Showing 84001 words to 87000 words out of 98074 words

Chapter 29 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)COMPLETE

illah bane ka nustu kasan mai kake ciki koda kun kawad dani inaso kusan kun kashe maciji ne baku sare kai ba

, dakai nakeyi mai martaba Suhataj kar kayi tunanin dan uwanka na jini ne ke maka wannan abun don dan uwanka zai iya cin naman ka amma bazai taba tauna ƙashinka ba,"

tass!!! Kake ji Gimbiya Zunnura ta wanke fuskan Mubeen da mari

"Kaci amana ta ka tauna

mun asiri Ni ba wannan tarbiyan na maka ba Mubeen kaduba kaga mutanen nan su suka maida kai mutum suka baka mukami daga jikan Waziri kazama Yarima Mubeen sun ci dakai sun shayar dakai sun tufatar da kai, ba banbanci tsakaninka da ƴaƴan da suka haifa shine

zaka saka musu da Wannan danyen aikin,"

Cukumoshi tayi cikin ƙunan rai tana kuka maiƙona zuciya "ka fada mun dawa kake aiki waya ke saka Wannan

ɗ

anyen aikin ,"

bata kai ga kammala zancen bakinta ba jiri ya kwashe ta zata fadi cikin sauri Gimbiya Fadeela

dake gefenta ta tare ta inda sauran bayi suka taimaka mata cikin kankanin lokaci kotu ta hargiste hankalin kowa ya koma kan Gimbiya Zunnura tuni aka samo mata Doctor aka mika ta Clinic dake kusa na cikin Masarautar wanda yake kafin Hospital din Masarautar

nan aka shiga bata agajin gaggawa.

Daga fannin Mubeen kuwa aka maida shi cikin kurkuku aka kulle shi.

Ya bar zukatan mutane da dinbin tambayoyi

Shin dawa Mubeen yake aiki ?

Waye Mubeen mai ne ne Asalinsa?

Mai Mubeen yake nufi mai kuma yakeson fadawa Suh

ataj Muhd Habibullah?

Domin jin amsa wannan tambayoyin ku cigaba da bina a ƙafafen sada labarai kamar haka

Arewabooks

Wattpad

Telegram

My WhatsApp group

My WhatsApp Channel

Anan zaku samu Update akai akai ko ka tun tube Ni ta wannan lambar a WhatsApp 0

9168962485

Story and written by

Queen Mahirah

Adapted Expert Writer

🖊







Masu comment ina godiya sosai

😁

Comment and share Please

😔

🧚

THE TWO LIGHTS ✨ (RIKICIN GIDAN SARAUTA

🏰

)

🧚

The story contains the fact sympathy,ego, Royalty, hatred, har

dship, disastrous love and twin flame journey...

Masu comment

😁

ina godiya Allah barmu tare.

🤗

Oum Affan ina godiya da irin ƙaunar da kike nunawa littafina.❤



Story and written by

Queen Mahirah ❤



The adapted Expert Writer

🖊



🐊

Ga masu bukatan the

two lights (rikicin gidan sarauta), zaku iya samu ta hanyar following account nawa da channel Dina kamar haka

😁

Wattpad

queenmahirah14

Arewabooks

Queen mahirah



Ko ku tuntube Ni ta wannan lambar a WhatsApp 09168962485

Don na sambada ku cikin groups d

a Channel nawa.

Ko kuyi searching group Dina a Facebook wato Novels by Queen Mahirah.

FREE BOOK

BOOK 1



🧚

31

🧚

RUGAR HARDO BELLO (KANO STATE, NIGERIA)

7:30

Zaune muke a dining kamar kullum munyi shirin tafiya school, cikin kwanciyar hank

ali muke cin abinci ko ince cikin nustuwa da sanyin jiki, kasancewar mun samu labarin cewa Momy ba lafiya, duk da Hamma Faruq ya tabbatar mana da cewa jikin nata da sauki sai de hakan baisa hankalin kunya kwanta ba.

"Iko sai lillahi Rabbi, kuna cin abinci

kamar dole aka saku, makarantar ne baƙwa son zuwa?,

Ko abincin ne bai muku ba?"

Cewar Innani kenan da yanzu shigowan ta farlon ta taradda mu muna cin abinci shine ta hau sababi yadda ta saba.

"Ina muku magana kun zuba mun idanunku kamar na tsofin Mayu k

una kallo na"

Dogon numfashi naja na mike da niyan barin dining area don bani da ra'ayin biye mata yau.

"Ohh

😯

ni Khadijatu daga magana sai cibi ya zama ƙari, tun da baza kici abincin ba zoki kaiwa yayin baku abinci,"

Zumburo baki nayi gaba na hade gir

a nace yayu a ina kenan,?

Dama muna da wassu yayu ne bayan Hamma Faruq,?

Na mata tambayan ina tsare ta da lulu grey eyes Dina

"Ohh ni Khadijatu Nooriyya bana son bakin hali fah sai aka ce Miki bayan Sheik fetel ya haramta kuyi wassu yayu?

Bana son Wann

an hade fuskan naki karku ƙore mana baki da bakin hali ki da ƙwayar idonkin kamar na mage,"

Cuno baki nayi gaba na kara bata face cike da zallan tabara na fara magana,

Ni Ni wallahi ba yayu na bane haka kawai, wassu masu murdadden halitta da hadadden fus

ka kice wani yayu na, sun wani cikawa mutane gida da ƙattin sojoji ba gyira ba dalili,

Ni wallahi bani da hadi dasu.

"Kyaji dashi ƴar tselen uwa, abinci ne de sai kin Kai musu ko zaki sheke, jiya Islam ce ta kai, toh yau ke zaki kai, kafun su saba su far

a zuwa nan suna ci,"

Ware ido nayi in disbelief nace wai a ina ?

Kina nufin nan dakin ƙatti zasu na cin abinci, tab wallahi da sake, magana kike son ji ai ko zaki samu buhu buhu,

"Kede kika sani ki fito ki kai musu abinci, cin abinci anan kuwa ba abinda z

ai fasu, in kuma kece dani ba nine da ke ba sai ki hana mu gani ,"

Tayi magana yayin da ta bani baya wato tayi hanyar futa daga farlon, ta barni tsaye kamar statue cikinsa cike da takaici.

Cike da jin haushi na juya na fuskanci Islam nace kiji abinda mat

arnan take fada, kuma wallahi da gaske takeyi, Ni wallahi bana ƙaunar su ko kadan, musamman wannan mai Manyan idon,tuna shima yana sani jin wani tashin hankali i na musanman,

Cike da manyan ce Islam ta tari tissue ta goge lips dinta, dafa kafada a tayi c

ike da lallashi

" Cike down Noor don't bother yourself, kinsan halin tsohuwar nan sarai da kafiya, taurin kanku bazai sauya mata ra'ayi ba.

Kibarsu su zo na dan lokaci ne, su irin baƙin nan ba'a musu baƙin hali, ko baka son su kadanne zasu bar mana gidan

, so kawai ayi sha'ani, amma in sun nuna

ɗ

an yen kai then zamu nuna musu ba'a ja damu,"

Ta kammala maganan yayin da take buga kafadana with full of hope.

Turbune face nayi nace nifa wallahi reni ne da bana so, ba yadda za'a yi su mai dani baiwarsu naga

su yan sarauta basu da mutunci wassu lokutan.

"Don't worry Sis, gidan mu suka zo neman magani so I don't think zasuyi gan gancin Mai damu bayinsa, inji sukayi hakan tabbas zasu taruwa kansu match da baza su iya kare kansu ba, trust me ni na fada muku hak

a ba'a ja damu,?"

Shike nan Allah basu ikon kama girmansu, don shine abinda zan iya fadi yanzu,

"Ameeen, so know hurry up ki kai musu abincin kinsan munyi latti, yanzu about seven fourty, let us not be let,"

Kai kawai na gyada mata na fice kamar bana so

simi simi, ina fita na tarar da Innani sai surfa masifa takeyi wai ban fito da wuri ba na shanya ta, ko kula ta banyi ba don takaici na dauki abincin fuskata kamar anyi gobara tsabar bacin rai har yayi jaa, ita kanta ganin yanayi na yasa ta tsagaita da ma

sifan nata.

Cike da gadara hadi da bacin rai nake tafiya har ji nake kamar iska Zaiyi sama dani don bacin rai, na isa bakin kofan nasu, knocking nayi da

ɗ

ayan hanuna da ba komai na kai akalla ten second Ina knocking ba wanda yace dani kala, hakan ne yasa

na kara hasala ba bata lokaci na murda handle din kofan na shiga da sallama wanda nayi shi a ƙufule, shima har ilah yau ba wanda ya amsa, cikin takaici na isa tsakiyan falon nadire basket din, har na juya zan tafi nau'i kamar alamun mutum abaya na hakan ya

sa Ni gaggawar juya wa mai zan gani!!!

Mutum na gani zaune bisa daya daga cikin Sifa dake falon yana sanye da farar jallabiya, idonshi a lumshe da alama ba bacci yakeyi ba, ahankali soft pink lips dinshi ke mosti wanda ke nuna tasbihi yakeyi ga Ubangiji.

Kallo daya na masa na gane shine wanda mukayi karo dashi, wani dam dam!!!! zuciyata ta bayar batare da wani dalili ba, wani sabo al'amari ne ya sauko mun lokaci daya wanda na rasa dame zan fassara sa, ahankali na kumshe idonsa na kuma kara bude su tarai

akansa na tuna masa Lulu grey eyes nawa wanda Ni kaina bansan dalilin yin hakan ba kasancewar Ni ba mutum bane mai yawan kallo, kamar yadda bana so a yawaita kallo na,

Ji yayi tamkar ana tsikaran naman jikinsa tsabar yadda idona ke yawo a jikinsa, tsuk

a yaja Wanda yasani dawowa normal sense Dina,

Cikin husky voice nashi ya fara magana cike da gadara kamar haka "Are You iut if your sense,"

Ya karkashe maganan yana kafeni da oily snake eyes dinsa masu firgitarwa,

Niko da karfin hali tsuke face dina na

yi jin abinda ya fada, wanda tsabar takaici yasa na juya batare da nace mishi komai ba da niyan na falon gaba

ɗ

aya, sai de bankai ga kara jefa kafata ba nashi yace

"If you dare turn your back on me I will scattered you into pieces,"

Tsabar taurin kai da

kafiya irin nawa da kuma ƙarfin hali yasa na cigaba da tafiya majestically,

Mugun fisgan dana ji an mun ne yasa Ni ayyana cewa Mala'ikan mutuwa ne ya Kawo mun ziyara, sai de ban kai ga tantance hakan ba na jini a broad chest nashi, batare da tance tance

ainihin abinda ke faruwa dani bane naji an hankada na fadi kasa nayi zaman yan bori wani razananniyar kara na sake wayyyoh!!!!!

End of page 31 follow me for more

Story and written by

Queen mahirah ❤



Adapted Expert Writer

🖊



📖

Comment and share Pleas

e

😔

🧚

THE TWO LIGHTS ✨ (RIKICIN GIDAN SARAUTA

🏰

)

🧚

The story contains the fact Royalty, Ego, Separation, disastrous love, Hardship, Hatred,Twin flame journey....

Story and written by

Queen Mahirah

👑🧕

Adapted Expert Writer

🖊



📖

Follow my

WhatsA

pp Channel

Queen Mahirah's Library

Wattpad account

Queen Mahirah14

Zaku iya tun zuba na ta wannan lambar a WhatsApp 09168962485, don na sambada ku cikin groups nawa na WhatsApp, don samun update akai akai

😁

🤗

Masu Comment ina godiya

🙏

, wannan page din

sadaukarwa ne agareki

😃

FREE BOOK

BOOK 1



🧚

32

🧚

Cikin tsananin azaba na sake wani razananniyar ƙara wanda ya sashi toshe kunnuwan shi ba shiri, inda akwai abinda ya tsana a rayuwar shi to ƙara yana daya daga cikin su, bare wannan razananniy

ar ƙaran nawa mai gigita brain.

Fashewa nayi da ƙuka cike da takaicin abinda ya mun ko ƙala na gagara ce wa dan takaici,

Wata razananniyar ƙara ya sake "shut up!!! you bloody idiot,"

Mai makon nayi shiru sai ma ƙara rudewa nayi don na tsani tsawa, Ni ts

oro ma nakeji shiyasa ko Innani bata mun sai de tayi ta kananan magana,

Shiko jin sautin ƙuka na ya ƙara rikita masa brain, ji yayi tamkar yayi shot dani, idonshi ko ya ka

ɗ

a yayi jaa kamar gauta.

Gadan gadan ya tunkaro ni, yamun wani wawan fincika dayasa

hanjin cikina ka

ɗ

awa, hade Ni yayi da gini har muna jin numfashi juna, idona ko ras acikin nashi da suka ka

ɗ

a sukayi jaa tsabar fitina da bala'i irin nashi.

Cikin muryan shi mai razanar wa ya ce"Ni sa'anki ne ?

Am I your mate ?"

Hannunsa yasa ya bigi gi

nin da ƙarfi cikin bacin rai "ba magana ake Miki ba!!!,"

Cike da ƙarfin hali da taurin kai irin nawa nake karewa fuskanshi kallo , yayin da inajin tambayan da yamun naƙi kulashi, cike da miskilanci na kauda kaina gefe,

Dayan hannunshi yasa ya juyo da fac

e Dina da ƙarfinsa, yar ƙaramar ƙarar azaba na sake, hanu nasa na buge hannunsa dake rike da haba na .

Murmushin da yafi ƙuka ciwo na sake kafin cike da gadara hadi da Izza na ce

Lemme pass Mr I have a lot to cover, naga kamar baka da abin yi, Ni ina da

shi and I don't want to be let

ɗ

an ware

🐍

snake eyes

👀

nashi yayi, ƙarewa sparkling ✨ face Dina kallo yayi da mamaki, yana so ya tabbatar da ba mafarki yakeyi ba.

Ganin kamar bai san abinda nake nufi bane yasa ni sa both hand Dina abroad chest nashi da

niyan hanka

ɗ

a shi, kasancewar yasa dayan hannunshi ya tokare ni, sai de kamar dutse aka ajiye ko girgiza baiyi ba,

Ƙ

arewa hannun nawa kallo yayi wanda yake kallon su kamar wani tsinke, yana da tabbacin damƙa daya yayi musu zasu yi karayar da babu mai da

urin da zai iya saita su,

Cike da tsiwa da gadara na ce I told you Ina da abun yi, so kabar Ni na wuce, kai kuma da baka da abun yi sai kaje kacigaba da zaman da kasa a da kuma kin amsa sallama, naga you are good at ignoring people,

Ƙ

arewa small cute pi

nk lips Dina kallo yakeyi, yanda suke juyawa da yadda salon maganan nawa ke fitowa na bashi mamaki matuka, duk da ko kana iya hango zallan shagwaba tattare da yanda nake magana, sai de hakan bai hana zallan Izza da taurin kaina bayyana ƙarara ba, uwa uba

zazzakar muryana wacce tayi nasaran jefa brain dinshi a coma, wato kwakwalwar sa ta tafi hutu na wucen gadi ma'ana na yan mintina, zuciyar shi kuwa tayi sanyi kalau.

Turbu ne face nayi na cuno baki

😗

gaba na ce ni ni ni wallahi ka masta na wuce,ƙato dakai

ka danne yarinyar mutane a bango, wallahi ka barni ko na maka ihun gardi.

Ƙ

ifta ido yayi na yan sakanni kafin ya bude su tarai a face Dina, wani guntun ajiyan zuciya ya sake, ya rasa ma mai zai ce kasancewar ya nemi bacin ran nashi ya rasa, zuba mun sna

ke eyes nashi yayi yana ta kallo na, wato ya kafe ni da Mayun idonsa mai sa hantan mutum ka

ɗ

awa ,

Ganin ƙallon yayi yawa ne yasa ni tsorata da tunanin ko aljani ne ba mutum ba, ba abinda ya ƙara raza na Ni sai tuno da abinda na gani a idonsa jiya wanda a

zahiri yafi karfin brain Dina, ganin abin bana ƙare bane yasa ni fashewa da kukan shagwaba harda bubbuga ƙafa, wanda ya haifar da jijjigawan komai na jikina.

Shiko daskarewa yayi da ganin wannan lamari irin nawa wanda yasa brain dinsa boosting

🤯

.

"Ikon A

llah mai zan gani haka?,"

Cewar Fareed da yanzu fitowar sa kenan daga dakin sa yayi wanka, yana sanye da three quatre da armless shirt,

Cike da hanzari ya hanka

ɗ

a Ni bayansa, cikin wani yanayi nason kar a ganni, musamman yadda komai na jikina ke girgiza.

Ni ko ganin na samu dama ne yasa ni fita a

ɗ

ari sanda na tabbatar da nasa

ɗ

ayan ƙafana a waje, na juyo na ce Allah ya isa na, mugu kawai azzalumi, mai danne ƴayan mutane a gini,

Ina gama fadin haka na kwasa a

ɗ

ari, aka bar Fareed da sake baki galala

🤤



"I can't believe what he just heard yarinyar nan na fadi, to mai hakan yake nufi?"

Da kallo yake bin MG Fahreen wanda ya taune lips dinshi dajin abinda ta fadi,

ko kyafta ido Fareed ya gagara yi

😲



"Tweeny what did she mean?"

ko kallon inda Fareed yak

e bai kara yiba ya ce "why don't you ask her at the first place,"

Yayi maganan yayin da yake nemawa kansa mazauni.

Baki da hanci Fareed ya sake yana bin MG Fahreen da kallo fuska da alaman tambaya

😲🤔

???

End of page 32 follow for more

Story and writte

n by

Queen Mahirah

Adapted Expert Writer

🖊



📖

🧚

THE TWO LIGHTS ✨ (RIKICIN GIDAN SARAUTA

🏰

)

🧚

The story of Royalty, Ego, Separation, disastrous love, hardship, hatred, Twin flame journey...

Story and written by

Queen Mahirah

👑🧕

(Wordsm

ith)

Adapted Expert Writer

🖊



📖

Follow my

WhatsApp Channel

Queen Mahirah's Library

Wattpad

Queenmahirah14

Facebook page

QUEEN Mahirah

Zaku iya tun tuba na ta wannan lambar a WhatsApp 09168962485, don na sambada ku cikin WhatsApp group nawa don samun

update akai akai

😁

.

Masu Comment ina godiya

🙏

, wannan page din sadaukarwa ne ga group Members din The Two lights (rikicin gidan sarauta) update section

😁

FREE BOOK

BOOK 1

Ongoing Book



🧚

33

🧚

Ina fita na kwasa a

ɗ

ari, kicibus m

ukayi da Islam dake shirin fitowa tazo dubani ganin na bata lokaci sosai.

Cike da mamaki take ƙare mun kallo, sai haki nake kamar wacce tayi gudun fanfalaƙi, hannunta duka biyu tasa a shoulder na ta ce "what is wrong with you?

Wani ne ya biyo ki?,"

Cike

da kafiya da ƙokarin seta kaina na ce a'a, mai kika gani ?,

Wani weired look ta bini dashi wato kallon tuhuma, gyada Kai kawai tayi ta miƙa mun veil Dina da

👛

purse wacce ke dauke da phone Dina, sai kuma sauran abubuwan amfani.

"Let's go we are let,"

D

an zaro ido nayi waje

👀

na ce uhhmum!!!,

Wani Dan slide view taban ta ce "uhmmm!!!",

Wani abu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login