Showing 54001 words to 57000 words out of 61676 words
gama zaman makoki kuma a yau ne zasu je garinsu Sahla. Tunda safe Alhaji ya sh
aidawa Rahila ta tattara ta bar masa gidansa kafin ya dawo. Bata ba shi amsa ba domin a yadda ta ji ko zai kasheta ba zata taba barin gidan ba. Mota biyu suka cika sai dai tunda aka fara tafiya gaban Alhaji da na Hisham ke lugude. Tafiyar awanni uku suka y
i kafin su karaso cikin garin. Sahla ji tayi kaf nutsuwar dake gareta ta rasa ta wace irin tarba mahaifinta zai yi mata? Maganar Hishan ce ta dawo da ita cikin hayyacinta a daidai lokacin da suka yi parking a kofar gidansu.
"Kamata yayi mu fita tunda
gidanku ne sai ki shiga kiyi mana iso da Mahaifinki." Jiki a sanyaye ta fito daga motar. Almajiran da ke zaune a kofar gidan ganin Sahla a guje suka fada gida. Jim kadan sai ga maza biyu sun fito. Numfashin Hajiya ne ya sar
ƙ
e sakamakon ganin matashin saura
yin da tayi sak Hisham
ɗ
in ta tamkar an tsaga kara. Shi ma Hisham
ɗ
in da wancen
ɗ
aya cike da mamaki suke karewa juna kallo. Alhaji kuwa wannan mamakin bai gama sakinsa ba ya ji Muryar da ko a mafarki ba zai taba mantawa da ita ba ta kira sunansa. Mutumin d
a ke kusa da mai kama da Hisham in ba kunnuwansa bane kamar shi ya ji ya kira sunansa, a dan rikice ya kallesa tare da furta "Jafaru" ya karasa maganar murya na kyarma. A guje suka rungume juna tare da fashewa da matsanancin kuka...
Meenat A
'Yandoma
08133562798
Masu bukatar wasu pages din su shiga nan
👇👇👇
LADY'S BEAUTY PALACE
SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATT
UN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso s
bd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon
To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,
MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asali
n inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,
LADY'S BEAUTY PALACE
ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA
👇🏻
Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zumar infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
Atamfa
Lace
Hijabs
Supplements
Kayan yara
Saloon
Kunshi na salatap Dana zane
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko
Address bayan gidan drugs katsina State
Kayan mu masu inganci ne sosae
Muna aika kayanmu a
ko Ina ba tare da wata matsala ba
🙏🏻🙏🏻
SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA
💯
Whatsapp or call 08169307477
Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)
Instagram Hajara Rabiu
PG 59&60
NA KUDI NE DOMIN BIYAN KUDIN LITTAFIN 500 TA WANNAN ACCOUNT DIN 813356279
8 OPAY AMINA ABUBAKAR
...Umma da ke gefe ganin abin da ya faru ya sakata karewa Jafaru kallo, da ma tunda ta ga Sahla take zargin irin kamannin da suke yi da ita. Tabbas Shi ne Kenan Sahla diyarsa. Ganin kukan da suke ba Mai karewa bane hawayen da ke
fuskarsa ya share. "Jafaru Ashe Zan Kara ganinka. Dama kana rate?" "Yaya na guje maka ne domin in Sama maka zaman lafiya a tsakanin matanka. Tun daga ranar da na baro gidanka har yau zuciya ta bata daina begenka ba. Na yi addu'ar Ubangiji ya kado mini da h
ankalinka wata rana Ka waiwayeni" MALAM Jafaru ya karasa maganar tare da share hawaye da ke fuskarsa. Idanuwansa ne suka sauka a kan Sahla. Annurin da ke fuskarsa ne ya dauke sakamakon hangota da yayi rungume da diya. "Me kika dawoyi gida na kin dawo da Ub
an diyar KO kuwa kin zo ne ki Kara bata mini lokaci??" Ta sauri ta girgiza kai tare da nuna Hisham da hannu. Caraf idanunsu suka hadu. Sake kallon Yayansa yayi sannan ya kalli Hisham, sai kuma ya juya Ka kalli Abdullah. Tasbihi ya yi ga Ubangijinsa tare da
kallon Yayansa
"Yaya! Ina Ka samo wancan Mai kama da da nai" mahaifiyar Sahla ce ta fito Jin Malam shuru tun bayan da aka fada Mai Sahla ta zo da wasu baki. Ganin halin da ake ciki da sauri ta roke Shi da su shigo cikin gida gudun Kada mutane SU fahimci
me ke faruwa. Bayan sun zauna sunci abinci Mai matukar yawa aka fito masu da Shi. Kancewar lokacin sallar azahar yayi mazan fita suka yi ya rage saura matan kadai. Mahaifiyar Sahla ta kalli Safiya fuskar cike da jimami. "Yaya Ashe zamu Kara haduwa, wallahi
nayi kewar yar uwa kamarki bayan mun baro gidanku rayuwa ta juya mana Baya, munsha wahala sosai. A duk lokacin da na cewa Mai gida muje mu neme Ku sai ya ce aa lokaci na zuwa." Ita ma Umma hawayen da ke fuskarta ta share. "Ku yafe mana Hindatu, mun kasa t
abuka komai har mukayi sanadiyyar barinku daga gidanmu." Rungume juna suka yi tare da sake fashewa da kuka. Sahla da ke gefe ita ma hawayen da ke fuskarta ta share. Bayan sunyi sallah suna dakon SU Malam Umma ta ji sallamar da har duniya ta nade ba zata ba
ta manta wannan muryar ba. Da sauri suka kalli kofa. A rikice Hindatu da UMMA suKa Mike tare da furta. "RAHILA" ita ma din alamun firgita ya bayyana a tattare da ita. Juyawa ta yi da nufin yi ma abokiyarta fada KO dai sun Saba hanya ne su da za su je gidan
boka me ya kawo SU nan sai dai tana juyawa su Alhaji na shigowa. Karasa gigicewa ta yi lokacin da ta hada ido da Jafaru. Bata karasa gigicewa ba sai da ta hango Abdallah da ke gefen Hisham. " Na shiga ukku! Laraba ina ne nan kika kawoni. Ba gidan boka muk
a yi da ke zamu je ba? Kina nufin duk Nisan tafiyar nan da mukayi wannan Shi ne gidan bokan" ita ma abokiyar rakiyar rikicewa ta yi domin sai yanzu ta fahimci ba gidan da yakamata SU fado bane. Gidan da zata kaita ya na can gabama ba lungun bane. To amma y
au wace irin dimuwa ce ta same ta?
Muryar Alhaji ta tsinkayo cikin bacin Rai. "Ke me kika biyoni yi. Bayan na datse kaf igiyoyin aurena da ke tsakaninmu." Zata bude Baki da niyyar magana karaf idanuwanta suka Kara sauka akan Abdallah. Kirji ta dafe cikin
tashin hankali. "Na shiga uku! Kada a ce abin da idanuwa na suke gwada mini gaskiya ne. Kai aa ni nasan abokin tagwaicin Hisham ya jima da rasu. Ina na San ba Kai bane" ta karasa maganar tana me kara nunashi da yatsa. A rikice Umma ta yo kanta. "RAHILA
wan
e Hisham din? Dama Hisham da gaske Yara biyu ne na Haifa? Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun. Rahila ki fadamin gaskiya." Alhaji da Malam Jafaru kallon juna suka yi domin kuwa biri yayi kama da mutum. Tsabar kamannin da ke tsakaninsu ya Kai a ce sun hada ji
ni. "Tabbas lokacin tonuwar asirina ya Matso. Labara me ya sa kika kawoni inda asina zai tonu" ta karasa maganar tare da cin kwalar laraba. Tsawar da Alhaj ya daka Mata ce ta sakata dawowa cikin hayyacinta. "Rahila ki fada mana gaskiya Kada ki saka in dauk
i mummunan mataki a kanki. Dama Hisham 'yan biyu me? Ta ya kika rabasu?" Ya karasa maganar cikin karaji. "Wallahi Zan fada Zan Fadi gaskiya" kukan da ya ci karfinta ne ya saka sauran maganar makalewa. Laraba kuwa Hanyar guduwa ta Fara nema.kallon da Alhaji
ya watsa Mata Shi ya dawo da ita cikin hayyacinta. Tunda suka zauna Hajiya ke darzar kuka tamkar ranta zai fita. Sai da suka yi Mata da gaske kafin ta Fara magana.
"KO me ya faru Alhaji akwai akwai sa hannunka. Tun bayan da na tabbatar na saka Ka Kori Da
n uwanka daga cikin gidan. Na ji hankalina ya kwanta. Muna zaman zamanmu me ye laifinsu dan na Haifa maka 'ya'ya Mata. SU ba 'ya'ya bane? Tun daga ranar da Ka Auro Safiya Ka lalata zaman lafiyar da ke tsakaninmu. Malamai da bokaye da nake bi a lokacin ne s
uka Sanar dani Safiya na dauke da ciki kuma akwai yiwuwar da namiji zata Haifa. Tun daga lokacin na kasance cikin tashin hankali mara misaltuwa ta ya ina zaune da Kai tun kafin Ka Zama mashahurin Mai kudi . Sai bayan rufin asiri ya Gama rufemu sannan Ka Ka
ro aure wata ba ni ba ta Haifa maka namiji. Na bata abubuwa da dama domin cikin ya zube sai dai shuru kake ji sai ma Kara lafiya da ya ke yi. Ina ji ina gani haka cikin ya keta Kara girma Kai kuma sai faman rawar kafa kake yi. Dagewa nayi har na samu na Fa
ra shawo kanka da wuri. Sai da duk da haka Ka hanani kusantar matarka tun bayan kiyayyata da na nuna a gareta. Abin da baka sani ba alkawari nayi muddun ta haihu sai nayi duk Mai yiwuwa na batar da abin da ta Haifa daga wannan duniyar KO dai in kashe Shi K
O kuma in salwantar da rayukan uwar da kuma Dan..." Makareta da Alhaji yayi ne ya saka ta Kara karasa bada labarin. A Gigice laraba ta Fara zabga ihun neman agaji. Ganin dagaske in suka kyale Shi zai iya aikata garin da ba a taba dawowa ya saka Malam Jafar
u kokarin kwaceta amma ina. Ya kasa domin ba rikon wasa ya yi Mata ba. "Yaya Ka taimake mu Kada kayi kusan Kai." "Jafaru Ka kyaleni domin in na kasheta ko ba komai na rage mugun iri daga doron kasa." Ganin da Gaske ya ke da kyar suka yi nasarar kwace ta. I
danunta sunfirfito ta sha bakar azaba ba kadan ba. Ruwa Hindatu ta Miko Mata tana sha wani irin tari ya turnuketa amma duk da haka Alhaji Bai ji KO da digon tausayinta ba. Bayan tarin ya lafa da kyar ta dubi Alhaji. "Alhaji saurin me kake? Lokaci kalilan y
a rage mini in kayi hakuri na kusa barin wannan duniyar. Amma bani fata in barta ba tare da na warware maku kaf kullin da na yi ba. Kayi mini alfarma in karasa Baku labarin nan kafin wa'adina ya riskeni." Tsit wurin yayi suna saurarenta.
"Kamar yadda na f
ada maku ban hakura ba duk da Boka ya shaida mini, cikin ba zai taba fita ba sai ya zo duniya. Na yi matukar bakin ciki amma na dauki muguwar aniya ta sai na rabata da Shi Kota halin kaka. Daga lokaci na canza fuskar na koma babu Wanda nake kauna kamarta,
amma a kasan Raina ba haka bane. Bazan taba mantawa ba a tsakar wani dare nakuda ta tasowa Safiya
Alhaji duk ya bi ya rikice. Ban yarda ya kaita asibiti ba wata amintacciyar nurse Dita na Kira ma Shi ta taho da kayan aiki. Domin ni da ita tuni mun Gama had
a baki mun shirya komai. Bayan bakar wahalar data sha na nisanta Alhaji da dakin da muke ciki. Lokacin da ta haifiyara biyu duk Maza, hankalina ba karamin tashi yayi ba. Saidai ta na haihuwa ta fita a hayyacinta. Hakan ba karamin dadi yayi mini ba. A gaban
idon nurse din na saka hannuwa biyu na toshewa yaran hanci da Baki. Ban dauke hannuna ba sai da na tabbatar da sun daina motsi. Gawar Daya na mikawa Nurse din dayan kuma na Kira Alhaji ina kuka na Sanar masa da halin da ake ciki. Fadar irin gigicewar da A
lhaji ya yi ba zata misaltu ba. Sai dai ya kafe a kan dole sai anje asibiti, babu yadda na iya domin nasan na kashe jinjirin sannan ita da Kara wata haihuwar sai dai Taga anayi. Ba mu tafi asibiti ba sai da na tabbatar da na sallami Nurse din da makudan ku
di tare da gawar dayan jinjirin. Kai tsaye asibiti muka nufa. Likitoci sun amshe Shi an fada emergency da su. Ni Kam dariyar mugunta na rika yi saboda nasan Wanda ya mutu ba zai taba dawowa ba. Ya ma samu ita uwar ta Mike domin sumar da ta yi kamar ba zata
tashi ba. Ganin yadda Alhaji ya kasa zaune ya kasa tsaye Shi ya Kara Kona mini Rai. Kenan da yaron Yana da Rai Alhaji mantawa zai yi da ni tare da 'ya'yana tunda an Haifa masa magaji. Kukan jinjirin da na ji ne ya dawo da ni daga duniyar tunanin da na Lul
a a Gigice. Tunawa da nayi a asibiti muke kuma ni na kashe jinjirin da hannuna ne ya saka ni Jin hankali ya kwanta. Sai dai turo kofar da likitan yayi ce ta saka gabana tsinkewa ya Fadi. Congratulations Alhaji.Babynka da maman duk sun farka daga doguwar su
mar da suka yi. Tamkar saukar tafashashshiyar darma a cikin zuciyata haka naji saukar maganar likitan a cikin kwalwata. A Gigice na mike aa likita yaron nan fa ya mutu ni shaida ce ya mutu ba zai taba rayuwa ba. Ganin irin kallon da likitan da Alhaji ke ai
ka mini, na tabbatar da nayi barin zance. Ba shiri na yi zaman 'yan bori tare da fashewa da kuka...
Meenat A'Yandoma
08133562798
JOIN Link
👇👇👇
LADY'S BEAUTY PALACE
SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS
HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko
saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dag
was dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon
To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san i
nganci da gaskiyarsane,
MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,
LADY'S BEAUTY PALACE
ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA
👇🏻
Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zumar infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
Atamfa
Lace
Hijabs
Supplements
Kayan yara
Saloon
Kunshi na salatap Dana zane
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko
Address bayan
gidan drugs katsina State
Kayan mu masu inganci ne sosae
Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba
🙏🏻🙏🏻
SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA
💯
Whatsapp or call 08169307477
Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)
Instagram Hajara Rabiu
PG 61&62
NA KUDI NE DOMIN BIYAN KUDIN LITTAFIN 500 TA WANNAN ACCOUNT DIN 8133562798 OPAY AMINA ABUBAKAR
..."Faduwar da nayi ina kuka a nan na Gane tabbas na kwafsa. Domin irin kallon da Alhaji da Likita ke yi mini ya saka ni saurin Fara magana. Allah na
zata ya mutu Ashe ya na raye. Ubangiji mun gode maka ya Allah muna godiya da samun magaji. Ajiyar zuciyar da na ga Alhaji ya sauke haka Shi ma likitan. Tun daga ranar hankalina Bai Kara kwanciya ba. Kasancewar mahaifiyar Safiya ta zo gida na koma cikin tas
hin hankali na Kira Nurse din da na baiwa gawar dayan. Tambayar duniya nayi Mata a kan ta duba Dan Kada a ce Shi ma ya farfado bai mutu ba. Sai dai abin da ta fada mini Shi ne tuni ta bada gawar ga wani amintacen yaronta, yanzu haka ya na hanya Shi da gawa
r kasancewar sun tafi wani aiki siyasa ba a garinma a can birnin gwari zai jefar da gawar. Samun
kaina nayi da Jin kwanciyar hankali musamma da na tuna irin mugunta ta yaron Yan siyasa. Alhaji ni ce nan na saka bakar kiyayya a tsakaninku da Hisham hatta ka
sar America da Ka tura Shi karatu Ka tura Shi ne domin ya yi nesa da Kai. Shiga a tsakaninka da Safiya Shi ma duk nice. Sai kuma mutuwar Auta wadda ba Auta na so ta mutu ba. Na amso magani ne domin a kan za a ba waccan yarinyar domin boka ya CE mini Kada t
a rayu a Bisa tsautsayi ina daki Auta ta bude magani ta sha. Da gudunmawata Hisham ya lalace domin nice sanadiyyar komai. Zainaba ma na rasata ne a sanadiyyar maganin da ta sha Bisa kuskure Wanda Shi ma Hisham ne za a bawa maganin. Gefe Daya ga Farida da t
un bayan mutuwar Auta ta shiga duniya na Rasa kowa na tarwatsa gidana da hannuwanta. Maryama ce kadai ta rage mana. Alhaji na cuci kaina na cuci rayuwata. Ta karasa maganar tare da fashewa da kuka." Kaf Wanda ke wurin sai da jikinsa ya yi sanyi. "Rahila Ke
nan! Kin manta a Baya na fada miki KO da kin saka Alhaji ya koreni wata rana dole gaskiya ta bayyana.asurinki zai tonu ne a lokacin da Baki taba tsammani ba. " MALAM Jafaru ya karasa maganar cikin takaici. Alhaji kuwa a wulakance ya kalleta "KO a haka Uban
giji ya barki nasan ya gwada Miki ke Baki isa ki dauki rayuwar wani ba sai dai idan Shi ne ya saka wada'adin bawansa ya zo. Kin Rasa yaranki har uku domin ki saka a ranki kin Rasa Farida saboda ita ma na san alhaki ne