Showing 15001 words to 18000 words out of 98074 words

Chapter 6 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)COMPLETE

da daya ya basa ba,

cikin kankanin lokaci ya kammala shiri ya kai Umar Kano Gidan Mal. Labaran don dama sanda ya shaawar cesa ya kuma nuna ya aminta kafun ya kawo

Umar din,

am sama masa lesson teacher waanda ya fara masa tundaga Abc, cikin kan kanin lokaci ya kware kasan cewar ya gaji mahaifinsa wajen kaifin basira, anyi sa'a yaci interview aka bashi aji 6, ya ko mai da hanakali k

uma an cigaba da masa lesson ga ilimin addini ma ba'a barshi abaya ba Malam Labaran Allah ya jarrabesa da son Umar yakan kiransa da Chubado wato zababbe {choosen one} ayaren fullanci,

ya fahinci Umar har yafi mahai finsa

kaifin basira ya jashi ajiki sosai inda suka tasao tare da dan Mal. Labaran kansu daya.

Wai rana bata karya sai de uwar diya taji kunya Umar ya kammala degree a BUK dake garin kano ya karanci Islamic Studies ya kuma f

ito da sakamako mai kyau sannan yayi suna sasai amakaranatar har ma da harin Kano baki daya kasancewar tun yana yaro yasaha jagorantar garinn Kano agasa dayawa kuma yayi nasara sosai ake ji dashi,

ko a makaranata shike jan

su sallah a babban masallaci anan yasamu lakabin CHIEF IMAM, saun nemi dasu rike shi amma yaki ya nuna garin su na bukatar shi, ba yadda suka iya haka yasa suka hakura suka barshi ya koma.

komawarsa Rugar ta samar da ci

gaba mai tarin yawa wanda yasa mutane cizon yastan su dayin dana sani ciki harda Modibbo don har kuka sanda yayi,

cikin kan kanin lokaci Rugar ta bunkasa sosai ta shahara inda gwamnati ke neman yin kaka nika a garin suna

neman kwace ta, hakan yasa mutanen garin dagewa da add'ua sosai ba dare ba ranaa har da azumi ga sadaka da sukeyi akai akai,

dayake Allah ba azzalimin bawansa bane sai ya amshi addua'arsu, gwamnati suka manta da kashin su gaba daya, d

uk da haka basu dena rokon Allah ba daya karesu daga sharrin makiya da magauta, ya zame musu alada ako wani karshen wata sukan yi azumi guda biyu sannan suyi addu'a don neman stari daga Allah, ga kuma saukan Al-Quar'ani mai girma da suk

eyi da sadaka,

aduk lokacin da sukayi noma ko sukan cire zakka sukai a makwabtan garuruwan dake kusa dasu, sannan sukan hada kudi don taimakawa marayu da nakasassu da kuma gajiyayyu.

Ta bangare daban ko sun dage da neman ilimin bok

o ba kama hannun yaro sai de maza kadai keyin karatun ba mata,

cikin shakara 10 kauyen ta zama wata karamar city na Fulani ga manyan masu mukami da suke dashi don ba'a barsu abaya ba, ayanzu suna da manyan gaggaruman mash

ahuran yan boko wanda suka jika da ilimin boko dana addini, basu rasa komai ba suna Doctors, Engineers, police... dade sauransu, hatta makaranata sun bude mai girman gaske duk da taimakon Chief Imam,

a wannan lokacin ne aka

fara bawa mata daman yin karatu wanda basuyi ba kuwa ana wayar musu da kai sosai ta hanyar bude wani class na musamman na yaki da jahilci,

akarshe de Rugar aka mata lakabi da RUGAR HARDO BELLO, kasncewar dalilinsa ne duk

wannan cigaban ya samu family dinsa kuwa ana ganin girmansau sosai.

Bayan rasauwar Hardo Bello aka nada Modibbo mastayin HARDO shiko Umar ya gaji mahaifinshi ta hanyar malunta yazama CHIEF IMAM ba wai limanci kadai yakeyi ba

yazama masahahurin Malami mai war ware stubbu da korar mugayen isakanu da karya sihiri Wanda yakeyin Hakan ta hanyar amfani da ayoyin Allah,

ya kuma yi suna so sosai mutane na zuwa daga wurare da dama hakan yasa gidansa ya z

ama babba sosai don yakan saukar baki da zai yiwa magani wassu sukan kaiwa har wata agunsa yana musu magani kuma da ikon Rabbi sukan mikewa su warke dama ance ba abinda yafi karfin Allah,

Chief Imam ya auri yar kanwar ma

haifiyarsa Khadija inda Allah ya azirtaasu da kyawawan yara mata guda biyu Fatima da Zainab wanda ke da hali mabanban ta, azhirin gaskiya Fatima tafi zainab nustuwa da hankili d kuma sanin ya kamata kasancewarta mutum mai

nustuwa da manyanta bugu da kari ita ba mutum bace mai son hayaniya shiyasa kullum take gida bata fiye son hayaniya ba don ita ko kawaye bata dashi,

sabanin Zainab dake yar gari kowaa ya shaideta da rashin kunya da

kuma neman magana ga dan banzan son yawo da son nuna ita watace Allah ya mata kishi da mugun hassada ita so take ace komai ita tafi kowa,

Khadija na mugun kokari akan Zainab sai de sam abi yaci tura kasncewar ance

hali zanen duste,

anan kauyen sukeyin makaranatan su watarana sun tashi daga makaranta inda driver nasu yazo daukan su anan Fatima ta roki driver daya kai su gonan baban su dake bayan gari tana so taciri masara kasanc

ewar lokacinshi ne ba musu ya kaita Zainab nata mita ita gida take son zuwa har suka isa Fatima ta sauka tashiga inda gonan da taimakon driver suna cikin ciran masaran ne suka hango wani mota nayin hayaki da alama ma ha

stari tayi ba bata lokaci driver ya karasa don bada agajin gaggawa,

suna zuwa ya bude motan ya ciro wani daga ciki wanda su kansu sanda suka razana ganinshi kamar balarabe amma sun danne hakan suka sashi a mota suka k

aishi hospital na cikin rugar,

aka shiga bashi agajin gaggawa , cikin kan kanin lokaci suka dukufa akansahi don ceto rayuwarsa Allah ya yadda ya kuma basau daman hakan kasancewars mutummai sauran numfasahi adoron duniya, d

akyar Fatima ta koma gida gani take kamar wani abu zai sameshi,

sanda ya dauki kwana 5 kafun ya farfado bude idonsa na fari da Fatima yayi tozali kasncewar tazo duba shi nan ta sanar wa Dr cewa ya farfado aka kuma

yi masa chakeup da ikon Allah ya ware sumul sai de yaki cewa komai sai ido shima bai fiye stay wa kallon mutane da ita ba lumshe ta yakeyi yi kamar dan cordaine,

akalla ya kai 2 weeks ahalin Malam Umar na dawaini

ya dashi a hospital inka caire Zainab da bata kallonsahi da idon rahama karsahe saallamrsa akayi suka waucae gida dashi daki na musamman aka bashi suka cigaba da kula dashi shi mamaki suke bashi ganin basu san komi ak

an shi ba amma suna ta faman hidima dashi,

ya kai wata kafun akarshe a ya sanar da Malanm Umar wane ne shi da abinda yasa ya baro gida har yayi accident, Malam yayi mamaki sosai sai dea ba abun mamaki bane hasalima kadan

ne daga cikin RIKICIN GIDAN SARAUTA

sunnrike shi hanu bibbiyu ya zame a musu kamar na miji da Allah abi basu ba bayan wani lokaci aka hadasahi da Fatima aure dauk da irin kananun magana da aka ringa yi agarin hatta

familyn sanda aka samu mastala dasu amma Chief yayi burus da lamarin su,

nan ya nemi daya koma kasar Iraq basu hanashi ba dama acan yayi karatu kuma yake cigaban karatunshi na matakin Hand,

ya koma can da zama da Fatima

har yasa ta a makaranta dama shine burinta AAllah ya azirtasu da 'da namiji suka mawa malam takwara suna kiransa da Imam ko little Imam ko kuma Faruq.

WANNAN SAHINE TAKAICECEAN TARIHIN ASALIN CHIEF IMAM DA RUGAR HARDO BEL

LO

Follow this link to join my WhatsApp group and

๐Ÿšฟ

me with comment and react

๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿคฉ๐Ÿ˜˜



https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9

END OF PAGE 7

BY ; QUEEN MAHIRAH

comment and share

๏ปฟ๏ปฟ๏ปฟ

๐Ÿงš

THE TWO LIGHT

โœจ

[RIKICIN GIDAN SARAUTA

๐Ÿฐ

)

?

Tuesday, ?09 ?January, ?2024

11:07:10 AM



Story and written by

Queen Mahirah

ADAPTED EXPERT WRITER

๐Ÿ“–๐Ÿ–Š

๏ธ

Book one

Follow this link to join my WhatsApp group and

๐Ÿšฟ

me with comment and react

๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿคฉ๐Ÿ˜˜

https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D

5xu9



๐Ÿงš

8

๐Ÿงš

BACK TO LABARI

"Wannan shine takaiceccen tarihin asalinmu,"

inji Chief Imam yana magana ne yayin da yake fuskantar Zulaihat

"ina fata ayanzu kinsan suwaye mu da kuma yanda akayi muka hadu da dan uwanki,"

kai ta gyada alaman ehh

to

"Alhamdulilah haka ake so yanzu ina bukatar sanin mai ya faru dake don tabbatar da abinda nake zargi,"

dogon numfashi taja ta sadda kanta kasa wassu hawaye masu zafi na bin kuncinta tace

"sunana ZULAIHAT BINT SULTAN IBN MUHD HABIBULLAH IBN ABDUL

MALIK IBN ABDULFATAH IBN ABDULJALAL,"

ahankali ta sauke wani ajiyan zuciya

[ hmm ba dole ba irin wannan suna haka kamar ana kiran register akiyama]

"sunan mahaifina SULTAN IBN MUHD HABIBULLAH IBN ABDULMALIK IBN ABDULFATAH IBN ABDULJALAL IBN ABDULJALIL

wanda ya kasance sarkin kasar EGYPT,

na kasan ce 'yaaa kuma sirka ga Masarautar SUHATAJ ABDALLAH IBN MUHD KAHTER IBN ABDULMALIK IBN ABDULFATAH IBN ABDULJALAL IBN ABDULJALIL,

kuma halitta mafi soyuwa agaresu kafun faruwar wannan lamarin dayasa har iyaye

n dasuka haifi kyamatata suka kuma yankemun hukunci mafi muni ba tare da yin kwakkwaran bincike ba akan lamarin,

wanda azahiri kana gani kasan zancen ba haka bane ko makaho ya laluma yasan wannan abun babu kanshin gaskiya aciki,

fashewa tayi da kukan

๐Ÿ˜ญ

d

aya ci karfinta rintse idonshi Othman yayi don yana shakkan jin abinda zai fito daga bakinta,

hankali ta stagaita da yin kukan da ba wanda ya hanata dan kallo daya zaka mata ka hango irin zallan kunan da take ji azuciyarta,

wanda bazai misaltuba "sun y

anke mun hukuncin kisa ta hanyan jifa sun kuma yanke hukuncin kai 'yaa'yaana gidan marayu daya fi kowanne rashin galihu,"

ware manyan lulu eyes

๐Ÿ˜ฒ

nashi yayi in disbelive yana jijjiga kai dan hankalin shi ya gaza daukan abinda take fadi

"tayaya Zulaiha

t??

mai ma ya faru daya janyo hakan??

mai kikayi??,"

"sunyi mun auren dole auren ko kin ki ko kin so sai kin zauna dashi,

sun auradda ni a mutumin da ko a mafarki akace na aureshi sai nayi sati ban koma bacci ba,"

dan jimm tayi ta goge hawayen fuskant

a ta lallausan tafin hannunta kafin ta cigaba da cewa

"bayan lokaci dana dauka atare dashi wanda ba komai acikin zaman sai bacin rai da tashin hankali,

mun dau lokaci muna wannan zaman kafun na Allah ya faru akanmu,

muka fara son junan mu Allah ya azi

rtamu da samun karuwa na haifi dana na farko MUBARAQ,

bayan wassu shekaru Allah yakara azirtamu da wayannan yaran dan,".

murmushi tayi ta cigaba da cewa

"alokacin da na haife su an nuna musu soyayya kamar zaa maidamu ciki,

hatta daki da gurin zama sa

nda aka canja mana an yi sadaka da kyaututtukan da baa taba yiba a wannan ranan idan kashigo cikin masarautarmu zaka ranste nadi akeyi dan yadda masarautar ta cika da shige da fice na jamaa,

zan iya cewa baa taba irin wannan cikan ba don wassu na cewa h

ar da aljanun masarautar,

sun samu kyaututtuka marassa adadi da addua,

duk wannan ya faru ne aranar da suka shigo duniya ranar suna kuwa munga abin alajabi wanda ya storatar damu,

jamaa ne suka ringa tururuwan zuwa ina da tabbacin ba mutane ne kadai b

a suka halarci wannan biki,

a wannan ranan aka dau ALKAWARIN AURE stakanin yar dana haifa da dan yayata,

yara sunci suna MAHNOOR DA MEHNOOR bayan suna da kwana 10 wani kishin kishin ya fara tashi wai yayan dana haifa baa gidan aurena na haifa ba,

wai

su din shegu ne,"

fashewa tayi da wani mastiyacin kukan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login