Showing 66001 words to 69000 words out of 98074 words

Chapter 23 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)COMPLETE

ba dan kwali hakan ya bawa yalwaceccen gashinta daman zubowa har kugunta baki sidik dashi mai stansti da dauka ido sai tashin kanshi yakeyi.



ahankali take tafiya komai

na jikinta na mosti har ta iso cikin tamfastetsen dakin, ta karasa inda yake sukayi pecking kumatun juna kafun ta waiga taga inda Gimbiya Fadila ke kwance cikin wani yanayi na sarewa da zallan damuwa wanda ya bayyanar da

hawaye dakea kwance cikin farin idonta tace

" Abbu yaushe Ammi zata samu lafiya,"

tayi maganan cikin melodious voice dinta kaga kullumm sai tayi kuka fa har bp dinta ya hau,"

ganin yanayin nata ne yasa shi rungumota yace

" shhhhh Ibnatiii banda kuka Ammi will be alright insha'allah tana bukatar hutu ne kinji yanzu mu je gurin Fulani tabaki Fura kisha ko tace ma tunjiya baki je gunta ba,"

gyada kai tayi ya kama hannunta sukayi hanyar waje

da ita tamkamemen faloin suka futo bayi ne suka zube suna kwasan gaisuwa hannu kawai ya daga musu ya umar ci daya daga cikinsu data kawo alkebban Sarauniya Mobina da kallabinata,

ba bata loakci ta dauko aka shiryata ita

ko sai turo baki takeyi tana tubune face,

"Abbu akwai zafi fahhh kuma da nauyi,"

murmushi ya sake ya lakaci hancinta yace " silly girl to ahaka zaki futa, karki manta ke princess ce ,"

"but Abbu is too heavy i can endure it i

nfact ana zafi and skin nawa bayaso yanzu sai fito ya da kurajen da that are so painfull ," tana magana ne cikin zallan shagwaba

murmushi yayi yace okayyy in mun je can sai ki cire in kuma kin masta Akhie Fudhal yana nan kin

san halinsa sarai,"

narai narai tayi da eyes tace " naji tohhh muje tayi gaba ta barshi abaya,"

murmushi yayi yayi taku dabai fi 2 ba ya cimmata abinka da dogo, hannunata ya kama suka cigaba da tafiya har suka fito haraban

masarauatar duk inda suka gibta sai an gaishe su har suka isa sashin Fulani da tun da suka yo hanyan sashin nata aka sanar da zuwansu.

suna shiga suka hangota zaune bisa royal chair dake falon tana sanye da bakar abay

a daya fidda hasken fatarta kaman da sukeyi da Princes Mobina ne ya bayyana karara hannunata dauke da carbi daya kuma da tahzeeb kasancewar la'asar tayi har ma anyi salla hakan yasa takeyin azkar,

sallaman sune yasa ta ajiye

tahzeeb din ta dago fararen dara daran eyeballs dinta wanda ke cike da kwarjini da nustuwa da kyan haiba zuba musu tana sakin murmushi daya fidda zallan kyanta inda fararen hakwaranta wanda ke jere reras suka bayyana cikin muryanta

wanda ko ba'a fada maka ba kasan balarabiya ce tace

" waalaikumus salam, ahlan wa sahlan ya hafidatii sagira taali ilah hun,"

Princes Mobina kamar dama jira take tayi mata magana da gudu taje ta rungumeta tace " i miss you so m

uch Jaddatii,"

Fulani breaking hug din nasu tayi tace " humm dube ta mana kina nan amma kinki zuwa ki duba ni kuma kike cewa wani you miss me so much, tohh naabi missing din da gudu,"



kyalkyalewa Princes Mobina tayi da da

riya ganin yadda Fulani ke hade face shi kanshi yadda tayi maganan ma abin dariya ne,

ta yishi cikin salo najan hankali wanda ke tare da ita musamman mai kananun shekaru irin na Mobina cos she may easly find it funny kam

ar de yanda ya faru abin ya bata dariya,

"Jaddatii da gaske nayi missing dinki kinsan Ammi bata da lafiya shiyasa ban samu daman zuwa ba gashi muna shirin fara final exams namu 2 weeks zamuyi mu gama,"

" masha'Allah ki

ce kin zama graduate a degree holder ,"

"ehhh Jaddatii kinga yanzu Akhie Fareed bazai na stokala na ba,

wai fahh cewa yakeyi kafun nagama school za'a rufe kamfanin pen & book, kuma gashi at the end am gonna be a degree

holder with just 19 years old, bakaman shi ba da sai da ya kai 23 years ya gama universty,"

murmushi Fulanai ta sake tace " Masha'Allah, kinga yanzu kin kusa kwace girman daga hannunshi tunda kin gama school sai batun aure shiko gashi har 29

years ba budurwa bare asa ran yayi aure,"

turbune face Princes Mobina taayi tace " aure kuma Jaddatiii shekarun nawa 19 nefa ko kin manta,"

"ko kadaan ban mantaa nasani ammaa in ba auren kika yiba tohh mai zakiyi tunda kin gama degree,"

"sai nay

i masters daga nan nayi phd kingaa kafun nan nakara girma,"

"tohhh fahh kina ganin hka mai yuwu wa ne da alkawarin aure ahh akanki ko kin manta ne,"

hade giran sama da kasa tayi tace " ban manta ba kawai ni bana son shi ne yanzu,"

murmushin manya Fulani tayi tace " dama ana dena so ne,"

" tohhh ni de na dena son Mubeen,"

"hmmm fada mun ko ya miki laifi ne sai a masa magana ya gyara,"

" kohh ya gyara ma ni bana son shi dama ma tun can ba sonshi

nake ba, kawai dan yana kulawa da ni ne yasa nake son yadda yake nuna kamar da gaske yake sona ,"

"ikon Allah nikam ban gane ba cire ni a duhu,"

"hmm wallahi nikam na fita rakiyarsa mayaudari ne kuma fahh har neman

mata yana yi kuma wallahi shi pregnenting zuwaira kuma ba ita kadai ba bayin masarautan nan da yawa ya musau hka,

shine aka daura laifin a Akhie Fareed, in baki yadda bama zan iya proving miki, cos ina da prove,"

ba

Fulani ba har Suhataj shiruuu sukayi sauna sauraran Mobina da zancen bakinta daya sasu a wani yana yii

" Fulani tace lemme see it, ina prove din,"

ba tare da wani shakka ba ta daauko phone dinta dake hannunta tayi w

ani yan danne dannen ta ta mika wa Fulani,

cikin zallan mamaki daya bayyana karara a face nata ta mikawa Suhataj wayan don abun yafi karfin kwaanyar ta, daaga nasa ban garen shima ya girgiza sosai da saurara sannan

kuma da ganin abun da ke faruwa,

ba abinda Fulani keayi sai salati kawai ta fashea da kuka " ashe tun da zaluntar yaron nan kukeyi ashe da gaskiyarsa a banza kuka masa hukunci har bulala 80 nin ba kuka masa ashea

hakkinsa kuka dauka,

shiyasa kullum nake ce wa Baba sarki yayi bin cike mai zurfi kafun ya yanke hukunci amma samm baya ji ba so daya ba ba so biyu ba wannan na uku kenan fahhh ,"

shiruuuu Suhataj yayi yana saua

raron mahaifiyar tasa tabbas abunda ta fada haka ne Allah ya rufa asiri basu yi exacuting nashi ba don rikicin da Fulanin tayi na cewa sai de su bar masarautar tare dashi don baza ta lamunci haka baahh.

mikewa yay

i da niyan mata sallama zai tafi tace " ina kuma zaka je ai aikin gama ya riga da ya gama, kazo kai da uban naka ku warware wannan auren da kuka hada ban isa jikata kwalli daya ta auri mazina ci ba wallahi ,

kum

a wallahi ku tabbatar kun wanke mun sunan jikana adena masa kallon mazina ci , ku kuma hukunta mai laifi,

in tattara kayana na koma gidan ubana ."

cikin girmamawa ya sadda kanshi yace " kiyi hakuri Ummi insha'Allahu zaayi

abin da kika ce yanzu ma zanje na same shine muyi magana,"

" kai de kasani kai da shi din kuyi ko inbar muku masarautar taku kuma wallahi dauke diyata da jikata zanyi in tafi dasu don bazan yadda magauta su hallaka mu

n su ba da raina."

" ki huta lafiya Ummi ,"

ya fadi haka yayin da ya sadda kan sa kasa kafun ya fara tafiya cikin isa da takamaa ya fita daga tamkamemen sashen wanda yake gurn shakatawa ne,

juyo wa tayi ta fuskan ci

Mobinaa tace " ke kuma ya akayi kika samu wannan video diyar alkairi,"

" hmm ranan ne fahh na gagara bacci da dare kuma Ummi na plat din Abie don ranan girkinta ne shine na fito nace zanzo nan na kwana dake,

har

na kamo hanya sai na fasa nace nari naje gun Akhie Mubeen ya rako ni sabida lokacin bayi na sashin su,

shine naje plat dinsa na shiga farlon naga ba kowa nayi ta sallama shiruuu baa amsa ba haar zan tafi sai naaji k

amar karan mutane shine naje na duba ko shine,

na daga labulen sai na hango shi a staye a garden dinsa ban ga kowa ba alokacin shiyasa na fara sanda don na storatar dashi sabida mun saba irin wasan dashi,

shine na fa

ra sanda amma ina karasawa sai naga alaman mutun sai de bka kallon komai ajikin mutumin, dana kara sa ido sai naga ashe mace ne da abaya ajikinta fuskanta da nikab hatta hannunta da hand socks baka iya kallon komai ajiki

nta,

shine naji suna wannan maganan ganin yafi karfin brain dina ne yasa ni fara video a wayata ,

FLASH BACK

Mubeen " nifa gaskiya nagaji da waannan juya ni da kike yi hakurina ya fara karewa wallahi gaba daya yarinyan

na cika mun ido,

komai nata mai daukan hankali ne wai sai yaushe zaa gamaa aikin ne na far mata a wuce gurin , tunda de kince bakya so na aureta,"

"kul karma ka fara lokaci bai yi ba tukunna da saura, kuma naga ai

kana rage zafi da slaves din,"

tabe baki yayi yace " nifaa na gaji dasu gaba daya basu da taste duk sun stofe ni sabuwa nakea so inason hottt chick,"

" shikenan akwaai wanda zan samo maka yaanzu amma katabbatar ka kula

kaga an samu mastala a kan Zuwaira duk da munyi nasaran kaba wa Yarima Fareed,

ina so kamai da hankalin ka ita kuma Mobina akwai shirin da nakeyi akanta bai kare ba tukunna ka mai da hankalinka saan.......,"

bata gama

zancen bakinta ba sanadin karan da saukaji wani abu ya fadi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login