Showing 60001 words to 63000 words out of 98074 words

Chapter 21 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)COMPLETE

Fulani ne muka ji muka san sa ,

sai kuma Amni da twins dinta kaga shima ance tayi accident after

all babu koda ashes dinsu ne da kuma car din,

sai kuma Pops da Mubaraq kasan about 20 years bamu san inda suke ba and am very sure Mubaraq ne yayi hiding information dinsu,

you know he is wizkid on computer ko cha

rles barbage dayake father of computer bazai nuna mishi kanta ba,

so the point here is akwai possibilities din da wannan old man din yasan wani abu very important things game da family din mu,

and the biggest part is

who are these ladies mai yasa suke kama da larabawa tunda su Fulani ne?,"

shiruu dakin ya dauka kowa da aabinda yake sakawa ta fannin Fahreen wannan yarinyar ne ta fado masa arai da incidence din da yayi occuying a s

taka ninsu,

wani irin sarawa kanshi yayi ga wani bugu da heart din shi yayi acikin abinda bai fi 2 sec ba ya nemi nustuwarsa ya rasa, sai de ba wanda ya fahimci hakan,

fannin Fudhal kuwa shiruuu yayi bai ce kala ba yan

a ta nazari game da wannan yarinyar lamarinta ya daure mishi kai sosai,

" nide inaga kamar yadda ya bukata muzauna dasu mu kuma dube su da idanun basira,

tohh muyi hakan am very sure baza muyi regreting ba ,

after all

ni na yadda da stohon kallo daya zaka masa kasan he is man of God,

koda kalaman bakinsa ya isa kasan shi ba mai maula bane ko neman guri,

wassu fa kamar abun bauta hka suke ganin mu stabar son duniya,

kamar su man

a sujjada sufa in just one glance you will understand they are not intrested in all such things,

kudin mu da sarautar mu bai damesu ba sun dauke mu kamar jikanun su ne kawai,

sannan da alama badan ya tara abin duniya

yake malunta ba don ya riga da ya tara ko daga yanayin garin ma after all ni nasaan labarin Rugar nan,

sai de banyi tunanin yakai harr haka ba this malam is very famous,

shi ya kawo cigaba a Rugar naji ance sun rik

i Allah daya,

kuma in mutum yazo da niyan cutar dasu baya ma ganin Rugar,

bace wa takeyi shiyasa gomnati bata san dasu ba ga kuma yan bindiga da sukayi yawa amma bana tunanin sun taba kawo musu hari,"

Fudahal yace

" tohh aku sarkin magana kai kuma daga ina kasamo duka wannan jawabin,

kai fa kace baka taba zuwa Rugar ba amma sai wani bayani kake bawa mutane na bogi,"

Fareed yayi murmushi yace " Captain kenan ance ma ni mace ne iri

nka mai zama guri daya,

nifa pilot ne ba navy ba a sama nake yawo ba cikin ruwa ba,

ni ba kifin rafi irinka bane ni mikiya ne mai hangen nesa,"

hade face Fudhal ya karayi yace " ni sa'anka ne Fareed da kake wa

reni,"

tunstirewa da dariya Fareed yayi harda rike ciki yanaa ta babbaka dariya,

shiko kamar ya fashe dan haushi har wani jaa fusakar shi tayi yace

" wallahi zanci ubanka,"

dakyar ya stagaita da yin dariyan yace "basa

i kaci ba tunda uban nawa sa'anka ne marar kunya kawai,

wanke wanke ne de sai kayi wallahi ko kaki Allah,"

ya kuma tunstirewa da daria shiko ba karamin kula yayi ba,

Fareed bai ankara ba yaji ya jefo mishi throw p

illow,

ya jefo mishi aiko ya mike da gudu yayi hanyan dakinshi sanda ya tabbatar ya isa sai ya juyo cikin wani siririn murya wanda idan ba ka ganshi ba bazaka yadda shi yayi magana ba

yace " mai wanke wanke,"

da

gudu yayi kanshi shiko ya shige dakin ya rufe, buga kofan yake da iya karfinshi,

Fareed dake ciki yace " wallahi inka fasa musu kofa zaka ci ubanka dan sai ka biya,

ko in hada ka da wannan yarinyar dan naga alama storo

nta kakeyi,"

ai ko cakk ya tsaya dajin furucin,

"kai Fareed muna fiki ne har ya akayi yasan tana bani storo,"

yayi maganan ne ba tare da sanin ya fito fili ba don duk azanton shi aranshi yayi bai barga ba sanda yaji

Fareed ya tuntsirewa da wani mugun dariya ,

ba Fareed ba har Fahreen sanda ya sake lallausan murmushi daya sani loosing control dina ni Queen Mahirah ,

har alkalamina sanda ya nemi daya fadi lallai godiya da yabo sun

tabbata ga wanda yayi wannan kyakyawan halittan,

wani irin annurin haske ne ya fito daga hakorinshi dake fari tas,

gasu ajere ras kamar shi yayi abinsa hakan ya karamishi wani haiba da kwarjini na musamman,

a fannin Fu

dhal ya raasa ma mai zai yi kawai ya juya ya shige dakinsa,

don ayanda yaga Fahreen ma yayi murmushi yasan tabbas yaji inko ya cigaba da zama tohh fahh kashe shi zasuyi da bakin ciki,

don shima gwani ne wajen s

tokala amma in ya ga dama,

ga iya zaran zance inya zaro ta kamar igiyan taburma inko yayi abu sai ya starai kamar ba shi yayi ba,

ya iya stokala da neman magana amma inya stare ko kai daya stokalan baka isa kace

shi yayi ba bare wanda ka kaiwa kara,

shi yasa dayawan lokaci laifin ke sauka akan Fareed tunda shi aka sani da stokala,

Ban tashi ba sai bayan sallan azahar,

sallah nayi na fito falo na samu Innani da Islam na

karasowa nayi na samu guri na zauna Innani kamar ta cinye ta hau ni da tambayoyi

"ya jikin shalelena?

akwai abinda yake miki ciwo ne ?

ko akira Sheik yazo ya duba ki?,"

pls Innani slow down da wanne kike so na

fara duka wannan tambayoyin kamar wadda daga ciwon hauka na tashi,

Innani bata kai ga furta maganan bakinta ba aka rafka sallama abakin farlon,

amsa sallaman tayi ta masa iso, Auwal ne ya shigo ya gaishe ta cike da ladabi kafun yace

"

dama wani bako ne Malam yace ya shig ciki zakuyi magana dashi don yana da baki shi,"

"tohh Auwalu karaso dasahi ciki mana,"

da toh ya amsa mata ya fita ya iso da bakon suka shigi falon bayan sallaman da sukayi kujera Innani ta nu

na mas tace

" bissmillah zauna bawan Allah,"

ba musu ya zauna akan lallausan kujeran falon bayan dannata da ya gama yi da hannu sai washe baki yakeyi,

don shi bai am taba zatan haka gidan yake ba kamar aljannan duni

ya,

Barira ne ta kawo masa lemo da snacks aiko ba kunya yasa hannu har bibbiyu ya hau danna wannan hadadden snacks din da lemon kwalba mai sanyi,

can da Innani taga abun bana kare ba tace " ina sauraronka bawon Allah

mai ke tafe da kai,"

dakyar ya iya hadiye uban donut din daya dura a bakinsa yace

" karan jikanunki na kawo hajiya,"

jin furucin nasa yasa Innani daga kai ta dube mu inda taga kowa na yin abinda ke gabansa kamar b

asu ganshi bama,

dan muskutawa tayi tace " ina jinka "

sanda ya kara kai wannan donut din baka kafun yace

" wato hajiya albasa batayi halin ruwa ba a sanin Malan danayi mutumin kirki ne gaki kema kina da mutunci dubi f

a irin kayan alatun da aka dankaromun,

amma wayannan jikanun naki asararru ne mayaudara kuma maha'inta sun cuce ni sun lalata mun kayan sana'ata,

kuma wallahi sun cimun mutunci a bainan nasi su kirani kazami,

abun d

a suka mun bazai fadu ba ni abinda na yanke wa kaina shine kawai a aura mun daya daga cikinsu,

ko kuma dukansu tunda ba uwa daya uba daya bane suka haifesu kin ga nima sai in dangwala arziki, ??

kuma shine kadai h

anyan da zan yafe musu inba haka ba wallahi na barsu da Allah,

kuma wallahi na ringa musu addu'a Allah ya hadasu da bala'i da masifa ya hanasu mijin aure.....,"

batare daya karasa zancen bakinsa ba Innani ta dakatar

dashi

" dakata malam wannan wani irin gidadanci ne da diban albarka,

kai harma da rashin ta fuska a shigo da kai cikin gida har cikin falo kazauna a kujera bayan abin cin da aka baka kake ta faman durawa acikin,

ka

gaa sanyin ac da kamsahin turare ai ko wannan ya isa yasa ka yafe musu,

abinda suka maka amma dayake kai dan garin gaba gaba ne marar tarbiya kadubi stabar idona kace wai jikanuna maha'inta,

mayaudara kuma asararru yo

h tohh in akwai babban asararre anan ai kai ne,

wai ma ba kai ne Gabdo dan ladanin garin nan ba,

ai in akwai wanda za'a kwasahewa albarka tohh kaine asarare wanda ya fito duniya da buhun asara ubanka ladani amma kai

tantiri,

ahaka har kadubi santala sanatalan yan matan nan kace wai nabaka su Allah kiyaye ,

yohh tohh ba gwara ma sun mutu ba aure ba da su auri bakin kazami irinka,

harwai baza ka yafe ba toh karka yafe mana ka

barsu da Allah ai dama dashi kasamesu,

kai har kasan Allah nema naga wancan shekarar aka kama ka ka dirka ciki a yar makotanku kuma ka gudu,

sai yanzu ka dawo shine ka kyalla idonka akan jikanuna zubin larabawa ko,

tohhh baka isa ba wallahi inma da maita kazo to ahir dinka wallahi,

don sun sha tabara da lahaula kaga ko sunsha maganin mayu irinka da magauta asararre,"

duk da sallaman da Chief da Fareed sukayi suka shigo bai hana

Innani stagaitawa da zazzagawa mai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login