Showing 33001 words to 36000 words out of 98074 words
Chapter 12 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)COMPLETE
komono anyi kwalliya da golden anyi wassu zane wanda yake representing royalty,
kanta ko ba dankwali gashinta yaash
a gyara anzuba shi har kugunta sai tashin kamshi yakeyi,
tana sanye da crown golden colour
๐
,
kana gani basai an fada maka ba kasan gold da diamond
๐
Wanda akayi ado dashi ajiki,
kafanta sanye da wani royal designer toms white kwalliyan jiki kuwa gol
den,
hannunta sanye da white handa socks daya baayyanar da asalin zararran fingers dinta,
Fuskanta ko makeup Babu Amma haka Bai hana zallan kyanta nunawa ba tana walwali da hasken tamkar wata Wanda yayi dare goma sha bakwai,
hannun hagu da dama akwai
wassu servant hannunsu dauke da burner wanda ke fidda wani kamshi mai wuyan fassarawa,
wani hadadden golden and white centre carpet aka shinfida wanda yayi leading nata har mazauninta,
wanda ayanzu aka ajiye kana ganin kujeran kasan anyi barin naira,
wa'iyyahh zibillah starki ya tabbata ga ubangijin talikai,
zallan white gold ne akayi wannan kujeran dashi Sai farin yadi da akayi amfani dashi don Kara taushi a kujeran Shima kanshi yadin yasha kwalliya da golden paint Wanda akayi wassu design Mai taf
iya da hankali,
masha'Allah Starki ya tabbata ga ubangijin talikai wanda yayi wannan kyakyawan halittan mai daukan hankalin mai kallo,
hakika kowa yasha ruwan jikinshi wassu zai zabga gumi sukeyi ,
wassu kamar zuciyarsu zai fasahe, ko baa fada ba sun s
an wannan jinin ZULAIHAT ne,
sannan 'yaa ga MUHD KAHTER kwaarjininta da daukan idonta da karfin izzarta yasa su tabbatar da hakan don ance barewa baza tayi gudu danta yayi rarrafe ba.
END OF PAGE 15
BY;QUEEN MAHIRAH
๐ง๏ปฟ
THE TWO LIGHT
๐
{RIKICIN GI
DAN SARAUTA
๐ฐ
)
๐ง
?05 ?February, ?2024
07:43:41 AM
Story and written by
Queen Mahirah
ADAPTED EXPERT WRITER
๐๐
๏ธ
BOOK 1
Follow this link to join my WhatsApp group and
๐ฟ
me with comment and react
๐๐๐คฉ
https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5x
u9
๐ง
16
๐ง
EGYPHT {CAIRO}
Barewa baza tayi gudu danta yayi rarrafe ba,
tabbas wannan magana haka yake ko ba'a fada maka ba kayi tozali da wannan halittan kasan ta hada jini da Muhd Kahter wanda ake ma lakabi da NAMIJIN ZAKI,
bama zaki ba
a'a shi namijin zaki ne mai wastar da taro,
tacigaba da tafiyanta acikin nutsauwa ba tare da sanin cewa yaja kanta attention takeyi ba,
ako wani taku daya da takeyi yana tafiya da bugun zuciyan mahassada da makiya,
tana isa inda su Sultan suke Sultan
a Najda da kanta ta mike ta kaita har gurin zamanta wanda yake a bangaren damansu kujeru biyu masu shegen kyau da daukan hankali,
a daya daga ciki ta ajiyeta ta kuma gyara mata zamanta da kyau kafun ta koma gurin zamanta ta zauna,
stitttt gun ya Chief
of army staff ne yace
"kuna jira sai ance ku bawa Zawjatul Ameer girma ne, ko sai ance muku ku gyada ta,"
ai kamar masu rige rigen shiga bandaki haka suka mike zan dan akan kafansu don bata girma kafun kowa ya koma ya zauna,
Minister of information n
e ya mike yace " maraba da zuwanki Zawjatul Ameer,
a mai makon dunbun mutanen family Sultan Abdulmalik muna miki maraba da shigowa cikin ahalin mu amastayin sirka,
Allah ya baku zaman lfy keda Ameer Mahbeer,
ya kuma azirtaku da zuri'a dayyiba,"
dan
sadda kanshi yayi kasa alaman ban girma kafun ya koma ya zauna Malik Sultan yace
" akwai wani mai neman karin bayani "
wani na yamike bayan neman izini yace
" tabbas na gamsu ita yar Muhd Kahter ne, to amma ina shi mahaifin nata"
" mahaifinta yana
kasar SIN in kana da bukatar ganinshi sai yazo, "
wani dammm kirjinshi ya bada cikin rawar murya yace" a..a..a.aaa ranka shi dade,"
wani cute smile
๐
ya sake dama yasan za'a rina kaf Kingdom nasu kowa storonsa yakeji matuka yana da zafi sosai,
mutane
dayawa na cewa halinsa ya dauko,
yana kaunarsa sosai yana kuma alfahari dashi mastayin dansa kuma sirkinsa,
Sultan Habibullah yace" wani sati ran juma'a duniya zata shaida daurin auren AMEER MAHBEER DA AMEERA MEHNOOR,
ina fatan kowa ya halicci wanna
n biki mai albarka,"
Imam Jabir ne ya mike don rufe taro da addu'a aka rufe taro kowa ya kama gabansa.
Suna dawowa cikin gida ba bata lokaci aka fara mawa Zaawjatul Ameer gyaran jiki,
sai shirye shirye akeyi kowa yana cikin farin ciki baya Malikat Nub
ia wani irin kaunar ta ne yake yawo ako ina na jikinta,
ko gyaran jikin da za'a mata ma tana gurin duk da amintacciyar Jakadiyar ta (minister of women affairs), Na Nan,
gani take inta barta ita daya kamar za'a cutar mata da ita,
ta bangaren Sultana Na
jda ma haka ne sai faman shiri takeyi abun ya hadu mata biyu farin cikin har yaso ya mata yawa,
za'ayi bikin danta kwaalli daya data ke dasahi a duniya da halitta mafi soyuwa agareta ai sai kiran yan uwa da abokan arzike take tana sanar musu,
har ta m
anta cewa an sanar a kafafen sada labaru da taimakon S.A.M wato special adviser on media and publicity { san kira},
zumudi yasa ta manta hakan Sultan Salahuddeen dake zaune ya zuba mata ido sai kallonta yakeyi harda taguminshi,
shi yamanta rabon da yag
anta cikin farin ciki irin haka,
sai abun ya zama masa sabo, tabbas maganan Imam Jabir da hasa'shensa ya tabbata yarinyar alkairi ce agaresu,
da sannu zasu gane hakan, tun kafun aje ko ina ma sun fara gani ko daga yanzu sun fara gane makiyansu daga da
n zaman da akayi kawai,
bai san ma ta zauna a gefensa ba sai jin lallausan hannunta yayi a face nashi tace
" Amirul dawlati what is wrong"
lallausan smile ya sake yace" ba komai,"
"okay dama na gama hada maka kayanka kasan anjima jirginka zai tashi k
o ka koma Cairo,"
ido ya zuba mata yana kallonta sanda ta karasa zancen yace "in koma ko mu koma"
zumburo baki tayi gaba tayi folding hannunta a chest nata in a chaildish tune tace
" ba inda zanje ina nan har sai anyi auren"
wani warm smile ya sak
e ya mike yace "tunda kece mijin ba ni zaki iya zama,
ki shirya da wuri kar lokaci ya kure nima yanzu zanyi nawa shirin"
bata ce dashi kala ba ya fara ragea kayan jikinshi don yin wanka,
ganin bata taso don taya shi bane yasa shi juyowa ya ganta aiku
wa kamar jira take ya juyo ta fasahe da kuka da iya karfinta har shisshike wa takeyi
" Yah Allah"
shine abinda ya fadi ya staya kasakai yana kallon ikon Rabbi ganin kukan nata ba mai karewa bane yasa ya je don yin rarrashi,
"Ummu mahbeer yanzu dan nac
e mutafi shine kike zabga wannan kukan kamaar wadda aka ce miki Mahbeer ya mutu,"
kara volume din kukan nata tayi yace " ya isa ni karki tara mun jama'a ace yanka ki nake,
ina de tafiyan nea bakya so to yi zaman ki, dama ni stokalanki ma nakeyi"
aiko
ta fara jero smile iri daban daban yace
" cry cry baby kawai"
ya mike don cigaba da shirin wanka akarshe de ita ta taya sa yadda ta saba, ta shirya shi stabb ta hada masa kayansa da kanta,
Sultana Maryam na zaune sashin ta tana ta nata shirin sai g
a Ameera Subaihat ta shigo ita da wata yarinya mai kama da ita kana ganinta kasan yarta ne,
slaves na ganinta suka fara gyada ta sai de ko kula su batayi ba inda mahaifiyarta take ta karasa nan suka cika ta da kayan mosta baki suka basu guri don su tattau
na,
Sultana maryama na kishingide ajikin wani makeken throw pillow mai laushin gaske bisa wani hadaddden garduma irin na masu sarauta,
dakin shakatawan tane ba kujeru adakin sai throw pillows da garduma anyi wa dakin kwalliya da gashin dawisu,
wani da
n table ne kajere a stakiyan dakin da wani tea flask karami kamar na gold da kananan kofuna na shan shayi sai wani makeken tire na kayan marmari,
a dun gun dakin kuwa burner ne sai tashin kamshin turaren wuta yakeyi,
zama tayi agefen mahaifiyarta tana
ta cin magani ranta a bace sai hade gira takeyi ita da yarta,
kallo daya Sultana Maryama tayi musu ta kauda kanta don tasan mai ke tafe dasu ta cigaba da danne dannen ta a waya,
ganin ta sharesu ne yasata cewa "yanzu Ummi abinda kuka mun kun min adalci
,
kinsan yadda SABREEN ke kaunar Ameer Mahbeer shine za'a hada auransa da wata bare da ba'a san asalinta ba"
ta kai akalla 5 min kafun ta dago kai ta kare mata kallo na dan wani sakanni ta kauda kai kamar baza tace komai ba stabar izza sai can tace
"
kicewa wannan sakaryar yarki marar tarbiyan ta tashi ta fice mun daga daki ko insa security su fidda ta"
" haba ummi mai yasa kuke haka ne sai kace baku kuka haifeni ba Sabreen fa jikarki ce jinana ce ita"
cike da bacin rai tace "Subaihat tun muna shiri
da juna,
ni nace ki auri ubanta ina saida mutun cin mu kikayi kika bijire mana kika auri ubanta,
wa zai so hada jini da marar tarbiyan yarki din nan wacce bata san darajan manya ba har ta shigo ta zauna amma ta gagara gyada ni stabar rasahin tarbiya,
kin dauka haka kawai ake auran dan sarki azama gimbiya ne,
in kina tunanin wannan yar nakin zata zama gimbiya to ki canja lale anan family babu mai hada jini da mai rayuwar nasara,
kin daura ta bisa turban turawa kin kai ta yin rayuwa cikin su duba
shigan dake jikinta,
body hop top da tight jeans imagine gimbiyar Egypt da wannan dressing din this can't be possible,
ko sarauniya wannan sakaryar bata kai zama ba bare Sultana,
ki tasahi ki fice mun tun kafun ki fusata ni ta fadi hakanne a stawace"
sanin halin mahaifiyarta ne yasa ta kama hannun yarta suka fito bata staya ko ina ba sai part din Malikat Nubia tako yi sa'a tasameta ana ta gyara a amarya,
ita ko sai zuba shagwaba takeyi don da kyar take yadda ahaka ma mutane kadan ne agun wanda ta y
adda dasu ne,
bako sallama bare neman izini ta shigo da masifanta
" tohhh muna fuka algun guma, ashe ba yayana kadai kika shanye ba har mahaifiyata ma kin shanye,
da bakin jininki marar albarka mai tarwasta farin cikin iyali,
an wani damu mutane l
okacin auroki wai hasken da zata hasakaka masarautar mu har wani suna ake kiran ki dashi wai uwar haske,
to ina hasken yake kin haifo wa mutane mazina'ciya mai zina da auranta,
kin kawo wata shegiya wai jikarki zata zama Sultana ko,
to kunyi kadan ke
da ita wallahi sai de in bani da rai sai de in na dena numfashi hakan zai faru"
tunda ta fara magana Malikat Nubia bata ce komai hasalima ko kallonta bata yi ba ta bawa ajiyan ta a iska duk da ranta na suya don magan ganun da take fada mata marassa dadi
agaban masu aiki,
bata kula taba inda sabo ta saba da rashin mutun cin Subaihat tun suna yara haka take mata ganin bata kula ta sai de bata taba yin wannan kuskuren a Sultana Najda duk da kasancewarta surkar su ita kadai ta rena,
ganin bata kula taba
ne yasa ta karasawa inda Zawjatul Ameer da ta takure a guri daya tun dazun don storo,
ko kokarin gaura mata mari takeyi taji an rike hannunta gammm ba kowa ya rike hannunta ba sai
Sultan Salahuddeen kallo daya zaka masa ka hangi zallan bacin ran dake
idonsa wulli yayi da hannunta ya zabga mata maruka hudu masu kyau,
Tassss tassss tassss tassss kawai kake ji,
wani mugun shot yayi da ita da kafansa kamar ya samu ball
โฝ
,
idonsa ya rufe ya manta cewa kanwaar mahaifinsa ne ita stabaar bacin rai,
Sult
ana Najda ne ta rike shi tace "sabr sabr ya Amirul Dawlati,
stawa ta dakawa slaves su fita babu shiri suka fara arcewa adari sai huci yakeyi itako tama suma yarta ne keta raskar kuka akanta
"zaki mana shiruu ko sai na an miki dukan sakwara"
inji Sulta
na Najda salatin da sukaji Malikat Nubia nayi ne ya dawo da hankalinsu,
Zawjatul Ameer ne ta suma abinka da mutumin da ba ishesshen lfy gareshi ba hankali tashe Sultana Najda tayi kansu,
Sultan Salahuddeen ne yayi karfin halin kiran Dr shi ya dauketa ya
kwantar da ita akan sofa basu fi 2min ba sai ga Dr yasamu isowa,
nan ya dukufa wajen ceto ranta akayi sa'a bai sha wahala ba ta farfado ya mata alluran bacci,
kafun ya koma ga Ameera Subaihat itama ta farfado wani dogon numfashi
๐ค
taja ta fashe
๐ญ
d wan
i mastsiycin kuka,
wanda bata samu tayi shiba dazu Dr ne ya shiga bata hakuri yana kokarin mata treating wound din face nata yana bata hakuri
"sannu Allah kiyaye na gaba,
{shi duk a lissafinshi gangarowa tayi daga beni baisan hanun maza taji ba
๐๐๐คฃ
}
sai ahankali adena gaggawa in ana sauka daga stairs kinga irin raunin daya jawo miki Allah shi kare gaba"
jitake kamar ta shake sa ta gaggaura masa maari don takaici,
Sultana Najda tace " enough Dr you can go "
dan sadda kanshi yayi alaman ban gi
rma kafun ya tattari kayan aikin shi yayi gaba abinshi,
suna nan zaune sai ga Malik Sultan ya iso don dama Sultan Salahuddeen ya kirashi,
yana shigowa yayi kicibus da Subaaihat da kumburarren face shi bai ma gane ta ba sanda yaga Sabreen,
hango su da
yayi azaune ne yasa ya karasa yaga Zawjatul Ameer kwance kamar mara rai,
karasawa yayi indaa take ya zauna a gefenta ya daga kai for the second time ya ga Subaihat dake zaune akasa, yace
"mai ya faru hastari kikayi ne,"
sadda kanta kasa tayi wani m
ugun bugu heart dinta yayi tabbas tasan kasahinta ya bushe idan Akhie Sultan yasan abinda ta aikata,
ta godewa wa Allah ma da ba shine ya samota tana tabaran da abin yafi haka,
" a stawace yace wai ba wanda zai iya fadamun abinda ya faru ne kun zuba mu
n ido,"
Sultana Najda ne ta zayyana masa abinda ya faru
" Allah ya rufa asiri mun zo nida Abbie Mahbeer zai musu sallama zai tafi shine fa muka jiyo ta tun daga hanya tana ta kwashewa Ummi albarka,
kuma dama ta saba yimata rashin mutunci, don taga b
ata kula ta,"
rai a bace Malik Sultan ya mike yayi kan Subaihat dakyar Sultan Salahuddeen ya rike shi,
don daya barshi ya tabbata gawanta za'a dauka agun,
" wallahi wallahi duk randa kika sake ko kallon banza kika kara binta dashi zaki kwammace da ba'
a haifoki ba,
bazan hanaki zuwa part dina ba, dolenki kizo ki gyasheta don ita ba sa'ar ki bace,
mai ne ne ma ya kawo wanan hayaniyan tun farko??
ina tambayan ki kina kallo na ya fada cikin stawan daya sa hanjin cikinta murdawa,
"dad....dddd dama Sa
breen ne ke son Mahbeer shiss... shine..,"
mitchhhhhww, dogon stukan daya ja ne ya hanata karaasa maganan baakinta,
" yanzu ke dan baki da kunya har kina da bakin da zaki ce wani yarki tana son Mahbeer ba ma wani girmamawa kawai Mahbeer ,
sa'an ku
ne shi, ina tambayanki kina jina,"
"aaa 'a'aa, "
"bayan rashin mutun ci da stiyaar da kika mawa mutane a bayyanan nasi shine zaki zo dawani shirme,
wai yaarki na son Ameer Mahbeer, kina sane cewa ba kowani marar asali banae ke auran dan sarki ya zam
a sarki sai cikaken mai iko,
mai kuma daraja a idon duniya, wanda daga ko yaro ne ya ganshi zai bashi girma,
mai kwarjini da sanin ya kamata, kin san ba haka kawai ake aure a wannan kingdom din ba sai da dalilai masu karfi,
mai ma yasa nake bata lokac
i wajen miki bayani ai kin fini sani duk da kin sa kafa kin ture kinyi wasti da hakan,
wallahi ke da 'yar ki wani yayi kuskuren yin akuyanci a yarinyan nan ko a shagalin bikin nan zai kwanmace da baizo duniya,
ki kuma tashi ki tattari kwamustan ki kiyi
gaba tun kafun na canja shara nayi ball dake,
karki manta ka'idan mu gamae da girmama shugaba ,
ko yau aka haifesa dole ka sadda kanka agaresh,
dole kanemi izini wajen yin magana,
kuma dole ka tausasa lafazinka,
sabanin haka zaka ji wuya ne inka
bijire,
mu baza mu lamunci a rena shugaaba ba,
bin nagaba bin Allah karki manta hakan,
bamu k'i ki ba halinki ne bama so,
inkin gyara ke da yar'ki muna maraba daku, zaki iya tafiya,"
dakyar da taimaakon yar'ta ta mike suka kama hanya wani irin b
akin ciki ke nukur kusaanta tabbasss sai taga bayan waannan yaarinya ba'a