Showing 6001 words to 9000 words out of 61676 words

Chapter 3 - MANARAH COMPLETE

tokare masa zuciya lokacin da Nurse ke kora masa bayanin abinda ya faru.

"Ka yi asarar sannan ka ji kunya. Kana a gadon jinya amma karuwanka sun cike maka daki. Tsabar baku da hankali fada hada zubar da jini, na yi nadamar kawoka wannan

duniyar. Da na san kai za a haifa mini uwarka ma BA zan bari ta haifa ba"

Ya karasa maganar cikin zallar

ɓ

acin rai.

"Daddy BA haka bane. Zuwa sukayi yi su duba shi shi ne wannan tsautsayin ya faru. "

"Rufe min baki. Ai duk jirgi

ɗ

aya ne ya kwaso ku."

Ya na karasa maganar ya fice.

Hisham kuwa dannar zuciyarsa ya ke domin da an sake ya furta koda kalma

ɗ

aya ce ba zata yi wa mahaifinsa dadi ba ko alama.

Bayan an fita da Deena Shukura ma tafiya ta yi da nufin gobe zata dawo. Sai dai abinda Hisham bai sani

ba Shukura ta na cikin asibitin.

Alhaji kuwa cikin

ɓ

acin rai ya shiga dakin da Mahaifiyar Hisham ke kwance, farkawar ta kenan ta ji sallamarsa. Bata

ɗ

ago ba bare ya saka ran zata kallesa har ya zauna gefen gadon.

Kasancewar Mahaifiyarta ta zo gaisawa su

ka yi da Alhaji. Ganinta da yayi shi ya dakatar da shi daga maganar da ya so yi wa Safiya.

"Safiya magana fa ake miki"

Mahaifiyarta ta fada.

"Mama ki kyale shi don Allah. Kome ya zo karshe Alhaji ya sakeni."

Salati mahaifiyarta ta hau nanatawa cike da ta

shin hankali. Shi kuwa Alhaji fi

ƙ

i-fi

ƙ

i ya yi da ido cike da rashin gaskiya.

"Ayi hakuri Mama. Kuskure ne dai anyi amma tuni na mayar da Safiya. Hisham ne duk wata matsala da muka samu shi ne sanadi. Yanzu haka ya cika dakinsa da karuwai ana fada har an fa

sawa daya daga cikinsu kai"

Mama mace ce me matukar kawaici saboda haka kasa magana ta yi. Umma kuwa jin abinda ya fada bata san lokacin da ta fizge karin ruwan da aka saka mata ba ta fice dakin da gudu.

Mama na kira amma ina sai da ta yi nasarar shigewa d

akin.

Jingine da gado ta hango shi. Da sauri ta karasa kusa da shi tana masa sannu, "Mahaifinka ya ce ka cika daki da karuwa. Hisham kana so zuciyata ta buga in mutu ko"

Da sauri ya kalli mahaifiyar tasa ya na girgiza kai.

Shigowar Mahaifinsa ta saka shi

hade rai.

"Haba Hisham! Kai fa yanzu ba yaro bane ka wuce duk wadannan abubuwan. Ka dawo cikin hayyacinka mana, haba yaron albarka nan gaba fa kai ne matsayin uba ranar da Mahaifinka ya kauce"

Mama ta karasa maganar da sigar rarrashi.

Tsoki Alhaji ya ja

ya fice daga dakin a matukar fusace.

Bangaren Deena Kuwa bayan ta dawo cikin hayyacinta wayarta ta lalubo.

Sai dai

ƙ

asa yin komai tayi face kukan data fashe da shi.

"Hisham ni? Ni zaka yi ma haka a gaban wata banza wulakantacciya kake nuna ka fifitata fiy

e da Ni? Sai na janyo mata masifar da har ka mutu ba zaka taba mantawa da ni ba a cikin rayuwarta."

Ta na karasa maganar ta kira mahaifinta.

Zaune ya ke cikin katafaren falon gidansa dake sha

ƙ

ar da kayan alatu.

Wayarsa da ya ji ta fara ruri ce ya kalla. D

a sauri ya dauka ganin wanda ke kiran.

Tamkar wanda aka tsikara da allura haka ya mike tare da furta.

"Dan gidan waye a cikin kasar nan. Ita kuma da ta zubar miki da jini waye Ubanta a kasar nan?"

Jin an ambaci zubar da jini a rikice Momy ta mike ta na

tambayar lafiya.

"Babu lafiya domin an ta

ɓ

o

ɗ

iya

ɗ

aya tilo da na haifa. Babu yadda banyi da ita akan ta rabu da yaron can ba amma ta

ƙ

e

ƙ

ashe

ƙ

asa ta ce shi take so. Ni kuma duniya Indai ta na son abu hakika zanyi mata shi. Yanzu haka ta na asibiti wata me

rabon wahala ta fasa mata kai."

"Dadyn Deena wallahi ko me Deena ta zama kai ne sanadi. Kana da hannu dumu-dumu babu yadda banyi da kai ba akan sakin ta da muka yi take abinda ranta ke so, amma ka nunamin ai duk cikin gatane. Kudi, gidaje, motoci sai wand

a ta zaba a matsayinta Na mace wadda wata rana gidan wani zata tafi..."

Tsawar da ya daka mata ce ta sakata yin shuru.

"Ba don na san ke kika haifi yarinyar nan ba da sai In ce don ba diyarki ba ce kike mata haka. Kin sakawa yarinya ido bayan ita

ɗ

aya muk

a haifa a kaf fadin wannan duniyar, in banyi Mata gata na riritata ba wa kuke so in riritata? A kan yarinyar nan zan mummunan sa

ɓ

a miki"

"Allah ya huci zuciyarka in Shaa Allah BA zan sake saka maku baki ba"

Ta na karasa maganar ta shige daki tare da share

guntun hawayen fuskarta.

"aikin banza. Har ni za ki kawo ma wargi a cikin al'amarina? In dai a kan Deena ne sai In karar da duniyata. Abinda ya saka nake

ɗ

aya miki kafa don ke kika haifi yarinyar nan."

Yana kaiwa nan ya fi ce daga gidan tare da masu take

mai baya.

Dpo ya kira ce War ya na son jami'an tsaro su iske shi asibitin gwamnati.

Deena da ke zaune ita

ɗ

aya bayan an gama gyara mata goshinta an mannesa da bandeji. Jin shigowar mahaifinta ya sakata sake rushewa da kuka .

"Subhanallah! Mamata wa ye ya m

iki haka"

"Daddy kasheni suka so yi, ka taimaka ka bi min hakkina da kyar aka kwaceni a hannunsu.

Bai bata lokaci ba ya saka jami'an tsaron shigowa kai tsaye suka nufi dakin da Hisham ya ke kwance.

Sauran marasa lafiya kuwa ganin 'yan sanda kowa ya yi

ta kansa kallo ya koma dakin.

Umma na zaune ta ji shigowar su a rikice ta mike ta na salati.

Mahaifin Deena kuwa cikin

ɓ

acin rai ya fara magana.

"Fada mini wane ne daga cikinsu ya yi miki haka?"

Alhaji da shigowarsu kenan dakin da sauri domin labari ya kai

masa ga jami'an tsaro nan.

Da mamaki ya ke kallon Hisham.

"Ga shi nan sai dai ku kamasa shi daya. In ya so ku

ƙ

ullesa har igiyar ta ru

ɓ

e"

Mahaifin Hisham ya karasa maganar cikin

ƙ

unar zuciya.

"Daddy BA Shi ba ne mace ce fa. Kada ku kamashi."

Deena ta kar

asa maganar cikin tashin hankali.

"Alhaji ni ce fa limamiyar wannan aikin"

Suka tsinkayo muryar Shukura na fada. A

ƙ

ufule Alhaji ya juyo sai dai suna ha

ɗ

a ido cike da mamaki ya furta "Shukura!"

"Yawwa Daddy ita CE tsinanniyar da ta fitar min da jini. Ka

saka a kamata a kulleta ta gane ba irina wadda ta fita gata ake yiwa haka ba"

Falau! Mahaifin Deena ya tsinke Deena da lafiyayyan Marin da ya sakata ganin duhu ya mamaye mata ido...

👇👇👇👇👇👇

https://whatsapp.com/channel/0029VbBLlphK5cDDv95Own3H

LADY

'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?

KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?

KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?

KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?

Kinason shape dinki ya fito kamar

yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,

Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki

Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha All

ah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA

👇🏻

Zumar kiba

Zumar breast

Zumar hips

Zumar infection

Zumar sliming

Zumar sabon budurci

Back to virgin

Abayas

Atamfa

Lace

Hijabs

Supplements

Kayan yara

Saloon

Kunshi na salatap Dana zane

Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko

Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba

🙏🏻🙏🏻

SIYAN NA GARI MAIDA

KUDI GIDA

💯

Whatsapp or call 08169307477

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu

*MANARAH*

©



MEENAT A 'YANDOMA

Wattpad: Meenat_A_Yandoma

ArewaBooks: Meenatyandoma

MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION

MASU BUKATAR A TALLATA MASU HA

JARSU SU YI MIN MAGANA A WANNAN NUMBER 08133562798

_DEDICATED TO_

ASMA'U ABUBAKAR MUSA (Jasmine) Alherin Allah ya kai miki a duk inda ki ke

🫶🥰

PG 9&10

....Zafin marin na gama sakinta a fusace ta juya domin ganin wane isasshen ne. Domin a tunaninta Hisha

m ne, sai dai abin ya zo mata a bazata domin mahaifinta ta gani a cikin wani irin yanayi wanda ba ta ta

ɓ

a ganinsa ba.

Kafin ta furta wata magana ya karbe zancen.

"Ashe baki da hankali! A gabana kike fada mata irin wa

ɗ

annan maganganun. Da na san ita ce ta

yi miki haka ko da wasa ba zan kwaso kasa inzo wurin nan ba da sunan daukar mataki"

Ya karasa maganar tamkar ya fizgo Deena ya ci gaba da jibga.

Ita kuwa Deena mutuwar tsaye ta yi domin ta fi tunanin wannan mafarki ne take yi. "Kai aa, mahaifina da nake s

o da kauna shi ne zai yi mini haka. "

Ta karasa maganar a

ƙ

asan zuciyarta.

Duk wanda ke cikin dakin matukar mamaki ne ya kama shi. Musamman Hisham da ya san irin kaunar da mahaifanta ke mata.

Ganin mamaki ya ki sakinta

ɗ

auke da murmushin da ita kadai ta s

an ma'anarsa ta karasa a gaban Deena.

"Hayaniya ko hayagaga ba su bane ke nuna kin kai

ƙ

warya a bariki. Ko a haka aka tsaya ina me tabbatar miki na gwada miki na miki zarra fintin kau a bariki. Ina tare da Mahaifinki sannan tare nake da Saurayinki, a kaina

Ubanki zai iya sakin wannan tsohuwar da kika bari a gida."

Shukura ta karasa maganar tare da dafa kafadar Deena.

"Karya kike. Ni ba sa'arki ba ce, ke matsiyaciya na nasan ba haka kika barsu ba "

Deena ta karasa maganar cikin

ƙ

araji ta na me kokarin sha

ƙ

e

Shukura.

A karo na biyu ya sake tsinketa da marin.

"Na fuskanci ba ki san wacece tsaye a gabanki ba. To a kanta zan iya yin komai duk son da nake miki."

Ya karasa maganar tare da fizgo Deena suka bar cikin

ɗ

akin.

Kaka da duk tsoro ya gama kamawa ganin an

zo tafiya da jikanta. Ajiyar zuciya ta sauke.

Mahaifinsa kuwa ba haka ya so ba don haka a fusace ya bar dakin.

"Hisham! Wace ce wannan?"

Shuru ya yi ba tare da ya ce uffan ba.

"Hisham Mahaifiyarka fa ke tambayarka"

Kaka ta karasa maganar cikin sigar rarra

shi.

"Beb

ɗ

ina ce. Umma kin dai san komai bana son tambayoyi, Umma ya kike so ke ma ki zama irin sauran ke kadai fa kike kaunata kaf a cikin gidan can"

"Na sani Hisham! Suma sauran su na kaunarka halinka ne ba su so. Ita rayuwar nan da kake gani takaitacc

iya ce yau ina raye gobe fa? Abinda ke faruwa tsakaninka da Mahaifinka ko alama bana jin dadinsa. Mace fa ce nan tsaye macen ma ga dukkan alamu karuwa. Ina kula da addininka ina ilimin ka, ina nutsuwarka? Hisham me kake so ka zama?"

Kallon Shuruka ya yi ma

ta alama da ta fice, ba musu tabar

ɗ

akin.

"Umma addu'a za ki yi min wata rana duk zai mana tarihi"

Inda sabo ta saba da jin irin maganganun nan a bakin Hisham. Ta na rokon Allah wata rana duk su zama tarihi.

Hajiya kuwa tun bayar zuwan

Mahaifiyar Safiya asibitin ta koma gida. Babbar

ɗ

iyarta Zainab ta Kira.

Duk tambayar da su Nana ke mata taki sanar da su ha

ƙ

i

ƙ

anin abinda take shiryawa.

Farida CE ta Kula ran Mahaifiyar tasu a bace ya ke. Don haka su shuru suka yi suna jiran zuwan Zainab.

Ba a dauki dogon lokaci ba sai ga ta ta iso.

Bayan sun gaisa take tambayar ina dayar munafukar da

ɗ

an ta suke. Kaf abinda ya faru mahaifiyarta ta kwashe ta fada mata.

"Wallahi Hajiya so na yi a ce yadda ta yanke jiki ta fadi ta zarce har lahira"

Zainab ta

karasa maganar tana laluben jikkarta.

"Me kuke ci na baka na zuba? Daga ita har shi lokaci suke jira.

Ɗ

aya bayan

ɗ

aya za su rika tafiya har shi Alhajin. Yanzu dai bani maganin da Boka ya baki"

Wasu tarkace ne ta fiddo tare da tsube su a gaban mahaifiyart

a.

"Wannan maganin ki zubawa Daddy a cikin abin sha. Ki tabbatar ya gama shanye shi tas kada ya bar koda kadan ne. Ita kuma wannan

ɗ

iyar me kama da Aljana boka ya ce ki samu wani lungu a cikin

ɗ

akinta ki boye muddun Daddy ya tunkari

ɗ

akin zai ji tsabar ta

shin hankali da damuwa firgita zai rika yi ba zai kara shiga cikin

ɗ

akinta ba."

"Yawwa Boka haka nake so. A yanzu kam ko babu raina nasan ba za ku sauka a kan turbar da na

ɗ

oraku ba."

"Amma Hajiya a kwai dai sauran rina a kaba. Boka ya ce lamarin Hisham

a wannan karon wani haske ya rufe masa ido."

"Ban gane ba Zainabuna. Wane haske kuma, sanar da ni abinda ke faruwa"

"Hajiya ni ma bai yi mini bayani ba. Kawai dai ya ce mini ki yi gaggawar zuwa gobe."

"Dole na kuwa. Ya boka zai min haka"

"Yanzu dai ku ta

shi mu je in samu inda zan ma

ƙ

ala wannan

ɗ

iya. Kafin waccan ba

ƙ

ar ja

ɓ

ar ta dawo"

"Ni Hajiya bakin cikina har gobe Daddy ya

ƙ

i yi ma Hisham korar kare daga cikin gidan nan. Har yau fa bai datse kudin dake shiga Account din sa ba"

Nana ta karasa

maganar ta na cuno baki.

"Haba Auta. Kara hakuri kadan ba kudi ba dukiyar duka ma kun kusa mallaketa"

Ta na karasa maganar suka nufi

ɗ

akin Umma.

Bincike suka yi ba kadan ba. Can bayan Tvstand suka saka diyar robar da kallo

ɗ

aya zaka yi mata ka sai gabank

a ya fadi.

"Munafuka. Sai gidan nan ya gagareki zama sai kinyi nadamar haihuwar

ɗ

a namiji"

"Fa

ɗ

i ki

ƙ

ara Hajiya. Ni ce babba a gidan nan amma haka Daddy ya

ɗ

auki Hisham ya kai

ƙ

asar waje, ni kuma ya barni cikin kasar nan kamar baya so na"

"Ki daina tuna m

ini Zainab. Na kunshi bakin ciki ba kadan ba amma yanzu su ke

ƙ

unsar nasu, nan da lokaci kadan zamu bataya a cikin gidan nan"

Cike da jin dadi suka fito daga cikin

ɗ

akin suna zagin Safiya.

Zainab bata bar gidan ba sai da duhun magriba ya fara....

Tafiya

take yi a galabaice hannuwanta dafe da

ƙ

aton cikin da ke gabanta.

Kallo daya za ka yi mata ka gane a galabaice take yadda suturar jikinta ta jigata da datti wani sashenta kuma ya barke.

Gashin kanta a kwance ya ke ya baje a tsakiyar fuskarta duk datti ko a

lama ba zaka iya shaida fuskarta ba. A bisa tsautsayin kafarta ta goce ta fada wani rami. Ta saman cikinta ta fa

ɗ

a, wata irin

ƙ

ara da kururuwa ta saki.

Cikinta ne yayi wata irin mur

ɗ

awa lokaci daya jini ya

ɓ

alle. Matar da ta gani tsaye a kanta ya sakata yu

nkurin mi

ƙ

ewa sai dai lokaci

ɗ

aya komai ya tsaya mata, a sama-sama ta ri

ƙ

a jiyo kukan jariri kafin wani bakin duhu ya mamaye idanunta...

FREE PAGES SUN KUSA KAREWA. KU TURO 500 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 8133562798 OPay Amina Abubakar

MASU TAMBAYAR GROUP

KU SHIGA NAN

👇👇👇👇

https://whatsapp.com/channel/0029VbBLlphK5cDDv95Own3H

LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?

KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?

KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?

KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?

Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,

Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda k

ashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsa

ne,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA

👇🏻

Zumar kiba

Zumar breast

Zumar hips

Zumar infection

Zumar sliming

Zumar sabon budurci

Back to virgin

Abayas

Atamfa

Lace

Hijabs

Supplements

Kayan yara

Saloon

Kunshi na salatap Dana zane

Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko

Address bayan gidan drugs

katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba

🙏🏻🙏🏻

SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA

💯

Whatsapp or

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login