Showing 18001 words to 21000 words out of 98074 words

Chapter 7 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)COMPLETE

da tunda abin ya faru bata yi irinshi ba Othman kam daskare wa ma yayi azaune don he is totally speechless shi sam baya ma fahimtar abinda take fada kokadan,

" waye babansu??

waye kuma mijin da

kika aura??

ya san abinda ya faru ne,"

da saninsa aka yanke wannan hukuncin????,"

Inji chief a ahankali ta stagaita da kukan nata tace

" mijina shine baban su bai san abinda ya faru ba baya ma kasar gaba daya,"

dogon numfashi chief yaja Innani tace



"to yar nan waye mijin naki a ina yake rayuwa,"

" yana rayuwa a Masarautar Suhataj Muhd Habibullah hasalima shi dan masarautar ne cikakken jinin sarauta ne,

mai ji da karfin iko ya kasance makami mai stole idon makiyansa mutum ne shi mai kwarjini bay

a storon kowa,

yakan taka kowa kuma ya kwana lfy dan lelen Fulani da Baba sarki fari kuma mai farin aniya ga wanda yaso mai kuma bakin aniya ga wanda ya bukaci hakan,

kallo daya zaka mata ka fahimci irin zallan kaunan data ke mishi don tini duk wni damu

wa dake fuskanta ya kau sai sakin murmushi

โ˜บ

๏ธ

โ˜บ

๏ธ

takeyi akai akai

"ya kasance mutum mai zafin kishi wanda ko fita baya son nayi shi hatta mata ma kishi yake dasu muddin suka kusanci inda nake,

kaf masarautar babu wanda ya isa ya kalli koda yastan kafa na

ne duk girmanka kuma duk stufanka muddin ka kasance namiji to ya haramta maka kallona,

ciki da waje ba wanda baya storonshi baa hada hanya dashi inyace zaiyi to zai yi shi soja ne mai babban makami MAJOR GENERAL MUHD KAHTER IBN ABDALLAH IBN MUHD KAHTE

R IBN ABDULMALIK IBN ABDULFATAH IBN ABDULJALAL,"

da sauri Othman ya dago rinannun idonshi ya zuba mata su akaci saa suka hada ido da ita murmushin karfin hali ta sakar mishi tace

"kana mamaki ko,"

gyada mata kai yayi kamar sabon wawa murmushin ta kara

sakewa tace

"nima haka nayi lokaacin da akace zan aureshi i was totally speechless wanda ko hawaye na gagara yi awannan lokacin,

hadiya raina ne kawai banyi ba awannan lokacin,

amma sunce nayi musu biyayya zanga da kyau rayuwar mu zatayi albarka su

n hango hakan sunce tarayyar mu zata kawo karshen abubuwa dayawa dake faruwa a wannan masarauta da yardar Allah,

sun zuri'ar mu zata kasance hasken da zai haskaka duhun daya mamaye wannan masarautar ko Mai daren dade wa sai komai ya canja,

babu wani sau

yi acikin wannan tarayya ba sauyin data kawo illa tashin hankali data jefani aciki da tarin danasani na bin umarninsu danayi, wanda shi ya janyo faruwar haka,

kuka ne yaci karfinta Innani ta koma gefenta ta rungumo ta jikinta ta hau lallashinta shiko Oth

man yama rasa inda zai stoma ransa yaji dadi guda daya

"yahh Allah wannan wane irin iyaye ka hada mu dasu wanda basu damu da farin cikin 'yaa'yaan su ba akullum damuwarsu shine masarautar su da yadda zasu fada data,

kullum suna mana huknci batare da bin

sassala ba sun manta cewa mu 'yaa'yaa ne agaresu,

sun manta cewa muna da hakki akansu amastayin su na iyayen mu suna mana hukunci kamar yadda suke wa alumman dasuke shugabanta,

suna manta cewa mastayi biyu suke dashi agaremu iyaye da shuwa gabanni,

wann

an wani irin kaddara ce mai zafi haka,"

dafa kafadanshi chief Imam yayi yace "karka ga laifin su basu manta daku ba wannan kadan ne daga cikin kalubale da RIKICIN GIDAN SARAUTA fatan shine Allah ya raya haske biyu [ TWO LIGHT] ina da tabbacin su zasu yaye

wannan duhun da hasken su da baya gushewa,

ku kwantar da hankalinku kuyi rayuwarku Allah yana sane daku lokaci nanan zuwa lokacin da saa zata bar hannun makiyanku ya dawo hannun ku fatan shine Allah bawa haske biyu [ TWO LIGHT] ikon cinye jarabawansu,"

Amin shine abinda kowa yace

"zan baki wassu addua ki tabbatar kina musu shi kullum da dare da safe da kema kanki akwai kuma rubutun da zansa amiki na kariya daga miyagun jinnu dan su ke bibiynki ayanzu ina da tabbacin turo su akayi su haukata ki saide A

llah yafi karfinsu zamu yake su da Ayaarr Allah,

Nana kaita ciki ta huta ko sai akawo mun mahnoor da mehnoor din namusu addu,"

" Tohh"

shine abinda ta amsa dashi ita da Fatima suka taimaka mata suka kai daki aka hada mata ruwa mai dumi ta wasta tasa kaya

n bacci tasha magani mintina kadan ya dauketa bacci yayi awaun gaba da ita don akwai maganin bacci aciki,

suka kai yaran falon daya othman ya karba daya chief ya karba da kallo othman yake bin babyn ko baa fada ba yasan wannan jinin Kahter ne don yanayin

kama na jini da sukeyi bugu da kari wannan tabo da yar keda shi a dansten hannunta wanda yake kamar gadon masarutar su ne wannan tabon don dukkansu nada shi,

to abin mamakin

๐Ÿค”

mai ya shiga kan Baba Sarki na yanke wannan danyen hukuncin bayan ga shaida na

zahiri wanda ke nuna su cikakku yayan Kahter ne,

chief ya musu adduan neman stari ya kuma sa aka maida su suka kwanta don tunda suka tashi suka sha nono shikenan suka koma bacci abinsu,

Fatima de atakure take koda so daya tana son su hada ido ko su kebe

don ta gyara kuskurenta sai de ba dama dan ta fahimci sam hankalinsa baya jikinsa ana shi bangaren kuwa bawai fushi yake da ita ba aa kawai de yana bukatan keban cewa shi kadai ne,

tabbas yana tausayin dan uwanshin

shin wani hali zai shiga idan ya dawo

ya tarar da danyan aikin da iyayensu suka mishi

๐Ÿง๐Ÿค”

??

chief ne ya kaste mishi tunaninshi da cewa

"Hamma idan sunyi arbain inaso ku koma can IRAQ da zama gaba daya dasu ko zata ji saukin abinda ke damunta muddin tana nan kuma baza su taba barinta ba tay

i nisa da kasar na tabba insunga bata nan zasu sarara da abinda suke Yi ,

shine kadai hanyar samun lfy su ita da 'yayanta,"

kai kawai ya gyada mishi a wannan ranan kowa da abinda yake sakawa aranshi game da abinda ya faru kowa da abinda yake hasasowa mus

amman chief da ya hango abubuwa dayawa game da yaran wanda shi kanshi sanda ya girgiza da ganin hakan tabbas ya tausaya musu tun suna yan kanana sun fara fuskantar jarabawan rayuwa,

dole su dage akan yaran nan wajen musu tarbiya mai kyau da daura su akan

tafarki na islama da steratar da kansu daga faduwa halaka.

wannan daren kowa ya kwana da abubuwa aranshi musamman chief da yaga abubuwa dayawa game da wayannan yaran yasan zasu tara makiya na gida da waje sai de Allah kare ya basu ikon cinye jarabawan s

u.

Ameen inji ni Queen

๐Ÿ‘‘

Mahirah

Ku cugaba da biyoni don warware wannan kulkin Mai wiyan kulli

๐Ÿ˜

20 YEARS LATER

Assalamu alaikum sallama sallama wai ba kowa ne agidan nikam ehyehhh,

wata hadaddiyar budurwa ne ke magana cikin siririyar voice nata mai da

ukan sense,

tana sanye da atamfa fitted gown wanda ya amshi jikinta ya zauna a kyakkyawar surarta mai daukan hankali da nutuwar Mai kallonta da Mai karatu,

ya kuma fitar da zallan kyau da haduwa da hasken fatarta mai daukan eyes

๐Ÿ‘€

da imanin Mai kallont

a kasancewar sa creamy colour,

kare mata kallo nayi don ganin ta inda zan fara zayyano kyawu da Kuma zallan stari da kyan halittan da Allah ya mata,

doguwace tana da stayi saide ba zololo ba baza kuma mu kira ta siririya ba, ba kuma katuwa ko narkekiya

ba zamu ce da ita yar das das mai daukan ido da sense,

fara ce sai de farinta ba irin namu na husawa ba tafi kama da na larabawa musamman na kasar Egypt ba ko digon baki ajikinta kala ce Wanda take daukan hankali ba Mai haska ido ba ko konasu, kala ne k

amar Madara Wanda baka gajiya da kallonta sa kasancewarsa Mai sanyin tashi da haskaka idon Mai kallonta da Mai karatu ya Kuma Kara masa karfi don samun daman karatu ba kakkautawa

๐Ÿ‘€๐Ÿ˜

,

fuskarta dauke yake da kyawawan eye balls nata masu daukan hankali wan

da suke kalan toka wato grey colour suna Kuma dauke da zararan eyelashes nata Wanda which is moist as always Wanda ke lumsar da idon making them to look so damm hot and sexy,

ga pointed nose nata Wanda yake sai dai face nata

๐Ÿ‘ƒ

,

da cute small pink lips

๐Ÿ‘„

, that are so fetching musamman I tana magana da husky voice nata ko tana shagwaba,

wuyanta sanye yake da kyakkyawan sarka mara nauyi wanda ya kwanta a fatar wutanta ya haska sosai,

starin surar ta ko baa magana sai de muce mashaa Allah starki da yabo

sun tabbata ga Allah ubangijin talikai da yayi wannan halittan, ta kasance irin matan da ake kira masu coca-cola shape kasancewarta Mai cika daga sama ga hips nata da kamar zan su akayi suna tamkar suyi magana,

halittan ne da ita Wanda ke rikitar da mat

a ya sasu kishi

๐Ÿ˜ก

,

kara rankada sallama tayi ta fashe da kuka kamar wata yar shekara uku taba buga kafa akasa yayi da ko komai na jikinta ke jijjiga Yana mosti da fusga,

wata stohuwa ne ta fito daga daki har zanin ta na neman faduwa tana waya taba uwa

rsa Sheikh Fetel kaine ko nasan kai zaka iya turus tayi ganin ba kowa a stakar gidan da sauri ta karasa gunta tace tana zaro ido MAHNOOR

๐Ÿ˜ฒ๐Ÿ˜ฒ

END OF PAGE 8

QUEEN MAHIRAH IDRISS

Follow this link tojoin my WhatsApp group and

๐Ÿšฟ

me with comment and react



๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿคฉ๐Ÿ˜˜

https://chat.whatsapp.com/EPeM4KtGCoJ9mrYw1Avfow



๐Ÿ‘‡

Comment and share

๐Ÿ˜

๏ปฟ๏ปฟ

๐Ÿงš

THE TWO LIGHT

โœจ

[RIKICIN GIDAN SARAUTA

๐Ÿฐ

]

๐Ÿงš

?11 ?January, ?2024

12:46:55 PM

Story and written by

Queen Mahirah

ADAPTED EXPERT WRITER

๐Ÿ“–๐Ÿ–Š

๏ธ

BOOK 1

Follow this link tojoin my WhatsApp group and

๐Ÿšฟ

me with comment and react

๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿคฉ๐Ÿ˜˜

https://chat.whatsapp.com/EPeM4KtGCoJ9mrYw1Avfow



๐Ÿ‘‡

Comment and share

๐Ÿ˜



๐Ÿงš

9

๐Ÿงš

Zaro ido waje tayi ta karasa cikin sassarfa inda take tace

" waya t

aba mun ke shalelena"

kara karfin ihunta tayi ta hau bubbuga kafa akasa tana

"ba ke bane ina ta sallama kinki ki amsa ni bayan kuma kinsan a gajiye zan dawo babu wani sannu da zuwa barai karban jaka kawai kika barni ina ta rangada sallama har makokoron

a ciwo yafarayi mun,"

kwantar da murya tayi ta sigar rarrashi tafara cewa

" yi hakuri shalelen Innani sallah nakeyi shi yasa ina gyada ubangiji ne in ba haka ba ai ban isa na barki kin wahala ba,"

" tohh naji to ni yunwa ma nakeji ta fada tana yastina

face nata at thesame time tana shafa flat tommyn ta,"

"aiko yanzu Barira tagama dafa abinci shinkafa ma kuwa da wake,"

turbune fuska tayi ta cuno baki gaba

"ni wallahi bazan ci shinkafa da wake ba haka kawai inci ckina ya kumbura wallahi ni bazan ci b

a,"

sake baki Innani tayi tana kallonta

" kefa kika ce adafa kafin ki fita kika ce kina so,"

cuno baki gaba tayi

" tohh kuma ni nace bazan ciba ko ana dole ne,"

" aa baa dole,"

" ni kaza ma nakeso naci wallahi ,"

"hmmm"

shine abinda Innani tace

dama tasan zaa rina kadan daga cikin halin Noor kenan

"tohh kije cikin falona yana cikin kulanki,"

murmushi nayi nace" shiyasa nake kaunar ki,"

gaba nayi da gudu nayi falo

" yi ahankali mana Noor ki dena yawan gudun nan kin girma fa shekara 20 ba kw

ana ishirin ba,"

nayi shigewata ciki ban ma saurari maganan Innani ba,

anan na bar shoes nawa da handbag dina harda veil nawa sai innnani ne ta dauke mun shi takai mun dakinmu ta ajiye kowanne agun ajiyarsa niko ina shiga inda nasan zana samu food fla

sk din nayi na dauka nayi zaman dirshan akasa na bude flask din kamshin pepper soup din ne bugi hancina wanda yasa nayi saurin rinste idona har wani hadiyan saliva nakeyi na fara kai wannan hadadden dafin kazan ina ci ina lumshe ido ina jijjig kai hanu ba

ka hanu kwarya nake ci,

har na cinye rabin kazan na rufe flask din dining area na nufa na bude fridge na dauko damun fura mai sanyi shima na zauna anan nasha iya cikina kafin na wanke hannuna a wash basin dake dining arean,

anan na bar food flask din ha

nyan wani kofa nayi wanda da alama daki ne na shiga woww shine abinda na fada ni Mahirah dakin ya hadu furnitures din dakin ba karamin haduwa suka yiba,

ga colour combination din da akayi amfani dashi kusan uku ko hudu amma yayi kyau gado uku ne adakin

ko wanne da colour combination dinshi,

na fari pink ne and golden na biyun kuma puple colour shima da pink na uku kuma sky blue and blue,

duk da wannan yawan kalolin bai hana dakin yin kyau ba haka fannin wadrobe ma kowa dana shi da colour dinsa sai sh

oe rack nasu dake gefe,

wani kofa wanda da alama bathroom ne daga gefenshi kuwa dressing room ne agun maana dakin shiryawa tana shigowa akan gadon farin na yada zango wanda hakan ke nuna alaman shine nata,

bata fi minti uku da zama ba ta mike ta cir

e kayanta ta shiga hadadden bathroom nasu tayi wanka ta fito gaban dressing mirror taje ta zauna ta goge jikinta ta shafe ko ina dinta da hadaddan kuleccham dinta da humra,

bayan body spray data fesa ajikinta wadrobe dinta ta nufa ta dauki kayanta na sha

n iska da inner wears ta wuce dressing room,

dryer ta jona ta busar da lallausan gashinta mai stayin gaske gashi baki mai stansti kamar de na larabawa,

ta busar dashi gaban wani dressing mirror ta staya ta shafa mayuka masu kamshi akanta ta kame gashin

agu daya kafin ta fara shiryawa cikin yan sakanni ta gama shiri cikin wani kaya marar nauyi dogon riga wanda da kadan ya wuce guiwanta fari mai black touches da hannun vest,

ta kara feshe jikinta da turare ta fito daga direct kan gadonta ta wuce ta kwan

ta ta ja barko ta lullube jikinta dashi hannunta tasa akan bedside drawer ta dauka wani karamin remote tana dannawa switched din dakin ya dauke sai bed side lamp data bari ta kuma kara danna wani abu kaifin Ac ya ragu ta kuma kara dannawa ta kashe fanka ta

ajiye taja bedsheet ta rufe har kanta.

[ ni Queen sake baki nayi da ganin ikon God duk wannan feshe feshen wai bacci zaayi shima na rana bugu da kari wani sabon salo wai komai da remote wani abu sai masu kudi]

a waje kuwa Innani da kanta ta hada abinci

n chief ta kai mishi part nashi ta fito dan har yanzu baidawo daga masjid ba tana fitowa tayi kicibus da wata beatiful arab lady dake kokarin shigowa dayake part din chief shine na farko,

amsa mata sallman ta tayi tace "aa Khadijatu Islama har kin dawo"

kai ta gyada mata tace "ehh Innani na wallahi na gaji gaba daya,"

" sannu ai dole koyarwa ai ba sauki shiga ciki ki huta itama yar uwartaki tana ciki inaga ma tayi bacci dan banji duriyanta ba tun dazu,"

gyada kai tayi tace "nikam bari na karasa ciki

tayi ciki ,"

batare da ta saurari abinda Innani zata ce ba niko Queen kare mata kallo na staya yi kansu daya da Mahnoor hatta stayinsu daya yanayin dirinsu ma daya kamansu ne kawai ya banban ta da haskensu dan nata hasken yafi na Noor tana kuma da dan st

ayin face da fadi kadan,

face nata yana dauke da kyakyawan dara daran ido da bakin eye balls masu daukan hankali da zararan eye lashes,

ga cute lips dinta wanda yake dai den face nata eye brow dinta kamar ita tayi abinta,

ciki ta shiga directy daki

nsu ta wuce ta tayi wanka itama ta shirya cikin kayan shan iska 3quatre tasa da light t-shirt pink shiko wandon purple falon ta dawo ta wuce dining already anjera abinci agun taci abinda zata ci itama ta wuce daki tana shiga kan gado na 2 ta kwanta,

ita

ma cikin yan sakanni bacci ya dauketa niko queen mahirah fitowa nayi don karayin kallon kurilla agidan Chief imam wanda gaba daya ya chanja mun gaba daya ya kara girma da kyau sosai,

anyi wassu gurare wanda suka kara kayata gurin kana shigowa zaka hango

guest room daga hannun hagu dakuna ne madaidaita wanda yake dauke da bandaki falo da daki ajere har guda hudu,

daga bangaren dama ko wani dan kofa ne mai raga kana iya hango abinda ke gun play ground ne gurin kayan wasan yara ne agun kala kala,

daga

ciki kuwa akwai wani dan kofa da zai sada ka da wani hadadden garden mai ban shaawa in ka fito kayi gaba kadan library ne agun maana gun karatu yana dauke da takaddu masu yawa na addini dana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login