Showing 9001 words to 12000 words out of 98074 words
Chapter 4 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)COMPLETE
Abba kuyi hakuri da halinta rashi fahimta ne kar abinda ta fada ya dameku,"
innani ne tayi saurin cewa
"mu ba wannan muke son jiba fada mana wacece ita,"
dogon numfashi yaja yace
"kanwat
a ce,"
" kan warka,"
shine abinda Fatima tace tana saukar da dara daran eye balls
๐
nata a cikin nashi wani dan rass yaji ganin yadda idonta ya sauya kala ga kuma kallon data ke binshi dashi na tukuma
"ehh kanwata ce nasan ba lalle ku fahimce ni ba ko
ku yadda dani ba amma wannan shine truth din
ita yar uwata ce ta jini duk da ba uwa daya uba daya ne suka haife mu ba
saide iyayen mu sun kasance yaya da kani ne,"
murmushi chief yayi yace
"mashaallah tabbas magananka na akan gaskiya ga kaman jini
daya bayyana karara duk wanda yaki yadda da hakan to tabbas akwai wani boyayyen manufa daya ke dashi,"
innani tace
"kuma fa haka ne haba shiyasa yaran suke kama da islam ashe jininta ne su ai da tun fari hakan ka fada mana da bamu muku mummunan fassara
ba amma itan
ya halin ku ba daya ba itan naga kamar rikicecciya ce,"
murmushi yayi yace
"haka take innani yar rikici ce kawai gata ne yamata yawa duk laifin fulani ne ita ta sangartata ai itace ma wanda na taba baki labarinta,"
"ohh ikon Allah itace y
an biyun nan wadda dayan saliha,"
" ikon Allah ashe da rabon zamu gamu wallahi tunda hamma yaban labarinku Allah ya jarrabeni da sonki ashe kina nan tafe ma,"
itako ware idoo
๐ฒ
tayi tana ganin ikon rabbi stohuwar har da guntun kwallanta ga yanda take ma
ganan kallo daya zaka mata ka gane bilhakki da gaskiya take zancen har zuciyanta
nan da nan taji jikinta yayi sanyi lakwas tana jin wani iri sai wani kunyan muta nen ya dira mata lokaci daya ta sadda kanta kasa ta takure agu daya
innani tace "ya kaman
naga ta takure hamma tambaya mun ita mai ke damunta,"
murmushi yayi yace "tun dzu take tambaya na ina yayanta,"
" ohhh ikon Allah ayyah baiwar Allah yi hkuri dole ki rikece bari akawo miki su inda gadon yaran yake ta karasa ta turo su har ga banta,
"da
ikon Allah duk hayaniyan basu tashi ba kodan sunsha maganin muran ne dama likitan yace zai sasu bacci ,dama suna bukatar hakan,"
inji innani har gabanta ta kai mata yaran tozali tayi da yaran nata dake bacci hankali kwance da gani sun samu kyakkawar kula
wa wani kwalla ne ya cika mata idonta,
hannu tasa ta dauko dayan ta kwantar a cinyanta ta dauki dayan ma ta fashe da wani kuka mai cin rai kukan mai ban tausayi wanda duk mai karatu da mai sauraronta sai ya tausaya mata ta rikesu gam gam tamkar za'a kwac
e mata su,
sanda tayi mai isanta ta dago kai ta kalli su chief tace
"Shukran lakum shukran jazilan bansan da wani kalma zan gode muku ba dan Allah kuyi hakuri da abinda nayi agareku dan Allah ,"
kokarin durkusawa takeyi innani ta tare ta tace
"ya i
sa ba sai kinyi hakan ba mun fahimce ki mun gode Allah ma da abin ya staya ahaka mun fahimci juna da wurri muma kanmu mun miki mummunan fahimta sai mu yafewa juna,"
murmushi tayi tace
"Akhie sirkanunka suna da kirki ba kaman nawa ba da suka koreni lo
kacin dana ke bukatarsu sun juya mun baya tamkar basu suka haifeni ba kamar basu suka rene niba suka mai dani shalele ba,
they aboundon me and my babies they kicked us out of there family,
they tried to kill us,
bansan mai na musu ba Akhie,"
fashewa t
ayi da mastyiyacin kuka mai cin rai shi kanshi da da hali da kukan zai mata dan ya tausaya mata matuka it was thesame thing daya sameshi they exile him and tried to kill him da badan chief da,da ya rasa ransa,
yarasa mai yake damun parent nasu
"Yaahh A
llah ,"
shine abinda ya fada a zahiri innani da takejin kukan har ranta ne yasa ta cewa
"ya isa,"
tashiga lallabata kamar uwa da yatta duk da bata gama gane abinda suke fada ba dan turancin data cigaba dayi Fatima ko zuciyanta yayi sanyi ga tausayin
ta daya dirar mata sabida staff taji abinda take cewa dan tana jin turanci haka chief ma yaji kai hatta little dake dakin y tausaya wa matar tun dazu ya makale wa umminsa dan yaga abin yafi karfin brain dinshi shiyasa ya kame agu daya,
innani bata barta
ba sanda ta tabbatar tayi shiru kafin tace
" sheik yanzu kam ai yakamata mu koma gida ko tunda ta tashi tana da bukatar hutu,"
gyada mata kai yayi yace
bari ya kira likitan yazo ya kara dubata hakan kuwa akayi ba bata lokaci yazo ya dubata ya rubuta m
usu takaddan sallama da cewa karshen sati zaa kawo ta kara mata gwaje gwaje dan tabbatar da lafiyanta,
chief da kanshi ya kira zainab a waya yace ta daura ruwan wanka ta kuma shirya abinci ba musu ta amsa masa da to,
amma Allah kadai yasan mai take shir
ywa a zuciyarta
staf Innani ta gama shirya musu kayansu bashir driver ya kaisu mota suka kama hanyan gida
END OF PAGE 4
Queen Mahira Idriss
๏ปฟ
๐ง
THE TWO LIGHT
โจ
[RIKICIN GIDAN SARAUTA
๐ฐ
]
๐
?Tuesday, ?January ?02, ?2024
03:51:56 PM
Story and
written by
Queen Mahirah
ADAPTED EXPERT WRITER
๐๐
๏ธ
BOOK 1
๐ง
5
๐ง
Da taimakon bashir driver akasa kaya a mota,
sannan Innani ta taimakawa Zulaihat ta kaita mota itama bayan yafa mata hijab da tayi,
ita da innani suka shiga motan a seat di
n baya suka zauna hannunsu dauke da babies din
chief ko seat din gaba suka zauna Fatima ko wani mota suka shiga ita da mijinta da islam dake hannunta sai little daya makale mata,
tun da suka shiga motan yake satann kallonta ya gagara ce mata komai gani
n yadda face nata yake impact ba ma inda yake take kallo ba waje ma take kallo,
gaba daya ya rasa mai zai ce mata little ne yayi breaking silence din da cewa
"Abie,"
a hankali yace
"naamm,"
"Abie wacece wancan matar??
mai yasa take kuka??
did yo
u know her??
shiruu ya danyi kadan ya juyo ya fuskan ceshi yace
"mai yasa ka tambaya ban hana ka yawan tambayan abinda bai shafe kaba,"
batare da little ya kara cewa komai ba fatima tace
"laifi ne dan ya tambayi abinda yafi karfin brain nashi in mutu
m baya son atambayeshi to mai yasa yayi abinda yayi agaban yaro,"
a hankali ya dago narkakkun eyes
๐
nashi ya zuba mata su sun kai akalla 1 min suna kallon juna kafin ita tayi saurin dauke nata idon daga nashi dan dama ba gwanar hakan bane yau din ma dan
ya bata mata rai yayi dan zuciyanta ya sosu sosai,
murmushi yayi dan dama da gan gan yayi hakan so yake yaji ya bata mata rai ne kokuwa yanzu yasan ta inda zai bullowa lamarin ahankali ya shafa kan little yace
"katuna tambayan da kataba mun,"
dan fiki
fiki little yayi da ido
๐
dan ya manta abinda Abie din nashi ke cewa ya manta wani tambaya kara shafa kanshi yayi yace
" you once ask me about my family katuna,"
gyada kai little yayi fuskanshi dauke da murmushi yace
"ehh Abie na tuna tohh ina suke,"
murmushi yayi yace sarkin surutu
"itace wadda kake tambayan wacece ita she is your aunty my sister,"
ware ido
๐ฒ
little yayi yace
"yehhhh yau naga yar uwar Abie zanyi rawa naji dadi,"
"subahanallahi malam kuma da rawa,"
"ehhh Abie zanyi rawa ina
jin dadi juyawa inda umminsa yayi yace ummi kinji abinda Abie ya fada,"
wurga mishi wani harara
๐
tayi wanda ya sashi gaggawan saita hankalin shi
"zaka sake nine ko sai na gaura maka mari tana maga tana zazzare idonta
๐
,"
wanda yasa little saurin juya
wa gun mahaifinshi ya rungumeshi yana buya a jikinshi murmushi yayi yace
" hmm yayi tambaya an bashi amsa kuma sai abun yazama fada mai yayi zafi uba da laifi da kuma da amsar hukunci,"
cuno bakinta
๐
gaba tayi ta kauda kanta kafin tace
"ai da kai da
kaya duk mallakin wuya ne in ya amsa hukuncin laifin da mahaifinshi yayi ai ba mastala bane tun da jini daya ke yawo ajikin ku,
kuma duk halinku daya daga ganin jinin ku sai kowa ya zama banza,
shi din wani irin tabara nee baiyi wa mutane ba akan yan
uwansa da basu san dashi ba,"
wani killer smile
๐
ya sake yace
"wannan ada ne yanzu sun san dashi kuma ina da tabbacin zasu am sheshi hanu bibbiyu,"
bata kara ce mishi komai ba ta kauda kanta,
shiko suka cigaba da hiransu da little har suka iso wani
madaidaicin gida mai shegen kyau,
gate man ya riga ya wangale gate din dan motan su Innani ma ya riga su shiga,
suma kusta kansu sukayi wowwww shine abinda ni Queen Mahirah na furta a zahiri gidan ya mugun haduwa starin ginin kamar gidajen turai,
in
ter locks ne shinfide a gidan ga flowers da yayi kawanya a gidan gidan de son barka parking sukayi a parking space sannan suka fiffito,
Innani ta bada babyn hannunta a chief dayan Abie ya karba sai ta tallafi zulaihat ta tai maka mata,
dan bata da wani
karfi sosai ga ciwon da kanta keyi mata,
haka suka karasa cikin gidan wani gate suka wuce kafun su karasa asalin cikin gidan wanda yake dauke dada plat har uku daga waje kuwa kafin ka wuce gate din stakiya shima akwai wani part da alama guest room ne,
ba su staya ako ina ba sai wani tamkamemen part suna shiga suka ci karo da wani tamfaststen farlo na gani na fada mai numfashi wanda yake dauke da kayan alatu iri iri stayawa fada muku abubuwan dake cikin wannan farlon bata lokaci ne,
a farlon suka mawa k
ansu masauki inda masu aikin gidan suka shigo da kayan,
" ina zainab ta shiga ne nikam in ba iskanci ba shine zata bar mutane tayi tafiyanta da makullin dakin dan rashin mutunci, ke harira ina taje",
cike da ladabi tacee
"taje gidan kawarta ne Bodado,
"
"lallai ma zainab wato mu zata mayar yan iska ta tafi da key ta barmu wato ga yayanta ko,"
chief ne yace "je ki kiramun ita ,"
amsawa tayi da tohh tatafi dan kiranta,
innani ko ta cigaba da zazzaga balai,
chief ne yace
"ya isa nana kiyi hakuri ka
r kanki yayi ciwo ga yara ma na bacci karsu tashi,"
bata kara cewa komi ba tayi shiruu kamar ruwa ya cinyeta wani dogon ajiyan zuciya zulaihat taja wanda yaja hankalinsu gaba daya kana gninta kasan ba
karamin azaba take shaba ahankali take sulalowa daga k
an kujeran data ke zaune tana fidda wassu numfashi mai ban storo,
da sauri Innani ta karasa inda take ta tallafeta tana tambayanta mai ya sameta amma ina ba amsa tayi nisa cikin kogin azaba,
ganin tana neman shikewa ne yasa Innani kwalla kara tana jijji
gta
"sheik kazo ka dubata kagani dan Allah wayyo Allah zulaihatu ki tashi mun shiga uku ina zaki tafi ki bar yayan naki,"
cikin sauri chief ya karaso inda suke shida Abie wanda yama fisu rudewa,
" Fatima yi sauri ki dauko mun ruwan zamzam da kofi,"
k
amar yadda ya fada cikin kankanin lokaci ta dauko masa ta kawo masa ya tofa mata wassu addua ya wasta mata ya cigaba da tofa mata wassu addua can ta lafa ta kara jan wani dogon numfashi kafiin ta yi attishawa mai karfi sai takoma ta kwanta luff,
cikin ru
du ya kalli chief yace
"Abba tatttta naa laafiya kuwaa,"
murmushi yayi ya dafa kafadanshi yace
" karka damu tana lafiya amma anjima inaso muyi magana da kai har da itan ma in taware,"
kara buga kafadan nashi yayi ya jijjiga kanshi kawai ya mike ba ta
re da yace komai ba amma kallo daya zaka mishi kasan akwai magana a bakinshi,
suna cikin wannnan yanayin sai ga zainab ta shigo da sallam turus ta staya tana musu kallon mai zan gani haka,
Innani data ankara da ita tace
""ubanki kike gani anan din she
giya munafukan mai bakin halin stiya marar mutunci,
tohh shanya da kika shaanya ya bushe,"
turo baki
๐
gaba tayi
"tohh nikuma mai nayi,"
" ubanki kika yi zaki bude mun kofan kosaina auna ubanki a kwanon shaaa,"
bata kara cewa komai ba ta yi gaba da
n bude kofan sai kunkuni take azahiri inka ganta zaka ranste hankalinta agabanta yake sai de idonta yana kan matar data ke kwance tana son fahimtar mai yake faruwa dan kanta yana kwance akan kafan Innani sai Abie dake gefenta da Fatima little ko bayanan tu
n zuwansu yake gun bashir,
dama Abie yace ya zauna agunsa,
bude kofan tayi Innani tace
"hamma taimaka ka dauko ta mu kaita daki ta huta ko,"
gyada mata kai kawai yayi ya dauketa yayi hanyan daki da ita
zainab ko sake baki
๐คค
tayi tana kallon ikoon Al
lah
Queen Mahira Idriss
Follow this link to join my WhatsApp group and shower
๐ฟ
me with comment and react
๐๐๐คฉ
https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9
COMMENT AND SHARE
๐
๏ปฟ๏ปฟ๏ปฟ๏ปฟ
๐ง
THE TWO LIGHT
โจ
[RIKICIN GIDAN SARAUTA
๐ฐ
]
๐ง
?03 ?January,
?2024
10:50:29 PM.
Story and written by
Queen mahirah
ADAPTED EXPERT WRITER
๐๐
๏ธ
BOOK 1
Free book
๐
Follow this link to join my WhatsApp group and
๐ฟ
me with comment and react
๐๐๐คฉ
https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu
9
๐ง
6
๐ง
kamar kullum ni Queen Mahirah ina zaune bisa wani farfajiyar bishiyar mai girman gaske,
ina bawa cikina hakkinsa dan nasamu karfin samawa readers rahoto mai dumi ,
ina cikin wannan yanayin na bawa cikina hakkin sa ne wata hadaddiyar
mota ko ince car
๐
ta wuce da mugun gudu tamkar zata bar duniyan gaba daya,
motace wanda sai wane da wane ke hawanta da convoy
๐๐๐
na wassu cars din ,
sai de da mamakina wannan car
๐
din ita daya ce moreover car din ta gidan sarauta ne,
nayi comfirm
ing haka ne daga jikin car plate din wanda yake dauke da tambarin wani mashahurin gawurceccen masarauta
๐ฐ
Wanda ake zuba MULKI da SARAUTA Hadi da zallan IZZA,
hakan yasa nayi tunanin cewa there most be something that is going on there wanda nasan readers
zasuji dadin labarin,
gudu wannan motar ta cigaba da yi har ta kure wannan kwaltan kafin ta karya kwana ta gangara wani jeji,
ta cigaba da kutsawa kamar kiftawa da bismillah wannan jejin ya canja fasali ya rikide ya koma jeji mai ban storo,
guri ne m
ai dan karen duhu tamkar dare ga wani bakin wata
๐
dake karawa gurin duhu,
ga bishiyoyi da suka yi kawanya agun suma kansu bishiyoyin abun storo ne yadda suke kadawa sai ka ranste mutum ne yake mosti,
Bugu da wani guguwa dake tashi akai akai da wassu
munanan halittu
๐ง๐ง
,
amma da ikon rabbi wannan car
๐
din ta cigaba da kutsawa bata staya ba sanda ta isa wani guri tamkar kauye sai de gida daya ne awannan guri wanda da alama ya diba dumbun shekaru agun,
da ganin ginin kasan bana yau neba gidan,
pa
rking wannan car din yayi kafin aka bude cab din car din an kai akalla 5 min kafin na ciki ya fit,
MAI ZAN GANI
๐ฒ๐๐คค
??????
abinda na gani ne ya mugun girgizani,
domin macene
๐ง
ta fito daga wannan car din,
sai de baka ganin komai na jikinta sai baka
r abayan data sanya ga nikab daya rufe mata face nata,
Batare da ya rufe dara daran eye balls
๐
nata ba masu daukan hankali da firkitarwa,
hatta kafanta yana sanye da wani hottt designer snikers na manyan masu ji da zallan dukiya,
tafiya ta farayi cik
in isa da gadara hakan ya tabbatar mun da tabbas ta hada da jinin sarauta,
kallo daya zaka mawa yanayin tafiyanta katabbatar tana da IZZA da GADARA hadi da karfin IKO,
ta cigaba da tafiyanta na nuna isa wanda ta shiga cikin wannan gidan da yake baki wul
uk ba hasken nepa sai wuta dake masifan tashi kamar zaici babu,
batayi kasa a guiwa ba ta karasa gurin wannan wutan wanda wani mummuna halitta ke zaune gabanta yana ta zuba wa wutan wassu kayan surkulle wanda hakan yake kara ingiza wutan kamar yaci babu,
gaban wannan wutan ta zauna tana fuskanta wannan halittan da bazamu kirashi da mutum ba kai staye sabida wassu dalilai,
kanshi cike yake da gashi har gadon bayanshi giranshi ko har gemunshi gashin bakin shi kuwa har gemu stabar stayi ga uban gemu mai ya
wa da stayi