Showing 75001 words to 78000 words out of 98074 words

Chapter 26 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)COMPLETE

da har ilah yau Muna kuka dashi,

hmmm tohhh Alhamdulillah wai kana naka Allah na nashi bamu zata ba bamu stammanta ba

muka samu wannan diyar duk da bamu da tabbacin abinda muke hasashe sai de Muna sa ran gaskiya ne kasancewar lokacin da aka sameta mun yanke hukuncin hadata aure da Ameer Mahbeer duba da yadda starin family yake nayin bincike kafun aure da Neman zabin uba

ngiji yasa muka dage da addu'a akan wannan lamarin,

Tohhhh Alhamdulillah abinda muka ganii ya bamu mamaki munga abinda bamu Yi zato ba domin anawa bangaren mafarkinnayi da Zulaihat tana bani wannan yarinyar amastayin amana na bukaci data fada mun inda tak

e Amma batayi Hakan ba sai de tace dani wannan yarinyar itace makulli Kuma hanyar dazai sadamu da ita domin ita din jininta ne sannan zata warware mana wassu kulli da muka Dade Muna Kokarin warwarewa Sannan tasanar dani sunan yarinyar wato MEHNOOR.

Bayan

na tashi daga baccin da bana raba dayan biyu na iKon Allah ne don da kwanciya na da tashi duk nayi su cikin minti Daya,

batare Dana Bata lokaci ba na Tara sauran iyalin na tambayesu Mai suka gani Suma abinda suka sanar dani kenan da wannan na samu karfin

guiwan daura musu aure ita da Ameer Mahbeer Wanda ayanzu ta tashi daga SHAZANA MEHNOOR (princes mehnoor) ta zama ZAWJATUL AMEER,"

Shiruu ne ya mamaye gurin ba Wanda yace kala suna jiran Master yace wani Abu sai de kamar yadda sukayi zato baice kala ba kam

ar yadda baiko nuna alamun yaji Mai suka ce ba,

Mubaraq ne yace" Jaaddii pls let us see her first,"

Dan gyada Kai Sarfaraz yayi yace wa Shahana (Queen) " kira Najda ta kawota ,"

Gyada masa Kai tayi kafun ta Yi abinda ya umarceta, ba Bata lokaci aka bude

kofar farlo na biyu,

ba kowa bane face Sultana Najda da Zawjatul Ameer Wanda take sanye cikin kayan alfarma yau fuskanta Babu burka an bar mata shi abude gefen hagun ta ko Ameer Mahbeer ne shima yayi kyau cikin normal outfit nasu na larabawa wato jallabiy

a da hirami.

Tafiya suka fara Yi cike da nustuwa batare da sanin illar da suke haifar wa Master ba wato ko wani taku Daya nasu Yana tafiya da bugun ❤



heart nashi Wanda ke barazanar fasowa sai de samm ya gagara dago kansa bare yaga Mai ke faruwa.

Mubaraq

dake zaune ne yayi gaggawan mikewa yace " mommmmcyyy,"

Jin wannan furucin ne yasa field Marshal MD Kahter dago oily grey eyes nashi ya zubawa fuskan Zawjatul Ameer...........

Queen Mahirah

Comment and share pls

Kuna mun sharhi Hakan zai sa na fahinci l

abarin na shiga

Zaku iya mun comment ta group dina HV BY QUEEN MAHIRAH

Ga Wanda baya group din ko yayi gaggawan shiga don samun update akai akai zaku iya tin tuba na akan wannan lambar 09168962485 a WhatsApp

Ko kadannan wanna link din zai Kai ka har g

roup din

https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9

🧚

THE TWO LIGHT✨ (RIKICIN GIDAN SARAUTA

🏰

)

🧚

Story and written

BY QUEEN MAHIRAH❤

ADAPTED EXPERT WRITER

📖🖊





BOOK 1

PAGE 2





7⃣

Wani irin bugu ❤



heart nashi yayi Jin

abinda Mubaraq yace Wanda yasa shi dago da oily grey eyes nashi ya zubawa Zawjatul Ameer su ko mostin kirki ya gagarayi wani irin shock ne ya dirar masa lokaci Daya Wanda dazaa staga jikinsa da baza a samu jini ko digo daya ba amma dayake soja ne mai kar

fin Hali da jarumta yasa baka isa kafahimci halin da ya shiga ba ko tantance wani yanayi yake ciki.

Sun cigaba da tafiya har suka iso cikin farlon idonta Yana kan Mubaraq Daya kafe ta da oily eyes nashi tana mishi kallon kamar na sanka kokarin tunowa tak

e amma ta kasa Hakan ne yasa ta cuno baki gaba ta Kalli Sultana Najda tace "Mima who is that guy??,"

And why is he starring at me like this??"

Saurin kama hannunta tayi ahankali tace "keep quiet Hooriyya??,"

Cuno bakinta ta karayi ta kwabe face zaunar

da ita Sultana Najda tayi kafun itama ta samu guri ta zauna a gefenta sai suka sata a stakiya ita da Ameer Mahbeer Dan gyaran murya Sarfaraz yayi yace

" Kahter ga diyarka Mehnoor duk da har yanzu bamu da tabbacin Hakan Amma Muna fatan zaka bamu Hadin Kai

wajen tabbatar da Hakan ta hanyar bincike har mukai ga gyara kuskuren mu,"

Sai a sannan ya Mai hanakalinsa wajen Sarfaraz yace "where did you find her,"

Sarfaraz ya kira sunan Sultana Najda sannan ya gyada mata Kai alamun tamasa bayani tunda ance Waka

abakin Mai shi yafi dadin sauraro.

Dan gyaran murya tayi cike da nustuwa tace " ranar wata Jumaa a kasar Cairo na fita don ziyartar kabarin Safeera kamar yadda nasaba, a hanyata ta dawowa ne Daya daga cikin car din dake convoy nawa ya bige yarinya Hakan

ya tilasta mana stayawa kasancewar Muna gabb da shiga Estate yasa na umarci driver Daya dauketa asa ta a car mu kaita hospital dake Kingdom din kafun daga baya a nemo iyayenta,

Hakan kuwa akayi har an wuce dani ciki sai naji bazan iya tafiya ba batare Da

na ga wa aka bige ba, nayi saa baa shiga da ita theater room ba Hakan yasa aka bani daman ganinta Wanda ya haifar mun da stayawan numfashi na na wucen gadi ganin fuskan da bazan taba manatawa ba wato Safeera ƴata data rasu,"

Dan jinkirtawa tayi tana dogo

n numfashi kafun ta cigaba da cewa

"Bayan na farfado ne Dr ya sanar dani an shiga da ita theater room tana da bukatar amata aiki a Kanta sabida buguwan da tayi,

Cike da tashin hankali nacewa wa Dr ya tabbatar anyi aiki yadda ya dace sannan a maidata Roy

al Apartment ya amsa mun da tohh kafun ya futa don ya aikata abinda na bashi umarnin yi.

After four hours suka futo daga theater room Kuma Alhamdulillah an samu nasara Nan aka Mai data R.B.A sai de Bata farfado ba.

Nan na bada umarnin a nemomin iyayent

a sai de da mamakina an gama binciken duniyan baa same suba infact she is not our citizen,

airport aka koma don yin bincike ko yawon bude ido tazo sai de to my own surprise Trafficking nata akayi sai tayi kokarin escaping anan ne car ya bigeta,

An dauki

kwanaki ana bincike Amma babu wani improvement cos mutanen dasukayi trafficking nata sun gudu and the worse part shine jirgin nasu yayi hastari karshe sun mutu batare da ansamu kwakkwaran shaida akansu ba kasancewar Komen su na bogi ne passport nasu da

indigin duk na karya ne.

An cigaba da Bata kulawa sanda takai good 2 weeks Bata farfado ba har na soma cire Rai ranar Dr Salman ya sanar dani cewa ta farfado ba Bata lokaci na tafi hospital din Nan na sameta ta tashi a firkice Dr yace tayi loosing memor

y dinta and she is suffering from Agoraphobia shine abinda ya haifar mata da storon mutane she hate seeing crowds of people but da yake God is wonderful and blood is thicker than water Bata kini ba. Infact she called me Momy ta yadda dani mastayin uwa na

dauketa muka koma Chamber na da ita aranar na sanar da Sultan abunda ake ciki kasancewar ban sanar dashi ba na Kuma nemi alfarma Daya yadda nayi adopting dinta, anan yace dani sai mun zo Egypt duk abinda su Sarfaraz suka yanke shi zamuyi.

Alhamdulillah s

un yadda an Kuma yanke hukuncin hada aure stakanin ta da Ameer Mahbeer anan akayi bincike da Neman zabin ubangiji tohh akarshe mun samu wani muhimmin bayani game da ita Wanda muke fatan ya kasance gaskiya ,"

Furzar da iska yayi kafun yace

" how about t

he health issue,"

"Dr yace widing two to three weeks brain dinta zai fara functioning Mai kyau she may be able to remember wasu fact a rayuwarta muddin Taga abinda ta sani and ta fara Hakan yanzu cos jiya taji ana HAUSA itama tayi ta Kuma ce ta iya dn yan

zu tana Yi but of to know da sauranta,"

Dago da kanshi yayi ya zuba mata oily eyes nashi kafun ya kauda kanshi yace " I need to investigate by my self I need to blood tested her first ,"

Ahankali tace " UKHTIE, TWEENY,"

Hankalinsa ne ya dawo Kanta

Jin abinda take Fadi Wanda azahiri Mubaraq take Kallo,

Da hannu ta fara pointing nashi tana cewa " I know him Mima he is my TWEENY my UKHTIE,"

Dan juya ido Sultana Najda tayi tace " Ukhtie Kuma Hooriyya he is not a girl he is a guy NAMIJI ne shi,"

Z

umburo baki tayi tace " but he is my TWEENY,"

Shahana ( Queen) tace "dama ke Yan biyu ne ,"

Dan jimmm tayi ta juya eyes dinta kafun tayo folding face dinta da both hand dinta "hmmm I don't know, all I know here is he is my TWEENY,"

tana fadin haka t

a koma inda Mubaraq yake ta zauna ta kama hannunshi tace" tweeny tell them kace ka sanni Kaga basu yadda dani ba Kuma gaskiya nake fada kagani Kaine ga grey eyes naka ma ga pointed nose,"

tana magana yayin da take Jan hanacin nashi murmushi ya sake Mai ka

yatar wa daya sata yin karamin ihu in such a way da kana ganin kasan na jubilation ne

"Is you, you are the one pls don't leave me again kaga Zawjy ma shine Hamma na Amma yace wai shi sunan shi Mahbeer Umar ba Hamma Faruq ba Amma Kai ka yadda Kai Ukhtie

na ne ko ,"

Gyada mata Kai yayi itako ganin haka ta rungumeshi tace " I love you Tweeny karka Kara barina ,"

"Gyada Kai yayi yace I love you too sister bazan barki ba daga Nan har gaban abada Muna tare ba Mai Kara rabamu but promise kema baza ki manta

dani ba and zaki kaini wajen momy da Mahnoor,"

Cike da rashin fahimta tace "ai Kaine Mahnoor momy kuma ban San inda take ba ko taje Ina ma ma ohhh Hospital can taje ,"

" Pops she is the one kaji ta kirani da Mahnoor Kuma tace Momy na Hospital that mean

s she is still working as a gyne doctor,"

"I need Her blood group and genotype the biggest part I need both of you to under go DNA test,"

Dan daga gira daya Mubaraq yayi in disbelief yace "ni din ne baka yadda ce wa ni danka bane ko ita da ko makaho ya

laluma yasan wannan jininka ne kaga yadda take kama da Momy Kuma Kafi kowa sanin cewa Mahnoor na kama da Kai Mehnoor Kuma da momy ke kama,"

Master ido ya zubawa Dan nashi Wanda tamkar an staga Kara a stakaninsu hatta halayyar su ta miskilanci , taurinkai

, kafiya , da zuciya suke iri Daya kauda kanshi yayi Bai ce mishi kala ba abunda yasani Babu Wanda ya isa ya canja mishi kudirinsa nayin DNA test,

Malik Sultan yace "Baraq ya isa he is your father you are not supposed to talk to him like this you should

show some respect ,"

"But grandpa kanajin abinda ya fada ko for all this years Yana nufin kallon shege yake mun kenan ,"

" Mubaraq ka fahimci mahaifinka ba abinda yake nufi ba kenan I know right now he is confused kasan fa yau good 20 years kenan da muk

a samu labarin rasuwar momynka da twins Amma kwatsam a samu daya daga cikinsu kaga akwai sarkakiya let him investigate,"

Shiru Mubaraq yayi Bai Kara cewa komai ba , Sarfaraz ya dauki waya ya kira Dr Salman yace yazo yanzu suna bukatan shi,

Cikin kan ka

nin lokaci sai gashi ya iso aka masa iso ya shigo bayan gaisar dasu da yayi Sarfaraz ya sanar dashi abinda zaiyi cikin kankanin lokaci ya fara gudanar da abinda ya kawosa sanda aka sha Daru kafun aka Diba jinin Mehnoor kamar zata mutu kallo Daya zakayiwa M

aster ka hango zallan kauna ganin yadda take ta kuka ne yasa ya cewa Dr "ka mata ahankali,"

Kowa na farlon sanda ya daga Kai ya gansa Jin yadda ya sassauta muryansa Wanda Hakan ya kasance sabon Abu a garesu sanin halinsa na nuna halin ko in kula ga kowa.

Cikin kankanin lokaci aka Kai blood din lap aka fara test .

RUGAR HARDO BELLO (KANO, NIGERIA)

zaune nake ni Mahnoor a falo ni kadai nayi zurfi cikin kogin tunanin abinda ya faru dazu wanda nake gani tamkar mafarki nayi saide da alama ba hakan bane k

asancewar mun gaisa da daya daga cikin bakin da mukayi hakan ne ya tabbatar mun da cewa ba mafarki nakeyi ba hmm!!! dogon numfashi naja na lumshe narkakkun eyes dina masu kama da ruwan madara.

na dau akalla minti shabiyar ahaka batare da na mosta ba sai d

e zuciyata yana cike da tambayoyi da dama wanda ni kaina ban san wa zai ban amsa ba .

sallaman da Islam tayi ne yasa na ware manyan lulu eyes nawa akasan makoshina na amsa mata sallaman da tayi gefena tazo ta zauna ta dafa sholder na "how are you feeling

know ?,"

murmushin yake na sake mata kafin na bata amsa da am feeling fine

"okay yanzu mai kike so kici sai na dafa miki ,"

dan turbune face nayi nace don't stress your self am okay

"you most be joking tun breakfast fa da mukayi baki kara cin kom

ai ba kuma ina lura dake ko breakfast din ma baki ci sosai ba and now you are telling me wai you are okay as how?

yanzu fah karfe hudu yayi ,"

Cuno baki na nayi gaba nace nifa na koshi bana Jin zan iya cin komai a yanzu infact bani dama appetite

" Oka

y naji but tell me Mai yake damunki yanzu naga kamar akwai abinda ke scattering brain dinki ,"

Dogon numfashi naja kafun nace I don't know sis ban sani ba kawai inaji kamar an kulle ni inaji kamar an daura Abu Mai nauyi a heart nawa, Ina da tambayoyi da

dama na rasa wa zai amsa mun su, na karasa zancen nawa cikin kunan rai

"In baki manta ba kafun zuwan wannan lokacin Jaddi y sanar dake cewa duk abinda zai faru dake cikin kwanakin Nan ki dauke shi a mastayin jarabawar ki kinsan ko wani bawa da nashi jar

bawan ,"

ban mantaba Islam Amma Ina da tambayoyi da dama Wanda nakeson abani amsar su ko naji saukin abinda ke damuna

"Ina so kisan ayanzu ba Wanda zai amsa miki wannan tambayan naki infact ko an amsa miki ba lalle ki fahimci abinda ke wakana ba kede ka

wai ki bar komai ki mika komai ga ubangijin ki shi zai magance miki komai ,"

dogon numfashi naja kafun nace Islam da gaske ne munyi

ɓ

aki ko mafarki nakeyi abinda ya faru dazu gaskiya ne, na Kai karshen zance nane yayin da na zuba mata oily grey eyes nawa



gyada mun Kai tayi "ehh munyi baki ƴaƴan Suhataj ne suka zo sun kawo Dan uwansu bashi da lafiya,"

kina nufin Wanda mukayi karo dashi dazu

gyada Kanta tayi wato alaman ehh

dogon numfashi naja yah Allah how could this be possible

"what happened Noor

?,"

girgiza kaina nayi I don't know?

But definitely akwai abinda ke shirin faruwa dani Islam bazan boye Miki ba all my life inajin kamar akwai wani bangare Wanda Babu ajikina and heart nawa Bai taba bugawa haka ba dayawan lokaci Ina tunanin bani da zuciy

a ne at all duk da nasan is impossible mutum ya rayu Babu zuciya but for me Ina rayuwa ne batare da zuciyata tana bugawa ba,

but today for the first time naji heart nawa yayi bugu Mai karfi Wanda yasa nayi loosing control dina I feel like yau na shiga wani

Sabin rayuwa Mai cike da kalubale da dama Wanda kunnuwa baza su ya sauraronta ba yau naji inason sanin wace ce ni ?

Waye mahaifina ?

Ina Yan uwan mahaifiyata suke?

Kuma Mai Nene sanadin barinta gida?

Innani dake bakin kofan ne zuciyanta yayi wani wawan

bugu Wanda yasa tayi saurin dafe setin zuciyanta Jin yanda yake barazanan fitowa waje,

wannan shine abinda take storo ranar data ke barazanan zuwanta lokacin da baza ta iya juran gani da sauraro ba wato lokacin da gaskiya zatayi halinta lokacin da Mahno

or zata so komawa gun ahalinta Wanda Hakan bakaramin hastari bane da barazanan ga rayuwarta domin bakin da ya furta Kalmar ƙi afari ko ya dawo ya furta so to ba abun yadda bane .

END OF PAGE 2





6





STORY AND WRITTEN BY

QUEEN MAHIRAH ❤



ADAPTED EXP

ERT WRITER

📖

THE TWO LIGHTS ✨ ( RIKICIN GIDAN SARAUTA

🏰

)



Story and written by

Queen Mahirah

ADAPTED EXPERT WRITER

📖🖊



Free book

BOOK 1

2⃣8⃣.

RUGAR HARDO BELLO (KANO , NIGERIA)

Dogon numfashi Islam taja "do you think

sanin hakan zai gyara abunda ya dade da afkuwa ne ?

babu abinda Hakan zai amfane mu dashi ayanzu Daya wuce bacin rai da tashin hankali, ni kaina a wassu lokutan nakan ji Ina bukatan sanin asalin mahaifin mu badan komai ba sai Dan wassu irin kalamai da ak

e jifan mu dashi musamman in muka je gidan Hardo,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login