Showing 69001 words to 72000 words out of 98074 words

Chapter 24 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)COMPLETE

alamaan akwai mutum.

cike da fargabaa Mubeen yace " waaye ne amma shiruu baa amsa ba sai ma karan gudun da saukaji anayi, kafun su fito ta riga da ta gudu ba

tare a sanin ta bar dan kunnenta ba wanda Mubeen yayi nasaran stintaa.

cikin rawar murya " moo... bi...na ce,"

amsaar dan kunnen tayi tace " kar ka damu ba abinda zata iya yi ,"

" kamar yaya zaki fadi haka ko dan ke

kin san bata ga face naki ba shine zaki ce hka,"

" ko kadan ba haka nake nufiii ba nasan de ba abinda zata iya yiii she is just 19 years old,"

" i think you forget that Mobina Law take karanta she is capable of do

ing many things infact ta wuce inda kike stammani she is very clever,"

" in this case muna da bukatar komawa plan 3 which means the last step kar ta mana kwaba, don't worry zanyi arranging komai, but for know kacigaba da

binta cikin lumana don mu samu cikan burin mu,"

"okayyy but you have to know that in aka kamani zanyi mentioning name naki without any hesitation,"

" murmushi ta sake tace then i wish you goodluck since you think is poss

ible a yarda da abinda zaka ce akaina,"

murmushi yayi yace " thesame to you Queen,"

juyawa tayi ta kama hanya tafiya inda ta fito while a heart nata tana cewa " yaro baisan wuta ba sai ya taka bakan San waye CAMELION

(hawainiya) bane mai canja kala a duk lokacin dana so, kana gama mun aikina zan tura ka barza'u,"

"hmmm gimbiya kenan you think am fool nasani ina gama maki aiki zakiyi dumping nawa aside koma ki kashe ni, shiyasa nay

i miki tana di mai kyau ba yadda zanyi wahalan banza da zaran mun kore duka 'ya'yan sarkin nan nasan mijin Mobina ne zai zaama sarki ni ba wawa bane zanyi maganin ki ne"

abinda ya fadiii a heart nashi kenan,

{tohhh da

n dan dan dadndan an yinta ku cigaba da biyoni don ganin ya xata kaya,}

BACK TO NORMAL LABARI

" ikon Allah ina fatan basu ganki ba Mobina karsu cutar dake,"

" nima ban sani ba amma ina da tabbacin basu ganni ba ,"

"t

ohhh amma mai yasa baki sanar da wuri ba ,"

" ina so sai na samu hujja mai karfi ne shiyasa na yi kokarin sanar da Akhie Fareed amma ban same shi ba kuma sai batan Akhie Fahreen ya sako kai, shine ba bari gudu kar na

kara tada wani kuran,"

" hmmm to Allah sa mu dace nikam kina gama Exams zan tura ki Egypht dan ban yadda da zaman ki anan ba yanzu ma sai an kara miki staro sosai ,"

dan turabune baki tayi sai kuma ta sake a fuska

tace " uhmmm nikam ba Akhie Mahbeer zaiyi aure ba naga har a tv a nuna sai de har yanzu ba cikakken bayani akan amaryar,"

murmushi Fulani tayi tace " ni har na manta ma wallahi naso naje auren amma ba hali irin wann

na tasahin hankalin da muke ciki ma bazai bar mutum zuwa ba,"

" gaskiya kam amma mai yasa ake boye amaryan ,"

" aladace da dokan masarautar ba wanda ke ganin fuskan amarya har sai mamallakinta ya ganta, wani lokacin ma ha

r sai kin haihu kafun duniya ta shaida fuskan ki, anan zaaa kira ki da SULTANA ko MALIKAT don kin haiho magaji.

amma in baki haihu ba ZAWAJATUL AMEER ne sunanki haka shima da AMEER ko WALIU ALEAHD { ana nufin crown princ

e}

" kai Jaddatiii wannan dokan naku baiyi stauri ba,"

"yarinya kenan wannan ma kadan kikaji a masarauatar Egypht da ke Cairo kallon fuskan sarki kayi matayinka naa hadimi hukuncin ka bulala 50.

sannan akawai inda aka har

amtawa bayi shiga ko Dr sai jinin sarauta ke duba sarki in bashi da lafiya, kuma ko yau aka haifi Ameer dole ku bashi girma ko gemunka ya kai kasa don stufa dole ka sadda kai inka ganshi.

idan akayi aure ana samo

MAHZIA { concubine} anan ana ce da ita kwarkwara ku anan Nigeria kuna daukanta mastayin matar da sarki ke muamala da ita ba tare da aure ba,

acan ko itace JAKADIYA, ita zata na koyawa matar yadda zata dauka hankalin miji

nta da yanayin rayuwar aure, shiyasa ake koyar da hakan ga bayin masarautan yadda zasau zama MAHZIA, su acan komai gada akeyi ko limanci gadanta akeyi da zaki duba masarautan kafff ba bare duka yan uwa ne,"

zaroo ido

Princes Mobina tayi da jin zan cen " kai wannan irin karfin iko haka mulkin batayi yawa ba,"

"wannan fahh ba komai na fada miki ba inaga dan baki taba zuwa Kingdom na Cairo bane shiyasa kin staya anan Egypht,"

"ni yar

gidan wahh naje can abinda sai kana da appointment ahanu kafun kake zuwa gwara mun Egypht shima innaje kullum sai na rena kai na ina mamakin yadda satarin mulkin ku yake ko wucewa fahh mutum zaaiyi kan bayin nan akasa

basa taba dagowa,

ga wani uban dukiya da aka narka wassu abubuwan fahh da gold akayi ,"

" to ai EGYPHT ba komai anan ko kadan bai kamo hanun Cairo a komai ba wajen haduwa da karfin mulki,"

gyada kai Mobina tayi ta

ce " tabbb nikam anan ma gani nake ana takura mun daya wa wallahi komai sai mai aiki ne zata maka,"

"tohhh ai a Cairo ko wanka MAHZIA ne zata miki,"

"subahanallahi abun kuma yayi yawa yanzu har wanka kai kuma sai ki

zauna,"

" tohhh ya zakiyi kina amarya kam ai dole ki zauna amiki acan kina da mai miki kwalliya saka miki kaya gyara miki gashi inkina so har abinci ma zaa baki abakinki kuma ko cewa kikayi su kwanta ki taka su zasu

kwanta,"

"wayyohh ni Mobina gasakiya larabawan nan kuna zuba mulki iya son ranku, amma ita MAHZIA ina ne bataa shiga,"

" MAHZIA bata shiga dakin Sultan sannan iyakarta farlo na biyu kinsan ako wani part akwai farlo uku

tohh falon karshe Sultana ne kadai zata shiga sai daki wanna huruminta ne gyaransa.

kuma ko mahaifiyarka bata da ikon shiga wanna gurin sai matar sarki kadai,"

"shiyasa Ammi bata yadda bayi su shiga mata falonta na kar

she da daki ko dakin Abbu ma bata yadda su shiga,"

" ehh ai taga anayi a gidansu ne shiyasa, yauwa zaki dawo nan da zama kuma zanayi magana da Sarkin Dogarai da kuma asamo mun guard don ba dogarai nake so sunyi kanana wannan ji

bga jibgan nakeso zasu fi yin aiki da kyau,"

Princes Mobina shiruuu tayi bata ce kala ba don gani take tamakar zaa takura mata rayuwarta.

QUEEN ZUNNURA'S CHAMBER {KILISA}

kishingide take a dakin huta warta bayi na zagaye da i

ta ta ko ina suna ta faman hidima da ita.

kallo daya zaka mata a ka hango zallan izza da isa da ke tattare da ita duk da sanyi fanka da a/c dake rest room bai hana daya daga cikin bayinta yi mata fifita ba daya k

o na yayyanka mata fruit tana bata da daddaya daya kuma na bata labarai masu nishadantarwa.

sanarwan da akayi Princes Sareena na zuwa nae yasa bayin kamewaa agu daya suka saha ruwan jikinsu sanin halin Princes Sareena

na rasahin mutunci da kyamar na kasa da ita ga dan banzan son girma abu kadn zaka mata tasa a maka mugun hukunci ita bata dauki bayi a komai ba bata ma sasu a jearin mutane shiyasa bayin dakea sashen ta keshan wa

haala sosai .

shigowa tayi cike a da isa gadara da zallan takama da nuna ita dain wataa cea kuam daolae abata girma, bayi biyu ne ke tafe da ita daya da bangarean dama daya ta haagu tana shigowa bayin cikin rest room

din suka zube tamkar zasau mata sujjada suna mata gaisuwa amma ko kallon banza basu isheta ba ta samu guri ta zauna a gefen mahaifiyarta.

alama Kilisa ta mawa bayinta dasu basau guri ganin yadda Princes Sreena ke cik

a tana bastewa tasan da zance abakinta ,

suna futa Gimbiyaa Zunnura ta dawao da hankalinta kan Sarauniya Sareena tayi murmushin manya tace " wa kuma ya tabo ki shalelen Kilisa da Suhataj kuma sirka agun Suhataj da yaddar

Allah,"

dogon numfashi taja kafun tace " nayi wayaa da Mal. Dan kande gamea da mastalan Yarima Fahreen ya kuma tabbatar mun da cewa kurciya aka masa, ina ada tabbacin ba kowa zai yi hkan ba sai ke Momy nasan kea zakiyi

haka,"

tayi maganan tana stareta da ido, murmushi Kilisa ta sake kafun tace " a kaff mutanaean masarautan nan ni kadai kike tunanin zan zame maki bangon da zai hanaki cika burinki,"

" ai ba abun mamaki bane idan hakan

ta faruu tunda tun bankai haka ba nasan irin stanan da kikayi wa Fulani Nashwa da duk wani abun da ya fito a staton ta sannan kinsaha daukan alwashin cewa muddin kina da rai baza su tabaa jin dadin rayuwarsu ba,"

wan

i munafukin murmushi ta kara sakewa kafun tace " laa shakka fiiiii wannan haka yake ni Zunnura na fada kuma zan kara fadi in ina da rai Nashwa da 'yayanta da jikokinta baza su taba jin dadin rayuwarsu ba,"

zabura Saraun

iya Sareena tayi cike da bacin rai tace " kina nufin hatta 'yata ma baza ki barta ta samu abinda take a so dan zallan sonkai irin naki, haka kawai kina kokarin hanani cika burin da ke kika taso dani akai kin samun sha

awan da saon mulkan wannan masarautan shine yanzu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login