Showing 93001 words to 96000 words out of 98074 words
Chapter 32 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)COMPLETE
Mubeen ba Jaddatii ?
Shikenan ya tafi ya barni da kewarsa sa ?
Allah Jaddatii ya Mubeen ya nuna mun so, duk da a zuciyar sa ba haka bane, amma Ni ab
inda yake zahiri nake gani , ba komai tattare dashi wanda nake gani sai zallan ƙaunar da yake mun,"
Da hanzarin ta mike zaune ta ha
ɗ
a hannunta guda biyu
🙏
cikin salo na neman gafara tace "Dan Allah ku yafe wa ya Mubeen, insao ya samu rahamar Ubangiji, wa
llahi ba laifin sa bane, nasan wani abun sa shi aka yi,"
Cike da tausayin ta Fulani ta kama both hand dinta tace "Sabr yah Hafidatiii, ki kwantar da hankalinki,"
Fashewa taI da wani mastanan cin kuka maiƙona rai da zuciya tace " Jaddatii baza ku yafe mas
a ba ?
Dan bakwa ƙaunata ko?,"
Fulani ganin ta riki mata be yasa ta rasa mai zata yi guda
ɗ
aya, don in akwai abinda ta tsana a duniya bai wuce taga jikanunta cikin wani hali na tashin hankali ba , musamman ma Mobeena da take jinta tamkar ranta.
Bata kai
ga cewa komai ba sai ga Bana sarki ya shigo cikin keban ceccen farlon wanda ba'a yarje wa kowani bawa ya shigo ba,
Cike da hanzarin da ya karasa inda suke ganin halin da Princess Mobina ke ciki,
"Inna lillahi Mobina mai ya faru?,"
Tana ganin sa ta tash
i ta gudu ta karasa inda yake ta rungumesa ta ce" Grandpa ya Mubeen
ɗ
an Allah ku yafe masa kar Allah ya kama shi da laifin zunubin da ya aikata,"
"Shittt is okayy Maryama mun yafe masa duniya wa lahira, yanzu ba ban shigo nan ba sanda na tabbatar da saura
n bayin sun yafe masa abinda ya musu, ko ba komai shi din
ɗ
a ne a garemu kuma ya mana biyayya dai dai gwargwadon iya warsa, shi din ya zama jinin jikin mu, mun yafe masa Allah ya yafe masa shine abinda muke fata a yanzu,"
Fashewa ta karayi da wani kuka ma
i ƙona zuciya "shi ke nan yanzu ya tafi grandpa?
Bazan ƙara kallon shi ba ?
Bazai kara kira na a waya ba?
Bazai ƙara kaini makaranta ba?
😭😭😭
. Grandpa Dan Allah ku dawo mun dashi, wallahi na yadda zan aure shi a haka, na yadda koda shi baya sona, inason
in saka mishi da irin kulawa da tattalin da ya yi gareni, ya nuna wa duniya babu yani, tur da irin halina duk Ni na jawo hakan daban tauna masa asiri ba da hakan bazai faru ba, duk da mugun nufinsa akaina na ƙwammace hakan ta faru da rasa kanshi da yayi ya
nzu , nadan Ni ce sa na di,"
ba tare da ta sani ba taji an soka mata allura, tana kokarin juyowa wani bacci mai nauyi ya dauke ta, da taimakon Dr Yusuf aka kwantar da ita bisa shinfidadden kujerar, mai taushin gaske, sauke ajiyan zuciya Fulani tayi ta ce
"Allah ya kawo ka a dai dai Dr Yusuf, da naga ka shigo na zaci shine ma ,"
tayi maganan ne yayin da idonta ke cikin na
Baba sarki, "hankali na ya gagara kwanciya ne shiyasa na ce bari nazo na duba ta,"
"Hmmm tun dazu ta rikice ga jikin ta yayi zafi sos
ai, sai sun batu take yi shiyasa nace bari kawai na kiransa ka turo mana Dr Yusuf,"
"Hmm kinyi kyan kai, mai yake damun ta ,"
Cike da girmamawa Dr Yusuf ya ce" damuwa ne da stress, sai zazza
ɓ
i, amma yanzu na mata alluran bacci she will be alright inshaal
lah, and kar ana barinta ita kadai kuma ban da yawan tunani, I mean kar barta tayi stressing brain dinta,"
Gyada Kai kawai Bana Sarki yayi, yayin da yake shafa kanta cike da tausaya wa da zallan ƙauna.
RUGAR HARDO BELLO (KANO STATE, NIGERIA)
8:00 pm
Zaune muke a falo as always kowa da abinda ya keyi muna sanye cikin light wears wato kasa marassa nauyi, Sallamar da muka ji ne yasa hankalin mu karkata in da ake sallaman, wah zamu gani ???
Commodore Fareed ne da Captain Fudhal, suna sanye cikin fararen
jallabiya, dan kifta ido nayi ina juya su kafin na amsa sallamar tasu, Bismillah shine abinda nace dasu yayin a Islam tun da ta amsa sallamar bata kara cewa komai ba, cike da fara'a ya samu guri ya zauna, shine Fudhal sai cika yake yana bastewa haka har ya
zauna.
Cike da fara'a ya ce "sannu ku da hutawa GENTLE ladies
😁
,"
Kai na dago na gansawa, sai kawai ya burge ni musamman yadda yake magana cike da fara'a, ko haka kadai ya nuna cewa mutum ne shi wanda ba shida damuwa.
Murmushin ba mayar masa nace yauwa
sannu ya kuke?
"lafiyan mu kalau, ya
ɗ
awainiya da mu?,"
Murmushi nayi na mai mai ta Kalmar
ɗ
awainiya,
"Ehh ai ba ƙaramin kokari kuke yi ba,"
Wani murmushin na kuma sakewa don nima gwana ce a wannan fannin musamman inna samu wanda na sake dashi.
Ai ku
bakin mu ne , bakon ka kuma annabin ka ne.
Gyada Kai yayi ya ce "haka ne, if I guess right ke ce Mahnoor ko?,"
Yaff Ni ce,
"Mashaallah, and this boss lady most be Khadijatul Islam,"
Murmushi nayi na ce You guess it right, she is the one.
"You know am
good at guessing,"
Humm kaji Dadi ni kam am not good at guessing,
Dan karkata kai nayi na karewa Captain Fudhal kallo na yan sakanni kafin na ce, is he seek? Naga ya hade fuska kamar gumbar waina, cikin shi na ciwo ne?
Murmushi Fareed yayi ya ce "he is
not, haka yake bashi da fara'a,"
Dage gira daya nayi na ce Maama luya, so haka yake kullum da face dinshi kamar anyi gobarar attarubu?
Wani mashiriritin dariya Fareed ya sake ya ce "You are so funny,"
Murmushi nayi na ce uhmm kaga ban ma san sunan ku
ba?
"Ohh my name is Fareed and this one is Fudhal,"
Ohh Masha'allah I guess I know you, but where?
Ohh
😯
I remember you are Commodore Fareed, you are Air force
, and this Mr Grumpy is Captain Fudhal, I think I guess it right,
Wani murmushi Fareed ya sa
ke ya ce"yapp haka ne, but a Ina kika san mu?,"
Ohh come on, Commodore saninku ai is not a big deal, Kuna cikin Top ten na the most famous and handsome rich guys a fadin Africa, Ni a gurin ƴan matan Class din mu ma na sanku.
"Wow ki ce min yi wuta,"
Ya
yi magana yayin da yake dan daga kwalan jallabiyar sa,
Dan ƙaramin dariya na sake yanda yayi ya ban dariya sosai, ina dayan kuma mai danne ƴayan mutane ajikin gini.
Dan ware ido Fareed yayi ya ce "kai kuma acikin mu yake ,"
Zumburo baƙi nayi gaba na ce
😚
ehh mana kawai daga kai mishi abinci sai ya fara wa mutum mugunta, sanda fa ya gwalmadar mun da kashin kun kumi na
😞
.
Zare ido
😳
Fareed yayi y ce"subahanallhi, uhmm am so sorry
😔
haka yake wallahi yana da zuciya sosai,"
Dan daga gira daya nayi nace,
i guess ni bani dashi shi yasa ya mun haka, wai yana da zuciya, na fadi haka yayin da na kara turbune face nawa.
"Sorry kin san yan uwan nawa sai ahankali a musu afuwa please
🙏
,"
Kara cuno baki
😗
nayi gaba nace uhmm, ohh na manta ga can abincin ku a d
ining table, tun dazu Innani ta ajiye, muje nayi serving naku,
Murmushi yayi yace "okay thanks
😊
,,"
Yayi magana yayin da ya mike ya bi Bayan ta, shiko Fudhal sanda ya mula dan kanshi kafin ya mike, yayin da Islam tana kare mishi kallo azahiri ko zaka
ranste waya take dannawa sai de idonta yana kanshi, tana karantar halayyar sa tsaff .
END Of PAGE 36, FOLLOW FOR MORE
😢😁
Story and written by
Queen Mahirah
👑🧕
The wordsmith
🖊
️
📖
THE TWO LIGHTS ✨ (RIKIC
IN GIDAN SARAUTA
🏰
)
The story contains the fact Royalty, Ego, Separation, disastrous love, hatred, hardship,Twin flame journey...
Story and written by
Queen Mahirah
👑🧕
Wordsmith
🖊
️
📖
FREE BOOK
BOOK 1
🧚
37
🧚
Fudhal ko sanda ya mula dan k
anshi kafin ya mike cike da izza ya je dining area, yayin da Mahnoor da Fareed sun shagala da hira zaka ranste sunyi Shekaru tare.
Da kallo na bisa kafin na mike na fara serving dinsa, ina gamawa na mika masa abincin, komawa nayi na zauna muka ci gaba da
hira ni da Commandore Fareed, sallamar Innani ne ya kaste mana hiran, cike da jin dadi ta karasa inda muke tana washe hakora kamar gonar auduga, "Mashaallah Abu yayi kyau, abinci kuke ci ashe ƴan samari,"
Fareed ne ya ce "ehh Innani Barka da dare,"
Kara w
ashe hakora tayi ta ce "yauwa Barka,
ɗ
an albarka, ya mai jiki?,"
"Jiki da sauki sosai, Alhamdulillah,"
"Tohh Allah ƙara sauki,"
"Amen summa Ameen"
Toh gwanar laste laste ke baza ki ci abincin bane, kizo kuci tare mana ai yafi dad'i, kuma zai ƙara muku
ha
ɗ
in kai,"
Ba tare da ta ce komai ba ta taso tazo dining area ta zauna tayi serving kanta ta fara ci cike da Miskilanci,
Wani murmushin jin da
ɗ
i Innani tayi taja wani dogon numfashi ta ce "Allah albarka ci rayuwar ku ya kuma ƙara hada kanku,"
Cike da z
umudi Commodore Fareed ya ce "Ameen Innani, kin ga na samu ƙanne dama nawa daya ne, in zan tafi sai in kaisu gurin Ammi na ta ha
ɗ
a su da Mobina sai su zama su uku, kinga mu uku suma su uku,"
wani
ɗ
an guntun ƙwalla Innani ta goge cike da tausaya ta ce "kai
yah Fareedu bawan Allah Allah de ya nuna mun wannan rana, da zan miƙa amanar dana dauka ga masu shi,"
Cike da fara'a da ƙwarewa wajen aikinsa ya ce "Ameen summa ameen, ƴar tsohuwa dama ita alƙawari kaya ne mai nauyi musamman inka rike shi a cikin ka,"
"Hmmm wassu lokutan aikewa aciki yafi ka fidda shi sarari, kasan mahassada sun yi yawa, wai kana ta kai su kuma suna ta kai,"
"So sai ma kuwa Innani ai ni zan fada Miki hakan, kinsan fa Yan zu an dena kiwon dabba sai mutum,"
Cike da jimami Innani tace "o
hh duniya ina zaki kaimu, Allah de ya kare mana ku,"
"Ameen summa ameen,"
"A'a shi mara lafiyan fah, Nuriyya zo ki kai mishi abinci,"
a dan razane na dago kaina na ganta kafin na,nayi kicin kicin da fuskana na ce
😚
nifa Innani ni wallahi gaskiya ki tura
Barira ta kai mishi abincin,
"Eyyeh wai samu ya fi iyawa hawa dokin maciji, in ce ki kai ki kice na aiki Barira, yar tselen uwa ke zaki kai,"
ƙ
ukan shagwaba na fashe dashi na fara shure shure da kafa a kasa, ni ni wallahi abinci nake ci, to ke ki kai da
kanki mana tunda ke kin fishi damuwa da yunwar cikin shi,
"Ehyehh kin san Allah zan zazzage Miki bakin rashin mutunci Nuriyya in baki tashi kin kai mishi ba,"
Bil hakki da gaskiya na fashe da kuka ni wallahi bazan jeba nikam, naje ya kashe ni jiya ma da
kika aike ni ina sanda ya gwalmadar mun da ƙashin ƙunkumi na,
Sake baki galala Innani tayi tana kallonsa kafin ta fara tafka salati kai kace an aiko mata da saƙon mutuwa,
"Ohhh ni Khadijatu matar Sheik, Yan zu a baƙon ma sanda kika Ni na bakinku na tsiw
a,"
Dan kifta ido nayi na mamaki na zaci zata fara surfa bala'i an Jimin ciwo kawai naji ta karya kwana,
"Yan zu
ɗ
iyar nan sanda kika nuna halin naki na tiyara ,"
Zumburo baƙi nayi na ce
😚
nifa ban gane mai kike nufi ba , daga cewa ya gwalmadar mun da ƙ
ashin ƙunkumi, sai ki fara zuba kamar ƙorama, baƙi ma ji abinda ya faru ba har kin yanke hukunci.
"Da ban san halin ki bane da sai na tsaya bin sassala, ai dama tun farko kin nuna bakya son kai abincin dama nasan za'a rina,"
Lallale Innani ya mareni kuma
ke ki hanaani ƙuka,
"Ai ni Nourda bai karya ƙunkumin ki Bama ban ji dadi ba,"
Bude baki na nayi galala na yan mintina cike da kututun baƙin ciki na rike kirji na ko ince na dafa ƙirjina, na ce lalle kan Innani zaki fadi haka wai somi ta uwar wawa, lalla
e ai dama naga take taken ki akan wannan jibgegen basamuden, sai de ban san abin naki ya kai har haka ba amma ba komai, ai dan kinga Hamma Faruq baya nan ne shiyasa kike aikata wajen wani gardi harda maste ni a gini,
Na karasa zan cen ina maste ƙwalla, am
ma ba komai zan bar miki gidan, kai ƙasar ma gaba daya zan bari, sai shi ya maye miki gurbina dama naga kin fi son shi.
Na karasa maganan yayin da na mike nayi hanyan
ɗ
akin mu.
Galala Innani tayi ta sake
ɓ
aki ta na bina da kallo ta ma rasa mai zata ce,
in akwai abinda ta tsana a rayuwar ta bai wuce taga bacin rai na ba ko ince zan bar ƙasar nan hankalinta to ranta inyayi dubu zai tashi.
Fareed ganin tuhumar bana ƙare bane yasa ya ce" ki
ɓ
ari Innani inna gama zan tafi masa dashi , shima kina ganinsa ba ƙ
anwan lasa bane, yana da tsokala, kuma sai wanda yasan halinsa zai gane hakan ,"
Cike da sanyin jiki Innayi ta ce "shikenan to ka kai mishi," ta karisa maganan yayin da hankalinta ke kan hanyar
ɗ
akin mu.
KANO STATE, NIGERIA
MASARAUTAR SUHATAJ MUHD HA
BIBULLAH
TURAKAR GIMBIYA SAUDAT (KILISA)
Kamar kullum tana Hakim ce a sashin ta bayi na ta faman mata hidima, sai de yau shigar nata na daban ne kasancewar an yi rasuwa tana sanye da fararen kaya hannunta dauke da casbaha.
Sanarwa akayi na karasowar Sara
uniya Sareena, cike da taƙama ta shigo ta samu guri ta zauna, bayin na ganin haka suka sallama kansu bayan gaisuwar da suka mata,
Cike da zallan isa ta fara magana kamar haka "bayan kin kashe shi mai ne ne kuma dalilin zamanvmakoki da kike yi anan,"
Cik
e da izza ta dago kai ta ƙarewa ƴar Tata kallo ta ce "ban gane mai kike nufi ba,"
Murmushi ta sake kafin tace "zaki fadi haka mana Ummi, ina so kisan wawa daban mai wayo daban,"
Murmushi Kilishi ta sake
😏
na gefen
ɓ
aki, "yaro yaro ne wai baisan wuta b
a sai ya taka, har yanzu da sauranki Sareena, na haife ki amma naga alama ban haifi halinki ba, yarinta na
ɗ
awainiya dake, ko ince kin
ɗ
auko halin
ɗ
an uwan ki da ake cuta a kullum,"
Kicin kicin Sarauniya Sareena tayi da fuska tace "Ni fa ba zuwa nayi nan
don ƙi mai dani yarinya ba, zuwa nayi ki fada mun mai ye dalilin da yasa kike amfani da Mubeen?
Kuma mai Mobina ta miki da kike so ki lalata rayuwar ta?"
Jijjiga Kai kawai tayi kafin ta tsuke fuska ta ce "ina so kisan ni ce mahaifiyar ki, baki da dalili
n da zaki zo ki tsaya kina mun wannan tambayoyin marassa ƙan gado,"
"Hummm Ummu kenan, abin da nake so kusani anan shine duk abinda zakiyi ki tabbatar kin tauna rami dai tsayin ki kuma wallahi ki bi ahankali don duk abinda kuka shuka sai kin girbe shi tsa
bb,"
Cike da bacin rai tace "ya ishe ƙi haka Sareena Ni uwar ki ce ba Sa'ar wasan ki ba, ƙinyi ƙankantar da zaki zo ƙina gaya mun magana sin ranki, Ni zaƙi gani ƙice ina amfani da Mubeen mai yake da shi shudin banza ƙaramin alhaƙi, in Kuma na lalata rayuw
ar Mobina mai zan tsira dashi, yarinyar daki ishirin bata cika ba, ce Miki akayi ina da lokacin
ɓ
atawa ne akan kananan ƙwari irin wa'yannan,"
Cike da rashin yadda take ƙare mata ƙallo, don in akwai abinda bata yadda dashi a duniya ba to mahaifiyar ta ne.
Mikewa tayi cike da gadara ta ce"bude na fada miki, in kina vin kasa ki ƙiyayi ta shiri,"
Tana gama fadan haka ta baza alkebban ta tayi gaba,
Wani irin ƙuna zuciyar Kilishi keyi tabbas daban dan Sabreena ƴar ta
ɓ
ace da ba tan tama yau zata baƙunci lahir
a, wani abu da ta tuna ne yasa ta sake wani murmushi na gefen
ɓ
aki, ta ce "yaro yaro ne ni dake shege ka fasa, zaki gane ni ba sa'ar ki bane, ki gamaa baki shirin, kina gani zan mulki wannan masarautar babu yadda kika iya dani,"
😏
Zaune take cikin wani
ɗ
aki mai shegen duhu tana sanye da wassu kaya jajaye, ba abun da kake iya hange ajikinta hatta fuskar ta a rufe take, hannunta dauke da candle dashi take amfani wajen haska gurin, sanda na kara baza ido kafin na hango wassu samudawa zaune gaban ta yayin
da take Hakim ce bisa wani kujera wanda tasha ado da ƙwaran gwal, haka wuyan ta na sanye da wani tafkeken sarka da ƙananan ƙwaran gwal, dana ƙarewa
ɗ
akin kallo ba komai aciki sai wani table mai dauke da