Showing 96001 words to 98074 words out of 98074 words
Chapter 33 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)COMPLETE
wani kwarya akai, da mamakina cikin shi dauke da jin
i a cike, sai wani ƙaton ƙwaran Gwal ciki an kunna wuta, daga gefe kuwa wasu manyan gumaka ne jibge, komai na
ɗ
akin ja ne.
Cikin wani murya mai wuyar fassaruwa take magana "na baku daga yau zuwa gobe ku tabbatar kun gabatar da aikin dana sa ku,"
Cike da
girmamawa da rawar jiki na tsoron abin da zai fito daga
ɓ
akinsa yace" a mana afuwa INNA UWASU INNA UWA MABA DA MAMA adann ƙara mana lokaci, zamu gabatar da wani shiri yanzu yarinyar akwai tsaro mai karfi akan ta muna da buƙatar a fito da ita sai mu ƙaaddam
ar da aikin mu,"
Cikin razananniyar Muryar ta mai sa maza rawar
ɗ
ari ta ce " na ƙara muku ƙwana
ɗ
aya ku tabbatar kun ƙammala cikin ƙwana uku, nake so a rufe babin wannan yarinyar."
Cike da girmamawa suka zuba sujjada a gabanta sua ce "Ran mu fansa ce ga
reki INNA UWASU, INNA UWA MABA DA MAMA, INNA UWASU BABU IRIN KI A DUNIYA..,"
IRAQ
HOSPITAL
Ƙ
awance take bisa lafiyayyiyar gadon asibiti, tana sanye cikin kaya na marassa lafiya, fuskan ta yayi fayau dashi kana ganin ta kasan taji jiki.
kallo na ƙarew
a dakin zaka ranste dakin wani hamshaqin mai ƙudi ne a Nigeria, komai na dakin a tsafta ce yake, gashi komai fari tas ga sanyin ac dake tashi da wani ƙamshin ha
ɗ
adden turare ko ince room freshener, daga wani
ɓ
angare na
ɗ
akin kuwa tamkar farlo koma ince far
lo ne, yana
ɗ
auke
ɗ
a ha
ɗ
addun Couch da madaidai cin Chinese carpet sai Centre table dake stakiya , daga jikin gini kuwa wani
ɗ
anƙareren plasma Tv ne.
Dawowa nayi inda gadon mara lafiyan yake anan naci karo da halittar data
ɓ
an mamaki
😳
wai wata sa
ɓ
on ga
ni
👀
mai zan gani haka!!
Engineer Othman Ibn Abdallah (ABI), ya na zaune bisa chair dake gaban gadon, yana rike da hannunta daya, da nasa hannun, kallo daya zaka masa ka hango zallan damuwa dake shinfi
ɗ
e a face
ɗ
insa.
Sanda na ƙare masa kallo na hango ma
nyan tan da yayi, sai de duk da haka bai hana zallan kyansa baiyana ba, har ilah yau yana nan yan da yake a giant balarabe, mai farin fuska da kyau wanda ke
ɗ
auke da zallan nustuwa da Chrisma wato ƙwarjini, game da mur
ɗ
ad
ɗ
en jiki ko ba abinda ya sauya, y
ana sanye cikin Black suit wanda ya cire coat din ya bar white long sleeve
ɗ
in.
Daga
ɓ
angaren dama kuwa Fatima ne zaune cikin shiga na alfarma, daga nata
ɓ
angaren itama ta manyan ta sosai, sai de gyara da kula da fata da jikin ta ke samu ya hana girman bay
yana, don inka ganta zaka ranste bata fi shekara 25 ba, kasancewar ta mutum mai yiTƙaramin jiki, wani ƙyakyawan yaro ne mai kama da Abi ke ƙwance luff ajikinta, wannan ba kowa bane sai SAWBAN, wanda ya kasance
ɗ
an auta ƙaramin
ɗ
an Fatima mai shekara goma
a duniya.
Suna cikin wannan zaman kurame da kowa ke saka abubuwa a ransa ne aka yi sallama, cikin wata siririyar murya ko ince murya mai
ɗ
auke da zallan nustuwa, imani ha
ɗ
i da zallan Izza.
Ba tare da sun
ɗ
ago kan su ba kasancewar sun san waye ne suka ams
a sallamar.
Mashaallah lah ƙuwata Illah billah, wannan shine abinda na ce a lokacin da nayi tozali da wannan kyakkyawan halittan, wani farin giant ne mai kama da larabawan Fulani, yana sanye cikin kaƙin sojoji wanda yayi bala'in karbansa wato ya amshi
fatar sa ko ince fatar sa ta amshi kayan, kasancewar sa mutum mai haska kaya ba kaya ta haska sa ba, fari ne tas sai de ba irin farin nan mai kashe ido ba, i can say yana da soft and creamy white skin, kamar yadda na fa
ɗ
i a farko giant ne wato ya na da tsa
yi da mur
ɗ
ad
ɗ
en jiki hadi da fa
ɗ
i, fuskanshi nada fadi ka
ɗ
an da tsayi, fuskan na
ɗ
auke da golden eyes nashi masu sheki da daukan hankalin mai kallon su, bugu da ƙari yasa maza rawar disco musamman marassa gaskiya, golden eyes nashi na
ɗ
auke da long moist e
yelashes, wanda suka ƙarawa idon wani ƙyau na musamman, sai well shaped eyebrows nashi Wanda tamkar shi ya seta abin shi, idan ka gangaro zuwa hancin shi kuwa kamar shi ya tsaida abinsa, yayin da inka gangaro lips dinsa ko they are so cute, zaka ranste re
d lipstick yake shafawa kasancewar su ja, fuskanshi na zagaye da kwanceccen lafiyayyiyar man's pride dinsa wanda aka narkawa Naira, baki sidik dashi ƙawance luff, yayin da kanshi yake a cike da gashi da yayi nasaran saukowa har wuyansa, baki ne sidik mai t
sansti, idan ka ƙare mishi kallo zaka rasa a wani fasali zaka ajiye shi, baza ka kirashi da balarabe ba, haka ka zalika baza kace dashi bafulatani ba, sai de yanayin sa yafi kama da bahaushe wato dan Nigeria, duk da kyau da yake dashi bai hana asalin sa b
ayyana ƙarara ba.
Wannan ba kowa bane sai LITTLE IMAM(FARUQ) Wanda ayanzu duniya ta shaide sa da MAJOR GENERAL UMAR FARUQ IBN OTHMAN ZUNNURAIN.
Popularly known as
🐅
TIGER. Yana daya daga cikin manyan jami'an tsaron da Duniya ta shaide su , kasancewar
sa Jami'i na ƙasa da ƙasa, wanda yasan aikin sa, duk da kasancewar sa mai ƙananun shekaru bai hana zallan Izza da ƙwarjinin sa baiyana ba ako ina, musamman a filin daga wato filin da zai yi fito na fito da maƙiyansa, ya kasance mutum mai tarin masoya ha
ɗ
i
da maƙiya, kasance warsa mutum ne da bai yadda da rashin gaskiya ba, wanda sanadin hakan ya samu cigaba da dama a
ɓ
angare daban daban na rayuwa, a yau yake da shekara 30 da wasu watanni ya tsallaka gada da dama wadda mutane dayawa basu tsallake ba , ciki
har da wayan da basu kai sa shekaru ba, idan na cigaba da baku labarin irin nasarorin da MG FARUQ ya samu tabbas zamu wuni mu hanste anan, saboda haka back to normal labari...
😁
Cike da zallan isa, mazantaka da zallan Izza yake tafiya har ya iso bakin
gadon mara lafiyan wanda ZULAIHAT je ƙwance luff, Abi ne ya dago tunanin idonsa ya zuba su a fuskan MG FARUQ ya ce "what did the Doctor said?,"
Digon numfashi yana kafin ya ja kujerar ya zauna ya ce " No need to worry, she is alright, Bp ta ne ya hau sai
kuma zuciyar ta da tsinke but munyi magana da Dr Fauziyya ta ce mu tabbatar bata kara shiga irin wannan yanayin ba, we should make sure an mata abinda take so, so that zata rage tunani, that will help her heartbeat to settle down,"
Dogon numfashi yaja ba
tare da ya ce komai ba suka ji ta fara tari tana buƙata ruwan sha, cike da rawar jiki Fatima (Ummi ) ta mika wa Abi bottle water, cikin sauri ya bude yayin da MG FARUQ ya tallafe ta ajikinsa shiko Abi ya bata ruwan, cike da ishi bukatar ruwan take sha, s
anda ta kishi Dan kanta kafin ta ƙauda kai ya cire mata bottle din daga bakinta, shi kuma Mg Faruq ya gyara mata kwanciyar ta wato ya ƙishin gi
ɗ
ar da ita ajikin filo, cikin wani yana yi ta fashe da ƙuka mai cin rai wanda kana gani ƙasan daga ƙasan zuciyar
ta ke fitowa.
Ummi ne ta ƙira Mg Faruq "Faruq zo ka
ɗ
auki SAWBAN kuje waje,"
Ba musu a zo ya
ɗ
auki SAWBAN da yayi wulwul da ido yana don yin kuka ganin halin da Momyn sa take ciki, be yi wata wata ba ya sa hannu ya dauke shi kamar yaro
ɗ
an shekara uku,
t
a cigaba da kuka cikin wani yanayi, jiki ba ƙarfi Abinda hau rarrashinta yana cewa "Sabr yah Ukhtie,"
Cikin sheshshekar kuka ta ce "ya zan yi hakuri Akhie a dake Ni a zamanin ƙuka , sun auren dole kuma su koreni daga gida batare da tunanin wani hali Ni Ko
abin na haifa zasu shiga ba, kaduba kaga Akhie shi hankalin sa a kwance har da yin wani auren biya barni da igiyansa a kaina,"
Cike da rashin fahimta ya ce " I don't understand waye yayi auren ?,"
"Ni ma ban sani ba Akhie, yayi auren sa harda ƴarsa zama
tayi aure Ita ma,"
Dan shiru yayi din sai Yan zu ya gane mai take nufi kafin ya ce "wa ya ce Miki zai aurar da ƴarsa?,"
"Ba Sawban ba ne yake fada mun and am very sure shine cos har sunan sa ya fada mun wai Shahzad ne zai aure ta,"
Dan shiruu yayi alaman
tunani kai tsaye bazai ƙaryata zancen ba don shima yaji magana makaman cin wannan,
"hmmm Zulaihat I know how you are feeling right know, but I want you to know and understand Babu Wanda Ya Isa Ya hana abinda Allah ya ƙaddara faruwar sa, they abondone us
Kuma sun mana iyaka da komai nasu, kin san ƙa'idar su in suka yi exiling naka to baka da wani ikon yin bincike ko Sanin abu game da Masarautar, so please come down, let it be , let the past fly away, try and brainwash them from your mind, I know is hard bu
t try as possible as you can, mun girma mun ajiye iyali ga yaran mu sun girma ƙaramin cikin su shine mai shekara goma, pls kiyi hakuri Allah bai manta damu ba, ya rufa mana asiri ayanzu muna da duƙiyan da zamu iya ciyar da Mutanen dake Masarautar Suhataj
Abdallah, gamu da yara da suka zamanto sanyin idaniyan mu, babu abinda muka rasa ku cigaba da addu'a ayanzu in muna da damuwa bai wuce na rashin Myreen ba, muyi addu'a Allah bayyana mana ita,"
Wani dogon numfashi taja don maganar tayi tasiri a zuciyar ta
kafun tayi narai narai da ido ta ce "Please Akhie take me to Innani and Abba i miss them so very much,"
Tayi maganan yayin da ta ƙara narke face din ta, gyada Kai yayi ya ce "okay I will talk to Faruq zai shirya muku tafiyar,"
Dan turbune face Fatima tay
i ta ce "Ni fah,"
Da wani ƙallon gefen ido na ƙasa ƙasa ya bita
dashi bai ce komai ba, ita Ko sai kara narke fuska takeyi, Zulaihat ko sai zuba murmushi takeyi don ba karamin burge ta suka yi ba, ganin in bata sa baki ba bazai barta ba yasa ta ce " shi
ke nan sai mu tafi dasu ILHAMA da AJLAL naji sun ce gobe zasu dawo Sawban kuma jibi za'a basu hutu, shikenan sai muyi best Vocation ever, I guess we will have lot fun,"
Shiruu Ayi Bai ce komai ba, in akwai wanda ya tsana rayuwar bai wuce ace Fatima zata ma
sta daga inda yake ba ma'ana tayi nia dashi.
Dogon numfashi yana
ɗ
on bazai iya cewa Fatima ba zata je ba , sabida a yanzuyan son farin cikin Zulaihat ga ita ƙanta Fatima ta da
ɗ
e sosai bataje ganin gida ba,
,"hmmm okay,"
Cikin farin ciki Fatima ta bashi
wani side hug batare da ta samu tayi hakan ba, sautin murmushin ZULAIHAT da ta jiyo ne ya sata ta sake shi da sauri, kawai ta rufe fuskanta, Zulaihat kuwa ta kwashe da wani dariya mai ƙyataar wa, ta fara tsokalan ta.
" Sannu Gimbiyar alkunya wai har yan
zu baki dena ƙunya nan ba yau shekarar ku talatin da aure amma har yanzu baki dena ba yar fillo,"
END OF PAGE 37
Follow for more
😍😘
Story and written by
Queen Mahirah
👑
The wordsmith
🖊
️
📖