Showing 27001 words to 30000 words out of 61676 words

Chapter 10 - MANARAH COMPLETE

inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA

πŸ‘‡πŸ»

Zumar kiba

Zumar breast

Zumar hips

Zumar infection

Zumar sliming

Zumar sabon budurci

Back to virgin

Abayas

Atamfa

Lace

Hijabs

Supplements

Kayan yara

Saloon

Kunshi na salatap Dana zane

Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko

Address bayan

gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba

πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»

SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA

πŸ’―

Whatsapp or call 08169307477

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu

PG

31&32

NA KUDI NE DOMIN BIYAN KUDIN LITTAFIN 500 TA WANNAN ACCOUNT DIN 8133562798 OPAY AMINA ABUBAKAR

..."Subhanallahi! Auta, Farida me nake gani haka?"

A tare suka sake fashewa da kuka.

"Hajiya Hisham ne da matansa suka hadu suka nada mana kashin tsiya.

Da kyar in ba su karya min hannu ba"

Auta ta karasa maganar tana shafa hannunta da ke dauke da shatin bulala ra

Ι—

o-ra

Ι—

o.

Ashar Hajiya ta

Ζ™

unduma ta

Ι—

ora da fa

Ι—

ar.

"Ba shakka gidan nan ba a nemi zaman lafiya ba jakai ne ku ko kuwa da zai kama ku ya yi muku w

annan dukan?."

"Hajiya abin bakin ciki daga zuwanmu matansa suka fara hawanmu da zagi da habaice-habaice. Wulakamci da cin mutumci babu abin da ba mu gani ba. Babba abin da ya mana takaici shi ne yadda suka sako ki gaba da zagi, shi ne fa don mun tashi mun

a rama miki yana shigowa ya kulle kofa ya ci gaba da shirgarmu shi da matansa"

Farida ta fada.

"Abin da ba zai taba sa

Ι“

uwa ba kenan. Bari In fara ta kan uwarsa kafin Alhaji ya dawo a san abin yi, saboda ba jakai na haifa ba da zai samu yayi ta kasa."

Ta ka

rasa maganar a matukar fusace tare da banka dakin Umma.

Umma da ke kishingide tana karatu bacci yayi nasarar daukarta a dan zabure ta mike. Domin turo kofar ba na hankali ba ne.

"Kina nan kina baccin asara lalataccen

Ι—

anki na can na jibgar nmini 'ya'ya ya

dda kika san shi ya haifa min su."

Jin abin da ta fada a hanzarce Umma ta miki.

"Subhanallahi! Garin yaya me suka yi masa?"

"Oh! Kina nufin ke ce kika ba shi da ma kenan ya aikata abinda ya ga dama saboda shi ga goggen

Ι—

an bariki?"

"Subhanallah! Yaya bai

kamata kina kiran Hisham da

Ι—

an bariki ba. Domin a matsayin

Ι—

anki ya ke bayan haka Ni nasan akwai abin da suka yi masa har ta kai shi ga Dukansu. Yanzu Hisham bai isa ya ba su Auta tarbiyya ba in sunyi laifi ya hukunta su?"

"Allah ya tsari gatari da saran

shuka. Ni in kasance Mahaifiyar Hisham? Tuf-tuf da mugun yawu. Ke dai da kika haifi annoba ki ji da ita can ta

Ζ™

are a kanki. Sannan ki bu

Ι—

e kunnuwanki da kyau ki ji ni. Ina ya ga tarbiyyar da zai ba wani? Wallahi ke da shi ku saurari dawowar Alhaji ."

Ta n

a kaiwa nan ta yi gaba a fusace.

Gefen gado Umma ta zauna in da sabo ta saba.

Duk da maganganun Hajiya sun Mata zafi amma hakura ta yi domin ba farau bane kuma ta San ba karau na me.

Da duka hannuwanta biyu ta zabga urban tagumi.

"Lalacewar Hisham

har ta Kai ya saka mini Yara gaba da duka?"

Maganar Alhaji ta katsewa UMMA da GA duniyar tunanin da ta Lula.

Jiki na kyarma ta Mike "Alhaji mu bi maganar nan a hankali. Wallahi na San ba a banza ya dake su ba kamata yayi mu tambayesa mu ji ainahin abinda

ya faru."

"Wato duk abin da ya ke yi da saninki?to babu damuwa ranar da duk ya Kara saka hannu ya Dakar mini Yara sai na tsine masa albarka"

Rass! Gabanta ya yi mummunar faduwa. Jiki a sanyaye tamkar an jefi kaza da gishiri haka UMMA ta koma ta

zauna.

"Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun! Ya Ubangiji na Karba da hannu biyu. Kome kayi na San Baka kuskure Allah Ka kawo mini karshen wannan lamari kasa ina da rayuwa in ga wadannan mutane biyu sun hadu a inuwa Daya."

Ta karasa maganar tare da baza kaf

et kasancewar lokacin sallar la'asar ya Matso.

Hisham kuwa masifa ya hau yi a kan me za su bar su Auta su shigo masa gida. Da kyar da jibin goshi Inna Tala ta bashi Baki ya hakura. Shukura kuwa yau sunyi magana zasu hadu da Alhaji Munzali sai dai duk yadd

a ta so su hadu da Hisham ya ki bari ta fita. Babu yadda ta iya haka ta koma dakin ta kwanta jiki asanyaye.

Bacci ne ya Fara fizgarta cikin baccin ta ji kamar kukan jinjiri kusa da ita. Firgigit ta bude ido a rikice, haggu da dama ta duba Sam babu jariri

bare alamarsa. Gabanta da ta ji ya tsananta faduwa ya saka ta mikewa ta nufi toilet.

Tsaye take a gaban madubi bayan ta Gama wanke fuska, duniyar tunani ta fada ganin yadda aure ya zaunar da ita a gidan Hisham. Duk jinta take a takure kamar ta ce ya sakat

a amma ina Sam ba zata iya ba saboda Hisham tamkar numfashinta ne in babu Shi mutuwa zata yi.

Tunanin da take me ya kawo karshe ta Hanyar wanke ta da mari da taji anyi ta baya. Zafin Marin ya sakata dafe kumati agigice ta na duba dama da Haggu amma babu k

owa ita Daya ce cikin kewayen.

Madubi ta kalla. Sai dai da ta San me zata hango da bata yi gigin kallonsa ba. Sak mace ta gani irinta har kayan iri Daya ta na Mata dariya. Guduwa take so ta yi ji tayi kafarta tamkar an saka Sarkar an daure ta.

"Ku

bani diyata! Inna diyata?"

Sautin amon maganar ya karade ilahirin toilet din. Ba shiri Shukura ta saka duka hannuwanta biyu ta dafe kunnuwanta a cikin mawuyacin yanayi.

Tamkar an kwamceta lokaci Daya ta ji komai ya lafa. Jiki na kyarma ta bude idanunta t

are da Jan mumfashi da kyar tana karewa wurin kallo. Caraf idanuwanta suka sauka a kan mace tsaye babu Kai cikin bakaken Kaya. Daga inda take tsaye matar ta Miki hannu ta shakewa Shukura wuya! Lokaci Daya Shukura ta kurma mahaukaciyar Kara. Hisham da shigo

warsa dakin Kenan ya jiyo ihun

Shukura da sauri ya fado toilet din. A kwance ya hangota babu alamar ta na motsi, cikin tashin hankali ya tunkari inda take...

Hajiya da su Auta zaune suke a cikin daki suna ta faman bambani Alhaji ya dawo su dauki mataki.

Wayar Hajiya ce ta Fara ruri, daukar da Auta ta GA ta yi ne ta sakata mikewa. Firizar da ke dakin Hajiya ta bude ruwan da ta gani cikin Kofi har ya na rana Shi ta ji zuciyarta ta Raya Mata ya sha. Hannunta har kyarma ya ke ta dauki ruwan ta Kai Baki, sauka

r ruwan a cikinta Shi ya sakata sakin Kofin tare da kwala mahaukaciyar Kara. Karar da ta saki ita ta saka Hajiya Ankara da abinda ke faduwa, jifa ta yi da wayar da ke hannunta suka yi kan Auta da ke kwance a kasa tana birgima."me ya faru me kika sha" Hajiy

a ta jefa Mata tambayar cikin zallar tashin hankali.

Cikin galabaitacciyar murya Auta ta Fara magan.

"Ruwan cikin firizarki. Hajiya mutuwa xanyi wayyo cikina" ta karasa maganar tana fizge-fizge.

Gaban Hajiya ya Fadi daram! "Ruwan cikin firiza! Auta mutuwa

za ki yi Shi Kenan na shiga ukku Auta" ta karasa maganar ta na girgiza Auta da bakinta ke fitar da bakin kumfa. Lokaci

Ι—

aya ta yi wata irin girgiza idanuwanta suka kakkafe suka kalli sama,

Ι—

if! Komai ya tsaya.

"Auta" Hajiya ta Kira sunanta cikin karaji. L

uu! Ita ma ta bi bayan autar suka baje kasa.

Ihu da Kururuwar neman agaji da Farida ke yi Shi ya ankarar da UMMA halin da ake ciki. A rikice ta shigo dakin cak ta yi mutuwar tsaye sakamakon abin da na mujiyarta suka hango mata...

Meenat A 'Yandoma

08133

562798

KASANCE DA MU DOMIN SAMUN

Ƙ

ARIN WASU PAGES

Ɗ

IN

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?

KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?

KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?

KINA SON INGANTATTUN MAGAN

IN MATA NA GARGANIJIYA?

Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,

Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinas

on jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA

πŸ‘‡πŸ»

Zumar kiba

Zumar breast

Zumar hips

Zuma

r infection

Zumar sliming

Zumar sabon budurci

Back to virgin

Abayas

Atamfa

Lace

Hijabs

Supplements

Kayan yara

Saloon

Kunshi na salatap Dana zane

Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko

Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba

πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»

SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA

πŸ’―

Whatsapp or call 08169307477

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu

PG 33&34

NA KUDI NE DOMIN BIYA

N KUDIN LITTAFIN 500 TA WANNAN ACCOUNT DIN 8133562798 OPAY AMINA ABUBAKAR.

...Cikin tashin hankali Umma ta fara girgiza Auta da kuma Hajiya da ke yashe a kasa cikin mugun hali.

Ganin lamarin ya fi karfinta ya saka ta fita da gudu ta dauko wayarta. Alhaji

ta kira aka yi sa a ya na kusa da gida. Ba

Ζ™

aramar ka

Ι—

uwa ya yi ba ganin halin da suke ciki, Farida ta kasa fadar ainahin abinda ya faru sai faman kuka da take yi. Ba yau ya fara ganin mutuwa ba don haka ya na kallon Auta ya gane ta jima da barin wannan d

uniyar.

Umma data dage su je asibiti ne ya saka suka saka Auta da Hajiya a mota suka nufi asibitin da suke ganin likita. Likitocin kansu sunyi mamaki mutuwa irin ta Auta domin kaf gwaje-gwaje da suka yi ba su ga wani abu da yayi sanadiyyar barinta duniya b

a. Amma kuma ga bakinta bakin kumfa har ya fara bushewa.

Cike da mamakin wannan lamari jiki a sanyaye suka tunkaro Alhaji Mukhtar.

"Sai dai hakuri! Ubangijin da ya ba ku ita ya amshi a barsa."

Ba Alhaji kadai ba hatta Umma sai da ta ji duniyar ta tsaya mat

a lokaci

Ι—

aya.

"Innalillahi wa'inna ilaihirajiun! Auta kin tafi kin barmu"

Umma ta karasa maganar tare da fashewa da kuka.

Farida Kuwa sai da aka samu wasu daga cikin Nurse suka rirriketa domin tamkar ta

Ι“

a

Ι“Ι“

iya haka ta koma. Shirya gawar suka fara yi domi

n farkawar Umma kawai suke jira.

Jiki a sanyaye Umma ta nufi dakin da aka kwantar da Hajiya.

Kwance take a cikin halin suma ga drip da aka daura mata a hannu. A hankali ta fara bude idanunta sai kuma ta mike zaune a gigice.

"Sannu-sannu Yaya. "

Umma ta fada ta na rirriketa

"Ina Auta? Ki fadamin ina 'yata take?"

Shuru Umms ta yi tare da sunkuyar da kanta kasa.

Kafin Umma ta yi wani yunkuri tuni Hajiya ta diro daga saman gadon ta fizge drip din ta fice a guje.

Ganin Alhaji da ta yi tsaye a kofar d

akin da gawar Auta take ta fara tambayarsu.

β€œ

Alhaji ina Auta? Ka fadamin ta mutu ko?"

Ganin shi ma ya sunkuyar da kansa a kasa a guje ta fada

Ι—

akin.

Mutuwar tsaye ta yi ganin likitoci tsaye suna faman gyara gawar.

A guje ta karasa kusa da ita tare da fash

ewa da kuka.

"Na shiga uku na lalace! Auta kin tafi kin barmu, wayyo zuciyata wayyo Allah na. Ina zan saka zuciyata Safiya na tsane ki na tsani duk wani abu da ya shafe ki. A sanadiyyar ki na rasa Auta, wallahi sai na nuna miki iyakarki Auta kada ki tafi k

i barni"

Ta karasa maganar tana girgizata.

Umma da ke gefe ta na matse hawaye bata dauki maganganun da Hajiya ke yi ba. Domin tafi tunanin zafin mutuwar Auta ne ya sakata sambatu.

Da kyar aka janye Hajiya daga jikin Auta.

Kasancewar dare ya yi a asibitin

suka kwana. Gari na waye wa gari ya dauka diyar Alhaji Mukhtar

Ɗ

an canji ta rasu. Kafin ka ce me labarin mutuwar ya game gari.

Lokacin da suka koma gida tuni Zainaba da Maryama manyan 'ya'yan hajiya sun karaso. Gida ya cika dam.

Hisham kuwa sai da Umma ta

fara kokarin zarginsa kafin ya amince zai zo.

Jikin Shukura ya duba ganin ta murmure ya ce su shirya

Ι—

iyar Hajiua ta rasu. Su kansu sun ka

Ι—

u da jin wannan rasuwa.

Haka suka shirya su duka suka nufi gidan Shukura cike da farin cikin damar fitar da ta samu.

Domin dole ta sulale ta je wurin boka ko dan samun mafita kuskuren da suka tafka ga shi nan Jinnu sun hana mata zaman lafiya. Ga kuma Alhaji Munzali da ta kwana biyu ba su hadu ba.

Lokacin da Hisham ya karaso tuni Yazid da Mahaifinsa sun jima da zuwa domi

n har an gama sallar gawa dauka kadai ta rage.

Da shi aka

Ι—

auki gawar.

Cikin gida kuwa kacame yake da koke koke musamman Hajiya da kacokam ta

Ι—

ora laifin mutuwar Auta a kan Umma ce sanadi tare da

Ι—

aukar mugun alwashi.

Su Deena Kuwa in Ka gansu a lokacin d

a suka shiga gidan sai ka rantse da Allah ka ce zaman lafiya suke. Kai tsaye dakin Umma suka shiga kasancewar ita ma mahaifiyarta ta je.

Suna shiga kaka ta fara maraba da zuwan kishiyoyina. Bayan sun gaisa kai tsaye Umma ta raka su dakin da Hajiya take ita

da yan uwanta.

Ba yabo ba fallasa haka aka amsa gaisuwarsu suka fito.

Maryama ce ta share hawayen fuskarta cike da takaicin

Ι—

abi'ar Mahaifiyarsu.

"Hajiya abin da kika yi babu dadi! Sai nake ganin mutuwa ta kauda komai. Tunda na taso a cikin gidan nan Umma

biye take da ke bata taba yin wani abu da zai bata miki tai ba.."

Marin da Hajiya ta dauke Maryama da shi ne ya tilasta mata yin shuru.

"Ba don a gidan nan na haifeki ba kuma a lokacin ba a auri ita masoyiyar taki ba. Da ba shakka ce wa zanyi an

sauya mini ke, to in Baki sani ba ki sani waccan ba

Ζ™

ar macijiyar ita ce sanadin mutuwar Auta. Na rasa me matar can ke baki da baki ganin laifinta ko alama. Shi ya sa a duk

sabgogina bani sako ki ciki."

Hajiya ta karasa maganar cikin

Ζ™

ara ji.

Ƙ

anwar

Hajiya da ke gefe ce ta kar

Ι“

e zancen.

"Yaya ki dai bincika amma ba haka Safiya ta bar Maryama ba. Yarinya sam baki goyon bayan Mahaifiyarki sai bayan wata

Ζ™

atuwa can, an fadamin ki kishiya abokiyar zama ce, ai duk da

Ι—

inka da kishiya tafi so ta ga

Ζ™

ofa na r

ufe"

Mi

Ζ™

ewa Maryama ta yi ta baro dakin ranta a matukar ba ce.

"Ya za su ce Umma ce sanadiyyar mutuwar Auta bayan ta san Umma bata iya kashe ko da kiyashi ne"

Manarah da ke hannun Inna Tala ta amsa. Lokaci daya ta ji yarinyar ta kwanta mata a rai domin tun

i ta samu labarin samuwarta a wurin Hajiya. Sai dai ta kasa yarda da kazafin da Hajiya ke yiwa

Ζ™

anan mata wato Hisham, bata manta ba Hajiya na da gagarumar gudummawa wurin lalacewarsa bata daina yi mata addu'ar Ubangiji ya shiryata ba.

Bayan an dawo daga k

ai Auta nan maza suka fara tururwar shigowa yin gaisuwa.

Hisham ya ji dadin ganin Maryama domin kaf cikin 'ya'yan Hajiya da ita kadai jininsu ya zo daya.

Gaisawa suka yi sosai domin ita ba a garin take aure ba.

Deena da Shukura duk jinsin suke a takura su

n kagara su koma gida musamman Shukura da ke son ta je wurin Boka.

A farfajiyar gidan Hajiya ta fiddo shimfi

Ι—

arta kowa ya fito aka cigaba da amsar gaisuwa.

Su ma su Shukura fitowa suka yi suka zauna kusa da Anti Maryama domin kaf cikinsu a wurinta ne kadai

suka ga fuska.

Wannan abu ba

Ζ™

aramin

Ι“

atawa Hajiya rai yayi ba.

Zainaba da Farida kuwa sun kawo wuya! Daga inda suke suka ri

Ζ™

a aikawa su Deena kallon banza. Sai dai ko alama sun

Ζ™

i yarda su ha

Ι—

a ido bare ma su gane su suke aikawa ta da kallon banza.

A fus

ace Zainaba ta mi

Ζ™

e.

"Jama'a wanda suka zo gaisuwa duk mun gode amma. Akwai wadanda bani kaunar ganinsu a wurin nan don haka su ta shi da gaisuwarsu ta munafirci mun gode ba ma bukata"

Jin abin da ta fada a fusace Anti Maryama ta mike tare da mi

Ζ™

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login