Showing 51001 words to 54000 words out of 98074 words

Chapter 18 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)COMPLETE

inda manya da dama basu shiga ba ya samu nasarori da dama a rayuwarsa bashi kadai ba hatta ga yan uwanshi

haka ne sai de shi ya fi stole idon kowa ,

kasancewar sa wanda zai gaji sarautar masarautar kano wanda yake daya daga cikin manyan masarauta a fadin duniya.

washe around 7:30 suka kama hanyan Rugar hardo bello a banga

ren Fahreen ya gagara misalta awani yanayi yake ciki,

yau wani irin farin ciki yakeji da anna shuwa da bai taba ji irin shi ba har wani annuri ne na farin ciki ke tashi daga ko ina na jikinshi,

su kansu sunyi mama

kin ganin shi ayau ganin da karfinsa don shi yayi wa kanshi komai hatta abinci yaci sosai,

sunyi mamaki kwarai da ganin yanayin nasa suna de fatan Allah sa hakan ya daure Allah kuma ya bashi lafiya,

don su kansu

sun gamsu sun kuma aminta da malami duk da basu san shiba.

karfe 8:00 suka isa Rugar Hardo Bello.

RUGAR HARDO BELLO { KANO STATE, NIGERIA]

QUEEN MAHIRAH

๏ปฟ

๐Ÿงš

THE TWO LIGHT

โœจ

{RIKICIN GIDAN SARA

?Saturday, ?17 ?February, ?20

24

10:11:24 PM

Story and written by

Queen Mahirah

ADAPTED EXPERT WRITER

๐Ÿ“–๐Ÿ–Š

๏ธ

BOOK 1

Follow this link to join my WhatsApp group and shower

๐Ÿšฟ

me with comment and react

๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿคฉ

https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9



๐Ÿงš

22

๐Ÿงš

RUGAR

HARDO BELLO {KANO ,NIGERIA}

Yau tun tashi na, na tashi cikin wani yanayin dana gagara misaltawa gaba daya bana jin dadin zuciyata wani kunci nakeji dana rasa gane na mai ne ne,

sai de na ta'allaka hakan da batar yar uwata kasance warta yau sati biyu d

a kwana 3 da bata amma haryanzu ba labarinta,

hmmm mikewa nayi staye dama fitowa na kenan daga bathroom nayi wanka shine na zauna na fara karanta wasikar jaki.

dressing room na nufa bayan daukan kayana danayi kamar kullum sanda na kashe time dina wajen

feshe ko wani lungu da sako na jikina da humra da kuma kuleccham mai stananin kamshi,

na kuma turara jikina da hadaddiyar turaren wuta mai bala'in kamshi,

haka tulin gashina ma sanda na turare shi da turaren wuta bayan hadaddun mayukan gashi dana shafe

shi dashi,

sannan na shirya cikin wani light blue jeans da white top sai kimono white da blue touches ajiki,

daure igiyan kimonon nayi sai ya bada wani ma'ana na musamman ya fidda asalin shape dina nayi das dani nayi kyau,

kaina kuwa turban nasa l

ight blue sai white veil dina dana yafa nayi masifar kyau,

fitowa nayi daga dressing room din na wuce directly inda shoe rag yake na dauki wani hadden white designer sneakers dina nasa,

masha'Allah godiya da yabo sun tabbata ga wanda yayi wannan kyakya

wan halittan ba karamin kyau nayi ba duk da banyi kwalliya ba abinka da fara kuma kyakyawa ga wani tashin kamshi da nakeyi .

Farlo na fito anan na samu Islam na jirana itam cikin nata shigar mai daukan hankali mikewa tayi tace

" muje kar muyi latti"

kai kawai na gyada mata don sam yau ban tashi da son yin magana ba,

tare muka fito harabar gidan muka wuce side din Jaddi don musu sallama shi da Innani.

da sallama muka shiga farlon muka yi sa'a mun samesu a farlo,

Innani tace a'a shalelena har kun

fito" ban iya cewa komai ba sai Islam ne ta gyada mata kai,

Jaddi yace " Allah kare ya kuma dawo daku lafiya"

da Amin Islam ta amsa niko a kasan makoshina na amsa,

bayan dogon addu'a da Innani ta surfo mana kamr yadda ta saba muka kama hanya.

mun

fito muka samu Auwal har ya fito da mota,

ta bangare daban kuwa sai gyara guest room akeyi duk da dama agyare yake,

haka kawai na stinci kaina da stinkewan zuciya da bansan name ba.

school ya kaimu kamar yadda ya saba muka shiga tun daga gate din sch

ool din muke kwasan gaisuwa ta dalibai da wassu malamai da ma'aikata har muka isa staff room,

bance kala ko gaisuwan ma sama sama nake amsawa,

koda muka je staff din ma ban kula kowa ba,

haka ko da na shiga class yau ba walwala su kansu daliban sun sh

a jinin jikinsu da ganin yanayi na duk sai suka subure.

Innani ne ta zubawa Chief ido na yan sakanni kafun tace "Sheik,"

yace na'am "Nana,"

wani dogon numfashin ta kara saukewa kafun tace " niko ka kula da yanayin Noor yau gaba daya ta subure,

ni wa

llahi gaba daya a storace nake da wannan lamarin kana ganin baza a samu mastala ba,

anya baza mu kware ta da yawa ba, ni inaga kamar mu mai da can Iraq din ta cigaba da zama zaifi,"

murmushi Jaddi ya sake yace " ba yadda muka iya da abinda Allah ya kad

dara,

ko bangon duniya zamu kai Noorul Huda bazai hana ta shiga wannan yanayin ba sabida kaddaran tace,

ba'a ja da ikon Allah namu addu'a da fatan alakairi,

sannan kasancewar da zasuyi a tare shine kadai hanyar war ware wannan mastalan,

in ba haka b

a daga shi har ita ba wanda rayauwar zata mawa dadi."

dogon numfashi Innani taja tace to "Allah zaba mana abinda yafi alkairi,"

Amin shine abinda Jaddi yace.

Wasu hadaddin mota ne na bugawa jarida sukayi parking akofar gidan Chief Imam,

motoci ne na

alfarma wanda sai wane da wane ke hawanta mota biyar,

hudu daga cikinsu bakake ne daya ne kadai fari wanda yake a stakiya,

ajikin ko wani plate na motan an rubuta COMMANDORE AJ sannan ko wanne da tambarin masarauta ajiki,

ban gama ankarewa ba saida n

aga dan dazon soldiers sun fito sun yi kawanya a motan stakiyan,

suna cikin haka aka bude musu gate din gidan tare da basu izinin su shiga nan kuwa wannnan farar motan ta danna kanta cikin gidan bata staya a ko ina ba sai a parking space,

nan yayi parki

ng sojojin ne suka dawo cikin gidan suka kara yiwa wannan motan rumfa suka bude cab din motan na both hannun hagu da dama cike da takama da mazan taka suka fito su biyu daga motan,

suna sanye cikin half jamfa daya fari daya kuma sky blue,

ya matukar ams

ar su ya fidda zallan mazantakarsu da kwarjininsu hadi da haiba,

Captain Fudhal ne ya taimakawa Major General Fahreen ya fito daga motan,

Masha'allah yana sanye cikin dakakkiyar yadi black colour wanda ya fidda zallan kyansa da kamalansa,

fuskarsa tay

i fayau da ita sai lumlumshe ido yakeyi kamar mai jin bacci,

Fudhal ne ya kama hannunsa suka fara tafiya kafun Commandore Fareed ya jera musu,

suna tafiya cike da izza da mazantaka hakika Allah yayi halitta anan domin inka gansu sai ka kara ganinsu hak

a baza kaso ka dauke idonka daga kansu ba ko ba'a fada ba mahaifiyarsu ba karamin kokari tayi ba,

haka ka zalika ba karamin baiwa Allah ya mata ba na haifan wayannan zaratan samarin masu murdadden halinta,

haittansu kadai abin birkitar wa ga makiyins

u,

dakatawa sukayi da tafiyan don hango Chief da suka yi dama Auwal ke musu jagora zuwa maasaukinsu,

kallo daya ya musu ya jijjiga kai ya hango tarin mastaloli da suke dauke dashi wanda a zaahiri ba kowa ke iya gani ba sai wanda Allah ya kaddara,

wato

wanda Allah ya masa baiwaa, ko su kansu basu san dashi ba .

fuska dauke da fara'a ya karasa inda suke,

yace"sannun ku daa zuwa bissmillah,"

jagora ya musu har part din da aka tana da musu ya kuma bude suka shigo wani dogon numfasahi suka ja gaba dayan

su,

wani ni'imanceccen kamhi suka shaka mai kwantar da hankali dasa nustuwa ga waani sanyi mai rasta jiki,

"bismillah"

shine abinda chief ya fada ganin su staya daga bakin falon basu iso ba,

shigowa sukayi suka samu guri a kasa suka zauna ganin ya

zauna akan kujera,

ba komai ne ya su yin haka ba sai dan ganinn kwarjininsa da kamalan sa ga wani hasken imani da yakeyi,

murmushi yayi yace "ya kuka zauna daga kasa,

ku tashi ku hau sama kasan da sanyi inkuma ni na sauka tohh,"

sunso yimasa garda

ma amma kimarsa da girman zatinsa da suke hangowa ya hanasu yin hakan hadi da last statement nasa yasa su hawa kan lumstatan kujerun na alfarma,

suka zauna sannan suka mika masa gaisuwa cike da kamala ya amsa musu cikin yaren fullanci yana murmushi yace

"ko baku iya ba"

murmushi dukkansu suka sake kafun ya kuma cewa

"nan ne masaukin ku ga dakuna wanda kwa zai iya amfani dashi,

zaku iya shiga ku duba in bai yi muku ba sai acanja muku,

Fareed sarkin saukin kai da fara'a ne yace

" nan ma yayi ba sa

i ancanja ba mun gode da kulawarka gare mu"

murmshi Chief yayi yace "gyada kai yace Masha'Allah yanzu sai ku shiga ku huta ko kafun anjima sai muyi magana"

ya kammala maganan yayin da yake mikewa staye da niyan basu guri don su sha iska.

kowa dakin d

a ya masa ya shiga cike da kwanciyar hankali suka wasta ruwa sannan suka shirya cikin kaya mara nauyi,

kamar sun hada baki duka suka jallabiya farare tas,

suka fito falo suna fitowa suka samu an jera musu abinci reras akan centre table dake falon ba musu

suka karasa inda abincin yake don dama ko breakfast basuyi ba,

suna zuwa Fareed ya fara bude flasks din wani kamshi ne ya daki hancinshi har san d ya lumshe idonsa,

bakomai ne acikin flask din ba sai hadaddiyar kaza data sha dafin stofi,

dan Innani

da kanta ta dafa musu dayan ya bude doya ne da kwai sai tashin kayan kamshin yake da tafarnuwa,

daya kuma wani dan bowl ne fruit salat ne aciki da kuma hadaddiyar tea a tea flask ga kuma dibino shima acikin nasa ma'ajiyar,

gyada kai Fareed yayi yana ji

n jina musu jikinshi har rawa yakeyi wajen daukan plate yayi serving kanshi,

Fudhal da shi kanshi tun dazu hadiyar yawu yakeyi ya buga stuka abinka da mai hancini

"mistchhhww dube shi sai wani rawar jiki yakeyi kamar bai taba cin abinci ba"

ko kula s

hi baiyi ba ya zuba abincinsa yadda zai isheshe shi ya kuma dauka plate ya zuba wa Fahreen ma ya mika masa bai masa musu ba ya karba,

Fudhal ne ya sauka gaban abincin don zuba nashi,

" awwww wai dama zaka ci "

ko kula shi baiyi ba sai kara hade fuska

da yakara yi,

murmushin da take halittan sa ne ya sake yace

aikin kawai mutum sai dan banzan burga,

ai na zaci kai da kataba cin abincin baza kaci wannan dinba dan renin sense,,"

ko kula shi baiyi ba ya fara bawa cikinsa hakkinsa.

"kai Allah de y

ayi albarka a matar gidan nan ni dole ma na shiga na mata godiya kamar tasan dama yunwa nakeji wallahi,

kuka ne kaawai banyi ba da zamu zo kuka wani daga wa mutane hankali wai muyi sauri kamar zamu bar duniyan,"

yana maganan yana turo baki yana bata fusk

a,

idan ka kare masa kallo zaka hango zallan shagwaba dake tattare dashi,

"Fudhal yace tun da gidan na kanin ubanka ne sai ka shiga kamata godiyaa,

dan shishsigin stiya sai shegen son cusa kai a inda ba'a gayyace ka ba da son asan da kai"

" murmushi

ya sake yace to Alhamdulillah dalilin shishigin da cusa kan nawa aka sanni a gurare da dama wanda wani katon gardi baije ba,

kuma ba'a san dashi ba yayi karasa maganan nashi yana auna mishi harara"

" nuna kanshi yayi yace nine katon"

" dubawa zakayi

dan renin wayo kawai "

sallaman da Chief yayi ne ya kastar dashi daga abinda yake niyan fada,

amsawa suka yi ya shigo ya zauna fuskansa dauke da murmushi,

yace "saannunku da bakunta da fatan ban takura muku ba,"

caraff Fareed yayi ya cafke zancen da c

ewa,

"ko kadan wallahi Jaddi dama muma yanzu muke cewa zamu shiga muyi wa matar gidan godiya"

Fudhal dake gefe sai aikin auna mishi harara yakeyi shiko yayi kirmisisi kamar ma baisan yanayi ba,

murmushi Chief yayi cike da jin dadi don bai stamman ci

haka daga garesu ba yace

" ayyahh ai ai sai kunje ba itama zata zo ku da kuke da marar lafiya,"

"aaa ba'a yi haka ba ai mu ya kamata muje mu duba ta mu mata godiya don ba karamin taimakon mu tayi ba"

murmushi Chief ya kara sakewa yace tohh muje"

ya m

ike don musu jagora ya fito waje,

Fudhal sai aunawa ishi harara yayi don ba karamin kular dashi yayi ba,

murmushi ya sakea yace

" kadan ma kagani dani kake wasa wataran ma sai na ka kayi wanke wanke agidan,

nan anan zaka gane ni cikakken dan shishigi

ne,"

wani wawan cafka ya kai masa ya kwace ya fice kamar zai kone dan bakin ciki,

Fahreen ne ya mike wanda tamkar baya gurin tun dazu sai de yana jinsu stabar miskilanci ne ya hanashi magana,

hannunshi Fudhal ya kama suka fito tare suka hango Fareed

da Chief har sunyi nisa sai hira sukeyi kamar wanda sukayi shekara 30,

da haduwa haka suka bi bayansu har suka iso cikin balcony na gidan directly part din su Mahnoor yayi dasu don da shi ake amfani"

a falo sukayi sallama suka samu Innani sai bala'i ta

ke ta zazzagawa Barira kamar zata cinye ta danya tana ganinsu ta fara washe baki ,

" maraba lale sannunku da zuwa"

shigowa sukayi suka syugana har kasa suka gaisheta ta,

amsa da sunyi niyan zama a kasa ta hanasu suka zauna a sama kan kujera,

" Masha'A

llah yau larabawa muka samu a gidan namu ai badan kunyi hausa naji ba da bazan yadda ku ba larabawa bane,

da har ina kokarin kankaro nawa guntun larabcin ashe ma kuna jin hausa"

murmushi duka sukayi amma banda Fahreen da ya saadda kanshi kasa wani mugu

n bugu zuciyarsa keyi da bai san dalilin taba,

Fareed yace " ayyahh kice da mun wahalar dake ai mu muna jin hausa dan acikinta ma muka taashi,

dama ma mun shigo ne mu muki godiya Mama mu ga abinci mun gode Allah saka da alkairi ba karamin taimakon mu k

ikayi ba "

murmushi Innani tayi cike da jin dadi tace "laaa ba komai ai bakonka annabinka,

kuma Innani zaka ringa cemun haka jikanun nawa suke ce mun shikuma Jaddi suke kiransa dashi"

" shike nan Innani kinga mun samu sabin kakanni dama mun bar namu a

gida sai ku maye mana gurbinsu'"

washe baki Innani tayi tace " aiko ina maraba daku dama kaga kuwa jikanun nawa murdaddu ne kamar sauran yan uwan naka dama dama ma acikinsu Mahnoor ce"

mugun razane ya dago da snake eyes dinsa ya zuba mata su jin abinda t

a fada,

ta tabo inda ke masa ciwo ta fame masa ciwon da ya dade yana fama dashi na stawon shekara 20,

jin ta ambaci wannan suna duk da yasan mamallakiyar sunan bata duniyan ayanzu sai de har gobe tana ransa baya kuma fatan cireta daga ransa har abada,

Fareed yace " ayyah wai itama jikar kice"

" ehh ai su shida ne amma biyu ne kawai suke kasar nan,

sauran suna can kasar Iraq su da iyayen su amma in anyi hutun karshen shekara suna zuwa"

"shikenan kinga yanzu mun zama tara gani ga Fudhal ga kuma Fahr

een "

"murmushi tayi tace masha'Allah kuma kamar jikanuna suma haka suke kamar larabawa "

"aiko zanso ingansu insamu kanne ko sun fini"

dan ware ido tayi tace "sun isa sufa shekaransu 20 nema kuma mata ne ka girme su nesa ba kusa ba "

" shikenan kin

ga na samu kanne sai in hadasu da nawa kanwar duk dama bata kaisu ba ita shekarunta 19 ne,

amma ai ba mastala ina zasu dauke ni a yayansu "

"murmushi tayi tace da Mahnoor dai baka da mastala amma Khadijatul Islam sai ahankali,

don halinsu daya da wanna

n ta nuna fudhal kullum fuska a hade kamar shanu

๐Ÿ‚

ba fara'a sai de ayi ta danne dannen waya Noor ce de yar gari"

kunshe dariyarsa

๐Ÿคฃ

yayi jin abinda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login