Showing 36001 words to 39000 words out of 61676 words

Chapter 13 - MANARAH COMPLETE

yin aure ba"

"Bari In kira shi."

Tana kira ya

ɗ

aga. Ta yi mamaki yadda ya amince cikin ruwan sanyi. Sai dai abin da bata sani ba Hisham tare yake da Sharifa, yau a waje zai kwana."

Jin ya amince ya saka Mama sa

kin ranta. Ba a jima ba mai aikin ta hado mata dan wake. A cikin lemun da ta ce Mama ta dauko mata a ciki ta zuba mata wani magani. Domin ta san in dai ta bata maganin nan kome ta sha da wuya cikin ya fita.

Shukura kuwa ba tare data sani ba ta

ɗ

aga kai ta

shanye ruwan lemun tass!

Deena tun tana jiran dawowar Shukura har ta fara tunanin ko dai ita da Hisham baki suka hada yau ba a gida zasu kwana ba. Kwanciya ta yi a falo tana jiransu a nan bacci ya yi awon gaba da ita, ba ita ta farka ba sai karfe sha

ɗ

a

ya saura minti biyu. Jiki a sanyaye ta nufi

ɗ

akinta. Tura kofarta da zata yi abin da ta hango ne ya saka jikinta fara kyarma.

"Ke ce dawowa kika yi?"

Mace da ke zaune a gefen gadonta fuskarta lullube da ba

ƙ

in mayafi mi

ƙ

ewa ta yi hannunta ri

ƙ

e da zabgegiyar

wu

ƙ

a.

"Eh dawowa na yi in kashe ki kafin ke ki kasheni."

Ta karasa maganar tare da yo kan Deena.

Deena Kuwa ji ta yi tamkar an

ɗ

a

ɗɗ

aureta ta kasa motsa ko da yatsanta ne...

Meenat A 'Yandoma

08133562798

MASU BUKATAR WASU PAGES

Ɗ

IN SU SHIGA

NAN

👇👇👇👇

PG 41&42

NA KUDI NE DOMIN BIYAN KUDIN LITTAFIN 500 TA WANNAN ACCOUNT DIN 8133562798 OPAY AMINA ABUBAKAR.

LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?

KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?

KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?

KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?

Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,

Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda k

ashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsa

ne,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA

👇🏻

Zumar kiba

Zumar breast

Zumar hips

Zumar infection

Zumar sliming

Zumar sabon budurci

Back to virgin

Abayas

Atamfa

Lace

Hijabs

Supplements

Kayan yara

Saloon

Kunshi na salatap Dana zane

Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko

Address bayan gidan drugs k

atsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba

🙏🏻🙏🏻

SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA

💯

Whatsapp or call 08169307477

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu.

...Sanyin asuba ha

ɗ

i da ruwa mai sanyi da suka sauka a saman fatarta ne suka saka ta mi

ƙ

ewa a gigice. "Ina take kashe ni zata yi "

Deena ta karasa maganar ta na kokarin mikewa ta zabga da gudu. Da sauri inna Tala ta riketa gam.

"Sannu Hajiya kada ki yi kok

arin mi

ƙ

ewa jikinki babu kwari. Ki

ƙ

ara hakuri"

"Wallahi bazan zauna ba. Ya na can ya dauki

ɗ

ayar matsiyaciyar sun tafi yawon gabtali ni kuma sun barni a gida aljanu sun kusa zauta ni."

Ta karasa magana tare da kokarin mi

ƙ

ewa. "wa ya kawo ni cikin falo? A

ɗ

akina fa nake"

Ta nanata maganar a bayyane. "Hajiya jin ki da nayi shuru har gari ya waye ta saka na le

ƙ

o in ga lafiya kuwa. Shi ne fa na ganki kwance ba ki san waye kanki ba"

Bata jira ta karasa fada mata ba ta fice gidan cikin

ɓ

acin rai.

Ajiyar zuciya I

nna Tala ta sauke.

"Wane irin gida ne Allah ya kawoni? Kowa kamar zaman kansa ya ke komai ya jagule yau matar gidan da me gidan ba su kwana a gida ba. Ita kuma wadda ta kwana ta saka

ƙ

afa ta fice. Allah ya kyauta"

Ta karasa maganar tare da nufar

ɗ

aki da nu

fin dauko Manara. Rass! Ta ji gabanta ya yanke ya fadi sakamakon ganin Manara zaune a daya daga cikin kujerun falon. Anya kuwa babu abin da ke bibiyar

ɗ

iyar nan? Daki fa ta baro ta to wa ya kawota falo?" A tsorace ta dauke ta suka koma daki.

Deena Kuwa ka

i tsaye gidansu ta nufa. Ta na shiga ta iske Hajiya zaune a falo da gudu ta fada samanta tare da fashewa da kuka. "Subhanallah! Deena lafiyarki Kuwa ko wani ya rasu. Ki fadamin wani abu ya samu Hisham

ɗ

in?"

"Hajiya komai ma ya faru, mutuwa zanyi ba zan iya

ba Hisham ya daina soma"

Ta karasa maganar tare da fashewa da kuka. "Ban gane abin da kike nufi ba. Hisham

ɗ

in da kike mutuwar so ne zai dai a sonki ko dai ke da abokiyar zamanki ne ba ku zaman lafiya?"

"Hajiya ki kyaleni in dai ba za ki rarrashi zuciyata

ba to ki barni in yi kuka son raina ki barni in je wurin Daddy tunda shi ba zai ta

ɓ

a gudu na ba"

Murmushin takaici Hajiya tayi.

"Deena ni ce ban sonki? Duk abin da nake miki shi ne ainahin soyayya domin ina so ki tsira a duniya da kuma lahira"

"wa na ke

ji a cikin gidan nan kamar Mamana"

Suka tsinkayo muryar mahaifinta na fada.

Ai da sauri Deena ta mike ta nufi inda ya ke ta na kara rushewa da kuka.

"Waya taba min ke ko wata matsala ta faru? Kin dai san bani son kukanki KO lokacin da kike gida ban sakaki

kuka ba bare kuma yanzu da na aurar da ke wani can ya rika sakamin ke kuka, ba fa zai sa

ɓ

u ba bindiga a ruwa"

"Daddy Shukura ce?"

Mummunar faduwar gaban data yi masa dirar mikiya ce ta saka shi dafe gefen kirjinsa.

"Wace Shukura? Ko dai dama Shukura mijin

Deena ta aura. Kai aa ba haba bane"

Deena Kuwa ganin yadda yanayin mahaifin nata ya canza da sauri ta kallesa.

"Daddy KO jikin?

"Aa ina saurarenki fadamin me ya faru domin tsaf Zan dauki mummunan mataki a kan ko da Hisham

ɗ

in ne"

"Alhaji! Sai nake ga in

Deena ta kawo damuwar gidan aurenta ba ta haka ya kamata mu magance mata ita ba. Kamata ya yi mu zauna da su duka biyun in ta kama sai mu ji matsalar kowa amma ba wai mu zauna mu ji ta bakin mutum

ɗ

aya ba kadai"

"Ki rufe mini baki! Ke dama ai ba kaunarta k

ike ba. Kamar ba ke kika haifeta ba

ƙ

iri-

ƙ

iri ki ri

ƙ

a nuna baki da mu da ita ba, babu ruwanki da damuwarta anya kuwa ke kika haifeta?"

Rai a matukar

ɓ

ace ta kalli Alhaji. "In ni na haifeta KO akasin haka kai ne wanda za a tambaya ka bada amsa. Kuma duk ab

in da ka ga ina yi ma Deena wallahi bakomai bane face soyayya. Amma tunda ka ce haka gata kuyi duk abin da za ku yi, Allah ma ya sani na yi bakin kokarina a kanta. Ba tun yau nake gini kana rushewa ba."

Ta na kaiwa nan a fusace ta fice daga falon.

"Rabu d

a ita shalele! Yanzu fadamin me like so a yi ma Hisham da kishiyarki?"

"Ita dai zaka saka a kulle min amma kada a taba lafiyar Hisham ko alama"

Shuru Daddy ya yi

"Shi ne abin da kike bukata" gyada masa kai ta yi "an gama zan miki duk abin da kike so Mama"

Dariya ta yi jin bukatarta zata biya.

Alhaji Munzali kuwa lokaci

ɗ

aya ya fa

ɗ

a duniyar tunani...

Hisham ya na can hotel shi da Sharifa tunda gari ya waye ta tashi. Jikkarta ta

ɗ

auko ta na tunanin abin da zata aikata ganin ga breakfast din su nan ta yi or

der. Kwalbar gubar ta fiddo Zata zuba cikin ruwan shayi. Kallon Hisham ta yi sai ta mayar ta aje tare da lulawa duniyar tunani.

"Tunda nake wannan ce rana ta farko da na kamu da soyayyar wani namiji, bayan ni kaina nasan

rayuwarsa a cikin garari take. An t

uroni domin In kashe sa amma na zo na

ɓ

ige da fadawa cikin soyayyarsa."

Ta karasa maganar zucin tare da kallon Hisham da ya bude ido tun dazu ya kafeta da su.

Mara gaskiya ko cikin ruwa sai ya yi gumi. Daburburcewa ta yi a tunaninka ko ya ga sa'in data may

ar da kwalbar.

Toilet ya fada ya yi wanka bayan sunyi kalaci kai tsaye ya daukota domin hankalinsa ya koma gida ya ga lafiyar Manara.

A inda suka saba haduwa ya mayar da ita ya aje, shi kuma ya nufi gida.

Shukura da ke kwance ta na kwasar bacci a gigice ta

tashi zaune, sakamakon mummunar mafarkin da ta yi.

Mama da ke gefe ta kalleta da mamaki ganin irin farkawar da ta yi. Lafiyarki kuwa ko jikin?"

"Aa jiki babu inda ke mini ciwo. Mafarki nayi wani mutum ya biyo ni da wu

ƙ

a zai yankani ya kwace abin da ke cik

in cikina"

"Subhanallah! Anya kuwa Shukura kina ziyartar boka yadda ya kamata? Kada a ce kishiyarki ce ke shirin sako ki a gaba"

"Aa gaskiya don ko jiya naje wurinsa. Yanzu haka ma layun daya bani gasu nan cikin jikina sai na koma gida sannan in aiwatar da

abinda ke a gabana. Ai ni boka ya game mini komai domin da zarar Hisham ya kwanta a saman layar nan sai yadda na yi da shi ko cikin nan ba zai taba yarda ba nashi ba ne duk da nasan ba zai rasa sanin ba nasa bane"

"Haka nake so In ji 'yar nan. Ashe dai la

yin da na

ɗ

oraki ba ki sauka daga bisa ba"

"Ya za ayi na sauka bazan ta

ɓ

a sauka ba, bayan nasan ba

ƙ

in artabu da muka yi da ba

ƙ

in talauci sai da kowa ya juya mana baya babu mai taimakonmu sai Allah."

"Hmm! Ki Bari Shukura. Idan ana sallah ba a

magana. Yanzu dai mu ajiye wannan batun a gefe tashi kije ga kalaci can na saka an hada miki irin abin da za ki iya ce"

Da farin cikinta ta rika aika abincin zuwa cikinta ba tare da ta san maganin zaunar da ciki daram da Mama ta barbada mata ba. Bayan ta g

ama ci wani sabon barci ne ya sake awon gaba da ita, kira biyu Hisham yayi mata ba tare data sani ba. Ba ita ta farka ba sa waje karfe sha biyun rana. A gurguje ta shirya ta nufi gida.

Bayan Hisham ya karasa gida mamakin rashin ganin Deena ya saka shi tam

bayar Inna Tala ko ta san inda ta tafi. Da farko shuru ta yi domin bata san yadda zai dauki al'amarin ba.

"Kamar bata lafiya domin a falon nan ta kwana sai da na yayyafa mata ruwa sannan ta farka. Ta na tashi kai tsaye gidansu ta nufa"

"Gidansu kuma? Ya ak

ai bata kirani ta sanar da ni halin da ake ciki ba. Bari in kirata muji"

Sai dai duk kiranta da ya ke ko alama bata dauka ba, ganin ranshi zai

ɓ

aci ya saka shi daukar Manara suka nufi

ɗ

akin Shukura.

Wasa ya ke mata ta na babbaka dariya domin yanzu zata yi

wata uku da haihuwa. Lokaci

ɗ

aya ji yayi tsikar jikinsa ta tashi, kwalwarsa na so ta hasko ma shi wani abu da ya faru can a baya sai dai kome ya tsaya masa. Fuskar Manara ya kalla ya kara kalla amma ya kasa tunawa.

Shukura kuwa bayan ta shigo gidan Inna Ta

la ke tabbatar mata da Deena bata nan. Wani irin farin ciki ne ya mamaye ilahirin zuciyarta. "Ba shakka yanzu ne lokacin da zan aikata abin da ya kamata"

Bata bari Inna Tala ta ga lokacin da ta fito da layar ba kai tsaye a bakin kofar su inda take da tabba

cin Deena Zata taka ko kuma ta tsallakata ta ajiye ta.

Kai tsaye

ɗ

akinta ta nufa sai dai ganin Manara da tayi sai da ta ji gabanta ya yanke ya fadi.

Kasancewar zaune ya ke saman gadon bata bari yaga lokacin da take saka layar a

ƙ

ar

ƙ

ashin fulun da ya ke kwa

nce ba.

Allah ya bata sa a ta na mayar da Filon ya koma ya kwanta ya na mai ci gaba da yiwa Manara wasa.

Tun daga bakin get

ɗ

in gidan Deena ta fara jin fa

ɗ

uwar gaba. Tsallaka kofar dakin da ta yi ta shige ji tayi kanta ya sara mata jiri na kokarin kayar

da ita.

Hisham da ke kwance jin muryarta da yayi ya saka shi fitowa a fusace.

Shukura bata bata lokaci ba ta take masa baya domin kamar fa aikinta ya yi.

"Daga gidan ubanwa kike?"

"Daga gidan ubana nake, ko akwai ubanda ya isa ya hanani zuwa gidan

Ubana?"

Ba Hisham kadai ba hatta Shukura ta tsorata da wannan amsa da ta bayar. Hisham bai bata lokaci ba ya mi

ƙ

awa Inna Tala Manara.

"Ni kike zagi ni Deena"

"An zaga ina ga kai ka fara zagina. Dama hausawa sunce in babba bai ji kunyar hawa jaki ba jaki ba

zai ji kunyar kayar da shi ba"

Cikin rufewar ido ya

ɗ

aya hannu tare da wanke ta da mari dama da hagu. Ihu ta kwala nata me watsar da jikkar da ke hannunta ta rarumi wata karamar Flower da ke saman Tvstand ta kwala masa a ka. Zafin da ya ji shi ya kara ing

iza shi ya shiga jibgarta tamkar Allah ya aikosa. Bugu yake tare da saka

ƙ

afa ya na taka ta. Ba inna Tala ba hatta Shukura da ta san silar faruwar fa

ɗ

an hankalinta ba

ƙ

aramin tashi ya yi ba. In suka sake tsaf Hisham zai kasheta dan haka a guje ta yi

wurin

mai gadi ta na kururuwa...

Meenat A 'Yandoma

08133562798

MASU BUKATAR SAURAN PAGES

Ɗ

IN SU SHIGA NAN

👇👇👇

PG 43&44

NA KUDI NE DOMIN BIYAN KUDIN LITTAFIN 500 TA WANNAN ACCOUNT DIN 8133562798 OPAY AMINA ABUBAKAR.

*TALLAH*

LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?

KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?

KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?

KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?

Kinason shape dinki ya fito kamar yand

a kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,

Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai

ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA

👇🏻

Zumar kiba

Zumar breast

Zumar hips

Zumar infection

Zumar sliming

Zumar sabon budurci

Back to virgin

Abayas

Atamfa

Lace

Hijabs

Supplements

Kayan yara

Saloon

Kunshi na salatap Dana zane

Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko

Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba

🙏🏻🙏🏻

SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA

💯

Whatsapp or call 08169307477

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu.

..."hajiya lafiya kuwa, ko yan fashi ne suka shigo gidan"

Mai gadi ya karasa maganar ya na kokarin fitowa daga dakinsa. "Ka taimaka mana za a yi

kisan kai Hisham ne"

A guje suka kwasa ita da shi har suna bangazar juna. Sa'in da suka karasa har Deena ta suma babu alamun ta na motsi.

Inna Tala kuka take rusawa da idanunta wannan tashin hankali ya yi mata yawa. "Ba dai ka kasheta ba? Mun shiga uku"

Shukura ta fada tare da girgiza Deena da ke yashe a

ƙ

asa.

"Ta mutu. ko ta mutu bani da asara. " Ya karasa maganar tare da saka

ƙ

afa zai fice. Afra ce ta kawo kai ai karasa shigowa ta yi tare da zunduma ihu tana girgiza Deena lokacin jini ya fara fitowa ta

hanci da bakinta.

"Wa ya yi mata haka na shiga uku" da hannun Inna Tala ta nuna mata Hisham da ke kokarin ficewa a gidan.

"amma ka cika macuci maciyin amana. Yanzu duk irin soyayya da Deena ta nuna maka wannan sakamakon zata samu saboda kai

ɗ

an kunama ne.

A yau sai ka gane Deena ta na da mutumci da galihu ba a banza take ba"

Waya ta fiddo ta ke da kiran Daddy. Bugu daya ya dauka, ba karamar kaduwa yayi ba jin halin da tilon

ɗ

iyarsa take ciki.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login