Showing 72001 words to 75000 words out of 98074 words

Chapter 25 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)COMPLETE

kike so ki ruguza komai.

inaa bazan lamunci rugujewar mafarkin danayi saheakaru ina gina w a ba bazai yiwu ba muddin nawa burin bai cika ba tohhh sai de kowa ya rasa zan

tauna sirrin da aka dade ana binnewa sai de ayi mutuwan kwasko kowa ma ya rasa."

gyada kai Kilisa tayi bayan gama sauraronta da tayi tace " kina ga inkinyi hakan zata shafe ni ne ke zata shafa ke zaki kwana ciki, ku

ma kina tunanin 'yarki da kika haifa bata hanyan aure ba zata zama Gimbiya a wannan masarautar da alama kin mnata yadda satarin yake,"

"idan bake ba wa yasan cewa Fanan bata hanyan aure na haifeta ba kuma in ma ansani

laifin na waye ne???

ina kea kika daurani a wannan hanyan kika nuna mun ita ce dadin rayuwa kika turani turai nayi rayuwa irin tasu, kuma fahhh ke kika bani shawaran kashe Ishaq don kar ya tauna mun asiri bayan ya g

ano Fanan ba 'yarsa bace,

shine yanzu zaki zo kina mun barazana ko kina tunanin bani da prove ne inaso kisan barewa bazata tayi gudu danta yayi rarrafe baa, gado kuma ba karan bani bane.

tuggu da munafurci da biye biyen

malamai duk aikin kine tun bankai ko ina ba nasan da hakan kuma na koya ya zame mun kyan saawa kuma abincin ci inaso kisa aaranki duk randa kika mun kuskure wallahi mutuwan kosko zaayi sannan kiyi gaggaawan war ware wanna

n sihirin kitaba kowa amma banda YARIMA FAHREEN shidin nawa ne ni kadai."

tana gama fadan haka ta yi ficewarta tabar Kilisa cikin rudu don ta rude, wani makirin miurmushi ta sake tace yaro yaro ne yaro baisan wuta ba

sai ya taka mu zuba nida ke bakisan waye BLACK COBRA

๐Ÿ

bane wani murmushin ta kara sakewa.

END OF PAGE 25

QUEEN MAHIRAH

๐Ÿงš

THE TWO LIGHTS โœจ(RIKICIN GIDAN SARAUTA

๐Ÿฐ

)

๐Ÿงš

Story and written by

Queen Mahirah

ADAPTED EXPERT WRITER

๐Ÿ“–

๐Ÿ–Š

๏ธ

BOOK 1

2

๏ธ

โƒฃ

6

๏ธ

โƒฃ

SULTAN ABDUL MALIK ROYAL ESTATE.

Kamar kullum ma'aikata nata faman kwasan aiki kowa da aikinsa, sai de yau aikin na daban ne kasancewar za'ayi babban bako Wanda yau akalla shekara 20 rabonsa da kasar Egypt.

Wani mashahuri

n gyara ake wa Estate din zaka ranste SARFARAZ (King) ne zai zo.

Daga cikin kuwa wato sashin Malikat Nubia da Malik Sultan kamar su zuba ruwa akasa susha Dan murna, zuciya da gangar jikinsu na marari da muradin ganin sirkinsu Kuma da' agaresu farin cikins

u ya gagara buya duk da wani bangaren na zuciyoyinsu na shakkan ganin sa gudun kar ya tuno musu da abinda suka dau shekaru suna kokarin manta shi.

A bangaren Sultan Habibullah da Sultana Maryama ko suna shakkan zuwan jikan nasu sabida abubuwa da yawa said

e Hakan ne kadai mafitan da suke dashi wato hanyar da zata warware musu kullin da suke ciki.

Daga fannin mutanen estate din kuwa kowa yasha ruwan jikinshi musamman Munafukai, zuciyoyinsu da abubuwan da suke kissimawa.

EGYPT INTERNATIONAL AIRPORT

Securiti

es ne jibge a bakin airport din ga cars na alfarma jere akalla sunkai goma vakake wuluk, Daya ne kadai fari wanda ya kasance a stakiya yanayin yadda aka bawa gurin staro zaka tabbatar da cewa yau zaayi babban bako a kasar Egypt.

Daga cikn airport kuwa wa

ni Dan kareren mashahurin jet ne ya sauka Mai dauke da kakin sojoji, Jet din na landing dandazon soldiers sukayi kawanya suna sanye da kakin su na Nigerian Army.

About five minutes kafun aka bude cab din jet din inda wassu kyawawan halitta suka bayya na s

u biyu masu stananin kama Wanda azahiri shekarunsu ya ban banta kasancewar kallo Daya zakyiwa dayan kasan matashin dattijo ne Mai ji da naira Wanda Hutu ya Rasta jikinsa ya haifarwa fatansa wani sheki da daukan hankali na musamman azahiri Babu abinda zamu

ce sai de Mashaallah yabo da daukaka sun tabbata ga ubangijin talikai Wanda yayi wannan kyakyawan halittan.

Sanye yake da Ralph Lauren black suit Wanda ya amshi fatar jikinsa sosai ya Kuma haska kasancewarsa fari tas mai capturing attention, dogo ne Mai

kira irin ta samudawan larabawa hannunsa ko Yana sakale da agogo na kamfamin Gucci haka kafansa sanye cikin Black cover shoe kirar Gucci.

Fuskar sa ko dauke yake da hadaddiyar man's pride dinshi Wanda yake tamkar an zuba ruwa a kan tiles sai sheki take t

ana walwali , dogon hancinsa ya karawa face nashi kyau haka lips nashi daidai face dinshi idonshi kuwa Yana sanye da designer dark space bakaramin kyau ya masa ba duk da fuskanshi ba annurin fara'a ko kadan sai Taron kwarjini dake shimfide.

Kallon farko

baka isa ka kira shi da dattijo ba kasancewar Babu Alamar Hakan atattare dashi sabida yawan mosta jiki dayakeyi da Kuma Hutu da yake samu da naira dayabi ko Ina na jikinsa ya zauna Haka kallo Daya zaka mishi ka hango zallan IZZA da MULKI Hadi da zallan KAR

FIN IKO dake tattare dashi, daga gefensa ko matashin saurayi ne Wanda bazaifi 30 years ba.

Zallan kaman da sukayi ne ya tabbatar mun da cewa sun hada jini da wannan matashin dattijon Babu abinda ya bari ajikinsa yanayin stayinsu, haskensu da kamewarsu d

uk Daya ne sai de kun San ance Dan na gada yafi Dan koyo zan iya cewa yafi wannan matashin dattijon kyau da daukan ido duba da karancin shekarunsa, Shima Yana sanye da Hermes black suit Wanda azahiri shi ya haskata ba ita ta haskashi ba Kasancewar sa mutum

Mai stananin kyau da hasken fata ya kasance mutum Wanda shi ke haska kaya ya fidda ita da kyanta ba ita ke fidda shi ba.

Batun stayi ko baa magana don har yaso yafi matashin dattijon stayi da Fadi Hadi da murdewa, haka fuskarsa zagaye yake da kwanceccen

saje Mai balain daukan eyes Hannusa sakale da agogo kirar Rolex haka kafansa sanye da Black cover shoe kirar Gucci tana Kuma sanye da Black ankle socks.

Dogon hancinsa ya karawa face nashi stananin kyau haka pink lips nashi are so moist and succulent e

yes nashi were so sexy suna dauke da zararan eyelashes, eyeballs dinshi kuwa grey colour ne wato (ruwan Toka), eyelashes nayi kuwa kamar shi ya zana abun shi they were well shaped, gashin kanshi kuwa MashaAllah shine abin Fadi acike yake tam gashi baki wu

luk Mai sheki da stansti Babu abinda yake sai tashin kanshi atakaice perfume nasu ya gauraye gurin gaba daya.

Cike da ISA, IZZA mazantaka suke saukowa daga stairs na private jet din nasu Wanda ke shinfide da white royal centre carpet Wanda yayi leading n

asu har balconyn airport din ga soldiers dake both right and left side nasu Wanda sunkai 20 koma fiyeda.

PRINCE MUHD KAHTER IBN ABDALLAH IBN MUHD KAHTER IBN ABDUL MALIK IBN ABDUL FATAH IBN ABDUL JALAL, known as FIELD MARSHAL MD KAHTER Wanda yake rike da

highest rank in Nigeria 5 star general.

Da' ga SUHATAJ ABDALLAH the former King of Fulani in Nigeria and also the famous business man in whole wide world he is also known widely and called MASTER.

Sai kuma dansa wato MUHD MUBARAQ IBN MUHD KAHTER IBN ABDA

LLAH IBN MUHD KAHTER IBN ABDUL MALIK IBN ABDUL FATAH officially known as LIEUTENANT GENERAL MUHD BARAQ and also the 3 star general.

Da' ga FIELD MARSHAL MD KAHTER the famous business man also the prince of Fulani,

LIEUTENANT GENERAL MUHD BARAQ is known a

s the famous GYNECOLOGIST he is being call as YOUNG MASTER.

Sun cigaba da tafiya cike da takama har suka iso balconyn airport din wannan soldiers din sukayi gaggawan bude musu wannan galleliyar farar car din Mai sheki da daukan eyes Suna shiga aka bawa

motocin wuta suka fara tafiya bisa shinfidadden kwaltan suna tafiya da zallan isa Tamkar Dan su kadai akayi kwaltan Wanda ta kasance ba kowa sanin cewa yau zaayi babban bako.

Basu staya ako Ina ba sai bakin tamkamemen gate din ABDUL MALIK ROYAL ESTATE W

anda tun da suka kaeyo kwana aka wangale musu gate suka kusta kansu ciki sun dauki wani diguwar hanya Wanda ta SADA su da wani jibgegen Building Wanda yasha ginin zamani ya mugun staruwa Wanda staya wa misaltashi ma Bata time ne ba Bata lokaci akayi parkin

g gallagallan cars din a inda aka tana da don parking wato parking lot.

Securities ne suka zagaye motocin havu da dama inda aka bude cab din motan stakiyan cike da IZZA, mazantaka da zallan isa suka futo daga motan wayan daukan lokaci da sukayi Mai stayi

,

Ba tare da Bata time ba suka cigaba da tafiya bisa shinfidadden center carpet dake gun Wansa yayi leading nasu har kofan hadadden part din nasu Mai daukan hankali Wanda yasha renovation suna zuwa suka staya a bakin kofan,

Wani dogon numfashi Field Marsh

al MD Kahter (Master) yaja ya lumshe idonsa dake cikin dark space abubuwa dayawa ke dawo masa cikin brain dinsa.

After 20 years gashi cikin Africa kasar Egypt kasar uwa da ubansa kuma jigon rayuwarsa wato asalin kakanninsa Masomar rayuwarsa kasar da yayi

bankwana da ita sabida wassu dalilai masu karfi,

Yau da kafansa ya Tako cikinta badan an tursasa Shiba sai Dan wani dalili Mai karfi da aka masa albishir dashi Wanda yake fatan Hakan ya kasance gaskiya duk da yasani Wanda ya mutu baya dawowa Amma wani Abu

na stikaransa da sasa Jin kamar akwai alamun gaskiya.

Wani dogon numfashi ya Kara ja kafun yasa hannunsa ta bangaren dama ajikin kofan da Babu handle sai wani scanning machine cikin kankanin time yayi scanning hannunsa wani Dan Kara yayi kafun kofan ya

bude da kansa, kamshin da sanyin farlon ne ya bigi hancinsa Wanda ya sashin saurin jefa kafarsa cikin hadadden Royal farlon Wanda ya kawatu da kayan alfarma kayan kudi sai walwali yake ta ko Ina da gani ba tambaya kasan Naira ta koka anan,

Da Bismillah ab

akinsa ya shiga ciki wani sanyi yaji ya mamaye ko wani sashin na jikinsa Wanda ya tursasa cewa "hmmm no place like home,"

Yayi magana ne cikin voice nashi Mai taushi da amon sauti wacce da zaran anyi magana da ita dole ka saurareta wata iriyar LION VOICE n

e dashi mai wargaza taro yasa mara gaskiya ya koka.

Ahankali ya juyar da kanshi bangaren da lieutenant MUHD Baraq yake ya kamo hannunsa yace " Baraq,"

Ahankali ya dago oily eyes nashi ya zubawa mahaifin nashi kafun yace "POPS,"

Batare da ya Kara cewa kom

ai ba ya buga kafadan shi kawai don maganan ta masa nauyi bazai iya furta komai ba sake shi yayi ya bi hanyan wani stairs ya hau wani dakin ya shiga ya rufe kofan,

Anasa bangaren wato MUHD MUBARAQ wucewa yayi wani dakin da yake akasa ya shiga dukda Tarin d

amuwan da yake ciki da bugawan da zuciyanshi keyi Bai sa ya zauna ba shirin wanka kawai yayi, ya Kai akalla 6 minutes a bathroom kafun ya futo Yana daure da towel a waist nashi hannunshi ko dauke da wani towel din yana stane gashin kanshi dake digan ruwa B

ai staya wasting time ba ya shiga dressing room ya shirya cikin farin jallabiya ya futo ba ko hirami akansa, sai baza kanshi yakeyi Babu abinda yake buri da son gani ayanzu da ya wuce yarinyar da aka kira da sunan Yar uwarsa ta jini wato kanwar sa Daya ras

a tun Yana da shekara 9 aduniya jiyake tamkar duk wani mastalolinsa sunzo karshe gani yake tamkar ance mahaifiyar sa zai gani wacce yau kimanin shekara 20 da Yan watanni rabonsa da Jin dumin jikinta.

Cike da sauri ya futo daga dakin a iya tunaninsa zai s

amu Pops ya shirya Yana jiransa Amma da mamakinsa bako alamunsa Dan furzar da iska yayi yayi hanyan stairs din cike da mazantaka yake hawa da sauri sauri cikin kankanin lokaci ya karasa hawa ba Bata lokaci ya shiga dakin bakinsa dauke da sallama ba wani ha

sken kirki adakin sai wassu dimmm light, hangoshi yayi zaune akan King size bed din dakin hannunshi dauke da wani Abu Wanda Yana da tabbacin pic din Mom dinshi ne wato matar field Marshal MD Kahter

Ya zubawa frame din photo ido yana Kallo ahankali ya kara

sa ya zauna kusa da shi hannunsa yasa ya Karbi pic din ya zuba mata oily eyes nashi wani dogon numfashi yaja kafun ya yace " Mom where are you??

Why do you choose to leave us??

Pls come back we are in need of you, we really miss you

We miss you so much mom

look at how Pops change he badly miss you more than I did,"

Dogon numfashi yaja ya cigaba da magana ya Kara kurrawa pic ido kamar Mai son gani wani Abu aciki kafun ya Maida duban sa ga mahaifinsa yace " Pops kashirya muje muji Mai zasu ce I badly wanna s

ee her I feel like mom zan gani pls pops let's go,"

Dogon numfashi yaja badan yaso ba sai Dan kaunar da yakewa gudan jinin nasa Wanda ayanzu kallo yake tamkar shine kadai abinda ya rage masa aduniya, mikewaa yayi akan kafansa ya shiga cikin jibgegen bathr

oom din don yin wanka Bai wani Bata lokaci ba ya futo ya wuce dressing room ya shirya cikin well iron jallabiya Wanda yake fari tas Mai tashin kanshi ko hirami baisa ba ya futo suka kama hanyar futa, balcony part din suka futo jikin securities har rawan ya

keyi wajen tambayan su inda zaa kaisu kamar bazaiyi magana ba sanda ya mula dan kansa kafun yace

"Sultan Malik chamber,"

Ba Bata lokaci driver ya dauko wata hadadden Royal car ya faka a gabansu aka bude musu cab din motan suka shiga cike da kulawa driver

ke tuki har suka iso Sultan Malik Chamber Wanda tunkafun su iso aka sanar da zuwansu suna isa aka baza musu hadadden center carpet ga securities Tako Ina har ila yau cike da IZZA suka Rasta kan wannan royal center carpet din har ya sada su da tafkeken kof

an hadadden farlon Wanda securities suka wangale musu shiga sukayi yayin da securities suka stattaya abakin hanyar suka karasa cikin farlon inda suka hango Su Sultan da Malik da Kuma matan su stayawa yayi cakk Yana kare musu kallo Daya bayan Daya kamar ma

ison gano wani Abu acikinsu Wanda shine maka sudin zuwansa ganin baiga komai bane yasa ya juya zai futa batare dayace komai ba sai de muryan Daya ji yahana shi yin Hakan,

Cikcikin muryanta Mai cike da tausayi rauni da Kuma zallan hakuri tace "ibnii,"

Cak

k ya staya yaja dogon numfashi kafun ya juyo baice kala ba sai kare mata kallo da yayi abinda ya hango a idonta ne yasa jikinsa yin sanyi Babu komai cikin idonta sai zallan kauna , tausayi , rauni bege da Kuma zallan storo.

Jikinsa ne yayi sanyi yasa ya ka

ma hannun Mubaraq suka karasa har inda suke wato stakiyan farlon suna staye curko curko Bai staya ako ina ba sai agaban Malikat Nubia sadda kanshi yayi kasa Bai ce mata komai ba sai janyo Mubaraq da yayi ya Mika mata shi kamar jariri dauke idonta tayi dag

a kanshi ta Mai da shi kan Mubaraq wanda take hawayen dake makale a idonta ya zubo hannunta har rawan yakei wajen folding face dinshi rasa abinda zatayi ne yasa ta fashewa da kuka Mai ban tausayi shiko Mubaraq hannu yasa ya goge mata hawayen Yana jijjiga m

ata Kai alaman tadena rungumota yayi ya shiga rarrashinta cikin nustuwa har tadena kukan.

Sauran mutanen farlon ko sunyi shiru kamar ruwa ya cinye su sai de duka sun zauna ganin shi Mai gayya Mai aikin ya bawa kansa mazauni batare da ya kula kowa ba.

SAR

FARAZ (king) wato Sultan Habibullah ne yayi gyaran murya yace "Alhamdulillah Babu Abun da zamu ce ga Allah sai godiya mun Dade Muna jiran wannan ranan da zamu gyara kuskuren mu duk da mun San ba Mai gyaruwa bane,..

Sai de Muna Neman afuwarka bisa yanke huk

uncin da mukayi ba tare da mun sanar dakai ba haka kazalika bamuyi dogon bincike VA munyi amfani da karfin iKon mu mun zartar da hukuncin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login