Showing 42001 words to 45000 words out of 98074 words

Chapter 15 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)COMPLETE

wanda suna ganin car din sun san waye ne ai tun kafun su iso aka shin fida musu carpet hagu da dama security suka cike,

driver yana par

king suka zo da sauri suka bude musu cab din motan suka fito,

har ilah yanzu hannunsu sarkafe dana juna sunyi matukar kyau ko makiyinsu yagansu sai ya shaida bayan bugun da zuciyarsa zaiyi,

sun cigaba da tafiya har suka iso bakin kofan building da secur

iy suka wangale kofan suka shiga cikin tankamemen farlon wanda yake tamkar da ruwan gold aka yishi,

hannun dama suka nufa inda nan ne kujerun farlon suke Mima{Sultana Najda} suka hango staye fuskanta dauke da fara'a tana jiran isowaarsu ganinsu haka baka

ramin farinciki marar misaltuwa ta stinci kanta aciki ba,

tace marhaban yah ibniii wah ibnatiii "

da da sauri ta wafce hannunta taje ta rungumi Mima ta fashe da kuka wanda ya rikita Mima ta fara tambayan ta mai ya sameta nuna Ameer Mahbeer ta farayi ta

na cewa" ba babb.........

END OF PAGE 19

BY QUEEN MAHIRAH

๐Ÿงš๏ปฟ๏ปฟ

THE TWO LIGHT

โœจ

{RIKICIN GIDAN SARAUTA

๐Ÿฐ

}

๐Ÿงš

?Monday, ?February ?12, ?2024

1:52:49 PM



WOMEN WRITER'S ASSOCIATION

๐Ÿ“–๐Ÿ–Š

๏ธ

W.A.W

ADAPTED EXPERT WRITER'S

โค

๏ธ

Story and written by

Que

en Mahirah

BOOK 1

Follow this link to join my WhatsApp group an shower

๐Ÿšฟ

with comment and react

๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿคฉ๐Ÿ˜˜

https://chat.whatsapp.com/EPeM4KtGCoJ9mrYw1Avfow



๐Ÿงš

20

๐Ÿงš

cikin tashin hankali tace "mai ya miki Ibnatiii "

"bab bbaa shi bane yas

amun kaya mi nauyi ba kuma na ce mishi da nauyi shine ya stare ni",

dogon ajiyan zuciya Sultana Najda taja kafun tasa both hand nata tayi folding face din ta tace

"shine kike kuka Ibnatii,??

ki dena kuka ba'a san Zawjatul Ameer da kuka ba,

ako ina

take ana mata kallon jaruma ne wacce zata iyaa kare martaban kanta dana mijinta har ma dana mutanenta wato alummanta,"

da both hand nata take wiping tears din fuskar Zawjatul Ameer tana sake mata cute smile,

โ˜บ

๏ธ

itako shiruu tayi kamar ruwa ya cinyeta,

zama sukayi a daya daga cikin royal kujerun farlon ta janyota jikinta ta cigaba da petting back dinta dago da eyes dinta tayi ta zubasu a akan Ameer Mahbeer da tun dazun yayi ma kansa mazauni ya maida su kamar tv yana kallonsu,

tunani iri iri yakeyi game

da wannan yarinyar abubuwa na masa yawo a brain dinsa game da asalin yarinyar,

a ina aka sameta??

mai ma yasa take kama Ammatii dinsa??

{ his father's sister },

mai ne ne kuma dalilin dayasa Jaddi ya aura masa ita??

a kankanin lokaci haka??

, duk da y

asan halin Jaddin nasa baya abu sai da dalili mai karfi,

huhhh numfashi mai dumi ya sake,

Sultana Najda tace " Beer "

da sauri ya dago kai ya ganta ya amsa mata da cewa " Mima,"

dogon numfashi taja kafun tace " karike yarinyar nan aman

a, karka zalinceta, don bata da ishash'shen lafiya,

ayanzu kaine komai nata bata san kowa ba sai kai kazama bangon dogaronta,

karka wulakanta ta kayi tunanin bata da asali, in ka wulakanta ta don bata da asali ina mai tabbatar maka zakayi dan

a sanin hakan,"

shiruu yayi yana sauraron ko wani kalma dake fitowa daga bakin mahifiyar tasa yana sa ayan tambaya akan ko wanne kalman daya fito daga bakinta,

bai gama mamaki ba sanda ya jiyo ta ambaci wani kalma,

"wannan yar

da kake gani yar Ammah dinka ne"

da sauri ya dago black eyeballs dinsa ya zuba mata su fuska dauke da tambaya da neman karin bayani,

duk da ta fahimci neman karin bayani yakeso sai ta share hakan taa cigaba da c

ewa

" she loses her memory so she can't remember anything a rayuwar da tayi na baya,

shine main reason din da kaaga tana acting childishly, har yanzu brain dinta bai gama daidaituwa ba duk da munyi sa

'a abun yazo da sauki,

don tana iya yin abubuwa daa yawa kamar su karatu cin abinci da kanta da sauransu...,

Dr yace brain din yana da bukatar hutu ne in akayi sa'a in just 5month memory dint

a zai iya dawowa, 2 to 3 weeks kuma zata iya komawa kamar kowa,

sabanin yanzu da komai sai ance tayi kafun takeyi ayanzu bata da maraba da yarinya yar shekara 9,

kai zaka mata tarbiya ka daura ta

ahanyan daya dace mastayinka na mijinta, kuma ban ce ka zalince taba dan ku maza sai ahankali"

shi de shiruu yayi kamar ruwa ya cinye shi, yana ta juya magan ganun nata a brain

dinshi maida kallonta tayi ga Zaw

jatul Ameer da tayi lubb ajikinta tana bacci kafin ta dago tace

" zo ka dauketa a hankali ka kaita dakina ka kwantar da ita, ka kuma rage mata wannan uban kayan da ka lafta mata ,"

bai ce komai ba sai mike wan

da yayi ya zo ya dauketa in a bridal style yayi hanyan wani kayaceccen stairs mai shegen kyau wanda aaka shinfida masa wani hadadden carpet zaka ranste da zinare akayi stairs din stabar walwalin da yakeyi da daukan ido

๐Ÿ‘€

.

tafiya yake

cikin nutsuwa wani daki ya nufa wanda da alama shine dakin Sultana Najda da mamakina ni Queen Mahirah yana zuwa kofan ta bude da kanta ya shiga yana shiga ta rufe kiriff.

cikin hadadden dakin ya karasa

wanda yasha Royal blue and golden furnitures, karasawa yayi gaban tafkeken gadon dake lullibe da labule ya kwaantar da ita,

ya kai akalla 2min yana karewa cute face dinta kallo maganan da Mima ta fada mishi ne yake dawo mis

hi brain dinshi,

har ya juya zai tafi ya tuno da abinda Mima tace sai ya fasa ya dawo,

zama yayi akusa da ita ya kai akalla 50sec yana tunanin ta inda zai fara cire mata wannan uban kayan jiki

n nata ganin yadda tayi cuddling a guri daya kamar cat,

dogon numfasahi yaja ya gyara zamansa akan gadon ya masto daf da ita yamika hannunshi ajikin ta yadan bude hannunta ya cire bottle din jacket

๐Ÿงฅ

din wani dogon numfashin ya kara ja dan baisan ta inda zaai fara cire mata rigan ba

mastowa ya karayi daff da itaa ya dago kanta ya kwantar ajikinsa atakaice da kyar ya cire wannnan rigan dan ba karamin

yaki suka yiba sai cukuikuyeshi takeyi kamar zata koma caikinshi,

yayi mamakin yadda bata tashi daga baccin ba kodai har da maganin bacci ake bata ne tunda yaji Mima tace anaso brain dinta ya huta,



ajiye jacket

๐Ÿงฅ

din yayi agefe ya fara tunanin yadda za'a cire sauran,

veil din da aka mata rolling dashi ya fara cirewa gashinta da aka tufke ya ware wani sassanyar kamshi ke tashi daga ciki tsayawa

yayi yana karewa tulin gashin nata kallo wanda yake baki wuluk dashi,

hannunsa yasa ya shafa gashin nadan wani lokaci kafun ya maida hankalinshi ga alkebban jikinta bai shaa wiya gun cire alkebban

ba,

kyak'kyawan surarta ne ya bayyana wanda yasaa shi dauke wuta na wassu mintina, dakyar ya haadiye yawun wahala ya kauda kanshi gefe wani lallausa filo ya jawo ya dagota da niyan kwaantar da ita,



anan ne kidan ya canja salo don chakumoshi tayi ya fado kanta rufff

waani kukan wahala ta sake don ya mata nauyi aka,

jiki ba karfi ya mike da kyar ya jingina kansahi ajikin gadon ya lumshe idon

shi.

a gaskiya an gama da rayuwarsa ayau kadai ji yake kamar kanshi yayi blowing, yanzu ahaka zai cigaba da zama da yarinyar nan yayi ta mata jegon jaka,

gaskiya ba'a masa adalci ba ya kai 5min

yana ta karanta wsikar jaki kafun ya yayi kokarin jan kanshi ya sauka daga kan gadon,

ko juyowa baiyi ba bare ya yayi kuskuren ganinta ayanzu ma shi kadai yasan mai yakeji,

yana zuwa bakin kofa sai ga Sul

tana Najda na shigowa cak ta staya ta kare mishi kallo ganin yadda ya hargiste idonshi yayi jaaa gaba daya ya canja kaman ninshi wani dummm zuciyanta ya bada da sauri tayi cikin dakin

hango ta da tayi tana

sharar baccinta tane yasa taji relief,

shiko kafun ta juyo ya fece dan ya stargu da kallon da take mishi, murmushi tasaake ta jijjiga kai ta karasa bakin gadon da kamar anyi yaki ahankali tace

"lalle ko gy

ara yayi kyau,"

saide tana mamakin yadda yarinyar take a gyare stafff don tun farkon zuwanta inka ganta zaka ranste amaryace don yadda fatanta ke glowing ta bangare da dama a gyare take hakan yasa tafara

contemplating anya ma bata da aure,

bata yadda ba sanda tasa gyne Dr ta duba ta tabbatar mata da she is still virgin kaafun hankalinta ya kwanta.

NIGERIA {KANO STATE}

Wata hadaddiyar shararriyar farlo ce

mai stari irin na turawa black and white ne colour combination din farlon,

ba wani babba bane dan dai dai ne mai cike da kayan alatu da more rayuwa ,

ba abinda ke tasahi sai wani sassanyar kamshi da sanyin A\C w

anda ya kara kayata farlon,

babu karan abinda yake tashi a farlon sai na A\c da kamshin dake tashi,

wani halitta na hango zaune bisa daya daga cikin sofa na farlon ya jingene kanshi jikin sofa yana sanye da far

ar jallabiya,

fari ne tas babu digon baki ko kadan ajikinshi kyak'kyawane na ajin farko wanda ko kyau ya ganshi sai ya sara mishi ban cire stammanin ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login