Showing 30001 words to 33000 words out of 61676 words
/>
a wa Shuku
ra
ɗ
iyar.
Ba musu ta amsheta.
"Zainaba! Wannan wane irin rashin mutumci ne? A gidan mutuwar ba za ki barmu mu ji da abinda ke damunmu ba shi ne za ki tayar da rikici"
Jin kalamin Maryama ya saka Luba
ƙ
anwar Hajiya mi
ƙ
ewa.
"A yau na tabbatar da baki da wayo
. Yanzu a kan wadanda su ne silar mutuwar 'yar uwarki za ki mike kina tare masu fada"
Ta karasa maganar a matukar fusace.
Shukura da Deena mikewa suka yi.
"In dai a kanmu ne wannan rikicin zai ha
ɗ
u bari mu tafi, mu gaisuwa muka zo ba tayar da rikici ba. "
Deena ta karasa maganar tare da mikewa.
"ku jira Kowa sai ya amshi rabonsa"
Shukura ta ji Manara ta fada a cikin wani irin amo. Gabanta ne ta ji yayi mummunar fa
ɗ
uwa. A tsorace ita ma ta mi
ƙ
e.
Luba da ke faman surfa masifa ce suka ji ta kwala
mahaukaciyar
ƙ
ara. Nan fa hankalin kowa ya dawo kanta, fa
ɗ
uwa ta yi ta hau birgima cikin ta na zabga ihu. Nan fa aka yi mata rumfar ana tambayar lafiya. Tamkar yunwataccen zaki haka Luba ta mike tare da sha
ƙ
o duk wanda ke kusa da ita, ta haye ta ci gaba da
jibga iyakar
ƙ
arfinta. Kasancewar Luba irin jibga-jibgan matan ne nan fa mata aka hau darewa.
Nan fa mata suka hau yanke jiki suna fa
ɗ
uwa, duk wadda ta mi
ƙ
e sai ta hau jibgar wadda duk ta samu. Kafin ka ce me gidan zaman makoki ya kacame ya koma filin dam
be.
Nan fa mata suka ri
ƙ
a fita da gudu domin ce ton rayuwarsu. Su Alhaji da ke zaune ganin mata na fitowa a guje ya saka su mi
ƙ
ewa cike da mamaki.
Sai dai duk wadda suka fara kokarin tambaya bata tsayawa sai ma su ga ta
ƙ
ara ta
ƙ
ar
ƙ
arewa ta zabga da gudu.
C
ike da tashin hankali suka tunkaro gidan. kafin su
ƙ
arasa kasancewar ba get ba ne aka bude
ƙ
aramar kofa ce ji suka yi ta rufe kanta da
ƙ
arfin tsiya...
Meenat A 'Yandoma
08133562798
KASANCE DA MU DOMIN SAMUN SAURAN PAGES
Ɗ
IN
👇👇👇
LADY'S BEAUTY PALACE
SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alf
aharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon
To mat
salarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,
MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,
LADY'S BEAUTY PALACE
ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA
👇🏻
Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zumar infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
Atamfa
Lace
Hijabs
Supplements
Kayan yara
Saloon
Kunshi na salatap Dana
zane
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko
Address bayan gidan drugs katsina State
Kayan mu masu inganci ne sosae
Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba
🙏🏻🙏🏻
SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA
💯
Whatsapp or call 08169
307477
Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)
Instagram Hajara Rabiu
P 35&36
...Kallon kallo suka Fara cike da tashin hankalin wannan lamari. Mahaifin Yazid ne yayi karfin halin Fara magana
"Alhaji sai nake ganin tsayuwarmu a haka ba mafita ba
ce. Kamata ya yi mu San ta yadda za mu shiga cikin gidan nan domin har yanzu in Ka Kula iface-iface ne ke tashi."
"Ta ya za mu shiga bayan kofa a kulle take. A gabanka dai kana gani kofar nan ta rufe, KO in ce
suka rufeta"
Hisham da ke gefe gabansa ne ya
tsananta faduwa. Ya zai yi da Manarah da ke ciki. Kada a ce wannan rikicin ya shafeta.
Yazid da ke gefensa ne ya yi saurin zungurosa.
"Lafiyarka kuwa?"
"Inna lafiya bayan Manara na ciki hankalinna duk a Tasha ya ke kamar in Kira jami'an tsaro nake ji"
Ya karasa maganar ya na kokarin fiddo waya. Saurin rike masa hannu Yazid ya yi.
"Kana hauka ne? Jami'an tsaro fa Ka ce. Shin Ka manta waye mahaifinka a cikin garin nan?"
"Ban manta ba amma ba Zan Bari a cutar mini da Manara ba" Jin abin da ya fada mama
kin da ke kwance a fuskar Yazid kasa boyuwa ya yi. "A cutar maka da Manara Ka ce KO? Ka manta da mahaifiyarka, matanka da kuma danginka da ke cikin gidan nan. Duk Baka yi tunanin abin da zai iya faruwa da su ba sai wannan jinjirar kake tunani. Anya kuwa Hi
sham ba Kai ne mahaifin Manara ba?"
KO alama Hisham Bai bi ta Kansa na sakamakon ji da suka yi kamar an bude kofar gidan. Rige-rigen shiga suka yi musamma Alhaji da hankalinta ya kasa kwanciya da wannan bakon lamari.
Hisham kuwa duk da matan da ya gani b
aje ba su San me ke wakana ba ido ya ci gaba da bazawa ya na neman inda zai hango Manara.sai dai har yanzu KO alamunta ba gani ba.
Alhaji kuwa da sauran mazan da suka shigo gidan cikin tashin hankali suke kallon wannan lamari Mai kama da almara.
Kasancewar cikin abokan Alhaji akwai wani masanin addini. Karatu ya Fara yi wa matan Lubq da Zainaba sune na farkon farkawa. MARYAMA kuwa da ma ita bata Suma ba ita da su Deena har ma da UMMA suna gefe suna hawaye. Tambayar duniya anyi masu sun kasa bada a
msar ainahin abin da ya faru. Luba na farkawa da sai ta samu ta Mike dakin Hajiya ta koma ta mimmike ta na mayar da mumfashi. Maryama ce ke Sanar da su halin da ake ciki ba karamin mamaki suka yi ba Jin wannan Abu me kama da almara.
Mata kuwa duk wanda ak
a samu ta farfado saita mike ta fice wasu da gudu wasu kuma da sauri. Shukura kuwa tuni ta Kara shan jinin jikinta da lamarin Manara. Ba gizo bane kuma ba karya ba ce tabbas ta ji da kunnuwanta ita ta fadi maganar ba karya ba ce.
Tun da ta samu UMMA ta am
sheta ta koma dakin UMMA ta kwanta jiki a sanyaye. Anya kuwa zamanta da Hisham zai ci gaba da wanzuwa, muddun ya na tare da wannan yarinyar ba zata iya ci gaba da Zama da Shi ba domin ta Riga da ta tsorata da ita.
Alhaji kuwa bayan kowa ya tafi Tara jama'
ar gidan yayi a falo.
Fada ya ke sosai a kan abinda ya faru.
Lubq ce ta yi karaf ta amshe maganar
"Mu fa ba laifinmu ba ne. Wadannan jikokin mayun su za a tambaya su Fadi makircin da suka hada. Duk waye sandin tashin hankalin in ba su ba"
"Rufe mini Ba
ki duk ba Maryama ta Sanar da ni halin da ake ciki ba. Ku ne kuka tarwatsa taron zaman makokin 'yarku da kanku don haka daga yau na haramta zaman makokin nan kada in ga
ƙ
afar kowa gobe a gidan nan. A tunaninku wannan abin da ya faru mutane ba su samu abin
Fadi ba"
"Aa Alhaji. Ba za a yin haka ba, ba zaka haramta zaman ba dai yadda mutane arziki da abokanka ke zuwa maka gaisuwa kuma rashin nan dudu jiya aka yi Shi. Wannan matakin ya yi masu tsauri"
Mahaifin Yazid ya karasa maganar Hadi da rarrashi.
"Me k
uma ya rage? Cuta ce an Riga da an cuceni. Na Rasa diyata sannan an biyoni da bita da kullin sharri. Babu komai wallahi kowa sai ya yi nadama sai kin Gane shayi ruwa ne. Safiya ke ba alkhairi ba ce, tun daga ranar da aka kawomin ke cikin gidan nan komai na
wa ya canza"
Hajiya ta karasa maganar a matukar fusace.
"Subhanallahi! Alhaji Ka GA abin da nake fada maka KO. Lamarin Mata sai hakuri da Baka yi saurin daukar matakin nan ba"
"Mataki na dauka kuma na Gama magana don haka kowa ya fice mini daga gida"
Y
a na karasa maganar ya Mike a fusace ya nufi dakinsa. Hisham kuwa da ma a matse ya ke su koma gida tunda abin ya faru ya ke ji tabbas ba zai Kara Bari a zo Mai da Manara cikin gidan nan ba.
Shukura ma ba karamin dadi lamarin nan ta yi Mata ba.
Musamma in ta tuna gobe ne zata samu damar da zata koma wurin boka. Haka Hisham ya kwashe su suka nufi gida.
Hajiya kuwa bakin cikin da ya mamaye Mata zuciya Shi ya sakata kuka.
"Yaya hakuri za kiyi. Amma lamarin gidan nan sai in GA kamar kunyi wasa kish
iyar nan taki ta shiga gabanki. In ba haka ba ta ya za a ce Alhajin da na jima da sanin kin mallake ne zai Miki wannan cin kashin a gaban jama'a! Kai Yaya a dai duba lamarin nan." Luba ta karasa maganar tare da dafe kugunta dake mata matukar ciwo.
"Anti L
uba ba abin da ke bata mini Rai kamar yadda muka Rasa yar uwarmu amma Yaya Maryama a tare take da mutanen can. Wallahi kome aka yi mana ita ta ja mana domin KO alama bata ganin laifinsu mune masu laifi a wurinta"
Zainaba ta karasa maganar ta na hararar Ma
ryama.
"Ni na haifeki ni kike yi wa haka da kishiyata kika hada Kai ana wulakantani?"
Hajiya ta karasa maganar Rai a matukar bace ta na kallon Maryama. "Hajiya ki fahimce ni. Wallahi ban tana yin wani abu domin in bakanta miki Rai ba duk abin da Zan yi i
na yin sa me domin Allah. Hajiya mutanen nan ba su bata Miki ba hasalima mu ne masu bata masu amma suke hakuri da mu, in dai Zan GA kunyi abin da ba saidai na kuma in zuba Miki ido wallahi ba kaunarki nake yi ba"
"Ki yi min shuru!" Hajiya ta daka Mata mah
aukaciyar tsawa.
"Daga Rana irin ta yau na haramta Miki zuwa gidan nan saidai in ni ce na ce ki zo. Ubangiji ya Kai mu gobe dole ki koma gidan mijinki sai in ga ta yaddaza ki rika tsoma min Baki a cikin lamura."
Babu yadda Maryama ta iya dole ta yi shuru
, saboda Wanda ya yi nisa Baya Jin Kira.
Umma dake daki kuwa da kyar ta taushi mahaifiyarta akan ta yi hakuri in gari ya waye sai ta koma gida. "Safiya gidan nan naku babu dadi ki barni kawai in koma gida. Ke hakuri da addu'ar da Zan ci gaba da yi Miki Ub
angiji ya Baki hakuri Zama tare da kawo Miki lokacin da za ki karasa cinye jarabawarki."
Haka suka ci gaba da Labaei jefi jefi ita da mahaifiyar tatan.
...A cikin kasurgumin jeji ya tsinci Kansa, ya na yin bishiyoyin kadai zaka kalla su tabbatar maka da
kana cikin hatsari. Sakamakon wata irin duhuwa da suka hada.
Wani irin iska ya ji ya daki dodon kunnensa ba shiri ya saka hannuwansa biyu ya toshe kunnensa. Motsin da ya Fara ji na takun tafiya Shi ya tabbatar masa da an kusanto inda ya ke, a rikice ya ju
ya. Yau ma ita din dai ce rike da jinjira cikin mawuyacin hali, magana ta ke kokarin yi masa sai dai ji yayi wani namiji ya jata da karfin tsiya sun Fara gudu. Kururuwar neman agaji da take ita ta haddasawa Hisham take masu Baya suka ci gaba da ratsa bishi
yoyin jejin suna gudu.
Tsintar Kansa ya yi a saman wani katon tsauni. Wanda ya yi matukar nisa da kasa, gefen tsaunin ya hangota namijin ya toshe Mata Baki ya na kokarin amshe jinjirar. Cikin zafin nama Hisham ya yi Kansu sai dai kafin ya karasa
namijin ya juyo ya kallesa tare da yi masa murmushi. Gudun da ya ke ne ya tsaya cAk! Sakamakon abinda na mujiyarsa suka hango masa. Sak kamanninsu Daya da namijin tamkar tagwaye. Mamaki Bai Gama sakin Shi ba ya ji an kama Shi da kokawa kafin ya yi wani yun
kuri tuni su duka ukun an watsosu anyi kasan ramin da su....
Meenat A Yandoma
08133562798
MASU BUKATAR SAURAN PAGES DIN SU SHIGA NAN
👇👇👇
PG 37&38
NA KUDI NE DOMIN BIYAN KUDIN LITTAFIN 500 TA WANNAN ACCOUNT DIN 8133562798 OPAY AMINA ABUBAKAR
...F
irgigit! Ya Farka daga mummunar mafarkin tare da Jin ilahirin jikinsa ya jike sharaf da gumi, tamkar an tsoma Shi a cikin ruwa. Tagumi ya zabga tare da fadawa duniyar tunani. "Wacce ce ita, me ya sa take zuwa masa cikin bacci Indai Zai kwanta ya rufe ido t
a tabbas sai ta zo masa. Ya na so ya shaida fuskar amma har yau ya kasa shaida inda yasan fuskar" Ganin ba Shi da amsar wadannan tambayoyin komawa ya yiya kwanta zuciyarsa cinkushe. Wayewar garin ita ta bawa Shukura damar tambayar zata je gidansu ta Sanar
da mahaifiyarta anyi rashi. Ganin tun da aka yi Auren bata ta je ganin gida ba ya saka ya amince Mata. Tun da Deena ta ji zata fita hankalinta ya kasa kwanciya bata Bari ya fita ba sai da ta tabbatar da ta tambaye shi zata je gida. Da ya ke a rayuwarsa ba
Shi da tsarin takurawa mace Bai Hana SU ba. Inna Tala dai Mata ido ne nata amma tabbas ta San matan nan nasa akwai gagarumar damuwa a tartare da su.
Afra ta Kira ta Sanar da ita su yi mahada. Kasancewar mahaifinta ya bata motarta an kawo Mata Sabuwar dal
tun bayan bikin, Kai tsaye ya na fi ya kowaccensu ta fi ce. A Hanyar ta dauki afra suka nufi wurin boka. "Deena ni fa in da Zan fada Miki gaskiya kiji wallahi da kin kashe wannan kaddararren Auren kin fito. Ke yanzu ba ki ji duk kin takura Auren nan ya zau
nar da ke wuri Daya?
Ki fa duba ki ga rayuwar da kike yi a gidan mijinma ga kuma kishiya. Gefe Daya kuma ga Munir can na haukan begenki, ni fa yau daga wurin boka Kada ma kiyi min gardama dole mu je ki hadu da Shi" nannauyar ajiyar zuciya ta sauke. "In na
ce Miki zan iya barin gidan Hisham na yi karya.Allah ya sani ina masifar kaunarsa ta yadda bazan iya rayuwa ba in babu Shi. Ni fa KO Baki CE mu hadu da Munir ba dama yau da niyyar ganinsa na fito domin na yi kewarsa ba kadan ba"
"To AI sai kiyi ta Zama gi
dan miji da kuruciyarki da kudinki amma ki zauna a karkashin ikon wani wan da kin San ba ke Daya ba ce hada kishiya"
"na sani hakan ya saka ma zamu koma wurin boka. Amma jikina kyarma ya kina tsoro abinda zai biyo baya. Mako biyu boka ya bamu mu dawo amma
ki gani mune kusan watanmu guda sai yau zamu koma Anya ba mu tafka Babba kuskure ba" "ni ma abin da nake tsoro Kenan. Amma dai mu je nasan babu abin da ya gagari boka" da wannan shawarae suka karasa a gefen Hanyar suka ajiye motarsu da kafa suka karasa wu
rin bokan.
Irin kallon da ya ke aika masu ya saka su Jin tashin hankali mara misali. Sauran nutsuwar da ta rage masu suka tattaro suka zauna gaba na faduwa. Shuru da suka ji yayi Shi ya Kara hauhawar tashin hankalinsu. "To ba muke mun San munyi laifi a g
afarta mana" Deena ta karasa maganar murya na kyarma tamkar Mai shirin yin kuka.
"Ba ni kuka yi wa laifi ba. Kawunanku kuka cuta, kinje kunyi aure ba tare da kin shirya ba, da a ce kina ganin abin da ke tunkaro rayuwarki tabbas da ba ki Fara yin Auren nan
ba." Rass! Gaban Deena ya Yankee ya Fadi."
"na shiga uku! Sanar da ni me ya faru "
"Komai ma ya faru ya muka yi da ku? Mako biyu na baku shin kun dawo a mako biyun ne? Abu daya zan fada miki kishiyarki ta miki zarra ta hanya yin babakere a zuciyar mijinku
. Ta gefe guda kuma ki tambayi Mahaifinki zai sanar da ke wani abu da ke baki sani ba"
Jikin Deena lokaci daya ya fara kyarma me boka ke shirin fada mata? Kai aa dole ta tashi tsaye Hisham nata ne ita
ɗ
aya.
"Lokaci bai
ƙ
ure miki ba amma ki sani a yanzu ban
i da yadda zanyi in taimakeki Har sai kin kawo min gashin abokiyar zamanki"
"Gashi kuma? Zan kawo ko jininta ka ce in kawo maka sai na yi bakin kokarina na kawo shi.
Bushewa da dariya Boka yayi ya na dake kallonsu. "Maganar hayakin da kike turara kuma ki
sani bani da maganin da muwarku. Kun kirawo aljanu ne da hannunku, don haka ku je kuji da su"
Wasu yawun wahala ta hadiye cikin tashin hankali suka kallesa
"Babu yadda za a yi? A ceci rayuwarmu?"
"Ku tashi ku tafi za a duba a gani. Sannan kada ki dawo
wurin nan sai kin samo abin da na fada miki"
"Boka ni kuma gane da Alhaji na a duba min kamar yA fara kula wasu bayan Ni"
Ce war Afra.
" Ki je an gama aiki za ki ga sakamako" kudi masu yawa