Showing 42001 words to 45000 words out of 61676 words
tambaye ta nan take sanar da shi Shukura ta fita. Ko alama ransa bai
ɓ
aci ba domin ya san kila gidansu ta je. Wanka ya fada shi kuma Yazid ya zauna a saman
ɗ
aya daga cikin kujerun falon. Jim kadan Hisham ya fito a shirye tare da jin jikinsa sakayau. "His
ham! Kamar fa lokaci yayi da ya kamata ka nutsu. Ka ganni nan duk da banyi aure ba amma na rage abubuwan da nake yi. Bayan mun taho fa kamar wata naji kana waya da ita wai ita Sharifa?"
"Eh sabuwar budurwata ce"
Ya fada a takaice. "Kai fa yanzu babban mutu
m ne mai aure wanda nan gaba kadan zai tara zuri'a, ko baka kula da yanayin Shukura ba kallo daya nayi mata na gane lokacin zamowarka uba ya kusa"
Kallon baka da hankali Hisham ya watsawa Yazid.
Kafin ya samu zarafin magana ji yayi an turo kofar, Shukara
na ganinsu sai da hantar cikinta ta ka
ɗ
a. Wayancewa gaisawa tayi da su cike da farin cikin sako Hisham da aka yi. Abinci ya bukata ta kawo masu don haka jikkarta ta aje ta nufi kitchen. "Kai yanzu Ka dubeni Ka CE Baka San Shukura na da juna biyu ba?" Shuru
yayi domin ga dukkan alamu yau baya son sufutu ko alama. Shukura kuwa tun a kitchen ta fara jin mararta ta
ƙ
ulle. Daurewa ta yi ta karaso cikin falon, sai dai azabar ciwon da yayi mata dirar mikiya ne ya sakata sakin abincin ya tarwatse a tsakiyar falon.
Ba shiri ta yi kasa tare tana murkususun azaba domin ji tayi tamkar an saka wuka ana yankar yan hanjinta. Ihu da kururuwar da ta fara ne suka tilasta wa su Hisham yin kanta a matukar razane. Jinin da ya fara biyo kafarta shi ya karasa rikita Hisham. Ba su
yi aune ba ta kurma mahaukaciyar
ƙ
ara ta sulale a kasa cikin mawuyacin hali...
Meenat A 'Yandoma
08133562798
MASU BUKATAR SAURAN PAGES DIN SU SHIGA NAN
👇👇👇
PG 47&48
NA KUDI NE DOMIN BIYAN KUDIN LITTAFIN 500 TA WANNAN ACCOUNT DIN 8133562798 OPAY AMINA
ABUBAKAR.
TALLAH!
LADY'S BEAUTY PALACE
SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?
Kinason
shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina n
eman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon
To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,
MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki taz
o inda zata biya insha Allah,
LADY'S BEAUTY PALACE
ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA
👇🏻
Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zumar infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
Atamfa
Lace
Hijabs
Supplements
Kayan yara
Saloon
Kunshi na salatap Dana zane
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko
Address bayan gidan drugs katsina State
Kayan mu masu inganci ne sosae
Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata
matsala ba
🙏🏻🙏🏻
SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA
💯
Whatsapp or call 08169307477
Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)
Instagram Hajara Rabiu
... A rikice Yazid ya fiddo ido domin ba jini kadan take zubarwa ba. "Hisham mu yi gaggawar kaita asibiti
kada ta rasa rayuwarta" Inna Tala ya Kira kai tsaye suka nufi asibiti. Babbar damuwar Hisham har yanzu likitoci sun ki ce masa komai ga halin da Shukura ke ciki shi kansa ya sha jinin jikinshi.
Ƙ
arar wayarsa ita ta ankarar da shi mantuwar da yayi ta tashin
kiran Sharifa. Yana gama wayar ya juyo ya kalli Yazid.
"Ka yi min wata alfarma, ka ga na kira mahaifiyar Shukura ta na hanya. Kiran gaugawa aka yi mini na jimawa Zan dawo" kallon zargi ya jefawa Hisham.
"Ina zaka je da har zaka tafi ka bar matarka a cikin
wannan halin. Shin ka manta da duka Matana suna kwance ba lafiya?"
"Ba zaka gane ba Yazid. Kai dai ka jirani yanzu zan dawo"
Ya karasa maganar tare da ficewa da sauri.
Doguwar ajiyar zuciya Yazid ya sauke. Zuciyarsa cinkushe da tunanin anya kuwa abokinsa
ya na cikin hayyacinsa?
Sharifa gubar ta fiddo ta juyeta a cikin lemun da ta ajiye wa Hisham. Sai dai har yanzu zuciyarta ta kasa aminta da abin da aka sakata aikatawa. Motsin da taji ne ya sakata tashi da sauri ta mayar da shi a cikin firiza.
Gefen kujera
ya zauna ya na me kafeta da ido ya na sauraren abinda take tafe da shi. Samun kanta
da tayi da daburburcewa gani take kamar ya harbo jirginta. Wayancewa ta yi.
"Anya kuwa lafiya na ganka duk wani irin"
"Da sauki dai. Ke nake sauraren wace magana ce kika c
e kina so muyi yanzu?"
"Ko za mu yi magana kamata yayi ka fara ji
ƙ
a makoshinka da abu mai sanyi" mikewa tayi ta nufi inda ta ajiye lemun gabanta na dukan uku-uku.
A cikin transparent cup ta zuba masa tana mai tunkararsa, cikin tafiya ta gogaggun 'yan bariki. "In kika kashe sa wace riba za ki ci? Ki tuna da Hisham shi ne irin mijin da kike matukar kaunar ki aura. Yanzu wasa za kiyi da damar ki" wata zuciyar ta tunata
r da ita. Ganin bata da mafita ta na gaf da karasa inda ya ke ta kifar da lemon. "Subhanallah! Lafiyarki Kuwa"
"Yi hakuri fatan dai bai taba ka ba ?"
ta karasa maganar tana goge kafarta domin a sama ta kifesa"
"Aa babu damuwa sauri nake sanar da ni magana
r da zaki fada tafiya zanyi"
"Ni duk ka rudani ba zan iya fada maka maganar ba alhali kana cikin damuwa kaje In dare yayi sai muyi maganar"
Jin abin da Sharifa ta fada ya saka shi mi
ƙ
ewa ya yi mata sallama. Ajiyar zuciya ta sauke tare da dafe kirjinta domi
n har yanzu bai daina lugude ba. Kai tsaye wanka ta fada, shigarta babu jimawa Zainaba ta fado gidan. Jin motsin ruwa da ta yi ya sakata neman wuri ta zauna ta na jiran fitowarta. Kishirwar da taji ta fara azalzalalta ce ta sakata mikewa ta nufi inda firiz
a take. Har zata bude ta ga lemu daga sama.
Bata bata lokaci ba ta daga kanta sai da ta shanye tas kafin ta koma a kujera ta zauna ta na jiran fitowarta.
An
ɗ
an dauki lokaci kafin ta fito sanye da towel.
Ganin Zainaba da Sharifa tayi sai da ta ji gabanta y
a fadi. Amma ta 'yan duniya tayi mata ta wayance "Zainaba ke ce a tafe. Yanzu nake niyyar fita domin ba ki fadamin za ki zo ba, da mun samu sa
ɓ
ani"
"Ai na san zan iya samun ki a wannan lokacin shi ya saka na zo. Mu aje wannan maganar a gefe. Ya maganar aik
in da Hajiya ta baki? Domin tunda aka baki aiki ba kira ba aike"
"Zainaba ba wannan ne irin wannan aikin da na fara ba karon farko. Na yi sunfi a kirga, kuma in kun bi a hankali Hisham gogaggen
ɗ
an duniya ne, dole mu bi a hankali har ha
ƙ
armu ta cimma ruwa"
Ta karasa maganar a dan fusace.
"Kinga Sharifa! In kinsan aikin nan ba zaki iya ba ki bamu kudinmu kawai kada mu
ɓ
atawa juna rai. Kina matsayin ri
ƙ
a
ƙƙ
iyar 'yar bariki sannan ki ce ba ki san yadda za ki yi da shi ba. In dai haka ne
bariki bata yi miki rana
ba"
Duk da Sharifa ta ji zafin maganar da Zainaba ta fada mata danneta tayi tare da yin murmushi.
"Ku kam ku ri
ƙ
a hakuri mana! Ni fa ce na ce zanyi saurin me kuke yi haka? Ke kanki kinyi sa a ne har kike fadamin magana ba tare da na dauki mummunan
mataki a kanki ba."
"me kike nufi"
Zainaba ta fada a fusace tare da mikewa tsaye. "Abin da kika ji shi na fada. Ke baki san sharrin 'yar bariki bane, in yanzu na ce maki na cinye kudin nan bazanyi aiki ba a cikinku akwai wadda ta isa ta tayar da maganar? K
o da yake ku kaimi wurin hukuma. Wallahi na fiku
ɗ
anyen kai don haka ku bini a sannu"
"Ba shakka wuyanki ya isa yanka. To tsaya kiji ko aiki ko ku
ɗ
inmu dole a san nayi" maganarta ce ta tsaya cak! Sakamakon azabar ciwon da yayi mata dirar mikiya.
"Wayyo cik
ina"
Zainaba ta fada tare da faduwa kasa tana birki
ɗ
a safe da cikinta
"Na shiga ukuna! Me kika sha?"
Cikin azabar ciwo ta nuna mata kwalbar lemun da ke saman firiza.
"Kin kashe ni. Shi kenan wayyo Allah na. Abin da kuka bani in ba Hisham shi ne kika sha"
D
uk da azabar ciwon da ke cinta bibbiyu ta fara hango Sharifa daga nan kumfa ta fara fita a bakinta.
A guje Sharifa ta yi waje ta na kururuwar neman agaji...
Lokacin da Hisham ya karasa asibiti anyi sa a likita ya bukaci ganin mijinta.
Shi daya ya shige of
fice din. Tamkar jiransa ya ke ya hau sababi.
"Bawan Allah haka nan kamar wayayye amma kana da dabi'a irinta jahilai. Haihuwa ai kyauta ce da Ubangiji ya ke yiwa za
ɓ
a
ɓɓ
un bayinsa. Amma kai kun samu kake kokarin zubar da shi, to sai ka sake sabon shiri domi
n cikin jikinta na nan zaune daram. Kuma abin da nake so in fada maka ka jaza mata ba zata iya haihuwa da kanta ba kuma dole In lokaci yayi sai dai ayi mata Cs, a cire mata
ɗ
an da mahaifar. Kayi rokon abin da zata haifa ya kasance rayayye domin ita da haih
uwa sunyi hannun riga. Sakamakon abinda ka bata tasha ya lalata mata mahaifa yanzu ma ikon Allah ne ya tsayar da cikin."
A matu
ƙ
ar zafafe Hisham ya mi
ƙ
e domin tunda yake ba a ta
ɓ
a yi masa cin mutumci irin wannan ba.
"Ban gane me kake nufi ba. Wane
ciki? Kuma waye ya so zubar da ciki. Kada ka
ɗ
auke ni wanda bai san abinda ya ke yi ba domin matata ce"
Sai yanzu likita ya gane yayi kuskuren fada masa abinda bai dace ba sam-sam!
"Sorry! Kwantar da hankalinka. Kana nufin ba kai bane ka bata maganin zuba
r da ciki?"
Likitan ya karasa maganar da sigar rarrashi yana kokarin zaunar da shi.
Fizge hannunsa yayi.
"Muddun za ka ci gaba da fadamin abinda ban aikata ba zanyi maka abinda baka taba tsammani ba. Ka sanar da ni cikin na jikinta ko kuma ya fita?"
"Ciki
ya na nan zaune daram"
Tamkar an watsa masa rushin wuta haka ya ji saukar maganar. Ba tare da ya ce masa uffan ba ya juya. Ganin ya fito ya saka mahaifiyar Shukura matsowa inda ya ke.
"Me suka fada"
Shuru yayi ba tare da ya tanka ba ya nufi dakin da Shukur
a ke ciki. "Abokin ka kuwa lafiyarsa? Magana da nake masa amma bai bi ta kaina ba"
Mahaifiyar Shukura ta karasa maganar cikin fargaban abinda zai biyo baya.
"Gaskiya ba lafiya ba. Amma mu bi shi gudun kada ya aikata wani abin ko dai jikin Shukura ne ba dad
i"
Ai Mama bata bari ya kara maganar ba ta bi bayan Hisham tamkar zata tashi sama.
Zaune ya isketa saman gado. Sai dai kallo
ɗ
aya ta yi masa ta gane babu lafiya. Saboda tunda take da shi bata ta
ɓ
a ganinsa cikin makamancin
ɓ
acin rai haka ba. Kafin ta samu d
amar magana ya jefa mata tambayar da ta haddasa mata sakin ayabar da ke hannunta.
“
Tambayarki nake cikin waye?"
Ba Shukura kadai ba hatta Inna Tala da ke gefe sai da hantar cikinta ta ka
ɗ
ai. Yau ce rana ta farko data ganshi cikin wannan yanayin.
"Ci..cik.
. cikinka ne"
Zazzabin marin da ya tsiketa da shi ne ya haddasa mata daukewar ji da ganinta na wucin gadi. Mahaifiyarta da Yazid da shigowarsu kenan haka ta faru a rikice suke kallonsa. Ganin kukan da take zata bata masa lokaci ne da sauri ya fizgi wu
ƙ
ar d
a ke cikin fruit.
"Na rantse da Sarkin daya busa mini numfashi. Ko ki sanar dani wanda yayi miki wannan cikin ko kuma in aika ki garin da ba a dawowa" A gigice Mama ta fara salati ta na kokarin isowa inda Shukura take. Nunata yayi da wukar dake tsirara. "
Kina matsowa ta nan da ke zan fara"
A tsorace ta ja da baya jiki na ciri. "Shukura wannan mahaukaci ne. Ki sanar da shi gaskiya kada ya kashe mini ke"
"Alhaji Munzali mahaifin matarka Deena ne" ta karasa maganar tare da sake fashewa
matsanancin kukan da ya
fi na farko.
Wu
ƙ
ar da ke hannunsa sullu
ɓ
ewa tayi kasa. Lokaci
ɗ
aya duniyar ta fara juya masa,
ƙ
afafunsa kasa daukarsa suka yi. Ba shiri yayi zaman
ɗ
abaso a
ƙ
asa tare da saka hannuwansa duka biyu ya dafe kansa da karfin gaske...
Meenat A 'Yandoma
081335
62798
MASU BUKATAR MORE PAGES SU SHIGA NAN
👇👇👇
PG 49&50
NA KUDI NE DOMIN BIYAN KUDIN LITTAFIN 500 TA WANNAN ACCOUNT DIN 8133562798 OPAY AMINA ABUBAKAR
...A gigice Yazid ya ruko Hisham da ke neman karasa kwanciya. "Ka ga Hisham kada ka cutar da
kanka. Ka dauki komai a cikin kaddararka ne"
Doguwar ajiyar zuciya ta sauke tare da kafe Yazid da ido.
"Kaddara fa ka ce? Kada ka la
ƙ
awa
ƙ
addara domin wannan shiryayyu al'amari ne da ta jima da shiryawa. Na yi nadamar rayuwata ji nake ina ma in hadiyi zuci
ya in mutu. Sirikina a tare da matata har da rabo a tsakaninsu. Innalillahi wa'inna ilaihirajiun!"
Inna Tala da ke gefe kuka ta fara cikin tashin hankali. Domin tunda take ko a fim bata ta
ɓ
a ganin wannan tashin hankalin ba.
Shukura kuwa kuka tare tamkar ra
nta zai fita.
Cike da karfin gwiwa Hisham ya mike. Da sauri Yazid ya rikoshi ganin ya tunkari gadon da Shukura ke zaune.
"Aa Hisham! In hankali ya bace da hankali ake dawo da shi. Daukar hukunci a cikin halin da kake ciki ba naka bane, kayi hakuri ka
nutsu ka dawo cikin hayyacinka"
Girgiza kai yayi cikin
ƙ
unar zuciya.
"Duk abin da na fada ko na aikata a daidai wannan lokacin, ku sani cikin hayyacina nake" ya karasa maganar tare da janye Yazid daya tarbe masa hanya. A gaban Shukura da fuskarta ta hade
da majina da hawaye ya tsaya.
Mama kuwa ta tsorata da yanayin shi tunkaro inda ya ke tayi. Da sauri ya
ɗ
aya mata hannu. "Kada wanda ya matso inda nake. Na zo ne in Mata jawabi na karshe domin daga yau ba lallai bane wata magana ta kara hadamu"
Jin abin da
ya fada a gigice Shukura ta
ɗ
ago da jajayen idanunta tana girgiza kai. "Kayiwa girman Allah kada ka datse igiyoyin aurenmu, nayi nadama sharrin shaidan ne"
"Karya kike yi ke ce babbar shai
ɗ
aniyar"
Ya karasa maganar cikin karaji. "Na yarda dake na baki dukk
an amana. Na aureki duk da baki kai a ce na aureki ba, na yi abubuwa da dama saboda ke. Wannan shi ne sakamako na a wurin ki? Wannan shi ne bakin tabon da zaki barni da shi har zuwa numfashi na na karshe? Babu da damuwa komai ya zo karshe. Na sake ki! Na s
ake ki!! Na sake ki!!!"
Ihu ta hau zundumawa
"Mama kin cuceni sai da na ce a zubar da cikin nan kwadayin abin duniya ya saka ki yi mini hudubar data kaini ta baro. Ya zanyi da kaina in babu Hisham Innalillahi wa'inna ilaihirajiun"
Ta karasa maganar tare d
a fa
ɗ
owa daga saman gadon
Zuciyarsa a matukar jagule ya fito daga dakin tare da jin kansa ya sara masa. Da gudu Yazid ya take masa baya ganin irin halin da yake ciki.
Da sauri ya sha gabansa "ka ga kada ka ce zaka yi driven a wannan halin da kake ciki. Ka
bi komai a hankali in ba haka ba komai zai iya faruwa da kai."
"Tafiya zanyi Yazid in na tsaya komai zai iya faruwa na fada maka"
Cike da tausayin abokin nasa ya kalleshi. "Ko zaka tafi sai dai mu je In kai ka duk inda zaka je"
Da kyar Hisham ya amince da
wannan shawarar. Ta bangaren emergency suka biyo ba tare da sanin Umma data hango shi ta na ta faman kwala masa kira ba.
Yazid ne ya ankarar da shi. Da mamaki ya kalli Umma to me ya kawo su asibiti bayan shi bai sanar da kowa ba halin da ake ciki.
"Hisham
ina zuwa na ga kuna ta zabga sauri. Lafiya kuwa ko wani ku ka kawo?"
Gogan naku ya kasa magana. Yazid ne ya yi karfin halin bata amsa.
"Wato dama Umma Shukura ce ba lafiya. Amma dai da sauki, Umma ku ma wani ku ka kawo ne?"
"Eh Zainaba ce ba lafiya mu
duka gidan muna asibitin nan. Wayar Hisham na kira amma bai dauka ba. Yazid kamar babu lafiya ka fadamin me ke faruwa haka?"