Showing 12001 words to 15000 words out of 98074 words

Chapter 5 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA)COMPLETE

jikin shi ba riga sai wando da kamar zani aka daura orange colour,

ya cigaba da iza wannan wutan da kayan stafinsa kafun can ya sarara,

ya daga cat eyes nashi ya zubasu akanta ya fara mata magana cikin wani yare da sanda na kasa kunne na

da kyar na fahimci yaren india yake mata wato indiyanci ,

cikin yaren yace

"kin makara kinyi kuskure tun fariiii da baki bata wannan maganin ba na hana haihuwan gashi ya lalata komai,"

dan sadda kanta kasa tayi tace

"afuwarka nake nema ya shugabana

,"

kara murtuke face nashi yayi da take dama a murtuke yace

"mai kuma kike bukata namiki yanzu bayan kin lalata komai duk da irin gargadin dana miki amma baki jiba mai kuma kike bukata yanzu kara,"

sadda kanta tayi kasa tamkar zata masa ruku'u tace

"ya shugbana ataimaka mun nasan nayi kuskuren afuwar ka nake nema ashirye nake dana dauka ko wani irin hukunci da taraa,"

kyalkyalewa yayi da dariyan bosawa HHhh!!! mai ban storo da firkitarwa kafin ya stagaita yace

"shikenna yanzu mai kike so ,"

da

n muskutawa tayi ganin cewa anzo gandun data keso kafin tace

"so nake asata tabi duniya ya shugaba na,

Ta ware ta zamanto mahaukaciya tama bar kasan mu gaba daya tatafi can wani waje mai nisa,

yayan ta ko inaso a maidasu cikakkun yan duniya sannan zam

an kasarmu ya gagaresu,

sai kuma inaso araba wannan alkawarin auren da akayi in bazai yuwu ba asasu su stana junansu,"

"wanna shine kadai abinda kike so,"

ya fada cikin razananniyar voice nashi mai sani rawar kerawa ni Queen Mahirah,

kai ta jijjiga m

ishi tace ehh ya shugaba na wani irin mugun dariya ya fashe dashi ya hau yin surkullenshi yana kiran wassu kalmomi mai wuyan fassarawa,

Bai Kaiga cimma burinshi ba take jikinshi ya fara amsa mishi,

da alama kidan ta sauya idon shi ya zama jaaaa kamar ja

n gauta shi kadai yasan mai yakeji,

shi kadai yasan azabar kidan dayake amsa wani irin azaba ne yakeji wanda shi kanshi ya kasa misalta irinshi,

ba kowa ke mishi wannan azabar ba sai aljanun daya tura wanda daga zuwansu suka hadu da Ayarr Allah hakan ya

sa suka ji raunuka sosai,

ganin irin azaban da suka sha ne yasaka su gudowa shine shima suka bashi nashi kason,

da kyar suka stagaita da azaban da suke mishi sai de ita sammm babu abinda take fahimta shiko bayan ya gama amsa ne ya yi saurin saita nustu

washi ya fara fesheta da cewa

"aiki ya kammala,"

murmushin jin dadi itako tayi ta fito da wassu yan rafan kudade masu dumbun yawa ta ajiye,

" yace hukuncin shine zaki bada jinin bayin masarautar ku sabon aure wa sarkin aljanu,"

dan sadda kanta kasa t

ayi ta ce a

an gama ya shugana,"

" zaki iya tafiya,"

kamar yadda ta shigo haka ta futa tana futa wani mummunan halitta ya bayyana agabansa da konan jiki ranshi abace yace

"ga abinda waccan biladaman ya mana ya kona mu ya kuma hanamu aiwatar da aikin m

un ajikin matar,

yaran ne kawai muka samu daman shafansu shima dakyar,

tsanan ne mukayi nasaran sama dayar maganan aure ko ba fashi kamar yadda muka gaza hanasu zuwa duniya bamu isa mu hana wannan auren dauruwa ba don ba mutane ne kadai suka shaida wan

nan alkawari ba harda Ruhanai,

[ wato manyan musulman aljanu masu karfin iko] ,

dayan kuma mun samata abinda zai hanata zama a kasar shima hakan ya faru ne dan kaddaransu daya kasance haka dayan,

kaddaranta na nesa awajen kasar,

dayan kuma yana cikin

kasan wannan yana nufin zasuyi rayuwa a kasashe maban ban ta,"

dan jijjiga kai yayi alaman gamsuwa

"itakuma fahhh wannan ai ya kamata ace itama ta amshi kidan da muka amsa,"

dan jijjiga kai yayi yace

"barta ba yanzu ba lokaci yana nan zuwa ayanzu t

ana mana amfani dagazaran lokaci yayi itama ma zata amsa nata kidan,"

yana gama fadan haka ya fashe da wani mugun dariya Hahhhh!!!

RUGAR HARDO BELLO (KANO STATE)

da mamaki zainab take kallon wannan lamari,

ganin Innani da kanta tace Hamma ya dauki

wannan matar,

shiko bai direta ako ina ba sai kan gadon dakin,

Innani ta gyara mata kwanciyar ta suka shigo da babies din harda islam aka kwantar dasu a gadonsu na yara,

Innani ta kara gyara mata kwanciyarta,

ya kai akalla minti ashirin yana zaune y

ana kallon face nata rayuwarshi na baya ke dawo mishi lokacin yana tare da farin cikinshi yana tare da iyayen shi da yan uwanshi,

gaba daya yanayin shi ya sauya Fatima dake kallonshi sai taji yayi mugun bata tausayi har tayi dana sanin shareshi data yi,

muryan Innani ne yayi breaking silence da cewa

"Hamma tashi kaje ka huta ka debo gajiya kayi kwanka kadan kwanta,

ga abinci ma nasan angama ka kuma kwantar da hankalinka ba abinda zai sameta sai alkairi zata ji sauki kaji,"

gyada mata kai kawai yayi y

a mike badan ya so ba kallon Fatima tayi tace

"Adda Manga tashi kije ki hada masa ruwan wanka ko,"

dan sadda kanta kasa tayi tace

"tohh,"

ahankali yace

"aa tabarshi ma zan iya ba saita wahalar da kanta ba,"

"mai ne ne kuma abin wahala a aikin la

da Hamma,

taje ta maka man ai taji sauki,"

" aaa tabari kawai dan jimm tayi kafun tace Adda ta maka laifi ko,"

jijjiga kai yayi alaman aa ba abinda tamun

"bari naje,"

bai jira yaji amsar da zata maido mishi dashi ba yayi ficewarsa Innani tace

"A

dda Manga kin mishi wani abun ko, yadda nasan Hamma baya musu,"

dago dara daran idonta

๐Ÿ‘€

tayi da sukayi narai narai dasu kamar mai son kuka tace

"Umma da gaske ban mishi rashin kunya ba kawai de na dann......,"

" kindan mai Adda,"

"kawai de.......,"

" hmmm haba Adda kiji tausayin bawan Allahn nan man yana cikin damuwa fa,

in baki kwantar masa da hankali ba wa zai kwantar masa,

yau fa akalla shekara 9 tara rabonsa da ahalinsa yau kwatsam ya hadu da daya daga cikin su ai dole yayi murna,

yana da ky

au muna kyautta zaton mu akullum ban sanki da sauran fushi ba nasanki da hakuri da juriya Adda na,"

fashewa tayi da kuka

๐Ÿ˜ญ

tace

"Allah Umma na gagara jurewa ne,

naji storo ne kar in rasa shi ina storon faruwar hakan,"

janyota jikinta Innani tayi da

n tabbas ta fahimci kishi ke dawainiya da ita,

lallashinta ta shiga yi har tasamu ta yi shiru aka kuma yi saa ta fahimce ta,

saboda Fatima mutum ne mai hakurin gaske da juriya ga zurfin ciki da kauda kai,

"ki tabbatar anjima kinje kin bashi hakuri kark

i bari ya kwana dake aranshi,"

" tohhh,"

shine kawai abinda tace kallon zainab data zauna adakin tana sauraron duk abinda akeyi Innani tayi tace

"ki hada mata ruwan wanka,"

dan turo baki

๐Ÿ˜™

gaba tayi ta tashi ta shiga toilet din sai kumbure kumbure

takeyi tana saka da warwara a heart nata gameda abinda ta gani azahiri da wanda ta saurara,

tasan tabbas ayanzu batada wani madogara tunda har an gane cewa yar uwarsane ita tasan shirinta ya lalace ayanzu komai zatayi abanza ne don yadda Innani ke kauna

r Hamma tasan bazata taba barin wani abu marar kyau yayi tasiri azuciyanta ba akansu,

tohh ita ya zatayi yanzu haka ta gama hada ruwan wankan tana karantawasilar jaki,

Innani ta taimakawa Fatima ta shiga wankan tayi ta futo ta shirya cikin kaya marar

nauyi,

aka kawo mata abinci taci ,

sai bayan azahar Zulaihat ta farka bakinta dauke da salati da Fatima da ke zaune akan gadon ta fara cin karo murmushi fatima ta sakar mata tace

" sannu kin tashi ya jikin??,"

" da sauki,"

kawai ta iya cewa ta zauna

tana bin ko ina da kallo tana kokarin tuna binda ya faru

"akwai inda ke miki ciwo ne,"

murmushi tayi tace

"aa na gode da kulawarki,"

tace

" ba komai is my duty ai ke yar uwace agareni ba godiya stakaninmu,"

murmushi kawai ta mata suna cikin haka

sai ga Innani ta shigo dakin ta karasa inda take tace

"aa yan biyu maman yan biyu kin tashi ne ya jikin??,"

ahankali tace

"da sauki,"

" tohh Allah kara sauki bari a hada miki ruwan wanka ko ,"

gyada mata kai kawai tayi dan ita mamaki ma suke bata,

she wonder were Akhie yasamu wayannan mutane masu kirki haka tana cikin tunanin saiga Innani ta fito daga bathroom ta iso inda take ta taimaka mata ta mike ta cire kayanta ta kaita bathroom din,

atakaice de ita tamata wanka ranan ta shiryata ta kuma

bata abinci da shayi mai kauri aiko nan taji ta koshi,

sai wani son matar ya kara shiganta wani girma da daraja ta kara a idonta ata kaice sai bayan ishaa suka samu hallaruwa kamar yadda chief ya bukata,

kowa ya hallara sai de banda zainab da faruq wat

o little wanda bai wuni acikin gidan ba yaso yin hakan dan ya kasance da aunty shi da twins sai de an hanshi don kar ya dameta.

An bude taro da addua inda chief ya fara da cewa

"tohh de zamu so muji labarin yadda akayi kika shiga wannan hali amma kafu

n nan bari mu fara da gabatar miki da kanmu da asalinmu dan mu cire ki daga duhu,

nasan kina mamakin abubuwa da yawa game da mu kina kuma da tambayoyi da yawa,

tohh yanzu zan amsa miki su inshaallah.

tohh fahh readers nasan kuma kuna da naku tambayoyin

kamar haka

waye Zulaihat da yayanta

๐Ÿ™„

?

suwa suka so kasheta

๐Ÿง

??

wa ya sasu wannan aikin?

Mai ne ne dalilin mahaifin little na bari familyn su???

dan wani family ne shi

๐Ÿค”

?

wacece wannan matar wa kuma take so cutar wa

๐Ÿ™„๐Ÿ™„

?

wani alkawarin aure suke

magana akai

๐Ÿ‘€๐Ÿง

?

mai ne ne kuma kaddaran wannan yarinya

๐Ÿ™„๐Ÿง๐Ÿค”

?

MU HADU A NEXT PAGE DON AMSA MUKU TAMBAYOYIN KU

QUEEN MAHIRAH IDRISS

Follow this link tojoin my WhatsApp group and

๐Ÿšฟ

me with comment and react

๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿคฉ๐Ÿ˜˜

https://chat.whatsapp.com/EPeM4

KtGCoJ9mrYw1Avfow



๐Ÿ‘‡

Comment and share

๐Ÿ˜

๐Ÿงš๏ปฟ

THE TWO LIGHT

โœจ

{RIKICIN GIDAN

๐Ÿฐ

SARAUTA}

?Thursday, ?February ?29, ?2024

09:09:22 PM

Story and written by

Queen Mahirah

ADAPTED EXPERT WRITER

๐Ÿ“–๐Ÿ–Š

๏ธ

BOOK 1

Follow this link to join my Wh

atsApp group and

๐Ÿšฟ

me with comment and react

๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿคฉ๐Ÿ˜˜



๐Ÿ‘‡

https://chat.whatsapp.com/EPeM4KtGCoJ9mrYw1Avfow





๐Ÿงš

7

๐Ÿงš

ASALINSU

Malam Umar Bello wanda aka fi sani da Chief Imam, 'da ga Hardo Bello.Hardo.

Bello ya ka

sance bafulatani gaba da baya wanda ke rayuwa a wata Ruga wanda ke karkashin Wudil local govement a Kano State.

Rugar Hardo Bello ta kasance ruga ce mai dauke da tarin abubuwa na al-ajabi da ban mamaki.

Ta kasance boyayyar ruga wanda

ke da karancin alumma da karancin ilimin addini da ilimin zamani, kasancewarsu boyayyiyar ruga masu koyi da magabatansu,

Hardo Bello ya kasance mutum na farko daya fara ketare iyakan Rugar ya fita cikin gari, domin samun illimi na addini,

yayi ya

wan garuruwa karshe ya sauka a garin Kano a iskalin Malam Labaran.

Malam Labaran ya kasance mashahurin Malami wanda ya sanu a garin Kano har ma da wassu garuruwa ya karantar da Malamai da dama a wannan lokacin.

Hardo Bello ya sauka agurin Malam Labaran

daniyan samun ilimin addini,

yasamu tarba mai kyau inda ya fara daukan darasi agun Mal.Labaran,

cikin shekarun da basu wuce uku ba Hardo Bello ya zama cikakken Malami kasancewaarsa mutum mai gwazo da himma, gashi yana da kaifin basira wanda

shi kanshi Mal. Labaran na mamakin irin kaifin basiran da Allah yayi wa Hardo Bello, cikin shekara 3 ya haddace Al-Quar'ani mai girma da sauran litattafan musulunci.

kasancewarsa mtum mai biyayya da sanin ya kamata hakan yasa Mal. Labaran

basa waassu sirri na Malunta wanda acikin daalibansa dasu ka gabata da dana lokacin ba wanda yasan dasu.

Bayan ya kammala koyon karatun ne ya fara haraman komawa Rugarsu,

Bayan komawarsa ne ya tadda mahaifinsa ya rasu yaj

i mutuwan mahaifin nasa sosai, basu wani bata lokaaci ba aka nada shi mastayin Hardo na rugar kuma babban malami Rugar.

Cikin kan kanin lokaci ya fara karanatar da yan Rugar nasa ilimin addini dai dai iyawarsa anko yi s

a'a sun dau abin da muhimman ci,

sunyi karatu ba kama hannun yaro da Allah ya dafa musu cikin kan kanin lokaci ilimin ya bazu a Rugar kasncewar basu da yawa a Rugar.

Cikin shekaru kadan Ilimin addaini ya bazu sosai ba

ilimin addini kadai ba hadda yanayin rayuwar zamani don sukan yi saye da sayarwa stakaninsu da mutanen kewayensu harma da na garin Kano,

Allah ya azirtasu da kasa na noma wanda ke daukan abubuwa da ba'a samu nan kusa,

sukan yi noma sai sukai cikin gari a musu canji da wanda zaasuyi amfani dashi,

ana haka har Hardo Bello ya fara tunanin mai yasa su baza suyi ilimin boko ba sai su fara sarrafa nasu kayayyakin da kansu, bai bata l

okaci ba wajen sanar da mutanen fada sai de dayawansu basu aminta ba da hakan ba,

hakan yasa guiwansa yin sanyi har ya kai ga Uwargidanshi ta fahinci yanayin shi ta tambayi ba'asi, ba tare da shakka ba ya sanar daa i

ta komai,

nan ta bashi shawaran ya tura yaransa maza mana su fara yin karatun zamanin muddin yayi haka suma mutanen Rugar zasu yi,

bai rena shawaranta ba inda ya hada kan iyalinshi wato Amaryarsa Nanne sai uwargida

Shatu da yayansa guda 7 wanda

Allah ya azirtasa dasu,

na farko shine Modibbo sai mai bimishi Umar sun kasnce 'ya'yan Shatu wanda Allah ya bata sauran mata ne kuma yayan Nanne ne,

sai de Hadin kansu yasa baka fahintar h

akan don zaka ransate Modibbo dan Nanne ne kasancewar Shatu na masa kunyan 'ya'yan fari,

haka sauaran matan ma duk suna gurin Shatu Allah ya jarrabeta da son 'ya'ya mata sai de bai bata ba shiyasa ta rike 'ya'yan kishiya

rta kamar ita ta haifesu,



Hardo Bello ya sanar dasu game da karatun sai de Modibbo ya nuna rashinn amincewarsa inda Umar ya nuna amincewarsa da farin cikin jin hakan yama gagara boye farin cikin shi, Hardo Bello bai ji

komai ba karshe ma godewa Allah yayi daya sa ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login