Showing 36001 words to 39000 words out of 98074 words

Chapter 13 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)COMPLETE

taba cimata mutun ci a duniya irin haka ba, dole tasan wacece ita,!!!!!???

END OF PAGE 16

BY; QUEEN MAHIRAH

๐Ÿงš

THE TWO LIGHT

โœจ

{RIKICIN GIDAN

๐Ÿฐ

}

๐Ÿงš

?Tuesday, ?06 ?February,

?2024

07:38:38 AM



Story and written by

Queen Mahirah

ADAPTED EXPERT WRITER

๐Ÿ“–๐Ÿ–Š

๏ธ

BOOK 1

Follow this link to join my WhatsApp group and shower

๐Ÿšฟ

me with comment and react

๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿคฉ๐Ÿ˜˜

https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9



๐Ÿงš

1

7

๐Ÿงš

NIGERIA { KANO}

SUHATAJ MUHD HABIBULLAH

Ni Queen Mahirah gani cikin waani masha'huriyar masarauta mai girman gaske wacce take tamkar gari.

masarauta ce wacce ta staru iya staruwa tasha ginin zamani da shinfidaddun kwalta zaka ranste masaraut

ar ba'a Nigeria take ba stabar yadda ta staru,

tasha royal paint wanda ya kara fidda asalin kyanta,

mutane nata kai kawo a masarautar wanda na fahinci slaves ne da dogarai kowa da aikin shi wato kowa da abinda yakeyi sai kai komo suke tayi,

bayin na

sanye da riga da zani blue colour sai dogarai nasu riga da wando shikuma red and green.

wata shinfidaddiyar kwalta na hango wanda ta kaini har gaban wani

๐Ÿข

wanda yayi mahaukacin staruwa,

kusta kaina nayi ciki nashiga wowwwww shine abinda na fadi,

wan

i hadadden farlo ne wanda ake kira da aljannan duniya mai daukan ido yasha golden and milk furnitures da hadadden chinese carpet da tiles,

kato ne farlon gari guda don harda dining a farlon wanda kujerun sunkai goma ko fiyeda haka,

kujeru suna da dama

a farlon mutane na hango fararen gaske mata da maza sunaa zaune da alama tattauna wa sukeyi mai muhimmanci,

karasawa nayi don jiyo wa readers mai ake tattaunawa.

Wani farin dattijo ne zaune bisa wani royal sit yana sanye da farar jallabiya wacce tayi m

atukar amsar sa ta fiddo da asalin kyansa duk da akalla zai kai shekara 75 sai de samm ko ajikinsa hakan bai nuna ba stabar hutu,

ba kowa bane face SUHATAJ ABDALLAH wato suhataj mai murabus wanda ya sauka daga karagar mulki ya barwa dansa,

gefen damans

a shima wani matashin dattijo ne wanda akalla ya kai 55 years har ila ya'u shima girma bata nuna ajikinsa ba,

shima fari ne tass mai stananin kama da larabawa don idan ba kasani ba zaka ce balarabe ne sai de bafulatani ne amma ba usul ba,

sabida kasanc

ewar sa ruwa biyu wato half cass,

wassu kujeru ne guda hudu wanda suke facing wanda Sarki mai murabus { Baba sarki} da kuma Suhataj Muhd Habibullah,

daya daga cikin kujerun daya fi kowanne girma da staruwa wata dattijuwa ce ke zaune akai fara tas mai s

tananin kyau duk da ta stufa amma kyanta samm bai dashe ba zata kai 60 years koma fiye da haka amma sanyin A/C yasaa baka gane hakan ba kowa bane face GIMBIYA NASHWA { FULANI},

uwargidan Baba sarki, dga daman ta kuwa GIMBIYA FADILA ne wato uwargida a

wajen Suhataj sai kuma KILISA ZUNNURA {KILISHI} amarya agun Baba sarki,

bayan ita sai GIMBIYA SAUDAT itace amaryar Suhataj sai kuma na karshe kanwa agun Suhataj Habibullah wato SARAUNIYA SAREENA.

Cikin muryansa mai dauke da nutsuwar da take halittan sa n

e yace

"tohh Alhamdulillah bayan bude taro da addu'a da akaayi zamu aiwatar da abunda ya kawo mu,

wato tattaunawa game da mastalan da ta taso mana ayanzu ina nufin batan YARIMA ABDULFATAH { FAHREEN},

kai staye baza muce ya bata ba tunda shi ba yaro b

ane sai de muna kyautata zaton wani abu ne ya faru dashi wanda har yasa ya guje mu ya kaurace mana na stawon sati 2,

wanda hakan ba karamin tashin hankali bane a garemu kasancewarsa magajin wannan Masarauta mai tarin albarka"

dan dakatawa yayi na wani

lokaci yaja dogon numfashi kasancewarsa ba mutum bane mai son dogon magana ya cigaba da cewa

" ayanzu bamu da tacewa sai de muyi addu'a mu kuma cigaba da bincike har Allah ya dawo mana daashi cikin koshin lfy,"

Ameen shine abinda suka ce wannan jawabin

ba kowa yayi shi ba sai Baba Sarki,

basu wani dauki lokaci mai stayi ba suka rufe taron da addu'a kowa ya kama hanyan gabansa ma'ana kowa ya nufi side dinshi.

QUEEN FADILA'S { CHAMBER}

Gimbiya Fadila ne kishingide a wani hadadden royal bed mai shegen k

yau da daukan ido,

kallo daya zaka mata kasan tana cikin damuwa duk da idonta a lumshe yake sai de hakan bai hana damuwar dake zuciyarta bayyana ba karara,

akan kyak'kyawan face nata mai daukan hankali,

wanda stayawa fasaltashi da fassara shi bata lok

aci ne.

cikin husky voice nashi yace "Faddi,"

ahankali ta bude lumsassun idonta dasukayi jaa ta sauke su a handsome face nashi kallon shi tayi na yan sakanni ta kauda kanta gefe,

sauke nannauyan aajiyan zuciya yayi yace " pls Faddi kidena sa daamuwa

aranki mana har haka just 2 weeks kiga yadda kika koma duk kin rame ga bp dinki daya ke ta faman hauhawa,

do you think what you are doing is right kin manta cewa ba Abdulfatah bane kadai dan da kika haifa bayan shi kina da 3,

childrens infact shi ba

yaro bane he is 29 years he is matured enough to take care of him self,"

zuba mishi snake eyes dinta tayi sukayi 4 eyes tace

" shekara 20 daya wuce wannan shine abinda ka fadamun kenan game da yar uwata at the end what happened???,

i lost her na ha

r abada so tell me mai ne ne amfanin yin hakurin mai ne ne amfaanin kashe kaina da hakuri,

i can't bazan iya ba bazan iya juran rashin Abdulfatah ba wallahi you better bring me my son back,

in ma exiling nashi kuka yi yadda kuka saba gwara kun yi gaggaw

an dawo mun da da'na "

shiruu yayi na dan lokaci yana kallonta dogon numfashi yaja bai ce kala ba don yasan ko mai zai ce baza ta dauka ba yaga ta hau dokin zuciya,

mikewa yayi baice kala ba ya fice daga dakin da kallo ta bishi harya fice wani kuka m

ai cin rai ta fashe dashi komai yana dawo mata sabo abinda ya faru shekara 20 da suka wuce.........

QUEEN SAREENA'S { CHAMBER}

da shigowaarta wata sangarcecciyar yarinya ce doguwa fara tas da ita ta iso inda take cike da san garci daga ita sai boomshot

da vest ajikinta,

kanta ko dan kwali babu sai wani turbune fuska takeyi tana hade rai da sauri ta karasa gurinta tace

" my daughter what is wrong with you waani ne ya tabaki "

kamar dama jira take tayi magana ta fashe mata da wani kuka wanda kana ji

kasan na lalaci ne,

itako ta riki ce ta kama ta suka zauna a daya daga cikin hadadden sofa dake farlon

" tell me waya tabaki yanzu nayi maganin shi koma waye ne "

tace " bahh prince bane nake ta kiranshi yaki yayi picking call din at the end kashe

wayan ma yayi gaba daya"

ajiyan zuciya tayi ta rungumota " is okayy swerry stop crying prince ba lfy ne shiyasa ya guji kowa, but

will see what i can do akan rashin lafiyan,

am very sure wani keson rabashi da gida but don't worry i will make sure i d

eal the hell out of that person koma waye shi ,

just to make you happy my love"

" shiyasa nake kara sonki momcy yanzu bari naje muna da party yau and bazan dawo ba sai 10pm,

so sai kisan yadda zakiyi da wannan old man din,"

tana maganan ne yayin da ta

mike akan kafanta

" murmushi tayi tace don't worry my baby Fanan just chill up and make sure you look hot and snazzy "

" don't worry momcy i will, you know am a snazzy dresser "

wani daki dake a cikin farlon ta wuce wanda da alama shine dakinta,

Gi

mbiya Sareena ma dakinta ta wuce tana shiga wayanta ta dauka tayi dialing wani number cikin kan'kanin lokaci akayi picking gaisawa sukayi nadan mintina kafun tace

" inaso nasan mai ya faru da prince Fahreen ya bar gida"

daga cikin wayan akace

"korar

sa akayi an mishi kurciya shine abinda muka sani bayan haka bamu san inda yake ba ayanzu"

" inaaso a dubo mun inda yake ayaau kuma ina son sanin waya masa hakan "

shiruuu yayi na dan wani lokaci kafun yace "akwaai mastaala babba ina storon abinda aka da

de ana boyewa yana dab da buduwa,

abinda aka bunne yana dab da fitowa cikin rashin sani wanda yayi masa asiri ya hada sa da ruhinsa wato sinadarin rayuwarsa wato mahadinsa "

" bannnnn ganehh mai kake nufi bahh "

" ina nufin alkawarin da aka dade da da

uka yana kokarin hada kansa dazaran hakan kuma ta faruuu tabbasss komai ya kareeeeeee "

wani gumi ne yake wanketa tun daga stakar kanta har tafin kafanta bata ma san wayan ya sulale daga hannunta ba,

shike nan nata ya kare duk shirin data dade tana yi n

a stawon 20 years ya tashi a aikin banza,

duk shirin datayi na zama surkar Suhataj ya tashi a banza har ta stara yadda rayuwar ta zai tafi matsayin sirkar Suhataj,

duk abanzaa kenan inaa bazai yiwu ba sai de ayi mutuwan kosko kowa ya rasaaa.......

END

OF PAGE 17

BY QUEEN MAHIRAH

comment and share plssss



๏ปฟ

๐Ÿงš

THE TWO LIGHT

โœจ

{RIKICIN GIDAN SARAUTA

๐Ÿฐ

}

?Saturday, ?10 ?February, ?2024

12:48:58 AM



Story and written by

Queen Mahirah

ADAPTED EXPERT WRITER

๐Ÿ“–๐Ÿ–Š

๏ธ

BOOK 1

Follow this link to join my

WhatsApp group and shower

๐Ÿšฟ

me with comment and react

๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿคฉ๐Ÿ˜˜

https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9

PAGE 18



MASARAUTAR SUHATAJ HABIBULLAH { KANO}

QUEEN SAUDAT'S {CHAMBER}

Zaune take dakin shakatawan ta tana a kishingide a jikin wan

i tum tum kaayan marmari ne agabanta a jibge bayi nata faman kai kaawo a dakin kowa da aaikinsa,

sanarwan da aka faara yi ne yasa bayin suka futa daga dakin,

Suhataj Habibullah ne da kanshi yazo ita kaanta tayi mamaki sai de ta boye hakan ganin cewa ya

u ba ranan girkinta bane duk da ko ba ranan girkinta bane yakan zo don jin ya lafiyarta,

sai de baa irin wannan lokacin ba kawad da mamakin tayi tasa faraa a fuskaanta kamar koda yaushe sai yashe hakwara takeyi wanda ya kara mata kyau ya fidda open teet

h dinta,

mikewa tayi cikin ladabi ta mishi sannu da zuwa sanda ya zauna kafun ta zauna,

kallo daya ta masa tasan yana cikin damuwa hannunsa ta kamo cikin salo na kissa da kisisi sina tana murzawa ahankali ta dau lokaci tana yin hakan sanda ta tabbatar

ya nustu kafun tace

"duk lokacin da mutum ya shiga wani yanayi yayi hamdala Sanan ya gode wa mahaliccinsa masa da yanayin daya stinta kansa,

sai ya roki sauki daga mahaliccinsa ya roki Allah ya basa ikon cinye jarabawan,

Allah baya taba hada mu

tum da abinda bazai iya dauka ba,

,baya daurawa mutum kayan da bazai iya dauka ba amma yana da kyau kanemi sauki daga gareshi,

ka kuma yi kokarin danne zuciyarka kafi karfinta,

musamman kai yahh shugaba na,

kai shugaba ne kana shugabantana mutane

da dama,

dayawa daga cikin su na koyi da kai yana da kyau ka boye damuwarka ko dan farin cikin jama'arka kar ka kasance mai son kanka"

ta cigaba da murza hannunsa tana a zazzago masa kalamai masu dadi da sa nutsuwa hadi da nasiha

can ta dakata bude

idonsa daya lumshe yayi yace

"Allah miki albarka Saudat "

"Ameen yahh shugaba na,"

dan marairai ce face tayi tace

"sannan dan Allah kar abinda Anty fadila takeyi ya dameka karkasa shi aranka,

kar maganganunta suyi tasiri aranka ba laifinta bane it

a kadai tasan abinda takeji duk da ni ban taba haihuwa ba amma nasan da ciwo musmman a ita da baa yau ta fara raashi ba,

kaga fa ta rasa yar uwarta har da yayanta guda uku "

"hmmm Saudat kenan ni ma fa uba ne ina kuma son Fahreen sannan bashi kaadai na

rasa ba naa rasa yan uwa na har 2 fa,

Zulaihat dake mastaayin kanwa aaguna itama da yayanta duk babu su nayi hakuri amma ita takasa "

"kaamata afuwa yah shugabana ita mace ne kuma mu kasan muna da rauni sosai "

" duk da hka bafa shi kadai ne danta ba

a tana da uku ga Abdulmalik { Fudhal} ga Abduljalal { fareed} ga kumaa Maryama { Mobina },

gasahi mobina na school yau nasan ko zuwa bata yiba don halin data ga mahaifiyar ta aciki,

gashi tana a last year ne a kuma last semester kuskure kadan sai ya ja

mata problem"

"just calm down yahh shugabana ka kwantar da hankalinka na tabbata tana a cikin wani hali ne shiyasa tana a bukatana taji dumin nata mahifiyar,

am very sure intaji she will ne alright damuwar ya mata yawa she can't endure it,

why not b

aza ka mawa Fulani magana ba a ko akai ta gida ta dan huta na wani lakaci"

"tohh inta tafi mobina fa dazata fara exams monday "

dan kwabe face nata tayi tace

"haba dan Allah sai kace bana nan ai gani nan ko i will take care of her "

"hmmm okayy zan

ga yadda za'ayi zanyi magana a Baba sarki in ya yadda sai a kaita gida,"

"ko kaifa shugabana".

SULTAN ABDULMALIK ROYAL ESTATE { EGYPHT}

Shirin biki ake ba kama haannun yaro amaarya nashan gyara,

sultan ya koma Cairo tun bayan waanan karamin yaki

n komai ya daawo normal Zawjatul Ameer sai tarai'raya takesha kamar kwai kowa yana nuna mata kauna.

ayaune Ameer Mahbeer zai zo kasar EGYPHT wanda kuma a yaau ne zai hadu da amaryarsa da bai taba gani ba,

Sultana Najda kamar ta hadiye kanta dan murna ra

bonta da Mahbeer yau stawon 5 month kenan,

gashi yau zai zo dadin dada'awa ma zai yi aure abin ya hadu har yaso ya tada mata da hawan jininta,

don murna yayi yawa sai de ace son barka.

sai faman shirya Zawjatul Ameer akeyi wanda sai zuba shagwaba t

akeyi

" ni momy i don't like this dress is too heavy ,"

tana a magana tana a cuno bakin gaba

"ohh dear in baki sa wannan ba tohh wanne zaki sa "

"my pajamas is much better than this heavy dress"

dafe goshi tayi tace "ohhh Allah ya za'ayi mutumin

dazai hadu da suitor dinsa yasa pajamas "

"suito what did it mean '"

murmushi tayi tace "i mean manemin auranki wanda zai zama husband dinki "

"manemi, husband , aure mai hakan ke nufi i don't understana d"

dafe kai tayi tana lissafin ta ina zata

fara fahimtar da ita tukun wani ma irin zama za'ayi a gidan auren,

ita kam indan ita ne baata so ayi auren yanzu ba don tasan baa karamin cutuwa zatayi ba,

don brain din nata da saura duk da tana a shan magani kuma akwaai possibilty din da nan da 2 to 3

weeks brain din zai setu ,

sai de zai dau lokaci kafun tayi flashback wato kaafun old memories dinta ya dawo.

" momy kinyi shiruu what is wrong "

murmushi tayi tacigaba da gyara mata alkebban dake jikinta wanda yaake fari tas na net ciki kuwa fitted

gown ne wanda ya amsa jikinta shima fari tas yasha bead da stones sai daukan ido yakeyi,

kanta ko yau an mata rolling da farin veil sai fulan alkebban ( burka) da aka sa mata,

fuskanta yasha light makeup tayi kyau matuka sai tashin kamshi takeyi,

mur

mushi tayi tace "masha'Allah lalle Allah yayi halitta anan "

cunoo baki tayi tace "momy baki ban amsa baa "

dan zungurinta tayi tace "tohh parrot sarkin tambaya mai kike so na amsa miki "

"moomyy"

ta fada cikin shagwaba tana a jan sunan tana a k

uma buga kafanta

" murmushin ta karayi tace you look so fetching in this dress,

musamman in kina shagwaban nan kina kyau Hooriyya (Angel)

๐Ÿ˜‡

,

kiyi saving shaagwaban ki sai kiyi a zawjinki"

nuna kanta tayi tace "zawjy anah"

"yapp swerry ai kin za

ma big girl kin girma har zakiyi aure ki haifa mana babies masu kama dake "

murmushi ta sake tace "really zan haihu in haifi babies irin wanda na gani a Tv amma tayayaa momy "

murmushi tayi ki bari in zawjyinki yazo sai tambayeshi

" okayy mom i will

tohh yaushe zai zo "

"yanzu nasan yana hanya ma.....

EGYPHT ROYAL AIRPOT

Wata flying jet ne tayi landing mai dauke da tambarin soldiers ajiki,

cab din jet din aka bude wani handsome ne yafito daga jet din bayan wasting 5 minute din da yayi na Jan cla

ss,

kana ganinsa kasan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login