Showing 81001 words to 84000 words out of 98074 words
Chapter 28 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)COMPLETE
bashi da wanda zai taya shi murna a mastayin dan uwa ya kuma amfana da dukiyar daya tara masu dinbin yawa.
A hankali ya mike y
a karasa gaban Malikat Nubia zuba guiwan sa yayi a gabanta hannunta ya kama yasa a saitin zuciyar sa
"Ummi zuciyata zata fashe tana cike da abubuwa dayawa ina cikin damuwa Ummi sun aura mun Zulaihat a lokacin da ban stammanta ba sannan na fara sonta ba
tare Dana shiryawa hakan ba nayi nisa cikin kogin sonta inajin rayuwa in ba ita ba abu ne mai sauki ba,
a lokacin dana shirya bata ragamar rayuwata na bata wani bangare a zuciyata wanda ba wani mahaluƙi dana bawa, awannan lokacin aka mun bushara data ha
ifamun ƴaya ba daya ba har biyu naji ta kara wani matsayi a zuciyata,
Naso na dawo dan nayi tozali da ƴara na amma Baba sarki ya hana hakan kamar yadda ya turani masa aiki bada son raina ba,"
Kara masta hannunta dake saitin zuciyar sa yayi ya zuba mata i
donsa da yayi ja kamar attarubu
"Ummi ki fada mun idan ban guji su Baba sarki ba Mai zanyi nasan inna cigaba da kasancewa dasu zan iya aikata abinda zanyi dana sani daga baya shiyasa na zabi dana bar kasar na koma Sin (China) ba wanda yasan inda nake s
ai ke da Abie nayi haka ne don kuji sauki aranku nasan kuma kunajin abinda nakeji koma fiye da yadda nake ji sannan koda nayi tunanin dawowa gareku nakanji bazan iya ba yakan tuna mun da irin rayuwar da muka yi da Zulaihat abaya,
Ummi kinsan rayuwar danay
i da ZULAIHAT ba abu ne da zai goge ba cikin kankanin lokaci,"
Dayan hannunta tasa a face nashi ta shafa cike da kula da zallan kauna
" komai Muƙaddari ne daga Allah idan ya ƙaddara faruwar hakan ba wanda ya isa ya hana, inaso kasan Baba sarki sun kasanc
e sanadi ne kawai na faruwar hakan kasan komai da sanadin faruwar sa Kadaina ganin laifinsu suma bada son ransu hakan ta faru ba ka yafe musu ka kuma nemi yafiyar su hakan zai sanyaya ranka,"
"Zanyi hakan Ummi amma ba yanzu ba yanzu ina da bukatar kasance
wa da ƴata ina kuma bukatar ta samu lafiya kamar yadda kika bukata zan barta tayi rayuwar aurenta amma bana naso mutanen duniya su san da ita kamar yadda ban bukatar Masarautar Kano su san da ita bawai dan ban yadda da ita mastayin ƴata bane inaso nayi bi
ncike akan abubuwan da suke faruwa a Masarautar Kano daga rashin Othman da mukayi har zuwa na ita Zulaihat din tabbas akwai lauje cikin nadi akwai wanda ke shirya faruwar hakan don yana so ya cimma wani buri nashi ta hanyar mana ƙare dangi.
Yanzu ina da l
abarin cewa an rasa yarima mai jiran gado sannan kafin hakan Baba sarki yayi kokarin korar Fareed daga Masarautar bayan kananan abubuwa da suke faruwa,"
"Tabbas maganan ka gaskiya ne Kahter akwai abinda ke faruwa musamman ta bangaren shi ABDALLAH akwai w
anda ke amfani da hankalinsa sai de ban san taya hakan ke faruwa ba amma akwai matsala gagarumi,"
Dogon ajiyan zuciya Malik Sultan yaja kafun ya fara magana cikin nustuwa
"Haka ne abinda kuka fada gaskiya ne amma yanzu abinda ya kamata mu maida hankali
wajen samarwa Mehnoor lafiya sannan Musa staro mai karfi akan ta duk da bamu sanar da duniya asalin wacece ita ba, sai de mutanen dake family nan sun san da haka kuma kunsan a wassu lokutan shi munafikinka taburman ka ne,"
Cike da yadda sukayi na'am da ab
inda Malik Sultan yace.
END Of PAGE 29
Comment and share Please
THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)
Story and written by
Queen Mahirah
Adapted Expert Writer
Ina godiya sosai
😁
OUM AFFAN da irin kaunar ❤
️
da kike nunawa littafina wa
nnan page din sadaukarwa ce agareki
🤣😊
FREE BOOK
BOOK 1
PAGE 30
IRAQ
Wani katafaren Mansion ne mai dauke da kayan alatu da more rayuwa, tun daga waje kasan ba karamin kudi mamallakinta ya kashe mata ba, ita kanta gate din abun kallo ne daga
ɓ
angaren dama akwai wani ƙaramin sign board da aka manna ajikin gini wanda yasha ado da kwalliya na musamman zaka ranste da glass akayi don yadda yake
ɗ
aukan eyes
👀
ita kanta yadda akayi rubutun abun kallo ne tamkar da ruwan gold haka yake
ɗ
aukan ido gas
hi anyi shi in a stylish form an rubuta ENGINEER. OTHMAN IBN ABDALLAH MANSION.
Daga ciki kuwa wassu fusatattun Body guard ne masu sanye da baƙin suit idonsu garkame da baƙin eye glass ba alamun ko fara'a a fuskansu.
Wata dalleliyar Car na hango mai
ɗ
auk
an ido da hankalin Me kallonta ta shigo cikin Estate din, Bata tsaya ako ina ba sai bakin tamkamemen Mansion din wanda aka rubuta Engineer. Othman Ibn Abdallah ,
cikin kankanin lokaci aka wangale musu gate din suka shiga cikin Mansion din Mashaallah shine
abin na Fadi tabbas anyi barin Ƙudi ko ta ina anyi masa kawanya da kayan more rayuwa ba abunda ke tashi sai sanyi da kanshi hadaddun Flowers ga wani designer interlocks da aka zuba a harabar Mansion din.
cike da takama wannan dalleliyar Car din ta cig
aba da tafiya bisa wani shinfidadden kwaltan dake shimfide inda ya sada su da wani gate din na daban inda wassu murdaddun sojoji ke kula da shiga da futa ba tare da bata lokaci ba suka wangale gate din Kasancewa sun san waye aciki, Car din ta cigaba da Ras
ta shinfidadden kwaltan har ta isa parking lot wato inda aka tanadar don parking cikin jerin wassu hadaddun cars wanda yasa na fara tunanin
🤔
ko Company mota nazo ina cikin wannan tunanin ne karan bude cap din motan ya dawo dani normal sense Dina,
Cike
da mamaki na sake baki
🤤
ganin wanda ya fito daga cikin wannan lafiyayyiyar Car din.
Sanye yake da School uniform fari ne tas tamkar balarabe mai tsananin kyau da
ɗ
aukan hankali Fuskansa
ɗ
auke da fara'a wanda ya kusan zautar dani
🤯
sabida wani annurin k
yau daya bayyana a face dinsa Kasancewarsa mutum mai dogon hanci madaidaici wato dai dai face dinsa na yara ga small cute lips din sa wanda yake pink colour ga dara daran lulu eyes
👀
dinsa da well shaped eye brow dinsa gashin kansa zaka ranste na mata n
e kasancewar sa baki wuluk mai tsantsi.
Murmushi ya sake yaron cikin muryansa me zaƙi da dadin sauraro "thanks Masroor " ya fa
ɗ
i haka yayin da yake mika mishi hanu alaman ya bashi school bag dinshi,
Cike da girmamawa wanda aka ƙira da Masroor ya dan duk
a dai dai tsayin yaron da bazai wuce ten years ba ya bashi school bag din, karba yayi ya fara tafiya cike da nustuwa yana dumfaran wani Duplex wanda yasha white paint gefen hagu da dama kuwa flowers ne wanda suke from different varieties,
ya cigaba da t
afiya yana dumfaran tafkeken ginin mai hawa biyu wato Duplex daya daga cikin soldiers din dake tsaye agun ne yayi saurin mara masa baya ya bude masa well designd kofan dayake tamkar glass sai de koda wasa baka kallon wanda yake ciki sai de shi ya ganka.
Tabbas Allah ba azzalumin bawansa bane duba da irin arzikin da aka kashe awannan farlon sai ka ranste ba'a duniya kake ba zamu iya cewa aljannar duniya ce wannan farlon komai na cikinsa unique ne white and black dashi akayi anfani wajen ƙawata farlon da k
ayan ado kana shigowa sanyin ac da kamshin air freshener ne zai fara maka welcome .
Da shigansa house maid din dake faman jera abinci a dining area ne ta fara welcoming nashi tana sanye da wani kaya wanda ko ba'a fada ba kasan uniform ne Black and white s
ai half sunna dake kanta wanda yake fari tas dashi da fara'a a fuskanta take tarbansa hakan ka
ɗ
ai ya isa ka fahimci akwai shakuwa mai ƙarfi a stakaninsu,
"'Ahlan wa sahlan you are highly welcome Mr SAWBAN, Good afternoon,"
Cike da fara'a wanda da alama h
alittansa ne yace da ita "Afternoon Nanny Maya,"
"Where is my Mom?,"
Da index finger dinta tayi pointing wani kofa dake saman beni "she is inside her room,"
"Okay
😊
but I hope she is fine?,"
"Yes Mr Sawban she is fine,"
Kanshi kawai ya gyada kafun ci
ke da zumudi yayi hanyar stairs wato matakala ya hau directly dakin da yake facing yayi knocking ko jira baiyi an mishi iso ba ya shiga dakin Kasancewa abude yake sannan ita kanta kofan da Tom print take aiki.
Cikin hadadden farlon ya Rasta da gudunsa ya
wuce daya daga cikin kofofin dake farlon ya bude ya shiga cikin narkeken dakin da yasha ado na alfarma wata mata na hango zaune ko ince kishingide bisa royal king size bed ta lumshe idonta tana sanye da white abaya mara nauyi da ado kanata sanye cikin whi
te turban tayi kyau matuka hannunta da chasbahanta tana ja da alama dhikr take yi kana kallonta kasan balarabiya ce mai ji da kyau da zallan ISA da Takama kana kallonta kasan Hutu ya Rasta ko ina ajikinta ga wani haske da Annauri dake fitowa daga fuskanta
.
Cike da murnan ganinta ya shiga da gudu "Oyo momcy,"
Ware large eyes dinta tayi ta zuba masa su na yan wassu sakanni kafin ta sake wani kayaceccen smile daya sa na kusa zaucewa mikewa tayi daga kishingiden da take ta ware masa hannunta ya fado ƙirji
nta cikin melodious voice dinta ta fara magana wanda kana ji kasan ta ha
ɗ
a da jinin sarauta
"Ooyo yo my dear I miss you so much
😍
my boy ,"
"Nima nayi missing dinkin Momcy how was your body?
I hope you are fine ?"
cike da ƙauna ta fara shafa yalwacec
en sumar kanshi " am fine little pumpkin I have recovered,
How was your day at school ?"
"It was superb but inna tuna baki da lafiya sai naji wani iri "
Folding face dinshi tayi ta lakaci hancin shi "uhmm You don't have to worry that much am fine I alre
ady recovered,"
"Okayy but kinci abinci ,"
Murmushi tayi kafun ta gyara masa zamansa mai kyau ajikinta
"You don't have to worry about me,
Ahaaa that remind me how was the Mathematics Class Mai aka muku yau?,"
Tabe baki yayi "The class is so boring Mom
Maths teacher din mu yayi tafiya wai zaije wajen aure a can Egypt there Crown Prince will marry ,"
Wani rass taji a ranta dajin abinda ya fada haka kawai ta tsinci kanta cikin wani yanayi na waswasi wanda ita kanta bata san na maiye ba duk da bayau ta
saba shiga wani yanayi ba in an ambaci kasar Egypt hakan na tuna mata da wasu abubuwa da suka faru a baya wanda yanzu bata fatan tuna su kasancewar ta fara sabon rayuwa mai cike da kwanciyar hankali kafin wannan ƙaddara ta sako kai wanda ya dawo mata da k
omai sabo har ya haifar mata da Bp dinta ya hau sosai.
"Momy kinyi shiru baki ce komai ba ,"
Firgita tayi ta dawo normal since dinta "ohhh sorry pumpkin muje ka cire uniform dinka ko kayi wanka ko in maka ,"
Murmushi ya sake cike da jin kunya " Ni Mom z
an yi da kaina ai na iya ,"
"Okayy as you wish your majesty,"
Murmushi ya sake cikin jin dadin sunan data kirasa dashi wanda ta saba kiransa dasu ko ince ire-iren sunan.
Tare suka fito daga dakin nata Suka nufi dakin dake kusa da nata shiga sukayi ko
ba'a fada ma ba kasan wannan dakin mamallakinta yaro ne kasancewar komai na yara ne a dakin Sannan anyi amfani da white and blue colour wajen ƙawata Dakin, dressing room suka wuce directly ta taimaka masa ya cire uniform dinsa sannan ya shiga bathroom cik
in mintinan da baifi uku ba sai gashi ya fito daga bathroom din yana sanye da bathroom towel , Dan ware ido tayi da ganinshi don batayi tsammanin ganinshi yanzu ba,
"Ohh my God of mercy Sawban don't tell me cewa har kayi wanka,"
Gyada Kai yayi yace ehh Mo
my na fita sosai ko
Sake baki tayi tana kallon shi "as how Sawban ?
gaba Daya fa baka fi 3 min a bathroom din Nan ba and wai ka gama wanka wannan jika jika kayi ba wanka ba ,"
dan zumburo baki
😙
yayi gaba "Mom nayi wanka mai kyau fa da bath foam ma na
yi amfani ba soap ba har sponge sanda nayi wanka dashi yau ,"
galala tayi tana kallonsa "yah Allah sawban don't tell me baka amfani da sponge dama in zakayi wanka ,"
Willi Willi ya fara yi da ido
👀
kamar barawon ƙaya
"That shows magana ta gaskiya ne ke
nan ,"
dan sadda kanshi yayi kasa ya fara zagaya gurin da yake tsaye da kafansa ko ince babban ya tsantsa,
Ajiye kayan data dauko mishi tayi bisa hadaddiyar gadon dake dakin wanda aka lailaye da bedsheet blue color jikinsa da zananen avengers inda yake t
a karasa tasa hannunta a kunci sa ta tallafo
"These shows baka wanka da sponge sawban so kake ka zama dirty boy "
da sauri ya girgiza mata Kai alaman a'a murmushi ta sake ta Kano hannunshi akan chair dake gaban dressing mirror dinshi ta ajiye shi tag
oge mishi jikinsa tsaff ta shirya sa cikin kayansa marar nauyi sky blue armless t-shirt da white 3 quarter.
Cikin kankanin lokaci ta gama shirya sa suka fito farlo already an jera masu abinci a dining area can suka wuce suka samu gurin zama after serving
nashi da tayi ta shiga bashi abincin a baki.
"Momy mai yasa mu baza muje Egypt ba tunda muma yan can ne "
Wani rasa taji a ranta wanda yasa take ta ajiye spoon din hannunta ta dago ta ganshi
"Mai yasa za muje Egypt?""
"Muje auren
ɗ
an Sarkin Egypt Ameer
Mahbeer naji ance za'a yi taro sosai wai an dade ba'a yi aure ba kuma wai ƴar Ameer Muhd Kahter Ibn Abdallahh zai aura,"
Fas fass!!! Kake ji ƙaran breakable cup din dake hannunta ya fadi wani ras zuciyanta ya bayar cikin kankanin lokaci ta canja
Mat
ar da yanzu shigowan ta ne tayi kanta da sauri "subahanallhi Zulaihat mai ya faru "
kokarin tashi take amma ta kasa tsabar yadda heart dinta ke bugu so fast kamar zai fito waje dakyar ta mike wanda ko sakan batayi ba ta fadi rigijibbb akasa
Ware ido ta
yi ta karasa da gudu cikin rudu take ambatan sunan Allah ganin ko numfashi mai kyau batayi ne yasa ta kwala kara "Sawban kira Akhie dinka da gudu yana farlo ,"
KANO STATE (NIGERIA)
MASARAUTAR SUHATAJ MUHD HABIBULLAH
Court room (kotu dakin Shari'a)
"
Bayan bin cike mai tsayi da akayi an kama Yarima Mubeen da laifin keta hakkin bayi ba daya ba biyu ba har goma sha biyar, sannan an kama shi da laifin cin amana da kuma bata sunan Yarima Fareed bugu da ƙari ya zubar da kima da darajar Masarautar nan mai
tarin albarka.
Da duka wannan laifin yasa wannan kotu mai tarin albarka dake ƙarƙashin Masarautar Suhataj Muhd Habibullah ta yanke masa hukuncin dai dai da laifinsa kamar haka;
Na farko kotu ta yanke masa hukuncin daurin rai rai Kasancewar bai wahalar da
Shari'a ba yasa ta masa sassauci batara ba kuma horo mai tsanani.
Na biyu kotu ta yanke hukuncin warware alkawarin auren dake tsakaninsa da Sarauniya Mobeena Kasancewa yaci amana sannan bada zuciya daya yake sonta ba.
Na uku zai wanke Yarima Fareed daga
zargin da ake masa na lalata rayuwar bayin Masarautar nan.
Wannan shine abinda kotu ta yanke,"
Cike da girmamawa Sarkin Shela ya fuskanci Suhataj da kuma Baba sarki yadan sadda kansa Alaman girmamawa cike da isa Baba sarki ya masa alama daya mike sanna
n yayi gyaran murya wanda yasa kowa hankalinsa ya dawo inda yake don sauraron abinda zai fada
"Har yanzu kana da damar sanar damu dawa kake aiki a Masarautar nan?
waya saka ?
Na maka alkawarin idan ka fada zansa a maka sassauci koma a yafe maka duka lai
finka naga Alaman kai yaro ne har yanzu amfani kawai ake da yarintar ka, ka fadi koma waye ne za'a masa hukunci dai dai da abinda ya aikata "
Mubeen dake durkushe akan guiwansa da dogarai a gefen hagu da damansa hannunsa ko a daure tam ya sake wani murmus
hin gefen baki
"For all this years kun kasa gane wanda yake hada kanku ya gwara yake wargaza maku farin ciki, shine yanzu kake tsammanin inna fada ma zaka yadda kuma zaka iya yin maganinsa"
Cike da karsashi dogarin dake tsaye akansa ya daga dori nan
sa zai zuba masa
"Kai hattara karamin mutum a gaban manya kake ka kiyaye harshen ka,"
Bai kai ga zuba masa ba Baba Sarki ya daga masa hannu wato ya dakatar dashi
"Ban gane mai kake nufi ba jikana ,"
"Baza ka taba ganewa ba abinda kawai nake so kasani
shine maka shinka yana tare dakai yana kuma maka tono kuskure kadan zakayi ka fada cikin wannan ramin inaso kasan yadda da wassu mutanen ba karamin