda ke bayarwa tana s

toron jin abinda zai yanke dama shine abinda take gudu kamr ta fashe da kuka take ji shiru,

Sultan Habibullah yayi cos he is speechless right now ahankali Malikat NUBIA tace

"Abie,"

cikin siririyar muryanta maai zallan nustuwa Wanda kana ji ko baka ga

Mai shi ba kasan ma'abocin hakuri ne, ga wani zaki dadin saauraro,

dago kanshi yayi ya fuskance ceta ya amsa mata da cewa

"mai ya faru yahh binti,"

zubo wa tayi kasa tayi kneeling ta sadda kanta tace

"ina rokon alfarma agareka dan Allah,"

cikin w

ani yanayi yace

"fadi Binti,"

"dan Allah Abie ka yarda mu dauki yarnan ta zamanto wani bangare na ahalinmu,"

tayi magana tana hada hannayenta 2

๐Ÿ‘

tana hawaye gwanin tausayi ,

"yau akallah shekara 20 bance komai ba bawai dan baani da abin fada ba aa

sai dan kawai nasan ko na fada bazai yi amfani ba,

amma ayau gani gabanka ina rokon alfarma daka taimaki zuciyata don tana gab da fashewa,

tun rasuwar yata ban kara yin wani farin ciki ba sai yau ganin wanan yarinyar ya sana na stinci kaina cikin dumbin

farin ciki tamkar yata haka nake ganinta,



ayanzu ba kowa nake gani ba face yata dana rasa na rokeka amastayinka na mahaifi agareni ba sirki ba ba kuma shugaba ba a mastayinka na uba nake rokon wannan alframan,"

hakika kowa a wannan gurin sanda ya karay

a basu kadai ba hatta masu karatu na tabbar da hakanne,

kallo daya zaka mata ka hango abubuwa da dama atattare da ita da kanshi ya mikar da ita ya kuma zaunar da ita a gefen shi yasa hannu ya goge mata hawayenta yace

"kinyi gaskiya ni ubane a gareki tu

nda uwa Daya ta haifemu da mahiafinki kuma ahanuna kika taso,

tabbas nayi mamakin yadda kika jure har stawon shekara 20 mun,

miki laifi wanda har yau cikin tarin dana sani muke bamu kyau ta miki ba keda diyarki amma inde hakan zai sa kiji sanyi cikin z

uciyarki tohh ki kaddara an gama daga rana mai kaman ta yau ta zama yar ahalin SULTAN ABDULMALIK,

yanzu ba anjima ba zaa mata komai na tabbatan ta yahh kuma jika a wannan ahalin mai albarka bamu kadai ba duniya zata shaida hakan."

fashewa tayi da kuka

ta tace

"shukran yahh Abie,"

ta rungumeshi shafa kanta yayi yace

"ya isa wani nannauyan ajiyan zuciya suka sauke gaba daya na farin ciki ahankali ta taso ta karaso inda suke ta mika mata hannu ta ce

"Taal yahh hafiidatii,"

wiki wiki takeyi da idan

u ta mika mata hannun ta mikar da ita tana bin fuskarta da kallo ba abinda take gani sai fuskar yarta shalelen ta abin kaunar ta rungumeta tayi stam ajikin ta tana jin wani yanayi na kaunar yarinyar na rasta mata bargo tana ji tamkar suna da wani alaka ta

jini,

tare suka zauna a kujera daya inda Malik ke zaune suka saata a stakiya shi kanshi ta mazan kawai yakeyi don yaji abubuwa dadaama akan yarinyar a heart,

nashi wani sanyi yakeji aranshi yana ji tamkar ya biya wani nannauyan bashi da ake binshi da d

adewa,

Sultana Maryam da bata ce komai ba tace "yanzu mai zamu sanarwa duniya akanta in suka tambaye mu game da mastayinta??

in mahaifanta suka gaanta mai zamu ce dasu??

ya zamu kare kanmu??

ya zamu mai data ta zamo namu gaba daya??

ta wani hanya??

cikin zumudi da gaggawa Malikat tace "ta hanyar aure,"

hankalin kowa ya dawo kanta dan son karin bayani

"mu aurar da ita a AMEER MAHBEER,"

shiruu falon ya dauka na yan sakanni kafun Sultan Habibullah yace "ka'idan familyn na magaji baya auran bare

kuma baya aure haka kawai sai bayan anyi bincike wato istihara da kuma addu'oi,

amma zamu gwada zanyi hakan bani kadai ba inaso yau dukan mu muyi hakan zuwa gobe muga abinda Allah ya stara akan wannan diyar,"

kowa yayi naam da wannan zancen sai ayanzu

hankalin Sultana Maryam ya kwanta tace "ni bazaa bani ita inji duminta bane,"

murmushi sukayi suka mikata gareta kamar wata jaririya "mashaallah"

shine abinda tace tana murmushi

"ahlan wa sahlan ya Hafidati,"

atakaice de ko ince agurguje sun kwashi

mintuna suna nuna mata kauna kafun aka sanar dacewa gobe akwai Family meeting ana bukatar kowa ya hallara bayan gayyato SHEIK JABEER wanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login