Showing 63001 words to 66000 words out of 98074 words
Chapter 22 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)COMPLETE
dibino rashin mutunci ba,
shiko yayi kuriii yana kallonta yakasa cewa komai bata yi shiruu ba sanda Chief ya fara mata kirari kamar haka
" yi shiruu gimbiya sarautar mata kinga jiya
kinga yau kuma zaki ga gobe insha'Allah,
sabr Khadijatul khair mar'atussaliha,"
" da ka barni Sheik na ci mutuncin wannan marar mutunci wanda bashida ta ido,"
" sabr kibarshi da halinshi," shiruuu tayi bata ce komai ba,
d
ago kai yayi ya fuskance ni yace" ta'al Noorul Huda ,"
ba musu na taso nazo inda yake ya zaunar dani agefensa yace
" fadamun mai ya faru mai ya hadaku dashi,"
dan sadda kaina nayi tiryan tiryan nabasu labarin abinda
ya faru batare danayi kari ko na rage ba,
gyada kai Chief yayi ya dubi Islam yace " Khadijatul Islam haka ne abinda ta fada,"
gyada kai tayi cikin nuna girma tace " ehh Jaddi ,"
ya kuma cewa " Gabdo haka akayi,"
gyada
kai yayi don wani kwarjini Chief ya masa na bala'i don ko ido ya gagara hadawa dashi,
" Chief yace fada mun nawa ne kudin kayan ka ,"
cikin rawar murya yace " duka dubu biyar ne,"
gyada kai Chief yayi yasa hannunshi a a
ljuhun riganshi ya ciro rapper na dubu daddaya ya bashi yace
" gashi ban kuma ce kaje ka lalat
llalata kudin ba ahanyar banza irin yadda ka saba nasiha ya sahiga masa mai rasata jiki wanda ya sa sahi zubda hawaye
yace
" insaha'Allahu zan yi amfani dashi wajen gina rayuwata zan kuma dauki shawaran ka ya juyo ya fuskance mu yace na gode,
Allah saka da alakairi dan Allah kuyi hakuri duk laifi nane duk ni naja komai,
dama tun fari baku z
o da fada ba ni na fara komai sharrin shedan ne dana zuciya,
dama tun ba yauba nakeson wani kaddara ya hadani daku na cimma burina na son zuciya akanku amma Allah bai bani dama ba,
wallahi tun baku kai haka ba nakeso
n yin lalata daku sai de wannan yayan naku shi ke storatar dani dan Allah ku yafe mun nine babban asararre wallahi,"
stegege Innani tayi tace " lahaula kace shirgegen azzalumi ne kai bamu sani ba,
ai ni sai yanzu na gane
ka wato ma kaine wanda kaso haike mun kan shalelena tun bata fi shekara 9 ba,
bakai ne ba wanda Sheik fetel yamawa dukan mutuwa ranan,"
fashewa Innani tayi da kuka ashe ma kai kasungumin azzalumi ne bari in dauko way
ata saina kira Sheik fetel yazo ya cimun ubanka dai dai gwarwado ,"
aiko jin haka yasa ya rarrafa har inda take ya kama kafanta ya fashe da kuka ??
" dan darajan annabi kimun rai na tuba na bi Allah wallahi jikan ki di
n nan sakago ne,
wancan karan ma daya jibge ni sanda nayi shekara ina jinya ,
bare yanxu daya zama soja kuma kato dan Allah karki hadani da basamuden jikanki wallahi zai kashe ni wancan karan ma fa shekaru shi 18 ne b
are yanzu daya kai 29,"
Chief yace " yi hakuri Nana Khadijatu ki barsa yanzu na roki alfarma a maima konsa,"
tun kude shi tayi bata ce komai ba ta zauna sai huci takeyi ita kadai,
Chief yace " tashi kaje sun yafe maka
,"
"tohhh na gode Allah saka muku da alkairi Insha'Allahu rayuwarku zatayi albarka,
zaku ga da kyau makiyanku kuwa sai de su ganku da ido kunfi karfinsu amma wallahi da kunyi aure don irina suna da yawa masu son lalata
muku rayuwa,"
"wato bakinka bai yi laushi ba inji Innani,"
"aa hajiya na ma tafi sai anjima har tuntube yake ci yabar falon"
murmushi kawai Chief yayi ganin sai kumbura takeyi ita kadai
END OF PAGE 24
Follow this link to j
oin my WhatsApp group and shower ?? me with comment and react ????????
https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9
COMMENT AND SHARE ??
🧚
THE TWO LIGHT✨ {RIKICIN GIDAN SARAUTA
🏰
}
Story and written by
Queen Mahirah
ADAPTED EXPERT WRITER
📖🖊
️
BOOK 1
?Thursday, ?February ?29, ?2024
12:49:30 Am
🧚
25
🧚
Murmushi Chief ya sake ganin yadda Innani ta hade rai sai tattauna magani takeyi ba shi kadai ba hatta Fareed ma murmushin yake sakewa akai akai wani nis
hadi yakeji kallonsu ahaka sun mugun dibe mishi kewa sai yake ganinsu kamar wasu film rayuwarsu ya burgeshi,
yanayin yadda suke kaunar junansu da mutunta juna abin burgewa ne,
ga zallan kaunar dake wanzuwa a stakaninsu
kallo daya zaka musu kasaan suna mugun kaunar juna ko yanayin da suke mu'amalantan juna ma ya isa ka shaida hakan,
ba abinda ya burgeshi kamar yadda aka bi komai a sassala har aka war ware case din,
yanzu da a masa
rautar su ne ai da an dade da yanke musu hukunci don abinda mutumin ya fada dashi za'ayi amfani,
ya dube ni yace " sannu ya jikin naki "
dago dara daran eyeballs dina nayi na zuba masa na yan seconds kafun nace da sauki
na kawar da kaina ta hanyar sadda shi danayi,
murmushi yayi yace " tohh Allah kara sauki,"
akarkashin makoshi na na amsa da ameen
Innani ne ta tashi ta kamoni kamar wata yar yaye ta kaini dining area ta zuba mun abinc
i tace bissimillah ,
MASARAUTAR SUHATAJ MUHD { KANO STATE, NIGERIA}
Haba Faddi ya isa mana haka kukan dan Allah daga cewa akai ki Egypht kidan huta shikenan sai kihau kuka,"
cikin sheshshekar kuka tace zaka fadi haka mana tu
nda ba kaunata kakeyi ba,
kun salwantar mun da dana shine yanzu nima kake son kashe ni ko ba haka kukayi wa Zulaihat ba wai akaita Egypht kafin komai ya lafa yanzu ina take,
nifa na fahinci sona ne da kadena yi
nida 'ya'ya na intafi in bar Mobina a wannan azzalumar matar naka mai fuska biyu ko taji dadin cinye mun ita da maitar ta dama ma ai yar tawa saura nea duk tabi ta zuke mata jini ta mai da ta wani abu daban wato
intafi ta karasata nima ta karni ahanya,"
cikin kunan rai da gajiya da zancen nata yace " ya isa Faddi ya isa nagaji da yadda kike aibata mun mata,
haka kawai mai ta miki daga abun alkairi shikenan sai ki hau sababi aka
nta ya isa,"
fashewa tayi da kuka tace " ni kake wa stawa haka Mahbub akan matar ka,
haka alkawarin ya yake zaka fara nuna mun halinku na maza akan matarka ni ko,"
cikin wani yanayi ya kama hannunta yace " is okay Faddi
am so sorry is all my fault pls komai ya wauce,"
wafce hannunta tayi tace " ya wace fa kace sai kace agarin gaba gaba duk kayan bakin cikin daka dura mun,
katuna ko tarewa bamuyi ba kamun kishiya wai kai mai biyayya
sarkin hakuri ni kuma ka cuce ni ka hadani da ala kakai ka hadani da shegiya mai kissar stiya wallhi ka cuce ni da ko cleaner bana sharing,
sai gashi anwayi gari wai namiji muke sharing da wata banza marar asali,"
murmushi ya sake wanda ya bayyanar da zallan kyau da imani hadi da nustuwa da haiba da Allah ya masa,
ko yanayin dariayn zai nuna maka bakaramin hakuri yake dashi ba,
janyota yayi ya mata kyakkyawan runguma wanda ta gagara
kwacewa karshe lamo tayi tana sauke ajiyan zuciya har bacci mai nauyi ya dauke ta ,
ganinta ajikinshi ba karamin farin ciki yake ji ba Allah ya jarrabesa da sonta, wanda ake kira da mastanancin so duk da rigimarta da abun
da take masa bai sa yadena jin sonta ba,
yasan duk abinda ya faru shi yaja bai ga laifinta ba ko kadan shi mutum ne mai biyayaya ga iyayenshi da hakuri sam bai taba son GIMBIYA SAUDT ba kawai biyayya yayi ya aureta,
alokacin da dan uwan shi yaki auranta, sai de bai yi nadama ba don mace ce mai biyayya da iya kwantar wa miji hankali da tarairaya,
shine ma abinda yasa ya bata wani mastayi a zuciyarsa ,
sai de sam basu da hadi ita da
Gimbiya Fadila , mastayin Fadila daban yake azuciyarsa,
ya godewa Allah da Faddi bata nuna kishinta a fili sai in sun kebe ita da shi a daki take masa bala'i iya son ranta,
cewa take SAUDAT bata kai tayi kishi da ita
ba, wanda haka yake azahiri Saudat bata ko kamo hannunta a kyau ba na fuska dana sura,
da kuma iya gyara kanta, ga ta iya sace zuciyar miji da sa shi ciki wani yanayi.
bata yadda ko hanyaa ya hadata da Saudat inko su
n hadu Saudat zata kauce, bata waasa da ita bare har reni ko fada ya shiga stakaninsu,
shiyasa itama Saudat take shakkanta da kokarin toshe duk wani hanya da zai hada su tashin hankali, tunda tasan tafi karfinta ako a
komai.
kwantar da ita yayi jin ana buga kofa yasan Mobina na ne, izini ya bata akan ta shi bata wani bata lokaci ba ta shi go Masha'Allah starki da yabo ya tabbata ga ubangijin da yayi wannan kyakyakwan halittan,
wata
kyak'kyawar diya ce da baza tafi shekara 19 ba aduniya farace tas mai zubin larabawa tana da madaidai cin stayi da jiki wanda yake a murje dashi mai laushi da daukan ido,
fuskanta da dan stayi hadi da fadi kadan, yana dauke
da manyan idanunta masu daukan ido da sheki wanda suke dauke da brown eyeballs ga zararan eyelashes,
hancinata zarattt dashi dai dai face nata, sai madaidaicin lips dinta wanda yake pink colour mai sheki.
tana sanye da
wani fitted gown na atamfa dinkin ya mugun fidda asalin surarta wanda zakayi mamaki in ance ma shekarunta 19 ne aduniya yanayin jikinta zaka ranste ta kai 23 ko fiyeda yadda ta ko ina yake dammm acike kamar su fashe ko su
stole ido,
stabar yadda sauka cika kayan, kanta ko