Showing 54001 words to 57000 words out of 98074 words
Chapter 19 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)COMPLETE
ta fada akan Fudhal wanda ya kara hade fuska kamar gobara ta kama makera
๐ก
" ai ba damuwa Innani za
n iya da ita tunda na iya zama da wayannan dodannin,
kin san fa su sai ahankali shi wannan baya son magana ya nuna Fahreen,
wataran sai ya wuni ya kwana bai kula kowa ba "
gyada kai tayi tace "mishkili kenan yafi mahaukaci ban haushi"
"shiko wannan
ba abunda ya iya sai hancini da hade rai waishi kar a rena shi"
ya fadi haka yana nuna Fudhal da yayi kicin kicin,
๐ก
da fuska yanaji yakeji kamar yayi gula a bakin Fareed,
Innani tace " Allah mai halitta dukan ku de kamar jika nuna suma kusan haka ha
layyarsu yake kowa da nasahi salon tabaran da raashin mutunci,
shi Sheik fetel halinsu yazo daya da wannan ta nuna Fahreen shiko wannan haalinsu daya da Islam,
kaiko kamar kara aka staga stakaninka da Mahnoor,
haka nan take sai stokala da neman magan
a kamar yar bera ta shiga nan ta shiga can,
yanzu nema girma ya shigo lamarinta sai ka taba ta take kula ka,
amma yanzu a zaman mun nan da anyi karar ta akalla zai kai so 3 ko 5,
ita ko Islam ta iya jibgar ya'yan mutane wai ita bata son reni in raa
shin mutuncin ta ya mosta kamar ta ci babu,
sai de ita bata shiga sabgar mutane shiyasa ba'a fiye kawo karanta ba,
amma inka kuskura ka shiga nata sabgar zaka san Allah daya ne, don ta iya shuka stiya iri iri,"
gyada kai yayi yace" kai ashe jikanun nak
i manyan kaya ne"
" wai ahaka ma shi babban yayan nasu baya baya barinsu,
yana koda su abinka da soja na sojojin yake musu,
zan iya ce maka su renon soja ne dan basun yake ajikin su in suka yi laifi"
" ikon Allah shi kuma mai ne ne sunansa"
" shi sun
ansa Umar Faruq wai anace dashi wai Majooo generel ne ko maiye abun nasu sai su turawa"
wani karamin daria Fareed ya sake jin yadda ta wani kwaba turancin yace " kina mufin Major General "
" san musu ne ma ni sai de su turawan ni baturiyta bace "
dan m
urmushi ya sake yace "MG Umar faruq ba shine sunan nashi "
gyada kai tayi tace " laa shakka fiiii haka ne tabbas haka nai suke fada masa"
gyada kai yayi yace kamar nasanshi
washe baki Innani tayi tace" ehh zaka iya saninshi ai ba abun mamaki bane duk
da de ba'a nan kasar yake aiki ba acan Iraq din yake aiki"
" ayyah ina jikanun naki "
" ai sun tafi makaranta wai suna sarbis ko mai ne ne kadai tambayi Sheik shi ya sani "
murmushi ya sake don stabb ya gane mai take nufi don bayau ya saba mu'amala da
stofi irinsu ba,
yasan mutane da yawa shiyasa ya iya mu'amalantar kowa sabida yana bin muum ayanda yake ne,
" ai nasan sun kusa dawowa ma yanzu suna hanya don lokaci yayi"
tsaye muke a bakin makaranata muna jiran Auwal yaazo don yau baiazo da wuri ba
wani mai kwakwa da dabino Islam ta hango
tace "pls muje insiya Sis inaso"
bancae mata komai ba muka kama hanya muka je inda yake,
muka masa sallama sai da mamakin mu bai amsa ba kallo daya ya mana ya kauda kansa Islam tace
" malam sallama fa mu
keyi ta fada haka a dakile "
mai dibino yace " banga daman amsawa ba lashe money kawai haka kawai na amsa ku lashe mu dan jarin da nake adanawa,
sanda fa na sai gonan gadon Innata na samu wannan jarin"
hade fuska Islam tayi tace " to ni na tambaye ka
ne yadda ka samu kudin jarinka,
kuma uban mai muka maka dakake kiran mu lashe money"
"ohh rashi kunya zaku mun dama kukan anyi muku tambari ai kan haka,
ansanku da rashin kunya ako ina asarar ru kawai masu jan alhakin mutane"
cikin stiwa da hasala n
ace lalle kura tayi sanyi tunda har dan zomo ke jan kunnenta
Islam ta cafki maganan tace "ai bama sanyi tayi ba kasa tayi duba wannan karamin alhakin a mu yake wa maganam banza,
" ohh tantiranci zaku nuna mun to ni da kuke gani kasungumin tantiri ne don
har kwana nayi a kasan gada a lagos"
mtswwwww muka hada baki wajen jan wani dogon stuka
" kai naka stiyan kadan ne and so what ma dan ka kwana a kasan gada a lagos,
wannan ma ai gayyar kazanta ne cewa zakayi kai kasungumin tantirin kazami ne ba tanti
ri ba"
"baku sanni bane lashe money kawai irinku nawa suka llata min jarii,
yan iska masun farin fuska sai kuyi ta far farawa mutane ido kuna rabasu da hakkin su"
Islam tace "no wonder yanzu na gane ashe banda tantirancin kazantar naka har da na iskan
ci,
to dan Allah kai ya akayi sense naka ya baka mu sa'annunka ne ,
kaga munyi kama da class dinka see you stupid idiot,
da gani ko fatihar sallar nan ma dakyar inka iya kai da kasamu zamu siya abunka ai gaba ta kai ka"
cike da shaka yace" ke de kik
a sani ehhhehh nafi karfinku kurwata ahir dinku karuwai kawai"
ware ido nayi nace
" kan bazawara mai tallen fura da nono mune karuwan,
kazamin banza kai inba kaddara bama ka isa mu sayi abunka banza kawai mai yawo da germs ajiki,
dube kafa yohh tohh
ko karuwancin zanyi ai mai lasisi zanyi,
wallahi nafin kar wulakan cecce irinka marar abunyi,
kwarton banza mai kallon 'ya'yan mutane asararre kwasheshshe kawai"
"ko made mai zaku ce wallahi kurwata tafi karfin ku sai de kuyi gaba,
sai kuzo kuyi ta
hana bayin Allah bacci kuna mawa mutane kwalele ku barinsu zakuyi su taba ba"
Islam tace " da tun fari abinda ka fada kenan sai kace muna maka kwalele ai daya fi mutunci,
asararre kazamin kan layi wa zai baka ka taba sai de kajea can kasan gadan kasamu
kaza mai irinka kuyi ta faman tabe taben naku"
cikinshin ta murda buta ya dauka yace " kuma wallahi saura ko daya ku dauka ku gani"
yana magana ya shiga banadakin dake gun na sabil,
wani irin kutukin bakin ciki ne ke addabar mu dan sam bamu huce ba,
wani dabara ne ya fado wa Islam ta dan murmusa
tace "kina tuna nin abinda nakeyi kuwa,"
nuna mata dibinon nayi da ido na kuma nuna mata yaran dake wajen wanda basu gama tafiya ba sai kuma wanda suke wucewa,
murmushi na sake wanda tun safe banyi ba n
a daga siririn murya na,
na fara sadaka , sadaka, sadaka ,
Queen Mahirah
GUDU SAURI SAURI,
๐๐ถ
KU MASTO KUJI NI DA KUNNEN
๐
BASIRA,
๐
NA KUSA DENA POSTING FREE PAGES GROUPS ,
GAME BUKATAN SON CIGABA DA GANIN POSTING YAYI GAGGAWAN SHIGA GROUP LIN
K NA SAMA ANAN ZAKA SAMU POST AKAI, AKAI
KO YAMUN MAGANA TA WANNAN NUMBER A WHATSAPP 09168962485.
๐ง
THE TWO LIGHT
โจ
{RIKICIN GIDAN SARAUTA
๐ฐ
}
๐ง
Story and written by
Queen Mahirah
ADAPTED EXPERT WRITER
๐๐
๏ธ
BOOK 1
?Friday, ?February ?23, ?202
4
10:22:13 AM
GUDU SAURI SAURI,
๐๐ถ
KU MASTO KUJI NI DA KUNNEN
๐
BASIRA,
๐
NA KUSA DENA POSTING FREE PAGES A GROUPS ,
GAME BUKATAN SON CIGABA DA GANIN POSTING YAYI GAGGAWAN SHIGA GROUP LINK NA SAMA ANAN ZAKA SAMU POST AKAI,AKAI
KO YAMUN MAGANA TA
WANNAN NUMBER A WHATSAPP 09168962485.
๐ง
23
๐ง
Cikin siririyar muryata na fara cewa
sadaka, sadaka,
aiko dama kamar jira suke a kirasu suka yo kanmu da gudu,
batare da wani shakka ko storo ba muka sadakar da wannan dibino da kwakwaan a
yara,
bamu bar ko daya ba kai hatta amalanken nashi ma mun sadakar,
muna gamawa sai ga Auwal da mota ya zo ba bata lokaci muka shiga ya kama hanyan gida damu,
a mota ba abunda mukeyi sai kwasar dariya da kwatanta yadda wannan mutumin zaiyi idan ya ta
rar da tabar gazan da mukayi masa,
har muka iso gida tun daga bakin gate muka hango dandazon sojoji har aka bude mana gate muka shiga wani dummmm heart dina ya bayar,
gaba daya na nemi wannan farincikin na rasa lokaci guda wani kunci ke dawaainiya da z
uciyata da bansan name ba,
Islam tace " tohhh ikon Allah mai yake faruwa a gidan yau, "
Auwal driver ne ya amsa mata da cewa baki akayi,"
ba wanda ya tan ka masa muka fito daga motan muka nufi cikin gida,
wani irin karkarwa jikina keyi da bansan na
mai nene ba ga wani bugu da heart nawa keyi,
haka muka yi ta tafiya har muka iso bakin farlon mu nice nayi saurin shiga,
aiko ba shiriii na ci karo da wani abu kamar dutse,
hakan yasa nayi baya tamkar zan fadi amma cikin ikon Allah naji ban fadi ba,
jinayi ina reto don tuni veil da turban di na ko wanne yayi hanyan sa,
yalwaceccen gashi nane ya bazu shigo ya tallafoni da kyau sai ya zaman to kamar a film din indiya yadda jarumi ke tare jaruma inzata fadi,
ahankali na bude idona inda mukayi 4 eyes
dashi wani mugun stinkewa heart nawa yayi ware idona nayi,
na cigaba da kallon idonsa wanda shima anasa bangaren haka ne,
duk da irin bugu da heart dinsa keyi da abubuwa masu wuyan fassarawa da yake ganowa a idona baisa ya dena kallona ba mun kame kam
ar statue,
Islam da abin yazo mata abazata ta sake baki tana kallon ikon Allah,
ganin kallon bazai mata wani amfani bane yasata ciro wayanta ta fara haskasu da camera tana musu video'
wani irin kara na saka lokaci daya,
wanda yayi nasaran birkita mi
shi brain abinka da mutumin da baison hayaniya,
aiko nan ya sakeni na fadi yasa hanu ya toshe kunnan sa,
cikin azaba na fashe da kuka dan ba karamin buguwa nayi ba,
su Innani suka fito jin wannan ihun tana tambayn ba'asi don ko ba'a fada mata ba tasa
n shalelenta ne ke wannan kukan,
"waye ya taba uwassa yau agidan nan waye ya taba munke shalelena yau naci ubanshi daidai gwargwado"
cakkk ta staya ganin Fahreen staye ya rufe kunnan sa da hanu biyu niko ina zaune akasa nayi zaman cin tuwo ina ta rera
kuka ,
Islam ko tana ta faman video da wayanta kirar i phone 15pro,
baki ta sake tana kallon ikon Allah,
Fudhal ya karasa inda Fahreen yake ya ce" lfy Tweeny mai ya sameka,?"
shiko Fareed inda nake ya karasa ya tsuguna yace
" subahanallahi mai ya
faru dake?
mai yasa meki?
ince dai bai miki komai ba ?"
stegege nayi na staya kallonsa da mamaki wanda ya bayyana karara a fuskana,
sai binshi nakeyi da kallo ina ta misitsika ido nayi wuri wuri dasu kamar wacce aka kama tana satan kaya,
kar
a kusanto ni yayi yana tambayan lafiya,
aiko ba shiri nakara sa wani kukan na fasa ihuu ina kiran sunan Innani,
ta karaso da sauri, ta dafa kafadana tana cewa " gani shalelena mai ya sameki,"
rungumeta nayi da sauri bakina yana rawa nace Innani sany
i,
sanyi nakeji Innani zan mutu wayyo Allah Jaddi wayyoh Hamma Faruq,
wayyohh Ilham dina da Sauban dina momy, ummi, Abie, wayyohh Allah na Myreen,
zan mutu Innani kaina zai fasahe wayyohh Innani ban karasa maganan danakeyi ba idona ya fara juyawa na
kafe na sandare na dena mosti gaba daya ,
cikin tashin hankali Innani ta fashe da kuka,
ta ce dan kwal ubanki kibar wannan danne danne da wayan kije ki kira mun Sheik yana dakinsa yanzu ya tafi,"
cikin tasahin hankali Islam ta tafi kiran Jaddi,
Fud
hal ko dakyar ya kama Fahreen ya mai dashi cikin falon don so yayi ya rikice gaba daya sai fisge fisge yakeyi,
nikuwaa Fareed ne ya sunkuce ni ya shiga falo dani,
ko sakan biyu bamu kai ba saiga Islam da Jaddi sun shigo falon hannunsa dauke da wani go
ra wanda yake dauke da ruwan zam zam da addu'a aciki,
yana shigowa ya rasa gun wa zai fara zuwa,
mika roban yayi a Islam yace taje ta shafa masa sannan ta kama mishi kai ba musu ta karba don tasan mai yake nufi,
babu abinda basu iya ba dan yana ko
ya musu abubuwa sosai,
karba tayi ta wuce inda Fahreen yake Fudhal ya rungumeshi sosai ajikinsa,
tana zuwa ta zauna agefensa ta bude goran tashfa masa a fuska yunkurowa yayi kamar mai yin dambe,
amma Fudhal ya rike sa batare da storo ba ta kama ka
nsa ta shiga tofa masa addu'a wani irin gumi ne ke stattafowa daga jikinsa yunkurin kokuwa yake tayi da ita wani wawan stawa ta daka masa
" zaki staya ne ko saina ci ubanki muna fuka "
da ido
๐
Fudhal yake ta binta ganin yadda halittanta ya canja lo
kaci daya,
in baiyi karya ba har wani huci yaga tanayi hayaki na fitowa daga bakinta da hancinta wani abu ya hadiya,
abun mamaki gani yayi Fahreen ya dena shure shuren ya nustu,
kuma bugu da kari yaji ta ambaci mace kuma de yasan su duka maza ne sa
i ita ce mace to mai haka yake nufi ?
wikil wikil
๐
ya fara yi da idonsa,
cikin kan kanin lokaci ya sake wani dogon ajiyan zuciya,
yayi shiruu dago da rinanun idonta tayi tace
" gyara masa kwanciyar sa," ba musu yayi abinda tace,
abangaren Jaddi
kuwa ya karaso inda nake Innani sai kuka takeyi niko na kafe na bushe kamar gawa,
karasawa yayi ya zauna agefena shide Fareed yana ganin ikon Rabbi,
ahanakali ya fara tofa mun addu'a wani irin mika nayi can nafara fisge fisge sai kuma na nustu,
m
ikar dani yayi ya zaunar, kafaun yace bayan skekara 20 yau Allah ya kaddara haduwan mu,
dago kan ka ka kalleni sannan ka kayi gaggawar war ware abinda ka kulla ka cire ajiyan da kayi ajikinta tun kafun mu kwashi yan kallo da kai,"
kauda kaina nayi ge
fe ina dan harare harare,
murmushi Chief yayi yace Islam kawo min goran ba musu ta kawo masa,
karaf idona{ ko ince idonsa tunda ayanzu bani bace zan iya cewa aljanin jikina ke magana},
ya fadi akan goran,
aikuwa ya mike mai kyau ya gyara zaman sa y
a kalli Chief yace " kafadi mai kake so zanyi,
amma banda wannan ruwan,"
yayi magana cikin wani murya mai razanar wa ,
wanda yasa kowa nacikin falon mai da hankalinsa kaina don abun mamaki ne ace karamar yarinya tana irin wannan maganan cikin muryan g
ardawa,
murmushi Chiefa ya kara sakewa yace " bazan kuma mai maita kaina ba nasan kaji mai nace tun farko"
"kade fadi wani abun daban amma banda wannan don gaskiya bazan iya ba an riga anbiyaa ni kudi akan aikin nan,
ni bazan iya saba alkawari ba,"
" bude murfin goran Chief yayi ya wasta masa ruwan wani irin razananen kara ya sake,
ya kara wasta masa, ganin zai illata sa ne yasa shi fara ja baya yana jijjiga kai yace
"naji kayi hakuri zanyi koma mai kake so"
murmushi Chief yayi ya shafa farar g
emunsa yace
" kamar yadda na fada ma afari zan kara mai mai ta kaina, kacire mata ajiyan da kayi ajikinta,"
cikin azaba yace" zan cire amma ba duka ne nawa ba abinda nasa mata stanan shi ne kawai"
Chief yace bangane mai kake nufi ba"
cikin azaba ya
ce
" labarin dogon labari ne kuma a sarkake yake abun ya samo asali ne tun kafin su fito duniya akayi abubuwa akansu wanda ba mutum daya bane,
war ware abun zai yi wiya ayanzu har sai ta koma cikin masarautar su kafun komai zai ware,
amma kaga wanna
n yaron yayi magana yana nuna Fahreen dake kwance,
itace maganin jinyarsa ita din garkuwa ce agaresa saukin sa yana cikin taraiyar su,
kasancewarsu a guri daya zai samar mashi da kwancaiyar hankali,"
shiruu chief yayi yana nazarin magan ganun sa ji
jjiga kai kawai yayi yace
" naji amma inaso kasan ba wai na dauki wannan zancen naka bane sabida sauki yana wajen Allah,
sannan duk abinda ya faru da wani to tabbas da sanin Allah ba wani wanda ya isa ya cutar da wani ba tare da Allah ya yadda ba,
da
kuka raba su kuka kuma koresu daga cikin ahalinsu da tunanin kun salwantar da rayuwarsu,
shin hakan yayiwu ne gashi sun cigaba da rayuwa,
wannan ba ikon Allah bane ko haka ya isa ya sa ku risina ku tabbatar da cewa in Allah ya kaddara faruwar abu ba
wanda